Showing 87001 words to 87761 words out of 87761 words
jin kansa kamar zai bindiga saboda hayaniyarsu har ya kai bakin ƙofar yasa hannu ya buɗe room ɗin, Dr da Nurses su ka zo suka shiga ciki kana shima ya shiga ya rufo ƙofar.
Ba zuciyar Dr da Nurses kaɗai ba, hatta zuciyar SJ sai da tayi mugu mugun matsewa da tausayin critical condition ɗin da yaga Sa'ida, a hankali lumsassun idanuwansa ke kallon Finger pulse oximeter da aka sanya mata kafin ya sauke ƙarshen kallonsa kan Cervical Neck Collar da ya rufe har haɓar fuskarta. Ba ya jin a irin tausayin da yake da shi zai iya tsayawa kallon yanda likitoci ke gudanar da aikinsu akanta da kuma hawayen da yaga suna fitowa daga rufaffun idanuwanta suna sauka ta gefe. Takawar da zai yi ya juya ya fita yaji likita ya ɗaga murya wajen cewa da Nurses,"ku taimaka ku riƙe min ita".
Kuma kafin wani yunƙuri na Nurses SJ ya riga su isa gaban gadon yayma Sa'ida rumfa tare da danne hannayenta biyu don ganin ta daina jijjigar da take yi. "Désolé(Sorry)". Ya faɗa a hankali bugun zuciyarsa na ƙaruwa.
____________________________________
*_ALHAMDULILLAH! Nan muka kawo ƙarshen littafi na ɗaya, mu gauraya da ku cikin littafi na biyu da na uku domin jin yanda labarin zai ci gaba da kayawa. Na san akwai tarin tambayoyi a cikin kanku, haka akwai hasashen da kuke a game da ƙarshen labarin da kuma Mafarin labarin, sai dai fa ku sani Alƙamin Halimahz a ko da yaushe saɓanin tunanin makaranta ne, duk da cewar a wannan karan na buɗe komai a labarin to amma still a wajena bai zama buɗaɗɗe a gareku ba. Ina da tabbaci gami da yaƙini akan littafin nan, babu danasanin siya balle nadamar karantawa, saboda haka na ke cewa kar da ku sake a barku da cizon yatsan rashin karantawa. Da ₦500 za ku mallaki littafi na biyu da na uku wanda zai fara zuwa nan ba da jimawa ba, a shirye na ke tsab wajen faranta zuƙatanku....Mun dai san SO tamkar rayuwa ne, sai dai fa ba ko yaushe ya ke zamowa abu mai sauƙi ba haka kuma ba a ko da yaushe yake wanzar da farin ciki ba, to amma menene ke yanke alaƙar soyayya cikin wata alaƙar soyayyar? Rabuwa ko yanke alaƙa na sanya rauni a jikin rayuwar wata halittar! Idan har akwai ƙaddara to akwai adu'a da ke canjata, kazalika idan akwai jinkiri to la shakka da alkhairi, tsananin haƙuri matakin nasarar cinye jarabawa...Takaicin ba kaɗan ba ne, Sadaukarwar me faɗi ce, haka ma butulcin ba kamar yanda sakayyar ke zamowa ba ne, yayin da aka ce akwai soyayya me tsuma zuciya ta sami mafaka a ruhi ɗaya cikin gangar jiki biyu ya tunaninku zai ba ku? Haƙuri ba ya yawa! Ƙunci ba ya dawwama in har da adu'a!...hallau dai ina ƙara nanata muku cigaban rayuwar auren gidan Nazifi da wakanar komai a ƙarshe zai zama saɓanin tunaninku ne tabbas sai dai akwai alƙawarin Happy Ending🥰.Kafin mu luntsuma cikin littafi na biyu zan so mu haɗe a comment section da ku domin bararraje abin da ke ranmu akan littafin ƘAYAR RUWA🔥...ku tura ₦500 via 6314170140,Fidelity Bank,Sa'adiyya Zakariyya Haruna...shaidar biya kai tsaye ta👉🏻09061794195....ƳAN NIGER KU TURA DA KUƊINKU TA Mkoudi 89356025 airtel, SANNAN KU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBA 08162576936...Sai mun haɗu da ku a paid group ƴan Amanar Nazifi😅Allah ya horewa kowa kuɗin siya...Show me love masoyana abin sona😍ku girgiza akawunt ɗina da kuɗin littafin ƘAYAR RUWA na san ba zaku bani kunya ba😘...masu son magana da ni chartup via whatsapp 07018098175._*
Siyan Na gari mai da kuɗi gida💃🏼tarin godiya ga waɗanda su ka zaɓi fitattu biyar😍son so
*FITATTU BIYAR 2023 paid books:-*
1- *ƘAYAR RUWA na Halimahz*
2- *FARGAR JAJI na Aisha Abdullahi Yabo*
3- *WASA DA RAI na Fadeela Yakubu Milhat*
4- *LOKACI NE na Fatima Oum Mumtaz*
5- *KWANTAN ƁAUNA na Nana Haleema*
_LITTAFI ƊAYA:- ₦500_
_LITTAFI BIYU:- ₦800_
_LITTAFI UKU:- ₦900_
_LITTAFI HUDU:- ₦1000_
_LITTAFI BIYAR:- ₦1200_
_VIP 2k._
*ƳAN NIGER👇🏻:*
_LITTAFI ƊAYA:- 350f_
_LITTAFI BIYU:- 600f_
_LITTAFI UKU:- 650f_
_LITTAFI HUƊU:- 750f_
_LITTAFI BIYAR:- 850f_
```ƳAN KASUWAN DA ZA'A TALLATA MAKU HAJOJINKU DOMIN KASUWANCINKU YA ZAGA IN DA BAKU YI ZATO BA, TALLAN YA KASU KASHI-KASHI:-```
*_TALLA A KOWANNE PAGE NA BOOK 500, 5pages2k_*
*_•TALLA A VEDIO NA YOUTUBE 1500_*
*_•TICTOK 1500_*
*_•INSTGRAM 1500_*
*_•FACEBOOK 1500_*
*_•WHATSAPP STATUS; 24hrs500, 48hrs1k, 72hrs1500, 168hrs3500._*
```ku tura da kuɗin ta account numbern da ke sama sannan ku tura da shaidar biya haɗe da details na abin da kuke so a muku talla akai ta wannan lambar...NanaHaleema(09030398006.)```
*Youtubers da su ke son mallakar littafanmu domin ɗorawa a channel sai kuyi magana a wannan lamba...Halimahz(07018098175).*
MUNA MARHABAN DA KOWA CIKIN MUTUNTAWA, A ISO LAFIYA🤩_________________________________
```Ya hayyu ya qayyum, birahmatika astagheeth, aslih lee sha'anee kullah, wala takilnee ila nafsee tarfata AAayn🤲🏼.```
#Halimahz
#Alkhaircharityfoundation
#Gamjiwritersasso
#Ƙayarruwa
#2023
#Arewabooks
#Wattpad