Showing 24001 words to 27000 words out of 99653 words
Murza ....Allah ya saka miki da alheri...tana haka se kuma tunanin yarima Murad ya fado mata tace shin ko ya isa gida yanzu? ??ko ya ci abinci??ko miyake yanzu se kuma ta saki murmushi wanda ni kaina bansan ma anarshi ba .....se kuma naga ta tsuke fuska tace mi nawa nayin tunanin shi mtss banda mugunta da keta mi ya iya da wata fuskarshi me kyau ......yana wata tafiyar shi ta takama kodayake yarima ne dole yayi .........haka ta lalace tana ta tunanin ta data tuno wannan se ta tuno wacan..
Dafa tan da akayi ne ya dawo da ita daga duniyar tunani .....
Firgit ta juyo taga waye...
Wasu yan mata biyu ne baza su fuce sa aninta ba ..
Wanda ta dafa ta ta sakar mata murmushi tace ya haka kedaya kuma kina tunani
Itade da ido ta bisu
Tace ""je suis Mariam Moctar ...
D'ayar ma tace nikuma Mufeedah Muhammad ......kefa? ?? Suka fadi a tare jin bata ce musu kala ba
Tace nikuma Maysam Musa by name..
Wani aji kike cewar Mufeedah ...
Js2 ta fada a takaice...
Waro ido sukayi a tare sukace ashe ma ajin mu daya ....sekuma suka shiga murna
Nan sukayi dan sabo har suka qara gaya mata sharrudan makarantar da yanda suke gudanar da karatun daga takwas na safe zuwa daya na rana school ne daga ukku zuwa shida na yamma islamiyya ne.....
Haka kuwa akayi ukku nayi suka saka uniform na islamiyya suka fuce harda Maysam din dayake kama daga furniture, uniform duka a school din ake baka....
A bangaren oga kuwa bayan ya koma gida gaba daya ya tsinci kanshi cikin kunci ..besan ya akayi ba amma kwata2 a ranar be runtsa bacci ba ya na rufe idanu se kawai yaga fuskar Maysam ..shi kade se juyi yake yana tuna scene dinsu na jiya ..yaja tsaki yafi cikin kwando ..ranar kam se barawan bacci ne ya saceshi abunda ya jima beyi ba kenan tunanin wani abu ya hanashi bacci shiyasa tsanar Maysam ta dada ruruwa a zuciyar shi...
A bangaren Fulani ma se taga yau gidan yayi mata fadi da babu Maysam dukda basu wani jima tare ba kuma ga kuyangi dasu na debe mata kewa amma Maysam ta daban ce a wajenta..
Washe gari kam sukuku Murad ya tashi har seda Fulani ta tambayeshi ko lfynshi amma se ya fake da kanshi yake mishi dan ciwo..(hohho su Murad manya)
Maysam kam cike da zumudi ta tashi tun wuri tayi shirin ta na school uniform din ba karamar karbarta yayiba rigace har guiwa da wando har kasa ruwan toka se dan baby hidjab fari tas ..nan ta fara bubude kayayakinta ..dan ta samu ta karya ..ita kanta ta yaba da sayayyar da Murad yayi mata dan kanyan sunyi yawa ma a cewarta .....can ta hango katan abu ta janyo shi taga an rubuta Pad sanitary .....ta dinga jujuyashi a ranta tace komiye wannan kuma oho ..haka ta mishi wuri ta aje sanna ta jere kayanta tsaf cikin wardrobe dayake ba wani girma ne dashi ba dan kahaka sauran kayan ta bardu nan cikin bags...
Haka suka nufi aji su ukku bayan an tashi lokacin islamiyya nayi suka tafi tare kafin dare Maysam ta gaji likiis mi su Mariam zayi inba dariya Mufeedah tace zaki saba muma da farko haka mukaji...
Bayan kwana biyu Maysam karatu ya fara zafi karatu take ainun basuda time idan ka gansu suna fira to lokacin baccine amman a yinin rana in basa aji to suna blibliotheque (library) ko kuma suna exercise itada su Mufeedah ...takan tuna Abbata da Fulani lokaci zuwa lokaci dan yanxu batada ma times din tunanin
Yarima kuwa besan ganin dayake mata yana mata mugunta kad'e ma wata rahamace a zuciyarshi tun bayan tafiyar Maysam ciwon zuciyarshi yake famar tashi ..dole ya fara shirin koma wa England dan ganin doc dinshi a cewarshi gwara ya tafi tun kafin abun yayi nisa..hum
Ai kuwa su Madina najin tafiyar Murad ta tashi haka aka d'auki Murza da kafar karyaya aka nufi wurin boka da ita dad'insu d'aya Malan Musa ya tafi kauyensu d'auko musu wasu yan abubuwa se kawai sukayi anfani da damar suka kad'a han sewajen Boka yankan wuka ...
To fa fans
Kuyi hakuri da wannan ina sonku fans
[8/17, 2:02 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ๐๐_*
[8/31, 9:55 AM] A A Dboy: ๐น๐น *SANADIN ACCIDENT* ๐ฅ๐๐น๐น
๐ณ๐ชStory&Written
by
*FASMA* ๐ณ๐ช
Dedicated to all my fans๐โค
๐
ฟ๏ธ 41--42
```Manzon Allah (SAW) ya ce "
Zaka sami mafi lalacewar mutane a ranar kiyama mutum mai fuska biyu, wato wanda yake zuwa wajen wadannan da fuska, kuma ya zowa wadannan da wata fuskar "
Muslim ne ya rawaito shi.
```
Zaune suke Murza da Waziri gaban boka yanka wuka bayan sun zayyana mishi irin rashin sa ar da sukayi sannan suka bukaci da a sake basu wani wanda ya fi wanca dan waziri seda ya nemi a salwantar mishi da rayuwar Murad da Matar shi Maysam ..
Boka ya sake jaddada musu rashin yuyuwar hakan tukon suka amshi irin na farkon ...
Waziri yace in san samu ne kai koda yana kasar to ya qauracewa garin nan de har lokcin da time dim mutuwar shi yazo se kawai mu salwantar da ran nashi...
Bokan ya basu maganin amma da sharadin insuka sake maganin nan me kamashi ba baze sake basu wani irinshi ba tunda sakakin su yayi yawa ..kuma ma ko.wancan lokacin da kyar suka samu ran da sukayi sacrifice dashi kuma ga wani ran mutum biyu yanzu da aljanin da ze muku aiiki zai asha ......
Waziri har wani shoki yake kwasa jin za amusu aikin da yarima ze bar masarautar ..makkudan kudi suka zube mishi
shikuma la' anannan Allah ya basu maganin tare dayi mudu bayani kamar na wancan lokacin ....
Cike da nishadi suka dawo gida inda aka dawo da Murza likita.
Ta kalli waziri tace wani hanzari ba gudu idan shi yarima Murad ya bar kasar ya za'ayi da iya maysam din dan ganin tabar masarautar nan??
Wata dariya waziri yayi yace yo inba abinki ba ai da zarar ya tafi ya jima to ina kyautata zaton dole a raba auren tunda ba miji kinga seta kuma wurinki ko??
Ee fa hakane kai amma naji dadi haka sukayi ta saka warwarsu
.Allah yasota dan har lokacin Musa be dawoba..
๐น๐น๐น ๐น๐น๐น๐น
'
Murad kam abun duniya sun taru sunyi mishi yawa besan haka zuciyarshi take son ganin yarinyarnan ba da be turata makarantar nan ba gashi yanzu lokaci ya kure mishi ....dan haka se ya samu Mahmud da zancan amma ya boye mishi cewa rashin Maysam ne kawai ya fadimishi yana son komawa dan ciwanshi yana famar tashi
sosai Mahmud ya tausaya wa abokin nashi yace amma ya akayi hakan ta faru bayan ka jima bakayi shiba har muna tammahanin ka rabu dashi??
Girgiza kai Murad yayi yace nikai na bansan ya akayi ba
Kode yana da nasaba da aurenka Mahmud ya sake jefo mishi tambaya
Seda gabanshi ya tsinke amma se mazge Nan ma yace aa
Shikenan Allah ya sauwake amma yaushe ne tafiyan naka??
Gobe nakeson ficewa har na ciri ticket ammafa ko su me martaba ban sanar musu ba...
Tab kanada aiki kaida Fulani yau kenan ,ka sani sarai batason zammanka acan dande kawai ba yanda ta iyane amma shine se ana gobe tafiyar zaka sanar mata.
......
Kaide bari aboki ni kaina tsoro ne yahanani fada amma zansan yanda zan bullo mata...
Duna gama hirar ya nufi bangaren Fulani cike da zullumi ...
Tana waya ya tadda ita koda ya kashe kunne se ya gane da Maysam take wayar kuma da alama kuka take Fulani na aikin lallashi...
Tuni yaji ba dadi jikinshi ya sanyi shikam duk wani zafin ranshi da nuna shariyarshi akan abu baya iyayi akan abunda ya shafeta ..
So tari beson don meyasa yakeson yi mata muguntar ma akan abunda be kai ya kawo ba ..da wanine kowata da tuni ya bada umarni an horar dashi ......
Karbar wayar yayi daga hannun Fulani ya kara a kunnenshi ...
Kukan shagwaba kawai Maysam ke xubawa ita ta gaji tayi kewarsu iya gaskiya a medota gida...
Kiran sunanta kade yayi yasa tayi tsit kamar ruwa ya cinyeta dan tagane me maganar ..
Shiru ya biyo baya can yace waike wace irice baki iya gaisuwa bane mtsss yayi tsuka
A memakon ta gaisheshi setace to ai baka bani umarnin magana bane..
Kut ya fada ni kike fadawa haka??
Shiru ta sake yi mishi
A bunda ya kular dashi yaceto wly kiji da kyau keda dawowa gida se nan da shekara idan kunyi hutun karshe banyarda kidawo ba ehe ..kuma wly kika sake kika ki yin karatun yanda ya dace ummm ni kade nasa irin horan da zan baki dan bazanyi asarar kudi ba ke inbaki zo ta daya ba wly kada ma kisake ki dawo gidan nan kiyi zamaki can .. ...
Mi Maysam zatayi inba kuka ba. Sosai ta cika mishi kunne da taratsi harseda ya kauda wayar daga kunnenshi ...
Yana medawa kuwa ya zunkud'amata wata xungureriyar tsawa yace "Ferme moi ta bouche idiote" kawai a kanki aka fara school ne da zaki damu mutane ...dama shi tallak.....
Da sauri Fulani ta wabce wayar ta shiga lallashi ganin ze baro mata aiki da kyar ta lallabata ta kashe wayar ..
Ta kalleshi da niyar balbaleshi da fada amma ganin idon har sun kada sunyi ja saboda bacin rai yasa tasoma yi mishi nasiha da yayi hakuri da duniya wannan yawan fushin nashi baze kareshi da komi ba ...tace shin wai kai baka tawwakali ne ..??baka karban kaddara ne??
Da sauri ya dago kai yace inayi mana Momy..
Bana tunanin haka Dan da kanayi da kayi da dadewa...shekara nawa da rasuwarta amma ka kasa sakin ranka kayi rayuwarka yanda ya kamata ...addu arka take bukata amma bawai da dauki bakin hali ka saka a ranka ba....
A da bahaka kakeba kowa yana yabon halinka jama a na sonka dan kyautata musu da kakeyi amma yanzu gaba daya ka cusa musu tsoranka a xukatansu ....ma aikatan gidan nan kama daga bayi dogarai kowa yana tsoran hada hanya dakai...dan gudun horan ka me tsanani ..shin a haka kake ganin wata rana jama a zasu soka a matsayin sarkinsu...
Ka canza halinka ka dawo yanda kake kamarda...
Wani kukane yakubce mishi yakuwa zube kasa tare da daura kanshi bisa cinyarta ya dafe Dede saitin zuciyarshi yana fadin ki yafeni Momy ni kaina na kasa sarrafa zuciyana ne amma zanyi kokari ki tayani da addu a...zuciyar shi har wani zogi take mishi
Farin ciki fal zuciyarta
Ta shafa kanshi tace Allah ya shige mana gaba
Ameen ya furta
Ya jima haka sannan ya fara sauke ajiyar zuciya akai2 har ya dawo nml
Nan ya sanarwa Fulani zancen tafiyarshi gobe..amma gamamakinshi se yaga bata nuna damuwar ta ba se nasiha data qara yi mishi ta dora dacewa yanzu de kai magidan ci ne dan haka zancen ka tafi kayi zamanka kamarda se lokacin dakoso zowa ma be taso ba .. haka suka yi ta hirarsu har lokacin sallar magarib yayi ya fice..
A bangaren Maysam kuwa ba karamin kuka tayi ba jin muryar fulani datayi se kuma gigan nata ya fado mata a rai nan ta lalaci cikin gogin tunanin shi...can kuma tayi kwafa kamar yana gabanta tace kadeji dashi mutum bashida aiki se zallar mugunta.haka tayi ta tunanin shi
Wajejen goma na dare ya shiga wajen memartaba sanin adede wannan lokaci to babu kowa a fadar daga sarki se matanshi dan wannan lokacin iyalanshine
Su biyu kawai ya tarar daga sarki se Madina ..zama yayi ya kwashi gaisuwa sannan ya sanar musu tafiyarshi sarki ya mishi fatan alheri tare da nasiha.."
Madina ma cike da iya bariki take mishi nasiha wai annan itama ta iya makirci...amma idan zaka bude xuciyar farin ciki ne fal har shokyn dadi zuciyar keyi lol..
Nan yayi musu sallama ya fice...
Zo kaga murna wajen Madina har ta kagu tabar wajen me martabar se kawai ta sulale se dariyar mugunta take..
Haka kuwa akayi seda suka bari dare ya raba waziri yayi turaren a dede kofar dakin Murad bayan sun tabbatar dayana ciki a cewar su yana fitowa se bin duniya...
A bangaren Murad kuwa bayan yayi komi na al adarshi kamar yanda yasaba se hau gado amma me tunanin Maysam ya gama cika mishi zuciya daya rutse ido ze dinga jin kukanta na dazu..banda juyi babu abunda yake tsaki kam da ina kirgawa da rubutawa da nayi read more 3 lol..
Ganin babu bacci a idanunshi yasa ya doro alwala ya dinga jero nafilfili ...se wajejen 3 da rabi barawo ya saceshi wanda ya haddasa mishi makarar sallar asuba ..se karfe shida ya bude idonshi da gudu ya fada tolet yayi wanka tare da doro alwala yayi sallah..dayake tara jirginsu ze daga se ya fara shirye2n shi..7 da rabi ya gama tsaf ya jawo jakar kayanshi ya fito ...
Yana ketara kofar dakin wata irin juya ta kwasheshi kan kace mi har ya kai kasa....ga wani irin ciwan kai daya far me da sauri ya fara ambaton sunan Allah kadan2 ciwon ya lafa komiya dawo nml amma me gaba daya yaji garin ya fice me a rai burinshi kawai yaji a wani gari ko wata kasa..
Da sauri yana kayanshi ya fice atsetse yayiwa Fulani bankwana a cewarshi yayi latti kada ya rasa jirgin
A jikinta takeji kamar kar ya tafi..kamar ta hanashi tafiyar nan
Yana shiga mota driver yaja suka fice a masarautar
Madina da waziri dasuke tsaye suna kallon komi da alamade maganu yaci dan waziri ya ga har sanda ya tsallaka da yanda juya ta kwasheshi
Madina ta shiga waka kamar haka Mun rabu dakai.....
Mun yi nisa da kai
abadan damu dakai se a lahira๐
Waziri yace wanna haka yake....
FASMA CEโ
Ahmed Gumel
[8/31, 9:55 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ๐๐_*
[8/31, 9:56 AM] A A Dboy: SANADIN ACCIDENT* ๐ฅ๐๐น๐น
๐ณ๐ชStory&Written
by
*FASMA* ๐ณ๐ช
**Dubun gaisuwa zuwa ga fans din wannan littafi hakika ina alfahari da ku da irin so da.kauna da kuke nunan .......* **Daya wa daga cikin ku naga sakon nin ku in sha Allah zakuga* *canji....ina love dinku irin totaly and completly din nan lol*
_Ina ma abota Son karanta novels masu ma'ana ,fad'akarwa nishada'ntar wa ,etc ...ina me farin ciki gaiyatar ku da ku biyo writers na kungiyar_ *STAR WRITER' ASS* ... _mun sake fito muku da news novels kamar su_
*NIDA KAWATA &UWAR RUKO part2* _na Momyn Mufeeda_ ๐,
_Da kuma_
*KALAR TAWA UWAR & KARSHEN ALEWA KASA* _na Mimsqueen_ ๐
_Ga kuma_
*MEERAH* _na in law dina Xaynab(queenbaby๐ธ)_
*AMEEMAH &DAJIN SOYYAYA* __na Hadjara (Arfat ba๐)_
_Se kuma_ *SALMAH* _na Usman(miss you a lotโฃ)_
__Fans Kada ku bari a baku labari dan gaskiya novels din sun had'u masu_ _iya magana sukace da abaka labari gwanda ka bada......._
*Ina alfahari da ku yan kungiyar Stars Allah ya kara hada kanmu irin รฉternity din nan_ ๐๐*
_Je vous ai pas oubliรฉes mes sis d'amour Maman Haneep..Maman Shurem...Zainab.Sarah...,Ramatou_ _and my namesake Fatima municipale... Ina kaunar ku irin sosai din nan..Allah ya bar kauna da zumunci me dorewa.dama wa dinda ma ba ambata ba kuna raina_
Dedicated to all my fans๐โค
๐
ฟ๏ธ 43__44
```
Manzon Allah (SAW ) ya ce :''me yanke zumunta baya shiga Aljanna ''
Bukhari ya rawaito shi
```
Yana shiga motar driver yaja suka fice daga masarauta direct aรฉroport (hilin jirgi)suka tafi zuwan shi keda wuya jirgin su ya daga kamar daman shi kade ake jira...Mahmud ma tsetseye sukayi sallama dashi anan har yake tambayarshi ko se yaushe ze dawo amma budar bakin shi ya ce ba rana ...... ..
๐น๐น๐น. ๐น๐น๐น๐น๐น
Madina da waziri da suke tsaye suna kallon komi da alama de maganin su ya ci dan waziri yaga har lokacin da Murad ya tsalaka da yanda juya ta kwasheshi...
Madina ta kwashe da wata arniyar dariya ta shiga waka kamar haka
mun rabu dakai...
Munyi nisa dakai
Abadan damun dakai se a lahira๐
Waziri yayi dariya yace wannan haka yake ...saura shegiyar figigiyar matarshi...
Madina tace barni da karamar kwari wannan ai karamin aiki ne....
Rayuwa juyi2 yaude rayuwa ta juyo gare mu sauran kuma ogan ..shima ya kamata a fara planning din yanda za ayi mu kaudashii.fadar waziri..kenan
Madina tayi yar dariya tace wannan ma barshi a hannuna lokaci kawai nake jira.....kaide ka zamo kullum cikin shiriii..
Ba damuwa ai ni akowani lokaci a shirye na ke ..keni ko yanzu hakama...
Shikenan da zarar na shirya komi zakaji ni. ...
Nan waziri ya daga waya ya kirayi Murza ya sanar mata ...
Murza dake gadon asibiti tuni farin ciki ya cikata har bata san lokacin da wata makirar dariya ta subce mata wanda yayi Sanadin tashi M.Musa daga bacci ..ya kalleta ya girgiza kai .....Itamade kashe wayar tayi tare da yin kwafa
A ranta kuwa fadi take dadi kasheni ..Maysam wannan karan sena zamo ajalin ki..(kuji fa๐.)
A bangaren fulani kuwa da sauri ta daga waya a nufin ta kirayi Murad kan ya fasa tafiyar amma ina baa ta shiga tayi kiran yafi a kirga dole ta hakura ta bishi da addu'a...
Shikuwa Murad gaba daya ya rasa abunda yake mishi dadi nan ya jingina da kujerar jirgin ai kuwa se bacci yayi awon gaba dashi... Be farka ba seda suka isa birnin ENGLAND..shi kanshi yayi mamakin wannan bacci da yayi kuma ga wani irin ciwo da kanshi yake yi ..hakade ya lallab'a ya shiga taxi ya na isa gida yanemi magani yasha kuma wani sabon bacci ya sake daukeshi ...wunin ranar de a bacci ya kareshi ganin abun bana karewa bane yasa ya daga waya ya kirayi wani abokin aikinshi me sunan MARK kuma daman shike kula dashi idan ciwon zuciyan shi ya tashi.....
Be wani dauki lokaci ba yazo tare da kayen aikin shi...yayi yan gwaje 2 shi .....can ya bashi maganun nuka ya sha .....ya