Showing 438001 words to 441000 words out of 513411 words

Chapter 147 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16821

too Honey.....the best Husband ever" Wan juyowa yay yayi mata wani kallo tana murmushi ta kashe mashi ido yay faffaWan murmushi tare da maida idon shi kan titi bayan Wan lokaci suka iso gidan su inda ya ta6a kawota.

Bangaren Amarya Laila tuni suka isa Kano aka Waukko su daga Airpot a cikin jigunannun motoci masu numfashi, gidan su Angon aka nufa dasu dake a Nasarawa G.r.a, katafaren gida ne daya amsa sunan gidan masu kuWi sosae gari guda zagaye shi a ?afa ba ?aramin aiki bane an narka uwar dukiya tun daga kan ginin, gidan yana da part part da yawa don matan Mahaifin Angon nata ukku surukar Laila Win ce ta farko hakan yasa gidan suna da Wan yawa, a part Win Momyn Bashir Win wanda ?arshe ne wurin haWuwa aka saukesu sun samu kyakkyawar tarba daga danginsu, bayan sun huta aka kawo masu lafiyayyun abinci da abubuwan sha, misalin karfe biyar aka shiga shirin yin buWar kai da za'ayi anan cikin harabar gidan har an ?????"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"#yi haWaWWan decoration gidan ya ?ara cika da Jama'a harda anko aka yi, bayan duk an shirya Amarya Laila ma ta canza shiga haka su Jidderh duk sun canza kaya ba 6ata lokaci aka shiga gabatar da buWa kan, Sai bayan isha'i aka gama An ci an sha an yi hotuna da Vedios Sosae aka nishaWantu, ana gama yin buWar kan aka fara shirin kai Laila gidanta wanda shima ke anan cikin G.r.a Win dama duk mazan gidan masu aure anan unguwar gidajen su suke don Mahaifinsu nada gidaje a cikin unguwar sosae wasu hayar su ake, jerin motoci ne aka kawo don Waukar yan kai Amaryar bayan duk an shishshiga a tare motocin suka tafi, ba wata tafiya akai sosae ba aka iso gidan tun daga wajen gidan zaka shaida haWuwarshi, gaba Waya motocin saida suka shige cikin harabar gidan don babbane sosae an ?awata cikin harabar da shuke shuken fulawoyi masu kyau da tsari ga hasken fitulu sun haske ko ina, bayan duk an firfito Aunty na ru?e da Lailar Hajiya Maryam na daga gefe suka nufi shiga cikin gidan wanda ginin bene ne, sosae su Hajiya Maryam suka yaba da tsarin gidan ita Aunty dama sun zo da aka kawo kayanta duk da basu ne suka shirya mata kayan Waki ba masu shirya gida aka Waukko suka yi aiki su kawai umarni suka rin?a badawa, gidan Laila sai san barka an kashe naira ba ?aWan ba wurin yi mata kayan Waki sai yabawa ake, idan nace zan bayyana yadda tsarin gidan yake to kuwa ba ?aramin lokaci zan Wauka ba kawai dai abunda zance shine gidan Laila ?arshe ne wurin haWuwa Aljannar duniya ne an zuba mata kaya na gani na faWa sai fatan Allah yasa gidan zamanta ne na har abada, tare dasu Aunty aka dawo gidansu Angon aka barota ita kaWai anan zasu kwana gobe in Allah ya kai mu su juyo Abuja.

Washe gari da Asuba Fatuu ta tashi don tayi salla su Aysha da Safnah ma da suka kwana anan ta tashesu, bayan duk sun gama komawa sukai suka kwanta don kowa a gajiye yake gashi yau su Safnah zasu tafi dasu Gwaggo amman banda Fatuu don Haisam yace nan zata tsaya, Fatuu bata daWe da komawa ba har ta fara yin gyangyaWi wayarta ta fara ringing ta kai hannu gefen filo ta Waukkota, koda taga mai kiran nata da alamun mamaki ta maimaita sunan Nameer a hankali ta furta "to lafiya???" gabanta har Wan faWuwa yake tay picking tare da ?o?arin tashi zaune, sallama tayi jin shiru bai yi magana ba bayan ta Waga sannan ya amsa ya gaishe da ita muryar shi ?asa ?asa bata ji komai ba don ya saba gaishe da ita, bayan ta amsa shiru yay bai ?ara cewa komai ba itama shirun tay tana jin fargabar abunda yasashi kiranta a wannan lokacin, jin baida niyyar magana yasa tace "Nameer lafiya kuwa ka kira kuma naji kayi shiru" tana jin sautin yar ajiyar zuciyar da yayi a hankali yace mata dama Don Allah wani taimako yake son tayi mashi da sauri tace to wane taimako taji yace zai zo ya Wauketa yanzu in ba damuwa zasu je gidan shi, bugun da gabanta ke yi ne ya ?aru cike da fargaba har muryarta ta bayyana tace mashi to amman lafiya kuwa shiru ya Wan yi kafin yace mata lafiya lou ba wani abu bane Minon ce har yanzu keta kuka shine yake son taje ta rarrasheta, shiru Fatun ta Wan yi tana juya abunda yace a ranta lokaci guda kuma zuciyarta ta raya mata wani abu da sauri tace mashi to yazo ya Wauketan yace Ok gashi nan ma ya taho don Allah ta fito bakin entry hall da yazo sai su tafi bai son wani ya ganshi tay Wan murmushi tace to, bayan sun gama wayar Haisam ta kira tana fara yin ringing ya Wauka saida ta gaidashi sannan ta faWi mashi zancen zuwa Waukarta da Nameer zai yi ya tambayeta lafiya tace haka yace mata lafiya lou Minon ce keta Kuka dama jiyan da ?yar suka rabu yace Ok kafin yace ina su Abie tace bari ta kawo su nan wurin shi kafin ta dawo, Abie ta fara Waukkowa ta nufi part Win shi tana zuwa bakin benen suka haWe da Haisam Win ya amshe shi ta juyo don ta Waukko Adam, sauri sauri ta canza kaya zuwa jallabiya tay rolling veil ta Wauki purse bayan ta saka wayarta ta nufi ?opar fita, tana fitowa daidai Motar Nameer Win na ?arasowa yana tsayawa ta nufi gaba ta buWe bayan ta shiga yaja suka tafi, yana sanye da brown Win jallabiya mai gajeran hannu gaisawa suka ?ara yi ba tare da ya kalleta ba daga haka basu ?ara cewa komai ba har suka ?araso gidan bayan an buWe masu gate ya shiga a gaban entry hall ya parker Motar kusan a tare suka fito ya zagayo inda take ya Wan kalleta tare da ce mata suje suka jera, saida yasa makulli ya buWe kopar sannan suka shiga parlon tsaf dashi sai sanyin Ac mai haWe da ?amshi ke tashi, hanyar Bedroom Win suka nufa suna zuwa bakin corridor Win ya tsaya ta kalle shi yace mata ta shiga tana nan ciki, tambayar shi tayi a wane Waki take yace wanda suka barta jiya ta Waga kai tare da juyawa ta shige cikin corridor Win, a hankali ta tura kopar gabanta na faWuwa ta le?a kai, acan saman gado ta hango Mino ta takure guri guda jikinta lullu6e da duvet, a hankali tayi sallama ta shiga shiru Minon bata motsa ba ta nufi gadon, zama tayi a baki idonta a kanta har lokacin gabanta faWuwa yake, kiran sunan Minon tayi shiru bata amsa ba hakan yasa ta ?ara Waga murya ta kirata lokacin Minon ta yaye duvet Win da sauri, koda Fatuu tay arba da fuskarta wani irin bugu da ?arfi gabanta yay ganin yadda fuskar tay jajir ga idanuwanta duk sun kumbura haka la66anta ma sun Wan kumbura sunyi ja kamar jini ya kwanta, yaye duvet Win tayi da sauri ta nufo Fatuu tana zuwa ta faWa jikinta ta fashe da matsanancin kuka har sai da Fatuu ta Wan runtse ido jin yadda jikin Minon yay zafi sosai, cikin fullanci take mata Magiyar don Allah ta tafi da ita gida kada ta sake barinta anan mutuwa zatayi gaba Waya a gigice take hakan yasa Fatuu ruWewa ta Wagota Fuska a yamutse take ce mata mi ya faru ta faWi mata cikin kuka take faWin Ya Nameer ne bai sonta mugu ne shi ashe bata ga abunda yayi mata ba so yake ya kasheta, cikin sheshsheka take Maganar jikinta sai 6ari yake Fatuu tay shiru ta bita da ido sosae take jin mamakin Maganar Mino a cikin ranta ta shiga raya badai Mino bata san miye aure ba, maidata tayi jikinta ta shiga Wan bubbuga bayanta alamar rarrashi tana faWin tayi shiru to in dai tana son ta tafi da ita Win aikuwa sai gashi ta daina sai ajiyar zuciya da take saukewa a jere, Wagota Fatuu tay tana Wan murmushi ta shiga goge mata ?wallan fuskarta bayan ta gama bin ta tayi da kallo ta rasa ta ina ma zata fara fahimtar da ita can tace mata a Makarantar su ba'ayi masu bayani kan Aure ba, cikin disashshiyar murya Mino ta tambayeta islamiyya ko boko Fatun tace mata duka tace a islamiyya ana yi masu wa'azi kan mata ta rin?a yima mijinta ladabi da biyayya kuma ta rin?a nuna mashi soyayya sannan in ta haihu taba yaran tarbiyya mai kyau sannan a Boko a islamic studies anyi masu bayanin minene aure da kuma yadda ake yin shi, kai Fatuu ta jinjina kafin tace to ba'a yi masu bayanin yadda ake haihuwa ba tace anyi masu a cikin Biology a Reproduction Fatun ta tambayeta ma'anar shi ta faWi mata harda ire iren shi, gyara zama Fatuu tayi don anzo inda take so cikin types Win ta tambayeta wanda ya shafi abunda take son ta sani tace tayi mata bayanin shi ta shiga yi mata tiryan tiryan, murmushi Fatuu tay tace to bata san haWuwar da ake nufi in mace da namiji sun yi ba ake samun cikin da ta faWa Minon tace mata ana nufin in akayi aure aka cigaba da soyayya, jinjina kai Fatuu ta shiga yi don ta fahimci da gaske Minon bata fahimci abunda ake nufi ba,

"Ba daga anyi aure ana soyayya ba ake samun ciki ba tunda in hakane ai kafin kuyi auren kuna soyayya miyasa baki samu ba, abunda ya faru tsakanin ki da Nameer shi ake nufi da in mace da namiji sun haWu don haka ba laifi yayi ba, hakan kusan shine auren ma dole sai ana hakan zaki samu ciki kuma duk lokacin da hakan ya faru tsakanin ku lada zaku samu",
yamutsa Fuska Minon ta shiga yi idanunta cike da ?walla murya na rawa tace "amman Adda Fatuu da wuya fa sosae wllh har matuwa nayi na dawo" tana kai Maganar ta fashe da kuka kasa daurewa Fatuu tay saida tayi yar dariya tace ta suma dai ana mutuwa a dawo ne, Kuka sosae Minon keyi Fatuu ta zura mata ido bata ji mamaki sosae ba don tasan akwai ?arancin wayewa a tattare da Mino gashi ita ba mai shiga mutane bace sosae kuma bata da shige ma ?awaye wani lokacin kamar miskila haka take, ajiyar zuciya Fatuu ta sauke ta dafata tana faWin to miye abun kuka ai ba ta dingi jin zafin ba kenan daga yanzu bazata ?ara ji ba, duk da haka ta?i daina yin kukan sai faWin Allah bazata iya ba da wuya take,

"Aikuwa indai kika ce bazaki bashi hakkin shi ba sallamar ki zai yi ya auro wata" Fatuu ta faWa ta Wan Waure fuska hakan yasa Minon ta Wan tsagaita kukan Fatun ta Wage mata gira tace hakan take so ko ya saketa da sauri ta girgiza mata kai alamar a'a tace aikuwa indai tace gudunshi tace zata rin?a yi abunda zai faru kenan tunda hakan shine auren don haka indai tana son cigaba da zama dashi dole ta daure a hankali zata saba, tana matsar ?walla take faWin Allah kuwa azaba gareshi Fatun tace bata faWi mata daga yanzu bazata ?ara jin zafin ba duk wadda take gani anyi ma aure dole hakan sai ta faru da ita taga suna baro gidajen auren nasu ne daga baya ake sabawa ko itama hakan ya faru da ita har Asibiti aka kaita da Winki ma za'a mata, waro idanunta da sukai luhu luhu tayi a razane tace Winki kuma Fatun tace eh wasu har aiki ake masu ai Winki in hakan ta faru dasu sai sunyi jinya kuma basu baro gidajen mazajen nasu saboda sun san dole sai hakan ta faru, wuri wuri tayi tana kifce kifcen ido ta daina yin kukan, tambayarta Fatuu tay ba'a kaita Asibiti ba da sauri ta Waga mata kai tace sai dae ko in da ta sume murmushi Fatuu tay tana kallon ta da sauri Minon ta sunkuyar da kanta can ta mi?e tare da kamo hannunta tace suje toilet, kokarin mi?ewa ta fara Fatuu ta taimaka mata ai tana fara taka ?afafun ta saki ?ara ta ?an?ame Fatun ta fashe da kuka tana faWin ?afafuwanta sun karye Allah bazata iya tafiya ba Fatun tay yar dariya ta girgiza kai abu yazo ga su alan?oso, duk da halin da Fatun ke ciki haka ta du?a tace ta hau bayanta bayan ta haye ta mi?e da ita suka nufi toilet, basu daWe da shiga ba Fatuu ta fito ta nufi wurin akwatunan Minon ta fiddo towel bata Waukar mata brush ba don ta ganshi a toilet Win, bayan ta dubata ta shiga taimaka mata sun Wauki lokaci a cikin toilet Win kafin suka fito Mino na Waure da towel a ?irji ta yafo short a kai ta dafo kafaWar Fatun yanzu lafiya lou ta tako kafafun duk da a hankali take yin tafiyar, a bakin gado ta zaunar da ita ta nufi wurin kayanta tana faWin yakamata a jera kayan nata, mai ta Wauko da turarurruka da undies sai ta Wauko mata doguwar riga mai kyau da gyalenta, da kanta ta shafa mata mai sannan ta bata undies ta saka bayan ta gama ta bata rigar itama tasa ta fesheta da turare harda roll on ta bata ta shafa, bayan ta gama shiryawa ta mi?e tace mata tana zuwa ta nufi ?opar fita, parlor ta fito Nameer na zaune kan kujera duk lokacin nan yana ganin Fatuu ta fito ya mi?e da sauri ta nufo shi tana Wan murmushi, a gaban shi ta tsaya tace mashi tayi mata abunda ya dace duk da jikin nata yayi tsami yakamata tun da wuri ta zauna ruwan Wumi da sauri yace saida ya kira wani abokin shi likita ya faWi mashi abunda yakamata to ta?i yarda ne data ganshi sai tayita yin ihu kamar taga Dodo har magunguna daya turo mashi yaje ya siyo amman ya rasa taya zai bata ya ?arasa yana Wan murmushin kunya itama yar dariya tay tace ina ruwan mino ta tambaye shi ina magungunan ya zura hannunshi cikin aljihun jallabiyarshi ya fiddo mata su, amsa tayi har zata juya sai kuma ta dakata tace mashi yakamata ta fara cin abinci don tasan bata rasa jin yunwa yace mata akwae su shawarma da kaza a cikin Fridge tace a'a mai Wumi yakamata taci ta tambayi akwae kayan tea yace eh akwae komai a cikin store bari yaje sai ya haWa mata, yana niyyar juyawa tace a'a bari tayi shi yaje wurin Minon yay Wan yi jimm kafin ya tambayi lafiya lou yaje har saida yaba Fatun dariya tace ko ya fara jin tsoronta ne yay yar dariya yace kusan hakan, bayan taje Kitchen deep freezer dake ciki wadda Nameer Win ne ya siyeta don ba ita suka siya ma Minon ba anan dai suka ganta jiya ta buWe, sha?e take da vegetables da Wanyan nama harda kaji jiya a rufe take shiyasa basu ga kayan ba, store Win ta nufa shima yau a buWe yake sa6anin jiya da yake a rufe koda ta buWe shi shima dankam yake da kayan Abinci ba abunda babu har saida Fatun ta jinjina kai tana murmushi ba 6ata lokaci ta Waukko abunda take bu?ata ta fara yin aikin, Wakin ya nufa gaban shi har Wan faWuwa yake don ba ?aramin tada mashi hankali tayi ba, saida yay jimm a bakin ?opar kafin ya kai hannu ya tura yasa kai tana jin an turo ?opar ta Wago kai ta kalli ?opar suka haWa ido, da yar sallama ya ?arasa shigowa ya nufo gadon tana ganin shi ta yun?ura ta tashi zaune ta Wan kalleshi kafin ta sadda kanta ?asa yana ganin haka ya zauna bakin gadon idonshi a kanta ya furta "My Baby..." shiru bata amsa ba bata kuma Wago ba saida ya ?ara kiran nata sannan ciki ciki ta amsa ya kai hannu ya kamo nata slowly yace fushi take dashi har yanzu a hankali ta Wan girgiza mashi kai alamar a'a, ?arasa hayewa yay saman gadon ya jawota jikinshi ya rungumeta yashiga bata ha?uri yana faWin bai so yasa ta wahala ba amman ba yadda zai yi dole tay passing through hakan amman daga yanzu bazata ?ara shan wahala ba ta jinjina mashi kai, wani irin daWi ne ya ratsa shi ganin ta saukko ya kwantar da kanshi saman nata tare da furta mata yana sonta sosae a hankali tace itama haka ya lumshe ido, bayan wani lokaci Fatuu ta gama haWa masu Breakfast chips tayi masu da farfesun kaza sai ta haWa tea, a saman babban tray ta jera komai ta Waukka don ta kai masu, a bakin kopar ta tsaya tayi sallama shiru ba'a amsa ba ta ?ara yi nan ma shiru hakan yasa ta aje tray Win tasa hannu tay knocking sai lokacin Nameer dake rugume da Mino bacci ya kwashesu yaji ya Wago tare da cewa Yes hakan yasa ta shigo ta nufo gadon har lokacin Mino na a jikin shi tana bacci, a saman table Win gadon ta Waura ta kalleshi tana murmushi tace Ango gashi nan ta gama yace Ok bari ya tasheta sai ta bata tace shi bai iya batan yace yana son taci sosae ne in ita ta bata sai tafi ci tace to bari taje ta Waukko plate ta zuba mashi da tare ta zubo masu yace ba saura a Kitchen ne tace akwae yace ta bari zai je ya zuba ita sai suci tare tana dariya tace ango da zuba Abinci, shima dariyar yake yace da yaci sa'a ma daba shi ya dafa ba, bayan ya tashi Minon shi ya Wauko table Win ya maido saitin da Minon take Fatuu ta zauna shi kuma ya tafi, a nutse ta shiga bata a baki tana ci can Minon tace itama ta ci tana murmushi tace zata ci ta fara ?oshi tukun, ba laifi taci sosae itama Fatun taci

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login