Showing 450001 words to 453000 words out of 513411 words

Chapter 151 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16714

wurin su Fatuu da Amarya Mino duk tace mata suna nan lafiya, bayan sun gama gaisawa Gwaggo tace mata ina Haulat ne ta bata amsa da tana Wakin ta ko ta kirata Gwaggon tace a'a tukunna, tambayar innar tayi ko sunyi magana data danganci Amadu da itane da alamun rashin fahimta ta bata amsa da a'a gaskiya, Gwaggo na murmushi a nutse ta shiga yi ma innar bayanin abunda ke faruwa tsakaninsu da Amadu sosae tayi mamaki har fuskarta ta bayyana tana murmushi tace wllh sam bata san da Maganar ba,

"To ko dai tana da wanda take so ta aura ne?" Gwaggo ta tambaya innar ta Wan yi jimm kafin tace gaskiya bata tunani don har yanzu bata ga ta tsaya ma da wani ba tun bayan data gama takaba amman dai bari a kirata sai aji, Haulat na kwance a saman gado tun bayan data gama yin salla ta kwanta don tasa ummasalma bacci, tuni ma yarinyar tayi baccin ita kuma ta faWa duniyar tunani wanda a yanzu ya zamar mata jiki ciki harda na Kawu Amadu don idan tace bata son auren shi to tayi ?arya saidai gani take shi ba don yana sonta bane zai aure ta, innarsu ce ta shigo da sallama ta Wago kai ta kalleta tare da amsa mata, tambayarta tay ko har ta fara bacci ne tace mata a'a ta kwantar da salma ne tace mata to tazo Wakinta yanzu da sauri ta tambayeta lafiya innar tay Wan murmushi tace in tazo taga ko menene ta juya, innar na shiga Wakin itama ta shigo tana sanye da doguwar rigar bacci ta yafo gyale a kanta, koda taga Gwaggo bata kawo komai ba a ranta ta Wauka an kirata ne su gaisa ta du?a a gabanta tana Wan murmushi ta gaishe da ita itama fuska a sake ta amsa ta tambayi Salma tace mata tayi bacci, shiru ta Wan biyo baya can Gwaggo ta sauke yar ajiyar zuciya ta kalleta tace mata dama taji abunda ke faruwa tsakaninta da Amadu sai dai yadda tayi tunani ba haka bane ba wanda ya saka shi ya nemeta tsakanin ita da Fatuu basu ma san da yayi mata Maganar ba in ba yanzu daya faWi mata ba kuma ita a ganinta koda sashi akai ya nemi Aurenta ai don an yaba da kyawawan halayenta ne,

"Ko akwai wanda kike so ne?" innar su ta jefa mata tambaya ta girgiza mata kai ba tare data Wago ba Gwaggo tace to in dai har taji tana son Amadun ta bashi dama tunda ba haramun bane wai don yana saurayi sau nawa akai ga misali nan ma akan Manzon Rahama, shiru suka Wanyi kafin Gwaggo tace mata ta tashi taje ita dama tazo ne don ta Warware mata abunda take tunani in Allah yasa sun daidaita to suna Farinciki, mi?ewa tay ?asa ?asa da murya tace ma Gwaggon saida safe ta amsa mata, bayan fitar Haulat yar hira sukai da innar tasu kafin Gwaggo tayi mata Sallama suka mi?e tare, har bakin zaure ta rakota tayi mata Godiya da Addu'ar Allah ya bar zumunci sukai ma juna saida safe, lokacin da ta fito Amadu na zaune bisa Wan dandamalin gaban gidan dake kallon nasu Haulat yana latsa waya, yana ganinta ya mi?e ya nufo ta, a gabanta ya tsaya yace har ta fito tana murmushi tace eh suje ya Wan sosa ?eya yace to ya ake ciki tay mashi wani kallo mai kaman harara tace yadda ake waje yay yar dariya ta ?ara ce mashi suje in sunje gida yaji yadda akai, Wan ?ara sosa ?eya yay yace ko taje ya taho daga baya tayi murmushi tare da Wan girgiza kai tace dama ba rakota yay ba kenan abun shi ya kawo shi, daga haka ta juya yana dariya yace mata a'a yanzu zai taho ?ilan ma ya sameta a hanya, bayan tafiyarta wayar shi ya Wago ya shiga kiran Haulat bayan tayi ringing ta Waga tayi mashi sallama ya amsa ta gaishe dashi nan ma ya amsa daga haka tayi shiru yace mata in ba damuwa yana son ganinta a ?opar gida tay Wan jimm jin haka yasa yace mata in bazata samu fitowa ba ba damuwa bari ya tafi, a hankali tace mashi a'a gata nan zuwa, shiru tayi tana tunanin yadda zata fita hakanan sai taji wata irin kunyar shi ta kamata can dai ta mi?e ta nufi wurin kayanta ta curo doguwar Hijab ta daura saman rigar jikinta, tsaye tayi bakin kopar Wakin tana jin nauyin zuwa ta tambayi innarsu can dai ta nufi Wakin saida ta ?ara yin jimm kafin ta kai hannu ta Waga labulan ta shiga da yar Sallama, innar tasu har ta kwanta ta amsa mata tare da Wago kanta tana kallonta Haulat Win ta sadda kanta ?asa da ?yar tace mata dama wai Kawu Amadu ne ke son ganinta a waje, murmushi innar tayi tace mata to taje, har ta juya taji?????#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#$ ta kirata ta juyo ta kalleta,

"So nike in tambaye ki kina son Amadun ne ko kuwa?" maida idonta tayi ?asa sannan ta Wan jinjina mata kai alamar eh,

"To idan kinje yay maki Maganar Aure ki bashi dama a turo kawai" Wagowa tay ta kalli innar cikin sanyin murya tace ita gani take kamar yayi wuri da yawa kada aita yin surutu, innar na murmushi tace to miye abun surutu abu kusan shekara da rasuwar Mijin nata wasu ma suna gama takaba da sun samu miji suke yin auren su tunda rashin yin auren ai ba abunda zai canza ko to duk miye na jinkiri tunda Allah ya kawo mai sonta kuma ma Mutum kamar Amadu ta amince mashi kawai ta amsa da to ta juya, yana tsaye gefen ?opar gidan ta fito ta tsaya a jikin kopar ya juyo yana kallonta da murmushi da yake akwae haske itama Wan murmushin take mashi ta gaishe shi ya amsa tare da tambayar ina Wiyar shi tace mashi tayi bacci,

"Allah yasa dai kema ba baccin kike ba na tado ki" a hankali ta girgiza mashi kai alamar a'a suka Wanyi shiru suna kallon juna can yace "na cika naci ko, kiyi ha?uri kinsan abunda rai ke so ba kamar kuma ga ba?on abun gaba Waya na kasa samun natsuwa da aka ?i amince man" Murmushi tayi kawai bata ce komai ba ya sake cewa "Gwaggota tazo kun yi magana ne?" kai ta daga mashi alamar eh,

"To yanzu kin yarda ba tursasa man akai in aure ki ba ni ke son hakan?" kai ta ?ara Waga mashi,

"To yanzu an yanke shawara game da bu?atar tawa ko sai na ?ara jira?" shiru tayi tana Wan yi murmushi kafin a hankali tace an yanke yace to yana saurarenta Allah yasa yaji Alkhairi ya tsareta da ido yana mata wani kallo gaba Waya duk sai taji nauyin shi take ji ganin abun take kamar a Mafarki wai ita da Kawu Amadu ne suke soyayya har ma da zancen aure abunda bata ta6a kawo wa a ranta ba, cikin kwantar da murya yace mata pls a tausaya mashi kada aja mashi aji, kallon shi tayi tana murmushi a hankali ta furta "an amince maka" Wan buWa ido yay yace "You Mean kin amince zaki aure ni?" kai ta Waga mashi ya wani lumshe ido tare da kai hannu ya dafe saitin zuciyarshi ya furta "Alhamdulillah, har bansan yadda zan bayyana daWin dana ji ba yau dai Wan Gwaggo zai yi bacci hada munshari da ana niyyar a zautar mata da yaro" Dariya Haulat tayi har ha?oranta suka bayyana tace "Kai Kawu Amadu" buWe idon shi yay sosae yace "Allah kuwa kullum da tunanin amsar da zaki ban nike kwana kinsan ni ba sanin kan abun nayi ba gaba Waya na zurma har na fara tunanin ko ban shiga fagen Soyayyar ba a sa'a da naga kamar ba'a so na",

"Ai kai da wuya ace ba'a son ka kawai don baka cewa kana son ne" Wage gira yay yace Why ta faWi Hakan,

"Saboda kana da duk wani abu da mace zata so a wurin Namiji" da ?yar ta ?arasa Maganar yana murmushi yace a hakan shi da baida kuWi abunda yanzu kusan mata saboda su suke son Mutum,

"Ai Kawu Amadu banda kuWi Kyau ma nasa a so mutum kuma kana dashi" Wan juya ido yay yace mata kenan ita don kyau take son shi tana dariya tace "a'a, don ka cancanci in so ka Kawu Amadu saboda kana da halin kirki" wani kalan murmushin daWi yay yace "To nagode Allah ya tabbatar mana da Alkhairi ya ?ara mana ?aunar junanmu, amman pls ina neman wata alfarma wannan Kawu Amadun da ake ce man a aje shi a gefe a rin?a kirana da sunan da zansan nima na fara soyayya da aketa man gori da surutu ashe ma ni tuni Allah ya za6a man mata lokaci ne kawae baiba yanzu gashi lokacin yayi ta bayyana" gaba Wayansu kallon juna suke cikin ido suna sakar ma juna ?ayataccen murmushi cikin kwantar da murya ta furta "Ok My Dear an canza maka in ma wannan bai yi ba sai a canza wani" wani farfar yay da ido yace "yayi sosae Sweetie nah" da sauri ta kai duka hannuwanta ta rufe fuska alamar kunya Amadun ya sa dariya, suna haka Mahaifinta ya dawo yabi su da kallo Amadu ya sunkuyar da kai ya gaishe dashi bayan ya amsa yace "kamar Amadu ko" kai ya Waga mashi yace eh shine Mahaifin nata yay Wan murmushi tare da furta Ma sha Allah, daga haka ya juya zai shiga da sauri Haulat taja gefe tana mashi sannu da zuwa ya amsa kafin ya shige, kallonta Amadu yay yace Allah yasa data koma gidan Baban yace mata ace ya turo tana murmushi tace da wuri haka yace eh mana mi zasu tsaya yi gara suyi auren alabashshi sunyi soyayyar a gidansu tayi dariya, Mahaifinta na shiga Wakin innarsu ya wuce tana kwancen har ta fara yin bacci saidai bai yi nisa ba, yana yin sallama ta buWe ido ganin shine ta fara ?o?arin tashi zaune tana mashi sannu da zuwa ya nufi wurin gadon yana amsa mata, a bakin gadon ya zauna ta fara ?o?arin saukkowa tana faWin bari a kawo Abinci ya dakatar da ita ta hanyar faWin tukunna ta koma ta zauna, tambayarta yay mike tsakanin Haulatu da Yaron can Amadu ne ya gansu tsaye a ?opar gida, murmushi tayi nan ta kwashe komai game da zuwan gwaggo ta faWa mashi tun kafin ta ida ya hau jinjina kai tare da yin murmushi bayan ta gama faWi mashi yace amman dai yayi farincikin jin zancen wllh don Amadu ba dai hankali ba ga ?o?arin neman na kai itama tace sosae taji dadin al'amarin don tana son Amadu, Mahaifin nasu yay fatan Allah ya tabbatar masu da Alkhairi ta amsa da Amin, bayan shigar Mahaifin Haulat basu jima ba sosae suka yi sallama harda kuWi ya bata yace da safe ta siya ma Salma abunda takeso tace mashi don Allah ya barsu yay mata wani kallo yace badai iko zata nuna mashi da Wiyar tashi ba, da sauri ta bashi ha?uri tana murmushi shima shi yake yi ta amsa tare da yi mashi godiya sukai bankwana cike da nuna ?auna, kamo hanyar gida yayi sai faman sakin murmushi yake sai kace zautacce yana isowa ciki ya shige ya nufi Wakin Gwaggo lokacin har ta kwanta ya shiga da sallama ta Wago tana amsa mashi tare da kunna wayarta haske ya kawo tace mashi ya kunna wutar Wakin, bayan ya kunna kujera ya nufa ya zauna sai faman murmushi yake Gwaggo ta tashi zaune tana kallonshi tace mashi ya akai ya bata amsa da Haulat Win ta amince mashi yanzu sai kawai a saka rana, Wan buWa baki Gwaggo tayi ta kai hannu ta ru?e ha6a tace ko kunyarta bai ji da sauri ya sunkuyar da kai yana yar dariya yace yaga kamar tana son yayi auren ne shiyasa ta Wan ta6e baki tace shikenan Allah ya tabbatar masu da Alkhairi zata yi ma dangin Baban shi magana kan hakan ya Wago yace to, har zai mi?e yaji tace to yana da kuWin yin Auren ko ya kalleta tare da Wan sosa kai yace bazasu gagara ba tayi yar dariya tace yaje Allah ya taimaka yayi mata saida safe ya juya tabi shi da kallo tana murmushin daWi don yana Waya daga cikin burinta a yanzu taga auren autan nata, yana fitowa wayar shi ta fara yin ringing ya duba ganin Haulat ce yasa shi nufar Wakin shi da sauri saida yaje bakin kopar shiga ya Waga tare da ?arasa shigewa, ce mashi tay dama ta kira ne taji ya ya koma gida jama'a zo kuga washe bakin daWi wurin Amadu yace haka ta damu dashi wannan in sukai aure yasan ba ?aramar kulawa zata bashi ba tana murmushi tace mashi in sha Allah fatan itama zai kula da ita da sauri yace tamkar ?wai in sha Allah duk sukai dariya, a saman ?atuwar katifar shi daya canza tuni ya kwanta suka cigaba da shan soyayya, sun Wan Wauki lokaci kafin sukai bankwana, bayan ya gama kiran Kamalu yayi ta wayar yace mashi ya kullo shagon ya shigo shi gashi nan har ya kwanta, a ranar kwanan farinciki yan gidan su Amadu da Haulat sukai karma dai su Masoyan.

Washe gari wurin misalin ?arfe goma na Safe Gwaggo ta kira Fatuu bayan tayi ringing Fatun ta yanke ita ta kira dama haka take duk suka kirata, gaisawa sukai ta tambayi jikinta dasu twins da Babansu da Fanan duk ta amsa mata da suna lafiya,

"Dama na kira in maki Albishir ne duk da bansan ko wani yayi maki ba" da sauri Fatun tace mata a'a basu yi waya da kowa ba a ?agauce ta tambayeta wane Albishir ne nan Gwaggon ta faWi mata game da Amadu da Haulat, wata uwar ?arar farinciki Fatuu ta saka ta hau fadin Alhamdulillah ya Allah Gwaggo nata dariya, bayan ta tsagaita da yin murnar da alamun mamaki ta tambayi Gwaggon ita tasa shi ya nemi auren Haulat Win ne tace mata a'a ta faWi mata yadda sukai dashi,

"Kai amma naji dadi wllh, kinsan Gwaggo tun kwanaki nike raya inama Kawu Amadu ya auri Haulat, sai dai gani nike kamar bazai amince ba tunda ba budurwa bace abun Allah ashe har ya furta mata kuma ni bata yi man maganar ba ma" daga jin yadda take Magana zaka fahimci ba ?aramin farinciki take ciki ba, Maganar saka rana Fatun tayi mata gwaggon tace yau take niyyar kiran dangin babanshi ta faWa masu sai suzo nema mashi auren daga nan a saka rana gaba Waya, da sauri Fatuu tace "Gwaggo don Allah a saka sai bayan na haihu Ya Haisam yace bazan ?ara zuwa ba har sai na haihu kuma yanzu saura wata biyar tunda yayi wata haWu" a marairaice tayi Maganar Gwaggon na dariya tace ai itama bata son a saka da wurin don tana son ayi ma gidan gyara sosae don anan take son su zauna tare, cike da murna Fatun tace yauwa hakan yayi ta tambayi kamar wata nawa za'a saka Gwaggon tace ko shidda ko bakwai Fatun tace a bari bakwai Win lokacin har wanka ta gama tace hakane to sai a barshi bakwai Win daga baya sukai sallama, suna gama wayar parlor ta nufa da sauri don taje ta faWi ma Haisam da yake Weekend ne yana gida, yana kishingiWe kan doguwar kujera su twins na kwance a kan ?afafun shi suna yin kallo ta nufo su cikin Washe baki Haisam ya juya yana kallon ta, ganin farinciki akan fuskarta yasashi yi mata murmushi a kan hannun kujerar da ya jingina ta zauna ta kai hannu cikin sumar shi ta fara Wan sosai mashi, Wago fuskarshi yay ya kalleta idanunshi a Wan lumshe ya tambayi ya akai yaga tana farinciki ta kashe mashi ido tace tana Bedroom ta tuno da shine mijinta shine take farincikin, wani kalan murmushin gefen baki yay yace ai kullum tasan shine mijinta yasan bata mantawa da hakan tana murmushi tace hakane in ma ta manta to kuwa bata cikin hayyacinta, faWi mashi tayi Gwaggo ce ta kirata ta sanar mata da Kawu Amadu zai auri ?awarta Haulat" sosae shima ya nuna farincikin shi yace Amadun ya kyauta ya tambayi yaushe za'a sa rana Win ta faWi mashi yadda sukai da Gwaggo na sai nan da wata bakwai saboda za'a gyara gidan tana son su zauna anan ya jinjina kai yace Allah ya kaimu ta amsa kafin ta maida idonta kan su twins daketa kallon su kamar suna fahimtar abunda ake a Tv da fulatanci tace basu ga Mom bane Adam ne ya kalleta yana mata dariya shi kuwa miskili Abie ko kallon nata bai yi ba, saukkowa Adam yay da yake sun fara iya tafiya ya nufota yana zuwa ta Waukeshi ya kai hannu yana ta6a ?irjinta alamar yana son tayi feeding nashi saida ta gyara zama sannan ta fara bashi Abie na ganin haka shima ya saukko daga kan kujerar zai nufota ta Wan harare shi yaja ya tsaya yana kallonta da idanunshi tubarkallah Haisam nata kallon su yana murmushi, ganin kallon da take mashi yasa ya fara ta6e baki zai yi kuka da turanci Fatun tace mashi tunda bai damu da ita ba itama bata ?ara bashi abunta kawai sai ya kife fuskarshi a jikin Haisam ya fashe da kuka, suna haka Fanan ta fito tana sanye da skinny jeans da yar top ta nufo su da sauri tana faWin waya ta6a mata Little Abie yanzu suyi faWa, daukar shi tayi tana tambayar waye ya saka shi kuka da hannu ya nuna mata Fatuu ta juya tana kallonta ta Wan Waure fuska tace miyasa zata saka shi kuka kafin ta bata amsa Adam ya saki breast Win ta dago yana gwaranci shi ala dole magana yake duk ya basu dariya, tambayar Haisam tayi abunda ya haWa su yana

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login