Showing 465001 words to 468000 words out of 513411 words

Chapter 156 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16837

nuna yanzu kuma idan wata hidima ta kama ko suka zo taya bedroom Waya zai ishe su in ta basu biyu Hajiyar tace to ba ga Bedroom Winta ba sannan ga wangamemen gidan Yayanta can a G.r.a sai a tafi can, duk da haka ta nuna hakan bai mata ba ?arshe Hajiya tace shikenan in taga da takura daga baya zata sa a ?ara wasu Bedrooms Win a can Wayan bangaren falon wurin Dining Area tunda akwae fili sai a barsu matsayin na ba?i amman tare zata zauna da Tukur don matsayin Wa yake a wurinta yaron da tun yana Wan ?arami aka bata shi miye don ta zauna tare da iyalinshi dole Hajiya Maryam ta ha?ura, har kiran Tk Hajiya tayi ta faWi mashi yadda ta yanke game da zaman su tare tace bata san ko hakan zai takura mashi ba amman in yafi son zama daban lafiya lou sai a siya mashi gidan bawan Allah harda kukan daWin shi yace mata Wllh dama damuwarshi kenan yadda zai rabu da ita yana kuka yake mata godiya da Addu'o'i, har iyayenshi ya kira yana kuka ya faWi masu irin gatan da Hajiya tayi mashi Mahaifinshi har saida yazo yayi mata godiya shima harda kukan nashi, to Kamar yadda Hajiyar tace haka akayi ma falon nata ba raba shi akai ba kawai anyi wani Wan gini mai kamar ado ta yadda falon ya koma bangare biyu sai Kitchen ma da yake yana da faWi da tsawo shima aka maida shi bangare biyu sannan gaba Waya gidan aka yi mashi Fenti mai kyau don ba wani gyara da yake bu?ata komai lafiya lou don gini ne bana wasa ba. Ana saura sati biyu bikin aka kai lefen Haulat akwatuna takwas harda babbar ghana must go, ba laifi an zuba manyan kaya kai kace lefen budurwa ne budurwar ma wadda tayi sa'a sai faman yabo ake farinciki ya cika iyayenta ita kanta Haulat Win harda kukan daWinta don ko a aurenta na farko bata samu kaya haka ba duk da shima dai anyi mata kayan ba laifi, bukukuwa nata matsowa ana ta shirye shirye bangaren Amadu ba wani shagali da za'ai don Haulat ta nuna bata so dama shima Amadun ba damunshi sukai ba kawai dai zata yi Wa'azi sai Walima bayan an kawota, bangaren Tk kuma shi za'ayi kamu ana gobe Waurin aure sai Walima bayan an kawo Amarya amman can bangaren Amaryar zata yi wasu abubuwan, ana saura sati guda Hajiya ta kira Gwaggo a waya tace mata mi zai hana ta bada dama a Waura auranta tare dana Amadun lokacin duk mutane sun haWu don kowa ya shaida tana ganin hakan zai fi dole Gwaggon tace to duk da ita a yadda taso su Kawu Manin suje can wurin kawunta shibaWo a Waura auren nasu acan Daura, ana saura kwana biyar bikin Amarya Mino ta iso Fatuu ce taje Airport ta Waukko ta, ana sauran kwana ukku su Yadikko suka iso shi Baffan su Fatuu sai daren Waurin aure zai zo, sosae sukai Al'ajabin ganin yadda aka maida gidan sunata yabawa, a ranar akayi ma Amaryar Tk jere Bedroom biyu wanda Saude ke amfani dashi da kuma na kusa dashi Hajiya ta basu don gado biyu aka mata sai haWaWWun kujeru dasu kayan kallo haka Kitchen ma an zuba mata kaya sosae daga yanayin kayan zaka fahimci suna da hali, washe gari lokacin saura kwana biyu akayi ma Haulat itama jeren an mata tsadaddun saitin gado da kujeru harda kayan kallo amman su Amadu ne ya siya mata da freezer sai Kitchen ma anyi mata kaya ba laifi harda su cooker gas da sauran kayan amfani na zamani.

Alhamdulillah Ranar Asabar da Misalin ?arfe sha biyu da rabi na rana Jama'a suka shaida Waurin auren Amadu da Haulat sai Khadija (Gwaggo) da Kawu Mani a masallacin gidan Hajiya su ango Kawu Amadu ansha babbar rigar farar shadda sai washe baki yake ganin abun yake kamar a mafarki, sosae mutane suka halarci Waurin auren har Nameer yazo da kuma Senator, misalin ?arfe biyu bayan anyi sallar Azahar aka Waura auren Tukur da Asma'u wadda ake cema Husna a Masallacin G.r.a dake layout Senator ne ya kar6ar mashi auren sai fatan Allah yasa alkhairi yaba ma'auratan zaman Lafiya, Gidan Gwaggo ya cika da yan biki duk an sha anko baka jin bakin kowa sai Aunty Mareeya sai shegantaka suke ma Gwaggo har saida suka matsa mata ita da Fatuu sukai mata kwalliya sai ga amarya Gwaggo ta fito fess kai kace ba ita ba tasha leshi mai kyau gaba Waya duk sun cikata da kunya, bayan sallar La'asar jerin Motoci suka je daukko Amaryar Tk bayan an kawota aka Waukko Haulat abun sai san barka komai ya tafi daidai dangin Hajiya sun yi ma Tk kara tun daga kan yan Daura da yan nan Katsina duk sunzo har Hajiya Maryam ma tazo haka Fanan dasu Mom Win Haisam duk sun zo, ta bangaren Tk Winma danginshi duk sun zo, Washe gari da wuri akai Walima saboda masu tafiya su Hajiya Maryam da Mom har Nameer ranar zai koma Mino dai ta ro?i ya barta ta ?ara kwana biyu ya amince, a ranar da daddare angwaye suka shiga Wakunan Amaren nasu sai fatan Allah yasa Albarka ya bada zuriya Wayyiba.

Bayan sati guda da yin bikin su Fatuu suka koma lokacin Esha ta fara girma tubarkallah washe garin tafiyar su ranar Lahadi ango Kawu Mani yazo gidan harda akwatunan shi guda biyar na kaya da yayi ma Gwaggon da Kayan abinci sosae ta nuna jin daWinta tayi mashi godiya, ta Wauka zai tafi ne sai taga ba haka ba ashe zuwa yay shima wurin Amaryar tashi duk da ba haka taso ba taso ace sai bayan kaman wata guda da bikin su Amadu saidai ba yadda zatayi dole ta bashi haWin kai suma suka shiga shan amarci sau?in ta ma kowa da bangaren shi bawan Allah Kamalu an bar shi da tsaron shago sau?in shi ma Farha na nan kuma yana zuwa Makaranta.

Bayan wata guda da bikin su Amadu aka Waura auren Ashiru wato gaye da Amaryarshi Jamila mai awara dama itace Hajiya ta haWasu yanzu ta zama babbar budurwa har ma ta gama karatunta a Health technology Haisam ne ya Wauki nauyin karatun da bikin ma shida Hajiya suka yi mata kayan Waki shima gayen sun bashi gudunmawa sosae Fatuu ma ta aiko mashi da tata gudunmawar kuWin ta wurin Gwaggo sai fatan Allah yasa Albarka a cikin auren Amin.......

102


~_*
'=؋?BOSS LADIES WRITERS=؋?
'*_~




.......Zaman su Hajiya da Husnah matar Tk gwanin daWi, sosae take mata biyayya dama kuma Tk ya jaddada mata irin muhimmancinta a wajen shi, haka ma Saude suna shiri da ita kusan tare ma suke yin aiyukan gidan Abinci ma wasu lokuttan tare suke ci da Hajiyar har Farha ma ba laifi tana shiri da ita da yake Husnar wayayya ce gata fara tana da kyau ba laifi da yake fulanin Gombe ce, ba don Tk ya shigo birni ba da wannan ta wuce ajin auren shi, A bangaren Haulat ma wannan ko ban faWa ba ansan zata yi ma Gwaggo biyayya tamkar uwa da Wiya suke zamansu haka aiyukan gidan ma tare suke da yake tun kafin a Waura Auranta da Kawu Mani ya nuna bai son taci gaba da aikin da take yi to tun bayan ma da aka Waura auran bata je wurin aikin ba yanzu ma shirin ajewa take, Haulat har ce mata tayi ta bari ta rin?a gyara mata part Winta tana yin Abinci Gwaggon tace to ita ta zauna tayi mi, Auransu na yin wata biyu upper Win aikinsu Tk da Amadu ta fito gaba Waya sun samu aiki a bangaren Lab na Teaching hospital kowa yayi farinciki har gida Gwaggo da Haulat suka je yi ma Hajiya Godiya don ita tasa aka samar masu aikin.

Za6e ya taho wanda kuma na canza shuwagabanni ne ma'ana waWanda ke akan mulki tenure Win su ce ta ?arshe, daga cikin masu sauka harda mahaifin su Sameer sannan cikin yan takarar neman shugabancin ?asar nan da suka fito a ?ar?ashin Jam'iya mai mulki harda Mahaifinsu Haisam wato Senator Ali Adamu wanda mutane suka tursasa mashi dole ya fito don shi ba so yake ba ciki harda shugaban ?asan da zai sauka shi ya fidda matsayin Wan takararshi, Bayan ansha gwagwarmayar zaben fidda gwani na jam'iyar mai mulki cikin sa'a Senator Ali ne ya lashe saura Babban za6e nan da wata ukku, cikin lokacin aka shiga gudanar da Campaign sa?o da lunguna na ?asar nan, A Katsina gidan Hajiya na cikin wuraren da ake raba kayan Campaign su Tk da Amadu na cikin masu gudanar da Campaign sa?o da lunguna tun ma kafin ayi za6en mutane keta hasashen Senator Ali ne zai lashe don sosae yay farinjini wurin al'umma a kudu da arewa ko ina ya samu kar6uwa dama shugaban da zai sauka ba musulmi bane kuma sai ya fiddo Senator Alin matsayin Wan takarar shi, a Masallatai ma ana ta mashi Addu'o'i kan in Alkairi ne Allah ya bashi ko ina sai faWin kyawawan halayenshi ake ana cewa ba don kuWi yake takara ba don da nashi kuWin ma aiki yake ma Al'umma yana taimakon su talakaw, ana gab da yin Babban za6e su Fatuu suka zo don yin za6en suma anan Abuja suka sauka. Alhamdulillah ranar za6e tazo cikin lumana aka fara gudanar da zaben an zuba matakan tsaro ko ta ina, bayan an kammala aka shiga zaman jiran sakamako wanda sai dare aka bayyana, Allah dai ya amince Senator Ali ne wanda ya lashe kujerar shugabancin ?asa zo kaga murna wurin mutane gaba Waya Social Media ta Wauka cikin gari aka fara celebrations wani abun sai ma a Katsina ban tunanin Mutane zasu yi bacci ranar saboda tsabar murna, Bayan an bayyana sakamakon Hajiya ta kira shi don ta taya shi murna da fatan Alkhairi yana Waukar wayar kawai sai ya saka mata kuka wanda har cikin ranta taji shi ita kanta tasan ba son mulkin yake ba, rarrashin shi ta shiga yi tace yayi ha?uri ya rungumi mulkin tunda Allah ya bashi cikin muryar kuka ya amsa mata tare da ro?onta kan a tayashi da Addu'a tana murmushi tace wannan koda yaushe cikin yi mashi take yanzun kuma zata ?ara zage damtse yayi mata godiya ta shiga yi mashi Addu'o'in Allah ya dafa mashi ya kare shi yanata amsawa da Amin daga baya sukai sallama, haka akaita kiraye kirayen wayoyi ana taya yan'uwa murna. Bayan wasu watanni aka gabatar da inauguration Ceremony a Eagle Square dake Abuja wuri ya cika ma?il da Jama'a an sha anko mai tambarin jam'iya da hoton President Ali da Vice Win shi wanda christian ne su Mom da Aunty an sha gwaggwaro suna gefen mai girma shugaban ?asa harda Hajiya ma tana a wurin dasu Hajiya Maryam harda Hajiya Zainab da maigidanta dasu Sameer da iyalan sabon shugaban ?asan su Haisam harda su Fatuu da Mino duk suna a wurin Laila ma tazo da Mijinta tare da kyakkyawar Babynta data haifa wadda taci sunan surukarta wato Safeeya suna ce mata Mimi, su Gwaggo dai suna a gida suna kallo a Tv, bayan Senator Ali yayi rantsuwar karbar office aka tabbatar dashi a matsayin cikakken shugaban ?asa, daga nan rakiyar tsohon shugaban ?asa aka tafi bakin city gate ana dawowa aka raka President Ali Adamu Aso rock presidential Villa abun na Allah ne sai ga su Fatuu da Mino yan fillo a Villa, daga cikin waWanda suka lashe kujerun yan Majalissar tarayya harda Alhaji Lawal mahaifin Khalid, bayan sati Waya da komawar su Mom Villa su Haisam suka tafi wannan karon harda Nameer da Mino don zaici gaba da karatun shi itama Mino har ya samar mata makaranta zata yi Nursing a can,

Bayan tafiyarsu Fatuu da sati biyu matar Tk ta haiho san6aleliyar budurwa mai kama da mamanta Hajiya na jin Haihuwar ta dawo don tunda aka rantsar da shugaban ?asa sun ?i bari ta dawo, zo kaga murna a wurin Tk an zama baba tun a ranar ya raWa mata sunan Hajiya wato Hauwa'u suka yanke zasu rin?a kiranta da Jiddah Hajiya tace a rin?a kiranta da sunanta kada a wani 6oye mata suna shikenan ita ta samu ?awa kuma takwara, Haulat ma a lokacin ciki ne da ita wurin wata shidda da yake Husnar ta rigata samu, tunda Mino taji batun Haihuwar matar Tk gaba Waya ta ?ara shiga damuwa da rashin Haihuwarta har Asibiti Nameer Win yasa suka je ganin yadda ta damu aka tabbatar masu da lafiyar su lou nan ya shiga rarrashinta yana nuna mata lokacin haihuwar ne bai yi ba kuma shi koda bata haihu ba bazai damu ba zasu yi zaman su a haka ko kuma su amshi yaro a wurin Adda Fatunta tunda ita tana haihuwa akai akai yasan bazata hana su ba wannan Maganar tashi tasa ta Wan kwantar da hankalinta ta maida hankali kan karatunta, ganin Mino na karatu yasa Fatuu tayi ma Haisam magana kan in zai yuwu itama tana son taci gaba da karatun Medicine yace mata shima yana son hakan saidai matsalan shekarun suna da yawa gashi kuma suna gab da komawa Nigeria amman in tana so ita sai ta zauna anan taci gaba da Karatun ko kuma ta bari in suka koma Nigeria sai tayi Karatun a India inda Fanan tayi shekarun karatun basu kai na nan America ba ta amince da hakan, tuni Farha ta gama bautar ?asanta amman ta?i komawa gida tay zaune abunta gidan Hajiya kuma ba saboda kowa bane face Kamalu.

Bayan President Ali ya hau mulki da wasu watanni ya za6i Ministocin da zasu yi aiki tare ciki harda Hajiya Maryam ita ya za6a matsayin Minister of Industry, Trade and Investment wato Ministan Masana'antu, Kasuwanci da Zuba jari wanda babban mu?ami ne acikin ministoci kuma ya bi cancanta ne shiyasa ya bata saboda kasuwanci ta karanta gata babbar yar kasuwa, Haisam ma yaso ya bashi Minister of Communication and Digital Economy lokacin daya tuntu6eshi kan yana son bashi mu?amin Haisam Win ya nuna mashi hakan zai iya zama wani abun magana ace yaba Wan shi Minister Daddyn nashi yace shi ba ruwan shi tunda cancanta ya bi ba son rai ba amman Haisam Win ya bashi ha?uri yace yaba wani wanda ya cancanta saboda shi yafi son ya maida hankali akan Companyn shi da ake cikin ginawa anan Abuja, ?arshe sai dai wani Win aka ba dama kujerar sonta ake, Mahaifin Sameer ma ya bashi Minister of Foreign affairs wato Ministan harkokin waje haka Kawunsu Mani mijin Gwaggo ya bashi P.A Win shi haka dai akaita rarraba mu?amai saidai duk cancanta ya bi bayan an tantance su a National Assembly suka shiga gudanar da aiyukansu su Hajiya Maryam an samu dalilin soke kallabi da hujja,

Bayan shigar su Hajiya Maryam Office tace ma Farha ta dawo Lagos don ta kula da ?annanta saboda ita yanzu bata cika zama a Lagos ba, gaba Waya ita da Kamal sun shiga damuwar rabuwa da juna don sun sha?u sosae haka dai suka rabun ta tafi Abuja don Hajiya Maryam Win na can Villa a apartment Win da Ministoci ke zama daga baya Farhar tare da Dad Win su da ?annan nata suka koma Lagos saboda karatun su da kuma aikin Dad Win su, su Gwaggo Matar P.A Duniya sabuwa jin daWi na musamman ake tuni har ta fara canzawa gashi wani ikon Allah sosae Kawu Mani ke ji da ita duk da tafi sauran matanshi manyan taka, cikin Haulat na cika wata tara ta haiho ?aton saurayi mai kama da Kawu Amadu sak kowa yayi murna karma Fatuu taji Lokacin data ga Vedio Win jaririn ji tayi Kamar tayi tsuntsuwa ta taho yaron yaci sunan mahaifin Amadu wato Abdullahi,

Tun bayan da Farha ta koma gida ta rasa mike mata daWi don gaba Waya kewar Kamal ta addabeta duk da suna yin waya sosae suna kuma yin Vedio call duk hakan bai mata ba so take kawai ta gan su a tare hakan yasa ta gane ta kamu da son shi ta shiga tunanin yadda zata sanar mashi, ana haka Cousin brother Winta wato Wan Yayan Mahaifinta mai suna Emran shima Bature ne Wan America da suke soyayya dashi duk iyayensu sun san da Maganar yayi mata Maganar aure tunda ta gama karatu, yana mata zancen aure taji gaba Waya ya fitar mata a rai bata son auren shi hakan yasa tace mashi ba yanzu zata yi aure ba don zata cigaba da Karatu ne ya nuna mata ai lafiya lou zasu iya yin auren sai taci gaba da karatun a America, ganin ya takura mata da Maganar ita kuma sai kauce kauce take mashi ya?i ya k
?yaleta ?arshe ma sai cewa yayi zai ma Dad Win shi Maganar suyi Magana da Dad Winta sai kawai ta fito mashi a mutum tace mashi itafa ta daina son shi don haka bazata aure shi ba, sosae hankalinshi ya tashi da yake Vedio call suke ta faWi mashi hakan harda ?wallan shi yana faWin ya zata yi mashi haka bayan suna son junansu duk an sani yanata zaman jiranta har ta gama karatu kuma sai yanzu tace bata son shi, magiya ya shiga yi mata kan in laifi yayi mata tayi ha?uri ta faWi mashi zai gyara in kuma wani abu take so ko minene ko nawa yake ta faWi mashi zai siya mata amman don Allah kar ta guje shi don itace rayuwar shi bazai iya rayuwa ba tare da ita ba, duk yadda yay da ita ta?i canza ra'ayi ?arshe ma sai ta faWi mashi ta samu wani ne shi take son ta aura aukuwa wannan Maganar ba ?aramin dugunzuma ran shi tayi ba, bayan sun gama yin wayar zugudum tayi ta rasa mike mata daWi don tabbas tasan Emran na masifar sonta sosae yake mata Wawainiya kullum cikin turo mata kuWi yake kuma itama tana son shi amman yanzu gaba Waya taji ya fitar mata a rai ba wanda ke mata yawo a cikin zuciya sai Kamal, sanin tabbas Emran

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login