Showing 72001 words to 75000 words out of 101986 words

Chapter 25 - KAUNAR MU COMPLETE HAUSA NOVEL

MAMUGEE   

27 Sep 2024

15637

gyara kayan ta dan ya fita zuwa masallaci...

  Da ta gama ta dawo parlor ta zauna ta kunna kayan kallo tana yi tana kallon wani ɗakin dake wurin yana fuskantar wanda suke ciki ta rasa me ya sa bai buɗe wannan ɗakin ba amma in ya dawo zata tmby sa..

_Bayan wani lokaci_

Bacci ke damin ta sosai sai dai bata san ya zata yi ba dan yana cikin ɗakin kuma bacci zai yi toh ita kuma bata san inda zata kwanta ba sai dai ta daure ta tmby sa..
  "A ina zan kwanta"!?kallonbta yayi sau ɗaya ya gyara kwanciyar sa haɗe da nuna mata inda zata kwantan da hannu,wato gefen hagun sa sai ta zaro idanun ta waje tana duban sa..

  "Wancan ɗakin fah mai kallon wanna"?ta tmby sa sai ya amsa mata kai tsaye

  "Ɗakin Muhibba ne wannan ne nawa dan haka a nan zaki zauna"!shiru ta mai tana tuno da matar nasada bata taɓa ganin ta ba..

  Gajiya tayi da tsayuwar ta zo a hnkl wai kar ya gane ta ta hau gadon ta kwanta shiru gaban ta na faɗi,sai ji tayi ya ce
  "Kin sha maganin ki na daren nan"?tsananta faɗi gaban ta yayi jin ashe bai yi bacci ba sai ta gyaɗa mai kai tana faɗin
  "Eh"daga haka basu kuma mgn ba a hakan bacci ya ɗauke su shi hnkl kwance ita kuma da fargaba..

****
  Kusan kwanaki biyar kenan da dawowar su wannan gida da fifi bata san sunan unguwar ba ma bare ta san layin da gidan yake..

  A fannin zamantakewar cikin gidan daidai gwargwado tana ƙoƙarin yin abinda ya dace dan duk ayyukan da mace ya rataya a wuyar ta tayi a gidan mijin ta Mufida na yin su babu shayi bare wani damuwa..

  Irin zaman da suke yi mutum in ya kalle sa ba zai ce da zaman nasu zaman soyayya bace amma ana iya kiran sa da zaman kulawa,dan suna kaf kaf da junan su akwai kula ta musamman da suke nunawa junan su da in wani baƙo ne ya zo ya kalle su zai yi ƙiyastin soyayya ce mai ƙarfi suke yiwa kan su..

  Su kan su zaman na masu daɗi a haka shaƙuwa mai ƙarfi ya rinƙa shigar su a hnkl amma abin haushin daga shi har ita basu san so ya rusa katangar shaƙuwar tasu ya ratsa zuciyoyin su ba musamman Mufida da take ɗaukar kulawar sa a gare ta ne yayi ƙarfi amma bata kawo tunanin soyayya ko kusa a zuciyar ta ba hasalima hnkl da tunanin ta bai kai nan ba..

  Haka ya danganta shaƙuwar su da kusancin da suka yi da juna ne amma batun soyayya sam bai zo kan sa ba shi gani yake ma rainon ta da yake yi ne ya sa yake iya daukar duk yarintar da take tafka masa a nasa tunanin tsantsenen ta yarinta ne..

  Yau kamar kullum ta gama gyara kan ta ta zo ta kwanta yayin da shi kuma yake aikin sa a wani table mai kujera..

  Har bacci ya ɗauke ta sannan ya biyo ta ya kwanta suka Juyawa juna baya kamar kullum sai dai yau abin ya gagare sa.

  Rasa dalili yayi dan baccin bai zo mai ba ko kaɗan sai jin wani iri ya rinƙa yi a jikin sa,ya juya ya juya baccin bai zo ba,haka ya juya ya rinƙa kallon Mufida a natse..

  Gaban sa ne ya rinƙa faɗi dan bai san ma'anar wannan abin kunyar dake shirin faruwa da shi ba,ta yaya hakan zai faru da shi..

  Ɗauke kan sa yayi daga kallon ta lura da yayi da kallon nata ma daɗa tunzira sa kan yin wani abu yake yi..
 
  Miƙewa yayi ya ɗau pillow ya nufi parlor ya kwanta yana ta juye juye kamar marar lfy mai nemar agaji..

  Ƙaurace mai baccin yayi haka yana ji yana gani bacci ya ɗaukewa idanun sa,how?da girman sa da ƙimar sa a idanun yarinyar nan wannan abin ke shirin faruwa da shi,shi kan sa rabon da ya tsinci kan sa cikin wannan yanayi tun bayan haɗuwar sa da matar sa Muhibba a ƙasar Cairo da ya kai mata ziyara dan ta tafi closing wani deal a can ƙasar shi kuma yana off duty sakamakon ɗan rashin lfyr da yayi sai ya tmby ta inda take dan ya kai mata ziyar,daga lkcn zuwa yanzu kimanin watanni takwas kenan almost 9 sai kuma kwatsam wannan abin ya fara bijiro masa a inda bai dace ba.

  Juye juye ya rinƙa yi yana jin abin na damin sa soaai fiye da da,tsaki yayi ta jera sa a kai a kai kuma baccin ya ƙi zuwar mai,ɗaga kai yayi ya dubi agogon parlorn sai ya ga 2pm,..

  Tsaki ya ja ya miƙe da ƙyar ya dawo ɗakin ya ƙure fifi da ido kamar ya koma parlorn amma zuciyar sa ta hane sa da yin hakan..

  Dole ya hau gadon ya kwanta ya juya mata baya amma abin bai mai ba dan har shivering ya fara yi tsabar yadda yake ji.
  Yana karkarwar har ya zo kusa da ita ya manne da ita..
  Tana bacci ta ji kamar ana jijjiga ta sai ta farka a tsorace tana dube dube a hnkl har ta juyo bayan ta ta ga mutum na rawar sanyi..
  A tsorace ta juyo baki ɗaya tana zazzaro idanun ta waje..
  "Me...m..me ya faru..me ke damin ka"?ta tmby sa a tsorace ganin abin na yawa sakamakon raba jikin ta da nasa da tayi dan dama haɗuwar jikin nasu ne ya rage mai rawar jikin..

  Yayi nadamar zuwar wannan rana a rayuwar sa abin kunyar har ina wannan ƙaramar yarinya ta ina zata iya da shi kawai sai ya fara kawar da kan sa dan kar ta gane halin da yake ciki ita kuma a tsorace ganin tsananin abin ta saka hannuwar ta biyu ta juyo da fuskar sa tana kallon sa kamar zata yi kuka ta ce
  "Dan Allah me ke damin ka kalli yadda jikin ka ke yi baka da lfy ne ina wayar ka a kirawo likata"duk ta ruɗe  sai ta fara yunƙurin nemo waya dan kiran dr..

  Dakatar da ita yayi ta hanyar riƙo hannayen ta biyu da wanda ta ɗora a fuskar sa da wanda take laluɓo wayar ya haɗa ya riƙo cikin nasa yana girgiza mata kai..
  Kallon sa ta tsaya yi ganin mutum na ciwo amma yana hana a nema masa lfy.. .

  Murya a sanyaye mai nuna alamar halin da yake ciki ya ce
  "Ki bar shi i just need ur help"!!da sauri ta matso gab da shi tana tmbyr sa
  "Me zan maka ka"?nauyin faɗin abin yayi sai ya rumtse idanun sa kawai ya jawo ta ya haɗe bakin su..

  Dumm!!gaban ta ya bada sai ta fara son raba kan ta da shi amma ya kuma damƙe ta yana rawar sanyi..

  Mufida na tsaka mai wuya ta rasa me zata yi dan ta san irin hakan bai taɓa faruwa da ita ba sai yanzu,shin abinda ke shirin faruwa da ita daidai ne ko kuskure zata tafka,hawaye ne ya sauko mata jin wasu kalamai dake bin iska ke shigar mata kunnuwa daga bakin saheeb.

  "Ki yi haƙuri
I'm sorry..

hawaye ne ya kuma sauko mata tana jin shigar rawar jikin sa jikin ta itama take ɓarin fargaba ya shige ta..

  Kuma tmbyr ta yayi a karo na biyu sai da ta ja fasali tana wasi wasi sannan ta rumtse idanun ta ta kaɗa mai kai dan ta gama fahimtar manufar sa tunda ita ɗin ba jahila bace daidai gwargwado tana da ilimin addinin ta da na zamani kuma baya ga haka ta san duk inda mutani biyu suka kasance na bambancin jinsi toh dole hakan ya faru da su ko da soyayya ko babu..
  Tana gama amsa mai ya birkita ta ya juya ta ƙasa ya zama yana sama..

  Wasu irin abubuwa ya rinƙa yi mata dake gigita ta,gabaɗaya ya caza mata tunani tun Mufida na hawaye tana mammatsewa har ta sadauƙar ya kai tana fasa kuka.

  Hawaye mai zafi ne ya zubo mata daidai lkcn da Marshall din ya shigarda ita jikinsa sosai Yana zura lallausan hannayensa cikin zallar fatarta daya gama zarewa tufa ahankali cikin wani irin salon nutsuwa.

  Lumshe idanuwanta tayi tana qanqamesa tareda Jan nunfashinda 'duminsa ya sauka cikin wuyansa yasashi bude jajayen idanuwansa ya Dora akan fuskarta zuwa wuyanta dasuke farare qal.

Dawo da kansa yayi ahankali Yana furta sunanta cikin wani irin yanayi ya mayar da bakinsa cikin nata tareda matsota cikin jikinsa sosai suna Jan wani irin numfashi atare..



_few minutes later_

  Yana kwance tana jikin sa yana sauke ajiyar zuciya tana hawaye ya lumshe idon sa yana shafa bayan ta har bacci ya ɗauke sa ita kuma ta ɗago da idanun ta da suka sha kuka suka gaji ta rinƙa kallon sa tana tuno abinda ya faru a tsakanin su,duk numfashin sa da yake fita tana ji a jikin ta dan a ƙirjin sa take..

Sosai ta nutsa cikin duniyar tunani da sakamakon abinda ya faru a tsakanik su,shin shi zai daraja kyautar da ta mai ko zai wofintar da shi?ina nata makomar take a zuciyar sa?zai so ta ya ƙaunace ta ko a'a?dama abinda take ji game da shi wani abin ne na daban ba shaƙuwa ba?anya in ya dawo hayyacin sa zai mutunta ta ya ɗaukaka darajar ta a zuciyar sa kuwa?.
Kuma kallon sa tayi tana tuhumar kan ta da anya tayi abinda ya dace kuwa ta hanyar mallaka mai virginity ɗin ta?zai so ta ya kuma ƙaunace ta kuwa?..
Wani abu ke fizgar ta game da shi a zuciyar ta wanda da tana cikin daidai ne tana iya tantance menene wannan abin wanda ba komai bane sama da So.
Hawaye ne ya zubo mata jin yadda baƙon abin ke ratsa zuciyar ta da ko wani gaɓa na jikin ta..
"Allah ka taimake ni ka fi ni sanin abinda ke yawo a zuciya ta ya Allah ka min magani"ta faɗa a zuciyar ta tana kuma kallon sa tana jin baƙon abin na yawaita a zuciyar ta..
  Da haka baccin itama ya ɗauke ta tana jin ciwon jiki da kasala ko ta ko ina sakamakon rashin sabo...
#Mamuh*28*

_6am_
Shi ya fara farkawa daga baccin sai ya kasa tashi ya ɗan jingina da gadon haɗe da rumtse idanun sa,shiru yayi yana tuna abinda ya faru a jiya..
Da ƙyar ya tuno gabaɗaya sai ya juyo kan sa ya kai idanun sa gare ta..

Ƙure ta da ido yayi yana ta kallon ta yana jin wani abu game da ita a zuciyar sa da bai san matsayin abin ba..
A hnkl ya kawo hannun sa ya shafa fuskar ta yana admiring beauty ɗin ta,kamar kar ta farka daga baccin dan wani irin kallon kyakyawar mace dabai taba gani ba yake mata..

Ciki cikin zuciyar sa gani yake kamar ya mata fin ƙarfi amma a wani sashe na zuciyar sa yana samin musayar ra'ayi.
Numfasawa yayi yana matsowa kusa da ita yana cigaba da kallon ta hannun sa a fuskar ta yana shafawa a hnkl yana yaba ta a zuciyar sa..
Tmbyr kan sa ya hau yi a zuciyar sa yana ganin kamar shikenan girman sa ya zuba a idanun yarinyar kuma ba zata rinƙa tsoron sa ko shakkar sa ba but abu ɗaya da ya sani shine shi da ita sun zama abu ɗaya tun jiya ko ya so ko ya ƙi ta san shi ya san ta..

A sannu ya matso gab da ita ya kawo lips ɗin sa ya mata kiss a goshin ta sannan ya dawo ta gefen sa ya sauke mata wani a cheek ɗin ta sai a sannan fifi ta buɗe sleepy eyes ɗin ta ta sauke su a fuskar sa..

Kallon juna suke ta musayar sa ita da shi wanda basu san ma'anar sa ba su dai sun san kallon na masu wani irin illah a zukatan su amma basu san matsayin abinda suke ji ba..

Shi ya kuma matsowa kusa da ita ya ruƙo fuskar ta,ƴar taƙaitacciyar murmushi ya mata murya ƙasa ƙasa ya ce da ita
"Am sorry for last night"lumshe idanun ta tayi tana tuno abinda ya farun a jiya haɗe da zafin raɗaɗin dake ratsa ta a hnkl..

Ɗago fuskar ta yayi da hannuwan sa biyu ya matso da fuskar sa kusa da nata ya haɗe..

Ba shiri ta buɗe idanun nata tana zazzaro idanu waje alamar tsorata da tayi da situation ɗin da suke ciki..

Murmushi ya mata yana kuma maimaita mata haƙurin sa da yake ganin kamar ya zalunce ta..
Kafe sa da ido tayi tana ta kallon sa,alarm ɗin ɗakin ya fara bugawa..
Da hanzari ya kai duban sa ga agogon bango ai ko ya ga har 6:30am ya yi..

Ajiyan zuciya yayi yana mai duban ta haɗe da ɗago mata gira ɗaya yana girgiza kai itama sai ta ji kunya ya kama ta har asubahi ta wuce suna nan kwance..
"U caused this"!ya faɗa yana sauka daga gadon a hnkli,da mamaki ta bi shi da kallo yayin da yake shigewa bathroom a zuciyar ta take mamakin ta ina ta zama sanadiyar makarar su sallah alhalin shi ya mata wannan abin..

Ƙwafa tayi ta yunƙura itama zata tashi sai kawai ta ji zafin ya ƙaru take ta sake ƙara tana kiran sunan Ammy..
.
Saheeb dake tsaftace kan sa ya jiyo ƙarar muryar ta sai ya ɗan dakata yana nazarin ta daga bisani kuma ya fito ɗaure da towel ya tsaya yana kallon ta.
Tunowa da abinda yayi a jiya ya saka sa saurin ƙarasowa yana tausaya mata dan kusan mantawa yayi da cewa jiyan budurwa ya taɓa ba matar sa Muhibba ba shi ya sa yau ɗin ya tafi ya bar ta..

Taimaka mata yayi ta tashi daga zaunen da take,yana kallon yanayin ta abin tausayi ya raka ta toilet ɗin..

Duk wani taimako na gaggawa da ya dace mace ta samu bayan irin hakan ta faru,Saheeb ya ba matar sa Mufida a wannan makararren subahi,sannan shima ya tsaftace kan sa ya fito bayan ta riga sa fita tun ɗazu..

Sauya kayan jikin sa yayi sannan ya dube ta yana mai matsowa kusa da ita ya zauna yana mai riƙo hannun ta cikin nasa yana murmushi ya ce
"Zaki iya sallar a tsaye ko sai dai a zaune"?ƙasa tayi da kan ta tana jin nauyin sa sosai..

Ɗago kan ta yayi yana mamakin wai nauyin sa take ji akasin matarsa Muhibba halayyar Mufida a yanzu yana mai wani banbarakwai dan bai san da ita ba..

"Lkc na tafiya bamu yi sallah ba amsa min"sai kawai ta girgiza mai kai tabbacin a zaunen zata yi ba zata iya tashi ba..

Rabuwa da ita yayi ya tashi tsaye ya tada sallar sa ita kuma tayi a zaune har suka idar yayi adduo'in da ya dace ya shafa sannan ya dawo inda take.
Har ta fara baccin gajiya sai ya tsaya kallon ta bai san ya aka yi ba amma kawai yana jin nishaɗi in yana kallon ta..

Kasa tada ta yayi daga baccin sai ya tsaya ƙare mata kallo ganin baccin na mata daɗi in kuma ya tada ta maybe ta sami headache sai ya bar ta shima yayi joining nata a baccin ya kwanta kusa da ita bayan ya haɗa hannun sa da nata..

Peaceful sleep ya samu da ya jima bai yi irin ta ba a rayuwar sa abin ya mai daɗi ba kaɗan ba..

_2hours later_

Ita kaɗai ta farka ta ga kan ta saman gado sai ta fara tunanin ina ta kwanta last,a a hnkl ta juya ta ga ba kowa a ɗakin sai ita kaɗai.
Hamma tayi tana miƙa haɗe da tashi daga kwancen da take ta duba agogo ta ga ƙarfe tara har ya gota sai ta sauko daga gadon a sannu tunanin ta zafin na nan har yanzu,sai dai ta yi mamakin jin cikin kaso mai yawa zafin ya ragu sosai..
Hamdala tayi ta sauko daga gadon completely tana takawa a sannu har ta fito ta duba babbar parlorn babu kowa sai dai hancin ta na ɗan jiyo mata wata ƙamshi ƙamshi mai kama da girki.. .
Bata tsaya ɓatawa kan ta lkc ba ta nufi kitchen ɗin tana wondering wa ke girki a gidan dan ta san daga ita sai shi ba wasu..

Tsinkewa tayi ganin Marshall da apron har da hular apron ɗin a jikin sa hannun sa riƙe da babban serving spoon ga frying pan a hannun sa yana juye wani abu da bata san menene shi ba..

Bai san ta shigo ba sai jin mutum yayi kusa da shi dan haka ya juyo sai suka haɗa ido da ita..
Shi ya riga ta mgn ta hanyar tmbyr ta ya jikin ta,sai tayi shiru tana cigaba da kallon aikin sa da yake yi na girkin,a matse take da son sanin ko me yake girkawan amma bai bari ta fahimta ba dan yana gama juyewa ya rufe ya juyo gare ta gabaɗaya..

Ja da baya tayi kaɗan tana gaida sa sai bai amsa ba yayi shiru ya juya ya kashe gas cooker ɗin haɗe da juye ruwan zafin dake tukunyar cikin kofuna biyu madaidaita..

Duk tana kallon sa kamar tana kallon abin al'ajabi wai dama ya Iya girki ne ko dai yi mai aka yi ne shi kuma yake wani ɗaga kafaɗar shi yayi..

Out of blue ta mai wata tmbyr da sai da ya ɗan dakata daga abinda yake yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login