Showing 66001 words to 69000 words out of 94443 words

Chapter 23 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

183

ya
Mata& .. Moddibo runtse idonsa kawai Ya yi yana tunanin vedion kada Allah yasa Fateemah ta nunawa Didi, sai dai addu arsa bata amsu ba don hango waya ya yi a hannun Fateemah tana k ok arin nunawa Didi& .



JIKAR NASHE&
'?HADARIN GABAS& & =?L?



25.

NAZEEFAH SABO NASHE&
'?




08033748387.


Da wani irin hanzari ya cafki hannun Fateeman, ya damk i wayar da take k ok arin nunawa Didin. Fateemah ta wurgeshi da wani irin kallo kafin ta ciji baki tana furta  Ashe har yanzu da sauran kunya a tare da kai? Ai da sai ka bari na nuna mata irin ba dalar da kake yi. Ya girgiza Kai idanunsa suna kawo ruwa yana Jin Kansa kamar ya buga tsabar yarda ya masa nauyi. Duk iskancinsa ba zai so Didi taga wannan vedion ba. Haushin Safna ya cika masa zuciya ya dinga jin zuciyarsa na wani irin tafasa. Didi ma tashin hankalin ta shiga don a idanunta ya hango hakan. Sai dai bata bari hakan ya rinjaye zuciyarta ba, balle ta sakar masa kalaman da zasu sake lallata shi. Sunan Allah kawai take ja a zuciyarta. Sunkuyar da kai ya yi yana Jin gaba d aya duniyar ta masa k unci da zafi.  Tashi ka fita Imam. Shine abinda Didi ta ce don ganinsa yana sake hauhawar fushinta. Kamar Wanda yake jira da sauri ya mik e ya fice da sauri don hakan sai ya masa daidai. Kallo Didi ta bishi da shi. Kafin ta girgiza Kai ita ka dai ta San maganin abin za kuma ta yi shi nan kwana kurkusa ko ta huta da ganin takaicin Moddibo.



Yana fita bai zame ko ina ba sai gidan su Safna. Tunda ta fito ya ji zuciyarsa ta yi wani irin sanyi. Fa dan ma da ya yi niyyar zuba mata ya ji ya kasa. Wani irin soyayyarta mai zafi ce take fisgarsa. Murmushi ta sakar masa ha de da turo bakinta alamar kiss sai kuma ta hau waige waige ganin ba kowa sai kawai ta yi saurin rungumarsa tana ja baya ta furta  I missed you dear, kawai kuma sai ka guje ni bayan ka gama jiyar da ni da dinka. K arfin hali ya yi ya tattaro dukkan nutsuwarsa ya gyara zamansa yana fuskantarta. Cikin muryar da ta bayyana rashin wasa ya ce  Safna Why? Me yasa kika aikata abinda kika aikata? Gira guda ta d aga masa sai kuma ta saki murmushi tana furta  Me na aikata Dear? Ya sake tsare girarsa sosai kafin ya ce  Vedion da kika turawa Tee, a ina ma kika samu numberrta? Sai da ta yi dariya mai ha de da shashshek a sannan ta yi k asa da murya tana furta  A duniya na samu Imaam, na ga idan ba haka na yi ba shirin gudu kake ka bar ni, ni kuma na shirya aurenka duk da ina ji a girme na girmeka da shekara guda, amma haka zan aureka don ina son ka, ka yi min kai ne maha dina. Na San dai zan sha fama a gida kafin a amince na aureta Amma na amince zan d au duk wani challenges matuk ar zan cika buri na&  Kallonta kawai yake kafin ya saki ajiyar zuciya har ta gama zubar ta sannan ta  d ago tana kallonsa.  Ka amince za ka aure ni? Ta fa da tana Kama hannunsa. Wani irin lumshe ido ya yi bai San sanda ya d aga kai ba. Yana furta  Sure.. wani irin ihu Safna ta saka bata San sanda ta kai masa Sumbata a baki ba& tana furta  Yes wo& . Na San dole ma zaka amince.


Sai da ya  d au hanyar gida sannan ya dinga Jin kamar shawarar da ya yanke na amincewa Auren ta bai dace ba. Kamar ya yi azarb ab i don wannan hurumin Didi ne. Amma sai ya samu kansa da rashin ganin kuskurensa. Hakan ne ya dace. Safna ce zab insa ita kuma ta dace da tsarin rayuwarsa& ..



Sai dai bai san me su Didi suke shiryawa ba. A safiyar ranar Didi ta shigo d akinsa hannunta d auke da dakakkiyar shadda fara k al. Babbar riga da y ar ciki da suka sha aikin har da hula da takalmi sababbi. Ta mik a masa tana kallonsa.  Tashi maza, ga ruwan wanka can Fatima ta saka maka a ban daki. Da sauri ya dubeta yana kallon kayan hannunta.  Ina zamu Didi?  Unguwa. Ta furta masa kanta tsaye. Ganin fuskarta ba yanayin wasa yasa ya mik e ya nufi toilet d in. Mamaki ya Kama shi ganin y an uwansa duka cike a gidan su da yaransu. Ya tab e baki yana tunanin taron na menene ake yi? Wankan ya yi ya kuma shirya tsaf cikin babbar rigar da ta masa kyau sosai ta sake fito da k imarsa ta namiji cikakke duk da yarintar fuskarsa bata b uya ba. Yana fitowa suka saka masa gu da a Kai.  Ma sha Allah ka ga angon y ar riga. Allah ya tabbatar da alheri yasa a ce gwara da aka yi&  Cak ya tsaya da numfashinsa yana zubawa Jay ido cikin wani irin firgita ya ce  Y ar riga kuma?  Eeh, Y ar riga In sha Allahu yau za a d aura muku aure da ita, ita ta dace da kai. Na tabbata ba zata raina abinda Allah ya bamu ba&  Zuciyarsa ta dinga wani irin bugu& .


Yanzun ma bugun zuciyar tasa take yi. Musamman da Didi ta  d ora hannunta a saman kafa darsa hakan yasa ya dawo daga tunanin da ya lula. Ya bu de idanunsa da suke fitar da maik on hawaye yana kallon Didin. Itama kallonsa take. Tana furta  Tunanin me kake Moddi? Ya ja ajiyar zuciya kafin ya girgiza Kai ya ce  Komai ma Didi. Didi ta jinjina Kai kawai kafin ta mayar da hoton y ar riga ta ajiye tana dubansa ta furta  Goben dai da wuri zaka kawo su Magajiya ko? Don Sam bana son zaman ka daita. Sannan ina son ka fita ka samo almajirai da zasu kwana suna saukar kur ani a gidan nan. Don na lura sosai Moddi lamarinka sai na dage da addu a. Ya jinjina Kai yana furta  Za a samo Didi. Cikin muryarsa take Jin wani irin weakness. Ya mik e ya fita daga d akin a hankali. Zuciyarsa kuwa tunanin y ar riga ne kawai a cikinta. Yana fatan Allah yasa bata tafi da Jin haushinsa a ranta ba.



Da Kansa ya saka a samo Malamai ya kuma bi shawarar Didi bai gayawa Safna zancen tashin ba, sai a kashegarin ranar. A d akinta ya sameta fitowarta daga wanka kenan tana Shafa mai. Ya bita da kallo yana mamakin wata irin k iba da take sake yi Sam bata controlling jikinta. Ta  daga Kai tana kallonsa kafin ta ja mayafinta ta rufe jikinta don ita kanta ba zata so ya ganta ba kaya ba. Gaba d aya halittunta sun canja. Gefen gado ya samu ya zauna kafin ya sauke idonsa kan ta ya furta  Ki shirya za mu unguwa. Ta saki murmushi tana furta  Tom, ka jira ni a waje, yanzu zan fito. Bai sake kallonta ba ya fice daga bedroom D in. D akinsu Amani ya nufa. Sai da ya yi nocking k ofar sannan Amani da take tsaye hannunta rik e da comb tana taje kanta ta furta  Mama Talatu shigo mana. Idanunta ya sauka akan na Dada da yake tsaye yana kallonta da sauri ta janye nata idanun sanda yarda gabanta ya tsananta bugu. Shima janye nasa idon ya yi yana furta  Ku shirya zamu tafi. Ta d an waro ido tana furta  Yanzu kuma Dada? Ai basu gama kai mana kayan ba. Bai amsa mata ba ya fice daga d akin. Ta bi shi da kallo tana sake shak ar k amshin turarensa. Sai kuma ta saki murmushi ita ka dai tana tab e baki fa da take son yi da zuciyarta, amma ta kasa yarda laifin na zuciyarta ta ne. Sanda Iman ta fito ta gaya mata Dada ya ce su shirya wani irin farin ciki ne ya lullub eta ta tsani gidan da duka abinda yake cikinsa, ta tsani Safna, tana fatan komawarsu sabon gida yasa zasu koma da kowane bak in ciki ba, banda ma maganar aurensu Didi ta dakatar ita da zata fi so ta yi aurenta ta huta. Tsaf suka shirya cikin kyakykyawar shiga yau Amani ma hijab ta saka kamar Imaan. Suka fito parlorn. Safna na ganinsu ta ha de fuskarta sosai tana jin wani bak in ciki. Kafin ta kalli Moddi ta ce  Da su za a ne? Madadin amsa mata da baki, d aga mata kai kawai ya yi. Ta saki wani k aramin tsaki tana hararar Moddin k asa k asa. Ta lura kwana biyun nan wani Izza yake ji Amma zata yi maganinsa. Wata irin mota mai masifar kyau shiga. Tunda kuma ya fara driving bai ce komai ba. Baka jin komai sai surutun Amani da Ya cika motar. Zuciyar Safna a tunzire take da Amanin sosai. Ga Moddi bai gaya mata inda za su ba. Tafiyar sam bata mata ba, don haka kawai take jin gabanta na wani irin masifar fa duwa. Don haka cikin hassala ta ce  Wai ina za mu ne?  Unguwa Ya bata amsa ba tare da ya ko kalleta ba. Sai ta ja baki ta tsuke a ranta take lailayo ashar tana zuba masa. Amani tana baya farin ciki duk ya cikata jin Dada bai gayawa makirar matar inda za a ba. Da alama bata san ina za su ba, bata San ma za su koma sabon gida ba. Hakan yana nufin akwai Daru kenan&


Bai tsaya ko ina ba sai a harabar gidan. Safna ta dinga Ware ido tana kallon gidan da ya yi masifar tafiya da imaninta. Sai dai gefe guda wani irin tsoro ne ya shigeta. Bata manta garga din Bokanta ba.  Kada ki sake ki tare a sabon gidan nan sai kin zo mun Miki aiki, idan ba haka ba komai ma zai iya faruwa. Aikinmu da duk abinda kike tak ama da shi zai warware& . Jikinta Har rawa yake da tuna hakan. Don haka da sauri ta kalli Moddi ta ce  Ina ne nan? Ba dai sabon gidan mu ba ne? Ba dai tarewa muka yi yau ba? Ya bita da kallo yana mamakin sauyawar yanayinta. Madadin amsa mata sai ya saka kawai zai shiga gidan. Da sauri ta ja hannunsa tana girgiza masa kai jikinta na rawa ta furta  Kada ka shiga Imaam, wallahi akwai matsala, ya zaka kawo ni gida ba tare da sani na ba. Me kake nufi ko zuwa muka yi mu gani mu koma. Ya  d an janye hannunsa yana furta  Mun dawo kenan, akwai matsala ne? Saura k iris fitsari ya zubo mata. Ta wani irin zaro ido tana girgiza kai ta furta  Me? Wallahi ba zan shiga ba, wannan ma ai rainin hankali ne, ta ya zaka ce min na dawo gida ba wani shiri& . Ya  d an k ura mata ido kafin ya saki wani murmushi Ya furta  Shiri? Shirin me zaki yi? Duk wani shiri na gama shi a gidan nan, akwai duk abinda za ki buk ata a ciki. Didi ma tun jiya ta tare&  wannan karan fitsarin sai da ya zubo. Ta runtse ido tana tuna sauran maganar da ta z???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?auna mata daram a kwanya. Ta haddace ta kamar karatu.  Barin Uwarsa ta zauna inuwa d aya da shi, ina tabbatar miki kamar shigar ki matsaloli ne ba matsala ba. Dole ki raba Uwarsa da gidan sa&  Idan bata manta ba shine dalilin da yasa ta dinga zubawa Didi rashin kunya da rashin mutunci har ta gaji ta tattara ta bar gidan. Sannan yanzu ya gaya mata wai Didi na ciki. Kai ina ai ba ma zai yiwu ba. Gaba d aya duk ta rikice hakan yasa Moddi ya tsaya yi mata kallon mamaki su kansu su Amanin kallonta kawai suke. Har Moddi Ya k arasa gabanta yana murmushi ya ce  Akwai sauran shiri ko? Ya fa da k asa k asa sai kuma ya girgiza kai  Kin shigo kenan Safna. Idan kuma kika fita nan da kwanaki masu yawa ma ba tare da izinina ba, ina tabbatar miki a bakin aurenki. Ta ji wata irin hajijiya tana neman kada ita. Tana kallon su Amani suka bi bayansa Amanin na sakin dariya k asa-k asa. Sai da ta dafa bango tsabar yarda taji ana wujijjigata kada fa mafarkinta ya tabbata kada wannan gidan ya zame mata BAK IN GIDA& ganin Sun mata nisa yasa da sauri ta mik e ta bi bayansu. Tana aikin turawa Malaminta Message. Hannunta duk rawa yake& a haka ta isa babbar k ofar da taga sun shiga. Inda anan babban parlorn da ya raba sassan su da na Didi yake. Didin na zaune a saman kujera su Umma Tee zagaye da ita. Amani da sauri ta fa da jikin Umma Tee d in. Duk murna ta gama bayyana a saman fuskokinsu. Suka d ago suna kallon Safna da yake tsaye kamar ruwa ya ci ta. Sai fidgeting yatsunta take. Didi ta saki wani murmushi tana furta  Maraba lale, shigo mana Safna. Wani abu ya dunk ule mata a zuciya sai kawai ta juya da sauri ta nufi d aya k ofar da ta tabbatar nan ne part d inta. A zafafe ta mayar da k ofar ta kulle tana sakin huci da wani irin Zare ido. A tsorace take ta tsorata da komai ma, idan ba kallon tsoro ta yiwa Moddi ba, sai taga kamar kallon tsana yake mata. Da wani irin hanzari ta fara kiran wayar Malamin nata. Bugu guda ya d aga don shima yaga message d inta.  Safna kada ki shiga gidan nan, idan kika shiga komai ma zai iya faruwa, idan na ce komai ina nufin komai, kada ki shiga& . Safna ta runtse ido tana furta  Na shiga Malam, Na shiga ka gaya min ba abinda zai faru& . Daga d aya gefen Malam ya ce  Akwai Matsala, idan zai yiwu ki fito yanzu tun kafin abinda ake gudu ya faru& .  Malam ba zai yiwu na fito ba, ya ce idan na fito a bakin aure na& . Muryarta ta tsaya cak ganin Moddi a tsaye a gabanta yanayinsa ya nuna ya ji duk abinda ta ce. Don kallonta yake da birkitattun idanunsa da suka bayyana tsananin fitinarsa da rashin mutuncinsa, kamar kallon farko da ya fara yi mata sanda suka fara ha duwa. Hantar cikinta ta ka da& .






JIKAR NASHE
'

26.

NAZEEFAH SABO NASHE&
'?



08033748387.

BRIGHT PENS 2nd batch..




 Da wa kike waya? Ya yi amfani da bu daddiyar murya wajen tambayarta. Murya bata mata kama da ta Moddinta da ta sani ba, wani ne wannan daban, da ya jirkita zuwa wata halitta mai furgutarwa gareta. Bata tab a ganinsa a wannan yanayin ba don haka razanar da ta shiga ba ka dan ba ce. A fusacen Ya sake cewa  Ba kya ji ne? Ki yi magana mana& . Ko sai na bayyana Miki wanene ni? Ta ha diye wani yawu sannan cikin muryar da ta bayyana rashin gaskiyarta zalla ta furta  Da k awata nake fa, da wa zan yi waya.  K arya kike. Ya fa da direct yana kallon cikin idonta. Wata irin tsanarta yake ji a ransa. Ta sake tsorata da yanayinsa don gani take zai iya kai mata duka.  Ka yiwa girman Allah ka kyaleni Imam me na yi maka ne? Cije leb ensa ya yi sai kuma ya wancakalar da ita gefe yana jin idan har ya cigaba da tsayawa kusa da ita zai iya zama ajalinta, a yarda yake jin zuciyarsa na wani irin zafi& . Da wani irin sassarfa ya fita daga d akin. Sai sannan Safna ta ja ajiyar numfashi ta shak i iska. Kafin ta furzar da huci. Wani irin zafi take ji a ranta. Ita yau Imaam ya yiwa haka? Ta cije bakinta wasu hawaye da ta tabbatar na bak in ciki ne suka zubo mata. Ta zauna tallafa da kumatunta tana jin tunanin da yake cikin zuciyarta shine kawai abinda ya kamata ta yi. Ba dai burin y an uwan Moddibo su tozarta ta ba, burinsu ya yi aure ya haihu zata biyo musu ta yarda suke so. Wannan hawayen ta rantse ba zata zubar da su a banza ba. Da wani irin zafin nama ta shiga kiran Lady boss. Bata wani b oye mata komai ba, ta zayyano mata abinda ke faruwa. Cikin mamaki Lady Boss ta furta  Kan Uba! Shi Imaam D in ne ya aikata miki haka? To me ya shiga kansa?  Rashin mutunci, ko na ce Uwarsa da y an uwansa suma sun je sun yi nasu k ulunboton to wallahi wannan karan na shirya musu zan tabbatar musu ni gaba nake da su a iya shege, zan b ata musu sunan dangin da suke alfahari da shi, da ina jin ba zan iya aikata abinda Alwan ya saka ni ba, amma yanzu zuciyata tana jin zan iya fin haka ma, zan iya sakawa Moddi ya yi zina da Uwarsa ma ba y arsa ba. So nake na samu Makamin da zan hana shi aure. Na shirya wannan karan Lady Boss, kuma Didi ko da bala i sai na rabata da D an nata, sai ta gwammace bata ma haifeshi a duniya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login