Showing 93001 words to 96000 words out of 99653 words
bani..
Cike da mamaki take kallonshi tace ni yaushe na baka,..
Dariya yayi yace to ina nufin kukan babyn mu lokacin daya zo duniya shi ya fanshi happy birtday dinki ..gift kuma haifo min shi da kikayi ya fanshe ki dan ''ce le plus meilleur cadeau que tu m'as donnรฉ''
Murmushi tayi tace kai kam
Wani lokacin baka rabuwa da kayan dariya fa..
Se kuma tace ina su Momy ne ...
Lakice mata hanci yayi yace se yanzu kika tuna da su ..to na sun tafi gida .dan kada su tadake tun dazu suke son su shigo aman na ki bari har suka gaji suka tafi..
Waro ido tayi kamar zatayi kuka tace haba baby Momy din nide gaskiya baka mun dede ba .....nide kace su shigk na ganta itada su Mariam
Nan ya shiga lallabata harde ta koma bacci dan dama ba wani isarta yayi ba...
fulani da Mom kam basu sake koma wa ba se bayan sallar la'asr ..lokacin Murad bayanan ya tafi masallaci dan haka suka shige dakin da Maysam take tana baccinta bil hakki da gaskiya ....
Ai kam Mom tunda ta dora idonta akan Maysam ta kasa daukewa kai ko motsi ta kasa yi se nuna ta da takeyi ...
Fulani na ganin haka hankalinta ya tashi dan tsoron ko ciwonta ne ze tashi...
Mom ta fashe da kuka tare da fadin walahi wanan MUNIRATA ce ..
Dam gaban fulani ya bada aman tunawa da kusan kullum haka Mom din take da taga me dan kama da Maysam din kawai seta rikice tace itace yasa ta sauke ajiyar zuciya ..tare da kamo hannu ta suka zauna aman idon Mom kyar akan Maysam ko kiftawa batayi ...
Fulani tace kiyi hakuri wanan yarinya tare fa da Mahaifinta suke shine wazirin masarautar nan ma..
Se kuwa ta fashe da kuka wanda yayi sanadin tashin Maysam ....
Ganin fulani yasa ta saki murmushi tare da fadin Momyna..
A tare suka dago kai suna kallonta ..
Itama Maysam din gabanta ne ya fadi ta kurawa Mom ido ...se kawai hawaye shar3 da babu dalili suka fara zarya a fuskarta ..wanda ya dada tada hankalin su Momy ..
Mom tace dan Allah ki barni na duba jikin ta a bayan Munira tanada wani tabo da aka haifeta dashi har su biyu se kuma bayan guiwatar nan ma akwai tabon konewa da tayi wanda kina tune da shi lokacin da aka zubawa Murad abinci ta fard'o miyar ta zube mata a kafar...
Itade Maysam kallonsu take tama kasa cewa komi .aman gabanta se fat2 da karfi yake dan duk abunda Mom ta fadi tana da shi...
Nan Mom ta miki ta isa kusa da Maysam din na kafar ta fara duba se gashi nan.Mom ta saki wani kuka ta ma kasa duba na bayan.. Fulani ta taso ta buda bayan Maysam din sega tabon nan a bayan ai kuwa atare suka rugumeta suna kuka Mom na fadi walahi itace diyata ce Munira Alhamdulillah yau Allah ya bayyana mun ita ..๐ฑ๐ฑ๐คง๐ณ
A bangaren Murad kuwa bayan sallahr asr ya nufi gidan dan yin wanka yana shiga yaci karo da kayan da Maysam ta zubar ..sede a bisa kujera suke ..da sauri ya dauke su yana kallon su ..tabbas wanan sune ajikin sweetbabyn shi lokacin data bata shekarun da suka fice.. Yace to mi yakawo su nan gidan ?waya kawosu?Kanshi ya dau caji yama rasa irin tunanin da ze yi ...
Can maganganun Maysam na dazu suka fado mishi . be gama tuno su ba ya tuna da zancen ZOBEN ...ai beyi wata2 ba ya koma asibitin .tun yana sauri har ya gama da dan gudu2 likitocin se kallon ikon Allah suke ..
Direct dakin ya shige lokacin Mom na fadin itace diyata MUNIRA .๐จ...
ras2 ,dam2, fat2 zuciyarshi ta bada ya sankare anan ya kasa motsi ..๐
๐๐
Ina ganin haka nima na sankaren da birona ...ku bari har na dawo dede zan karasa muku๐๐.......
Se mun hadu a 2nd last page.in sha Allah Ina sonku irin sosai din nanโคโค๐๐๐
Fasma ce๐(yar mutan zinder)
[9/14, 9:24 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ๐๐_*
[9/16, 8:55 AM] A A Dboy: ๐ *STAR WRITER'S ASS* ๐โจ๐
( _Home of spรฉcial ๐ก&extraordinary writers_ )
๐น๐น *SANADIN ACCIDENT* ๐ฅ๐๐น๐น
S.W.Aโ
๐ณ๐ชStory&Written
by
*FASMA* ๐ณ๐ช
*STAR WRITER'S ASS* Kungiya daya tamkar dubu ~Home of special&extraordinary writer~ hakika ina alfahari da ku Ubangiji ya qara hada kanmu ina sonku irin more totaly nan.. ..
Godiya me tarin yawa zuwa ga tare da gaisuwa ga ya grup din:
HYPE HAUSA NOVEL BOOK
SKIPPER H.NOVEL
NUCEE LUV N HOUSE
A shafin Facebook kuma ban girmar gaysuwa zuwa ga yan:
HAUSA YOUNG NOVEL
JUST HAUSA NOVELS
KHALISSAT KHAIDAR HAUSA NOVEL
ZAYNABBAWA NOVELS
HAFSAT HAUSA NOVELS(Hยฒ)
KINGBOY ISAH HAUSA NOVELS
LINAH NOVELS
TAURARON(HAUSA NOVELS)BY HASSAN A2 TG..ETC
WRITERS dimu kuma ban manta da kuba Alherin Allah ya kaimu a duk inda kuke Allah ya kara daukaka hazaka da baseera JINJINAR ban girma gareku musaman ma:
ZEEQUEEN๐ธ
MIMSQUEEN
ARFAT
ZEINAB IDRIS
MOMYN MUFEEDAH
UMMU USMAN
FATIMA USMAN
HAFSAT
MAMAN SHAHID
ARPHEETAH
NAINA
AISHA( NANAS)
ZEEBELLS
UMMU USWAN
ASMALUV
LISSA
MIRA(MAMAN WALEED)
ANSHOLLY
MEELAT MUSA
ZEE MAKAWA
SAJIDA
DR GITAL
ASMA BAFFA
SADNAF
YUSUF
KING BOY ISAH
ETC...
Dedicated to all my fans๐โคina yinku fans irin more totaly &unconditionaly din nanโคโฃ๐๐๐๐๐
๐
ฟ 113__114
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
```Manzon Allah (SAW)yace''ku kyautata wa iyayenku sai ya'yenku su kyautata muku.
Hakimu ne ya rawaito shi```
[15/09/18 ร 23:00] Ras2,dam2 ,fat2 zuciyarshi ta bada ya sankare anan ya kasa motsi..........
Ita kam Maysam ganin shi ya sa ta fara kokarin kwace kanta ..dan ita bata san wacece Mom ba kuma gashi tana fadin wai itace diyarta MUNIRA .ga kuma irin rikon data yi mata irin na babu me rabani dake din nan ne....gaba dayan su kuka suke ..sude su Fulani kukan farin cikin ganin ta ne suke yayinda ita Maysam ta ma rasa na miye takeyi ....
Can kamar wanda aka cikara ya dawo da hankalinshi ai da gudu ya isa jikin gadon ..ko takan su Mom bebi ba ya kama hannunta yana duba ZOBEN ai kuwa abunda ya gani ya dada daga mishi hankali nan ma seda ya sake sandarewa din ..dadi, farin ciki suka sike shi har yayi suman tsaye na hucin gadi . Tuni hawayen farin ciki suka wanke mishi fuska a hankali ya ce Alhamdullilah Ala kulli halin ....Alhamdullilah yau SWEETBABY NA ta dawo garene tsawon lokaci .lallai dan Adam baya fidda rai daga rahamar Allah ..yaude gani ga babyna...Mom da Momy suka saki Maysam suka jiyo suna kallon shi fuskarsu ta kasa boye irin farin cikin da suke ..
Ai kam kamar me jira ya rumgume Maysam data ke binsu da kallon mamaki dan bata gane komi ba..bata gama mamaki ba seda taga Murad ya saki kukan kuma gashi yana mata dariya tare da tatabata dan ya tabbatar da ita ce ..ga sabbatun dayake na sweetbabyna ..yana fadin walahi Momy itace Babyna ce wayoo ni Allah ...ji yake kamar ya meda ita cikin jikinshi ya huta yama rasa mi zeyi mata ..
Maysam tace ban fahimce ku ba ..pls ku min explain what happen ..ku fahimtar dani ..
Aman cikin su babu wanda yayi kokarin bata amsa ...
Ganin abun bana karewa bane ya sa Maysam rike fuskarshi da hannuta biyu ta zuba mishi idonta masu saka cikin nutsuwa ..ai kuwa kamar asiri Murad yaji wata nutsuwa tana shigarshi a hankali2 ..Maysam tace pls mike faruwa ne ?
Ajiyar zuciya yayi tare da lumshe idonshi yace zan gaya miki komi aman ba yanzu ba ina so se agaban kowa....
Itakam sun barta cikin duhu .....Murad kam ya manta da wasu su Momy na dakin yace wannan nakine sweetbabyna kafin Maysam ta ankare ya shiga kissing dinta kamar wani maye .. Wuf Mom ta fice adakin dan kunyar da Murad ya bata dukda bata gaji da ganin tilon diyarta ba..
Fulani kam sakin baki tayi tana kallon salon irin rashin kunyar Murad wanda yake shirin kwantar da Maysam din datake kokarin kwace kanta ganin fulani na dakin....
Fulani ganin fa da gaske yake yasa tace Murad2 aman yanda kasan da kurma take dan bayama jinta.. Ta sake cewa MUJAHEED2(๐ฑMujaheed kuma ?waye Mujaheed din?..to ku biyoni de๐
)..se asan nan ya dawo hankalinshi jin sunan da har ya manta danashima ya dan sakin Maysam yana sosa kai aman be bari ba suka hada ido da fulanin ba..
Fulani tace to zo ka huce ta bawa mutune wuri ka barta ta huta ..
Gam ya kara rike Maysam yana kallonta wacce ta sunnekai saboda kumyar fulani tana kuma kokarin kwace jikinta da nashi..
Humm a memakon ya saketa sema ya kara matseta a jikinshi hawaye shar3 yace pls Momy kada ki rabani da ita walahi duk wani distance din daze sake shiga tsakanimu yana tafiya ne numpashin na......pls Momy ki tausaya mun ke kanki shedace kan irin son dana ke ma babyna ...da irin wahalar dana sha lokacin dana rasata ..tayaya kike ganin zan iya fita na barta yanzu bayan yanzu na ganota yanzu kam duk wani motsinta yana tafiyane da bugun zuciyata ..tayaya zan iya fita bayan shekaru dana dauka ina jinyar sonta a zuciyata wanda har yau be ragu ba dede ga kwayar zarra..
Fulani kam bata yi mamakin kallanmanshi ba . dan inde akan babyn shine zeyi fiye da haka ma ..sema tausayinshi daya kara lullubeta ..ta hada su duka ta rumgume tace Alhmadullilah Allah ya albarkaci rayuwar aurenku ya baku zaman lafiya ...yau akwai bidiri a gidan nan
Babu kumya yace Ameen Momyna ....
Momy ta sake su tace bari na bada sanarwa familly's meeting yau ..kaga se a warware komi..
Baki har kunne ya dagawa Momy kai ..ta fice se waywayen Maysam din take..
Itada Mom dake bakin kofa suka fice fada.
Yayinda mamakin Maysam ya kasa boyuwa ganin irin farin cikin da Murad yake ...ga wani manne mata daya ke karayi ..
Zata yi magana Suka ji kukan jaririn dake kan kadon su na jarinrai..da sauri ya daukoshi yana kalloshi ...cinyarta ya dora matashi ya bata dabino dan kasar MADINA ta tauna ta tsarta mishi ruwan abakin...
Bayan tayi ne yace to ki bashi abinci shi yunwa yake ji ...
Seda ya kawo mata ta wankeshi tas sanan ya dedeta mata yanda zata shayar dashi din
๐Maysam ta aza shayarwar da dadi ..da hanzarinta ta fiddo ta sa mishi ai kuwa babu shiri ta zare tana yarfa hannu tace wayyo ashe da zafi ...
Murad ya kunshe dariya dan kada ta ki ba babyshi nonan yasa ya shiga lallabarta ....da kyar ta yarda ta bashi ..to sabuwar haihuwa ina wani ruwa ai kuwa da zafi ya isheta zareshi tayi ...ai kuwa shima ya bare baki yana kuka ...babu yanda Murad ya iya se ruwa ya bawa yaron ya koma bacci..
Bayan sallar isha'i aka shirya family meeting din gaba daya kowa ya hallara kama daga sarki fulani .Mom da Dad,Murad Mahmud M.Musa da kuma triple M wato su maysam ..da kuma babynta Etc..
Su fulani kawai suka san da zancen dan haka bayan an bude taro da addu'oi sarki ya bukaci Fulani datayi bayanin meeting din gaggawar data saka ayi ..nan fulani ta shiga yi musu bayani komi daki2 wanda tunda aka fara zancen kowa ya zurawa Maysam wacce take makale a jikin Murad yaki sakinta tayi dan nesa dashi ma ido ciki da al'ajabi wanan lamari ..dad kam tunda ya dora idonshi akanta ya tabbatar da jinin shice dan ga kamaninta nan dana matarshi karara . farin cikin shi ya kasa boyuwa wanda har seda ya taso ya rumgume Maysam din yana me jin dadi dawowar tilon yarshi Mom ma ta kara rumgume Maysam suna masu yiwa Allah godiya ..
Sarki ma farin cikin dayake ciki baya misultuwa ..gyaran murya yayi tukon su Dad suka dan sassauta rikon da suka yi mata ..itade idon wannan shine ta rasa gane mike faruwa ...
Da sauri ta koma kusa da Murad kasa2 tace pls yaya wai mike faruwa ne ban fahimci su Mom ba kan cewa ni yar su ce .. Kuma kaima se wani kirana da sweetbaby kake pls ka fahimtar dani sega kwalla ta cika mata ido ....zeyi magana sarki yace yaki nan yata zo nan...
Jiki ba kwari ta isa wajenshi shima rumgumeta yayi yana me jin dadi dawowarta ..sanan ya zaunar da ita kusa da shi yace bari na baki labarin komi yanzu. Kowa ya nutsu dan jin abunda sarki ze fada wanda manya ciki sunsan komi..
๐น๐น๐น. ๐น๐น๐น๐น
Asalin su
Elh MUJAHEED shine Sarkin na takwas a wannan masarautar sarki ne me adalci da gaskiya yanada mata ukku biyu daga ciki Allah ya musu rasuwa kuma su Allah be basu haihuwa ba se matarsa ta biyu me sunan sarauniya Haj MUNIRA ita Allah ya arzuta da y'aya har biyu dan ba'a jima da yin aurensu ba Allah ya bata ciki wanda bayan ta haihu aka saka mishi sunan MOUSTAPHA wato ni. Se kuma bayan yan shekaru da dama ta kuma sake haihuwar mace wacce aka sawa sunan MAYMUNA wato Mom ...muntashi cikin jin dadi kasan cewar mu yayan sarki garin .. Nayi karatuna a kasar waje wanda bayan na gama ne na dawo sarki Mujaheed yayi murabus wanda a ranar nadi aka hada da aurena nida MARIAMA wato fulani wacce take diya ga sarkin AGADEZ .....
Shekara biyu Allah be bamu haihuwa ba haka muke zaune tunda munsan Allah ne me badawa..wata rana naje Diffa kaiwa sarkin garin ziyara anan ne na hadu da MADINA wanda mahaifinta ya nuna yana son hada *zuri'amu* (littafin nida Aisha ) ..
Banyi kasa a guiwa ba dan ina ganin girmanshi da kimarshi yasa na amince da auren. Ban baro garin ba seda aka daura auren muka tafo tare.
Bayan wata ukku Allah ya Arzutar da Fulani da samun ciki murna ba'ama maganar bayan wata tara ta haifeshi wanda ko sunan shi ba'ayi ba Allah ya amshi kayanshi wanda kunsan Madina ce tayi sanadin hakan ..
Haka muka zauna cikin su babu wacce ta sake samun ciki har mukayi shekara hudu Fulani ta kuma samun wani cikin wanda bayan ta haifeshi aka samishi sunan kakanshi MUJAHEED wato Murad .. ..tun haihuwarshi be kuma samun wata ishashiyar lafiya ba kullum muna hanyar asibiti ...duk da irin gata dayake samu bare ma wurin Mom dinshi wacce tafi shakuwa da kai dan kusan ita ta renaka hakan yasa ka shaku da ita matuka . inyayi wata rashin lafy . har sa ran bazama ya ta shi ba muke aman daya ke da sauran kwanakina Allah ya tashi kafadashi ....kanada shekara tara akayi auren Mom itada dan sarkin Niamey me sunan Elh MOCTAR wato Dad dan haka bayan auren can aka tafi da ita . da kyar aka rabaku kai daga bayama dole tasa aka meda kai can wurinta saboda irin shakuwarku ...anan ka gamu da Mahmud wanda yake daya daga cikin familyn masarautar......
.bayan wasu watani ta samu ciki duk da kanancin shekaruka aman kana tausayawa mom dinka duk abunda take bukata kafin bayi su mata kai ka yi matashi kamr su yanka fruit etc.. A takaicede tare kukayi renon cikin ...bazan manta ba ranar wata lahadi wanda yayi dede da gobe birtday dinka wanda har paty mom ta tsara maka aman ranar ta tashi da dakuda .. Da asuba dede kiran assalatu ta haifi yarta mace kyakyawa da ita wanda tunda ka ganta kake murna da jin dadi anyi maka kanwa . daukanta ma kam seka ga dama kake bawa wanda kaso ko dad din seya lallabeka kake bashi ita yayinda Mom ta zama yar kallo dan se kaji tana kuka kake badata abata nono....gashi se fadi kake ranar birtday dinku daya dan haka tare zukuna patynshi....dama su yan barka basa ma tarkar amsarta....ko sunan ta kai ka zaba mata na farko wato Mufeeda wai dan kuyi kusan suna iri day shima dad din ya biye maka yasa yayi na'am da sunan aman se mummunan abu ya gifta ana gobe bikin wato rasuwar mahaifiyar mu ~Munira~ wanda ACCIDENT ne SANADI suna kan hanyar zuwa sunan ne ..dan haka akayi suna cikin lami tare da Sawa jaririya sunan MUNIRA wanda kwarai munji dadin irin karar da Dad yayi mana wanda za'ana kiranta Ummi....aman kai kam banda zumburen2n baki babu abunda kake yi wai anki sa mata sunan da kake so ko Ummi baka kiranta dashi ..kai daga baya seka shiga kiranta da SWEETBABYNA..
To fa SWEETABABY de ta tashi cikin gata daka shagwabantata sosai school kawai ke rabaku shima seda lallaba duk wani abunka yakan karene akan Munira tana da shekara daya kuka zo ganin gida nan ka bawa kowa mamaki dan kuwa cewa kayi wai aure kake so kuma Munira za'a aura maka harda su birgima dan ance maka a'a ..... ..ELH MUJAHEED ne ya lallaba ka tare da tambayarka miyasa kakeson aure ..budar bakinka se cewa kayi ai school na hana ka zama tare da ita aman idan anyi muku aure shikenan zaka dena school din kayi renonta.
Kowa na wurin seda ya dara ..nan Elh Mujaheed ya bada wasiyar ko bayan ranshi ..ko ba dade ko bajima Murad bashida Matar data huce Munira..babu me ja da hakan dan hakan aka rubuta aka aje..shima dad lokacin be musa ba kuma be nuna kin amincewarshi ba . . .nan aka lallaba ka kan cewa in kana son auren to fa sekayi karatu daganan aka rufe maka rigimar ka....
To fa ko agaban waye da sweetbabyna kake kiran ta baka kumyar kowa .itama bata yarda da kowa se kai .tana kiranka da BABYNA.
Bayan shekara biyu Allah yayiwa Elh Mujaheed rasuwa . munyi rashi matuka ...
Bayan wasu shekarun biyu lokacin kana ss2 kuma ka dada canza mata suna zuwa MAYSAM koda Mom ta tambayeka ..se cewa kayi ai wani zubin kumyar dad kake Ji shiyasa ...data nemi sanin ma'anar sunan kuma sekace mata Ai Maysam yana nufin SWEET ne ..se kuma itama sunan ya birgeta to tunda ga lokacin sunan Ummi ya goge kowa yake kiranta da MAYSAM din ..se kuma aka shiga shirye2 birtday dinku kai na cikewar shekaru 14 ita kuma 4 kamar ko wace