Showing 69001 words to 72000 words out of 99653 words
..wanda aka sa nanda wata shida masu zuwa dede da basu vacation kenan..
Soyyaya kam tsakani Mark da Mariam ta ginu sede babu yanda zasuyi tunda shima Mark din parent dinshi sun zaba mishi mata a can gida Niger ..duk da haka yaso ya hada duka biyun ya aura wato Mariam da kuma zabin iyayen shi to amma wuri ya kure mishi Ma'aruf ya rigaishi..kuka kam sun sha shi ranar bare ma Mariam kuma wani karin takaici da bakin ciki wata conscidence rana daya ne danashi da nata Mariam din.kuma abunda yake kara bawa Mariam haushi be huce ance mata mijin daza ta aura anan England yake aiki ba amma be taba zuwa ganinta ba da sunan dan uwanta ma bare ace da sunan mijin dazata aura....shiyasa ma ta yanke hukuncin tunda de bashida kirki itama baza nemeshi ba kuma da alama baya sonta kamar yanda itama bata sonshi.. Murad shi da su Maysam sune masu lallaba da rarrashi ....
Mufeedah kam ba ama magana inde wajen zuba soyyarsu ne yi suke .kamar ba gobe...
To bari mu leko oga Murad da yar gidan Momy..
Shi kam ana shi bangaren komi ya jagule mishi yanzu kam ya tabbata da Maysam'' occupe une partie de son corps .'.yanzu ya yarda da cewa ya fara fadawa tarkon son Maysam . sede har yau SWEETBABY na nan makale a zuciyar yansan de yanzu Maysam ta fara cinye rabin zuciyarshi ..(ina fatan de baku manta cewa rabin zuciya Murad gareshi .i mean rabin soyyayar Sweetbaby ta ciye shi da fari kam gaba daya sweet baby ta ciye zuciyar .. Mahmud ya bashi shawarar da ya rage dan shine miji ita mata wata rana idan har ya mallakar mata duka zuciya kenan baze taba ganin defaut dinta ba koda tayi badede ba..har fada seda sukayi a wancan lokacin tun kafin mutuwarta ..seda gabaya yayi nazari yaga kuma hakane ..namiji shike rike gida inya sake mata ita zatana bashi iko . koda rabin ne ma dayaya ya karata bare ya bata duka da kyar da siddi yayi kokari raba zuciyar ya ..to yanzu kuma Maysam take son ciye rabin....)tab zanga yanda zakayi ๐ค..
Gashi yanzu d'an ta'ba tan man dayake yi bata barinshi setaga dama shikuma baya iya yi mata da karfi .ko kuma ta shiga kiran sunan sweetbaby.duk sha'awarta na dawai niya dashi ..ya rasa yanda ze yi da ita .kuma shi baze yi zina ba dan yayi migun tsanarta kai shifa ma mata basa gabanshi Maysam kawai yake kunde sanshi base nayi dogon bayani ba akan sweetbaby ..Maysam ma dan ya fara sonta ne ..
.yau ma kamar kullum ta kama lahadi ba school shima kuma yana gida ....kunde san mutuniyar ku da iya tsokana ..dan yanzu batada aiki se saka english wear a cewarta ta gaji atampuna ..sede in zata school take sakawa amma inde a gida ne to fa abun ba sauki dama2 ma in zata sauko palon kasa wurin su Mufeedah takan dora after dress ....
Zaune yake ya saka laptop gaba yana son yayi aikin shi aman oganiya ta kasa ta tsare taci uban kananan kaya se wani dan bala'in kamshi take zubawa na turare da humrori takuma zauna nan palon saman tana kallo tv abunta ga fruit kusa da ita tana sha .. ....
Can tace pls yaya Computer muke so kasai muna akwai aikin da zamu fara dashi inaga gobe ma dana wajenka zani dan gobe ne zamu fara aikin.
Tunda ta fara magana yake kallonta yajita sare kuma Sede yasan yana kallonta amma baze gaya maka taka meman abunda yake kallo ba a jikinta dan ya tafi duniyar tunani . abunshi ..
Can ya sauke ajiyar zuciya tare da fadin Ke zonan...
Yi tayi kamar bata san da ita yake ba a ranta tace inde bazaka fasa kirana da ke ba to ni kuma zaka kwanan nan dan bazan amsa ba..
Se da yace yar renota zonan mana..haka ake gayawa mutum abu gatse2 ai seki zoki rarrasheni man tukon
Se lokacin ta kalleshi tana turo baki tana gungunin cewa sekace wani baby za'a rarasheka tana isa babu kunya kawai ta d'ane cinyarshi tace gani to.. ...
Damko wuyanta yayi yana wani shinshinata yace ci gaba da zaginan nawa tunda yanzu kin fara raina ni..idonshi kam harsun fara canza kala yizuwa ja. .
Tace Ni kuma to yaushe kaji daga bakina ....
Share zancan yayi da fadin yaude kad'e ki barni nayi wly na gaji hakurina ya fara karewa .....tun muna mu biyu muna sheda juna ki bari dan wata ran kika shiga hannu bazata miki kyauba...idonshi kyam a kan dan karamin bakinta
Ganin inda ya nufa yasa ta fara zamewa tana fadin 'aa nide ka bari na kara girma tukon ina jin tsoro kam...kuma ma ina dayar matarka kaje mana wajenta wanda kake wani fadin tana da zallar kyau ..
Yace ki bar maganar nan ba lokacin yinta bane kuma ma ni wasa nake miki babu wata aure dana yi...
Cike da shagwaba da sangarta Maysam tace kawai wayo kake son yi mini ni fa gaskiya kawai na hakura da kai tunda de harta rigani kawai kace ta dawo ..ni baz...
Bata gama fadi ba ya shiga kissing dinta dan ya gane kishine kawai ke dawiniya da ita ..da fari taso hanashi se kuma ta kyaleshi dan dama yau itama da san kasancewa a jikin shi ta tashi dan haka bata hanasa ba ..can naga abu yafara yin nisa har ina fadin ku kuma kuryar daki mana nan fa falo ne amma basa ma jina romance kawai suke abunsu ganin abun yana so ya fice tunani na ya sa na tattara yan komatsena zan bar musu palon har na juya naji Maysam na fadin nide bana so tsoranka nake pls ka bari na kara girma ..aman shi bayama jinta ..cikin kuka take fadin hakan...
ganin fa da gaske yake yasa ta fara fadin yanzu amanar sweetbabynka zakaci ne ?..
Ganin baya jinta yasa takai bakinta dede kunnen shi da karfi tace Sweetbabyyyyyyy ..pls ina kike kizo zeci amanar ki ..
Kamar giftawar walkiya naga Murad ya tashi cuwat ..ai Maysam a dubu ta arce dayan dakin wato na kishiyarta๐...
Shi kam nan ya dunga bugun kujerar daya ke kai da hannushi ..yana fadin why3 ..am so sorry my sweetbaby bazan sake ba ..pls forgive me .na kasa controlling din kaina aman bazan kara ba ..a yanda yake maganar seka rantse tana gabanshi ..haka ya kari surutun shi ya shiga bayi yayi wanka tare da barin gidan ma gaba daya...
Ita kuwa Maysam tana shiga dakin ta fashe da kuka dan se da tayi abun taga bata kyauta ba ..Ko babu komi mijinta ne Muradinta abunsonta kuma hakkishi ne ..gashi kuma tana da yakinin yayi fushi da ita yanzu..kai ita da mi ma zataji. Nan tace why3 yayana be cancanci haka daga gareni ba yanzu ko awani hali yake se kuma tace daga yau nayi alkawarin bazan kara hana sa ba dan gujewa fadawa ga halaka dan tsinuwar mala'iku ba wasa bane ..dan ta tuna da Hadisin ```Manzon Allah (SAW) dayake cewa ''idan mutum yayi kiran matarsa zuwa shimfidarsa setaki zuwa ya kwana yana fushi da ita to malaiku zasu yita tsine mata har safiya'(Bukhari da Muslim)```
Ta dora hannu aka cikin kuka tace na shiga tsinuwa goma(10) da gomiyatara(90) ..wata zuciyar tace kuma ki duba fa yayi miki uzuri da yawa ba yau yake bibiyarki da bin bayanki ba amman kina ja mishi rai.
Wata zuciyar tace to ai ba laifinki bane tsoranshi ne kawai kike ji kada ya kareraya ki(ji fa๐ to ya cemiki ana kareraya mitum ne.. )dan a yanda yake din nan kema kisan kukanki baze kwaceki ba sede sunan sweetbabyn shi. ..se kuma dayar zuciyar tasake tunatar da ita cewa ai hakkinshi ne dole kuma kibashi in baso kike ki kasance cikin tsinuwar malaiku kamar yanda kike ciki yanzu nan..tunawa da hakan a million ta fito ta fada dakinshi aman setayi rashin sa'a dan har ya fice a gida ....wani kukan ta sake fashewa da shi haka jikin babu kwari ta dauko waya ta danna mishi kira aman har ta katse be dagaba kai kira na biyu data sake sema akace mata wayar a kashe ....nan tashiga kuka tana fadin pls yaya pardonne moi kazo bazan kara hanaka ba .....can de ta lallashi kanta tare da alkawarin yau zata bashi hakkinshi koda be nema ba ita zata nema (tofa Maysam rigima๐โโ๐) se kuma ta shiga duniyar tunani tace kai zanso sanin yaya sweetbabyn nan take koda ma photon ta tane ........itama de wanka tayi ta sauko duk jikinta yayi sanyi wurin su Mufeedah dan tasan itada ta ganshi se dare tunda yayi fushi da ita..haka suka wuni wanda Maysam ta dan sake kadan dasu suka sha firar su wanda yawancinta ta school ne .....
Tun bayan la'asr take shiga da ficen dora girki duk tabi ta gajiyar da kuyangin gidan dama su ukku kade .ne.abinci ma kala biyar tayi jus kala ukku ,banda qana nan specialites girki kamar su ''pain perdu salรฉ, crรชpe etc..
Su Mufeedah kam banda dariya babu abunda suke mata dukda sunsa daman ita takewa mijinta abinci kullum aman yau gilgilwar kan tata tayi yawa..itade bata kula su ba aikinta kawai take .......
Fans da gaske fa inaga Maysam zata bashi hakkinshi du da tana kunyar aman dan ta fita a tsinuwar malaiku zata daure dan kuwa duk wasu kayan da Fulani ta aiko mata yau seda tayi anfani dasu dan se jefi2 take aiki da su aman yau kam rankatakap ta dauko su. Kamar su kanunfari,bagaruwa,ganyan magariya..etc..
Ta jika wannan da zuma tasha in anjima tasha wani da madara...tofa abun nata yafara ruuko ido ๐kai fans ku tuna mata fa budurwatake zata sha wuya fa.. dan ni ba tama jina duk gani take kamar bana sonta da Muradinta ne๐๐..nide ba ruwana ehe..
Murad kam tunda ya fita ya fice office dukda babu aiki kiranta kam tun amota ya gani aman seya kashe wayar..yana nan har bayan sallar la'asr ga yunwa ta dameshi dan tunda ya fara cin abincinta ya dena cin na restaurant kona kuyangi dan baya jin dadin su kwata2 ....biscuit da madara yayi wunin sha se black tea.... ..
Kunna wayar yayi ai kuwa sega kiran Mahmud ya shigo ..bayan sun gaisane Mahmud ke sanar mishi daman Momy ce tayi ta kiranshi tun dazu aman taji akashe kuma takira matarka tace ka fita to shine fa ta tada hankalinta....
Yace am fine aman bari na kirata to..
Mahmud yayi saurin cewa ''es tu sure que tu vas bien? ''(are you sure you are fine?) dan na ji muryarka wani iri fa..
Ajiyar zuciya yayi da kamar bazece komi ba se kuma ya sanar mishi halinda yake ciki ko ze sama mishi mafita..
Mahmud ya kwashe da dariya harta kullar da Murad yaja tsaki yace kaji matsalar ka ai..in baza ka sama min mafita ba to se anjima..
Tsagaitawa yayi yace to kawai tunda de ba santa kake ba ka murkusheta ko ta karfine ka anshi hakkinka mana..
Murad yace bazaka gane ba to ai yanzu na dan fara sonta bazan iya yi muta ta karfi ba ..kawai zanta hakuri..
Mahmud yaja tsaki yace duka ma nawa Maysam din take ne kada fa ka manta yar renonka ce..
Murad yace tab ai wly yarinyar nan ta fice tunanin ka ka barta nan da wly yanzu ita ke renona dan ta fini kwarewa ta kowani fanin..yanzu ita ke renona
Mi Mahmud zeyi inba dariya ba ..can yace to kawai kasaka mata maganin bacci sekayi abunka..dan zaka cutu fa
Murad yace a'a bazan iya yi mata haka ba gwara na cutun da nabi ta haka(๐โโ๐ku taya Murad da addu'a fa dan soyyaya ta mishi mugun kamu aman shi yana ganin yanzu ne ya dan fara sonta)... Yaci gaba da fadin gashi kuma bana iya jimawa ina fushi da ita ..dan ko wanan abun datayi mun kasa fushin nayi kaga harda computer da suke so na sai musu su duka ukku..
Mahmud yayi mishi godiya tareda addu'ar Allah ya kara budi se kuma nasihar da yayi mishi kan ya lallabe ta tun wuri dan kada ya kasa jurewa ya fada ga halaka dan ita sha'awa c'est naturel ..ko wani dan adam yana da ita..dan haka kayi a hankali..
Godiya yayi mishi sukayi sallama tare da jaddada mishi ya kira Momy ko hankalita ya kwanta..
Suna gamawa kuwa ya kira ta nan suka nan tattaba hira ....fulani na tabayyarshi ya akayi ya kashe wayarshi ....
Aman se ya kawar da zancen dan baze iya gaya mata ga abunda ya faru tsakanin shi da Maysam har ya kashe wayar kuma ma be taba yi mata karya ba kuma baze fara daga yau ba ..yace Momy ina maganar Ita Murza da fatan komi yana tafiya dede..
Fulani tace kwarae na saka a dunga binta duk inda zatayi ....aman de har yanzu bataje wani wurin ba..nan suka tattaba hira sukayi sallama..
Computer shi ya bude yana kallo se kuma naga yana sakin murmushi shi kade ..lekawa nayi naga miye ya saka shi dariya lokaci guda haka..
Hum ๐photon Maysam ne da Sweetbabyn a screen din yana kallon yace tayaya zan ara miki computer na kiga photonki ne dana sweebabyna ne a screen ..ya kuma cewa kai amman fa suna tsanani kama fa. Kamar ya da kanwa.se kuma yace kai Sweetbabyna tafita kyau.se kuma yayi kalar tausayi yace miyasa ni kullum wanda nake so suke guje mun su barni ne..a lokacin danake bukatar su nan ya lalace da zancen shi shi kade...har kusan magrib ..sanan yayi alwala ya fice mosque..
Ina ganin haka nima na aje biro na dan na sauke farali...
Muje zuwa ..๐โโ
Ina yinku irin sosai din nan๐๐โค..
Fasma ce ๐yar mutan Zinder.
[9/13, 9:54 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ๐๐_*
[9/13, 9:55 AM] A A Dboy: ๐ *STAR WRITER'S ASS* ๐โจ๐
( _Home of spรฉcial ๐ก&extraordinary writers_ )
๐น๐น *SANADIN ACCIDENT* ๐ฅ๐๐น๐น
S.W.Aโ
๐ณ๐ชStory&Written
by
*FASMA* ๐ณ๐ช
*Sumayya ,Iman,Maman Ss , Fatima to Maysam taji sakon ku kuma ta gode da shawarwarinku* ,๐ *tace zakuga sauyi...and tace tana yin ku irin sosai din nan๐.*
*Fans bazan gajiya da mika sakon gaisuwata zuwa gareku ba ..ina sonku irin more totaly din nan* ๐โค๐
Dedicated to all my fans๐โค
๐
ฟ95__96
```Manzon Allah (SAW) yace''wanda ya kawar da mugun abu daga hanyar da mutane ke wucewa ,to za'a rubuta masa kyakkyawan aiki ,wanda kuma aka karbi kyakkyawan aikinsa zai shiga Aljannah
Bukhari ya rawaito shi.```
[13/08/18 ร 00:00]Maysam kam tun bayan sallar isha'i ta gama kominta taci uban ado ta zauna nan palon sama tana jira amma ji kake shiru kamar an aikin bawa garin su ...yau ko exercises din bata ji zata iyayiba ...suma su Mufeedah basu neme taba ...nan ta kunna tv ta kura mata ido kai kace tasan mi ake yi alhali hankalinta na can duniyar tunani ...har karfe tara babushi babu labarin shi..hakanan jiki ba kwari ta danna mishi kiran kamar da wasa ta shiga sede be daga ba ....se ana biyar ya daga ko sallama babu yace wai miye ne kin dameni da kira..
Itama a memakon ta bashi amsa se ta fashe mishi da kuka .....
Yaso kashe wayarshi ya kyaleta se kuma yaji baze iya hakan ba dan har cikin ranshi yake jin kukan nan..
Dan haka ya tausasa murya yace kiyi shiru ki fada mun mike faruwa ...waya tabaki ne...
Ji tayi wani abu yazo ya tsaya mata a makogaro a ranta tace be masan shine ya taba tan kenan wata zuciyar ta fara ingizata da cewa ai wannan ma reni ne ..bayan yasani sare bakya iya jure fushin aman yazo yana tambayar wane ya tabaki ,....hum ai duk laifin kine dakika bari har yaga damar ki haka ...duk son da kike mishi ai be kamata kiyi saukin bada kanki ba ..ko kin mata ranar da kuka fara haduwa da mari kuka gaisa ..bayan nan wace irin tsana ce be gwada miki ba ..seda ga baya kuma aman kiyi tsai ki gani yama tab'a baki hakuri kan duk irin abunda yayi ta miki ne.....sosai tayi na'am da hudubar zuciyar.. Dan haka a fili tace mishi babu komi.. Tana da share hawayenta . ....
Sun jima can babu wanda yayi magana kowa da abunda yake sakawa cikin ranshi sun kusa minti 5 a shirun kuma babu wanda ya katse layin..
Murad ya katse shirun da fadin se anjima tun da de bakida abun fadi. ....
Da sauri yace pls yaya ka dawo yanzu bana son kana cika dare a waje ..
Ajiyar zuciya ya sauke yace shikenan ganinan zuwa .to. .
Se lokacin ta sauke ajiyar zuciyar itama tace a shigo lfy..
Wani dadi taji jin gashi nan yanzu ze dawo ..
Befi minti 30 ba ya shigo gidan...ai Maysam na ganin shi ta manta da wani huduban da zuciyanta ta mata ..da gudu taje ta rumgumi a bunta shima kara matseta yayi ajikinshi atare suka dinga sauke ajiyar zuciya ..sun jima a haka Maysam tayi karfin halin raba jikinta dana shi tace mutafi ka watsa ruwa se kazo kaci abinci dan na san bakaci komi ba .......beyi muso ba dan yunwa yakeji... tana gaba yana biye da ita a baya ..a ranshi yana raya anyi fa manya mata anan .....suna shiga bedroom yazo ta baya ya rumgumeta tare da sakalo hannushi ya kewaye kugunta ...se wani shinshina ta yake yace kinyi kyau kula kamshi nan yayi mun dadi .....
Itade batace komi ba dan tunda ya rumgumeta taji wata kasala ta rufeta.ga kuma kallamashi daya kara sanyaya ranta.ganin abun ya na gaba yasa tace pls ka bari kaci abinci tukon......
Da sauri ta zame tayi tolet dan hada mishi ruwan wanka ..ai kuwa tana ciki ya tarar da ita ...bayan ta gama zata fita yace na gaji da yawa ko zaki tayani ..dama daga shi se towel ne
Wani waro ido tayi tana nuna kanta tace ni?tab ai kam ban kai wurin ba ....ni yar karamar nan dani zanyi wa babba wanka..tana wani