Showing 75001 words to 78000 words out of 99653 words

Chapter 26 - SANADIN ACCIDENT COMPLETE BY FASMA

FASMA   

05 Jul 2024

14096

....Mark yayi ya gaya mishi damuwarshi aman yaki fadi har ya gaji dan haka ya kira Mariam bayan sun gaisa yanemi yayi magana da Maysam ..bata musa ba..itakuwa lokacin tana ta tunanin shi dan kwana biyun nan ta lura da akwai abunda ke damunshi..ta kuma yanke shawarar yau zata zubadda kayan yakin ..ta rungumi Muradinta ..haba yayi ma kokari ai ...

Mariam
Ta bata wayar bayan sun gaisa ne yake sanar mata da mijinta bashida lafiya ...cike da tashin hankali take tambaya shi miya sameshi ..
Nan de yace damuwa ce tayi mishi yawa sekuma ciwonshi dake son tashi ..ba karamar razana tayi ba.dan tasan itace sanadi....bata yi wata2 ba ta shigo taxi ya kawota likitar..

Yana baccishi ana mishi karin ruwa ....zama tayi kusa dashi tana kallon kyakyawar fuskarshi...ta kama hannushi daya ta damke shi gam kamar wanda za'a kwace matashi

Har drip din yakare aka fidda mishi amman be farka ba ..nan Maysam ta shiga kukan zuci...bata yi aune ba tashiga yin na zahirin.....

Kukanta ya tadashi ..ganinta kusa dashi ba karamin dadi yaji ba ..nan ya matsa hannun data rikeshi. Dayan kuma yana gige mata hawayen datake

Ai tana ganin farkawar shi se dariyar farin ciki ta subuce mata ... Tashi yayi ya zauna dan yaji karfin jikinshi sosai . ...

Sadda kanta tayi tace pls yaya ka yafe mun duk abunda nayi m..

Da sauri ya rufe mata baki da hannushi ya ce ni ya dace dana baki hakuri kan abubuwan danyi miki a baya.. Yace ina me baki hakuri sannan ina neman yafiyarki...

Waro ido tayi cike da mamaki wai itace Murad ke bawa hakuri..yau

Yayi dan murmushi yace kina mamaki ko?nima haka kin ringaya da kin dasa sonki a zuciyana ,,kece mace ta ukku a rayuna dana taba bawa hakuri .,daga Momy se sweetbabyna ..duk karancin shekarunta bana jin kunyar bata hakuri dan bana son bacin ranta ..to kema yanzu kin kin ciri wanan tutare a zuciya ta ...pls ki aje mukamanki yakin nan ya isa haka ..
Rungume juna sukayi sekuma Maysam ta fashe da kukan da ita kanta bata san dalilin yinshi .ba.

Yace kidena kukan nan har cikin zuciyata yake taba.wa...kuma na gode miki dakika yi mum wannan horon dan yanzu na tattance irin son da nake miki.kin nuna mun karfin matsayin ki ......sun jima suna musayar kalamai soyyaya wa juna su..nide ina share ina rubuta kalaman a wata paper dan kada in manta harafi daya ma in zanyi wa oga😎😎😜😜

Bayan sallar la'asr suka dawo gida. . tofa abun nema ya samu dan akwana biyun nan soyayyar suka zubawa babu kama hannun yaro...kuma har yau Murad be sake kokarin nemanta ba..ita kuma abun ya fara damunta dan tasani yana bukatar ta kawai de yana tsoran kada ta sake mishi abunda tayi ne..har wani kananan ciwon cikin shi tana sane dasu..

Dan haka yar tsokanar ku ta yanke decision final yau.......

Kamar wacan lokacin ta sake wani sabon shirin ta nide idone nawa tunda konace kada tasha ma ba jina take ba ...dan haka nace jikinta ma ai ze gaya mata. ..

Duk wani shiga da ficen ta yana nan zaune ya kallonta ....har lokacin salar magrib yayi ya fice..

abun na yau fa da gaske ne dan kuwa kajin amarcinta ma ita ta soya abunta ...ta jere komi a dinning. Aman fa zuciyanta banda bugun lugude babu abunda take tsorene fal ranta . tana de daurewa ne .',..a ranta tace gwara ita ta taimaka mishi tunda ita dayar matar tashi taki dawowa..(kai ranar nan fa yace miki babu wata kishiyaπŸ™„halan baki yarda baneπŸ€¦β€β™€)...

Be shigo gidan ba se wajejan tara da rabi dan ya biya likita sun samu wani emergency...

Lokacin daya dawo tana wurin su Mufeedah ....sullube wa tayi ta tafi sama abunta..

Lokacin yayi wanka yana kallo a laptop dinshi . ...

Daga bayanshi tazo ta leka computer taga miye yake kallo yana murmushi ne shi kade haka ....ai kuwa photon ta dana sweetbaby ne a screen din ..ai nan gabanta yai wani irin mummunan faduwa ta kurawa photon sweetbabyn ido kamar tasan yarinyar take gani.......namijin kokari tayi ta kewayo direct rufe computen tayi tace mi kake kallon photo baya gani a zahiri kuma a gabanka ....
Jayota yayi ta fada jikinshi yace hakane to ai naga kin manta dani de shiyasa....

Murmushi kawai tayi ...ta tashi

Nan ta kawo kajin tare da fresh milk da jus se kuma fruit tace zo muyi dinner..

Ya mutsa fuska yayi yace kici kawai a koshe nake..

Tab ai wly wannan bama magana bace oya com'on ..

Girgiza kai yayi yace yar rigimace ke wly ....

Zama yayi ..ta bude kajin kai ba Murad ba ni kaina na hada miyau dan wata irin suyace tayi musu se tashin kamshin dadi sukeπŸ˜‹πŸ˜‹...

Yace yau kuma soyyayun kaji akayi muna a dinner..

Umm na amarci ne ai dan haka kaci abunka..

Kwashewa yayi da dariya dan shi ya dauka duk wasa ne abun..

Itade kasa ci ma tayi duk ta wani tsure. ...ni kuwa nace kefa kika sa kanki dama kin ci kajinki dan zasu yi dadi a bakiπŸ˜‹....

Ganin takasa ci yasa ya shiga bata a baki ...da kyar ya samu tayi baki biyu..tace ya isheta ..fresh milk kawai tasha...
Shikam suyar ta mishi dadi dan haka yaci da dan yawa..

bayan sun gama ta tattare komi takai kitchen ....

Wanka ta shiga tayi tare da alwala ...duk cikin sanyi jiki takeyin komi....umm turare sun sha kashi anan ta saka wata sleepingdress dinta me kyau ..dogon hijab ta saka ..lokacin data shiga dakin nashi ...har yayi shirin baccin shi yana kokarin hawa gadon...

Da sauri tace ya haka kuma ....

Da mamaki yake kallonta yace kamar ya fa..

Ba karamin karfin hali tayi ba tace kayi alwala zamuyi nafila ......kamar yanda sunna ta tanada

Be kawo komi a ranshi ba dan haka beyi muso ba yayi ya jasu..rka'a biyu sukayi.bayan sun gama tace banji kayi muna addu'a ba ..shifa yanzu abun ma tsoro yake bashi .beyi nauyin baki ba.yace wai mikike nufi ne haka..

Murmushi karfin hali tayi tace hakkika zan baka ne yau..

Waro ido yayi ya saki baki da hanci yana kallonta ..

Hannu tasa ta rufe mishi bakin tace miye kuma abun mamaki anan ..

Ajiyar zuciya yayi yace kada ki damu ni na yafe ..

Seda ta cire kumya ta sadda kanta kasa tace to ni kaban nawa hakki tunda kai baza ka amshi naka ba ...

Zura mata ido yayi yama rasa abunyi ..da kyar ya tattara nutsuwarshi yace are you fine?kin san kuwa mi kike fada?

Still kanta a kasa tace dama se mutum bashida lfy yake neman hakkishi ne?...kuma ma ai sabida bana so kashiga wani hali ne...

Besake cewa komi ba nan ya shiga kwararo musu addu'a ...sannan yayi mata tambayoyi ..
Cike da nutsuwa take amsa mishi ....

Gado suka nufa bayan sun kwanta Murad ya mirgino yayi mata runfa yana shafa gashinta kanta yace ''es tu sΓ»r que c'est ce que tu veux.....?


Gyada kai kawai tayi dan se yanzu cikkeken tsoro ya shigeta (ayya ai kin makaro kuma ..ai seda nace kada kiyi kika yi 😜)


Naso kwaso muku rahoto to aman sena ga abun ya fice karfin bironan dan haka sum2 na fito tare da rufo musu kofar ..

Nan falon na zauna Um kuma kunsa ai mizanyi ...ragowar kajin nan na tasa agaba na fara ciπŸ˜œπŸ˜‹ ..abuna......daga nan na dinga jin kuka da kananan ihun Maysam..

Ai kuwa mi zanyi inba dariyar ketaba...🀣🀣🀣🀣dama na gaya miki ai kika ki jina .....aman fa daga baya na nan tausaya mata faπŸ˜œπŸ˜‰....

Asuba tagari 😎😎😎



Muje zuwa πŸƒβ€β™€


Ina yinku 😍😍😍


Fasma ce ✍yar mutan zinder
[9/13, 9:57 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ πŸ“šπŸ“š_*
[9/13, 7:47 PM] A A Dboy: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* πŸŒŸβœ¨πŸ–Š
( _Home of spécial 🏑&extraordinary writers_ )


🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* πŸ’₯πŸš‘πŸŒΉπŸŒΉ

S.W.A✍

πŸ‡³πŸ‡ͺStory&Written
by
*FASMA* πŸ‡³πŸ‡ͺ

πŸŽ‚πŸŽ‚πŸŽ‚ *oohh today is a special day for me because it's my birtday ....* 🍭🍩 *happy birtday to me ..am so HappyπŸŽ‰πŸŽ‰..joyeux anniversaire Γ  moi* 😍😍❀😘😘

πŸŽ‚πŸŽ‚ *happy birtday to you JIDDA Kema* .πŸŽ‰πŸ­



Dedicated to ME FASMA &YOU JIDDA😍❀




πŸ…Ώ99__100




```Manzon Allah (SAW) yace ''kada dayanku yayi tafiya da takalmi daya.
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi..```






[15/08/18 Γ  00:00]Nan nima bacci ya kwashe ni ...asubar fari a kunne na akayi ta ..cikin hanzari ta tura kofar na shige ...Maysam na tsinkaya ta kududun ne a cikin bargo tana bacci ta aman da kagani kasan bawani dadin bacci takeji ba..inan tsaye ina kare ma komi kallon da alamade har sunyi wanka dan ko drap din an canzata ..fuskarta tayi fayau da ita ...se lokacin naga Murad ya fito daga tolet da alama wanka da alwala yayi ..fuskarshi har wani kyalli agonci take ga wani tsadaden murmushi da yake saki akai2 .....jallabiyar shi ya saka ya shiga jera nafilfili tare da addu'oi ga Maysam har akayi kiran sallar farko sa anan ya isa ya zauna bakin gadon dede setin Maysam .....

Shafa kanta ya dinga yi daga bisani kuma ya kai bakin shi dede kunnenta ya na yi mata rada..duk kwallafata banji miyake fada mata ba..

A hankali2 ta fara bude idonta da duk suka kumbura alamun tasha kuka kenan ta sauke su fes kan kyakyawar fuskarshi ....kawai seta saki mishi kuka wanda daga ji na shagwabane ..shi kuma gogan ya hau ya zauna se rarrashi yake ..da kyar ya lallabata ta tashi da kyar har wani dingishi take ya kaita tolet ya sake gasata a ruwan zafi sanna ta doro alwala ......

Shi yajasu sallar ...yau kam da kyar ta samu tayi azkar din ma dan wani mayan bacci takeji ....bayan sun gama ya jata suka koma gadon bacci duk ya wani mamatse ta ya rumgume ..tayi kokarin kwace kanta aman ba karfin ga kuma bacci da yaci karfin ta dan haka ta kyaleshi ......

Shikam kasa komawa bacci yayi kawai tusata gaba yayi yana kallonta wani sonta da kaunarta na kara shiga cikin jikin shi ...shi kade se sakin murmushi yake..yana zngura mata albarka

Wajejan bakwai ya fita ya sanar da su Mufeedah kada su jirata bata jin dadi ....suka hayo suka tarar se kwasar bacci abunta take .....haka suka fice cike da jimami tare da tunanin ko mi ya sameta ...duk tausayinta ya cikasu ..suma duk jikin su yayi sanyi ganin Maysam batada lfy.haka sukaje driver ya saukesu ..dan da farko sunso ma kin zuwa aman se Murad ya nuna musu mahimmacin zuwan su dan insun dawo se su koya mata abunda aka koya musu.. .se lokacin suka sami dan kwarin guiwa ..

Murad kam Kuyangi ya saka sukayi mata break masu dan romo2πŸ˜‹..

..nan ya zauna palon yana kallo aman rabin hakalinshi na kanta biri2 se ya lekata ..yau kam baya jin ze tafi office dan haka yakira Mark ya sanar mishi wife dinshi bata jin dadi dan haka baze samu damar zowa ba....

Ita kuwa baccin gajiya take ..ba ita ta farka ba se goma ...ta lallaba tayi wani wanka tare da gasa jikinta se kuma taji dadi ajikinta ...dugawar riga na atampa ta zumbula tare da wani zabgege hijab a cewar bazata kara saka english wear ba tunda suna temakawa wajen tadawa Murad. Sha'awar ..aman intayi shigarna babu ta inda ze ga jikinta ma bare ya takurata

Tan fitowa dariya ta subcewa Murad ganin irin tafiyar da take ...

Haba ai kuwa nan ta duke ta shiga rera mishi kuka .....da kyar ya lallabata ...se harara take aika mishi

Farfesun ma kadan ci shima dan ya matsa mata ne ..dan bata da appeti ko kadan....

Yau kam Maysam kin zama ma tayi kusa da Murad bare har ta dane cinya yayi2 takiye mishi kai daga karshe ma kuka ta saka mishi ..dole ya kyaleta ..taje can kujera dake nesa data shi ta zauna...ga kuma kumyarshi dake dawai niya da ita yau din

Shi abunma birgeshi da dariya ya bashi..

Zaman kurame sukayi ..ita tana kallon tv shikuma ya na kallon ta ..can de yace waini yau baza ayi mun magana bane ..ni miye lefina bayan keki ka nema kuma na baki ..

..nan ma shiru tayi mishi...

Daga haka seya tashi ze dawo kusa da ita ai kuwa ta saki kuka tana fadin wayoo Momyna se kasheni wly kada ka matso kusa dani mun bata tunda kayi mun mugunta ..

...guiyoyin shi biyu ya kai kasa yace inace abunda kikeso ne nayi miki ko..

Tana share hawayen tace to daga baya ba nace maka bana so ba amman kayi kunnen shegu dani ..

Yana yar dariya yace sorry my honey ai banjiki bane kuma ma ni abunda kade naji shine kawo in sa maka ..dakike ta fada..se sunan yen dakika dinga jerawa na su zo su temakeki ... .....

Ya mutsa fuska tayi tace nide yanzu ba ruwana dakai dama na sani ba wani sona kake ba dan na tabbata lahira direct kaso aikani jiyan nan, kawai de kwanane a gaba ..

Gumtse dariyar yayi yace shikenan bazan karaba ...

Se lokacin ta saki ranta ..tace shikenan to kawo yatsarka mu shirya...

Ya beko mata yatsar ....a memakon tayi abunda tace se kawai ta shiga waro ido tana kallon yatsar ..kamar wacce taga wani abun tsoro

Ganin haka shima ya kai kallonshi wurin dan ganin mitake warawa ido hakane ...ganin ZOBEN dake yatsar ne take kallo yasa yace yana da kyau ko ?

Gyada mishi kai tayi ..

Yace ko kina sone na bakishi..

A'a abun ne ya bani mamaki dan ina da irin shi ...Abbana ya banishi lokacin dana za'ayi auren mu

Kai har ma wannan rubutun MΒ² dake cikinta ina dashi ..sede tawa tafi taka kyau da kyalli dan zinariya ne nawa..kai kuma azurfa ne ..tana yi mishi gwalo..

Mamaki da al'ajabi ya kamashi danshi yana iya cewa shida sweetbabynshi kade ne ke dasu a fadin duniyar nan ma dan kuwa shi ya saka aka kera musu su ...kuma abunda yasa yace haka can cikin zoben ba MΒ² bane kade sunan su ne a jiki aman in baka luraba MΒ² kade zaka gani ..yana kallonta yace ina naki zoben ne ..cike da zakuwa ..

Kai na baroshi can gida cikin kayana dan banason ya bata...

Murad yace to shi zoben naki yana rubutu ne acan cikin shi...

Girgiza mishi kai tayi tace a'a bashida kawai MΒ² kade ajikin....

Ajiyar zuciya yayi dan dama da kamar wahala asamu me irin shi sede me kama dashi ....nan suka ci gaba da hirar su da su Mariam suka dawo sukayi mata ya jiki ..bayan Murad ya fitane suke tsokanarta kode ta sama musu Baby ne...

A ranta tace um bakusan jiyane ma aka bude hanyarba ku har ta wani baby kuke ..a fili kuma seta ce tab baby fa ni yar yarinya dani haka ..ai konayi ciki sena kara girma ..ku bakuga wuyar da akesha bane wurin haihuwa..

Suka kwashe da dariya Mufeedah tace to dai kada akwana biyu mu ganki da cikin kina wani cika bakin kin..

Kai bakinki ya sari danyan kashi wly ......nan sukayita barkon cin su hardaga baya suka koya mata darasin na yau.....

Cikin satin kam soyyayrsu suke ci da cinke kullum suna makale da juna ..Maysam ta saki jikinta kamar da har da saka kananan kayanta ..sede shima be sake gwada nemanta ba .. ..

Yau kam ta kama lahadi su duka biyun suna gida...
Maysam ta cakare ta fito da biro da kuma wata notebook lokacin yana aiki a laptop dinshi ..koda ta zo batayi wata2 ba ta jaye laptop din ta dane cinya abunta ...

Yana kallonta har wani lumshe ido yake dan turaren ta suna kashe mishi jiki .....kallonta kawai yake..yana admired dinta

Daga bisani kuma yana wani shashafa yace kullum kara kyau kike wife ..

Yar dariya tayi sekuma tayi kissing dinshi a kumatu tace nagode MURADINA ...yanzu de bawan nan ba lissafi nazo muyi...

Da mamaki yake kallonta yace lissafi kuma...

Umm tace ..se kuma ta fara yi mishi tambaya kamar haka ..shin kana da gidaje biyu A Maradi ko..,biyar a Niamey ko?
Ya gyada kai ..yace e
Ta ci gaba motar goma gareka ko?
Yace ee
Tace se kuma mall kana ukku a garin nan .da kuma hudu a zinder

Cike da mamaki yace ee

Tace da kuma jirgin ka na nan dana Niamey ko?

Yace wai tsaya a ina kika samu duka wannan bayan Mall dina nan da jirgin dana saya ko kwana goma basuyi ba kuma kosu Momy ban fada ma ba ..tayaya kika san duk wannan...

Dariya tayi tace to ai ba ina nasan su bane ..zaka tambaya mi zanyi dasu nan gaba zaka tambaya ...dan kai da kanka kayi mun alkawarin su..

Cike da mamaki yace ni kuma..

Shikenan bara na tuna maka ranar nan ne lokacin dakake amsar hakkika kace duka wannan abun ka banisu halak malak ..

Se yanzu tabbase ya tuna..yayi dariya yace to ke yanzu mi zakiyi da duk wanna abubawa...

Momy zan bawa su ..dan bansan ita waccar matar taka kyautar mi kayi mata ne ehe ...dan haka zan bawa Momysu ita tasan mizatayi da su..
Dariya yayi mata ganin kishine ya motsa yau din...
Kwantar da ita yayi a kirjinshi yana shafa kanta yace wai miyasa kike kishi da matar da bakima santa ba...

Da sweetbaby ya kamata kiyi kishinki dan ita keda rabin zuciyana kema kina da rabi...dan kishiyar da kike ta batu wasa nake miki tun wancan lokacin ..babu wani aure danayi ....ki saka a ranki daga ke na rufe kofa in Allah ya yarda dan ko nayi Allah yana gani bazan iya yin adalci tsakani ba...kai na baze iya daukan rigimar mata biyu ba ni ke din ma da za'a rabaki abani rabinki dan ke kade ma.caza mun kai kike bare mata biyu..


Wani sanyi dadine ya ziyarce ta tace har ta kara kankameshi gam a jikinta tana dariya farin ciki tace to ai ita sweetbaby bata nan taya ma zanyi kishi da ita bayan na san sonta a jinin jikinka ne yake yawo ....bazan iya yin kishi da itaba soboda kana sonta ..nima kuma duk abunda kake so nakanyi kokarkin na koyawa zuciyata sonshi ...dan na faranta maka rai...kaga ita tare na ganku bazanso rabaku da ita ba

..kara rugumeta yayi yana mata godiya ....yace to yanzu se mu fara procedure din transfert kenan...

Dariya tayi tace wani tranfer ai kuma na yafe maka su dan dama saboda kishine ...dariya yai.shikenan to ..

Can se yace kinga gift dinki ne...

Kalar tunani tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login