Showing 459001 words to 462000 words out of 513411 words

Chapter 154 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16717

yasa kiran sai girgiza kai take tana Wan murmushi, bayan an maida kiran na gani ya mi?a ma Gwaggon saida ta Wan harareshi sannan ta amsa Fatuu na ganinta ta daddage ta rangaWa guWa duk da bama ta wani iya ba sosae Gwaggon tayi yar dariya, cikin washe baki ta gaishe da ita kafin ta shiga yi mata sha?iyanci tana faWin ashe dai da rabon za'a mata makeup na amare a Waura mata gwaggaro nan take Gwaggon ta tuna da lokacin da Fatun ta faWi haka can shekarun baya kafin ta girma ta shiga yin dariya, da sauri Amadu ya fita ya kirawo Kamalu suka dawo falon nan suka haWu suna ta mata iya shege har saida tace in suka isheta zata fasa Allah sannan suka shafa mata lafiya. Washe gari sai ga Kawu Mani ya kirawota wai ya kira yaji yadda suke nan take sanar mashi ta amince ma bu?atar shi, sosae ya nuna jin daWin shi harda ce mata shi dama yasan zata amince don su jinin sa'a ne tayi murmushi kawai kafin tace mashi amman ko za'a Waura masu aure sai anyi na Amadu yace mata amman mi zai hana a riga yin nasu yadda zasu aurar dashi tare tace mashi ita dai tafi son a riga nashi kuma gidan nasu ma Haisam yasa za'a mashi gyara ne tunda anan zata zauna yace duk yadda take so haka za'ayi tunda anan take son zama lafiya lou ya rin?a zuwa dama yana yawan zuwa katsinar ko can baya saida yayi tunanin yin mata anan yace alabashshi sai ya rin?a biyanta kuWin hayar zaman da take, da sauri tace mashi a'a ba sai yayi hakan ba yana murmushi yace to ai saboda ya fita hakkinsu tunda gidan gado ne tace mashi ai itama tana da kaso a ciki lafiya lou kawai dae fatan ta ya ru?e su amana kada tayi dana sanin yin auren bayan tsawon lokaci, yar dariya mai sauti yayi yace "Kada ki damu Amaryata, Hajjaju tasan zan ru?e amanarki shiyasa tayi man maganar ki ni kuma ina ganin ki mashin son ki ya soke man zuciya ba shiri na faWa tarko" Yadda yayi Maganar har saida tayi dariya don ta fahimci Wan barkwanci ne sai ga Gwaggo an saki jiki ana shan Love=?
?

Bayan wata guda aka fara aikin gidan nasu gadan gadan lokacin har Baban su Umar ya samu gida an siya mashi sun tashi Tk ma an saka ranar aurenshi daidai dana Amadu wato rana Waya za'a Waura masu aure, 6angare guda aka ware masu suke zaune kafin aikin yazo inda suke. Cikin sa'a Kamalu ya rubuta Jamb ya samu point da ake bu?ata don yin karatu a Jami'ar daya cike wato Umaru Musa Yar'adua University Katsina (Umyuk), bayan sun yi post Utme cikin sa'a ya samu Admission don fara karatu inda zai yi Degree akan Computer Science, a lokacin sosae suke waya da Farha sun sha?u da juna ta kai har kuWi ta turo mashi don ya canza waya saboda in suna yin Vedio call wani lokacin wayar shi na basu matsala, lokacin daya yi ma kawu Amadu magana kan ya rakashi su sayi wayar jin itace ta turo mashi kuWin saida ya tambayeshi mike tsakaninsu wai dama yana lura da yawan wayar da suke, Kamalun bai 6oye mashi yadda sukai da ita ba na cewa da tayi tana son su zamo abokai, sosae kawu Amadu yayi mamakin jin hakan, bayan an siyo wayar ne suka je nuna ma Gwaggo itama dai tayi mamakin jin Farha ce ta turo mashi kuWi ya siya saida ta tambayi yadda akai suka san juna ya faWi mata, sam Gwaggo bata kawo komai ba a ranta tayi tunanin jinin su ne ya haWu tayi mashi Allah ya sanya Alkhairi, lokacin daya fara karatu ita kuma ta gama Degree Winta a Jami'ar Lagos ta nemi da a turo ta Katsina bautar ?asa da yake suna da hanya sai gashi an turo ta Katsinar har saida Hajiya tayi mamaki lokacin da Hajiya Maryam ta sanar da ita zancen zuwan Farhar wurinta ta zauna don yin service kuma ita ta za6i hakan, lokacin da za ta zo harda uban sababbin kayan sawa da takalma da jakuna irin wanda samari ke amfani dasu a Makaranta ta kawo ma Kamalu, ranar data zo ta kama Friday da rana tunda Tk ya Waukkota daga Airport tasha gayun ?ananun kaya ta tambayeshi Kamal yace bai san ko yana nan ba amman bari in sunje bakin shagonsu sai su duba, lokacin da suka iso Kawu Amadu ne kawai a ciki Tk ya tambayeshi Kamalu yace bai nan yana School Farhar harda gaishe da kawu Amadun ba laifi ya Wan saki fuska ya amsa mata tare da yi mata sannu da zuwa, bayan ta amsa ne ta tambayi kaman zuwa ?arfe nawa zai dawo yace mata sai anyi La'asar daga haka suka wuce, suna zuwa parlon Hajiya lokacin tana zaune Farhar ta nufeta da gudu taje ta rungumeta Hajiya ta nuna farincikin zuwan ta sosae Tk ya tambayi ina zai kai kayanta Hajiya tace ya kai su Visitor room, bayan sun gama gaisawa Hajiya tayi mata Maganar abinci tace mata bata jin yunwa sai anjima tace to taje ta huta ko, koda taje Wakin wanda tuni an gyara mata shi ta kwanta a gado kasa yin baccin tayi don ba wanda take son gani irin Kamal ?arshe sai ta Wauki wayarta ta shiga lallatsawa, tana haka akayi la'asar ta mi?e ta nufi toilet tayo wanka, shiryawa tayi da atampa mai kyau anyi mata straight gown ta kamata sosae tayi Waurin kallabin Zarah Buhari a wurin Fanan taga tana yawan yin shi kuma yana mata kyau shine itama take yi kuma yana mata kyau sosae harda yar kwalliya tayi duk da ita bata cika son yin kwalliya a fuskarta ba kamar Fanan, tana cikin shiryawa Hajiya ta shigo cikin Wakin da sallama ta juyo tana kallonta da murmushi Hajiyar tace "au ni nayi zaton ma kina nan kinata bacci naga anyi La'asar gashi baki ci komai ba nace bari in zo in tashe ki ashe ke kina nan kina ta rangaWa kwalliya", still murmushin take yi bata ce komai ba,

"To wannan kwalliyar ta mecece daga zuwa kodai angon nawa anan yake shine zai zo yin sannu da zuwa?" dariya Farhar tayi tace mata No kawai tayi ne kuma tana son ta fita jikinta ya Wan saki Hajiyar tace to ita ina ta sani da zata je, Wan jimm tay kafin tace ko gidan su Zarah sai ta gaishe da Granny Winta, sosae Hajiya taji daWin jin hakan don ya tabbatar mata da Farhar ta canza da gaske tace mata to tazo ta fara cin abinci kafin ta tafi suka nufi ?opar fita harda kama Hajiyar tace wai bari ta taimaka mata taga bata yin tafiyar sosae Hajiya na dariya tace da wannan sandar tata sai tayi tafiyar da ita bata iya yi, lokacin da suka fito daga cikin corridor Saude na niyyar shiga Kitchen ganin su yasa ta dakata tana murmushi tana niyyar gaishe da Farha sai ji tayi ta rigata gaishe da ita Sauden ta amsa tare da yi mata anzo lafiya da tambayar yan'uwanta da Momynsu duk tace mata suna lafiya Hajiya ta tambayi Farhar a dining zata ci abincin tace a'a a kawo mata a parlor yadda tana ci suna hira Saude ta juya da sauri tana faWin to bari ta kawo mata can suma suka nufo cikin parlon, a saman c-table aka shirya mata kayan abincin bayan tayi serving nata tace mata aci lafiya Farhar na Wan murmushi tayi mata godiya, lokacin da Saude ta nufi hanyar Kitchen sosae take mamakin canzawar Farhar a ranta, ba wani sosae taci ba tace ta ?oshi Hajiya dake yin kallo ta kalleta tace dama wannan Wamammiyar rigar ai bazata bari taci wani abinci sosae ba basu son suna Winka wadatattun kaya suyi ta faman takura kai, murmushi kawai Farhar tayi itama ta maida idonta kan Tv tana kallon abunda Hajiya ke kallo can bayan wani Wan lokaci ta mi?e ta nufi hanyar bedroom, bada daWewa ba ta fito tana ru?e da ?atuwar leda mai tambarin Shopping Mall Win Mamanta, cikin parlon ta dawo daga bakin kujeru ta tsaya tace ma Hajiya zata je ta dawo ta Waga mata kai har zata juya tace mata to ina mayafi kuma ta kalleta tana Wan yamutsa fuska tace takura mata yake gashi sai yayi ta faWuwa saboda bata saba sakawa ba Hajiya tace mata amman bai kyautu kuma ai ta fita haka ba tana yar musulma kuma ma ba kyau fita hakan ai ta sani tunda tana zuwa islamiyya su kan su waWannan kayan bai kamata tana saka su ba ta fita indai ba lullu6e jikinta zatayi ba komi mutum zai yi ya rin?a tuna lahirar shi, Wan murmushi tayi tace Ok zata gyara ta aje ledar ta juya don ta Waukko mayafi Hajiya ta bita da kallo tana murmushi sosae take jin daWin yadda ta canza don inda da ne tayi mata Maganar shigar da tayi yamutsa fuska zatayi kuma bazata canza ba, gyale ta yafo daya shiga da atamfar saman kafaWa duk da baida wani girma yadda ta yafan ya rufe mata bayanta bayan ta Wauki ledar tayi ma Hajiya sai ta dawo, ko a bakin gate saida su Officer sukai Maganar canzawarta bayan ta gaishe su ta wuce, tana zuwa saitin shagon kallo Waya tayi ma na ciki ta gane Kamalun ne duk da ya juya baya yana sanye da riga da wando na light blue shadda, tsayawa tayi tana murmushi cikin zazza?ar muryata tace a bata Sweet yace wane iri saida ta wurga idonta saitin ledojin Sweet Win taga wani ansa mango da sauri tace mashi shi yace Ok guda nawa tana yar dariya tace pack guda, Waukko jakar Sweet Win yayi yana juyowa idanunshi suka shiga cikin nata har saida yay alamun tsorata Farhar ta saka dariya, da tsananin mamaki yace da gaske itace tana murmushi ta Waga mashi gira tare da furta yes,

"Amman yaushe kika zo?" still da mamaki ya tambaya tace mashi Wazun ai tazo nan ta tambaye shi Uncle nashi yace bai dawo ba bai faWi mashi bane yace mata lokacin daya dawo daga School Win shi kuma ya tafi kasuwa to basu haWu ba shiyasa bai san data zo ba,

"Amman ko fa yau da safe munyi waya baki faWi man yau zaki zo ba" Wan farfar tayi da ido tace "i want to give you a surprise" yana murmushi yace aikuwa gashi ta bashi shi har tsoro ma yaji daya ganta tana yar dariya tace ai ta gani, shiru sukai ta shiga jefa mashi wani kallo shi kuma yana Wan murmushi can tace "Ka ?ara kyau" yar dariya yay duk dimples Winshi suka lotsa yace "ina wani kyau kullum ina zaryar School rana yana buguna" tace duk da haka ita taga ya ?ara kyau kodai saboda ya fara zuwa University yana haWuwa da yan'mata shiyasa yake gyara masu kanshi, tayi Maganar tana mashi wani kallo yay yar dariya yace shida bai daWe da fara zuwa ba kuma shi karatunshi ya saka a gaba ba ruwan shi da wasu yan'mata ta Wan yamutsa fuska tace Allah yasa gaskiya yake faWa mata, rantse mata yay kan shi ba ruwan shi da wasu yan'mata ta Wan yi murmushi ta furta Better gara ya maida hankali yayi karatu ya bar duk wani shiriritar yin yan'mata ya furta mata in sha Allah,

"Ka bar ni a tsaye haka ake welcoming ba?o" ta faWa ta Wan tura baki da sauri ya bata ha?uri yace ko zata shigo cikin shagon ga kujera ta girgiza mashi kai tace ciki zai shigar da ita zata gaisa da Grandma Win shi yace to, fitowa yay ya kulle ?opar shago ta zagayo wurin shi yanata mata murmushi ganinta da kaya yace ta kawo ya ru?e ta sakar mashi hannu guda suka kama tare suka nufi cikin gidan, faran faran Gwaggo ta tarbeta cikin sakin fuska a falo suka zauna ta gaishe da Gwaggon tana murmushi ta amsa mata tare da yi mata anzo lafiya da tambayar yan gidansu tace mata duk suna nan lafiya Kamalu yace ma Gwaggo tazo yin bautar ?asa ne nan cikin fara'a tayi mata fatan alkhairi da fatan Allah ya bada sa'a yasa a gama lafiya ta amsa da Amin, mi?ewa Gwaggo tayi ta fita daga cikin falon lokacin Farhar tace mashi kayan shi ne a cikin ledar akwae ma saura a gida bata iya Waukkowa sai dai in zata koma sai su je tare ya daukko, da mamaki ya buWe ledar ya shiga duba kayan kafin da tsananin mamaki ya Wago ya kalleta yace ya zata yi wannan hidiman haka sosae ta yamutsa mashi fuska tare da yi mashi wani kallo tace What are Friends for abunta nashi ne so bata son yana yi mata irin haka kawai inta bashi abu ya amsa shikenan, yana murmushi yace to tayi ha?uri yayi mata godiya tare da faWin Allah shima ya bashi ikon kyautata mata haka tace bata bu?ata iya haka da ya saki jiki da ita ya wadatar, ru?e da tray mai Wauke da kayan abinci Gwaggo ta dawo ta daura akan table ta matsar dashi gaban Farhar tana niyyar buWe Warmer Win Farhar tace wllh ta ?oshi yanzu taci abinci Gwaggon tace ai abun marmari ne taci ko ba yawa tunda ita ba?uwar su ce, Waina ce da miya taji alaiyahu da nama sai ?amshi take Gwaggo ta kalleta tana murmushi tace ta dai iya cin waina ko tay yar dariya tace eh ana masu shi, bada yawa tasa ta zuba mata ba ta nufi Fridge ta Waukko mata ruwa da lemu ta kawo mata, bayan ta koma ta zauna Kamalu ya taso da kayan ya dawo wurin Gwaggo ya nuna mata yace ita ta kawo mashi tace ma akwae saura zasu je ya Waukko, duba kayan gwaggo ta shiga yi kafin ta Wago da mamaki ta kalli Farha dake cin waina a nutse tace harda hidima haka banda wadda akai ai da ta bassu kada Wawainiyar tayi yawa idonta a ?asa tana Wan murmushi tace mata a'a ba komai, godiya Gwaggon tayi mata da Addu'ar Allah ya saka da alkhairi, bayan ta gama ci harda Waukar tray Win zata fitar da sauri Kamalu ya mi?e ya kar6a yaje ya kai Kitchen bayan ya dawo tashi Gwaggo tayi ta fita, tambayoyi ta shiga yi mashi kan karatun shi yana bata amsa suna haka aka shigo siyan abu sai lokacin ya tuna da ya baro shago a buWe yace mata zai koma shago zata zauna anan tace a'a bari su fita tare, bayan sun fito Kamalun yayi ma Gwaggo magana ta le?o sukai sallama sannan suka fito shi ya shiga cikin shagon ita kuma ta tsaya daga gaba tana kallon yadda yake sallamar yaron da yazo siyayyar tana ta murmushi, bayan ya sallami yaron ya tafi tace mashi gaskiya irin wannan business Win bai dace dashi ba kamata yay ace a HaWaWWan Office yake A.c na hura shi har saida yayi dariyar da ha?oran shi suka fito yace shi ina zai samu irin wannan aikin abunda ma duka yanzu ya fara karatun yace ai gara ma wannan sana'ar a cikin shago yake kuma akwae fanka a garinsu kafin yazo nan rake yake saidawa akan table wani lokacin cikin rana ma ta Wan buWa ido alamar mamaki, ganin tana ta tsayuwa yace mata ko zata shigo tace a'a bari ta wuce yaushe zai zo amsar sauran kayan yace ko in anyi Magrib daga masallaci sai ya shigo tace ok tare da ce mashi Bye, tana niyyar tafiya ya tsaidata ya mi?o mata ledar Sweet Win ta Wan girgiza mashi kai alamar a'a ya Wan mariraice mata fuska yace please wannan ce kyauta ta farko daya ta6a mata duk da ba wata mai yawa bace ta amsa zai ji daWi in kuma bata son irin shi sai ya canza mata wani, murmushi tayi tace ba kowane Sweet take sha bane yace ok ta faWi mashi wadda take sha sai ya kira Uncle Winshi tunda yana kasuwa ya taho mata da ita tace No ba sai yayi haka ba tunda wannan ya bata zata sha ta mi?a mashi hannu ya bata tayi mashi godiya kafin ta Waga farin hannunta fatt tana mashi bye bye shima yayi mata ta tafi ya le?o kai yana kallonta itama tana yi tana waiwayen shi tana mashi murmushi har saida ta kusa gida sannan ya maida kan shi, sai gab da Magrib Amadu ya dawo lokacin daya ga kayan da Farha ta kawo ma Kamalun shima ya jinjina abun har yana faWin Allah yasa dai kar yazama wata matsala Gwaggo tace Amin, bayan sun gama sallar Magrib Kamalu yace mashi zai je ya amso sauran kayan kamar yadda yace mata Amadun ya tafi shi kuma ya wuce part Win Hajiya, a parlor ya iske Farhar tana kallo da yake ba salla take yi ba Hajiya kuma na bedroom Winta, sosae ta nuna jin daWin zuwan nashi ya zauna nan suka shiga yin hira, har aka kira sallar isha suna zaune tace mashi yaje yayi salla in ya dawo sai ta Waukko mashi yace to, koda aka gama yin sallar ya dawo hirar suka cigaba da yi har Hajiya ta fito ta iske su suka gaisa dashi cikin fara'a ta tambayi ya karatunshi yana dai maida hankali ko yace mata sosae, ita kanta Hajiya saida ta Wan yi mamakin ganin yadda suka saba da juna ?arshe saida Farhar ta matsa mashi suka ci abinci tare bayan sun gama yace mata zai tafi harda ce mashi ai gobe ba School ko yace ya baro Uncle Win shi yana jiranshi ne sannan taje ta Waukko mashi tace ma Hajiya zata rakashi ta dawo tace to, tare suka kama ledar kayan suna tafe suna hira har suka iso bakin shagon yayi mata godiya ta gaishe da Amadu ya amsa mata ya Wan saki fuska kafin tayi ma Kamalun saida safe ta tafi yana shiga cikin

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login