Showing 21001 words to 24000 words out of 99653 words
kuwa ba karamin bakin ciki yaji ba ga maganin duka ya turara wai dan ya kama Murad sosai har kwalla seda yayi saboda takaici Maysam kam ya tsine mata yafi cikin kwando ..
Haka ya lallab'a jiki ba karfi ya tafi bangaren Madina wacce take jiranshi tun tuni tana so taji in maganin yaci...
Nan ya labarta mata itama jitayi kamar ta mutu dan takaici tace wai wannan wace irin jarabace haka ..amma ba komi ka saci jiki yanzu ka tafi wajen Murza inda akwai ragowar maganin ta baka idan kuma babu to ta kwatanta maka wajen Boka se ka tafi ko zuwa gobe ne....
Nan waziri ya saci jiki se likitar da Murza take ya koyi sa'a Malam Musa baya nan...
Murza kam har tafisu shiga damuwa .jin wannan zance ..ta shiga tsine ma Maysam tare da surha mata zagi da kyar . tayi mishi kwatance. wurin Bokan.. ya tafi da yar murnar shi...
Je vous aime mes fans
Fasma
Ahmed Gumel
[8/17, 1:55 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[8/17, 1:57 PM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪
🅿️ 37__38
*Ban manta dake ba yayata takai na SARAH ina alfahari dake* *Allah ya bar kauna da zumunci ina yinki irin sosai dinnan*
*Up up up STAR .W.A hakika ina* *alfahari da ku yan kungiyar mu musamman ma*
*Antyna Momyn Mufeedah* ..
*Hadjara (Arfat)*
*Mimsqueen*
*Ummu Usmane* *(i miss you keda* )
*My in-law Queenbaby* ..
*Allah ya qara hada kammu ina kaunar irin totally dinnan* .
Dedicated to all my fans
37--38
```Manzon Allah (SAW) ya ce "ya na daga alamar kyawun musulunci mutum ya bar bin duk wani abun da bai shafe shi ba "
Tirmizi ne ya rawaito shi.
```
A bangaren Maysam kuwa tana shiga falon da sallama a bakinta amma setaji shiru wata hamdalah tayi tare dasakin murmushi jin dadin dabata taras dashiba isa dining tayi ta aje mishi tea din sum2 cikin sauri tayi hanyar futa amma mi se taji yace ke zo nan...
Dan danan dariyar jin dadin data ke ta gushe ta tsaya cak ta kasa gaba kuma taka sa yin baya ...
wata uwar tsawa ya daka mata dan tsoro bata san lokacin data zube nan ba dan kafafuwanta gaza daukar ta sukayi dan ta razana sosai ...da rarafe ta isa inda yake tuni har kwalla ta cika mata ido. Tayi kalar tausayi
Se kawai yaga kamar sweetbaby shi idan tayi b'anna wato idan tayi laifi ko kuma idan taji tsoro ....
Runtse idon shi yayi wata zuciyar tace ka tausaya mata mana ko dan tana kama da babynka...
Wata zuciyar tace mishi a a kada ka raga mata ai dan tana kama da ita ne ma ya kamata ka bata wahala kamar yanda take ba zuciyarka duba da tun da tashigo rayuwarka ta tado maka da ciyon daya dade da warkewa ....beyi wata2 ba yabi umarnin zuciyarshi ya zare belt dinshi ya zula mata daya yace wannan na qara hawa cinyar Momy ne
seda ta gantsere saboda zafi.
Ya dadage iya karfinshi se qara mata ...
Mi Maysam zatayi da gudu ta shige jikin shi ta cukukuye shi
Wani mayan shock yaji gaba daya jikinshi ya saki yayi tagal2 suka zube bisa kujerar palon ...
Maysam wacce tun dazu idonta ke rumtse se yanzu ta bude su jin sun zube ..
Waro idon tayi ta kama bakinta ...
Shi kuma gogan sandarewa yayi sakin baki da hanci yayi ya zuba mata ido bako kiftawa itama Maysam din kasa janye idanunta tayi dan ta tsorata jiran hukunci kawai take
Sun jima a haka ita tana son tserewa amma gogan ya kasa ya tsare ya riketa da hannushi ...kuma ya fada kogin tunani.....
Mutsu2 da take ya dawo dashi da sauri ya tureta taee da hankada ta lokaci guda kuma ya daka mata tsawa ta fice mishi a daki ..
Gaba daya ya gigita ta ..tama rasa ina ne kofar fitar seda taga ya taso ya nufo ta cikin tsawa yake fadin "je dis sors de ma maison "
da gudu ta fice kan kace mi har ta isa bangaren Fulani se haki take ..nan kofar palon ta tsaya tana meda numpashi seda taji normal tukon ta shiga "heureusement"(luckily) Fulani bata palon direct room din ta tashige a ranta tayi hamdalah da Allah ya kubutar da ita a hannunshi da taci na jaki yau ta shafa bayanta tace nasan kila da ya qara min wata da bayan nan ya gama moruwa.....
A bangarenshi kuwa rasa abunda yake mishi dadi yayi kwata2 yarinyar nan ta haddasa mishi fadawa tunanin babynshi a ranshi yace kai dolema na kaita school gobe2 nan ko zanma dena ganinta kwata2...yaja dogon tsaki mtssss
Washe garin kuwa suka kama hanyar Maradin dayake tun a daren ya sanarwa Fulani da me martaba a cewarshi wai an tsere mata a karatun dan haka gwara ta tafi kota cin munsu
Tun adaren tashirya kayanta tsaf akwati ukku manya komi na bukata ta dauka wanda kuwa bata da se gobe yarima ya kaita shopping .
A shopping dinma tsayawa tayi bata dauki komi ba seda taga Murad yayi mata jan ido tukon ta dauki mai da turaruka shima bawai dan batada suba aa kawai dande tsoran fadan yarima
Shikuma wurin kayan ci ya tafi yasa yaran wurin suna jidowa kamar madara lipton Milo etc...komi a wadace ya saye dan Momy seda tayi mishi kashe kwakwara kafin su fito
Haka ya biya kudin aka jida musu a motar da kuyangi duke suka fice se Maradi.
Yana tuki a ranshi yace ya akayi bega yarinyar nan ta dauki pad..wata zuciyar tace mishi peut etre (may be) bata faraba ma..yace amma walahi angama dani (jifa to mi ruwanka ciki kawai iyayi
)
Juyowa yayi yana kallonta ..ita kam se sharara bacci take ..besan lokacin dayace bacci nayi miki kyau...se kuma yace to mi ruwana ciki..tsuka yaja ya cigaba da tukinshi...(kadeji da gulmarka ehe)
Tafiyar awa ukku sukayi suka iso wani shago ya shiga ya sayo mata simkin pad din gabad'aya...
Har llokacin bata farka ba..
Wani haushin ta ya karaji
Tana baccita me dadi cike da mafarkai masu dadi taji saukar ruwan sanyi a fuskarta firgit ta bude ido kamar zatayi kuka amma ganin dodonta ne seta sadda kanta kasa..
Suna isa makarantar dayake abun na sune nan aka cicika komi ya zuba kudin shekarun shidda dazatayi wato secondary
da kudin furniture dana uniform duka komi ya biya
Har dakinta kuyangi sukakai mata kayanta ......daza su tafi da kyar suka rabu da kuyangin...barema da jakadiya rumgume ta tayi se rusa kuka take...
Lallashin ta tayi tace kiyi hakuri naso zama nan kai hatta fulani taso a baki koda kuyanga dayane amma yarima yace aa a barki ai school kikazo ba hutu ba .shiyasa nakeso kidage kiyi karatunki banda wasa..kada kiyi kuka kijawa kanki ciwon kai dama gana safe dakikayi wajen rabuwa da fulani...
Share hawayenta tayi tace shikenan zan baku mamaki in sha Allah ..
Yarima murad seda ya biya gidansu Mahmud ya gaisar da iyayenshi sannan suka kama hanyar komawa
A bangaren su waziri kuwa samako yayi ya nufi wurin boka amma har yamma be samu wajen ba ya gaji likis dole ya hakura ya dawo gida
Ya labartawa Madina komi wani bacin rai taji tace mu bari har murza taji dan sauki se muje ta nuna muna amma kada ya fice satin nan dan asabar din nan ze koma England nan da 6 jours kenan......
Kuma wani babban bakin ciki yau yayi tafiya shida kucakar matarshi abunda ya kullar dani ma shine da kanshi ya jasu ashe dana sani da munyi anfani da wanna damar mu qara cire musu burki..
bansan da tafiyar ba seda zasu tafi shima a bakin jakadiyata naji koda na fito tuni har sun bar cikin fadar ..takaici kamar na mutu...
Waziri ya jinjina kai yace ba komi zamuyi nasara nan gaba..
Love all fans
[8/17, 1:57 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[8/17, 2:00 PM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪
🅿️ 39__40
Cen karkashi makoshinta ta furta Bonsoir(g.eveni
ng) yaya
shima can kasa2n ya amsa da bonsoir ,daga haka babu Wanda ya sakeyin magana se Haider da matarshi da suke ta tsokanar su ,,koda suka iso suka firfito suka kama hanyar shiga hall d'in Wanda cike yake da mutane da Sauri Haider ya matso ya mishi rad'a akunne dayake a bayan su suke se yajuyo ya buga mishi harara daga bisani kuma yaja tsuka ,ya juwo ya sakalo hannuchi cikin na Manane da Sauri ta kalle shi zata yi magana amman se taga fuskar nan a murke dan haka tawha jinni jikinta ta kyale
ita se asannan ma ta lura da couleur (color)d'in kayansu iri d'aya ne sede shi shadda farace tasha aikin hannu se meko take,ya kafa fula ja da kuma takalmi ja shima ,a ranta tace ashe ya Rid beyda laifi dan kayan nan sun haskashi(hum Manane duba da kyau de dan ba kayan bane suka fiddo shi cqn daman shi me kyaune),,
Shima cikin ranshi fad'i Yake ashe yarinyar nan tanada Kyau Masha Allah se de karancin shekarun ta(hum kwade ji da gulmar ku),tun shigowasu DJ ya saki kid'a ,bayan sun zauna ,Safara ta matso tace wow wai kun ganku kuwa ?gaskiya shigarnan tayi muku kyau ,dan wannan ''idée'' d'in ya Adam ce,,
Sambaby ta matso itama tana fad'in ashe da gaskiyar mutane da suke fad'in kuna kama sosai nima se yau na k'ara gaskatawa,
habawa eh..kuwa Manane se tafara turo baki cike da shagwab'a wanda ta zame mata jiki take fad'in haba sambaby ina kama anan ni wly na fishi kyau..
shiko tsayawa yayi yana kallonta....
bayan jawabe2 DJ ya buk'aci ce su dasu tashi su nan taka rawa,
suka fito tsakar hall d'in suduka de a tsaye suke se d'an d'aga kafa dasuke,yen uwa da abokan arzuki se kari suke musu ,cqn Sega A.Razak ma yazo yana musu kari yana kuma musu fatan alkhairi tare da fatan samun zaman lfy
,ita ko tunda ya iso take murmushi ,ganni haka yasa Rid bata fuska ,se kawai ya jata suka koma wurin zamansu har aka tashi amman fuskar nan tumau(umm Doc Rid manya)..
Dayake dagan nan za'a huce da ita gidan ta dan haka bayan antashi daga patyn Motar su Momy aka sakata ,a hanya suka k'ara yimata nasiha ,itakam banda kuka ba abunda take
,da suka iso cikin gidan suka sata fitowa da kafar dama ,tare dayin addu'a ,haka suka Sakata har d'akinta Sannan suka barota tanata kuka,su Sambaby ma tafiyar su sukayi dan har 23h ta fice,..
Shima be shigo ba se wajejan 23h40,koda ya shigo gidan ko takanta bebi ba ya shige d'akin shi ,bayan yayi wanka ya d'auro alwala yayi sallolin shi.ya sanya kayan baccishi.har ze kwanta se kuma ya ga rashin dacewar hakan danko bâ komi k'anwarsa ce gâta kuma yarinya..dan haka se ya fito ya nufi d'akin nata''',a sa grande surprise'(to his surprise) tana kuka har lokacin ya girgiza kai ya iso kusa da ita yace Manane, tad'ago ta kalleshi ,yace kukan mikikeyi ne haka?
tace babu komi,
ya kuma cewa 'as tu faim?,' (kina jin yunwa? )ne ,
tace a'a ,OK to jeki kwanta kibar kukan nan haka dan kada yasa miki ciwon kai,tace to
yatashi yana fad'in bonne nuit (good night),yana fita ta tashi tayi wakan tayi alwala bayan ta ida Sallah ta hau gado ta kwanta ,nanda nan bacci ya sureta,...,,,
Asuba alheri Manane...
Kiran sallar farko ta bud'e idonta..ta shiga toilette ta d'auro alwala tayi nafilfili ta zauna tana azkar bayan anyi asaltu ta gabatar da raka'atanul fajar,bayan anyi Kiran sallah ,tayi sallah asuba sannan ta Budé Alkur'ani me Girma ta fara karantawa..
koda ya dawo daga masallaci d'akin ta ya nufa dan tayar da ita amman tun a kofar yaji sautin muryarta tana karatu .nan ya shagala da sauraranta dan karatun cike da nutsuwa da tajwidi take yin shi tare daba kowani harafi hak'inshi ,,se wajejan 6h30 ta rufe takoma gado dan wani bacci me nauyi ne a idonta...
Bugon kofar palon,da akeyi ne ya farkar da' ita koda ta bude Yesmine da Mushana ne da kalolin abinci sukace inji Mom.ta amsa tace kushigo ku zauna bari na shiga nayi wanka,
hayaniya da karan TV ne ya tasheshi daga baccin yayi tsaki ya tashi ya shiga wanka, da ya fito yayi yan shafe 2 shi ya saka wata shadda ‹'cendre'' (ruwan toka) y'a fito ya isko su Yesmine a palon suka gaishe shi ya amsa.
Ya hanhanga yaga bata palon se ya shiga dakin nata, karan ruwa yaji a toilette din tabbacin tana wanka kenan, se ya aje wani abu abisa gadan ya fita,
koda ta shirya ciki wata atampa rose(pink) ta futo suka yi break bayan ta gaisheshi ya amsa ,
Daya kare se ya futa dan akwai abokanen su na américa,kuma yau zasu koma ,dan baka yatafi yi musu godiya da kuma salama,, da fitarshi ba jimawa Safara ta shigo suka gaisa tace Manane Rid be baki wata kyauta yanzu ba ?
Kyauta kuma !?? Tami ?
Tace tashi mu shiga ciki suna shiga ta sake tambayar kyautar miye wai ?
Ita Safara se daga filo take tana fadin ai aladar kasar wanan ce, washe garin aure ango yayiwa amariya kyauta idan har ta fita kumya.....
Aranta tace yoni da ba abunda ya shiga tsakanin mu dashi wata kyauta zeban..?
Bata gama tunani ba Safara tace amishi nan ga taki kyautar, na bude? kode amshi ki bude da kanki,..
hannu na rawa ta amsa koda ta bude clé (key) ya fado na mota, ta mikawa Safara tace laaa key d'in mota ne gashi.
Safara ta washe baki ta na dariya tare da fatan alheri har bata san tayi subul da baka ba tace kai gaskiya Manane yayan nan naki na sonki da yawa.
Ita de kallonta kawai take, safara ta futa da clé don nuna wa sauran *Zuri'ar* (hum koya akayi ya mata kyautar mota ? nasan de be huce shawarar Haidar ce .) haka ta wuni bak'i nata shigowa,,kuma kowa yayabaa kyautar daya yi mata,se fatan Alkhairi ake musu.
Haka suka cinye sati guda kullum da bak'in dasuke zuwa gidan dan haka Manane a yen kwanakin duk manyan kaya take sakawa ,,tun bayan satin kuwa ta rage sasu ta koma sa english wears d'inta dan daman a takure take
,Doc Rid kuwa kusan kulum cikin yima fad'a yake amman in ya shiga ta wannan kunne se ya fita ta d'ayan ,harde ya gaji ya dena kulata..dukda dama ba wani Abu ke shiga tsakanin su inba gaisuwa ba..
Hake de suke ta zaman doya da manja a gidan daga gaisuwa ba abunda ke hada su seko insu hadu a dinning, dan har yanzu daga gidan Mom ake kamusu abinci yau sati 3 kenan.
Yau ma kamar kulum daya fito donyi break, be ganta ba, har ya gama beji ko motsinta ba, har ze futa seyaga ya dace ya leka ta ko lafiya ?
Tunda ba haka ta saba yiba, dan kusan kullum kamshin turaren wuta ke tadashi ,amman yau palon ma be samu shara ba bare ayi zancen turaren wuta....shigarshi d'akin keda wuya ya ganta a kwance a kasa hannuta rike a ciki se murkususu take ga kuma hawayen dake zarya a fuskarta, da sauri ya iso yace Manane miya sameki ?
Dakyar take iya yin magana tace periode ne, yace ina maganin ki yake ne ?
Da kyar tace na barshi gidan Mom, yayi tsaki ya daurata bisa gado ya fita, ya shiga dakinchi, koda ya duba cikin trouser din maganan nuwanshi babu maganin nata don haka ya hada allura ya dauki tea me kauri a cup ya shigo dakin nata, kukan nata har ya fara futowa yace tashi kamar bata jishiba dan batada karfi juyawa dan haka da kanshi ya jingina ta ya bata tea d'in sannan ya juyata ya mata allura. Nan danan bacci yayi awan gaba da ita, ya rufa mata bargo ya fice.
Koda ya fita gidan Umma ya shiga, bayan ya gaishe ta yace ina Yesmine ne ? Tana daki, to daman dan taje ta taya Manane zama ne dan bata jin dadi... Wayoo ,yanzu ya jikin nata?da sauki alhadulillah..Ok Allah yabata lafiya. Amin ya fita. Yana fad'in na tafi Umma dan inada cours(lecture) yanzu ya fita sauri2(Cours kuma ?to kara tu ya koma? komi?
Koda ya dawo daga aiki ya iskota a palon ya tambaye ta ya jiki ,,cike da jin kumya tace naji sauki,to Allah ya kara baki lfy,tace ameen..
Ciwon be saké tashi ba se bayan sun dawo saga gidan Elh Fayçal daga cin abincin dare..dawo warsu da kamar Awa ya saké tashi tun kan yayi tsanani ya ha'da allura danyi mata,amman se ta fara mishi kuka da magiyar kan ya bata magani a memakon allura,,
Hakade Seda sukayi 3jours yana jinyarta tukon ta warware(gaskiya kina bani tausayi Manane)...
Muje zuwa...
Fasma&Aïcha
[8/17, 2:00 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[8/17, 2:02 PM] A A Dboy: ```Manzon Allah (SAW) ya ce "Duk wanda yake so a bashi tsawon rai,a kara masa yalwar arziki,to yabi iyayensa kuma ya sadar da zumuntarsa "
Imamu Ahmad ne ya rawaito shi.```
Waziri ya jinjina kai yace ba komi zamuyi nasara nan gaba.....
Madina tace Allah ya kasan yaron ne taurin rai ne dashi
(Hum to lokacin mutum beyi ba taya ze mutu inba jahilci ba irin naki hum)
Maysam kam koda akayi mata interview se suka sakata a js2 a memakon js1 dayake Allah yayi ta brain ..basuba ni kaina taban mamaki amma wannan kadan ne daga ciki baiwar da Allah yake bawa tsirakun mutane...
Dakin da aka kaita gado ukku ne a ranta tace kenan mu ukku ne a dakin nan kodan kayan dataga kusa da gadajen ya tambbatar mata da hakan...
Nan ta zaune ta rafka tagumi tana tunanin rayuwarta .....tace ko yanzu Abbana miyake??ko yaci abinci??ko ya tafi kasuwa ...i miss you Abbana.....
Se kuma tace Allah sarki inna Murza ko ya jikinta yanzu ???
Sekuma ta tsallako tunanin Fulani ai kuwa nan shar3 hawaye ya fara zarya a kumatun ta tace har na fara kewarki Momyna hakika kin cancaci yabo baki sanin ba amma kika sani a jikin ki har kika auran danki kwaya tal ..kin nunamin so, kauna inasonki sosai fulani Allah meyin yanda ya so *Sanadin Accident* na samu Momy na fita daga kangin wuyar