Showing 39001 words to 42000 words out of 99653 words

Chapter 14 - SANADIN ACCIDENT COMPLETE BY FASMA

FASMA   

05 Jul 2024

14092

mi sun shimfida leda sun zube kulolin anan .....suna gamawa tace zaku iya tafiya....
Mahmud yace to tunda kin kora su se ki sauko ki zuzzuba mana cike da tsokana yayi maganar dan yasan gogan baze bari ba .....
Kamar yanda ya zata ne dan kuwa ita de har ta sauko Murad ya riketa tare da girgiza mata kai ..tasan mi hakan yake nufi ....ya kalli Mahmud yace ai idan sauran baki ne kai fa ...zaka iya serving dinsu ......amma kai ma kasan bazan bari mace ta shigo cikin ku tayi serving dinku kuma macen ma mat......maganar ta makale mishi jin yana shirin yin subutar baki .....
Gaba daya palon aka sa dariya .....nan Mahmud yayi serving dinsu efa nan suka fara santi shide yana zaune yana kallon su ...daya daga cikin su ya ce kai amma fa ka more fa irin wannan garar iya abinci..
Se yanzu ya sauke ajiyar zuciya dan shi duk atunanin shi abinci beyi ba ...kada aje yakiyin dadi ...se yaga kowa ya bude tumbinsa se durawa yake.....sosai yaji dadi a ranshi .......
....Maysam kam tana samu ya saketa ta sulale daki ta hau buga game abunta....
Haka suka gama suka kara dan tataba hira.irin tasu ta abokai...
Da zasu tafi ya kirawota sukayi mata sallama tare dayi mata godiya kudi suka aje mata kudi wai tukuicin dadin abincinta ne...tayi musu godiya tare da fatan sauka lafiya..
suna futa kowa ya shiga motarshi ya kama gabanshi...
Se Mahmud da suna juyowa ya kwashe da dariya ....
Murad ya kalleshi yace wai ya jikin naka ne?
Mahmud dake dariya yace ba sauki ....yaci gaba da fadin wai dazun nan fa ka bani dariya yanda ka wani kasa ka tsare ka hana ta zuba mana abincin kamar ba bakin ka ba..
Bata fuska Murad yayi yace kajika da wani zance Matar t...se kuma yayi shiru...
Mahmud yace karasa mana...
Murad da abun ya kai mishi wuya yace kaga ya isheka haka kafa sa muna ido nida yar reno ta ehe..
Mahmud yace eee fa kace yar reno..to amman..
Da sauri ya daga mishi hannu yace ya isa mana ..ya fice bangaren shi....
Mahmud ma juyawa yayi ya fice gidansu ...yana me yiwa abokinshi dariya ganin da alama ya fara fadawa son yar renonshi ...
Koda ya shigo a falon ya tarar da ita se buga game din take lokacin kuma har an kwashe an gyara wurin da sukaci abincin.....kudin da suka aje mata ya ga bata dauka ba ...ya doko ya zauna kusa da ita tare da amshe wayar ...dan karamin bakin ta turo .....yaiyai ta anshi kudin tace a'a ta bar mishi..........tace wai yaya dazu a daki me...
Da sauri yace wai ke komi in baki sanshi ba se kin tambaya ne,,?( jifa to ai ko kogi yana bukatar kari bare ma be koshi ba)kul kada kuma naji kin fadawa wani wannan abun ke koda kuwa Momy ce(to fa )....gyaida kai kawai tayi ya jata zuwa bangaren sarki sukayi mushi barka da sallah nan waziri ya dinga mishi kallon zamu hadu....da ga nan bangaren fulani suka tafi inda suka rabshe se fira suke abunsu.....
Washe gari kuwa ya kaita shopping ta zabi narka2n shadda da lesh .....suna dawo wa aka kaimata dumki...
Kwanci tashi ba wuya yau har sauran sati su Maysam su koma school ...shirye2 take kawai .....kominta an tanadar mata na tafiya ...ranar kawai ake jira ......
Da yamma suna zaune itada Murad a bangaren shi suna kallon wani film ..can taji cikinta ya fara dan ciyo to dama tun safe tana ji amma ba sosai ba kuma yi yake se ya kwanta...
Murad wanda yake lura da ita tun dazu yace wai ke lafiyar ki lau kuwa .....
Ita kam tama kasa magana Ido rufe ta kama mararta ....can daya kwanta tace mishi ba komai...
A hakan ya barta ya ci gaba da kallonshi....
Ai kuwa can se ji yayi ta fado kasa tim tana murku susu har da kuka2 kasa2 ....da sauri ya isa wajen ta ya dagota yana fadin inna lillahi wa...yace ke wai mike damunki ne ...ina yake miki ciwo duk yabi ya rude....
Mararta kawai take nuna mishi amman ta kasa magana....
Yace mararki ke maki ciwo?
Kai kawai ta iya daga mishi..
Iya tashin hakali ya shiga ..gashi likita amma ya rasa irin temakon da ze bata....
Love you all fans....
Fasma
Ahmed Gumel
[9/2, 10:00 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[9/2, 10:04 AM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹

🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪

🅿️ 61__62

*FASMA*
*Momyn Mufeeda ina kika shigane keda my in law xaynab two days shiru Allah de yasa lfy* ... **i miss you a lot *
Dedicated to all my fans
61__62
```Manzon Allah (SAW)yace''babu wani musulmi da zai mutu ranar juma'a ko daren juma'a sai Allah ya kare shi daga azabar kabari''
Ahmad ne ya rawaito shi.```
Iya tashin hankali ,hankalin shi ya tashi ,gashi likita amma ya rasa irin temakon da ze bata...
Can de ya dokota kamar yar jaririya ya nufi bathroom da ita.lokacin har jupe dinta ya fara ba cewa..wanka yayi mata tas ya dadota a towel ......kaya ya saka mata ,,,ya hado mata tea me kauri .....se da yayi mata jan ido sanna ta sha ...allura yayi mata ciwon ya ma hanata magana bare taki allurar....
Kan kace mi bacci yayi awon gaba da ita ...nauyenyar ajiyar zuciya ya sauke....yayi waje direct daya daga cikin motarshi ya nufa ......fadawan shi na ganin haka suka rogo da gudu amma seya daga musu hannu. ..
Da sauri babba cikin su yace kayi hakuri yarima magajin sarki takawarka lfy se kayi dan sarki jikan sarki ...me martaba Sarki yace a dena barinka kana futa kai kade amma amin afuwa idan na batawa yarima me jiran gado rai .......
Cikin tsawa yace to nace bana so ko dole ne se kun biyo nin.....motar kawai ya shiga ya fice a gidan...nan fa wannan ya kalli wannan wannan ya kalli wacen kowa yana mamaki....
Bayan 15minutes se gashi ya shi ya dawo yana tafe yana maganar zuci shi daya ..shi da kanshi yasan ya canza ...besan mi yasa ya damu da yarinyar nan ne ..wannan rashin lfyr ma jiyake kamar shine bashida ita.......yanzu haka katon2 da pad ne ya je ya siyo mata ,...ya rasa mi yasa yake son shiga al'amarin yarinyar ba..wata zuciyar tace kawai dande Fulani na sonta ne ..kai kuma dan ka faran tawa Momyn ka kake yi mata haka....
Da wannan zuciyar din yayi na'am...budewa yayi ya dauko pad guda ...direct part dinshi ya huce...har lokacin bata tashi ba .........shikam gogan zaman gadi yayi ...foto kam ya matashi yafi a kirga
Seda ta shafe awa guda tana bacci sa'anan ta farka ...
Da addu'ar tashi daga bacci ta tashi a bakinta .....yanzu kam ciwon cikin ya lafa ...
Kallonta yayi yace ya ciwon cikin ?
Naji sauki kawai tace. Mishi .....tolet ta shiga ......minti biyu yayi yawa yaji ta kwalla wani ihu ....
Beyi wata2 ba ya shiga tolet din ...
A tsaye ya tarar da ita ido a rufe se tsala ihu take.....
Da sauri ya isa kusa da ita jinjigata yake aman kamar me zugata...ganin abun bana karewa bane kawai se hade bakinsu ya shiga kissing dinta ....
Ina Maysam .tsit ta dauke wuta .....seda yaji ta nutsu sannan ya saketa ya ce wai ke baki san girma yazo miki bane zakizo kina yiwa mutane ihu ..
Kwalla har ta cika mata ido ta e yaya jini fa...
Shifa abun ma kunyarta yake ji amman ita ko aka ......ya daure yace to ai girma ne yazo miki.ko..
Tayi kalar tunani tace girma kuma miye hakan..
Dafe kai yayi yace shikenan kiyi wanka kisaka wannan ki fito..sena fada miki...
Amsa tayi tace na miye wannan kuma ..
Ohhh ni wai hawon jini kike son samin ne komi...
Turo dan bakinta tayi tace to ni nasan shi ne ..kawai danayi tambaya se kace zan. Samaka hawon jini bayan ma ni ya kamata infadi haka tundade gashi se zubar jinin nake...
Shi maganganun nata ma dariya suka bashi ..amsa yayi ya makala mata jikin pant din..ya bata ..har ya kai kofa tace yaya wanka fa ai seka temaka kayi mun tundade bani da lfy ....
Dariya yayi ya fice ya barta nan se mita da turo baki take ...tas tayi wanka ...ta saka pad din ...da towel ta fito se wani wara kafa take...
Yana ganin taya faraa gimtse dariyar shi
..kaya ta saka riga da jupe(sket) da atampa ..ta koyi tsaye kamar dogari.....
Kamota yayi ze dora ta cinyar shi ..'tayi saurin cewa jini fa yaya kada ya bata ka nima yau ina ga wunin tsaye zanyi dan kada na bata kayana .....se kuma tayi kalar tausayi tace pls yayana ka kaini asubiti su dubani kada jinina ya kare .....kana jin shi ko ....?se zobowa yake..
Ganin shirmen bana karewa bane ya dorata a cinyar yace ke wai baki san mentrue ne kika fara ba....
Wani waro ido tayi se kuwa ta fara famar sauka ta gudu dan kunya..a iya tunanin ta bata kawo wannan abun ba...
Yana dariya ya rike ta gam yace seda kika gama rashin kunyar taki ne kuma yanzu zaki wani gudu... Hannu tasa ta rufe idonta tana dariya kasa ga kumya kamar kasa ta tsage ta shige.....
Medo ta bisa cinyar yayi Yace nutsu muyi magana to ......
Kanta a sadde ta kasa dagowa ..yace ina fatan a makaranta an yi muku bayani akanshi ...
Tace ummm. ..magana ma kam kunyar yi take yanzu..
Komi seta umm ko a'a....
Yace to ki bude kunuwanki da kyau ki jini....yace banda wasa da maza ko a school ne ..ke yanzu idan ma kika sake wani namijin ya taba koda hunnuki ne se ciki mu...
Ai kafin ya gama cuwat ta tashi a kanshi tana yarfe hannu tare da zaro ido...tace shikenan yaya miyasa ka tabani yanzu shike nan na banu a garinan ..yanzu har nayi ciki tana tataba cikin se kawai ta fashe mishi da kuka..
Shikam yarinyar nan yarinta da wauwata sunyi mata yawa..dariya ce ta kwace mishi ita kuwa tayi kasake tana kallonshi ..yace to ai ni yayanki ne kuma miji..se kuma yayi shiru ...ya kuma cewa ai banda ni tunda ni kinga yayanki ne wasu mazan nake nufi...
Ajiyar zuciya tayi ..wunin ranar maysam sokoko tayi shi ta kuma kiya Murad yama tabata .....taso gayawa Fulani amma kunya ta hanata se kawai ta share zancen..seda ta jera kwana biyar sannan ya tsaya mata tayi wankan tsarki..wanda yayi dede da gobe zata tafi karatun
suna zaune a palo itada Murad tana zaune nesa dashi dan yanzu ta dena shige mishi ..yace ke dazu naga kamar kinyi salla ko .injin de kin iya wanka...
Ee kawai tace dashi ..
.....ba zato ba tsammani taji yace to tashi ki nuna mun yanda kikayi..
Kallon mamaki takeyi mishi ..
Yace to miye na mamakin ba yau fa na fara ganin wankanki ba...dan haka tashi huce na gani...
Tana tura baki kamar zatayi kuka ya tisa keyarta...tsaf tayi shi dede ko gyara beyi mata ba.....
Washe gari jirgin yamma suka bi ita da shi wanda bayinta tun safe suka kai mata kayanta ...aka jere mata a dakinsu na hostel.....
Duk da wannan gamin gogan so yayi ta koma gida da zama amma fulani tace bata san zancen ba ...tun farko mi yasa ka kaita makarantar kwana ..inka san daga bayan hanawa zakayi....
Babu yanda ya iya dole ya hakura ...suna sauka motoci suka zo daukan su .......daga nan ma gidanshi na sabon gari suka fice .....
Itade batayi magana ba duk da ta kagu taga kawayen wato Mufeeda da Mariam dan tayi missing din su..sosai.....
Washe gari Dimanche ce .dan haka nan gida ya wuni yace se yamma ze koma ...duk tabi ta kagu ya fice ko taje taga amies(friends)dinta...
Jirgin shida na yamma ze bi dan haka biyar nayi suka futo da zumar zata rakashi aéroport se driver ya kawota school din ......
Suna mota se shagwaba take zuba mishi ya kasa fitowa a motar har aka fara kiran yan tafiya...
Da kyar ya lallaba ya tafi...
Haka driver ya kawota school din Duk ranta ba dadi amma tana ganin su Mufee da manta da wata damuwa suka shiga murnar ganin juna..kusan kwanan hira sukayi....
Allah sarki Murad shikam kusan kwanan ido biyu yayi besan haka ya shaku da yarinyar nan se yanzu a ranshi yace gwanda na tafiyata wajen aiki ...da kyar dai bacci barawo ya saceshi...
Maysam ma seda ta kwanta ya fado mata a rai se taji duk ba dadi.....
Washe gari suka shiga classr(aji)dayake ba'a wasa tun ranar suka fara daukan lecture
Murad kam yana gama break ya kirayi Mahmud... Bayan sun dan taba hira yace yauwa dama ina so kaje kamumun booking din ticket zuwa England .gobe nake son komawa...
Mi Mahmud zeyi inba dariya ya kuwa kwashe da ita yace kai amma fa baka da ta ido ....ashe daman zaman taya matarka vacance ne kayi .kawai daga tafiyar ta jiya se yau kace wai zaka wani tafi ..ya kara wata dariya..
Takaici yama habashi magana kawai se ya kashe wayar yana fadin dan sa ido kawai.......
Awa guda Mahmud ya dauka ya kawo mishi ticket din yana mishi tsiya shide be kulashi ba yayi fice warshi direct bangaren fulani yayi ....tana kishigide bayinta wasu na mata fifita ,wasu na matsa mata kafa.....
Yana shigowa fulani ta sallamesu..zama yayi suka dan taba hira ..can ya sako zancen tafiyarshi..
Shiru tayi na dan lokaci...can kuma setace Allah kaimu goben..amma dan Allah kada kayi irin na wancen gamin nan tayi mishi nasiha....yayi tsammanin ko zata hana ma...
Da dare ya sanarwa da Dadynshi ...shima fatan alheri yayi mishi tare da addu'oi...
Washegari yayi tafiyarshi cike da kewar su fulani more exceptionnel Maysam...
.
Maheeba kuwa se jin tafiyar Murad tayi ba karamin tashin hankali ta shiga ba ..nan fa taga samu taga rashi...ta kuwa azawa Waziri rigimar se sun koma wurin Boka jin miya jinkirta wannan abun...
Babu yanda ya iya haka suka shirya han se wajen Yankan wuka. ........
Tofa koya zata kaya kuma ?ku biyo ni dan jin cigaban.....
Fans nasan kuna yi min uzuri amman ku kara akan nada ..kwana biyun nan se a hankali..need your prayer...
Love yo all
Fasma
Ahmed Gumel

Dedicated to all my fans
63__64
```Manzon Allah (SAW) ya ce''Duk wanda karshen zancen sa ya zama La'ilaha illalahu ce lalle zai shiga aljanna''
Abu Dawuda ne ya rawaito shi.```
Babu yanda waziri ya iya haka suka shirya han se wajen boka yankan wuka....
Suna isa kafin ma su zauna boka ya kwashe da dariya ......bayan sun zauna yace base kunyi bayani ba nasan mike tafe da ku to ina so ku sani mu muna aiki da hatsabibun aljannai ne.......
Caraf Muheeba ta amshe da fadin to mi alakar jinkirta bukartar mu da aljanai kuma...
Wata dariyar ya sakeyi se da ta tsorata yace to ai saboda a watan Ramadan an daure su aman yanzu kam zasu iya yin komi(kuji wani jahilci kamar shi keda mulkin duniyar....,Allah ya kara karemu daga halaka ameen) ..yace.ku koma gida kawai kwanan nan zakuji bayani..nan suka shiga murna tare da godiya ...kudi suka sake zube mishi wai a sayawa aljanai jini dan su kara jin kafin jikinsu.(hum Allah de ya shirya .....kowa de yayi ta gari dan kansa koba haka ba my Arfat
...)
Nan suka dawo a karo na biyu zaman jiran asirinsu yaci..Muheeba kuwa har ta fara training din yanda zata dinga tsala rashin mutunci in ta hau garakal mulki ........
Madina kam sosai ta saka ido dan ko yanzu yan leken asirin ta sun kawo mata labarin waziri...ita kade tasan irin muguntar data shirya mishi lokaci2 Madina ke sakin murmushi ita kade... ....
Wannan kenan
Murza kam a can qauye abun ba sauki se abunda ya karu tana yar cokala gurguwar kafarnan ta zame ma yan garin annnamimiya se hada fadace2 tace ...Malam musa kam yanzu har kunyar fita yake cikin jama'a ..gashi kuma ya kasa sakinta ..shide addu'ar shi kullum Allah ya kara karesu shi da diyarshi Maysam daga sharri Murza gashi kumata ci alwashin se ta raba auren Maysam ko ba dade ko ba jima ...
.
Satin Murad daya kacal ya ji duk garin ya ishe shi bashida wani buri daya huce ya ga ,Maysam kai shi ko baze ganta ba to ya ji koda muryarta ne. ..tun isarshi da kwana ukku zuciyarshi ta fara mishi zogi zut2 tun yana share abun har ya fara zama sérieux.....
Ita kam tana can karatu suke ka'in da na'in itada kawayenta ba kama hannu yaro.......
Yau kam tunda ya tashi ya shirya ya tafi office ya kasa yin komi gashide a office din amma ya kasa duba koda patient daya ne ...gashi rythme din zuciyar ya rage gudu ga wannan zut3 din ya dada da karuwa ba shiri ya daga waya ya danna number offishen makarantar...
Suna tsaka da cours ya kira offishen wai yana son magana da Maysam ...
Basuyi kasa a guiwa ba suka kirata tunda sunga lumbar ta Englace ...
Tana zuwa tayi sallama a nutse tare da farin ina wuni Mom ,ya gida ,,kai amma nayi missing dinku ba kadan ba ,,ni fa..
Katse ta yayi da fadin to sarkin surutu ya isa kaka nine ba momyn ki ba. Wai ke inda aka kira bara ki tsaya kiji waye ne ba se ki hau zuba zance ne
...da Sauri tasa hannu a bakinta kamar yana ganinta tace yaya ''suis désolé (am sorry) baran kara ba...se kuma tace Bonjour comment vas tu?(ykk) da fatan ka isa lfy ...
Tun lokacin zuciyar ta dan rage zut3 din har wata Yar dariya yayi seda taji sautin muryar ya ce lfy yar gidan Momyn ta da fatan kema hama ...
Ya cigaba da fadin dama na kirane naji ko kina karatu yanda ya kamata ...(jifa taku irin nasu
...)
Dariya tayi tace inayi fa ...to yaya se yaushe zaka dawo har na fara missing dinka....
Se kawai yaji zuciyan shi ya dawo normal har A ranshi yace ke yanzu ne kika fara ni kam na...se kuma ya
Katse zancen zucin da fadin a fili really kinyi missing dina ......
Cike da jin dadi tace sosai ma pls wannan karon ka dawo da wuri...
Cike da wayo da dabara yace to ko zaki dayo nan ne da karatunn..
Waro ido tayi se kuma tace a'a nide na fison nan din ......
Shikenan comme tu veux(as your wish) ..ze sake wata magana tayi sautin cewa kai yaya muna classe fa kasa ka kirawo gashi kasa nayi missing din karatuna...seda ga baya im mutum be yi karatuba kazo kayi tayi wa mutum fada bayan har da kai cikin masu hana mutum

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login