Showing 69001 words to 72000 words out of 94443 words

Chapter 24 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

175

ba& . Lady Boss da take jin komai ta saki dariya ta ce  Yanzu za ki iya kenan da kika ji Uwar bari, dama can ai ke kika saka tausayinsa a ranki da kishin ba kya son Ya kusanci wata matar. Idan banda haka Uwar me ye a cikin Uba ya yi zina da y ar sa, y ar ma da ba taki ba, y ar da ba kya so. Ai ko da Uwarsa aka ce ya yi Ban zata za ki yi wannan da dewar baki aikata ba. Riba biyu fa kenan ga ku di ga b ata masa suna. Safna ta ja ajiyar zuciya tana furta  Ki jira nan da kwanaki ka dan za ki ji dadda dan labari, zan saka zur ar Lamid o a cikin Bak ar rayuwa, da sai sun gwammace ba su takale ni da fa da&   Bana jin ki, na San za ki iya. Lady Boss ta fa da. Safna ta Zare wayar kafin ta sake mayar da kiran kan Malaminta. Ya tabbatar mata zai yi aikin da take so, zai kuma aiko mata da kayan aikin ta birne a cikin gidan inda kowa ba zai ganta ba. Amma ta tabbatar a sanda zata yi aikin kowa na barci cikin tsakiyar dare. Ba shakka ba komai ta ce ta amince& ..


Da tafiyar sassarfa Ya koma sashen Didin, inda ya bar y an uwansa. Yau kam zuciyarsa fresh yake jinta, cikin tarin soyayya da k aunar y an uwansa. Kamar wani labulai ne aka yaye a cikin zuciyarsa ya bu de idonsa daga duhun da ya mamaye ganinsa. Ya dinga Jin abubuwan da Ya aikata bai kyauta ba. Jikinsa a sanyaye ya zauna daf da Didi da Kan Amani yake samanta. Tana sosa mata gashin. Idanun Amanin a lumshe tana shak ar k amshin Dahdan.  Zan yi magana da ku, yaran nan su bani waje. Moddi ya fa da cikin wata irin Husky Voice da take d auke da karyewar harshe mai da din sauraro. Duk yaran wajen suka mik e, banda Amani da ta yi kamar barci take. Ta gefen ido ya kalleta kafin ya furta  Ke ba zaki tashi ba ne? Don ya san sarai ba barci take ba. Idonta ta sake lumshewa sai kuma ta mik e daga jikin Didin ta tafi cikin d akunan da suka kasance nasu. Moddi sai da ya ji rufe k ofarta sannan ya mayar da kallonsa kan y an uwansa.  Da ku zan fara, Don Allah idan da Wanda yake rik e da ni a ransa ya yi min uziri Ya yafe min.. Ba Wanda bai zuba masa ido a wajen ba cikin wani irin tsananin farin cikin dawowar d an uwansu cikin hayyacinsa. Didi kuwa murmushi take saki hannunta cikin na Moddi da ya damk e sosai. Tana jin yarda jikin nasa yake rawa.  Mun yafe maka. Shine abinda suka dinga fa da. Sai kuma ya zube a gaban Didi. Ya kama hannayenta kasa furta komai ya yi sai hawaye da ya fara zuba sharrr daga idonsa. Didi ta kama shi tana girgiza maka kai.  Ban tab a rik e ka da komai ba Moddi, na yafe maka abinda na San ka aikata da Wanda ban sani ba&   Na amince Didi zan yi aure, zan auri duk matar da kike son na aura na amince ko gobe ki d aura min aure&  zallar farin cikin da zuciyar Didi take ciki ta kasa b uya a saman fuskarta kawai sai ta rungume Moddin a jikinta tana furta  Barakallahu fika Moddibo, Allahu Akbar Allah ka nuna min girmanka, ka nuna min komai yana faruwa ne cikin buwaya da izzarka tabbas kai Alhakimu ne mai yawan hikima& ka cancanci a kiraka Alwahhabu mai kyauta da k ari. Almujibu mai amsar addu ar bayansa. La Sharika laka, Allah ka cigaba da kare min zuri ata. Ba ni da boka bani da Malam.  Ameen suka amsa gaba d aya Umma dee ce kawai bata wajen.
Moddibo ya d an saki murmushi kawai kafin ya mik e ya bar parlorn. Shikkenan hirar ta koma kan kalar matar da ya kamata su samowa Moddibo kowa ya dinga fa dar albarkacin bakinsa. Na irin matar da ta dace da Moddin.





&&&&


Driving d in take idanunta sanye da black shade da ya yi masifar yi mata kyau, ya kuma sake bayyana gayunta. Chewingum take ci. Fuskarta cike take da damuwa. Ta samu gefen Titi ta yi parking hannunta ta saka ta Zare shades D in da ya saka ba a ganin jan idanunta suka yi. Muryarta a dashe ta ce  Alwan ka kasa cika min buri na, me yasa? Da Kai na yarda duk wani hope d ina yana wajenka. Ka San dai rashin cikar burina yana nufin komai ko? Alwan ya saki ajiyar zuciya ransa a b ace ya fara furzar da huci shi kansa zuciyarsa bata masa da di Akan hakan, amma ya zai yi? Duk ta inda ya b illowa Imaam sai ya waske& .  Ko wata dabarar zamu canja? Ta fa da idanunta suna lumshewa. Sai kuma ta bi Alwan da kallo cikin karyayyan harshenta da bai gama k warewa da Hausa ba ta furta  Ina Jinka? Ya kake ganin zamu b illowa lamarin? Alwan ya saki murmushi bayan ya lumshe idonsa sai kuma ya ware da sauri ya furta  Done! Wannan karan na samu mafita na San ba zai tsallake wannan tarkon da zan d ana masa ba. Shiru ta yi tana binsa da kallo kafin ta cije leb e ta furta  Kai ne Last Hope d ina, bana son loosing dukkan opportunity d ina a wannan karan. Daga haka ta ja motar a fusace ta hau Titi tana furta  Ina son barin Nigeria in the next Five months, kafin nan ina son na tabbatar da cikinta a jikinsa, idan ta Kama zan iya tafiya da ita can don ta haihu&  Alwan ya gya da kansa  In sha Allah hakan zata faru&   Rabbi Ya sha a ta furta tana sake danna motar da gudu, don da haka ta k ure da tuk inta&





&&

Cikin daren da ya yi tsit ya kuma nuna alamun dare ne sosai. Kamar an tashi Amani haka ta farka tana kallon windown da yake cikin sabon d akin nasu. Gefenta Imaan ce da ta kasa yarda su raba d aki& zafin da take ji a zuciyarta na yanayin da take cike ne yasa ta mik e don isa kitchen ta samu ruwa ta sha. A part d in su Dahda suka kwana cikin d akunansu na sashen don b angaren Didi cike yake taf da y an uwanta da suka zo yi mata murna. Shiru parlorn baka Jin k arar komai sai na A.c. Ta dinga Jin wani tsoro yana shigarta Amma yarda take Jin k ishi yasa ta k i yarda ta koma ba tare da ta sha ruwan ba. Ruwan ta sha sosai kafin ta zauna a parlorn idanunta a lumshe. A hankali ta bu de idonta Jin motsin da take ji yana sake yawaita. Ta kai dubanta zuwa wani walk way, inda ta nan ne za ka shiga b angaren Dahda. Duk da tana Jin tsoro sai ta ji tana son sanin menene ake yi a wajen. Ta mik e don isa k ofar da da rana suka shiga suka tarar da wani garden mai kyawun gaske. Labulan windown ta  daga kafin ta Ware ido tana kallon abinda ya kusa dugunzuma kwanyarta. Da sauri ta waro ido. Sai kuma ta yi saurin toshe bakinta tana son sani me Safnan take a wannan tsohon Daren. A tsaye take zigidir hannunta rik e da wani kasko da wuta a ciki tana zagaye wani waje da ta tabbatar rami ne& jikinta har rawa yake Amma hakan bai saka ta bayyana kanta ba. Ta toshe bakinta tana sake jaddada rashin Imani irin na Safna idan har ba idanunta ba ne ya gane mata ba daidai ba wannan abinda take Kai tsaye za a kira shi tsafi& Tana kallonta har ta gama ta mayar da k asar ta rufe& A fili da kuma d an k arfi ta ji tana furta  Imamu na rabaka da Uwarka har abada! Na rabaka da aure har abada!! Na rabaka da y ay anka da matarka har abada. Ni ka dai zan yi rayuwa da Kai& . Sai kuma ta saki wata dariya. Kafin ta mayar da kayan jikinta. Amani ta runtse idonta tana sake Jin haushin kanta da bata fito da wayar ta ba. Da tabbas sai ta yi vedio D in komai ta nunawa kowa don hakan ya zama tsanin da zata raba Safna da Dahda har abada& tana kallo ta mayar da kayanta jikinta sannan ta kashe wutar kaskon ta nufi k ofar da zata mayar da ita cikin gida. Da sauri Amani ta sake takurewa waje d aya don bata son Safna ta ganta. Lamarin matar yanzu tsoro yake bata. Tana kallo ta shigo har ta shiga cikin d akinta ta kullo k ofa. Zubewa Amani ta yi a wajen hannunta dafe da k irjinta. Ta kasa aikata komai sai zufa da take zubo mata. Sai da ta samu nutsuwa sosai sannan zuciyarta ta tunatar da ita &  Idan baki cire abin nan ba komai zai iya faruwa, zata samu nasara a kanku ki je ki cire Amani ki lallata sihirinta, ki cire duk wani tsoro da fargaba da take ranki&  Cikin k warin gwiwa ta fice daga wajen. Ta isa wajen duk wani tsoro da take ji ta ji ta nemeshi ta rasa. Daidai wajen ta hak a ta Ciro abinda yake ciki wasu irin tarkacen abubuwa ta gani, ga wani irin Abu mai warin gaske. Ta toshe hancinta ganin har da jini yana d iga a jikin abin. Da sauri ta tsuguna a kai ta yi fitsari don ta karanta a wani littafi hakan yana karya ko wani irin sihiri. Gigicewar da ta yi da warin da take ji na abin yasa ta manta bata mayar da Ramin ta rufe ba, ba kuma ta lura da mayafinta da zoben ta Sun fa di a wajen ba. A Gigice ta shige cikin gidan. Abinka da sabon wuri sai bata lura da inda take saka k afarta ba, bata San d akin da ta shiga ba ita dai taga d aki a bu de ta danna kai ciki. A razane ta dinga kallon Dahdah da abinda yake yi a cikin d akin da sauri ta bu de baki zata saki ihu da saurin gaske Dahdah ya toshe mata bakinta cikin tashin hankali a tsawace ya ce  Waye ya ce ki shigo d akin da na jaddada muku kada koda wasa ku shigo shi? Yanzu kin shigo ko kin ga abinda bana son ku shigo ku gani, kin ji da di? Na ce kin ji da di yau kin gane min sirrin da na yi shekara da shekaru ina b oye shi? Ina Amani ma bata San yana yi ba don tuni ta sume a jikinsa& .. shi D in ma yarda yake Jin Kansa kamar ya suman, dama zai Mutu da shi da ita duk su bar duniya su huta& ..



To fa! Me Amani ta gani ne da ya fitgitata har ta suma?



JIKAR NASHE&
'?HADARIN GABAS& & .

27.



NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.

Bright pens second batch& .

&&&&

Jikinsa har rawa yake, cikin tashin hankali ya dinga jijjigata yana kiran sunanta. Ganin dai da gaske ta suma ne yasa ya d aga ta cak ya shiga da ita ta wata k ofa da zata sadaka da wani babban bedroom d insa. A gyare d akin yake tsaf sai zabga k amshi yake ya kuma sha kayan more rayuwa masu masifar kyau. A hankali ya shinfi deta a saman gadon kafin ya cigaba da jijjigata cikin tashin hankali yana kiran sunanta. Bata koma motsa ba. Da sauri ya shiga toilet ya  Debo ruwa ya watsa mata. Ta farka idanunsa cikin nasa. Kamar majigi abubuwan suka shiga dawo mata a kai. Kamar yanzu suka faru kamar kuma irin mafarkin da ta saba. Ba mafarki ba ne! Haka wata tsawatacciyar zuciyar ta ta tunatar da ita. Dahdahnki Amani, Dahdahnki ne yake amfani da mutum mutuminki yana wasu abubuwa da ta tabbatar having sex yake da ita. Da mutum mutumin yake saduwa. Ta runtse idonta tana jin wani irin k una a ranta. Da gaske wannan ne dalilin da yasa kullum take jin sha war Dada da k aunarsa a ranta& . Wasu kalar hawaye masu zafi suka shiga zubo mata. Idanunta cike da hawayen ta sake zubesu cikin na Dahda. Da shima yake kallonta fuskarsa cike da tausayinta ko ya ce tausayin kansu duk su biyun. Hannu ya
Saka zai kama hannun nata Amma cikin zafin nama ta janye hannunta da sauri tana jifarsa da wani irin kallo mai bayyana tsana murararan& da gaske ta tsani Dahdah a wannan daren ta tsanin kallonsa as mahaifinta. Bata kuma k i Allah ya  d au ranta ba da wannan tashin hankalin da take ciki. Sai yau ta tabbatar da Dahdah matsa fi ne! Matarsa Matsafiya ce!! A gidan matsafa suke zaune, matsafa ne suka rainesu suka ciyar da su da abincin haram&  Aman& ki tsaya& . Dahda ya furta cikin rarrabewar murya. Da sauri ta dakatar da shi ta hanyar toshe kunnenta da wani irin k arfin murya mai bayyana tashin hankalinta ta furta  Bana son ji! Bana son jin komai Dada. Na tsaneka na tsani dukkan abinda za ka ce, idona ya bayyana min gaskiya yau. Ashe tsaface ni ka yi, ka cika zuciyata da tarin k aunarka, ashe tsaface ni ka yi kake biyan buk atarka da ni shi yasa duk duniya nake jin sha awarka abinda sam yake haram ne gare ni, na tsaneka kuma zan bi duniya a yau na tsani in kalleka a matsayin mahaifina Mugu kawai! Ta furta tana sake sakin wani irin kuka mai k arfin gaske. Dahda runtse idonsa kawai ya yi yana fisgar lips d insa da suka sake wani irin ja, idanunsa suka dinga k ank ancewa& Har suka lumshe don kansu. Yana jin Amani ta sauka daga gadon cikin wata irin tafiya mai bayyana galabaita da raunin da zuciyarta da gangar jikinta take ciki ta fice daga d akin. A diririce take neman k ofar da zata fitar da ita waje. Idonta ya sauka a kan Babyn robar da tsayin da komai kama suke da ita ba ta yarda za a yi idan ka ga y ar tsanar nan ka ce ba Amani ba ce, don kamar ita ce a tsaye. Hawaye ya dinga zuba mata. Tana sake kallon y ar tsanar da take kwance ba kaya a jikinta yarda ka san itace don suffa da komai irin ta mutum ce hatta yanayin fatarsu& kuma jikin da laushi ba kamar y ar tsana ba& ta runtse idonta. Tana jin zafin da zuciyarta take yi yana sake hauhawa. Har ta na bugewa garin fita tsabar yarda idonta suka rufe bata cikin hayyacinta. Dahda da yake tsaye yana kallonta ya cije bakinsa wata irin fisga zuciyarsa take yi, fusgar da ya tabbatar da za a auna jininsa a yanzu za a tabbatar ya hau kuma zuciayrsa ya san k iris take da ta samu attack. Ya zube a saman kujerar cikin takaicin kansa da dana sani fal da ya cika zuciyarsa. Tsoronsa guda kada Amani ta bayyana wani sirrin nasa. Da wani ido zai yiwa mutane bayani har su fahimce shi. Fusgar gashin kansa yake kawai yana datse lips d insa kamar sune suka masa laifin&


K afarta rawa kawai take sanda ta isa d akinsu. Ta zube saman gadon tana sake sakin kuka sosai idonta cikin hoton mahaifiyarsu da take ta zabga murmushi. Cikin wata irin murya Amani ta furta  Ina son na biki Ina son na Mutu, na gaji da halin da nake ciki zuciyata ciwo take Maahmeey. Wayyo Allah! Ta fa da tana sakin nishi ha de da dafe zuciyar& wannan ne ya farkar da Imani ta farka a razane ganin kamar Amanin bata cikin hayyacinta. Da sauri ta kama hannayenta tana furta  Gaya min Amani menene? Bata mata magana ba illa fa dawa da ta yi jikinta tana sake sakin kuka furucin Ina so na Mutu shine kawai a bakinta.  Mutuwa nake so Imaan, na gaji da gidan nan. Na gaji da halayya da  dabi a irin ta mutanen cikinsa, a wannan daren na tsani Dahda na kuma tsani na cigaba da kallonsa a matsayin mahaifina, Moddi da Safna matsafa ne, wallahi Imani a gidan Matsafa muke rayuwa& . Sai kuma ta rungumeta jikinta na cigaba da kakkarwa tana sake kallon abinda ta gani cikin duhun idonta& da k arfin ta sake furta  Matsafa ne, mu gudu mu bar gidannan Imani kafin su shanye jininmu&  Imani ta shiga wani irin shock tun kafin Amanin ta bata labarin abinda ya faru, ta san koma menene tashin hankalinsa ya kai inda ya kai. A idon Amanin take hango rashin nutsuwa, so take ta ji koma me ye don haka da wani irin hanzari ta shiga jijjiga ta tana furta  Tashi ki gaya min, kin bawa Dahda kan ki ne? Ya kusance ki ne? Amani ta lumshe ido tana d aga kai ta furta  Ya kusance ni, kuma ba tun yau yake kusantata ba wallahi& . Wani irin Zare ido Imaan ta yi, tana jin yarda zuciyarta ta wani irin bugawa ga wani nauyi da ta mata. Bata San sanda ta yi baya ba tsabar jirin da take ji, duk da a zaune take. Da k yar bakinta Ya furta  Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna! Amma baki tab a gaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login