Showing 99001 words to 99653 words out of 99653 words
ukku babba de na gane Muhammad se kuma twinx mace da namiji da kadan ya fisu tsayi wanda naji yana kiran su MUHSIN DA MUHSANA yaran bade kyauba sun kuwa sha alkyaba .
Mark ma yana rike da yara biyu Mansur da kuma wata beauty baby me sunan MANSURA ..Shima Mahmud din yana rike da Mubarak da kuma wata baby MUSULMA..... kai yaran de kamar na sace su na gudu dasuπ
Gaba dayan su suka tattaro suka dawo kasar su dan sunce suna kishin kasar yayinda zasu fara aikinsu anan cikin asibitin masarautar bisa alfarmar da Maysam ta roka wajen su.....walima ga garuma aka shirya musu wanda kuma a ranar ne za'ayi wa Murad nadi dan sarki yayi murabus acewarshi ya tsufa ya barmishi..
Tode MURAD YANZU shike mulkar garin yana iya kokarin shi ganin yayi adalci da temakon talakawonshi ...sede abu dayane yake damunshi rashin zaman gida kullum yana fada ..shikam ya fiso kullum yaji shi kusa da sweetbabynshi ..korafi kam kullum tana shanshi dan se dare yake samun sararr kasancewa da ita se kuma inya saci jiki daga fadar ya lekata..
Yauma kamar kullum da dare suna zaune suna hirar wanda duk yawonci korafin ne ita kuma tana lallabarshi ..yana famar rumgumeta ta matsa tare da nuna mishi yaron su da suke kallon tv..dan muskutawa yayi yayi kasa da murya cewa yaron nan fa suna san shiga hakki shi..dariya tayi tace kadeyi a hankali dan yaron nan wayo ne dasu ..ba jima ba ma suka yi bacci anan dan haka ta kira bayin suka kaisu dakunan su ..komi suka kashe suka shiga dakunan yaran suna tofe su da addu'a sannan sukayi nasu dakin seda suka kimtsa komi suka bi lafiyar gado ...kamar wani abun arziki Maysam tayi firgit ta tashi zaune . .shi kanshi Murad din seda ya tsorata yace wife lafiya kode haihuwarce?
Girgiza kai tayi tace a'a. Daman wata tambaya nakeson yi maka ne ...
Umm yace dan yana wani shahsafata ..
Maysam tace wai dan Allah dole ne seka kara aure ?dan naji cewa wai sarki dole ne ace akkala yana da mata biyu kwalla harta cika mata ido ..
Murad dake kokarin kwantar da ita yace pls ki bar maganar nan waya fada miki ne. ..
Maysam tace a'a nide ka amsa min tambayana ..
Shi abunma dariya ya bashi yace a'a ni kam banida ra'ayin mata biyu ke kade ma kin ishen kaina baze iya daukar hayaniyar mata biyu ba ke ke kade ma a matsayin biyu kike da Swetbaby da Maysam dita sede ko kwarkwar zanyiπππ
.
Zumbur Maysam ta mike tace what ?
Yanda tayine seda gaban Murad ya yanke da sauri yace share zancen nan wasa fa nake miki ke kade ma kin isheni rayuwa so pls baby mu bar maganar nan haka ..kinga wani ikon Allah babyna SANADIN ACCIDENT na rasaki kuma SANADIN ACCIDENT na kuma samunki dag haka ma kina ba kanki amsa cewa dan ni akayi kuma nima haka kai Allah abun godiya daganan kuma Murad ya shiga koyar da ita sabon pratical ina ganin haka nace to nima baru na barku haka ya isa ko .. Se min hadu a sabon littafina me zuwa SO SOON insha Allah..
TAMMAT ALHAMDULILLAH . anan na kawo karshen wannan littafin kurakuren dake cikin shi Allah ya yafe min..
For correction or comment:+22799951593
Godiyar DA gaisuwar ban girma zuwa ga :
Yayana MUJAHEED
YAYA HAYAT(admins of admins)
Ya AHMED GUMEL
YA YUSUF
IBRAHIM ABDOURAHAMAN
AA DBOY
ZAHRA
HADIZA TUNAU
MAMAN SHUREIM
MAMAN AFNAN
BAN manta da kuba
*RAMATOU,LITTLE BALKISSA,SAMIRA,ZARA.DIZO,SARGA,N.FATCHIMA,SARAH,SUMMAYYA,MAMAMAN SS,MAMAN IMAN,UMMI,DALA,HAFSAH NASSIR,RAMATOU &FATIMA MUNICIPAL,SAFARA,KADI,NAFISSA,SALAMATU,HALIMA,FATIMA HASSAN,HAJO,MEENA,SUMAISU,DR FATEE,GARKUWA,UMAIMA,ZAKIYYA ABDULKARIM,SALIHA,ZEINAB SULEMAN,HASSAN,SAKINATOU,MAMAN ISLAM DA DJAMILA,MARYMA,AYSHA,HAIRAT,MAMAN JANNAT,UMMU AIMAN,PRETTY.IRSHAM,MAMAN JIDDA,AISHER DZ,DADY'S GIRL,ETC...*. kai masha Allah kunada yawa fa wanda basu ji sunan su ba kumun afuwa kuna rai ina yin ku irin more totaly din nanβ€πππππππ
Subahanakallahuma wa bi hamdika Ashhadu an lailaha illaha iila anta astagafiruka wa atubu ileyka...
Ni FASMA NACE INA YINKU β€β€β€..
TAKU HAR KULLUM FASSOUMA YAR MUTAN ZINDER.
[9/16, 8:55 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ππ_*