Showing 36001 words to 39000 words out of 99653 words

Chapter 13 - SANADIN ACCIDENT COMPLETE BY FASMA

FASMA   

05 Jul 2024

14102

su....
To fa nan ake yinta yayi kicin2 da fuska sannan yace Momy kisan fa bana son futa zuwa wani gari a mota gudun kada....
Daga mishi hannu tayi tace kada ma ka soma ka shirya ai Allah ne me karewa .....idan kanaso kada ka fadawa kowa se Abbanka ....ko Waziri da Dogarai se zuwa safe kawai zaka sanar musu da tafiyan ....
In sha Allah babu abunda ze sameka se alheri kada ka damu Allah yana tare da kai ......muma kuma zamu tayaka da addu'a .....
Shikenan Momy Allah ya shige mana gaba ...
Ameen ta amsa ..nan suka ci gaba da hirar su ...
Har ya tashi ze fice tace kada fa ka manta Maysam gida biyu gareta wato can da nan gidan..
Waro ido yayi yace nan kuma ....
Ee ta amsa ...
To ai momy naga kunada shi isheshe ne mi kuma zakuyi da shi ...
Dariya tayi tace al'adar kenan ..sannan inada tawa tsarabar da zan bayar zuwa safe kafin ka tafi ka turo a dauka......
Dariyar yayi shima yace ok Momy ki kwantar da hankalin ki inde sucre ne se kin ture.....
Yana fita ya kirayi Mahmud yace su hadu yana son ganin shi....
Minti biyar ya dauki Mahmud ya iso ...nan Murad ya sanar mishi da komi.....
Mahmud yace kwarai wannan haka yake. ..yanzu kawai ka bari zanyi wa wani magana zuwa dare se ya kawo.......kamar katon nawa ya kamata muyi oder...
Murad yace kace kawai ya kawo 50. .....se na bawa Momy 25 ...can ma 25 ....ko ya kake gani....
Mahmud yayi dariya yace yayi tunda ko ankai za'a rarrabawa yan uwa da abokanan arziki....
Shikenan kawai kace ya kawo .....
Tun nan yayi kira ya sanar tare da jaddada yau yake son su.....
Bayan sallah isha'i kuwa sega oder da sukayi abangaren Murad aka jibge su .....
Maysam na fenêtre(window)tana kallon ikon Allah tun abun yana bata mamaki har ya dawo bata tsoro.......
Murad kuwa seda ya bari an tashi a fada sannan ya iske mahaifinshi bangarenshi ..nan ya sanar masa da komi ..ba karamin farin ciki yayi ba tare da saka mishi albarka sannan yace da safe a bude magazine a dauko bahun shinkafa 20 ..na makaroni ma haka.........
Godiya yayi kamar shi akayi wa kyautar ..
Yana komawa gida ya tarar da Maysam na tilawa qur'ani dan kuwa tun lokacin da wannan watan ya kama kullum cikin tilawar karatun ta take ...idan yana nan suyi tare ...ko tv sun dena kunnawa sede idan wa'azi ne zasu kalla
Zama yayi shima yana sauraren zazzakar muryarta har wani lumshe ido yake....
Can ta rufe quranin ta kalleshi tace yaya wai wa incan sucre din hala sadaka za'ayi dasu ne...?
Ba tare da ya bude idon shi ba yace na Abbanki ne gobe zan kai mishi ...
Be shiryaba kawai se ji yayi ta haye bisa cinyarshi tare da zagayo hannuta a wuyanshi tace dan Allah zanje ....
Girgiza mata kai yayi alamun a'a ..
E kuwa nan ta fara zuba mishi shagwaba ...
Bude idon dayake ya saukeshi cikin nata tarrrr...wani zut yaji zuciyar tayi da sauri ya rufesu ruf...yace shikenan ki shirya se mu tafi amman fa ki sani in baki fito da wuri ba zan tafiyata ne...
Da sauri ta gyada mishi kai cike da murna ta rungume shi eeee se kayi yayana ina godiya
Kara rumgumeta yayi yace se kinyi yar gidan Momy...nan sukaci gaba da tilawarsu har lokacin rakata bangaren fulani yayi ....
Maysam kam tunda tayi sahur bata koma bacci ba guddin kada ya tafi ya barta...
Lokacin da Madina ta samu labarin wannan tafiyar ba karamun bakin ciki ba dan lokaci ya kure mata bare ta cire musu burki kamar kullum ga Waziri ya juya mata baya....banda kai komo babu abunda take a dakin ...ta jiza yatsa wani zubin ta cije lebe...
A bangaren waziri kuwa koda ya samu labari be wani tada hankalinshi ba dan su yanzu jiran Boka kawai suke yayi aikinshi ...dan ko rakiya beyi musu ba..
Fulani kuwa kamar yanda tace da safe zata bada ta ta gudunmuwar kuwa atamfuna , ,da shadda ,yadina ta bada kala biyar biyar ga Malam Musa da Murza dukda de badan halinta ba taci albarkar watan Ramadan ne...se kuma wasu atamfofin sun kai 20 tace a rabawa matan garin....nan ma Murad ya jerowa fulani godiya kamar shi aka bawa ko kuma dangi shi ......
Maysam se Murna ake yau za'aga Malan Musa ...haka suka kama hanya wacce ta dauke su awa daya da rabi kafin su isa ...
Malam Musa besan da zuwansu ba yana kofar gidanshi se ganin motocin yayi ga yaran garin se ihu suke suna bin motocin...kafin ma su iso ya sheda motocin da sauri yayi tsaye yana jira yaga wanene yazo...
Dogarai suka fara fitowa sunata gyara kimtsi da kyau ......
Mahmud ya fara fitowa se kuma Murad ...yana nan tsayen suka iso da ido Mahmud yayi mishi alamar dasu duka su gayshe shi ...wani kallon bakada wayo Murad yayi mishi...
Shide Mahmud har kasa ya duka yana gaida Malam ganin hakane yasa shima fara dukawa da sauri Malam ya taro shi da fadin a'a ya isa haka ma ya rumgumeshi...nan Malan yace su shigo daga ciki...har ya juya ze shiga yaji an cukuiyeye shi daga baya..juyowar da zeyi yaga Maysam dinshi ce rumgumeta yayi shima yana dariyar farin cikin ganinta itama jitake kamar ta mutu dan murna..
Suna shiga yace ta shiga ta dauko tabarmi a dakinshi...
Biyu sabbi fil ta doko ta shimfida se dariya take ..
Bayan sun zazauna suka sake gaisheshi ..Maysam kam ta wani lafe kusada Malan ...
Can sega Murza tana can yawonta taji labarin zuwan su Maysam aai kuwa ta kamo hanyar dawowa tunda taga motocin tasha jinin jikinta ..dan ita ji take koro Maysam din akayi kamar yanda suka tsara batasan komi waziri ya canzashi...
Tana shigowa idonta ya saukan kan Maysam da inba farin sani kayi mata a da ba to kuwa baza ka ganeta ba.....wani abu taji ya tokare ma ta wuya bata gama wartsakewa ba taga ana jido kayyayeki...mutuwane kawai ya rage mata tayi..a lokacin saboda bakin ciki.
Nan sukayi mishi bayani tare da sakon Fulani dana Sarki..zo kaga murna wajen Malan Musa har rasa inda ze sakasu yayi nan aka sanarwa da me gari...kan kace mi anyi bambami kowa yazo ...haka aka taro a kofar gidankamar wani taron aure dayake ba wani yawane dasu ba haka mazan garin sukayi layi kowa yazo se abashi bahun shimkafa dana makaroni ,suga simkin nan me 5 aciki da turmin atamfa....can na tsinkawo Murtala(da fatan de baku manta shiba)duk ya wani jeme ya manyata saboda wahala..dan kuwa yanzu haka matanshi biyu da yara ukku....layi yazo kanshi can ya tsinkayi Maysam dake kusa da Murad se dariya abunsu suke..wata kwala ta taru a idonshi a ranshi yace yanzufa da Maysam matatace,,,, yace har yaude ina sonki Maysam dita(kuji fa )haka jiki ba kwari ya amsa ya fice yana me dana sani....haka har aka gama me gari ma komi biyu2 ya dauka amman dukda haka komi seda yayi saura har Malan Musa yace asake rarabawa mutane. se Mahmud yace a'a kawai ya rikesu ai daman shi aka kawowa ganin damane yasa ya raba..
Bayan sunyi azahar suka kamo hanya kamin la'asr sun iso ....lfy Lau suka iso
.
Hakade rayauwa tayi ta tafiya yau har azumi saura kwana goma à de de wannan lokacin kuwa Murad ya kai Maysam yayi mata shopping bana wasa ba kama daga atampa..lesh,abaya...etc...iya Murna Maysam tayi tamishi godiya har ya gaji da amsawa ....
Kwatsam ranar ana sallah saura kwana ukku ko hudu shida Maysam suna bangaren Fulani .suna ta hira can de fulani tace waini Murad ya akayi banga kayan sallar Maysam bane? gashi sallah na matsowa kada taje ta rasa dumki...
Sosa kai yayi yace kai Momy duka ma yau ko sati ba'ayi ba nakaita ta shopping kuma fa duka komi na sai mata..
Fulani tace to ai wannan ra'ayin kanka ne ba kayan sallarta ba ne...
Ya gaida kai kawai ..
Tace yauwa kaga ni to... yanzu se ka kaita ta zaba da kanta .
Maysam wacce tun dazu tana jinsu aman batace komi ba se yanzu tace kai Momy a barshi kawai sena bada wanda ya semin din dimkim..
Fulani tace bata san zancen ba ...
Haka ya fito tana biye dashi a baya ,,,,.mota suka shiga..driver be zame ko ina bisa umarnin Murad ba se wurin da ake seda pant da breziya duk dade basu wani fara fitowa ba.. da kuma takalmi da jaka dan dama sune kawai be sai mata ba.... Itade idon wannan shine nan ya biya kudin aka zuba su a leda ya barsu nan dogaren dake kofar supermarché din su suka kwaso kayan aka laftasu a booth.
Bayan sun dayo ne yace to gashi na se miki kayan sallarki yana fadan haka ya fice dan Mahmud ya dameshi fa kira...
Kuyangin ta suka kwaso kayan suka kai bangaren Murad suka zubesu a dakin Maysam na nan bangarennn...
Bayan sun fice ne ta fara duba kayan wata dariya naga tayi se kawai ta musu wuri a inda ya dace...
Love you all irin totaly din nan

*FASMA*
*Ashe haka masoyan wannan book din kukeda yawa haka...kai amma naji dadi ina alfahari daku alherin Allah ya kaimuku a duk inda kuke wa inda na sani da wa inda ma ban sansu ba ... Allah ya bar kauna ya kara dankon zumunci...ina yinku irin sosai din nan ...*
Dedicated to all my fans
59__60
```Manzon Allah(SAW) ya ce''ka bar duk abinda kaga ya shiga maka duhu ,ka kama abinda yake warai a wajenka
Tirmizi ya rawaito shi.```
Bayan sun fice ne ta fara duba kayan wata dariya naga tayi se kawai ta musu wuri a inda ya dace...
Yau da gobe se Allah yau har daren sallah gaba daya Maysam ta sauyawa bangaren Murad sanffari ..ta juya dakin shi kanshi ogan gyaran ya burge shi ....
suna zaune bayan sallah isha'i shida Mahmud suna ta hira can yace inji de baka manta da alkawarin ka.....
Murad yayi kasake yace ummm inajin na manta de dan tuna min man....
Tab ..to bari na tuna ma kace duk lokacin da kayi aure to ranar sallah zaka gayyaci goma daga cikin abokanan mu ....
Se lokacin ya tuna yace kai amma kacika aboki na kwarai na gode kwarai kawai yanda za'ayi ka gayyaci wanda suka daci ni bari na sanarwa da Momy ...nan suka rabu....yana me jin dadi samun aboki irin Mahmud
Yana shi gowa ya tarar da Maysam tayi daidaya a cinyar Fulani..se shagwaba take zubawa.
Shigowar shi ma bata sa Maysam fasa abunda take.yi ba...ya zauna ya gayshe da fulani...Maysam ta dago da nufin gaidashi taga ya zabga mata harara ta turo dan karamin bakinta tace Momy kin gandhi ko...
Kafin Momy tace wani abu....se kuma cuwat ta tashi taje tana famar hayewa cinyarshi ......
Be hanata ba ta kuwa haye ko kunyar fulani bata jiba ...shima kuwa ko aka se ma ya shiga yi mata rada a kunne ai kuwa se ga shi tana kyalkyalewa da dariya .....abun se ya burge fulani ta girgiza kai da taga abun bana karewa bane ta tashi zata bar musu wajen ...caraf Murad yace Momy wajenki fa nazo ..
Fulani tayi dariya tace to ai naga tunda kazo ku manta dani ne ai...
Dariya Maysam ta kyalkyale tace haba Momy mu mun isa ne .. kawai fa cewa yayi.wai...
Da sauri ya rufe mata baki da hunnun shi..yace Momy daman gobe nake gayyatar abokane nane bayan a sauka a sallar Idi ..to shine nake son ayi musu wani abunn
Fulani tace wai ni kake fadamawa ko kuma da matarka kake ne...
Kicin2 yayi da rai....
Fulani tace to ai naga Martarka ta iya ne ....
Yace Momy fa abinci mutum goma ne Maysam zata iya ...
Dariya ta subcewa Maysam tace tab yo sosai ma zan iya ...kuma ma walahi tunda kace haka ni zanyi shi ko yayi dadi ko akasin haka tanayi tana murguda mishi dan karamin bakin ta ...
Shi abun ma dariya ya bashi yace shikenan meda wukaken yar gidan Momyn ta ..amma fa idan beyiba nida kene a gidan nan...
Itama ta cafke da fadin in kuma yayi fa nida kaine nima ..
Fulani de banda dariya babu abunda take musu...nan sukaci gaba da hirar su gwanin ban sha'awa...
Washe gari Sallah duk wanda kaga fuskarshi sake take da annuri Maysam tun asuba bata koma ba tana kitchen da kuyanginta se oder take basu kamar wata uwar mata ...
Kan kace mi har sun gama sun jere komi bisa dinning table ...jus ma kala biyu tayi natural se kuma na gwangwani .....gida ya kaure da kamshi ni kai na ina mamakinta yanda take komi kamar ba yar sha hudu ba...tana jin alamar saukar idi ta shige tolet ta zabga wanka ta zauna nan ta fara kwaliya dankuwa an koya mata ado lokacin datake koyan girki...tana nan taji haya niyar su ...ya shigo da kanshi yace ta shirya ta fito yayi présenté(introducing)dinta ...to kawai tace da shi ......
Nima ina ganin futarshi na mara mishi baya ...samari ne zuka2 masha Allah .....Mahmud kawai na sheda sauran duk ban sansu ba ....suna nan sunata hira sun shafe 15 minutes shiru ba labarinta daya daga cikin su yace wai M² matar ka baza ta fito mu ganta ne ......dayake haka suke kiranshi tun suna secondry
Shima abun ya bashi mamaki har ma zuciya ta fara daukanshi yana ganin kamar ta raina shine ....
Dariya yak'e yayi yace bari na dubota ....
Tashi yayi yana tafiyar nan tashi ta tamaka.da kasaita.
Tunda ya hauro ya fara kiranta cikin fushi da karaji ....dama tana bakin kofar dakinta jin ze shigo itama se tayi kamar daman zata fito ne a dede bakin kofar sukayi karo ita tana famar fita shi kuwa ze shigo ...
Wani waro ido naga Murad yayi ya nunata da yatsa yace miye hakane.?.....
Se lokacin na kalleta wai fans kunsan miye a jikin ta...
Hum ina kayan daya sayo mata wato pant da bresiya ,se takalmi da bag babu kaya jikinta se su ta kuwa ci uban ado ....
Maysam ta jujuya tace mi kuma nayi naga kowa ranar sallah kayanshi na salla yake sakawa to miye na wani kallona ne harda tambaya...tana gama fadar haka ta raba ta jikin shi ta fita ...
da gudu ya damko ta yace wai kina haukane zaki fita a haka...
Tana kiciniyar kwace hannuta ita a dole seya saketa tace dan Allah barni na tafi na gaisa da bakin mana daga baya mayi magana......
Cimak ya dauketa ya shiga dakin ya meda kofa ya rufe harda sakata cike da bacin rai ya fara fada ta inda ya shiga ba tanan yake fita ba kamar ze daketa yakeji...
Aman mi maysam ko ajikinta se ma kara turo dan karamin bakinta take ..ta haye gado kwalla ta cika mata ido ....can kawai sega hawaye shar2...
Nan da nan ya dakata da fadan zuciyarshi ta fara bugawa da sauri se kuma ta fara mishi zut2 beyi aune ba ya ji kwalla ta cika mishi ido shima .....da sauri ya haura gadon shima ya rumgumeta ya shiga lallashi da kyar ya samu ta tsayar da kukan yana sakinta ta juya mishi baya se turo baki take....
Juyo da ita yayi yace yar gidan Momy miyasa bakya jine wai ..
Cike da shagwaba da yarinta tace to ni minayi ne?naga de kayan sallar daka siyo mun ne kuma kaida kanka kace sune kayan sallana se yanzu dan na saka kuma za'aga laifina...
Goge mata hawayen yayi yace shikenan laifi nane ki saka wasu kayan zuwa gobe zan siyo miki kayan sallarki...cike da murna tace shikenan ta mike ta nufi wardrop dinta ...tana dubawa Murad yace zokiga wani abu ....bayan tazo ta tsaya gabanshi yace yanzu ke Maysam da na barki se ki fita a haka ....
Tace e man ...
Ya nuna kirjinta ta da ita yanzu ne ma ta fara kirgen su Murza da Malam Musa lol yace bakya ganin kin fara girma ne ...
Se a lokaci ta kai idonta wajen hannu daya ta sa ta kare dayan kuma ta rufe idonta dashi wai taji kunya tana dariya kasa2 tace nima fa da gangan nayima haka shiyasa ma naki futa seda naji zaka shigo ....
Shima dariyar yayi yace to kawo na saka miki kayan kinga mun bar baki a falo...
Girgiza kai tayi tace nide a'a..stil bata fidda hannuwanta ba
Leka fuskar tata yayi yace nine fa yayanki yanzu kuma kunyar yayan ake....
Se asan nan ta fiddhannunnu ta dauko wata narkekiyar shadda wacce tasha zubi tare da hijab kalar shaddar ta kawo mishi ..shi ya saka mata har hijab din ...
Se kuma yace wai wannan adon da kikayi ina zaki dashi yana magana aman idonshi akan dan karamin bakinta..ya doko tissu ya fara goge mata girar datayi tas ya goge ta ...sannan ya fara kiciniyar Goge mata jan baki se mita yake
nan fa ake yinta Maysam tace bata san yaren ba ta fara kuka ita ya bar mata adonta ..... ..
Kawai kallon dan karamin bakin yake bata yi aune ba taji bakinshi cikin nata tsit kakeji tayi banda muzzurai ba abunda takei...nan fa Murad ya ci gaba da abunda yake inda tsayuwa ta nemi gagarar Maysam tana famar sume mishi cak ya daga ta ya cigaba..da abunda yake se wani lumshe idanu suke.. .seda ya tsotseshi tas tukon ya saketa se haki suke su duka ..zatayi magana yace shiit yajata suka fito palon kasa bakinta banda zafi babu abunda yake mata tana mamakin wannan abu a ranta tace komiye wannan kuma oho dukda abun yayi mata dadi amman tana ganin kazanta ne ai wannan..
Hannun sarke cikin na juna suka shigo falon ...nan fa aka fara kallon kallo har abun ya qullar da Murad yayi tsaki ciki2 ..har kasa ta duka tayi musu sallama tukon ta gaishe su zata qara yin wata maganar se kawai Murad ya tari numfashinta da fadin ya isa haka nan...ya jawo kayanshi bisa daya daga cikin kujerun ya zauna ..cinyarshi ya dorata ita kuwa se mutsun2 sauka take can de ya harare ta...tukon ta zauna abunta amma kanta a kasa saboda kunya..
Nan aka fara magana kasa2 ..Mahmud daya gaza hakuri yace to ai de zaka barta tayi serving din mu ko ...
Wani kallo yayi mishi ....daga bisani kawai seya danna wani abun nan kusa dashi kan kace mi ukku daga cikin kuyangin suka shigo nan suka zube gaban yarima Murad suna kwasar gaisuwa ........sun kai 3minutes nan su basu tafi ba kuma shi bece su tafi ba.......
Rada naga yayi wa Maysam ......bayan ya gama ne .....Maysam ta basu oder dasu kwaso abincin sukawo nan falon (to fa mulki ya motsa)..kan kace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login