Showing 480001 words to 483000 words out of 513411 words

Chapter 161 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16803

murmushi can ta kira sunan shi "Kamal" a hankali ya fara motsa idanun shi masu Wauke da zarazaran gashin ido kafin ya buWesu ya ?ura ma gabanshi ido duk Waukar shi muryarta ce ke mashi gizo, saida ta ?ara kiran nashi sannan da sauri ya Wago kai ai koda yay arba da ita a firgice ya ?arasa tashi zaune yana kallonta ita kuma sai murmushi take mashi ya murje idanun shi ya buWe ganin still tana nan yasa shi nunata tare da kiran sunanta ta Wage mashi gira tare da amsa mashi da Yes, zumbur yay ya mi?e tsaye da alamun al'ajabi yace don Allah da gaske itace yadda yay tambayar ne ya bata dariya don duk alamun tsoro ya bayyana a tattare da shi tace mashi itace mana amman tunda taga bai yi farincikin ganinta ba bari ta koma da sauri yace a'a ta tsaya pls ya nufeta, a Wan gabanta ya tsaya har fuskar shi ta faWa da tsananin mamaki yace mata yaushe aka ganta ne kuma miyasa zatai haka, saida ta matso gaban shi sannan tace mashi itafa ba 6acewa tayi ba dama duk shiri ne nan ta shiga faWi mashi yadda akai, shima sosae yayi mamaki cike da farinciki ta kai duka hannuwanta ta kamo nashi tace "guess what?" da sauri ya girgiza mata kai ta sanar dashi yanzu babu wata matsala zasu yi soyayyarsu hankali kwance don Mom Winta ta amince masu ya Wan buWa ido yace don Allah da gaske tace eh mana yanzu haka Mom Win nasu na gidan Hajiya, ?ayataccen murmushin daWi ya shiga saki tace yayi ha?uri ta saka shi ciwo in ba hakan akayi ba Mom Win nasu daba lalle ta amince masu ba, da sauri yace ba komai ai yanzu ma yaji ya warke shi dama abunda yafi damunshi shine a wane hali take ciki hakan har kuka yake saka shi, bin juna sukai da wani irin kallo mai nuni da tsantsar ?aunar da suke ma juna can Farhar ta furta "I love so much Kamal, pls dont turn your back on me",

"I will never do that to you, My Love, i'm very grateful for accepting me for who i am, ban ta6a tunanin zaki so ni haka ba saboda tazarar dake tsakanin mu ajin ki ya wuce na ki soni shiyasa koda kika nemi da muyi ?awance saida na jinjina abun sosae yanzu gashi kin za6i ma in zama abokin rayuwarki, i can't thank you enough, but, i give you all my heart in return" wani kalan murmushin daWi tay ta faWa jikinshi tare da lumshe ido yay shiru ?irjin shi na bugawa don hakan abu ne da bai ta6a faruwa dashi ba ya haWa jikin shi da mace koda kuwa yar'uwarshi tun bayan daya balaga duk da su a al'adarsu hakan ba wani abu bane amman su da yake suna da ilimin addini sun san hakan haramun ne shiyasa bai ta6a kowacce mace, hannu ya kai ya Wagota suka haWa ido tana Wan murmushi ta furta yayi ha?uri taji daWin Maganarshi ne, dama tun ba yanzu ba da suna ?awance tana yawan ta6a shi tun yana sharewa ganin abun na yin yawa yace mata ta bar ta6a shi ba kyau kada su rin?a samun zunubi, ce mashi tayi yazo suje ya gaida Mom Win ta ya Wan waro ido tare da buWa baki yace ba matsala kuwa tay yar dariya tace mashi he should be a man ba abund zai faru shima yay dariya yace to ko ta jirashi a falon Gwaggo ko Aunty Haulat ya shirya tace Ok ta juya tana faWin yayi kyau sosae yace to, shiryawa yay cikin ?ananun kaya ba?in jeans da jar t-shirt anyi bakin rubutu a gabanta ?afafunshi yasa ba?a?en takalma sai agogo itama ba?a sumar nan tashi tubarkalla dama koda yaushe a kwance take ya ?ara gyarata sai sal?i take ya feshe jikinshi da turare ko ma?iyinshi sai dai don ?iyayya yace bai yi kyau ba, lokacin da suka fito Amadu na shago yaje yace mashi zai je gaida surukarshi yay mashi Addu'a yay Maganar yana dariya shima Amadun dariyar yayi yace to Allah yasa a wanye lafiya in sun ji shiru kuma zasu zo beli Kamal Win yay dariya, tunda suka shigo harabar gidan gabanshi ke Wan faWuwa hakanan ya daure, lokacin da suka shigo cikin parlon ba kowa su Husnarh na Kitchen don rana tayi ta nufi bedroom Win Hajiya tare dashi, ita ta fara shiga shi kuma yay tsaye saida ta kalli cikin Wakin taga yadda suke sannan ta juyo tace mashi ya shigo mana, ?asa ?asa da murya yace ta fara faWi masu mana Hajiya dake kishingiWe akan lallausan carpet Win gaban gado ta tada kai da tuntun ta Wan Waga murya tace ita da waye anan ta maido kanta cikin Wakin tana murmushi tace Kamal ne, tashi zaune sosae Hajiyar tayi tana faWin to ya shigo mana shida Wakin matarshi, tare suka shiga yay sallama ta amsa tana murmushi lokacin da idanunshi suka sauka akan Hajiya Maryam dake kwance saman gado ta rufe odo ?ananun kitson kanta sun bayyana sai da gabanshi ya buga sosae da sauri ya kauda idon, nuna mashi wuri Hajiya tay gefenta tace ya zauna Farha ma ta zauna cikin muryarshi mai daWi ta bafullatanin daya ji hausa ya gaishe da Hajiya ta amsa tare da yi mashi ya jiki tace ai tukur ya faWi mata yana can yana zazza6i Masoyiyarshi ta 6ace, da sauri ya sunnar da kan shi don wata irin kunya ce ta rufe shi data yi maganar Farha dake murmushi tace ko School baya zuwa,

"To ai yanzu sai kaci gaba da zuwa tunda gata ta bayyana" ta faWa tana yar dariya shima murmushi yake bai ce komai ba, juyawa tay kan Hajiya Maryam tace tayi bacci ne ga Wanta yazo su gaisa shiru bata motsa ba Hajiyar tace ?ilan tayi bacci dama bayan ta gama cin abinci tace bacci take ji, mi?ewa Farha tay ta rankwafa saman gadon ta shiga Wan bubbugata, buWe ido tay da alamu baccin ne ya Wauketa fuska a yamutse tace lafiya ta tashe ta nuna mata saitin Kamal tayi tace dama shine yazo gaidata ta wurga mata wani kallo mai kamar harara, har zata faWi wata magana sai kuma tayi shiru ta maida idonta kan Kamal Farha tace mashi su gaisa ya Wago ido ya kalli Hajiya Maryam Win cikin faWuwar gaba yace mata ina wuni kamar bazata amsa ba sai kuma ta Waga mashi kai ya ?ara cewa an zo lafiya kamar wadda akai ma dole tace lafiya daga haka ta maida idanunta ta rufe, cigaba da jan shi da magana Hajiya tayi har tana tambayar yanayin karatunshi yana dai maida hankali ko yace mata eh, bayan wani Wan lokaci yay mata sallama ya mi?e Farha ma ta mi?e Hajiya ta kalleta tana murmushi tace Juliet za'a raka Romeo tayi dariya, buWe ido Hajiya Maryam tayi tabi Kamal Win da kallo har suka fita Hajiya data lura da tana kallon Kamal Win bayan fitar su tana murmushi tace to ya taga surukin nata tayi shiru bata ce komai ba,

"Inda zaki Wauki shawarata kija yaron nan a jiki ki gina rayuwar shi sai yafi ma ru?e maki Wiyar taki da daraja" shiru Hajiya Maryam Win tay saida Hajiya tace bata jita bane sannan ta Wan ta6e baki tace nawa akai ma haka amman suka butulce da sauri Hajiya tace sai dai dama can in butulun ne amman tana da ya?inin zuri'ar Dije ba butulu bane Hajiya Maryam Win tay shiru bata ce komai ba can Hajiyar ta ?ara cewa "bari in maku da yaren daku yan siyasa kuka fi ganewa, yanzu aji kinja shi a jiki kin ginashi sannan kin Wauki Wiyarki kin bashi wane irin farin jini kike tunanin zaki a wurin mutane ta yadda koda nan gaba kin fito takara hakan zai iya saka mutane su za6e ki don ansan baki ?yamar talaka kuma su naki ne, yanzu kamar yaron nan Sameer yadda ya auri ?awar ita Fateema akai ta jinjina abun yanzu bashi ba ko mahaifinshi ya fito wata takara mutane da dama sai sun za6e shi dalilin haka, amman kawai misali ne na baki kan amfanin taimakon talaka a wurin ku yan siyasa nafi son komai zaki mashi kiyi mashi don Allah, Wan jimm tayi kamar bazata tanka ba can ta tambayi Hajiyar mi yake karanta ta Wan yi shiru alamar tunani kafin ta faWi mata,

"Yanzu kenan ita Farhar zatayi ta zaman jiranshi har ya gama karatun?" ta tambaya idonta akan Hajiya tace mata to yanzu duka ba saura shekara ukku ba ganin lokacin ne mai wuya ai amman yadda yanzu shekara ta zama kamar wata ai kaman gobe ne zai gama in kuma zasu bashi yana karatun to sai a kawota nan Katsina shi yana karatunshi Hajiya Maryam Win ta Wan ta6e baki bata ce komai ba, tambayarta Hajiya tayi yaushe zata koma tace tana tunanin ko zuwa anjima Hajiyar tace ta bari sai gobe mana tana kallonta tace to dama ba dalilin Farhar yasa ta kirata ba Hajiya tana murmushi tace "Eh, amman ban gaji da ganin yar autar tawa ba" ba shiri Hajia Maryam Win tayi murmushi,

"Kina yarinya Ha?uri ne dake sosae ba wanda zai ce in kin girma zaki zama rigimamma" tana murmushin tace mata ita ai bata rigima sai akan abunda take ganin shine daidai Hajiya na dariya tace haka dai tace,

"Yanzu da Farhar zaki tafi ne?" Hajiya ta tambaya tace mata eh saboda su Abraham suna zaune gida su kaWai Hajiya ta jinjina kai kafin tace yakamata ma su koma gabanta can Abujar tace eh tana shirin yin hakan sai kuma Hajiya ta sake cewa to shi Dr Win sai a barshi a Lagos shi kaWai Hajiya Maryam tace to tunda can yake aiki dole can zai zauna sai su rin?a zuwa mashi Weekend ko kuma shi yaje Abujar in anyi hutun School ma sai yaran suje mashi hutu,

"To ki bashshi kawai ya ?ara aure mana" wani kallo tay ma Hajiyar sai kuma tayi Wan murmushi tace ashe bata sonta har haka Hajiyar tayi dariya tace miye abun rashin so daga ta bata shawara yadda zata yi ma Dr adalci tace ai bata mashi rashin adalci tana kamantawa kuma itama ai bata rayu da kishiya ba ko, Hajiyar tace ai ita shine ke tafiya can aikin sojan shi ya barta ba itace ke barin shi ba kamar ita, Hajiya Maryam Win tace ai koda take barin shi bai zarta ?a'ida ba da har zai sashi ?ara wani aure, ru?e ha6a Hajiya tayi tace oh kowa gudun kishiya ita ko da ba'a yi mata ba General Win ne bai ra'ayi ba wai ita ta hanashi ba, Hajiya Maryam dake Wan murmushi tace ai ba abun daWi bace ita ko sunanta ma bata son ana faWa,

"anya Maryam, adai rage zafin kishi tunda ba'asan abunda Allah ya ?addaro ba" da sauri tace "in dai ta wannan bangaren ne ba abunda ya ?addaro in sha Allah auren zobe mukai da shi" dariya Hajiya tayi tace banda wanda aka Waura masu a Masallaci kenan wani suka ?ara Waurawa tsakaninsu Hajiya Maryam Win na murmushi tace mata eh, haka suka cigaba da yin hira sama sama har baccin ya sake Waukar Hajiya Maryam.

Washe gari da safe ta koma tare da Farhar, sosae Dr Mahaifin Farha yay farincikin amincewar da Hajiya Maryam Win tayi, bayan dawowarta ne Dr Win yasa suka zauna don yin shawara game da Kamal yadda zasu inganta rayuwar shi nan ya bada shawarar su fitar dashi ?asar waje yayi karatu a can ita kuma Farha sai taci gaba da yin Master's degree Winta ta amince da hakan, Hajiya ta kira ta sanar da ita suna son fitar da Kamalun waje tace ta sanar da dangin shi, Gwaggo ta kira ta sanar mawa koda Amadu yaji zancen bai goyi baya ba haka da aka sanar ma Fatuu cewa tayi gaskiya kada a amince a ?yale shi yaci gaba da karatun shi anan salon nan gaba ayi mashi gorin an Wauki nauyin karatun shi Gwaggo tace to ai ba ro?onsu akai ba su suka yanke hakan Fatun tace ita dai gaskiya bata goyon bayan hakan tunda ai karatun nan ma lafiya lou zai yi ya kuma samu aiki mai kyau, Gwaggo tace itama in son samu ne tafi son a ?yale shi tunda ma har ya fara yin nisa saidai kuma bata son Hajiya taga anyi masu ba daidai ba, Amadu yace ai Maganar bata Hajiya bace ita da sa?o aka bata yasan zata fahimce su in aka nuna mata tunda ya riga ya fara anan har ya shiga shekara ta biyu a barshi ya ?arasa, Gwaggo da kanta taje wurin Hajiyar cikin fahimta tayi mata bayanin da Amadun yayi tace itama saida tayi tunanin hakan to amman tunda sa?o ne aka bata shiyasa ta isar, kamar yadda sukai da Gwaggon haka Hajiya ta sanar ma Hajiya Maryam hakan yasa ta fara tabbatar da su bama su KwaWayi bane sanin da wuya ai ma wani tayin karatu a ?asar waje amman ya maida, Soyayya sosae su Farhar suke sha ita da Kamalu don sun samu yanci daga baya ta fara shirye shiryen fara cigaba da karatunta.

Bayan sabuwar Gwamnati ta fara ayyuka sosae Haisam ya tuntubi Alhaji lawal kan bu?atar ayi ma garin su Fatuu hanya a kuma gyara masu wutar lantarki kasantuwar shine Wan majalissarsu na tarayya ya bashi tabbacin za'ayi masu, tuni aikin ginin Kamfanin Haisam wanda ?wararran kuma sanannen Companyn gini anan Abujar keyi ya kankama, a yadda aka tsara zuwa nan da shekara guda za'a gama, tuni Al'umma sun fara sheda cewa sabuwar Gwamnati data hau ta aiki ce don kuwa anfara gudanar da ayyuka gadan gadan a faWin ?asa bayan hawan ta mulki ciki harda shirye shiryen da zasu tallafa ma talaka ya dogara da kan shi da yake ba laifi mai girma shugaban ?asa ya samu abokan tafiya da shawara na ?warae masu tausayin talakawa, Kawu Mani har Abuja ya fara zuwa da Gwaggo acan ya samu inda ya kaita aka fara koya mata turanci don ta iya karatu, kan kace mi Gwaggo ta canza ta ?ara murmurewa duk alamun tsofanta daya b????&&&&&&& &
& & &
&&&&&&&&&&&&&&&&&&& &!&"&#&$&%&&&'&(&)&*&+&,&-&.&/&0&1&2&3&4&5&6&7&8&9&:&;&<&=&>&?&@&A&B&C&D&E&F&G&H&I&J&K&L&M&N&O&P&Q&R&S&T&U&V&W&X&Y&Z&[&\&]&^&_&`&a&b&c&d&e&f&g&h&i&j&k&l&m&n&o&p&q&r&s&t&u&v&w&x&y&z&{&|&}&~&&?&ayyana yanzu babu sosae farinta ya ?ara fitowa tayi dumurmur abunta dama gata doguwar mace abun dai saidai ace tubarkallah, a bangaren First Lady kuwa wato Mahaifiyar su Haisam abun ba'a magana yanzu jin daWi ya ninninku ta ?ara wani irin kyau Jama'a kowa yabon kyaunta da kuma kirkinta ake don mace ce mai sau?in kai wadda kowa nata ne mutane har so suke a nunota tana jawabi don ta iya magana ba ?aWan ba, a yadda mutane keta faWa ba'a ta6a First Lady kamarta ba wadda ta ko ina tayi, su Fatuu da Mino ana can America Mino ta maida hankali tanata karatu haka Nameer ma.

Lokacin da za'ayi bikin cikar President shekara Waya a kan kujerar mulki aka shirya buWe Companyn Haisam, da lokacin Hajji yayi gaba Wayansu suka je harda shi shugaban ?asan da Hajiya dasu Mom suma su Fatuu da Mino da Fanan da Haisam da Nameer nan Nigeria suka zo suka tafi tare harda Aunty Laila da Mijinta harda Jidderh ma duk wanda suka isa aikin Hajji a Familyn shugaban ?asan saida suka je haka bangaren Minister Hajiya Maryam taje ita da Mijinta da Farha, sosae sukai ma shugaban ?asa Addu'oi kan Allah ya tallafa mashi ya taya shi sauke nauyin dake kan shi kamar yadda ya ro?esu kan suyi mashi Addu'oin, Haisam ma sunyi mashi Addu'oin Allah yasa ya buWe Companyn shi a sa'a, bayan gama aikin Hajjin suka dawo gida Nigeria, abun na Allah ne su Fatuu an zama Hajiya harda ha?orin Makka tasa haka ma Mino kuma sosae yay masu kyau, bayan dawowar su sun Wan zauna a Nigeria Haisam ya duba ginin nashi wanda tuni yayi nisa lokacin Fatuu da Mino suka tafi Katsina Hajiya dai President ya ru?eta kan sai ta ?ara hutawa sosae ita Hajiya Maryam ma cewa tayi kada ta koma Katsina ta dawo nan da zama kawai shima President Win dasu Mom suka nuna goyon bayan hakan Hajiyar ta nuna tafi son zama a can don ta saba da mutane kuma bai kamata ace duk sun baro can ba tunda nan ne tushen su, bayan zuwan su Fatuu Katsina har gidan Aunty Mareeya da Feenah taje ta kai masu tsaraba harda Abdul Wan gidanta shima yasha tsaraba haka Aminiyarta ma Haulat tayo mata tsaraba kullum tana a gidan Gwaggo anan ma take kwana tunda shi Haisam na Abuja, bayan sati biyu suka koma America, bayan komawarsu ne Haisam yaba Fatuu da Fanan damar za6a ma Companyn suna yace yana son duk sunayen su ya fito a ciki nan suka shiga haWa sunaye ita Fatuu tace ko asa HAIFAN ita kuma Fanan tace HAIFAT zai fi, ?arshe dai HAIFAT TechWorld aka yanke saka ma Companyn.

A kwana a tashi ba wuya har gashi shekara guda da hawan su President Ali Washegarin da akayi bikin murnar cika shekarar aka buWe katafaren Companyn Haisam wato HAIFAT TechWorld, Kamfani ne da zai rin?a ?era kwanfutoci da saida bangarorinta da building softwares products da kuma Internet services daban daban da Online Services tare da kuma Consulting Services, sosae ginin kamfanin ya ?eru yana da bangarori daban daban harda elevator ke akwae da zai kai mutum can sama abun sai dai ace Ma sha Allah, Mutane da dama ne suka halarci bikin buWe shi ciki harda Mahaifin Haisam Win da manyan ?ososhin Gwamnati harda na wasu ?asashen makwabta sannan ta bangaren danginsu kowa yazo har su Gwaggo harda Baffan Fatuu da Yadikko haka yan uwansu yan Ethiopia su Hajiya Zainab da Sameer harda Fauzy tare da twins Winsu da suka girma abun sai dai ace tubarkallah, abokan aikin Haisam ma turawa duk sun zo ciki harda waWanda ya Wauka zasu yi aiki tare gaba Waya duk wani masoyin Haisam da Abokan shi suna a wurin harda su Abbas da Najeeb

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login