Showing 507001 words to 510000 words out of 513411 words

Chapter 170 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16689

ya kamata a barta ta huta sun zo suna ta surutu a kanta Mom tace abun farinciki ne ya samu dole ayi murna, tambayar likita Aunty tay in ba wata matsala zasu tafi da ita ta huta sosae yace eh lafiya lou zai bata magunguna saboda zazza6i da ciwon kan sai kuma na amai da take, bayan sun koma cikin Villa a Waki daban ta kwanta aka kawo mata abinci da ?yar ta Wan ci bayan ta gama Fatuu ta bata magunguna tasha ta bu?aci yin wanka Fatuu ta taimaka mata, bayan tayi wanka kwanciya tayi nan da nan bacci ya Wauketa, a ranar iyalan cikin farinciki suka kasance koda aka sanar da Laila itama tayi murna har tana cewa wannan dole tazo ta dubata, Fatuu nata so ta sanar ma Gwaggo saidai ta baro wayarta a gida, anan suka wuni sai bayan Magrib suka shirya komawa gida Hajiya Maryam tace ma Fanan ita mi zai hana ta tsaya ta Wan kwana biyu tunda ba sanin irin yanayin tayi ba zata fi samun kulawa anan tana murmushi tace ai sister Fatuu ta sani zata kula da ita tunda tana cikin hutu dole tayi shiru amman ba don taso Fanan Win ta tafi ba a lokacin, bayan sunyi sallama da kowa Haisam ya Waukko su a jigunannar Jeep Win shi da bai daWe da siyanta ba ita kuma Motar Fanan aka barta anan, saida Hajiya Maryam ta rakasu bayan sun isa gidan haka tay ta faman faWi ma Fanan Win abubuwan da zata kiyaye gudun kada cikin ya samu matsala tace ma Haisam aiki ma ta daina zuwa ta Wauki hutu har zuwa ta ?ara warwarewa yace Ok, ta ?ara cewa abinci ma asata ta rin?a ci akai akai koda tana amayar dashi wani zai tsaya nan ma yace mata to kafin ya sake cewa likita ma yace maganin daya bata zai sa ta daina yin aman ta rin?a cin abinci sosae in ma baiyi mata ba akwae wanda Zarah tayi amfani dashi a Us yana da kyau sosae sai yasa akawo mata cikin nuna jin daWi tace to daga baya tayi masu sallama kamar kar ta baro Fanan Win don ????((((((( (
( ( (
((((((((((((((((((( (!("(#($(%(&('((()(*(+(,(-(.(/(0(1(2(3(4(5(6(7(8(9(:(;(<(=(>(?(@(A(B(C(D(E(F(G(H(I(J(K(L(M(N(O(P(Q(R(S(T(U(V(W(X(Y(Z([(\(](^(_(`(a(b(c(d(e(f(g(h(i(j(k(l(m(n(o(p(q(r(s(t(u(v(w(x(y(z({(|(}(~((?(gani take kaman cikin zai iya samun matsala haka dai ta taho Fatuu da Haisam suka yo mata rakiya ta tafi, bayan sun koma ciki gaba Wayansu a bedroom Win Fanan suka zauna tana kwance su Esha sun zagaye ta, hira suka shiga yi cike da farinciki daga baya Fatuu ta tambayi ko tana son wani abu ta haWa mata da sauri ta girgiza mata kai tace ai bata daWe data ci abinci ba a Villa Fatun tace to bari ta kawo mata fruit ba tare data jira cewarta ba ta saukko daga gadon ta nufi ?opa, bayan fitarta bin juna sukai da kallo ita da Haisam suna sakar ma juna ?ayaaccen murmushi, saida Fanan Win tayi bacci sannan Fatuu ta koma Wakinta lokacin ta kira Gwaggo ta sanar mata samun cikin ai tana ji ta shiga yin hamdala cikin tsananin farinciki ta tambayi ina Fanan Win ta tayata murna da sannu da jiki tace tayi bacci Gwaggon tace to in Allah ya kaimu zata kira, bayan ta gama wayar da Gwaggo Aunty Mareeya da Feenah ta kira suma ta sanar masu kowa yayi farincikin jin zancen samun cikin suna ta addu'oin Allah ya inganta, daren ranar gaba Waya Fatuu da Haisam saida suka yi nafila tsakar dare suka gode ma Allah tare da Addu'ar Allah ya inganta masu cikin ya sauketa lafiya. Kulawa sosae suke ba Fanan Win ba laifi kuma maganin da take amfani dashi yana mata aiki don tana cin abinci, bayan hutun Fatuu ya ?are tace ma Haisam ko yayi ma Mom magana a turo Iya ta dawo nan gidan tunda ita dattijuwa ce zata taimaka ma Fanan Win sosae yace Ok, koda akai ma Mom magana cewa tayi lafiya lou sai ta dawo nan Win, ana washe gari Fatuu zata tafi Iya Win ta dawo nan gidan hakan ya ?ara kwantar ma da Fatuu hankali da tana ta zullumin tafiya ta barta duk da suna da masu aiki har biyu amman tafi son ace akwae wani babba na jiki a tare da ita hakanne ma yasa tayi tunanin a maido Iya Win nan.

Kwance tashi cikin Fanan Win har ya fito kuma bata wani laulayi sosae don har ta koma aiki, lokacin da cikin ya kai wata takwas ne aka tabbatar da in aka bari ta haihu da kanta zata iya samun matsala don haka aka yanke yi mata Cs in ya kai wata tara, Hajiya Maryam na jin haka tace zata fitar da ita waje kawai ta haihu a can amman Fanan Win ta?i amincewa tace ko taje can duk abu Waya ne don anyi mata bayanin matsalar da ake hasashe ta kuma gamsu da hakan don saida aka yi mata duk binciken daya dace kafin a tabbatar kuma likitan da yayi mata binciken ?wararre ne kuma shima da a ?asar wajen yake aiki wato likitansu mai aiki Germany dole Hajiya Maryam ta ?yale ta, bayan cikin ya shiga wata na tara kafin zuwa ranar da za'ayi su Fatuu duk cikin zullumi suke duk da Fanan Win lafiyarta lou, ana gobe za'ayi aikin ranar ta kama lahadi amman Fatuu bata iya ta koma Zaria ba, gaba Waya duk sun shiga damuwa suna ta Addu'oi a ranar kusan raba dare Fatuu da Haisam sukai suna nafilfilin ro?on Allah yasa ayi aikin lafiya itama Fanan Win ta yi ma kanta Addu'oin, har su twins Fatuu ta tada sukai Nafila suma sukai mata Addu'a, Washe gari Monday su Esha ?in zuwa Makaranta sukai saboda aikin da za'ayi ma Mommynsu, misalin ?arfe goma na safe aka shiga da ita aikin Fatuu harda ?wallarta haka su Esha sauran yan'uwa ma duk suna a asibitin anata fatan nasara, Hajiya Maryam dai har bata iya magana saboda fargaba sai Addu'o'i take a cikin ranta, bayan an shiga da ita a Office Win Doctor Win wanda yake mai girma ne akwae kuma kujeru suka zazzauna kowa yayi jigum, bayan kamar minti arba'in da biyar da shiga aikin Doctor Taj wanda shine likitansu na Germany kuma shine yayi aikin ya shigo cikin office Win ai suna ganinshi duk suka mimmi?e kusan gaba Waya suka haWa baki wurin tambayarshi yadda ake ciki yana murmushi yace anyi aikin cikin nasara an fiddo mata da Baby Boy, zo kaga murna Haisam da Fatuu da Hajiya Maryam a tare suka du?a sukai sujjada su Esha na ganin sun yi suma duk suka yi haka ma Farha da Jidderh, tura baki Esha tayi bayan ta gama yin sujjadar tace miyasa Momy ta haiho Baby Boy ita Baby Girl take so ta samu ?anwa duk akai dariya akace tayi ha?uri in zata ?ara haihuwa in sha Allah zata haiho mata Baby Girl Win, Aunty ce ta kawo masu Babyn wanda ina gani na furta Ma sha Allah saboda tsananin kyaun shi sak Haisam ya biyo hakan yasa yay kama da yan biyun Fatuu sosae, sam bakunansu sun kasa rufuwa sai faman kar6a kar6ar Babyn ake, a Waki na musamman dake Amenity aka kwantar da Fanan din duk yan uwa sun cika shi itama Fanan Win idonta biyu tana amsa ya jiki da barkar da ake mata fuskarta Wauke da murmushi, zuwa yamma duk yan'uwan da abokan arzu?i anata zuwa dubata sai yaba Babyn ake, wuraren ?arfe biyar Dad Winsu Haisam yazo tare da mu?arrabanshi suka dubata tare da yi ma Baby addu'a, kwananta biyu a Asibitin kafin aka sallameta suka koma gida, a ranar da suka koma da daddare lokacin su Esha sunyi bacci Fatuu ma ta koma part Winta sai Fanan Win tare da Iya babyn kuma na kwance cikin net yana bacci Haisam ya shigo jikinshi sanye da jallabiya, bayan sun gaisa da Iya ta mi?e don ta basu wuri, murmushi suka shiga sakar ma juna ya tambayi ya jikinta tace da sauki sosae ya jinjina kai kafin yace Allah ya ?ara mata lafiya ta amsa da Amin tay mashi godiya, juyawa yay yana kallon babyn ta cikin net ganin haka tace ko ta fiddo mashi shi ya girgiza mata kai alamar a'a, kallonta yay ya tambayi wane suna take son a saka mashi ne tace ai tayi zaton ma ya riga ya saka mashi suna ya Wan girgiza mata kai kafin yace ya bari a sallameta sai ta za6ar mashi sunan da take so, shiru ta Wanyi tana murmushi can tace mashi sunanshi take son a saka mashi wato Haisam, Wan buWa ido yay yana murmushi yace yayi tunanin zata saka mashi sunan Dad Winta ne tay shiru kafin tace "nafi son a saka mashi sunan ka Babe" Wage mata gira yay ya tambayi saboda mi,

"Saboda ni a wurina sunan yafi kowane suna muhimmaci kuma shine sunan da ya cancanta a saka mashi, kayi man abubuwan alkhairi da yawa Babe, ka aure ni don ka faranta man sannan ka zauna dani tsawon lokaci ba tare dana haihu ba kuma daidai da rana Waya baka ta6a nuna man damuwarka ba ko kayi man wula?anci kaine ma kake ?arfafa man gwuiwa kan hakan, kuma nasan ba don Allah ya ?addaro aure tsakaninka da Zarah ba na tabbatar zaka iya rayuwa dani a haka ba tare da ka ?ara aure ba kawai don farinciki na, kai na daban ne Babe, I know I can never repay you for everything you have done for me, amman ina son ka sani Babe ina son ka da kowanne bugun zuciyana sannan ina mai godiya a gareka mara iyaka Allah ya bar mu tare har abada, ina ro?on Allah ubangiji ya ?ara inganta rayuwar ka Babe ya dawwamar da kai a cikin farinciki ya saka maka da gidan aljanna maWaukakiya..." ?wallan da suka tarun mata a idanu ne suka fara zubowa tasa hannu tana gogewa, matsawa yay gabanta da yake a kishingiWe take saboda aikin da aka mata ya kai hannu yana goge mata ?wallan cikin cool voice Winshi yace mata ya isa haka shima yana matu?ar alfahari da ita sannan yana farinciki da Allah ya bata lafiya har ta haihu yayi Addu'ar Allah ya raya masu shi da sauran yaransu ta amsa da Amin ya Rabbi.

Saboda aikin da aka mata yasa aka Waga yin taron suna sai bayan sati biyu ita Fanan Win ma cewa tayi a bar taron ba sai anyi ba amman kowa ya nuna yana so, gaba Waya satin Fatuu bata samu komawa Zaria ba tana gida sunata zaman jego sai ranar lahadi ta tafi, hidima ba yar kaWan ba Hajiya Maryam tayi ma jaririn don shima saida tayi mashi dozin Win akwatunan kaya sannan tayi ma Fanan kayan fitar suna ciki harda wata dan?areriyar sar?ar zinari ta miliyoyin kuWi hatta Haisam da Fatuu ma saida tayi masu kayan fitar suna haka su twins ma tayi masu kayan fitar sunan sannan kowannen su ta siya mashi abunda yace yana so a Asibiti hatta Abie ta siyo mashi robobin ba yaro ruwa masu tsananin kyau yan ?asar waje da zasu kai goma sannan Fatuu ma tasa an kawo mata Motar data bata itama mai jegon ta canza mata tsadaddiyar Mota, kowa yaji daWin abunda tayi duk da haka kuma Haisam ma saida yayi masu kayan fitar sunan shima, waWannan kayan fitar sunan dai ban tunanin za'a iya saka su gaba Waya ranar sunan don sunyi masu yawa, Ranar Alhamis Fatuu ta dawo nan suka shiga hidiman sunan da za'a yi ran Asabar a maimakon ranar litinin saboda ranar ta kama ta aiki duk mutane suna zuwa wurin aiki, Washe gari Juma'a su Gwaggo suka iso da Haulat da Husnah harda Aunty Mareeya da Feenah sosae Fanan da Fatuu suka ji daWin zuwan nasu, a daren ranar sunan aka kira Haisam a waya cewa sa?on shanu daga Yola ya iso wanda Baffan Fatuu ne ya aiko mashi dashi a yanka ma yaro, har Fatuu bata san da aiken ba saida Haisam ya kirata a waya ya sanar mata aiko taji daWin hakan da yayi sosae, Alhamdulillah Allah ya kawo mu ranar suna hidima ta kankama ba kama hannun yaro, a ranar da safe sai ga su Yadikko da Yaya da Mairo sun iso harda dawon furarsu mai uban yawa da kuma Nono sai zuma da ?wai masu yawan gaske, zo kaga murna wurin su Aysha da Mino anga Mahaifiya, bayan sallar azahar gida ya fara cika da yan suna mai jego da Fatuu da kuma yaransu suna ta cin uban gayu, zuwa sallar la'asar taro yayi taro malam hidima data amsa hidiman manyan masu kuWi ake har bansan ma ta yadda zan bayyana yadda hidiman ke wakana ba don abun na neman fin ?arfin al'?alamina kawai sai na koma yar kallo, ina cikin kallon manyan Hajiyoyin Abuja dake ta zuwa kwatsam sai ga Hajiya Kubra wato Momy ta iso a Motarta harda iyalanta suma sun zo suna, ina hangota cikin Washe baki na nufeta muka gaisa nace ashe zata zo sunan cikin fara'ar ta tace man ai ita tana yin Fanan sosae dama tana cikin wanda suka damu da halin rashin haihuwarta lokacin data ji labarin haihuwar sosae tayi farinciki ta kuma yi godiya ga Allah dama ance shi mahar?uci tabbas mawadaci ne nace wannan gaskiya ne Momy Allah ya ?ara mana ha?uri da kuma dangana ta amsa da Amin kafin suka shiga ciki ni kuma naci gaba da baza idanu ina ganin dan?ara Wan?aran, jibga jibgan Motoci masu numfashi dake ta sawo kai cikin harabar yayin da wasu kuma ke tafiya, a ta?aice dai Abuja ce ta haWu a gidan Haisam don First lady na nan da sauran matan mu?arraban shugaban ?asa. Alhamdulillah taro ya tashi lafiya yaro yaci sunan Haisam suna ce mashi Junior, an ci an sha anyi wada?a da nishaWi sannan an raba kayan suna masu Wauke da sunan Baby kawai ba'a saka hoton shi ba, a bangaren maijego Fanan ta samu kayan suna kai kace zata buWe ?aton shago ne ita kanta saida tayi mamakin kayan da aka tara mata, a daren ranar su Fatuu da Farha harda Aunty Mareeya suka shirya kayan kafin su kwanta, Washe gari Lahadi yan Katsina da Yola suka koma duk an cikasu da abubuwan arzu?i, haka sauran yan'uwan su Haisam yan Katsina da Daura da suka sauka a Villa duk suma sun tafi, Fatuu ma taso tafiya Zaria a ranar saidai da sauran abubuwan da zatayi a gidan dole ta bari sai gobe da sassafe sai ta koma, kusan raba kayan da Fanan ta samu nata tayi taba Fatuu duk yadda taso ta?i kar6a Fanan Win ta kafe, har rage kayan tayi ta maida mata wasu amman ta?i kar6a ?arshe ma sai ta nuna mata 6acin ranta sosae hakan yasa dole ta amsa tayi mata godiya da kuma Addu'oi.

*BAYAN SHEKARU BIYAR*

Abubuwa da yawa sun faru a cikin waWannan shekarun daga ciki abu na farko daya faru shine saukar President Ali Adamu daga kujerar mulki tuni kuma wata sabuwar gwamnatin ta hau, a lokacin daya sauka al'umma sunyi kukan rashin jajirtacce kuma nagartaccen shugaban ?asa, bayan saukar shi Katsina suka koma da zama a gidansu dake G.r.a a lokacin tsohuwa mai ran ?arfe wato Hajiyar sanata ta koma gidanta da zama saidai bana dundun dundun bane zo kaga murna a wurin yan unguwa karma Tk yaji, Saude da har zata dawo Hajiyar ta hana tace ai ba daWewa zatayi ba tunda ga matar tukur nan lafiya lou tayi zamanta a Wakin mijinta, shekara guda sukai a Katsina kafin suka koma Abuja.

Bayan saukar shi da shekara Waya Fatuu kuma ta gama karatunta cikin nasara har ta fara aiki bayan shekaru biyu da fara yin aikin nata ne ta ?ara haihuwar yan biyu duk mata an saka masu Khadija da kuma Fateema wato sunan Gwaggo da kuma Mom Win su Haisam, Esha tayi murna kamar kamar me da samun ?anne mata, a lokacin wasu sun ?ara haihu wasu kuma nada ciki, a cikin wanda suka ?ara haihuwa harda Jidderh da kuma Fauzy ta ?ara haihuwar Namiji an saka mashi sunan mahaifin Sameer wato Bello, Aysha ma ?anwar Mino a lokacin tayi haihuwarta ta farko ta haiho Baby girl an saka mata sunan Yadikko wato Jameela, Mino dai har lokacin bata ?ara haihuwa ba don tace ba yanzu ba bata manta kwakwar data ci ba ansamu dai ta amince zata ?ara yaronta yanzu shekararshi shidda, Farha ma ta ?ara haiho Namiji an saka mashi sunan Mahaifinsu wato Muhammad, Haulat ma ta ?ara haihuwar Namiji an saka mashi sunan mahaifinta wato ishaq, a bangaren Fanan kuwa ita bata ?ara samun cikin ba tun bayan Haisam Junior wanda yanzu shekararshi biyar da yan watanni, duk a cikin lokacin akai ma wasu aure ciki harda Yasmeen ?anwarsu Haisam ta auri yaron Yayan Mahaifiyarta na Qatar mai suna Abdurrahman suna zaune a can ?asar haka ?anin Sameer wato Ashraf shi kuma ya auri Jahad itama Wiyar yayansu Win na Qatar suna a Abuja zaune burin su Mom ya cika na son haWa yaransu auren zumunci.

A bangaren Haisam kuwa tuni Kamfaninshi ya ?ara ha6aka sosae yanzu ana ?era wasu abubuwan ba iya kwamfutoci ba yanzu harda su Tv da kuma wayoyi, a lokacin arzu?in shi ya ?aru sosae don har ya ?ara buWe wasu rassa na Kamfaninshi a Lagos, PortHarcourt, Kano da kuma Sokoto yana da kuma burin ?ara buWewa a wasu States Win in Allah ya yarda, a yanzu Haisam ya zama Billionaire wanda yana Waya daga cikin Manyan masu kuWin ?asa don har private jet ya mallaka wato jirgin kanshi wanda ake hidimar iyalinshi da kuma Kamfanoninshi, daga baya aka fara yin hayar jirgin ganin akwae riba yasa Haisam Win yayi ma Dad dinshi Magana kan su haWa su sayi wani jirgin na haya ya amince da hakan koda Sameer yaji zancen siyan jirgin hayar shima sai ya nuna yana ra'ayin saka hannun jari haka Hajiya Maryam ma dama duk suna da hannayen jari a Kamfanin shi na Technology, daga baya suka buWe kamfanin sufurin jirage mai suna HaiFat Air wanda a yanzu suke da jirage guda ukku

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login