Showing 6001 words to 9000 words out of 94443 words

Chapter 3 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

159

yarda bai rusunar da k wayar idonsa ba itama k in rusunar da tata ta yi ta kafe shi da Wild eyes d inta da take jin kamar suna fitar da turirin hayak i tsabar kallon tsanar da take masa.  Have you come to your senses? Lets settle this peacefully. Tara mana jama a kike son yi? Ta runtse ido tana furta  Yes ba ni da hankali, bani da hankali ka cuce ni ka saka min hauka kuma ba zan tab a yafe maka ba, sai na saka jama a Sun maka tofin Allah Ya tsine, I hate you Dada, I am fed up with seeing your face.

 Ke, Amani ki lura da Wanda yake Miki magana mana, mahaifinki ne fa. Safna ta furta fuskarta na wani irin blushing sam farin cikinta ya kasa b uya. Amani da Imani suka mata wani irin kallo kafin Amani ta dartse leb enta tana jin kamar ta shak e Mommyn. Tsabar takaici ma kasa furta mata ko kalmar  a ta yi. Dada ya koma saman kujera ya zube hannunsa cikin tarin sumar gashin kansa ta asalin fulani. Yamutsa gashin yake kamar zai cire shi. Duk duniyar ta masa wani irin duhu. Tsawon lokacin ba wanda ya iya furta komai sai Amani da take ta kuka tana jin kamar zata rasa ranta& .



UMMA T&


Tunda Amanin ta kirata ta ji wani irin mummunan fa duwar gaba ta sameta. Salati ne kawai a bakinta, sai Kalmar Innalillahi da take furtawa a hankali. Ji take kamar Amani ta ce mata Didin ta Mutu. Haulat da take gefe ta dafa ta tana furta  Ammi calm down, bafa mutuwa Didin ta yi ba, mu je asibitin mu gani kada ki tashi hankalinki&  Fatima ta zubawa y ar tata ido tana fatan abinda Haulat D in ta fa da Ya zama haka ne. Allah yasa Didi ba yanzu zata Mutu ba. Suna son Didi suna son kuma rayuwa da ita fiye da komai. Hijab Haulat ta zura mata sannan ta mik e hannunta cikin na Haulat D in suka fice daga gidan. Haulat ce take jan motar don duk sun san asibitin tun bayan da Moddibo Ya gina shi har su kansu asibitin suke zuwa.

Tana parking Umma T ta fito da sauri Har tana yin kamar zata kifa. Hakan yasa Haulat D in furta  Be careful Umma T. Sannan ta fito ta saka Umman tata ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a gefen jikinta suka k arasa cikin asibitin.


Har a lokacin ba Wanda yake magana a cikin d akin. Kowa da tunanin da yake ransa. Amani idanunta a lumshe, tana tuno wancan bak in daren da Dada ya rusa mata rayuwarta saboda son zuciya& . Duk da sound D in bu de k ofa da ta ji bai saka ta bu de lumsassun idanunta ba har sai da ta ji maganar Umma Tee. Tana tambayar Dada me yake faruwa da Didi?  Kiddo ka gaya min mana&  Ta bu de lumsassun idanunta tana kallon Dadan tana son ta ga reactions D in fuskarsa. Iska taga ya fesar bai yi magana ba ya jingina da kujerar idanunsa a lumshe. Wani irin fa duwar gaba yake ji ya rasa da wani irin ido zai kalli Umma T D in. Fateemah ita ce tasa, ko a cikin siblings d insu tasu tafi zuwa d aya. Ita yake tara da dukkan damuwarsa me zai ce mata a yau da komai Ya Riga ya kwab e, bayan sai da ta dinga masa warning sau tari idan yaje wajenta sai ta garga de shi& . Umma T. Ta isa wajen gadon Didin ta dafa idanunta a kanta. Tana jin yarda sautin zuciyarta ke k ara bugu& kafin ta ce komai Didi ta bu de lumsassun idanunta da suke zubar da hawaye tana kallonta. Cikin rawar murya ta ce  Fad imatu& maza fita da ni daga asibitin nan na daina ganin Moddibo da ahalinsa& . A yau na yi nadamar d aukar cikin Moddibo na yi nadamar zamo& .. da sauri Umma T. Ta rufe mata bakinta da tafin hannun ta tana girgiza mata kai gabanta yana tsananta bugu. Ta ce  Yi barci Didi, kada ki masa baki. Sai kuma ta juya wajen Moddibo da yake tsaye ya yi folding hand d insa a k irji jirkitattu kuma birkitattun idanunsa da suka sauya color ya zubawa Didin. Hannunta tasa ta finciki nasa da sauri suka yi hanyar waje, duk jikinta rawa yake tana addu ar Allah yasa Moddin ba wani abu mai girma ya aikata ba da Ya tashi hankalin Didin. Bata tsayar da shi a ko ina ba sai a cikin motarsa tana kallonsa ta furta  Bu de min mu shiga ciki ka gaya min menene? Koma me ka aikata lamarin sa na tabbatar ya yi muni Kiddo, tunda har ya zubar da Didi duk jarumar zuciyarta&  Hannu ya saka ya danna remote D in motar suka shiga& da suka shiga ma kasa mata magana ya yi ya lumshe idonsa yana jin yarda idanunta suka bi suka dabaibayeshi.  Ina jiranka Umma T ta furta& . Idanunsa a lumshe Ya furta  She is pregnant& . Umma T. Da wani irin tashin hankali ta furta  Who? Kada ka ce min Amani? Ya ha diye wani abu da Ya tsaya masa a wuya da k yar sannan ya d aga mata kai& . Ko bai yi magana ba ya san ta san me yake nufi. Da k arfin gaske ta jijjiga shi ta ce  Sai da ka aikata Moddibo? Sai da ka rusawa yarinyar nan rayuwarta? Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna, dole Didi ta firgice dole ta rasa kanta wannan abin k azantarsa ya munana&  Ta fa da idanunta suna zubar da wasu irin hawaye. Jikin Moddi Ya yi sanyi don abu ne da bai tab a ganinsa ba hawayen Tee d insa, tun yarintarsu har yanzu da suka girma& Ya kama hannunta ya matse da kyau. Kafin ya d ora fuskarsa a tafin hannunnata yana sakin wani irin kuka da yake bayyana tashin hankalin da zuciyarsa take ciki& Da wani irin zafin nama ta janye hannunta ta kuma kafe shi da idanunta kafin ta furta  To hell with you Moddibo, me zaka ce min sau nawa naja maka kunne akan hakan Amma ka nuna min bakomai& gashi nan abinda ake gudu ya faru& na tabbata ko rantsuwa zan yi ba zan yi kaffara ba k ungiyar matsafa ka shiga, su suka  dora ka akan haka. Ka cuce mu, ka cuci yaranka ka cuci kanka, ka kuma cuci Didi da ta d au dukkan kulawar ta ta d ora a kanka, ga sakayyar da ka mata nan na tabbata wannan ne zai zama ajalinta. Zan d auke Uwata zan bar asibitin nan da ita bana son kuma koda wasa kazo inda take, yaranka kuma ka san yarda zaka yi da su, ga abinda ake gaya maka nan wannan loakcin ake gudu gashi yazo&  Daga haka ta fice daga motar da sauri, kamar zata tashi sama. Zuciyarta wani irin zafi take ga tausayin Amani da take ji a ranta. Me Moddibo ya aikata shikkenan ya rusa rayuwar Amani waye zai aureta da wannan bak in painting da Ubanta ya shafa mata? Tafiya kawai take bata san inda take saka k afarta har zuwa sanda ta isa d akin da aka kwantar da Didin da Amanin. Tana shiga ta kalli Haulat da Iman don bata son yin zancen a gabansu ta ce su tafi waje. Idanunta Ya rufe ta nufi wajen Amanin ta jata da k arfin gaske ta fara zuba mata dundu tana furta  Hankalinki ya kwanta Ama? Mahaifinki Ya kusanceki ko ga tsarabar sa nan a cikin ki? Sai ki fara shirin abinda zaki fuskanta nan gaba.
Da sauri Mommy ta isa wajen tana furta  Aa Umma T, kada ki mata lahani, ki bi a hankali duk da an San abin da ciwo Amma ai k addara ta riga fata&  Wani irin kallo Fateema ta jefa mata tana furta  K addara? K addara kike kira Safna? Sai ta cije bakinta ta isa wajen Didi da ta ji tana nishi da k yar. Hankalinta a tashe kawai ta zube a wajen tana sakin wani irin kuka. Shigowar Umma D. ne yasa ta  d ago tana kallon Umma D D in da ta nufi wajen Safna tana furta  Me ya faru ne? Safna taja ajiyar zuciya kamar gaske ta furta  Wannan tashin hankalin bai kamata ki ji shi ba. Wani kallo Dijatu ta mata kafin ta isa wajen Didi tana furta  Ya Ilahi wai me ke faruwa ne? Safna ta jijjiga kai a ranta ta furta  Ai yanzu zan gaya miki asararriya burina yau ya cika&  a fili ta furta  Abin dai ba da din Ji, Amani ce da cikin mahaifinta a jikinta & &  Dijatu ta juyo da sauri tana zubawa Safna wani gigitaccen Mari kafin ta furta kada ki k ara gaya min wannan banzar maganar, Har abada Jinin Muhammadu Moddibo ba zamu aikata irin wannan fasadin mara da din ji ba, ta fa di dai Uban da ya mata ciki ba Moddibo ba, sau nawa nake fa da a sakawa yarinyar nan ido rawar kanta tafi k arfinta, yanzu Fateemah kin yarda da abinda na fa da, Har kuke jin haushi na da na hana yaron wajena aurenta, yanzu kun ga Hujjata ai dama na fa da da wata a k asa gashi kuwa ta fito& . Fateemah ta  d ago a hankali tana kallon Dijatu abin mamaki sai taga kamar Dijatun farin ciki ne a cikin idanunta kamar Moddibon ba D an uwanta da suke ciki guda ba& . Ba tun yau ta san Dijatu bata son Zuri ar Moddibo ba ba, ta kuma rasa dalili.. cikin b acin rai ta furta  Adda D, kamar abinda kike bai kamata ba, ya kamata mu samu mafita ba kuma a samu na Yaya tawa a gari ba&  wata dariya ta yi kafin ta kalleta ta ce  Ai zancen Duniya ba zai tab a b uya ba& .





JIKAR NASHE&
'?HADARIN GABAS& ..=?L?



NAZEEFAH SABO NASHE&
'?






_*=?%?BRIGHT PENS...=?%?*_
2nd batch
Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta huWu a sabuwar tafiyar ta second batch.

*HADARIN GABAS*
Nazeefah Sabo Nashe

*?ARFE A WUTA*
Ayushercool

*ZAYTOON*
Zee kumurya

*MUTALLAB*
Nimcyluv Sarauta.




4??



Shiru Fateema ta yi tana kallonta cike da mamaki. Duk da ba yau ta saba hakan ba Amma na yau kam ya bata tsoro. Jininka fa uwa d aya uba d aya wannan babban bala i Ya same shi amma ka nuna kai farin ciki ma kake.. Didi kallonta itama kawai take tana zubar da hawaye, bata San lamarin na Dijatu ya yi zafin haka ba. Ta k arasa gadon da Amani take fuskarta a d aure tamau ta zuba mata ido tana furta  Ke fa di Uban da ya Miki ciki, don ko duk jikina kunnene ba zan yarda Moddibo bane, dama can kin saba yawon banzanki, mara kunya fitsararriya yanzu ga guzirin abinda kika aikata nan. Shiru Amani ta yi ta kuma runtse idonta ba tare da ta bata amsa ba, don sam bata son Dijatu kamar yarda itama take nuna mata tsana muraran. Idanun nata a lumshe ta dinga ganin Flash back na abinda ta San Ya faru, Wanda ta tabbatar ba zai tab a goge mata ba& ..



____________


Bata manta ranar da rayuwarta ta fara sauyawa daga Amani zuwa wata can daban da k addara take juyin waina da ita. Zaune suke a d akinsu ita da Imaan suna shirya yarda zasu tari Dada da zai dawo daga Spain a ranar. Murna ce fal cikinsu ba don komai ba sai don Dadan ya musu alk awarin kawo musu wayar da ake ya yi a lokacin IPhone 14. Basu tab a rik e waya ba don Dadan nasu bai basu dama ba hakan yasa murna ta kasa barin fuskokinsu. Dama tuni suka gama masa duk wani girki da suka son zai so zai kuma yi marmarinsa musamman ganin cewa watansa biyu cur baya gari. Tun asuba da suka tashi basu zauna ba duk da yawancin girkin Imani ce ta yi Amani kuwa ko cangal bata yi ba sai damunta take da d an banzan surutu. Haushi Iman D in take bata ta yarda ta bari Mommy ta mayar da su jakai tana can a kwance bata aikin fari balle na bak i shi yasa sai k iba take kamar ana zuba mata yeast.


Amani kwalliya ta yi sosai ta tsuke cikin Riga da wandon da ya bayyana duk wata sura ta jikinta. Tana da cikakkiyar surar da duk namijin da Ya kalleta sai ya ji ta burgeshi komai nata gwanin sha awa kamar ita ta halicci kanta. Ba kwalliya a fuskarta illa lip balm da ta sakawa d an bakinta. Gashin kanta kuwa ta matse shi a tsakiya hakan ya sake mata kyau kuma kamanninta da Rabi Mukherji Ya sake bayyana. Kallonta Imaan take tana furta  Amani ba zaki daina saka wa dannan matsatstsun kayan ba? Amani ta juya tana kallon kanta a mudubi rigatta d af jikinta ko cibiya bata wuce ba. Ta d an ja tsaki tana furta  Zan ga sanda za ki waye, me ye a cikin shigata gidan nan duk ba wani Wanda ba muharrami na ba, idan ma akwai me za a gani a nan? Imaan ta ware ido tana furta  Mhmn ke ce kuwa mai abin gani, wallahi ki daina irin wannan shigar zaki d au hak kin mutane da yawa&  Murmushi kawai Amani ta yi a zuciyarta tana jin ba komai game da shigarta. Shigowar motoci yasa ta yi saurin d aga labulan windown d akin tana sakin ihu da k arfin gaske tana furta  Yeeeeah, Dada. Sai kuma ta fita da saurinta ba tare da ta saka Hijab D in da Iman take ta mik a mata ba& . Tana zuwa bata yi wata wata ba ta fa da jikinsa wata irin runguma ta masa rungumar da ta jita har tsakiyar kanta. Da sauri ta lumshe idonta tana jin wani irin bugun zuciya abinda bata tab a ji ba a duk sanda zata rungume shi. A hankali ta janye jikinta tana zuba masa ido. Shima kallonta yake with a smilling face ya lokaci kumatunta yana furta  Baby girl how are you? Ta d an yi murmushi tana karb ar jakar hannunsa. Tana kallon yarda Mommy take zabga mata harara bata wani damu ba don lamarin matar sam baya gabanta ya daina damunta. Hannun Dada ta kama zuwa cikin parlor sai hira take masa shi kuma yana d aga mata kai kawai idan da sabo Ya Saba da surutun Barbie. Imaan da take gefe ta kai masa side hug. Itama ta ja hancinta yana furta  Pretty how fa? Ta sakar masa murmushi kawai suka zauna side by side d insa. Hannu ya saka ya bu de jakarsa ya ciro bunch of chocolates ya mik awa kowa tasa. Sai kuma ya ciro guda yana kallon Amani ya furta  Your s. Ta yi wani irin tsalle ta cafe chocolate D in. Favorite choco d inta ce don haka ta yi saurin b arewa ta saka a baki. Dada ya d an lumshe ido yana furta shazumamu& Oya ku bar ni na huta ku tafi maza. Ba su wani ja ba musamman ganin ya mik a musu chocolates da IPhones d insu da sauri suka tafi da gudu suka shige sashensu& .



A daren komai ya fara faruwa don tana kwanciya barci ta fara wani irin mafarki da Dadan yana kusantarta abinda bata tab a yi ba, shikkenan sai abin ya zame mata jiki kullum a cikin tunanin Dada da wata muguwar sha awarsa take& . Tun tana b oyewa Iman Har Iman ta fara ji a duk sanda take mafarkin tana kuma kiran sunan Dadan&




Ba zata tab a mantawa ba da rana ta biyu da Iman ta San yanayin mafarkin. Imaan ta tashi hankalinta kuma tun a lokacin taso su kai maganar wajen Didi sai dai Amani ta hanata.




ASALIN LABARIN& & ..


&&&
A cikin wani irin yanayi take a cikin barcin, yanayin da ya zame mata dole duk dare sai ta kasance a cikinsa, yanayi ne na saduwa tsakanin namiji da mace cikin tsananin soyayya da zakwa'din juna. Irin nishin da take saki a cikin barcin zai tabbatar maka da cewa tana jin da'din abinda ake mata. Zuwa wani lokaci ta saki wani irin nishi mai kama da ihu sai kuma ka ji d'if ta koma barcinta kamar ba ita ba ce a wancan yanayin mai kama da na ma'aurata suna saduwa a cikin wani irin yanayi mai nuni da shauk'i. Mik'ewa Imani ta yi tana kunna bed side lamp idanunta akan fuskar y'ar uwarta da suka kasance y'an biyu ne wato uwa guda ce ta haifesu a kuma rana guda abin da ake wa take da biyu kyautar Allah. Hannunta ta saka ta share mata gumin da ke tsatstsafa daga jikinta duk da sanyin a'cn da take d'akin. Ta kuma ja rigarta da ta yaye duka cinyoyinta a waje. Karatun Kur'ani ta saka a d'akin sai kuma ta d'ebo ruwan zamzam d'in da take adane da shi a gefen gadon ta karanta ayoyin tsari a ciki ta tofa sannan ta saka hannu ta dukan y'ar uwartata a hankali. "Amani tashi ki sha ruwa..." Amanin ta bu'de idonta da ya mata nauyi da k'yar tana kallon glass cup d'in kafin ta saka hannu ta amsa ta shanye sai ragowa ka'dan ta bari. Imani ta zuba ragowar ta shafe mata fuskarta da shi. Daga haka Amani ta san ta yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login