Showing 81001 words to 84000 words out of 101986 words
karamar aajiyan Zuciya ne ya kufce masa tuno da condition dinta Sai baice uffan ba yayi murmushi can yace abarta tayi baccin ta zai zo ya dubata gobe.
Sallamar su ke da wuya ya nufi dakin muhibba Wanda ya same shi a wangale Abun ya basa mamaaki Sanin cewa Bata Saba hakan ba
Muhibba mace ce Mai strict mind Ita irin matan Nan ne da suka taso cikin Sanin aikin da ke gaban su mace ce kamar maza,kusan Kowani lokaci inta xauna tunanin Abu daya ne ke xuwa a mind dinta wato business din mahaifin ta Daya Dora ta akai tana juyawa,saidai ayau labarin Tasha bambam dan kuwa bakaramin tsananin kishi ta sa aranta game da Fifi ba
Gani take Kamar ita daya ce macen da kawai zata iya rayuwar ta da saheeb batare da rayuwarta Dana familynta ya ruguje ba,ayanayin data ji labarin Fifi Sai taji aranta Sam Bata bukatar wacce zata zo ta mantar da saheeb tsawun rayuwar da suka Gina na hakuri da juna da burin ta na son xuciya data Dora Auren nasu akai.
Dan jitayi Kamar ma baxata sake iya komawa aikin ba Kuma da ta rasa saheeb wajen fifi kamar yadda hamida ta fada gani take gwara duk Abunda xai faru ya faru.
Can cikin wannan tunanin taji sallamar sa akanta,mikewa tsaye tayi batare da ta amsa ba ta kallesa cikin wani yanayi Mai nuna zafin fushin dake aranta..
Inba dan burin mahaifin ta ba da saheeb shine Abu na farko a rayuwarta
Dan bakaramin kaunar sa takeyi ba
How can she loose him?tana furtaa hakan aranta ta dada harde rai batare da ta kulasa ba ta taho xata wuce ya jawota baya suna kallon juna yace
Nayi sallama baki amsa ba and where are you going?
Kanta ta kawar gefe ya bata rai yace pls..bana son shashancin muhibba wai meye aka Miki ne?
Tun dawowarki ma munyi magana ne
Hannun ta ta fauce anashi slowly ta kallesa da wani irin yanayin dayaji Babu dadi aransa Sai taja baya dashi kadan tana maida ajiyan xuciya"ta masa kallon me zance maka?
Can Tace ok happy married life..end.
Xata fixge jiki ta fice ya dawo da ita a Dan fusace yace ohh dama Abunda ke damunki kenan?su ammy basunyi Miki bayani ba?what....bai kareba ta tsare sa
"Ba su ammy nake aure ba saheeb bazaman su nakeyi ba meyasa Kai bazaka tabayin Abun da ya dace arayuwanka ba
U asking me to act matured?baka taba gayamin kayi auren soyayya ba u Neva Care abt my feelings Mr matured.
A fusace ta furta hakan cikin bacin rai fuskanta a matukar bace
Sai ya Bata ransa sosai yayi shiru
..kuka me sanyi ta fashe Masa da shi cikin kukan Tace dama nasan Daren dadewa hakan xai faru Amma ba damuwa ta bace dan kanuna gajiyar xamanka da ni cikin sauri haka
Jajeyen idanun ta ta Dora anashi muryan ta na rawa sosai tana tsuma
Saheeb xaka haifu da wata mace?tun kan ya amsa tace oh well congrats,irin dariya Mai cin rai din Nan ta karashe da shi alokaci guda tana kan tuntudo da hawayen ta masu rauni..tace
Ashe har xaka iya min hakan saheeb?mekake Shirin aikata ma rayuwata
A dame Yace muhibba menayi?nima fa cemin akayi na taho za'a min Auren nan I Neva even know anything wai meye haka?
Tace Babu..Auren da baka sanda shi ba gashi har xaka haifu ko? nikuma matarka ka hanani haihuwa,saheeb u encourage me
To plan na dauka rashin Samun nitsuwa a matsayin muna aurata shine dalilin mu Ashe Abun ba hakaa bane,Abun Isa ne,fifiko ne da nuna bambancin dangantakar da ke tsakani Wanda ni bani da shi dakai
A hankli Ya furta ya subhanallahi,u completely misunderstood me muhibba duk abunda kikagani qaddarar Allah ne kawai I didn't plan anything
Tace yes. U didn't nagane ai,anawa fannin ne ka tsara komai amma Kuma ana wata Allah aka barma ya tsara
Yayi firzan iska
" ya kike magana Kamar bani dake muka tsara maganan haihuwar mu why r u blaming me now
Tace,eh nidakai mun tsara hakan amma ai haihuwa zakayi da wata yanxu kuma gani nake Kamar nawa mahaifar ya same matsala saheeb pls u can't do this to me
"Kasan Auren ka baxai dameni ba Abunda ya dameni shine mahaifata da kabada gudumawar muka lalata sa.
I can't bear seeing my life childless musamman in wata mace xata haifa maka da a duniya kasa hannu ka karba.
Wani runtse idanun sa yayi yana jin tambayoyin ta suna fitowa cikin rawan murya a raunane
"What abt me?bazan haihu ba kenan?ka cuceni kenan?..kuka me Karfi ta rushe da shi sanda ya ji gaba daya hankalin sa ya tashi sosai xuciyansa na bugawa.
Babu irin maganganu marasa dadi da Bata furta Masa ba,gaba daya kansa ya daure ya rasa lefin sa ne ko nata,har kasan xuciyan sa ya soma jin Babu dadin abubuwan datake furtawan
Yasan dai da can sunyi cewa baxasu haihu a gantalallen rayuwar da sukeyi ba Kuma yasan a tare sukayi shawaran yin planning amma Bai taba kawowa aransa cewa zai mata wani illa ba
Dake ma cewa tayi tana ganin mahaifan ya lalace Sai ya sa aransa cewa ai bata tabbatar ba Dan haka yaki ya kula Abun sosai duk dama Abun ya taba sa sosai
Musun wazai dauki laifin yaki ci yaki karewa a tsakanin su ayayin da muhibba take nuna Masa cewa ya nuna mata rashin adalci butulci da warayya ne karara.
Kada kansa kawai yayi ya ja tsaki ya wuce ya dawo dakin se sai can around 12 ya nufi waje domin duba dakin fifin take dake baccin wuri tayi se ta farka Fitowar ta kenan daga bathrum daure da towel Tana shirin tsame jikin ta da Shike baiyi sallaman da karfi taji ba a tsorace Ta sake towel din Yayi kasa Baki daya... Ayayin da yayi sauri ya karaso gaban ta
Kafin tayi wani kyakwan motsi Ganin sa tayi agaban ta shima a durkufe.
,..wani kunya ne taji ya lullabe ta,sai tayi saurin kare kirjin ta tana mai rusunawa da kyau itama zata daga towel din Sanyin Dayan Hannun shi taji akan nata tukun ta lura ashe Hannun nashi ya riga nata isa kai.
.
Dik da haka sai tarike towel din itama,Ji tayi ta kasa dago kanta bare su hade
ido"kyawawan White hazel eyes dinsa ya dago ya kalle ta alaman ta sakar masa..
bata yi musu ba ta sake ta mike tsaye,jikin ta har rawa yake dakan sa Duk sai taji ta rasa yadda zata yi, gaba ne ko baya zata juya masa ta inda bazai ganta ba,..
Wani nauyin shi take ji Ahakan hannu ta sa ta rufe idanun ta kawai tayi shiru Shikuwa mikewa tsaye yayi da towel din a hannun sa
Wani miskilin murmushi yake yana yabin surar jikin ta da ido
,.kusa daf ya matso ya warware shi tsaf kamar wanda zai daura mata,sai ya zago dashi tun daga kan waist din ta da duka hannun sa dake rike da towel
din,...wani lumshe ido tayi tana shakar qamshin sa...
Lumsashun idanun nata ya kare ma kallo tukun,ya tallafo ta kusa da shi"A hankali ya dora palms dinsa agadon bayan ta ya shiga shafowa daga kasa xuwa sama wani lalatacen nishi ta sake mishi 'a dan rude tace Pls ka bari"..
..dumin hannunsa akan sassaynr jikin nata ke isar mata salon sakon shi har cikin jinin ta
A hankali yake round da fingers dinsa A bayan ta har ya dawo kan kugun ta bata hankara ba taji hannun shin dake yawo anan din ya sake mata dan karamin tickles mai dadi wanda ya sa ta dan zabura ta sake hannun ta dake kare kirjinta
Shima cikin wani nau'in kallo mai kashe jiki ya Dada matso ta fuskan sa sai suka hade ido cikin ido "sun kai 5mints a haka Suna kallon Idanun juna...
hannun ta dafe kan kirjin sa girar sa ya daga mata fuskan sa dauke da wani salon murmushi kanta ya kau gefe tayi Tsiririn ajiyan zuciya bata san lokacin da ta mayar masa ba..
Shall we dress Up,ko yau Ranar ganina ne?
Dan zumburo mai bakin tayi ta sake runtse idanun ta Tace 'ohh,.. ni dai katafi. ..Bai ma ji ba cos can kasan makoshi ta fada
hannun sa ya dora duka biyu biyu ya tallafo fuskan ta yana kallon ta
,..'dada runtse idon tayi din Bata so ta cigaba da hade ido da shi..
"Open... Ya fada yana mai hura mata iska a fuskan nata baki daya...
Wani irin yarrr take ji na bin jikin ta...,bai daina ba har saida long eye lashes din ta suka fara shaking
Idanun ta suna struggling zasu budu dan kansu
Dan karamin kiss ya dora ma gallant lips din ta, Hade da towel din gaba daya
Sungumo ta yayi suka koma gefen dresing mirror
tana hannun san,bai sauke ta ba ya zauna da ita akan cinyar sa A Saman vanity table stool dake gaban mirror.
Da hannun sa guda ya tallafo ta kan kirjin sa..,Lafewa tayi tana jiyo shaukin dake tafiya da yanayin su.."Yanayin ta yana nuna Masa tsoron sa Dake Cin ta arai mammatse Kafa take Tana nokewa..
Murmushi yayi ya tabe baki cikin ransa yana cewa zaki ma Gaji ki dena
Kallo yabi tender hands din na ta daya damke masa rigar sa,Dada matso ta yayi jikin sa sosai sai da taji gaban ta ya fadi ,goga fiskan sa ya shiga yi daga gefen wuyan ta zuwa kan kafadun ta yana shunshuno daddan natural scent din ta idanun sa a lumshe,riko sa tayi dam cikin fargaba Wani kwalalan
Sauke ajiyan zuciya ta shiga yi Tana jin numfashin ta na shirin daukewa
Daga gefen kunnen ta ya maida lips dinsa
..karan hancin sa ya shiga goga mata a neckline din ta,rawa jikin ta ya soma Yi,a firkice ta Shiga kokawar zamewa daga jikin sa
bai sake ta ba Sai ya kama fatar kunnen Ta da lips dinsa gently yana zagawa da tongue dinsa..
'Tare suke dauke numfashi sai ta kamkame sa sosai..Tuni jikin ta ya Dada Shiga Vibratiion,hannun ta rawa Yake dakan sa,..jin zata sakar masa kuka Sai ya Dago ta,Tare da aje ajiyan zuciya ya Rungumo ta yana mai dora kansa akan kirjin ta
,.wani irin shiru yayi kamar neman nitsuwa makan sa....
bugu kirjin ta yake kamar zai fito,..sai chan ya janyo ta tare da sauke ta akan kafar sa tsaye ya mike hannun ta cikiN nashi
....Sit,..ya fada mata a kunne yana nuna mata stool din daya tashi..ba musu ta zauna a gaban mirror Shi yana bayan ta,nan itama take noke kai tana satan kallon fuskan sa ta cikin Mirror
...har cikin ranta nauyin sa take ji amma Taga shi ko ajikin sa yadda yake bin ta da ido ko ita ma kanta tasan bata taba kare ma halittan ta kallo kamar na yau ba
Zagowa yayi ya maida hankalin sa gaban mirror..
Mayukan shafawan ta masu sanyin qamshi ya fara dagowa,aduk sanda suka hade ido sai ya dage mata gira ko ya sakar mata wasu miskilan murmushi,nan ya taho gaban ta ya Rusuna, mulmula face cream a palms dinsa yayi ya shiga shafa mata shi a fuskan ta
...kallon shi kawai take yi Jikin ta ne
yake sacewa da kansa yana mutuwa..haka ya sake mulmulawa ya shafe mata gadon bayan ta
Lumshe ido tayi tana jiyo salon yawon hannun sa Anan mai tafiya da duk wani kasala anan wasu asirtatun nishi kawai take sakar mashi.
Dada rusunawa gaban ta yayi ya durkufa gwiwan sa,...zai dago legs din ta,ta sake kara Ta danke Hannun shi..murya na rawa tace pls stop...
dan hararar ta yayi ya dago kafar Sama, sai da taji sanyin dakin yadan doke ta.
cike Da Fargaba da tsoro ta rintse ido tana jin sa har ya gama shafe ta tsaf sannan ya dawo sama ya warware towel din data rufe suman kan ta..
Bayan sauke ajiyan zuciya,A hankali ta bude sauyayyaun idanun ta ta cikin mirror Ta kalle sa
Wani irin radadin dadi da ajijiyan sakonnin Da hannun san Ya aika ma jikin tan ne yake mata yawo A kwaKwalwa.....
Shima kallon ta yake hannun shi na yawo akan flat tummyn ta da babu wani alaman da zai sanar maka cewa akwai wani hallita aciki
Warware ribbon din nata yayi ya aje shi agefe "With much seriounes tana kallon sa cikin ranta tayi murmushi"
Tunani take Tace "ai Gwara ma shafa mai,amma har yaushe ya iya gyaran gashi!sai kawai tayi shiru
sake masa jiki Tayi dan yau so take Ta ga yadda zai iya gyara mata gashin,l
To her surprise bayan ya warware Suman combing ya fara yi slowly and carefully kamar wanda baison taji zafi,dan kadan yayi wet oiling Ya yi massaging sannan ya kunna hair dryer ya busar Ya dada mikarwa yaymata parking Dinshi tsaf.
Sosai ya bata mamaki,a 'duk dama tana kallon abunda yake yi amma so take ta taba taji da hannun ta,dan haka ta kai hannun ta zata Shafa Tana kuwa kaiwa yadan buge .
Yace daga min
'uchhhhh..tace kasan makoshi ta yarfa hannun tana dan bubuga kafar ta akasa A shagwabe
"Hey,..Do not touch Again, ko ce miki akayi ban iya ba?
Tace,ai baka da Gashin...ya za'ayi
Ma ka iya?..Ni daI zan taba ta turo bakiA fakaice ta dubi mirron ta ga yadda ya gyaro ta tayi kyau Daya dan juya zai nufi wardrobe
Itama A sace ta lafe tana kallon sa,har cikin ranta taji ya burge ta sosai wani ssbuwar son shi takeji aranta
Wani pink shot marar nauyi ya hada da wani mini half vest mai siririn hannu ya taho Mata da shi..."cikin ranta cewa take yau dai naji jiki..
Haka ya matsota Cikin salo shi ya saka mata Kayan yana yi hannun shi na aiko mata sako har cikin kwakwalta lumshe ido tayi Ta Kame Sa
Yace
Kinyi sallah ko?dazu nazo kina bacci..Ya tambaye ta sai ta gyada kai batare da ta bude idon ba
Sungomota yayi ya ajiye ta akan gado a mike ta gaba flat bayan ta yana resting tana kallon shi,hannun shi ya mIka kan lamp ya rage wutar dai dai yadda take bukata
haka ya dinga mata yawo da yatsun sa a ciki har bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita Dan kadan ya juya ta gefen dama yana mai gyara mata kwanciya
Bayan shafe ta aduoi..Kiss ya dora mata a goshi sannan ya janyo Comforter ya rufe ta da shi Sannan ya koma room dinsa.
#mamuh*33*
Lokaci na tafiya kwanaki na ja watanni na matsawa rayuwar cikin gidan su Ammy komai na samin sauyi,yadda lkc ya ja,haka abubuwa suka yi ta faruwa dan kuwa bayan sa'insar da Saheeb yake samu da matar sa Muhibba a boye ta kuma dago wani rikicin da sai da dan dole ya saka ta tafiya asibiti dan a duba ta.
Da ta shirya ta tafi sai ta kasa aiwatar da komai dan dama uterus din nata yayi weak ne amma bai lalace ba kamar yadda take ta ririta laifin Saheeb akai ba..
Sai da ta kira Hamida a waya ta fada mata abinda ake ciki sannan suka yi kuleleliyar su suka samo mafita wanda Muhibba ta yi na'am da mafitar har ta hau kan koyarwar mafitar..
Ko da ta isa ga doctor,ra'ayin ta ta fada mai sai suka yi abinda zasu yi ta karbi maganin karya na depressant wanda inta sha zai taimaka wajen nunawa kamar bata da lpyar da wani shiryayyen written document lafiyar ta lau ta dawo gidan da shi tun shigowarta take masa bayani.
Da fari Saheeb bai so ya saurare ta irin sosai din nan ba dan shi kan sa abubuwa sun mai yawa ya rasa ta ina zai fara tunkarar abin but seeing and reading her health profile sai ya ji wani karamar tsoro ya shige sa,abinda ke ciki shine wai ta sami matasala da mahaifar ta ya lalace ba zata taba iya daukar ciki ba sannan samun wannan matsalar zai iya haddasa mata damuwa sama da shekaru but ayanzun ma damuwar bai kai wani mataki mai tsanani ba
har sai a ƴan kwanakin nan da saheeb bai nuna damuwar sa akai sosai ba,tasha maganin saka damuwa sosai dan haka ta zama kamar me boyayyen brain trauma kuma she is affected emotionally and psychologically tace masa akan haka za'a bata magungunan da zasu taimaka mata ta sami natsuwar zuciya dan batun haihuwa babu shi a gare ta dan ba yi zata yi ba...
Fifi tana laulayi sosai dan haka take rigata fitowa tayi aikin komai badon Allah ba saidan ta cusa ma saheeb jin cewa ta zama abar tausayi mara amfani a tsakiyar su
Duk iya nuna rashin kulawar sa sanda abun yazo yana damun sa sosai
Muhibba ta faɗa cikin mata masu matsala tana buƙatar kulawar mutane musamman shi da ya ɗora laifin a kan sa kusan completely tunda shine mijin, tun farko da bai bada yardan sa ba da babu abunda zai faru.
Bayan wata uku ta turo likitan ta wajen sa da bayanai masu tsoratarwa burin ta baifi ta datse tarayyar dake bunkasa cikin sanyi tsakanin sa da fifi ba
Da Saheeb ya gama ganin doguwar sharhi sai kawai ya rusuna kai gaban Muhibba dake ta kuka mai tsuma zuciya tana nuna nadamarta da ciwon rasa gurbin haifar nata dan a duniya,rasa me zai ce mata yayi sai kawai ya rungumo ta ya hau bata haƙuri da nemar yafiyar ta sannan ya nuna cewa laifin sa ne ya kuma yi mata alƙawarin ba zai taɓa barin ta ita kaɗai tana jin raɗaɗin wannan rashin haihuwar ba dole su yi sharing tare dan ko masana da suka yi mgnan su akan family function ba iya ga mai cikin suke nufi ba actually akan family burden da matsala suke nufi shi ya sa suka ce responsibilities of a pregnant woman is shared between all sundry toh ba mai ciki kaɗai ba har da member dake cikin matsala kenan
tun wannan rana Muhibba abin nema ya samu,ko girkin ta ko ba nata ba zata san nayi har sai Saheeb ya kulata yanzu baya son ganin tana cikin damuwa dan haka bai cika yin nesa da ita ba,hakan ya mata daɗi dan ko ba komai tana samin attention ɗin mijin ta..
A fannin fifi dayake saukin kai da sassaukan zuciya ne da ita sai bata dauki abin komai ba,gashi ya saba mata komai da kanshi sai kuma ya zo a daidai lkcn da ta fi buƙatar shi sama da kowa a duniyar shi kuma ya fara juya