Showing 72001 words to 75000 words out of 99653 words
yarfe hannu
Yana matsota yace kin kai har kin fice ma ..yace tunda kin san kiss me ..har kin kwarai a fani to wannan ma nasan zaki iya
Kalar tausayi tayi Tace pls yaya ka bari 'la prochaine fois zanyi ma aman yanzu wly kumyar ka nakeji..bazan iya ba...
Dan murmushi yayi yace yanzu kuma ni ake kumyar ..iii lalle fa..
Da gangan ya fara kokarin wai ze zame towel din yana mata wani mayen kallon ai bata san lokacin data ce wayoo Allah Momyna zanga abuda yafi karfina tare da rumtse idon ta gammm.. ...
Dariya ya shiga yi mata yace ashe kuwa zaki kwana kina kira bata jiki ba .ya lakice mata hanci yace jeki abunki zamu hade ai.....
Tana jin haka ta arce ai daga tolet din ...dakin kishiyar ta tashi se gunguni take kan har yau bataga ya kishiyar take ba..wani tunani tayi tace to kode ya sauya lata gida ne? itama wanka ta sake yi ta bade jikin ta turaren ruka iri daban2......ta saka sleeping dress dinta me kyau tana fitowa shima ya fito a tare suka saki ma juna murmushi ..
Dinning suka je tayi serving dinshi ita kuma ta saka shi a gaba tana kallo kamar wanda ta samu tv ........
Ganin haka yace ke kinci abinci ne..
A'a kaide kaci ka koshi tukon ni daga baya ma zanci..
Yace ai baki isa ba oya comon yar renota...
Zumbure2 baki ta fara tace nide gaskiya ba yar reno bace na girma fa ..ko baka ganin bane ..ta tashi tana wani jujuyawa ..
Hannunta ya kamo ya dorata a cinyarshi yace naji yanzu de lokacin cin abinci ne nan ya shiga feeding dinta ..inya ci so daya se ya bata ..a haka har suka cika cikin su ...dan ba kadan ba abinci yayi mishi dadi ......bayan sun gama ta kwashe komi ta gyara ..
Anan palo ta isko shi ..zama tayi ta dora kanta a cinyar shi tana kallon shi tace pls yaya forgive me akan abunda nayi maka dazu ..wly bazan k...
Da hannushi yasa ya rufe mata baki yace shikenan ya huce dama ban wani yi fushi dake ba....
Cike da murna ta tashi kai mishi kiss a kumatu tace merci yayana I love you ...
Babu zato babu tsammani taji yace I LOVE YOU TOO....
ba Maysam ba ni kaina sandarewa nayi ..can na dan seset kai na ..ganin irin kallon da Maysam ke yiwa Murad yasani cikin tunani ban gama ba naji Maysam na fadin ..what did you say?you love me ?dama akwai ranar daza ka iya furtamun wannan kalamar?ko kuma dan ka yaudareni ne kake son fakewa da hakan.....?ni kam namafi zaton batan kai kayi kake fadin mun haka?
Murad daya cika shima da mamaki yace iya gaskiyata nebabu wani zancen yaudara..abunda nasani kawai JE T'AIME a lot ...
Tashi tayi daga kanshi a ranta dadi ne kamar ta mutu aman setace bari de tayi test din shi taga wani irin so yake mata shin da gaske ya fad'a sonta ko kuma a'a..kuma ma ai zata dan rama kadan daga wuyar daya bata dan bata manta ba ..dan haka afili tace dama rashin so yana iya rikidewa ya koma so ne ?..to idan ka manta bari na tuna maka ....kace baka sona ,kana zaune ne dani saboda farin cikin Momyka ..kace so daya ne tak shima kake yiwa sweetbabyn ka ....taya kake ganin zan yarda da kai rana tsaka bawai yaudarana kake ba...
Na sani ko baka fada ba sha'awana kawai kake bawai sona ba ...dan bakin da ya furta baya sonka to ko daga baya yanuna yana so kawai dan ya yaudarekane ....
Ka kwantar da hankalin inde gangan jikin na ce ka sameta ka kare base ka fake ba da cewa kana sona ba...
Murad kam kalmomi sun kaurecema bakin shi ma yama rasa ta ina ze fara ...
Be an kare ba se hucewarta bedroom ya gani ...
Da sasarfa ya mara mata baya...
Yana shiga yaga har ta shige tolet ..zama nan bakin gadon yayi ya zabga tagumi.yama rasa irinkalar tunanin dazayi....tana fitowa tace kashiga kayi alwalar ni nayi tawa...kayi kazo ka amshi hakkika tunda shine dama abunda kake so....ta kuwa hade fuska kamar ba ita ba...kuma kai kace bilhakki da gaskiya take maganar bayan tsoro ne fal ranta
Jiki a sanyaye ya iso gaban ta batayi aune ba se jinshi tayi ya rungumeta yana fadin wai wata irin magana ce wannan kikeyi ki barta mana ni fa ke nike so ba jikin ki.....
Ta fara kokawar kwace jikinta tana dadin dare fa yana yi lokaci nata tafiya kayi kazo ka amshi abunka..
Kara matseta yayi yace ni wly ba jikinki nake so ba kai ni hakki nawa ma na yafe amman kada ki mun horon wanan dan zuciyana bazata iya dauka ba kiyk kwanciyarki ma a gadon ..yana fadar haka ya saketa ..yau gadon ma baze hau ba dan haka doguwar kujerar dake dakin yaje ya kwanta...ya rufe idonshi kamar me bacci ..
Umm Maysam kam tana fakar idonshi tayi wani tsalle tace kai amma Allah na gode maka .......
Aman kuma dan rigima irin tata seta dau filo da drap ta fice daga dakin abunta tana fadin mutum da dakinshi bazan ta kura mishi ba .ka hau gadonka ...yana kallonta harta fice a daki bece komi ba ...dafe setin zuciyar shi yayi ya ce why2 sweetbaby ta tafi ta barni ..kema kuma yanzu kin tafi ....inna lillahi wa inna ileyhi raji'oun.....
Mayam kam tana fita ta kwanta a doguwa kujerar palon dan bazata iya kwana a dayan dakin ba ..wato na kishiyar ta..🤦♀..
Har fuskarta ta rufe da drap din tana zabga murmushi se kuma ta shiga duniyar tunani dan kada ayi katari ya fito ya ganta tana doka murmushi...ta kuma fa yarda da sonta ne yake dan da sha'awarta ce yake da ya amshi kayanshi ko ta karfin tsiyane.....aman kawai tana so ya dan garu kanan dan yasan mace ba abun wulankanta wa bace .ko yaya take...
Nan baci me dadi ya awon gaba da ita .....
Bayan da kamar awa guda ya fito da nufin yaje ya lallbata dan zuciyarshi ta hana shi sukuni ....ganin tana bacci ta lafiyar Allah besan lokacin da murmushi ya subce mishi dan tayi mishi kyau da bacci seyaga kamar sweetbabyn shi dan ko position din iri daya ne...
Nan ya zauna tare da dora kanshi a bisa kujerar yana mata kallon mansur 😜har bacci shima ya saceshi...(sorry Murad)
Da asuba ta rigashi tashi.da addu'an tashi daga bacci.. bude idon da zatayi ta sauke shi a kanshi ba karamin tausaya mishi tayi ba gani kwanan zaune yayi kamar ba YARIMA Murad me jiran gado ba.....a hankali tace am sorry My King ..ita kade tace kai 'tu es tres mignon fa''ji tayi kamar ta rumgumeshi...ganin yana nan motsawa yasa ta rufe idonta ruf..
Tashi yayi da addu'a tashi daga bacci shima...nan ya kare mata kallo daga bisani ya mata kiss a goshi yace i love you my wife..sanan ya fice dan doro alwala..
Ba karamin namijin kokari tayi ba dan wani murmushi farin ciki ya kusa kubce mata ba ..ya na shigewa tace love you more my prince...
Tana duniyar tunani taji motsin futowarshi da sauri ta sake rufe idon...
Dukowa yayi ya dan shafi fuskarta da dan ruwan alwalar a hannushi ...
Yi tayi kamar yanzu ne ta tashi.....
Yace kitashi kiyi sallah ...sannan kizanki yin addu'ar yayida kika tashi
Ya mutsa fuska tayi ta basar da maganar tashi tace yanzu tsakani ka da Allah rashin son daka ke mun har takai ka tadani daga bacci da ruwa ....
Marerecewa yayi yace ruwan alwala ne fa ...to Allah ya huci zuciyar ki ..yana fadar haka ya mata kissi a kumatu ya fice...
Yana huta tace Allah sarki Mon amour c'est pour ton bien que je fais tout ca.....sekuma ta tashi ....da shoki ta shige daki dan sauke farali ..
To nima de bari naje nayi tawa ko ba haka ba fans😉
Love you all😍😍
Fasma ce🖊yar mutan zinder
[9/13, 9:55 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[9/13, 9:57 AM] A A Dboy: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* 🌟✨🖊
( _Home of spécial 🏡&extraordinary writers_ )
🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
S.W.A✍
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪
Dedicated to all my fans😍❤
*My Aisha Abani i miss you so very much and you too my Zarbaby😍❤😘*
🅿97__98
```Manzon Allah (SAW) yace''kada dayan ku yasha wani abu a tsaye.
Muslim ya rawaito shi.
```
[14/08 à 00:02]
Be dawo gidan ba se wajejen 7 na safe ...lokacin tana kiciniyar hada mishi break.. Yana son ya iske kitchen din kuma baya son bayin shi su ganshi shi da kanshi ya shiga wai kitchen ..yarima guda ai se su rena shi ..
Dan haka wanka ya shiga yayi abun mamaki kafin ya fito ta fito mishi da kayan da ze saka amma kuma bata room ....jiki a sanyaye .dan da ta saba mishi da ita ke shiryashi aman yau ko dan goge jikin ma be samu ba bare aje ga zancen shafa mai da saka kaya..duk se yaji ya damu ..haka ya shirya yayi komi ya fito da jakar computer shi a hannu lokacin bakwai da rabi tayi ...tana break a dinning dan haka shima zuwa yayi yana zaunawa ita kuwa tayi cuwat zata bar mishi wajen..hannunta ya rike yayi kalar tausayi yace to yanzu baza ma ki gaisheni ba kuma wa kike so ya serving dina ....
Tana kallon gefenshi tace g.morning da fatan ka tashi lfy?tana fadar haka ta fara zuba mishi abinci...har ta gama ko kallonshi batayi ba ..zata fice yasake rukota yace yau kodan morning kiss bazan samu ba bare aje ga zancen feeding dina...taya kike son na tashi lfy bayan kin juya kin baya
Ba karamar jarumta tayi ba, dan kad'an ya rage ta sheke da dariya amman seta mazge ga kula tausayin shi daya dirar mata..tana wani ya mutsa fuska tace dama na sani jikina ya dame ka bani ba ..tana fadar haka ta fara kokarin kissing dinshi da sauri yace a'a ki barshi kawai ..shima yana fadar haka ya fara cin abincin shi ...
d'aga kada tayi irin na i don't care din nan ....room ta shiga ta fito cikin shirinta na school babu laifi irn shigar daya ke so take hi....itakuwa tayi hakane dan kada ya samu abunda ze fake dashi yayi mata magana. .tace dashi mun tafi se anjima.
Tana saukowa ta gamu dasu Mufeedah suma cikin shirin su dan haka suka fita driver ya kaisu ...
Murad kam tana ficewa yaji abincin ma ya fice mishi a rai dan haka office ya fice abunshi duk jikinshi yayi sanyi......
Haka ya wuni ba tare da yaci komi ba ..kuma da dare ma komi na bukatarshi ta aje mishi tayi ficewarta kasa wajen du Mufeedah sukayi exercice din su dan ita kam hankalinta a kwance yake ..abunda take so yana sonta shima.wajejan karfe goma suka gama ...tana hawa tayi wankanta tare da shirinta kamar jiya .....dakinshi ta shiga ta tarar da shi ya zabga wani uban tagumi yana can yana tunani da alama be san ta shigoba dan yayi nisa cikin tunanin ..daga nan take jifanshi da kallon kauna wanda shi bema san tanayi ba...seda tazo gaf dashi kamshin turarenta ya fargar dashi daga kai yayi ya kalleta tare da sake mata wani tsadaden murmushi ..ita kanta seda gabanta yaba ras..har jikinta ya fara sanyi ..aman kuma setayi ta maza tana wani ya mutsa fuska tace dama zowa nayi naji ko kana da bukatar amsar hakkin naka yau ne dan bana son fadawa cikin tsinuwar malaiku..
Yayi yar dariya ya girgiza mata kashi yace wai so nawa kike so na gaya miki ne ..kije kiyi kwanciyar ki kawai ki barni da abunda ke damuna ....kamar jiya yauma a palon ta kwana shima kuma da wahala bata kare mishi ba kamar jiyan haka ya kwana .a zaunen..seda sukayi kwana ukku a haka duk ya fara ficewa hayyacin shi ..har wata rama yayi abunka da dama ragowar damuwar sweetbaby ne..ga kuma Maysam na gasa mishi aya a hannu .gashi batada aiki yanzu ta dawo kissing din ta kamar da ..kuma daya meda mata setace ai dama abunda yake sone ...dole tasa yanzu inta kissing dinshi yaki medawa har ta gama abunta abunka ga wanda be saba jin wani abuba a jikin mace se akan Maysam ..shi se yanzune ma yasan yana da lfy dan da har su Mahmud suna kokonton ko bashida lfy na shiyasa mata basa gabanshi..to gashi yanzu abun yazo kuma wacce yake da bukatar ta nuna bata san zancen ba..wani lokacin in tayi wani style din da shafa wani turarenta me sunan Feminism har mararshi take kullewa yashiga ciwon cikin da babu shiri ..
Yauma kamar kullum Maysam data dawo daga school din safe ta tarar dashi a palo yana kallon wani film da alama shima be jima da dawowa ba..wanka tayi kamar ko yaushe ta cakare da kayanta ta shafa kuma turaren dan da gayya take komi...kiciniyar dora mishi mafi saukin lunch take, dan tanada lecture yamma..shiga da fita goma dazatayi daga kitchen inta zo ficewa se ta biyo ta bayan kujerar dayake kai ..ta kamo kanshi ta sama ta duko ta bashi light kiss .daya meda martani se tace to ko kewa yowa zanyi ne ka anshi hakkin nakane..
Sede ya girgiza kai yayi murmushi..a haka harta gama ta jere a dinning din sannan tace'' ton dejeûne est prêt''..
suna tsaka da lunch din yace wai dan Allah mikike sone nayi miki ki dawo mun kamar da ...bazan iya jurar wannan hukuncin naki ba...
Spoon din ta aje tace inaso ka nuna min irin kalar son dakake mun i mean ka nuna mun irin taka kalar soyyayar ka koma mrs romantico..😉
Dan murmushi yayi yace aman de kin sani ban iya soyyaya ba ko?hasalima banta ba soyyaba bayan wacce nayiwa sweetbaby na kuma kinga ita tun ina secondry da rasu ..ita kuma tana nursing..kinga kuwa wasu kallaman ma na soyyaya bamu sansu ba......tunshi ban taba soyyaya ba se yanzu dana fada tarkon sonki .....
Dan murmushi ta jinjina kai se kuma tace to ai se kaje ka koyo tunda de yanzu wai kace kana sona kamar yanda kake fadi ..
Yayi saurin cewa son da nake miki ya fice wai ..
Tace kuwa inde har hakane zaka iya kenan..
Jinjina kai yayi .suka ci gaba da cin abincin su ..kowa da abunda yake sakawa ..ita tana jin dadi har cikin ranta cewa ta samu wani gurbi a zuciyar shi..shi kuma yana tunanin ta ina ze fara...
Suna gamawa ya fice a gidan ...sedaya fita a unguwar ma se yasamu wani guri yayi parking sannan ya dannawa Mahmud kira..
Bayan sun gaisa yace wata magana nake so muyi aman banda dariya fa..
Mahmud yace to ina jinka..se kuma ya ra sa ta ina ma ze fara gayawa Mahmud maganar ..
Cande yace soyyaya nakeson ka koya mun..
Haba ai Mahmud ya shiga kwasar dariyarshi...harda rike ciki yake...
Tsaki Murad yaje yace matsalata da kai kenan ...
Mahmud kam da kyar ya tsagaita yace to ai ita soyyaya ba koyawa mutum ita ake ba kowa da irin nashi salon soyyayar ..bankiba de kace kallaman ta to suma zaka iya kirkirar naka kalaman specifique a toi seul .....nan de ya dan bashi yan shawarwari tare da yan kallamai ...
Mahmud yace welcom to the lovers word ..ina tayaka murna....
Tsaki yayi ya kashe wayarshi... Se kula shi kade yake yiwa kanshi dariya
Be koma gidan se bayan isha 'i lokacin har sun fara exercice aman dataji motsinshi seta sullube ma su Mufeedah tayi tafiyar ta .....ya fito wanka kenan ta shigo bata damu da towel ne kade jikinshi ba dan tama saba da hakan ..kaya ta fitar mishi zata tafiyar ta ya komo hannunta yana fadin ina zukekiyar babyna data dara zinaria haske da kyalli zata tafi haka tabar dan bawa Allah da zuciyar shi ta tsunduma cikin kogin so da kaunar ta ne.harta na falar tarwatse mishi a duk lokacin dayai gamdakatar da ita.yana wani lumshe sexy eyes dinshi...yake fadar hakan.
Lumshe ido tayi dan kalaman direct cikin zuciyarta suka caka ..ba karamin namijin kokari tayi ba wurin kin nuna mishi taji dadi kallaman shi har dadi na kusan tarwatsa zuciyanta ba ..ta wani yamutsa fuska tace au yau kuma ni na amsa sunan BABYn kenan?na aza sunan nan sweetbabyn kane .kade.ni kam ai bankai wannan matsayin ba ..tana fadar haka tayi waje dan inta tsaya zata iya bada kai yanzu nan..
Murmushi yayi yace mujede zuwa ...
Itakam tana fita ta shiga yi wa Allah godiya ai da shoki ta shige dayan dakin dadi kamar mi......
Haka daza su kwanta ya bad'eta da kallamai na soyyaya har taji kamar ta rungumi abunta amman se ta mazge ...seda sukayi kwana ukku kullum da iri salon soyyayar dayake bullowa da ita ..kusan wuni yake yana kawo mata flower,gift iri daban2 ,,a ko ina na gidan yabi ya rubuce shi da I love you Maysam ,kai har mirrow na gidan basu tsiraba ..kota goge kafin ta dawo ya sake rubutawa .....kaf draf din su ya sake sabbi kuma duka an rubuta I love You Maysam ,wasu an rubuta ''je ne vis que pour toi.my Princess'' wasu kuma je t'aime et je t'aimerai pour l'eternité aka rubuta ajikinsu..kai takai ta komo ko tolet din su yabi ya rubuce su da kallaman shi.....se kuma uwa uba riritata dayake da mayatatun kalamai na safe daban.,na rana ma haka ,na marece ma haka,shi kanshi mamakin kanshi yake bare akaje ga uwar gayyar....
Amman fa dan rigima har yanzu taki saukowa yanda yake so ba leifi ta dan rage shareshin datake ..
sede kuma daga jiya zowa yau kamar ciwon shi ke san tashi dan yau kam asibitin ya wani amatsayi majinyaci ba docto ba.abunda kuwa ya tashi ciwon be fice wata waka da Maysam din ta tsira wato setaga yana aiki seta zo tana wakarta tun abun baya damunshi har yazo ya fara ..wakar itace
🎼 _Abun son zuciya shine kasamu me kishinka ,_
_Gobe inta samu hakika. Babu zancen rabewa_ 🎼.shi duk gani yake rabuwa zatayi dashi