Showing 60001 words to 63000 words out of 99653 words
dinta ya fice mata guiwa....
Yana gaba suna biye da shi har kusa da kofar office dinn..
Nan yace to ga office din nan.....Maysam tace mutafi Mariam...
Murmushi tayi tace nifa ..kawai ki shiga ina jiranki anan salon in shiga ku manta dani....nan tasamu waje ta zauna Mark ma kuwa yace kwarai kuwa to ni bari na zauna na tayaki hira ko...
Itade tayi mishi shiru ...
Ganin maysam ta doshi office din yasa na matsa kusa da ita.. ..
Kwankwasa kofar tayi ..amma shiru tasakeyi nan ma shiru kawai se ta murda ta shiga abunta
A cikin bureau di kuwa lokacin Yana tattare kaya dan ya kasa sukuni kawai gwara yaje yaga maysam....
Jin an shigo yasa ya kalli kofar yaga waye ya shigo mishi bada izini ba..
Zumbur ya tashi tsaye ganin wata tsaleliyar budurwa mai kama da yar gidan momyn shi.sak..sake baki yayi yana kallonta se kuma yaga tayi mishi kama SWEETBABYN SHI..
Maysam kam da gudu tazo ta rungumeshi har saida suka fada kan kujerar dan babu zato ..tace yayana i miss you much cike da murna.....
shi gogan ya zaci ma ko gizo ne take mishi harda dan mitsine kanshi yayi dan ya tabbatar ...shi kasa magana ma yayi , ganin bai ce mata komi bah kuma taga alamun mamakine ya cikashi
Tana turo baki Tace haba yaya wai kai bakayi kewana bane da ko magana ma bazaka mun ba..kokari tashi tayi ...
Ya kuwa kara matseta da kyar ya tattaro miyen bakinshi yace haba yar gidan momynta ni kuwa nayi missing dinki ba kadan ba..
Tunda yafara magana ta kafe bakin shi da ido (tofa Maysam gake ga bakin ci da biredin lol) ..shiru sukayi su duka kowa ya tsurawa bakin dan uwan shi ido...kowa yana zancen zuci
Ita fadi take'' je t'en suppli embrasse moi'' yayana ..ohh ni ya Allah kasa yayi kissing dina yanzu..
Shima Murad anashi bangaren fadi yake miyasa bakya son inyi kissing dinki ..a gaskiya baki mun adalci ba ..ki barni kona second daya ne mana pls...
Be ankara bah babu zato kawai saΓ― ji yayi ta game bakinshi da nata wuri guda tana tsosar abunta kamar ta samu alewa dan zuciyar ta tabata wannan shawara cewa ga dama ta samu kada ta bari ta subce mata....
Murad kam duk da abunda yake so ne amman se yaki mayar mata da martani ...
Can da taji ba ansa ta sakin bakin tana kallonshi..
Murad ya wani yamutsa fuska yace nide2 bana son wannan abun,kawai se ayi ta durawa mutum miyau gashi ma bakin ma se zafi yake mun..
Se lokacin ta tuna abunda ta taba fadi mishi wanccen lokacin a ranta tace ya rama kenan...
A fili kuma se tace Shitttt tais toi et embrasse moi ( niko nace su Maysam yaushe kika kangare kika fitsare har haka...π³)
Daurewa yayi duk da
shock din dayakeji tun lokacin data rumgume shi amma ya fara mata wani salo na daban kissing din juna sukeyi har sai da taji abun yana so ya huce gona da iri sanna ta janye jikinta ta koma dayar
Kujerar dake fuskantar shi ta zauna tana meda nufashi
Shima kallona ta yakeyi
Can Tace yaya ya kk?ya aiki
E shi saΓ― yanzu ma ya lura da kayan da ke jikinta after dresse ce baka tayi roling kanta da dan kwallin kayan kare mata kalo yayi yace ba tare da ya ansa mata ba yace tsaya ma bade da wa inan kayan kike fita ba?
Duban kanta tayi tace haba yaya miye laifin kayan nan ?
Besan lokacin da yace kin kasheni ...Kina Matar aure aman kifito bΓ’ hijab da nikaf da safa?da kaji yanda yake maganar kasan ranshi ya fara baci ..
Tayi rau2 da ido kamar zatayi kuka..
Kauda fuskarshi daga kallonta..
Dan ta kawar fa zancan tace Kash yaya na manta fah ba nikade bace tare da kawata Mariam nake..na barta waje ita da wani doc
Ayya to tashi mutafi nima na tashi ai....
Har yakai bakin kofa ya juyo yace yauwa na manta ai de kinsan ba haka mukayi da ke ..ba ko?..seda nace ban lamunta ba da kiyi waya amman dan kin renani harda su facebook kike to bani ita nan ma...
Marerecewa tayi tace haba wly Mahmud tsokanar ka kawai yakeyi ni babu wani su facebook din dana keyi ...tace kuma gama wayar ka duba ka gani.
Se lokacin yayi ajiyar zuciya ..yace shikenan na yarda da ke ...
Se kuma zancen makarantarki ..kisan de banida ra'ayi amma kika ketare dan tamakar ban isa da ke ba...to kuwa kima rubuta ki aje bab...
Da sauri ta turashi tz gamashi da jikin kofar tasa hannunta ta dafe kofar..
shi kam ikon Allah yake kallo ..
Tayi kalar tausayi ido cikin ido tace haba yayana kada kamun haka na kwallafa rai a karatun nan kuma wly saboda kaine kawai zanyi medecine fannin zuciya ..dan nasan irin kulawar da zanki baka nan gaba...kada ka hanani cika burina pls..
Tunda ta fara magana yaji tayi mishi kwarjini ..shi fa wani lokacin ma besan donmi yake kasa cemata a'a ba..kuma gashi ta cika shi da mamaki wai saboda shi to taya akayi tasan inada ciwon zuciya?ma
Se kawai tsintar bakin shi yayi da fadin shikenan amma da sharadi...
Na aminci kafinma naji miye sharadin..
Zaki dawo gidana dan kina matar aure zamman hostel be dace dake ba ..kai duk ma diya mace be dace ba in ba ya zamo dole ba kuma ma bare a kasar nan..
Seda ta bari ya gama tace ok yaya duk yanda kace haka za'ayi..
Ganin yanayin ta ya sauya yace miye kuma..?
Maysam tace yaya kawaye na fa .tare muke tun muna can.kuma dayar ma budurwar Mahmud ce ...
Ke bason wasa fa da gaske budurwarshi ?
Wly yaya da gaske nake...
Murad yace kice na samu abun tsokana..to yanzu de ba wanna ba se ku dawo ku duka ukku se ku zauna a bangarenki ....kuma yar uwar zamanki anata bangaren ko?
Wani kallo take binshi dashi hawaye har sun fara mata zarya tace wai dan Allah kenan da gaske de kayi aure?
Murad yace.
Washhhh typing akwai wuya faπ₯kuyi manage
Fasmaπ(yar mutan Zinder)
[9/11, 8:40 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ππ_*
[9/11, 8:41 AM] A A Dboy: π *STAR WRITER'S ASS* πβ¨π
( _Home of spΓ©cial π‘&extraordinary writers_ )
πΉπΉ *SANADIN ACCIDENT* π₯ππΉπΉ
S.W.Aβ
π³πͺStory&Written
by
*FASMA* π³πͺ
*Allah abun godiya dama haka Fans din book din nan kukeda yawa ..kai amma na ji dadi sosai fa ina alfahari daku .ina ganin comment dinku...Allah ya bar kauna me dorewa ina yinku irin more totaly din nan*πππβ€...
_My Arfat ina kika shigene kwana biyu ....i miss you so mush...ke da my in Law xaynap queen_ π₯π
Dedicated to all my fansπβ€
π
Ώ85__86
```Manzon Allah(SAW) yace ''wanda ya aibanta dan uwansa da wani aikin zunubi to ba zai mutu ba har sai ya aikata irinsa.
Tirmizi ya rawaito shi``` .
[03/08/18 Γ 23:01]Murad ya sa hannu ya goge mata hawayen dake diga daga idon ta yace haba yar gidan momy ina miki kallon jaruma kada kiba mata kunya mana ...kina yiwa kishiya kuka tun bakiga kishiyarba...
Itade kallonshi take tama rasa mizatace.
Ya sake cewa koda yake ma gwara kiyi kukan ki dan amariyata Allah ya zuba mata hallitar kyau gata fara ..hancin nan zurat dashi uwa uba kuma ga diri me dan banzan daukan hanka..
Da sauri ta rufe mishi baki da hannuta ta rumtse idonta se kuma ta fashe da wani sabon kuka tana fadin A'uzubillahi minna shayd'anin rajim Allahumma ajirni fi misibati wa.......
Kallonta yake cike da tausayawa yace nine kuma shaidanin yau..
Ba tare data bude idonta ba tace pls bani hanya na futa ..
Ze sake magana ..ta bude idonta wanda yayi ja tace pls in har ba sokake zuciyata ta buga lokaci guda ba to kaban hanya na futa...
Ganin yanda idonta yayi wani ja besan lokacinda ya rumgumeta tsam a jikinshi yana fadin am so sorry i dn't mean to hurt you yana jin yanda zuciyarta ke bugawa da sauri2 ya kata matse ta sosai
..wasu ajiyar zuciya Maysam ta shiga saukewa a jere har de tajita ta dawo normal...raba jikinta da nashi tayi . tace pls mutafi Mariam na jirana ...
Babu gadama ya bude mata dan yana gudun ya barko wani abun..
Zaune ta tarar da Mark se zuba zance yakewa Mariam ..ita kam tayi mishi shiruuuuu...
Isowa tayi suka sake gaisawa tace da Mariyam su tafi...
Mark yayi saurin cewa na gani fa pls ki ban numb kawarki tunda ita taki ta ban...
Maysam tace aaa da garaje bada number ta dan an yi mata miji gaskiya
Mark ya wani waro ido yace anyi mata beko ne?
Maysam ta girgiza mishi kai .
Yace Alhamdullilah tunda de haka ne ki bani kawai allura cikin ruwa me rabo ya dauka
Maysam tace kasan de neman aure kan aure bashi da kyau ko?
Kafin ya bata amsa Murad ya iso yana wani hade rai... ..
Suka gaisa da Mariam
Maysam na Ganin bakin Murad yana motsi da alamu wata magana zeyi ya sa ta tari numpashin shi da fadin am so happy yayana na yarda kai kaifi daya ne baka magana biyu na gode da barina da kai in cigaba da karatuna a hostel you are the best ta fadii tana dariyar yake ..and pls mutafi ka sauke mu kada magarib ta tarar damu anan..
Kamar bugun Wata guduma ,haka Murad yaji magagannu ta a ranshi yace mi yarinyar nan ke nufi ne?dago kai yayi ya kalleta ..,ta kuwa faki idon su Mariam ta zabga mishi harara..
Waro ido yayi yanamata kallon zamu hade ne..
Ita ma tamishi kallon se mi in mun hade dinn...
Babu yanda ya iya haka ya kaisu ..a mota ma yi tayi kamar babu wani abun daya hadasu..se zuba zancen take tana dariya abunta
Amma tana fakar idon su se ta zabga mishi harara......
πΉπΉπΉπΉ. πΉπΉπΉπΉπΉ
A bangaren Madina kuwa da Murza basu san wainar da ake toya ba dadin rayuwar su suke ji karansu suke ci babu babbaka ..Murza an murje an wanku dan ko banza bata aikin komi kuyangi kemata ga ci da sha masu dadi ....
Su Fulani kam suna nan suna shirya yanda zasuyi su tona asirin su Murza ...Mahmud yace mize hana musa ka camera a ko ina na gidan dan komi mutum ze fada ba llale bane a yarda amma in ka a zahiri dole koma waye yarda.
Fulani tayi naam da shawarar nan sede matsalar anda zasu yi a saka a dakin madina ba tare da sun ankara ba ...dakin Murza bazasu sha wuya ba da kusan wuni wurin Madina take....
Dan haka suka yanke da asa a gidan Murza da gidan Murad duk da bayan nan ..dama nan bangaren fulani..
Sosai suke yin komi a tsanake cikin taka tsan2 da kada asamu matsala...Mahmud shike kan gaba..dan haka kullum Fulani cikin yi mishi addu'a take .. ...
πΉπΉ. πΉπΉπΉπΉπΉπΉ
Suna iso wa suka yi musu sallama suka shigewar su hostel abunsu
Da kaga Murad kasan yana cikin damuwa haka ya juya suka koma shida Mark..shikam se zuba mishi zancen Mariam yake
Su kam isowar su kenan aka fara kiran sallar ...bayan sun sauke farali ne Maysam ke sheda musu Murad ya yarda su koma su duka ukku can gidanshi da zama se yana kawosu duk safiya makarantar ...
Ba karamar murna sukayi ba tare da cewa tayi mishi godiya kafin su mika tasu godiyar....
Wanka ta shiga tayi tare da doro alwala ..ana fara kiran sallar isha'i ta gabatar...
Se kuma Mufeedah ta gabatar musu da abun ci data dafa musu ...amma Maysam kikam tace bata jin yunwa ..har suna tsokanar ta da mi yayan ya bata ne ....
Itade dariya take musu aranta kuwa fadin take babu abunda ya bani se zallar bacin rai da kishi daya barni.dasu.
Bayan sun gama Mufeedah ta fara koya musu lecture din yau da basuyi ba...suna tsaka da yi wayar Maysam ta shiga kara...
Tana ganin kiran kuma tasan me kiran amma taki daga wa....har ta tsinke. ..se ana biyu ta daga ..tace salama aleikum yaya...
Sallamar kawai ya amsa yace ki fito ina jiranki .a waje.be jira mizata ce ba ma ya kashe wayar shi...
Haka ta tashi ta sauya kaya tare da daukan kayan data san tana anfani da su ta zuba a hand bag dinta..
Su Mufeedah kuwa sun zuba ido suna kallonta ...seda ta gama shirinta tsap tace to my tripleM ni na tafi seda safen ku. ...
Mi zasuyi in ba dariya ba Mariyam tace to fa an zo wurin kawai kice de yau se kwana gidan yaya ..
Maysam ta wani kada ido tace kwarai kam..to mi za'a fasa mutuwa ko ginin kabarin..
Mufeedah tace se kinyi kayan gidan Murad ..uwar gida ran gida alherin Allah ya kai mishi a duk inda yake.....
Faddada murmushi ta tayi tace kai ki dau Mariam na baki ita kyauta..ladan ki..tace wanna haka yake fadi da karfi ki kara da ihu...
Maysam har ta kai kofa tace pls ku shirya kayan mu duka gobe zamu koma din ....sannan pls ku dau lecture da kyau koda ban samu zuwa ba se ku koyamun ..kunsan mu matan aure se a hankali..
Mariam tace wai yaushe kika fitsare kanane abun naki ya fara ruko ido..
Mufeedah tace kede barta bamu iya mata jeki seda safen .....
Haka ta fice suna ta barkwan cinsu...
Tana zuwa sallama kawai tayi mishi tayi wani kikam..
Amsa sallamar yayi yace ke shigo mutafi.gida..
Tana tsayen tace nifa babu inda zani ..kuje can kuyi zamku kaida amariyar ka na barmata kai..na hakura gaskiya..nifa ina ga ma fasa karatun nan zanyi na koma can gida..
Yar dariya yayi yace kai da kuwa kin bada mata inba abinki ba wa kika taba ganin ta barwa kishiya Miji ...harda barin karatun da kikaci buri akanshi...
Shiru tayi mishi dan itama tirjine kawai bawai dan zata iya bar matan ba..ayanda take jinshi a kokon zuciyar nan tata ai sede amutu akanshi
Murad ya sake fadin shigo mana..inada abunyi fa.
Zaga yowa tayi ta shiga se wani turo baki gaba take...
Hanyar gidan shi ya kama ...ganin taki sakin jikinta yasa ya kamo hannunta ya gama dashi yana tukin..yana fadin kai uar gidan Momy mi take bakine haka kikayi sauri girma ne...
Wani mayan shok ya ziyarci Maysam tun lokacin daya dora hannunshi a nata...
A ranta tace inda bari na gwada wani abu na gani.. ..
Kamo hannunshi guda tayi ta shiga wasa dashi ...kawai beyi aune ba yaji tasa yatsarsa guda cikin bakinta....
Eee oga Murad kusan sakin sitiyarin yayi yace ke bakida hankali ne .
Maysam tace to ni minayi ne kawai dama mutum ba wani iya tuki yayi ba. ...sallon a yarda mutum bayan ni din yarinya ce me tsada...a ranta kuwa cewa tayi ashe de da gaske ne wanan abun yana aiki .ai kuwa wly nima sena gana ma zuciyarka wuya kamar yanda kake yiwa tawa yanzu..
Murad kuwa cewa yayi ina tsada anan bayan amariya ta ma ta fiki tsada ..kinga kuwa koba kya nan ina da wata amariya me tsafta ,aji,etc. A ranshi kuwa fadi yake ee fa nina san irin tsadar ki....yar renota
Itade shiru tayi mishi tana dariyar mugunta ita kade...
Suna isowa suka firfito ..gaba ya shige tana gunguni tabi bayan shi ..har suka shigo falon Murad yace kin kyauta ci gaba da zagina..
Wani waro ido tayi tace zagi fa kawai cewa nayi nide kasan yanda zakayi da matarka dan kada ta bari mu hudu da ita..wly dan sak yarinya tayi mun sena kareraya ta ..
Dama ya sako? bazata iya zaginshi ba kawai de yaji tana ambaton martarka shiyasa yayi mata haka ....yace kin ga nan ma bangarenta ne naki yana baya ..dan bata nan ne tayi tafiya se bayan kwana biyu zata dawo kinga seki zauna nan kan ta dawo kuma kafin nan an gyara miki naki bangaren kuma wanan umarni ne nake baki na ki zauna anan din dan bana son hayaniya...kuma ai dama taya ma za'ayi ki ganta matata ai me ganinta seni kade dan tsada gareta ga zubin zallar kyauu....
Tayi dariyar takaici tace really tana da kyau har hakane dakaketa yabonta ne..
Murad yace ai fadin irin zallar kyau nata ma bata baki ne..
Maysam a ranta tace bari kaji yanda nake jide daure fuska tayi tace ta kai SWEETBABYN KA kyau ne?
Tofa kunji wata tsokana ko?
Muje de zuwa
Ina yin ku πβ€β€β€
Fasma ce πyar mutan zinder
[9/11, 8:41 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ππ_*
[9/11, 8:50 AM] A A Dboy: π *STAR WRITER'S ASS* πβ¨π
( _Home of spΓ©cial π‘&extraordinary writers_ )
πΉπΉ *SANADIN ACCIDENT* π₯ππΉπΉ
S.W.Aβ
π³πͺStory&Written
by
*FASMA* π³πͺ
Love you my fans irin more din nanβ€ππ
Dedicated to all my fansπβ€
π
Ώ87__88
```Manzon Allah (SAW)yace''kada ku yawaita dariya domin yawaita dariya yana kashe zuciya
Bukhari ya rawaito shi.```
[05/08/18 Γ 12:37] Cak ya tsaya daga murmushin ma daya ke ..wani kollo ya shiga watsa mata yace..'comment oses tu ki gamata da Babyna ?ita din banza ,,,yo ko kafar SWEETBABYNA ta isa ta kamane..ke ke...ke maganar ta makale mishi ya ma kasa fadar komi ..kadan2 ya tunkaro ta .yana nunata da yatsa yace wly ko sunan ta naji kin sake fadi na lahira ma se ya fiki jin dadi ...
Maysam ta tsine fuska tana kalloshi se kuma tace ai kam yanzu na fara fadi sunan sweetba...
Daga hannu yayi da niyyar wanka mata mari ..
Wani kallo naga tayi mishi tare da marerecewa hakan yasa shi aje hannun shi babu shiri yace kinci darajar Momy wly fuuu..ya haye strain yana huci shikade a ranshi fadi yake yo koke da kike kama da aljanan baki kai ko rabin sweetbaby na ba...mtsssss
Ta dan jima nan tsaye se kuma ta shiga nema kitchen da kyar ta samu inda yake. Komi na bukata akwai aciki kama daga..har zata dafa wani abunci dan wata bala'in yuwa takeji. ..se kuma tayi dariya tace baride na bashi wahala bade ni yayiwa kishiya ba ..to ai shima ze dandana yaji...
Itama mara mishi baya tayi tana fadin wly dani kake zancen ..
Dakin