Showing 42001 words to 45000 words out of 94443 words

Chapter 15 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

172

mu mallaka miki shi irin mallakar da kike so sai dai mahaifiyarsa a tsaye take a kansa sai kin yi takatsantsan. Haka Bokanyar ta zauna ta ha da mata duk wasu surkulle ta bata tana jaddada mata yarda zata yi amfani da su.  Kada a samu kuskure! Safna ta gya da kai.  Sai yaransa ina son a raba shi da su ya ji ya tsanesu&  Bokanyar ta buga wani abu da sauri ta wurgar ta furta  Ba zamu yi aiki akan haka ba an garga demu ku tashi ku bamu waje&  Safna yawu ta ha diye da k yar me yasa duk bokan da ta je masa da son irin wannan aikin sai ya ce ba zai iya ba.  Ni dai ki taimaka ko karuwai ku mayar da su& sannan ina son a
Azalzala soyayyar junansu a tsakanin Amani da Moddibo har su kusanci junansu na cika burin Alwan, ko nima
Nawa burin zai cika, duk
Inda na je har yanzu ban samu
Cikar burina ba. Wani kallo Bokanyar ta mata tana furta  Wannan an gama, ki je zaki ga abinda zai faru&  Safna ta mik e jikinta na rawa duk da farin cikin da yake cin ranta sai ta ji tsoro da fargaba kuma sun shigeta. ta furta a ranta  Duk bala i sai na mayar da yaran nan karuwai ko ta halin k ak a kuwa, tunda ni ba zan haihu ba gwara kowa ma ya rasa. Ai Hajjan ba zata yi alfahari da karuwan jikoki ba. Musamman a ce Uba ne ya kusanci y arsa, ya aikata zina da ita, kuma ita zan saka ta yi ta bibiyarsa.Ta fa da a ranta tana cije leb enta. Boss lady ta kalleta  Lamarin yaran nan abin mamaki. Me yasa duk cikar bokaye basa iya aiki a kansu, sai yanzu burinmu zai cika. Safna lumshe idonta ta yi tana furta  Da sannu zan samu inda zaa min wannan aikin, don na sha alwashin in dai ina raye sai na mayar da su karuwai musamman Amani&   Ina bayanki wallahi, ni kaina na tsani shegiyar yarinyar nan, ga kyan tsiya kamar ita ta k era kanta& 


A haka suka koma gida suna ta aikata mugun abin su. Tana zuwa gida kuma ta aikata duk abinda Bokanyar ta ce, sannan ta fara shirin komawa gidanta cikin farin ciki da tunanin yarda zata juya Moddibo&




& & .

Da safe basu tashi da wuri ba, dalilin rashin samun isashshen barci da ba su yi ba. Har Mama Talatu ta gaji ta shiga d akin nasu wajen k arfe 11:30 don ta tashe su.

Iman ta bu de ido da k yar ita ta fara tashi sannan Amanin. Mama Talatu tana kallonsu ta furta  Ku kuwa yau lafiya kuke? Ku baku tashi ba shima mai gidan har yau bai fito ba? Iman bata yi magana ba sai shiga toilet da ta yi. Amani Kuma ta d an rik e kanta tana jin a yau dai kam kunya ba zata barta ta fita ta ga Dahda ba. Mama Talatu ta ce  Amma dai Magajiya baki da lafiya ko? D aga mata kai kawai ta yi.  Ko da na ji, don ga idonki nan ya nuna haka, Allah ya baki lafiya ki yi wanka sai na kawo miki abincin karyawarki cikin d aki D aga mata kai ta yi don bata jin yau zata iya fita su yi ido biyu da Dahda.


Dahdan yana zaune a parlor Iman ta fito cikin shigar casual shirt. Ta durk usa ta gaishe shi daga gefe. Ya amsa mata yana sipping hot coffee a hankali, idanunsa akan Laptop d insa ya furta  Amani fa? How is she feeling? Iman kanta kunyar Dahdan take ji ta furta  Da sauk i.  Ki tasota ta sha tea, idan kun gama shan tea d in kuma zan yi meeting da ku.. Iman kanta sai da ta ji fa duwar gaba. Ya d ago yana kallonta ya ji dalilin shirunta.  Ki je mana.. Da sauri ta mik e har tana yi kamar ta kifa ta tafi da sauri wajen kiran Amanin.


A zaune Amanin take ta tafka Uban tagumi, tunani ne kawai ya cika mata kwanya irin tunanin da idan kana yin sa kake jin kamar kwanyarka zata tarwatse..  Ki zo in ji Dahda.. Sai da cikinta ya wuntsila tsabar shiga firgici ta  dago da k yar ta furta  Ki ce ina barci.. ragowar maganar ta mak ale mata ganin Dahdan a tsaye a bakin k ofar ya rungume hannunsa a k irji. Tun kafin ya yi magana ta mik e da sauri tana fidgeting yatsunta. Ido kawai ya k ura mata ya juya ya fita daga d akin. Amani bata san ta saka Hijab ba tsabar razana ta bi bayansu da sauri tana jin kamar zata fa di sabida yarda k afarta take har dewa. Dinning ya nuna mata bayan tazo ta tsaya masa a kai. Duk da idonsa a lumshe yake ta san me yake nufi ta je ta ci abinci. Ba musu ta isa dinning d in.. Duk ta zama wani sukuku kamar ba Amani Uwar tsiwa ba. Cin abincin take kawai ba tare da tana banbance taste na zak i da gishiri ba. Ta dai samu ta caccakala ka dan ta kurb i ruwan tea d in. Kafin ta ajiye cup d in ta kifa kanta a saman dinning d in.  Ku zo nan. D in da Dahda ya ce ya k ara mata bugun zuciyatta. Ta ajiye ta mik e a hankali ta bi bayan Imaan.
Suka zube a gabansa. Tsawon mintuna biyar yana danna wayarsa. Kafin ya  dago Imaan ya fara kallo kafin ya mayar da kallonsa kan Amaan da gaba d aya bata da nutsuwa. Yana zagaye fuskarta da kallo yana tambayar Imaan d in.  How long ta  dauka tana kalar wannan mafarkin? Ba Amani ba hatta da Iman sai da tambayar ta razanata. Ya sake furta  Are you dumb Amani? Ta girgiza kai  Ta da de zai kai One year&  Ya mayar da kallonsa kan Imanin ya furta  How is she react a cikin mafarkin& .. Imaan ta ha diye wani yawu mai d acin gaske. Ta ja baki ta tsuke don wallahi ko me aDahda ya mata ba zata iya bu de baki ta gaya masa ba. Shi bai san jiyan ma mugun k ok ari ta yi wajen yakice kunyar ta yi ta gaya masa ba. Dahda ya mayar da kallonsa kan Amani da ta cukuikuye gefen mayafinta ta matse shi tsam a hannunta.  Hakan ya nuna aure kuke so? Tunda kun fara irin wa dannan mafarkan? Imaan ta ware ido Amani kuwa ji ta yi zuciyarta ta daina bugun da ya kamata don Kallon da Dahdan yake mata jefa ta yake cikin wani irin yanayi.  Na baku dama ku fitar da Miji nan da sati biyu, ku tashi ku tafi ku ba ni waje.. Imaan ta  dan bu de ido  Dahda karatun fa?  An fasa.. Ya fa da yana lumshe ido ha de da murza goshinsa&




5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?HADARIN GABAS& ..=?L?



NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.


_*=?%?BRIGHT PENS...=?%?*_
2nd batch
Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta huWu a sabuwar tafiyar ta second batch.

*HADARIN GABAS*
Nazeefah Sabo Nashe

*?ARFE A WUTA*
Ayushercool

*ZAYTOON*
Zee kumurya

*MUTALLAB*
Nimcyluv Sarauta.


Page 16.


Ganin yarda yanayin launin idonsa ya sauya ne yasa suka San a duk maganganunsa ba wasa. Jikinsu a salub e suka mik e da niyyar barin wajen. Dadan ya bi su da kallo da lumsassun idanunsa kafin ya saki ajiyar zuciya. A zahiri ya furta  Ya Ilahi! What is this?


Tunda suka shiga d akin zama suka yi a gefen gado kowa zuciyarsa cike da tunani. Imani bata da fargabar aure don tuni zuciyarta ta aminta da Mus ab d an gidan Umma J.. Amani ce mai fargaba. Fargabar da ta kasa b uya a saman fuskarta ta dinga sakin huci a hankali k irjinta na wani irin bugu. Tabbas ta San wannan ranar zata zo ranar da zata auri wani ba Dada ba, Amma ta ya zata iya yakice bahagon tunanin soyayyar Dada a ranta. Abinda take ganinsa da kamar shirme sai dai a yanzu ta tabbatar da gaske son Dada take& Imani ido ta bita da shi ganin yarda take zubar da hawaye idonta a lumshe ga k irjinta yana sama da k asa alamar sauyawar bugun zuciyarta. Cike da rauni ta dafa cinyarta tana furta  Ama& . Bata amsa ba sai dai ta Ware idonta da suke cike taf da hawaye akan Imanin. Kallonta take irin kallon cikin k wayar ido, tana girgiza mata kai. Ta furta  Ya kamata ki San Decission d in da Dada ya yanke shine abinda ya kamata. Ga duk wanda ya ganki a yanayin jiya kuma zai tabbatar da aure kike so don haka auren shine abinda ya dace da ke wallahi, ina bayan Dada a wannan gab ar nima. Idonta ta sake lumshewa cikin wata irin dasashshiyar murya ta furta  Wa zan aura?  Mahmud. Iman ta amsa mata kanta tsaye. Amani ta girgiza kai tana furta  bana jin son sa a raina ko ka dan. A zafafe Iman ta ce  Dole ki koyi son sa, idan ba ki so shi ba wa za ki so? Gwara ma ki farka daga shirmen mafarkin ki, ki sani ba aure a tsakaninki da Dahda ba mamaki shai dan ne yake son shiga cikin zuciyarki ya jefa miki ru dani. Menene aibun Mahmud d in? Yana da kyau, ku di, hankali da duk wani abu da za ki so a tattare da namiji& .  Duk da haka bana son sa,sai dai a yanzu ba ni da wata mafita da ta zarce ta Auren Mahmud. Shikkenan hankalinki ya kwanta? Iman ta saki ajiyar zuciya tana furta  Alhamdulillah, sai ki kira shi ki sanar da shi kin amincewa aurensa&  Amani ji tayi zuciyarta na mata wani irin zafi. Ta runtse idonta kawai tana cije leb enta kamar yarda Dahda yake yi a lokuta da dama idan yana cikin tashin hankali. A komai na Dada wannan kawai Amani ta d auko. Shiru ta yiwa Imani ba tare da ta kira Mahmud d in ba, sai dai a k asan ranta tana jin tabbas amincewa Auren Mahmud shine solution na matsalarta.




Tunda ya sallamesu ya lumshe idonsa yana jin yarda zuciyarsa ta sauya launin bugunta zuwa matsanancin bugu. A lumshe idon nasa yake kafin ya d au wayarsa ya danna kiran Alwan. Kamar yarda zuciyar tasa take ta uzzira masa ya aikata hakan. Kamar Alwan ba zai d aga ba sai kuma ya  d aga har yana sakin sautin murmushi da Imaam ya sanya shi a mizani na rainin hankali, Eeh rainin hankali mana.  Ina jin ka Imaam, me ka yanke a kan maganar mu? Imaam ya runtse idonsa yana jin har idan zai bu de baki ya yi magana to zagin Alwan zai yi. Sai ya girgiza kai ya furta  Me ka aikata Alwan?  Babu! Alwan d in ya fa da cikin ginshira tsabar takaici Moddi bai San sanda ya kashe wayar ba. Ya jingina bayansa da kujera. Cikin zuciyarsa yake jin ba zai tab a iya abinda Alwan yake so ba.



Sai dare sannan Amani ta kira Mahmud. Kamar kuwa jiran kiranta yake ya d auka daga bugu guda kawai.  Princess yau wace rana? Ke da kan ki kika kira ni. Ta runtse idonta kawai tana jin yarda bugun zuciyarta yake k aruwa.  Talk mana Amaa&  ya furta cike da zakwad in son jin muryarta. A hankali ta furta  Za ka samu zuwa gida gobe? Wata irin zabura Mahmud ya yi cike da farin ciki ya ce  Why not today&  Amani ta lumshe idonta yana daga dalilin da Har yau bata ji tana son sa ba saboda Mahmud ba shi da Aji irin na mazan da take so bata sani ba ko don yana matsanancin son ta ne? Murya a cunkushe ta ce  I Said tomorrow Mahmud. Ya lumshe idonsa yana furta  Shikkenan Princess Allah ya kai mu? Amma kafin nan ba za ki gaya min ko menene ba? Kada ki saka na kasa barci. Bata yi magana ba ta datse kiran kawai cikin b acin rai, me ye zai uzzira mata tunda ta ce gobe ba sai ya bari sai goben ba ita fa bata son naci. A daren dai Kam Amaa bata yi wani barcin kirki ba juyi kawai ta dinga cikin wani irin hali. Bata tashi Imani ba don bata son ta ganta a yanayin da take. Hoton Dada ta zubawa ido kawai tana jin feeling d in abinda take ji yana sake zafafa. Idonta k uri akan hotunan da take da folderrsu guda a cikin wayarta ta lumshe idonta a hankali cikin wani irin yanayi ta kifa fuksar wayar a saman fuskarta ta saka bakinta daidai na Dahdan tana sumbata da gaske dai kamar a haukace take. Hauka mana mahaifin da ya haifeka? Ita kanta ta fara tunanin ta haukace. Hawaye wani na bin wani take shafar fuskar Dahdan tana furta  I Love you& .



Da safe da suka tashi dukkansu ba wani walwala a tare da su. Imani kam lalurar y ar uwarta ce ta dameta don duk abinda ta yi jiya da daddaren ta ji shiru kawai ta mata don bata son ta San idonta biyu ma. Amma abin ya dameta ya kuma tsaya mata a zuciya don haka ta ji kawai gara ta gayawa Umma teey idan ma magani ne a samar mata idan kuma Aljannu ne a yi gaggawar rabata da su. Suna fita suka tarar da abin Mamaki Mommy ce cikin zafaffiyar kwalliya Dahda a gefenta tana cin chewingum tana ganinsu ta gintse fuskarta. Ba su san ta dawo ba musamman Amani da ta ji wani bak in ciki da rashin jin da din dawowar Mommy gidan. Wani irin kishi mai zafi ta ji yana shirin sark afe mata numfashi ganin Mommyn a jikin Dahdan sosai shi kuma idanunsa a lumshe tana sosa masa gashi. Kansa a saman cinyarta. Ganinsu bai saka ta fasa abinda take ba. A hankali Dahda ya bu de idonsa jin kamar ba su ka dai ba ne. Da sauri ya mik e ganin twins d insa. Fuskarsa a d aure ya ce  Ba ku iya sallama ba ne? Imani ta yi saurin yin k asa da kanta tana furta  Am sorry Dahda ba mu San kuna zaune ba. Ama kuwa turo bakinta ta yi kafin ta juya ta koma hanyar d akin. Mommy ta bita da kallo baki sake tana furta  Mhmhn. Dada ya d an kalleta ya ce  What?  Hamshak iyar y arka na gani ji fa abinda ta maka, wai Imaam me yasa baka son hukunta yarinyar nan? nema fa take ta raina ka ji yarda ta yi da baki. Lumshe idonsa ya yi kawai ba tare da ya ce komai ba yana jin Mommyn na ta masifa kamar zata ci babu. A hankali ya ja ta jikinsa ya manne bakinsu wuri guda yasan hakan kawai zai mata ta yi shiru. Shirun kuwa ta yi tana jin dama ya kusanceta wata irin zazzafar sha awarsa ce take fusgarta sai dai ta San ba dama don a k aidar wancan sirrin nasu yau ba ranar da Dahdan zai kusanceta ba ne. Bata manta kashedin Alwan a cikin kunnuwanta  Kin amince sau d aya zai kusanceki a sati biyu? A wata sau biyu kenan? Bata yi wani tunani ba ta ce ta amince don burinta ku di a wancan lokacin sai dai ba a kai ko ina ba ta fara gane shayi ruwa ne, don Kharija ce ita mai tsananin buk ata hakan yasa bisa dole ta fara bin mata don su gusar mata da kewar Dada sai dai basa iyawa don Dada na daban ne a cikin maza na musamman bata jin za a iya samun irin Moddin Didi guda biyar a cikin d ari. Jikinta Har rawa yake tana jin kamar ta saka kuka so take kawai Moddi ya kusanceta amma ba dama a lissafin ta ma sanda suke da damar kusantar junan tana cikin ranakun ta na al ada hakan yana nufin sai wani watan kenan? Ga matsala guda rashin haihuwa abin ya dameta bata san Moddi ya bayar da mahaifarta ba. Yana ganin yarda jikinta ke rawa janyeta ya yi kawai daga jikinsa yana murmushin k asan baki, dariyar mugunta ce fal a ransa don ita ta jawowa kanta son ku di ya ja mata a lokacin sai da Alwan ya bata zab i idan ba zata jure ba ta bari a mata kishiya da matar da zata jure Amma ta ce bata son kishiya. Ta dinga bin Moddi da ido da yake takunsa kamar ingarmar doki sam ba abinda ya damesa. Duk da a saninta Moddi ma yana da zafin sha awa sai dai yanzu bata San inda ya kai k arfin sha awar tasa ba. Bin Mata! Ta ji zuciyata ta haska mata. Ta runtse idon madadin ta ji zafin abin sai ta ji hakan yafi mata da kishiyar gida gwara ta waje. Abin kunya ne a wajenta a ce yau Moddi ya mata kishiya dariya y an group za su mata don ba a tab a ba ba kuma za a fara a kanta ba.



Imaan a hankali ta gama shirya komai a dinning Ama kuwa tunda ta shige d aki bata fito ba. Takaicin dawowar Momny ne kawai yake nuk urk usar zuciyarta ji take kamar ta hallaka matar saboda tsananin zafin zuciya. Mommy

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login