Showing 42001 words to 45000 words out of 99653 words

Chapter 15 - SANADIN ACCIDENT COMPLETE BY FASMA

FASMA   

05 Jul 2024

14094

karatun...tana wani turo baki kamar shantu ...lol...
Budar bakin shi se cewa yayi sede in dama mutum bashida niyyar karatun to inba haka ba yan mintuna ne zasu sa mutum kasa yin karatu.....''peu importe(any way) se anjima sanna ki meda hankalin ki akan karatu in kinyi ta daya ni kade na san kyautar da zan miki...
Wata dariya tayi har seda yaji sautin ta a take zuciyar yaji tayi wasai babu wannan nauyi2 daya keji bare zut3 tace Allah yayana da gaske ta fada cikin zazzakar voice dinta..
Seda ya lumshe ido , ya bude su yace sosai yar gidan Momy kede kawai ki dage da karatu......
Shikenan yaya sena baka mamaki in sha Allah ...
Nan sukayi sallama kamar karya kashe yake ji amman dole ne yasa ya kashen ...
Dama yana office dinshi ne ga aiki baje gaban shi ya kasayi tun safe baya jin kwarin jikin shi se yanzu daya ji muryar Maysam amma fa zuciyar shi ta raya mishi da dan kawai sunyi sabo ne har ya dan damu da ita..(oho de )
Tafiya tayi tafiya yau har wata biyu cur da zuwan su Maheeba wajen boka ......ita kam duk tabi tawani tada hankalinta Mahaifiyar ta kullum na rarrashin ta.....
Yaude kama almara da dare MaiMartaba Sarki da matanshin wato Fulani da Madina suna zaune a bangaren shi ..yayi gyaran murya ...tare da fadin ina son yi wata shawara ne....
Su duka suka nutsu ya ce mi ze hana ma hada aure tsakanin Yarima Murad da Muheeba diyar waziri..
Caraf Momy tace ee fa nima na so yi muka wannan maganar amman tunda yanzu kai kayi ni kam na amince ...
Wani uban tsalle da Madina tayi se gata a tsaye cuwa su kan su seda suka tsorata tace wannan ai bama maganar daza a daga aji ce tun wuri ku sake tunani..
Tsawa sarki ya daka mata tare da fadin wannan na rigaya dana yanke shawara ko kiso ko kar kisio wannan ya rage naki..
Fuuu ta fice ta barsu nan ita kade se huci take tace ni Waziri zeyi wa haka ?ni zeci wa amana ?tab ....zamu gani ti
Washe gare
a fada ,,kama daga waziri sarkin fada ,sarkin dogarai..etc.duk sun hallara
Sarki yace da waziri jiya mun tatauna bisa kan diyar ka Muheeba..
Da sauri ya rusuna tare da fadin Allah ya huci zuciyar Allah de yasa ba wani laifin tayi ba..
Ko daya se ma alheri ina de fan
Mi ze hana mu kara qarfafa dangartarmu ne na mu hada y'ay'a mu aure wato Yarima Murad da yar wajrn ka inde ha ba'yi mata miji ba...
Waziri kamar ya mutu dan dadi yace to ai ko anyi mata za'a iya tadashi barema kam ba 'amata ba..
Aa'a babu kyau nema aure cikin aure..shekenan tunda batada se a hada ai..
Da sauri waziri yace wani hanzari ba gudu ba shi Murad din yana da sha'awar karin auren ne(wai tirjin da boka yace yayi ne..)
Sarki yace to ai base yana ra'ayi ba ..kuma dole ne ya yarda da auen..
Kowade na cikin Fada se mamakin wannan al'amarin yake..nan akayi addu'a aka rufe taron..
Muje zufa fans
Fasma ce
Ahmed Gumel
[9/2, 10:04 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[9/2, 10:07 AM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹

🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪

🅿️ 65__66

_Godiya me tarin yawa zuwa ga Fans din Sanadin Accident ..hakika ina jin dadin_ yanda _kuke bibiyar_ book din _Allah ya bar kauna da zumunci me dorewa__ ... ..
*Da yawa daga ciki naga sakon nin na shawarwarin ku . .. *in sha Allah* *Zan gyara .ku sha kuri minku kawai kude ku ci gaba da kasan cewa dani* *Fasma....kuna da yawa Fans bazan iya zano ku ba amma ai* *kusan ina yin ku irin totaly din nan *
*MAMAN SS sakonki ya isa ga Maysam tace tana yinki* **irin sosai din nan lol ...Amma fa Maheeba* *tace a gaya miki ta shirya tawagan yakin ta* ...
*Nide ...ido ne nawa... ..na gode da kulawarki* *kwarai Allah ya bar zumunci* ..
*_Ohh My Zarbaby tu me manque déjà ..wish you a good journey na gode da kaunarki Rabbi ya bar zumunci* .... .
_
Dedicated to My ZARBABY
65__66
```Manzon Allah (SAW) ya ce''yana daga kyawun musulucin mutum ya bar duk wani abun da be shafe shi ba ''
Tirmizi ya rawaito shi.```
Waziri ya sake cewa ai baza ayi haka ba abari ayi da yardar shi..
hannu sarki
ya d'aga mishi ya ce na gama yanke magana ku fara shirye shirye kaway nan da wata d'aya daidai da congé Noël(chrismaty ) kenan ..
nan waziri ya shiga godiya tare da mikewa ya fuce da shoki ya isa gida koda ya sanar wa da Muheeba wani wawan ihu ta kwasa har say da biron da nike rubutu ya subuce mini ya fad'i nan fa suka wuni cikin murna Muhiba kam harda fara yanda zatayi yafiya da kasaita take da wulakancin da zata ma mutane
Shirye shirye kam ya kan kam yau har saura ''deux semaines''(sati 2) inda ango da Maysam basu ma san waynar da ake toyawa ba kay dama gari duka dan ko carte ba a bugu ba yan gidan su Muhiba da sarki kaday suke shirin su inda ita Muhiba har mai gayran jiki ta dauko dan a cewarta ta fi so ta fito yass da ita wai ita a nufinta tana so ta fi mai kama da aljanun nan kyau ni ko nace maysam ko batayi ado ba ta fi ki kyau ko ba ha ba fan???
Ana haka ne Sarki ya kirayi Murad bayan ya gaishe shi Se Sarki ya sako zancen auren shi da Muheeba yanda kasan wata saukar guduma haka yaji a kanshi a take ya dafe setin zuciyar yanainnalillahi..hi .......Sarki ya ci gaba da cewa kuma ina so satin me kamawa na ganka garin nan ...
Da kyar ya iya hada kalmomin shima da kyar ya fara fadin pls Dady kar...
Da sauri sarki ya katse tare da fadin inde har na isa da kai to ina so kayi mun biyaya.....
Allah ya zaba muna abunda yafi alheri shikade Murad ya iya fadi.....
Sarki na yanke kiran Murad ya yanke jiki ya fadi a sume.....
Shigowar Mark kenan dan yayi ta kiranshi a waya baya dauka gashi yana son ansar wani doc me mahimaci shi ya sama ya tako ya zo gidan.....
A sume sheme2 ya ganshi nan fa hankalin shi ya tashi bayan ya kirayi ambulance se kuma ya fara bashi ''premiers soins(first aid)....
Da kyar ya samu ya farfado ambulance na zuwa aka fice da shi emergency..
kwanan shi daya yana jinya Allah ya tashi kafadarshi...tun agadon ya kirayi fulani .....tana dauka ya kuwa fashe mata da kuka kamar ba yarima Murad...
Nan da nan jikin fulani yayi sanyi tasan abunda yake yiwa kuka nan ta lallasheshi tare da mishi nasiha kan yiwa iyaye biyyaya .....
Nan Murad ya ji zuciyar a kashi 100 ,,kashi 40 na damuwar dayake cikin sun ragu ......
Ita kam fulani bata san mi ya sa ma take goyon bayan auren nan ....barema yanzu dataji har kwanciya yayi a asibiti dan tasaan irin yanayin ciwon shi in ya tashi har fidda tsammanin shi ake ...gashi ita bakin ta yayi mata nauyi sosai baza ta iya cewa bata son ayi auren nan .........
Murad yace Momy Maysam fa??
Dan shiru tayi na yan dakika se kuma tace itama ba'asanar mata ba......dan bansan yanda zata dauki lamarin ba ...ina son yarinyar har cikin JININ JIKI NA na ke jinta dan bazan so taji wannan zancen daga bakina ba amma dayake kai mijinta ne se ka lallabe ta ka gaya mata...
Momy kawai a barta base an sanar mata ba dan ni kai na baza....se kuma yayi shiru..
Nan sukayi sallama...
Haka momy ta shiga saka da warwara ta rasa ya zatayi da Maysam....
Hakade ta daure ta kira offishen bayan an bawa maysam wayar ,nan fa maysam ta shiga zuba taji Momy se surutu take mata...can de ta tsageta tace Momy lfy najiki shiru yau ..,...?
Fulani daurewa tayi ta sanawar da Maysam komi bayan tayi mata nasiha me ratsa zuciya ....
Tunda Momy ta fara magana taji wani abu ya tokare mata wuya ,....da kyar ta tara nutsata ta nunawa fulani ba komai ai kuwa fulani na kashe wayar ta fara ganin dishi2 nan ta sulale itama kasa a sume....nan da nan akayi emergency na nan clinik din makarantar aka shiga bata temakon gagawa ....
Murad kam suna gama waya da fulani ya dannawa Mahmud kira ..yana dauka ko gaisawa basuyi ba Murad ya fara magana cikin huchi yace wly kada ka sake ka bugo min katin auren nan kai kar ma ka fadawa kowa .....dan ni bani da tsarin auren mata biyu amma tunda su Dady sun rantse se sun min auren dole shikenan amman pls''je t'en supplie'' kada kayi komi ka barsu kawai in ya tambaya kace ee kayi ..haba da girma na da wayo na ace za'ayi mun auren dole har so biyu....
Ganin yana famar sauka daga kan layi yasa Mahmud taro shi da nasiha ...nan sukayi sallama tare da alkawarin baze yi shirye2n komi har se yazo...
Suna gamawa ya danna wa offishen makaranta su Maysam kira amma mi se aka sanar dashi ai batada lafya ...dafe da zuciya yake tambayan mi ya sameta...
Sukace ai tana emergency room basu fito da ita ba....
Nan fa ya lallaba batare da sanin Mark ba ya shige office din shi dayake a likitar daya ke aiki ake mishi traitement .....
Takardar neman hutu ya rubuta tare da cike kaf wani file dayansa za'a bukata bayan bayan nan.....direct da kanshi ya kai office din babba su ...dayake sun san yana da matsalar zuciya kuma abunda yake da bukata kawai gida ...ba tare da bata lokaci ba yayi mishi signé ya bashi dan su can suna tattala da taka tsan2 kan rayukan yan adam .kun de sani base na bata lokaci ba ...ko ba haka ba my Momyn Hajia ...
Direct aéroport ya fice amma cikin rashi sa'a be samu flight me tashi yau ba....shi so yayi ma ya dauki hayar jirgin gaba daya inde zasu kaishi se su ka nuna mishi ai abun ba daga nan take ba .....hanyar ce ke cike ga iska me karfi ...ga gajimarai .....Dole yayi hakuri ya dawo zuciyar shi kam banda lugundan zut3 babu abunda take moshi...kira kuwa yayi yafi a kirga amma maganar dayace tana emerjency..fada da masifa kam malaman makarantan sun shashi duk da sun sanar mishi yaune kawai amma se bala'i yake zuba a duk kiran da yayi..musu..
Kai bama su ba hatta Mahmud seda yasa shi zuwan Maradi babu shiri dan a yanda yake mishi magiyar yaje ya gani mi ya sameta ...har seda shi kanshi Mahmud din yaji tausayin shi.......
Be tsaya nan ba nan ya kira fulani ya daga mata hankali ita ma ..ta kirayi makarantar suka jaddada mata ..direct ta nemi izini wajen mijinta sarki dare da fada mishi lalin da ake ciki...beyi wani gaddama ba ya sa aka shirya musu jirgi itada Mahmud daya zo sanar mata da ciwon Maysam din tare tafiyar Maradi .....abu nasu kan kace mi 10min har gasu a Maradi ..direct motocin dasukazo daukan su Clinik din makarantar suka fice...
Har lokacin babu wani good news ...
A bangaren Murad kuwa se hawaye yaji ya fara zarya a idon shi(haba kada ka bada maza man ....eh man )nan ya shiga tunani kada fa ya je ya rasata l
Kamar yanda ya rasa SWEETBABYN shi...yana nan har aka kira magarib babu new ..
Se bayan sallar isha'i daya sake gwada kira ya koyi sa'a ya na kira Mahmud yana dauka ya bawa Maysam dan ta farfado za a kaita dakin futu..........
Cike da zakuwa yace Mahmud how is she now..,?
Muryar kawa taji se jin wani sanyi ya ratsa zuciyarta ita kanta tayi mamaki hakan ..tace yayana am fine now ..
A tare suka sauke Wata sanyyayar da lallausar ajiyar zuciya ..kuma se suka saki yar dariya lokaci guda ...yace wai miya sameki ne..
Shiru tayi ..se can tace nima de ban sani ba kawai de s....
Momy ta karbe wayar tare da fadin haba Son ''elle as besoin de se reposer ...so ka bari in ta huta se kuyi maganar ...marerecewa yayi kamar tana ganin shi ya fara zubo mata shagwaba....ganin yana son rinja yarta yasa ya kashe wayar...
Itama oganiyar bata so fulani ta katse su ba ........
Washe gari kam asubanci yayi ..karfe tare jirgin su ya keta hazo...
Safe a good journey Murad..
Love you all..

Dedicated to all my fans
67__68
```Manzon Allah(SAW) yace''lallai Allah ta'ala ya haramta wa wuta cin naman wanda yake fadin ''La'ilaha illallahu''don Allah''
Muslim da Bukhari ne suka rawaito shi``` .
Washe gari kam asubanci yayi ..karfe tara jirgin su ya daga se Niger......direct Maradi ya sauka .....Mahmud kawai ya san da zuwan shi shima se dan ya zo daukan shi ne.....
Momy na break kawai se jin salamar Murad tayi ...ba karamin mamaki tayi ba ..
Koda ya shigo direct bakin gadon da Maysam ke bacci yaje ya zauna abunshi ....kura mata ido yayi yana kalonta seya ga ta rame mishi......dukawa yayi yayi kissing din goshinta ....
Mahmud da ya shigo yanzu ya duka ya gaida Momy ya tambayyi ya me jiki .......duka cike da mamaki take amsa mishi ta nuna mishi Murad ......
Mahmud dariya yayi yace to idan ka gama rashin kunyar seku gaisa da Momy..ko.
Waro ido yayi yana kwallon wurin da Momy ke zaune dan fa shi har ga Allah be san tana dakin ba ...idon shi ya rufe kawai wajen son ganin Maysam...
Se kuma ya zame ya zauna kusa da Momy yana aikawa da Mahmud sakon harara......
Mahmud yayi musu sallama ya fice abunshi yana meyi wa Murad gwalo....
Kicin2 yayi da fuska .......yana sosa kai yake gaida fulani ya kuwa sadda kai kasa.....
Fulani har cikin ranta taji dadi ganin hankalinshi ya fara kwantawa da kuma karkata zuwa Maysam .....
Murmushi tayi ta shafa kanshi tace sannun Son kasha hanya fa ...ga break nan kayi dan da alama direct nan ka sauka.....
Yana fa jin yunwar amma dan shagwaba ya saka kayan break din gabanshi amma yaki zubawa...
Fulani ta gane shi sare ta kyaleshi ....tace zuba mana kaci...
Shagwaba ya shiga zuba mata wai shi baze iya serving din kanshi ba........
Suna haka Maysam ta fara buda idannuta da addu'ar tashi daga bacci ta tashi ta sauke ido ta tar bisa fuskar Murad ....
Itama bata wani lura da fulani ba tace yayana ....tana kokari saukowa...
Da sauri ya isa bakin gadon suka rumgume juna ... Se Maysam ta fashe mishi da kuka ....
Tashin hankali da sauri ya dora ta cinyar shi yana tambayar ta mi ya same duk ya wani kidime....
Cike da shagwaba tace ba kai bane..
Ni kuma ya nuna kanshi cike da tsoro dan shi besan miyayi mata ba...yace mi nayi to...
Shirme irin na Maysam se cewa tayi bakai ne kayi tafiyar ka ba ni kuma nayi missing din ka..
Dariya yayi har da dan sauti yace to shikenan ai gani nazo ko ....
Dogarai dake tsaron kofar dakin suka cika da mamaki jin dariyar Murad nan fa aka shiga kallon kallo dan su manta da suga murmushin shi tun kafin suyi wannan Accident din da SWEETBABYSHI ta rasu....wanda suka jima a masarautar kenan ....sabbi zuwa kam cewa ma suke baya dariya ..
Dora kanta tayi bisa kafadarshi tare da fadin sannu da zuwa yaya...
Karan hancinta ya ja yace yauwa yar gidan Momy...
Tana dariya jin sunan daya kirata dashi ai kuwa daga idon da zatayi sukayi ido hudu da fulani .... Waro ido tayi sekuma cuwat ta yi tsaye ...ta sadda kai kasa ...
Shi besan mi ya sata yin haka ba ...se ya fara kokarin meda ita bisa cinyar ...
Nan fa ta fara tirje2 tana fadin kin ganshi ko Momy ...ni ka kyalleni..
Gumtse dariyar data taso mishi yayi ganin wai kunyar Momy takeji..
Sake mata hannu yayi ..da sauri taje kusa da Momy ta zauna kai a kasa ta kasa dagowa ..tace Momy ina kwana...
Itama fulani dariyar tayi dan abun nata abun dariya ne..tace lfy lau ya kwarin jiki ...
Murad ya ce daga baya kenan seda kika gama rashin kunyar taki zaki wani zo kisa jin kunya..
Shure2 kafa ta fara tana kukan shagwaba ..
Fulani tace a'a kyaleta daga zowa kada ka takuran yarinya...
Gwalo tashi ga yi mishi jin fulani ta goya mata baya ..yun kuri yayi kamar ze kamota ..
Da sauri tayi hanyar tolet ta tana fadin momy barin wanka ..
da sauri shima yake shirin mara mata bayan ..fulani da tayi kasake tana kallon shi ..wannan rashin ta idon har ina ....ganin fa da gaske shiga zeyi ya sa fulani tsayar dashi da fadin to barin in barmuku dakin nan ..tun kan abun yayi nisa..
Cike da shagwaba yake fadin haba Momy tayata ne fa zanyi ...saboda batada lfy ...
Murmushi kawai tayi tare da girgiza kai ...
Koma wa yayi ya zauna yana ta zuba wanda duk yawancin maganar Maysam ce..
Tajima ciki har Murad ya fara korafin da mitar cewa kada fa aje ko zamewa tayi ..ko ....
Itade fulani najin shi bata tanka ba ...
Tana fitowa daure da towel dinta da hidjab .....shi da kanshi ya shirya ita...
Ya jayota ya zaunar suyi break tana kokarin serving dinsu ...Murad bako kunya ya rike hannun Maysam din yace bari na zuba mana ke da bakida lfy...
Shiyayi serving din su kuma shike bata a baki ..
Fulani a ranta tace ashe dama shakiyan cine ..zama ka iya serving din..
Ganin abun bana karewa bane se ta hau waya ..da sallama ta fara ..suka gaisa da alama de mace ce...sun dan taba hira take sanar mata da gata a likita ma matar Murad ce bata ji dadi ba .... Matar ta jajanta mata ...fulani tace yanaki jikin ...?
Tace to alhadulillah
Can kuma se ta bawa Murad wayar yana karawa bayan ya gaisheta ya shiga zuba mata shagwaba har tafi wacce yake yiwa fulani..najide ya kirata da Mom.....
Ita kuwa Mom din ta lalace wajen lallashi ...
Daga baya ya bawa Maysam wayar ya cemata Mom din SWEETBABY nace a...
Hannu na karkarwa ta amsa tana nanata sunan cikin ranta dan ita jitake yana nufin yarinyar da ze aura ce SWEETBABYN.....
Sallama tayi tare da gaisheta..
Muryarta kawai Mom taji amma seda gabanta yayi wata irin mummunan faduwa ..da kyar ta nutsu ta amsa mata ..tace ya jiki....
Tofa the same Maysam taji itama..da kyar tace naji sauki alhadulillah...
Mom tace yaya sunanki ne..
Maysam sunana se kawai ta tsinci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login