Showing 24001 words to 27000 words out of 94443 words

Chapter 9 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

161

atar jin komai daga gareka&  Shiru ya yi yana d an cije leb ensa kafin ya ja k afa ya koma cikin parlorn ya zauna a kujerar da ya tashi idonsa a lumshe. Hannunsa cikin tarin sumar gashin Kansa ta asalin Fulani mai sulb i da taushin gaske. Tee ma kenan ta kasa fuskantar sa balle kuma sauran da suka fita zafin zuciya ya tabbatar Dee sai ta masa marin da ya sai ya kusa ganin wuta. A yanzu yake ganin wautar sa da bai gaya musu ba tun a farkon fari ya sani yana da laifi da matarsa ce ka dai ta san duk wani cigabansa don ko yaransa ba su san komai ba. Hannayensa yake fusgar gashinsa da su. Idonsa a lumshe yana jin yarda jijiyoyin kansa suka tashi. Bai san tsawon lokacin da ya d auka a nan ba ya dai ji an kai glass cup bakinsa. Yana bu de ido yaga Tee ce a tsaye da cup d in ruwan mai mugun sanyi ta kai bakinsa, duk da fuskarta a ha de take ga idanunta da suka nuna alamun ta yi kuka. sai da ya saki murmushin k asan leb e ya ha de hannunta da cup d in ya shanye ruwan tas, dama ya sani ko kowa ya yi fushi da shi Tee ba zata iya ba&

 Ka bani mamaki Kiddo, kuma zuciyata ta d au zafi banda Abbansu Haulat ya tunatar da ni abinda na manta, ya kamata na ji uzirinka na kuma saurari abinda kazo min da shi kafin na zartar da hukunci& Menene sana arka kuma ta ya aka yi ka samu wa dannan mak udan ku di haka da mu ba mu san mafarinsu ba& tunda da kanka ka fa da rabonka da aikin gwamnati an d auki shekaru goma balle nace ko ku din Albashinka ka juya kake kasuwancin da su? Na san baka da komai don Uban mu bai mutu ya bar mana komai ba sai tarbiyya da ilimin addini da na boko? Wace Sana a kake yi Kiddo? Kada dai kace min rashin jin da ka yi da yarinta shine ya dawo, sana arka halal ce ko haram? I want to know Kiddo? Ta fa da tana ha diye wani yawu mai d aci ga hawaye ba zuba daga kwarmin idonta. Tsoro take ji bata son abinda zuciyarta take gaya mata ya tabbata& Duk da ko Makaho ya san amsar tambayar koda bai kalli idanun Moddi ba zai iya gano gaskiyar amsar. Ba sana ar arzikin da za a b oye sai dai idan ta tsiya, tabbas ba halastacciyar Sana a Moddibonsu yake yi ba, kamar yarda zuciyarta take sake tabbatar mata don haka ta sake ware idonta a kansa  Ina jin ka Imaaaam? Ka fa da min ko na tara Hajja da kafatanin y ay anta ka gaya musu& . Shiru ya mata idonsa a lumshe yana murzar goshinsa murya a k asa ya furta  Baki yarda da ni ba Teee&   Ban yarda da kai ba Moddi, har sai ka sanar da ni sana ar da ka ke&   Yankan kai&  ya fa da cikin cunkusashshiyar murya kafin ya mik e yana d aukar wayarsa ya yi hanyar waje bayan ya shafa kumatunta  Zan dawo idan kin saka yardar Imam Moddibo a ranki, amma for now ba zan gaya miki komai ba, don ina hango abubuwa da dama a idonki& Moddibo d an yankan kai, k ungiyar asiri.. mai Fataucin k waya& mugayen makamai ko kuma Moddibo D an kidnapping na san ba abinda ba zai zo ranki ba& nagode sai anjima&  Ya fa da yana ficewa ya barta da baki sake tana kallonsa zuciyatta kuwa banda tsalle ba abinda take, da gaske tsoro take ji. Sai da ya isa mota ya shiga ya zauna idanunsa a lumshe ya ware A.C sosai ya daidaita yanayinsa sannan ya d au waya ya kira Amani muryarsa a cunkushe ya furta  Hurry up fito mu tafi&  Ya katse wayar yana daidaita numfashinsa da yake fisga da k arfin gaske ya cije leb ensa su ma kenan sun masa wannan kallon inaga jama ar gari& .
H

Knocking take yi a hankali suna tsaye ita da Haulat amma sam bai ji ba, sai da ta sake bugawa da k arfi a fisge ya bu de lock d in motar yana zuba mata wani kallo da ya saka hantar cikinta ta ka da don bata tab a ganinsa a irin wannan yanayin ba. Ta shiga jikinta a sanyaye gaisuwar Da Haulat ma take masa bata sani ba ya amsa ko bai amsa ba ta ji ya fisgi motar da mugun gudun da ya sata runtse idonta don ta san isarsu gida lafiya k alau sai abinda Allah ya yi& .




5إ?5ؾ?5???5ض?5??? 5ة?5ض?5???5ؽ?/! 5ظ?/!&
'?
!5?8?5?;?5?8?!5?@?! 5?>?5?8?5?9?5?8?5?J?e&?e&?e&?


5ة?5ض?5???/!/!5ػ?5ض?5ؽ? 5ة?5ض?5???5ؽ?/!&
'?


08033748387.

&&&&& 5ث?5ض?
!/! 10.



&&&5??5?/?5?&?5?$?5?%?5?1? 5?-?5?"?5?+?5?0? =؊?&&&



&&&


A hankali ya lumshe Idonsa yana sakin ajiyar zuciya ya furta  Sana ata ta Halak ce Hajja&  Hajjan ta zuba masa ido tana son gano gaskiyar zancensa muryarta a ciki ta furta  Sana arka ta halak ce, jarinka ne na haram kenan? Bai furta komai Saboda wani abu da ya ji ya tsirga a zuciyarsa, tun kafin ma su je su ga irin gidan da ya gina da company sun fara jero masa irin wannan tambayar a yanzu kam ba shi da amsar da zai ba su, don bai isa ya kalli Didi ya sanar da ita silar arzikinsa ba. Yana kuma tsoron zuwan ranar da zata san mafarin arzikinsa.  Ya mayar da mutane y an iska, ai wallahi Hajja ba zai gaya miki gaskiya ba. Moddibo ne fa. Moddibon da kika sha fama da shi lokacin samartakarsa, ta yaya mai hali zai fasa halinsa& . Idonsa ya bu de akan Dijatu da take fa dar maganar. Ya tsuke fuskarsa cikin b acin rai ya yi k wafa. Kwata kwata jininsu bai ha du da Dijatu ba.  A dai bi shi a hankali Adda Dee, In sha Allah zatonmu ba zai zama gaskiya ba. Fateemah ta fa da jikinta a sanyaye don ta san Moddibo tsaf yanzu zai wanke Dijatu da rashin kunyarsa. Ya mayar da kallonsa kan Fateeman sai kuma ya saki d an banzan murmushi mai nuni da alamun ke kika jawo komai ai. Mik ewa ya yi tsam ya koma gaban Hajja ya kama tafin hannunta yana matsawa a hankali kamar yarda yake yi a lokacin samartaka idan ya aikata gagarumin lefi. Hajja ta lumshe idonta tana jin yarda zuciyarta take bugun masifa wanda bana komai ba ne, sai na tashin hankalin da Moddi ya sata a ciki. Tana tsoron faruwar duk abubuwan da zuciyarta take gaya mata faruwarsu akan Moddibo.  Kada ki saka komai a ranki Didi, bakomai a yanzu ba zan gaya miki komai ba, amma na yi alk awarin idan y an saka ido ba sa nan zan dawo na gaya miki, ko kuma na gaywa Tee ta fa da miki&   Na fi so ka gaya min da kan ka. Ta fa da idanunta zube. A kansa. Ya girgiza kai yana murmushi ha de da d ora kansa a saman cinyarta ta san nufinsa ta saka masa albarka. Don haka ta d ora hannunta a gashin kansa ta furta  Allah ya yi albarka Moddi. Ya tsareka daga dukkan abin k i ya baka Mace ta gari da zata so ni ta so y an uwanka burina kenan a kullum. Addu ar da ta masa kenan, da take ji kamar a ranta Allah ba zai amsa addu ar ba, ko shi yasa ma har yanzu Allah bai mayar mata da Moddin yarda yake ba, saboda gagarumin lefinsa. Zuciyarta ta raunata Amma bakinta bai fasa furta addu ar ba, tana fatan kada Allah ya dubi laifin Moddibo ya yi duba da ita da ta kasance mai rauni. Ameen ya amsa har k asan ransa yaji da din addu ar Didin. Umma Dee ya zubawa ido da ta ha de rai kamar zata ha diye zuciya saboda tsabar fushi. K asa-k asa ya furta  Wanda duk ya ce zai shiga tsakanin d a da Uwa shine a wahale&  Ta juyo a zabure tana furta  Da ni kake Moddibo? Ya d aga mata girarsa d aya yana sakin wani murmushin da ya bayyana rashin jin sa muraran ashe dai Amani shi ta gado.  Kan Uba lallai shaharar taka ta kai amma zan yi maganinka sabgarka zan daina shiga gaba d aya don naga ni ka d auka a matsayin abokiyar gaba ina matsayin babbar yarka. Ya d an tab e baki yana saka kai zai fita daga d akin ya ji Didi na furta  A dai yi hak uri Addarsu na rasa dalilin da yasa har yanzu ba kwa jituwa da Moddibo kin san halinsa sarai sai addu a hayagaga ba zata shirya Moddibo ba&  Fuskarta ta k ara ha dewa ta d au Hijab d inta ta zura tana furta  A a Hajja, ke kike d aure masa gindi tun yana yaro kin kasa d ora shi a hanyar da ta dace kullum shine da gaskiya ga shi nan idan baa yi wasa ba wata k ungiyar ya je ya cilla kansa ya yi ku di na ban mamaki&  Moddibo da yake bakin k ofa ya jijjiga kansa har da k wafa ka dan kafin ya fice daga gidan a hanzarce don ya san dole da yamma ya isa Abuja yana da gagarumin meeting da Muhammad Alwan& ..



&&

Tun bayan fitar Moddi ta saki labulen windown d akinta tare da sakin ajiyar zuciya. Ranta ya b aci hankalinta a tashe ta figi wayarta ta shiga kiran babban bokanta don wannan karan bata bi ta kan Boss lady ba don abin kunya ne a gareta ta sake gaya musu Moddi ya mata koren kare. Ta da de tana ringing kafin ya d aga cikin bu daddiyar muryarsa ya ce  An sanar da ni duk abinda ya faru, sakacinki ne Safna me yasa zaki tare shi da zance alhali baki zo mun masa dabaibayi ba&  Ta d an runtse idonta tana furta  A min afuwa hankalina a tashe yake da jin maganar saki a bakin Mutumin da nake tunanin kun gama mallaka mun shi& .  Da saura Safna, Saboda uwarsa a tsaye take a kansa muna aikin tana karyashi da dafin addu ar bakinta don haka dole kullum mijinki sai ya zama a cikin aiki muke a kansa&  Ta cije bakinta tana jin tsanar Hajja a ranta da gaske itace take b ata mata duk wani shiri.
 Yanzu menene abin yi? Ta fa da tana sakin ajiyar zuciya.  Dole ki bar gidan nan na kwana biyu har sai mun gama gagarumin shiri a kansa, yarda gaba ko Karen hauka ne ya cijeshi ba zai iya furta miki kalmar saki ba. Ta saki ajiyar zuciya ta kuma amince da maganar Bokanta don haka ta kashe wayar tana jin tilas tafiya Niger jihar Bidda Gobe ya kamata.

Kaya kala uku ta Cira ta saka a akwatin ta a zuciyarta take jin Bayan Moddi da Hajja ya zama dole a kanta ta yi maganin ibilishiyar yarinyar can abinda ta mata yau ya tsaya mata a rai har ta ji sam ba zata iya yi mata afuwa ba. Ta tsani Amani fiye da tsanar da ta yiwa Uwarta, don ta Iman ma mantawa take da ita don yarinyar bata fiye shiga maganarta ba, amma Amani tabbas sai ta saka an mata aikin da zata zo tana nadamar shiga huruminta.

Dollars ta d iba ta zuba a jakarta sannan ta ja trollyn ta fito zuciyarta na mata wani irin zafi wai itace yau zata bar gidan Moddi da sunan sakakkiya. Har wasu tarin k walla ta ji sun zubo mata. Ta saka yatsa ta lakato k wallar ta tabbata k walla ce murmushin b acin rai ta saki tana furta  Wallahi ba zaku zubo a banza ba& 


A zaune ta samu Amani da Iman a parlorn fuskar Iman a caku de da tashin hakali. Amani kuwa fes da ita sai sakin wa k ok in jin da di cikin nisha di da walwala. Iman tana jin k amshin Mommyn na kusanto su ta dinga mintsinin Amanin da nuna mata ta rufawa kanta asiri ta yi shiru. Amani ta wurga mata harara  Allah gwara ma ki k yaleni ba wani shiru da Zan yi da Dada ma yana nan Gusto zan tafi Celebrating&  Idanu Mommy ta kafa mata don duk abinda suke yi ta ji su. Murmushi ta saki tana girgiza kai a hankali ta furta  You will pay for this Amani na yi alk awarin I will change your life to be miserable& . Ta fice ba tare da ta sake bi ta kan su ba. Mama Talatu da take tsaye tana kallon komai ta k araso da sauri cikin parlorn tana kallon Amani ta furta  Magajiya me kike son janyowa kan ki? Tab e baki ta yi ta furta  Alheri, wallahi ba abinda ta isa ta min sai abinda Allah ya hukunta a kai na, na san labarin komai Mama na san irin muguntar da ta dinga yiwa Maminmu ban manta cin zalinmu da ta dinga yi tun muna yara ba idan ku kun manta ni am still remembering& . Ta fa da tana lumshe idonta wani irin zafi take jin zuciyarta na yi idan ta tuna wasu labaran da aka bata game da abinda Ta dinga yiwa Mamminta har hakan ya yi ajalinta ta mutu bayan an cirosu daga cikinta kallo guda ta musu kawai rai ya yi halinsa& Haka Hajja ta basu labari. Mama Talatu jikinta ya yi sanyi don itama kam ba zata mance ba tabbas zata iya cewa Safna guba ce a zuriyar Malam Moddibo don itace tasu jarrabawar amma ya zasu yi? Tun da ko ta ina kowa ya san k arfin asiri irin na Safnan da har yau Dadan ya kasa fahimtar ta&  Amma dai Magajiya ki dinga yi a hankali baka nunawa mak iyi kai mak iyi ne a zahiri gudun cutarwarsa gareka. Mami ta mutu kuma kowa ya shaida tata ta yi kyau sai dai fatan Allah yasa tamu ta yi kyau irin tata ki rage tuna komai a ranki duk abinda ta yi Ai don kanta&  wani kallo ta yiwa Mama Talatun kafin murya a cunkushe ta furta  I will never forget balle na yi forgive ina nan har abada da k udirin ramawa Mammi cin zalin da ta mata muguwar mata kawai mai kama da inyamurai& .. Karaf idanunta ya sauka a cikin na Dada da ya shigo gidan yanzu. Girgiza kai ya yi yana amsa gaisuwar Mama Talatu ya shige ciki. Amani wata irin zuciya ce da ita da ko shine ya mata laifi bata yafewa ya rasa ya zai fahimtar da ita illar abinda take son ta aikata.. ya cije leb ensa kawai bayan ya tub e kayansa ya fa da toilet a gaggauce kansa banda bala in ciwo ba abinda yake masa. Ga shi ya zama dole ya tafi Abuja yau, zai je su yi ta su k are tsakaninsa da Alwan.

Wankan ya yi ya shirya cikin wasu irin suit masu taushin gaske ash color masu rigar ciki bak a sai tie da ya matse wayansa shima bak i. Combing kansa ya yi ya masa gyara na musamman har da turaren gashi sai shining yake. Idan ka gansa zata zaka yi bai zarce 35 ba bata yarda za a yi kace ya haifi y an mata kamar Iman da Amani. Takalmansa ya saka as usual black silifas masu taushin gaske.


Ya fita da k aramin brief case a hannunsa. Still suna zaune a parlorn ana sake tausar zuciyar Amani da take ta kuka tana sake gaya musu bata manta muguntar Mommy ba a kan su da Mamminsu. Ya d an k arasa wajen ganin yarda take kukan tana sakin ajiyar zuciya duk hawaye ya b ata fuskarta. Isowarsa yasa Mama Talatu da Inna laraba barin wajen. Idanunta a runtse take kukan da yake jin sa har tsakiyar ransa bata san yana wajen ba sai da ta ji masifaffen k amshin turarensa sannan ta ware idonta a kansa. Ido shima ya zuba mata hannayensa a cikin aljihu yana nazarin fuskarta da ta damalmale da hawaye. Cikin tsare gira sosai ya furta  Wiped your tears Malama kin fini son Mammin naki ne? Ko kin tab a ganinta? Ta runtse idonta ta bu de tana jin kalama???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?n nasa sun mata wani iri  Mammi na fa? Ta furta Numfashinta yana son d aukewa ganin wani irin bala in kyau da ya mata  Mammin naki. Ya furta a hankali.  Zan fita zan dawo ko mai dare idan naji labarin kin sake wani abin ranki zai b aci Stubborn child kawai ki ta jawowa kan ki fitina& . Ya juya yana kallon Iman ya furta  Ku shiga ciki, and close the door kada a bar kowa ya shigo har sai na dawo.. Iman ta d aga kai ya fita da sauri ganin time yana son k ure masa. Amani ta bi bayansa da kallo tana mamakin furucinsa ashe yana son Mamminsu haka amma ko zancenta bai tab a yi ba sai yau da ta ji kalmar a bakinsa. Wani farin ciki ya baibaye zuciyarta har ta saki murmushin da bata shirya masa ba.. Iman na kallonta ta furta  And the smile & ? Lumshe idonta ta yi tana rungume Iman d in ta furta  Ashe Dahda na son Mammin mu? Iman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login