Showing 477001 words to 480000 words out of 513411 words

Chapter 160 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16743

magana da ita ne...........


103



~_*
'=؋?BOSS LADIES WRITERS=؋?
'*_~



........Washe gari da safe jirgin su ya sauka tare da security detail Winta aka Waukkosu zuwa gidan Hajiya motocin escort gaba da baya sai Jeep Win da take ciki a tsakiya, koda Hajiya ta ganta saida ta jinjina yadda ta rame, a bedroom Winta suka zauna tana kallonta tace ashe ta damu da Farha har haka amman shine ta?i goyon bayan abunda take so Hajiya Maryam Win ta Wan yamutsa fuska kafin cikin karyayyar murya tace ai dole ta damu ace yarinyarka budurwa tabar gida ita damuwarta a wane hali take ciki ina taje, tana yin Maganar ?walla suka zubo mata sharr Hajiya tace "in sha Allahu tana cikin ?oshin lafiya kuma a hannu nagari" a hankali ta amsa da Allah yasa,

"Yanzu in aka ganta zaki goyi bayan abunda take so ko?" Hajiya ta tambaya tana kallonta tay Wan jimm kafin tace "Hajjaju ni a ganina ba kowanne abu yaro ke zuwa dashi a goya mashi baya ba, komai da nike yi saboda rayuwarta ta inganta ne taya za'a ce Farha ta auri yaro kamar wannan bacin ga wanda ya gina rayuwarshi wanda zai ru?eta da kyau muna gani sai mu barta taje ta jefa rayuwarta a wahala"

Wan murmushi Hajiya tayi tace "idan abunda yaron yazo dashi baida wani aibu lafiya lou sai a goya mashi baya mana, sannan Maganar gina rayuwa ai shima baki san abunda Allah zai yi ma tashi rayuwar ba tunda yanzu yake kan gina ta, sannan Maganar jefa rayuwa a wahala shi wanda kike hangen zai ru?eta da kyau saboda kuWi ke a tunaninki mai kuWi ne ke ru?e mata da kyau, Matan masu kuWi nawa ne suke cikin damuwa a gidajen auransu har suna ganin dama talaka suka aura wanda zai basu farinciki, ko kuwa don ke kin dace sai kike ganin kowace mace ma hakan take a wurinta to kije ki bincika na tabbatar zaki samu mata da dama wanda kuWaWen mazajensu basu sa sun kasance a cikin farinciki ba face damuwa",

Wan yamutsa fuska tay da yanayin damuwa tace "Yanzu dai fatana Farhar ta bayyana shine kawai, gani kince kina son ganina",

Hajiya na Wan murmushi tace ta dameta ko shiyasa take son a canza Maganar, da sauri tace mata a'a kawai dai taga ba abunda yakamata su maida kai akai bane tunda wadda ake Maganar don ita ba'a san inda take ba Hajiyar tace hakane Allah ya bayyana masu ita ta amsa da Amin,

"Kinzo na tsare ki da surutu ban baki abinci ba kuma halan ko breakfast baki yi ba" Hajiya ta faWa idonta a kanta, warware gyalen haWaWWar doguwar rigar dake jikinta data laga tayi ta kwanta a saman gadon tana faWin tasha Wan tea Abincin ne kwata kwata bai mata daWi gashi duk in tazo ci sai tayi ta tunanin ko Farha taci abinci, yadda ta ?arasa Maganar kamar zata saka kuka Hajiya na murmushi tace in sha Allahu taci mai kyau ma,

"Yanzu tea Win za'a ?ara haWo maki sai a haWa da wainar ?wai muna da farfesun kaza ma, in kuma duk baki son su sai ki faWi abunda kike so a haWa maki" shiru ta Wan yi kamar bazata yi magana ba can ?asa ?asa tace rana tayi abar tea Win a kawo mata farfesun taga in zata iya sha Hajiya tace to ko a soya doya sai ta haWa da sauri ta girgiza mata kai tace abu mai ruwa ruwa kawai take Wan iya ci Hajiya tayi murmushi tace to bari tasa a kawo mata anan, wayarta ta Waukko ta shiga yin kira bayan an Waga umarnin kawo ma Hajiya Maryam farfesu ta bayar tare da lemu da ruwa daga haka ta kashe wayar idanunta akan Hajiya Maryam data rufe ido kamar mai yin bacci, ba'a jima ba aka turo ?opar Wakin Farha ta shigo tana sanye da ?ananun kaya kaman ko yaushe kanta ba kallabi sai dark ash Win sumarta dake a fake ta lan?wasa ta, bata yi sallama ba Hajiya tay mata nuni da gaban gadon saitin inda Hajiya Maryam ke kwance tace taje ta aje anan kan carpet, har ta aje Hajiya Maryam bata buWe ido ba Farhar ta Wago tana kallonta wata irin kewar Mahaifiyar tata taji ita kanta taga canzawar da tayi bata ta6a tunanin za'a samu ranar da zasu samu sa6ani da Mom Win tata ba don sun sha?u kamar abokai haka suke dalilin sha?uwarsu ne ma yasa Farhar bata fita ?asar waje yin karatu ba tayi a nan, da hannu Hajiya tayi mata alamun ta gaishe da ita cikin Wan rawar murya tace mata ina kwana still bata buWe idon ba da alama ma bata ji ba, saida Hajiya tace mata ana gaisheta sannan ta Wan Waga hannu alamar ta amsa, tsaye Farhar tayi tana ta kallonta a hankali ?amshin turarenta ya fara kurWaWawa cikin hancin Hajiya Maryam lokacin data sha?e shi sosae da mamaki ta ayyana ?amshin kamar na Farha, zuciyarta na raya mata hakan da sauri ta buWe idanun nata suka shiga cikin na Farha dake tsaye ai a sukwane ta tashi zaune tana kallonta idanu waje, muryarta har tana sar?ewa wurin faWin "Wannan kamar Farha a gabana Hajjaju kodai gizon data saba yi man ne dama sai inta ganinta koda yaushe" Hajiya na murmushi tace itama kamar ita take gani, maido idonta tayi kan Farha dake ta kallonta sai kuma ta maida kan Hajiya, murmushin da taga tana yi ne yasa ta gane Farhar ce aikuwa da sauri ta mi?e tsaye cikin rawar murya ta furta "F...Farha, it's You...???" shiru ta Wan yi kafin a hankali ta furta "Yes, Mom" zaro ido Hajiya Maryam tayi gaba Waya ta juya kan Hajiya cike da al'ajabi tace "Amman Hajjaju ya akai kika samota ko nan tazo?" Wan ta6e baki Hajiya tayi tare da Wan girgiza kai tace dama tana nan, cikin Waurewar kai ta maimaita abunda Hajiya ta faWa ta Waga mata kai alamar tabbatar wa,

"Yanzu Hajjaju kina nufin duk abun nan Farha na wurin ki?" Hajiya tace mata eh ita ta tsara mata komai tasa ta taho wurin ta, wani kalan yarfa hannu Hajiya Maryam tayi tare da yamutsa fuska ta koma gado ta zauna yaraf kamar zata yi kuka tace "But Why, Hajjaju, miyasa don Allah zaki tada mana hankali har haka kika sa anata cigiya mutane nata kashe kuWi suna zuwa jaje amman ashe tana wurinki kuma kina sane da dole hakan zai tada mana hankali ba kaWan ba" wani irin Waure fuska Hajiya tayi da hannu tayi ma Farha alamar ta zauna a kan carpet, bayan ta zauna ta maida idonta kan Hajiya Maryam fuska a Waure ta fara magana,

"Nasani hankalin wanda bai san da tana wurina ba zai tashi kamar ke sannan Maganar kashe kuWi da zuwa jaje duk nasan za'ai hakan saidai ina son ki sani na za6i yin hakan ne don in baki misalin irin tashin hankalin da kike niyyar janyo mana kenan koma wanda yafi wannan, saboda taurin kan ki kina ?o?arin ki saka mu a damuwa da danasanin da har mu mutu bazamu daina ba to aka me zamu zura ido muna kallo ki jefa mu a hakan, kina sane da illolin da auren dole ke tattare dashi amman shine kika rufe ido saboda wani kurman ra'ayin ki zaki jefa rayuwar yarinya a halaka, baki tunanin zata iya kassara rayuwarta ba ko kuma ta ?yaleki ki Waura mata auren shi mijin ta illata shi ba, in hakan ya faru wane irin tashin hankali kike tunanin hakan zai haifar mana, so kike mu zama abun misali a idon duniya ki jaza mana tambarin da bazai ta6a goguwa ba har ?arshen rayuwar mu?"" a fusace take yin Maganar,

jin tayi shiru ne yasa Hajiya Maryam Win cewa "amman Hajjaju wannan ai ba auren dole bane tunda akwae soyayya tsakaninsu ta tsawon lokaci kuma su duka suna son junansu kwatsam kuma sai ta dawo tace wai bata son shi....."

Katseta Hajiya tayi taci gaba "tace bata son shin ai ba laifi tayi ba dama yana faruwa yau kaji kana son mutum gobe ka dawo kaji baka son shi dama ana samun haka wanda aka Wauki lokaci ana soyayya sai kiga bashi Allah ya ?addaro za'a aura ba sai daga baya mijin ya 6ullo ta inda ba'ai zato ba yasha faruwa koma yana kan faruwa ma shiyasa wasu suke gudun 6ata lokaci wurin yin soyayya suke bari sai sun shirya ma aure sannan su fara wasu kuma suna yin soyayya da shirin kota kwana, shiyasa ba'a so ana soyayya ai ta ma juna ?aryayyaki da al?awura tunda mutum bashi keda kan shi ba ta yuwu wanda kake hasashen aura bashi Allah ya ?addaro zai zama abokin rayuwarka ba shiyasa yana da kyau a gina soyayya kan wannan turbar kowa yasa hakan a zuciyarshi sai kiga koda rabuwar tazo baza'a ji ciwo sosai ba, don haka ki rabu da yarinya ta auri wanda take so wata?il dama wannan shine wanda Allah ya ?addaro zai zama abokin rayuwarta" ba alamun wasa Hajiya ke yin Maganar,

"Naji Hajjaju, in bata son Emran Win shikenan amman nidai gaskiya ban goyon bayan ta auri yaron don haka ta nemi wani" fuska a yamutse tay maganar aikuwa a fusace Hajiya tace "bata neman wanin wanda take son shi zata aura matu?ar Allah ya ?addara hakan, ke waya hana ki auren wanda kike so, wato yanzu kin kawo ?arfi ke ga uwa shine zaki nemi Waga ma mutane hankali ke wa yay maki haka, inace lokacin da kika haWu da Mahaifinsu kina da samarin da kuke soyayya lokacin in ban mance ba yaron nan soja Wan wurin abokin Mahaifinku gashi nan da suna.....Nasir yauwa ba wanda bai yi tunanin shi zaki aura ba daga haWuwa da mahaifunsu duk kika ruWe ke kinga mai jan kunne rana Waya kika zo mana da zancen ke shi zaki aura, a lokacin Allah ya ji?an rai mahaifin ku shine ma yaso ya ?i abun don shi mutum ne mai kishin ?asar shi da al'ummarshi ni na rarrashe shi kan ya ?yale ki har Allah yasa kukai aure, in ma kin manta ne to gashi nan na tuna maki don haka yadda ba wanda ya hana ki auren wanda kike so haka itama ba wanda zai hanata auren wanda take so" idanun Hajiya Maryam ne suka ciko da ?walla suka zubo mata sharr cikin 6acin rai ta shiga faWin amman ita ko a lokacin data kawo mahaifin su ai ya gina rayuwar shi ko shikenan sai ace an taru anata auren dangin su kowa su Haisam da Nameer sun auresu ga Kakar tasu ma kan su za'a ?are,

"Zancen gina rayuwa ko Wazun nayi maki maganar saurin mi kike ki jira shima kiga baki san yadda Allah zai da tashi rayuwar ba sai kiga ya zamo abunda baki ta6a zato ba ai shi arzu?i na Allah ne Maryam kema ai ba wayon ki ne ya baki ba ko, sannan Maganar anata auren su alamar suna da nagarta ne ai ko a kasuwa zaki ga ana rububin abu mai nagarta, wasu Familyn ma zaki ga basu auren bare sai yasu yasu ma don haka don anata auren su ai ba aibu bane" shiru Hajiya Maryam Win tayi tana goge ?walla,

"Ina son jan hankalin ki Maryam al'amari in dai akace na Allah ne ki daina kafiya irin haka, wannan abun daya faru yanzu tamkar ishara ne Allah ya nuna maki, nan yarinyar nan Fateema daga ta auri mijin Wiyar ki kika Waga masu hankali kikai ta kumfar bakin ke Wiyarki bazata zauna da ita matsayin kishiya ba don bata kai matsayin tayi kishi da ita ba waye waye, to yanzu ga Wiyar ki nan ta cikin ki Allah ya Waura mata son Yayanta so mai tsanani itama yar jakar ubar nan harda ita aka hana Fateema zaman lafiya amma kinga soyayya ta rufe mata ido ko kunya bata ji ba tazo tace tana son Yayanta..." ta juya tana kallon Farha tare da Wan harararta Farhar ta Wan tura baki a hankali tace "pls Hajiya let bygones be bygones, ba kinsa mun shirya tuntuni ba",

ta6e baki Hajiya tay tace "da yake fa abunsu kike so kyace haka, shiyasa ita fitina bata da daWi sam, yanzu da baku shirya ba kina tunani shi wanda kike son zai saurareki ne alhali kina tsangwamar yar'uwar shi, to da ya zaki da son ko sai kije ki faWa rijiya mai kwala6e?" yar dariya Farhar tay ta sunnar da kai, maida idonta tay kan Hajiya Maryam da 6acin rai ya bayyana akan fuskarta cikin kwantar da murya tace "Wato shi Ubangiji yana yin abubuwa cikin hikima, daya halicci bayinsa sai ya kasasu wasu yayi su masu wadata wasu masu rufin asiri wasu kuma wanda basu dashi gaba Waya hikimar yin hakan shine don kowa ya amfana da kowa don inda yaso zai ba kowa arzu?i amman sai bai yi hakan ba, duk wanda kika ga Allah ya ba arzuki bai bashi don ya amfana shi kaWai ba face don ya taimaki wanda bashi dashi wanda ta silar haka zaka samu Wunbin lada har kasamu shiga aljanna haka wanda bashi dashi in yayi ha?uri da yadda Allah yayi shi ya rungumi ?addarar shi bai sa6i Allah ta dalilin hakan ba shima sai kiga ya cinye jarabawar shi ta hanyar hakan har ya shiga aljanna, wasu da yawa Allah na saka arzu?in su a hannun wasu shine zaki ga ta silar taimakon da kayi ma wani in ma aiki ka sama mashi ko kuWi ka bashi ko auren shi kai da sauransu sai kiga hakan yayi silar arzu?in mutumin, to dana yi nazari sai na gano kusan hakan ce Allah ya ?addaro tsakaninmu dasu Dije shiyasa har ya haWamu ma?wabtaka kuma in kikai la'akari da ai basu kaWai bane makwabtana akwae wanda muke tare tun kan suzo zaki shaida hakan, Allah yasa rabon wadatuwar su a hannun mu don haka bamu da ikon hana hakan koda kuwa ace bamu so to wllh sai rabonsu dake tattare damu ya isa gare su, don haka inason ki kwantar da hankalinki ki Wauka mu dasu yanzu mun zama Family duk abunda ya taso tsakanin mu dasu in dai mai kyau ne to mu rungume shi hannu bibbiyu muyi fatan alkairi" shiru Hajiya Maryam tayi ta maida idonta ?asa,

"Yanzu kin amince mata kan abunda take son?" Hajiya ta tambaya idonta akanta, ba tare data Wago ba tace "taje Allah ya taimaka",

"Ba haka yakamata kice ba Maryam fatan alkairi zaki yi mata matsayinki na mahaifiyarta sannan ki ya?i zuciyar ki ta rin?a kallon abun a alkhairin" shiru tayi duk idanunsu na akanta can ta Wago ta kalli Hajiyar tace Allah ya tabbatar da alkhairi, murmushi Hajiya tayi ta amsa da Amin Farha ta shiga yin murmushin farinciki tana washe baki tace "Thank you so much Mom, I love u" wata uwar harara ta wurga mata Hajiya tay yar dariya tace "in kina harararta fa zata ?ara 6acewa" Wan gutsirin murmushi Hajiya Maryam Win tayi bata ce komai ba da sauri Farhar ta mi?e ta nufi hanyar fita daga Wakin,

tana fitowa Wakin Husnah ta nufa tana niyyar shiga Husnar ta fito daga Wayan bedroom Win nata cike da farinciki Farhar ta sanar mata Mom Winta ta amince ma soyayyarsu da Kamal ta Wan buWa ido kafin tana murmushi tace ta tayata murna Allah ya tabbatar da alkhairi ta amsa da Amin ta ?arasa shigewa cikin Wakin, gyale ta yafo saman kanta tana fitowa falo ta nufi hanyar fita, gidan Gwaggo ta nufa bayan ta fito koda tazo shagon Amadu a rufe yake ta shige gate, tana niyyar shiga entrance Amadu na sako kai dama wanka ya shigo yi yana ganinta yaja ya tsaya yana ?are mata kallo ita kuma tana Wan murmushi ta gaishe shi bai amsa ba da tsananin mamaki yace mata an ganta kenan tay yar dariya tace dama ba 6acewa tayi ba tana nan gidan Hajiya, da alamun rashin fahimta yace kuma shine aketa cigiyarta, nan ta kwashe komai ta faWi mashi sosae ya jinjina abun yace lallai Hajiya ta iya shirya abu kamar Film, tare suka shiga ya nufi part Win Gwaggo da ita lokacin Haulat ma na can sun fara aikin abincin rana, a falo suka tsaya Amadun ya shiga ?wala ma Gwaggo kira yana ta fito taga wani abu, tana fitowa tayi arba da Farha itama zaro ido tay cike da al'ajabi tace kamar Farha take gani Amadu na murmushi yace itace da sauri ta tambayi ina aka ganta nan Amadun ya faWi mata ashe wai tana gidan Hajiya Gwaggon ta washe bakin farinciki tace dama sai da Haulat ta zargi hakan da suka je jaje nan ta shiga ?wala ma Haulat kira, bayan ta fito daga cikin Kichen Win itama saida ta nuna mamakin ganin Farha cikin washe baki Gwaggo ta shiga faWin zarginta ya tabbata ashe wai tana wurin Hajiya Haulat Win tace ita dama tunda suka je ta lura da sam Hajiyar bata cikin damuwar 6acewar tata, zama sukai kan kujeru Amadu yace ma Farhar yaga mamanta ma tazo Wazun ta gano tana nan kenan tace mashi a'a sai bayan data zo, nan take faWi masu ai yanzu ta amince da tarayyarsu da Kamal Win cike da tsokana Amadu yace ai da ta ha?ura da Kamalun tabi abunda Mom Win nata ke so ta wani tura mashi baki tare da Waure fuska duk sukai dariya, tambayar shi tayi Kamal Win tace ko yana School yace mata ai rabon shi da School tunda yaji labarin ta gudu saboda shi yanzu haka yana Waki bai jin daWi, ai tana jin haka zumbur ta mi?e ta nufi hanyar Wakinshi tana faWin bari taje ta faWi mashi ba guduwa tayi ba duk suka bita da kallo, juyowa Amadu yay ya kalli Gwaggo dake murmushi yace Allah ya haWata da suruka ?wara ba kunya duk sukai dariya, lokacin data shiga cikin Wakin yana kwance kan katifa idanunshi a rufe tay tsaye daga gaban ?opa tana kallonshi da

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login