Showing 3001 words to 6000 words out of 94443 words

Chapter 2 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

189

zai dinga kallon arziki na a wani mudubi na daban. Kin cuce ni Safna tun a lokacin na ce Miki No! Amma Muhammad Alwan ya ha da baki da ke kuka saka na kusanci y ata ta ciki na dole, na yi ruining life d inta na saka mata tsana ta a zuciyarta a zahiri a yanzu ba Wanda Ama ta tsana a duniyar nan fiye da ni, tana jin kamar ta kashe ni. Safna ta ja hannunsa zata rik e da wani irin zafin nama ya janye hannun yana kallonta da birkitattun idanunsa. Ko a baya tana shakkar Imaam Moddibo da wannan kallon balle yanzu da yake cikin yanayin da bata tab a ganinsa ba.  Ka nutsu Imaam mu samu mafita. Laifi ne an riga an aikata kuma ya wuce ba shikkenan ba. Yanzu zuwa zamu yi asibitin mu saka Doctor ya yi aborting cikin ko bata so. Maganar wai kada asiri ya tonu ka bar ni da ita I will figure it out Ta furta tana d an sakin murmushi da alama sam abin bai dameta ba. Yes bai dameta ba ko ka dan asalima wani murna take da farin ciki burinta ya cika ranar da ta da de tana jira ce tazo ranar da zata shafawa Amani black paint da mutane zasu tsaneta a yanzu kam ta San Amani ba zata tab a auruwa ba. Su Didin da suke matuk ar sonta zasu tsaneta musamman idan suka ji ita ta kai kanta d akin Moddin. Akwai abubuwa da suka faru da yawa Wanda ba zai bada k ofar zarginta ba a matsayinta na kishiyar Uwarsu, tana da evidence da idan ta nuna sai zuciyar kowa ta yi shock. Kallonsa kawai take idanunsa a lumshe tana hango yarda zuciyarsa take d agawa da sauri.  Ka tashi mu tafi, ba mu da lokacin b atawa ka San yarinyar can da kafiya, kada tazo ta aikata abinda za mu yi regretting. Ya mik e jikinsa a sanyaye yana d iban phones d insa. Bai canja daga jallabiyar da take jikinsa ba, ko hula Babu a kansa hakan ya bawa sumarsa mai kyan gaske damar fitowa sai shek i take. Suka fita securities da body guards na ganinsu suka yi saurin mik ewa zuwa inda suke. Da sauri Moddi ya dakatar da su duk da Sun so turjewa amma ya sanar da su ba inda zai fita da su. Ya shiga zafaffiyar motar sa shi da Safna suka fice daga gidan. Still wani irin zafi yake ji a zuciyarsa kamar ma ciwo zuciyar take masa tun sanda abin ya faru har yau bai huta ba, ba zai kuma ce ga lokaci guda da ya yi barci nutsatstse ba, ba ya iya barci yana jin takaicin kansa da kallon da yarinyarsa take masa. Kallo ne mai bayyana tsanarsa sosai a ranta. Ta raina shi bata ganin girmansa. Yes ya cancanta ta aikata fiye da haka shi da kansa ya san He deserves more than that& . Sam zuciyarsa ba nutsuwa yake driving d in. Ya san dai yau dole asirinsa zai tonu. Yau Didi zata tsaneshi don yau Adda Tee zata bayyana abinda ta sani itama, Wanda ta sha garga din sa Amma Safna ta rusa komai ta saka shi aikata abinda yake nadamar zamowarsa d an Adam ba dabba ba. Yana jin a yanzu ba ya buk atar ku din, mulkin da komai ma yafi buk atar mutuncinsa, yana son ya koma
Malaminsa na Jami a ko ma aikacin company kamar yarda yake a baya. Amma ta yaya? Duk wancan labarin ya shu de yanzu wani shafin labari zai bu de Wanda ya tabbatar ba zai rubutu a wajensa ba. Bak in ciki da takaici ne zasu kashe shi. Amani ba zata tab a rufa masa asiri ba& . A cikin irin wannan tunanin yake driving d in. Ya saba fitar sirri da wannan motar shi yasa ba Wanda ya kawo shi ne.



IMAAN

&&



Jikinta a sanyaye ta yi parking tata motar. Tana bin motar Amani da take parking space na asibitin da kallo. Haka kawai sai ta samu kanta da tashin hankali ta ji bugun zuciyarta yana k ruwa. Kife kanta ta yi a saman steering motar idanunta a lumshe sam bata son ta ji ta shiga irin wannan yanayin, don a duk sanda ta ji ta a arin wannan yanayin kamar alerting d inta ake something bad is going to happen& . Addu a ta yi sosai a ranta kafin ta bu de motat jikinta a sanyaye ta fito. Tana tafiya bugun zuciyarta na sake k ruwa. A sanyaye ta yiwa receptionist d in magana. Receptionist d in ta d ago tana kallonta kafin ta furta  She is Inside. Ta fa da tana nuna mata consultation room d in da Amanin ke ciki. Duk Wanda yake asibitin ya san su, ya kuma san matsayin su asibitin Mahaifinsu ne Moddibo kuma bayan da ya ci mulki bai fasa zuwa asibitin ba. Asibiti ne da aka yi shi kamar kana k asar waje idan kana cikinsa. Imaan ta wuce jikinta sai rawa yake k afafunta ma kamar ba zasu iya k arasawa da ita d akin ba& . Tana mur da handle d in zata shiga a lokacin ne ta ji Amani ta yi wata irin k ara tana furta  I won t abort it& ina son ciki na&  wannan karan ji da ganin Iman sai da ya d auke na wuncin gadi. Ta dafa bango tana Jin wani irin bugu da zuciyarta take tun ma bata ji waye ya yiwa y ar uwarta ciki ba, ta shuga wannan tashin hankalin ina ga ta ji? Ina ga ta ji mahaifin da ya kawota duniya ne? Blindly ta tura k ofar ba tare da ita kanta ta San ta tura d in ba. Idanunta a zube cikin na Amani da take kwance a sume. Hannunta na rawa ta isa wajenta da sauri tana kallon Doctor d in ta ce  Hope she isn t& . I hope she is Okay?&  Doctorn ya d aga kai hankalinsa tashi ganin yarda hawaye yake screaming a idanun Imaan d in. Rungume Amani ta yi a jikinta tana furta  Save her life Doctor pls! Ita ka dai nake da a duniyar nan, mahaifiyarmu tunda ta haife mu ta mutu. Ba zan iya cigaba da rayuwa ba idan babu twin sister d ina. Ta fa da cikin tashin hankali tana kai bakinta kan na Amani kyakykyawar sumbata ta bata sai kuma ta sake sakin kuka. Hawayen ne ya dawo da Amani duniyar da Iman take ciki. Amani met Iman and she knew her twin sensed her turmoil. Bata da Wanda yafi Imaan a duniya they shared a silent, understanding a connection that transcended words. Ta kama hannun Imaan d in ta rungume a jikinta kafin ta saki kuka da k arfin gaske. Iman ta rungumeta tana hura mata iska a kunne. Tun yarintar su haka take rarrashin Amanin idan tana rigima, tun bayan Didi kakarsu ta tabbatar mata ita aka fara Haifa kafin Amanin sai ya zama na ta d au girman dole ta sakawa kanta, kamar wadda ta bawa Amanin shekaru ba mintuna ba. Ita kuma Amanin kasancewarta shagwagwgwab iya mai son jiki sai ta mayar da Iman wata elder sister d in ta. Bata da inda take kai damuwarta sai wajen Iman ita ce uwarta ita ce Yayatta K awarta and komai ma. Amani ta janye idonta daga na Imaan da ta hango damuwa b aro-b aro a cikinsu. A yanzu kam ba zata gayawa Iman ba bata son ta saka zuciyarta ta buga, amma dole ta sanar da ita tana da ciki. Ta San dai zata yi breaking heart d inta ba mamaki ma Iman daga ranar ta tsaneta ta tsani a kirata twin sister d inta. Ba mamaki daga ranar ba zata sake mata kallon tausayi ba don ta sha warning d inta Akan abinda ba ita ta d orawa kanta ba. Lunshe idanunta ta yi her heart racing kamar yarda ta Iman ma take yi. Murya a raunane Iman ta ce  Amani cikin waye a jikin ki? Am afraid ina tsoron tabbatuwar zargi na, Amani don t tell me& . Sai ta cije bakinta tana kallon Doctorn ba zata so ta yi magana a gabansa don haka hawaye ya cigaba da saukar mata tana Jin zafin saukar su har cikin zuciyarta& . Lura da kamar suna son magana da junansu yasa Hisham fita daga d akin. Hakan yasa Iman ta saki ajiyar zuciya ta juya tana kallon Amanin with curious Eyes ta furta  Don t tell me kina d auke da cikin Dada? Amani talk to me bana son zargina ya tabbata&  Iman emphatetic geze encouraged Amani to Open Up runtse idonta Amanin ta yi kafin ta ja deep breath and revealed her secret, hawaye yana screaming down her face. Da d aci take furucin tana Jin zafin bayyana wa Imani gaskiya Amma ya zama dole ta gaya mata bata da wata bayan ita.

Iman fita hankalinta ta yi, sanda Amani ta fara sharing secret d inta da ita. Imam s expression mirror her emotions- shock, sadness and determination& a hankali cikin whispering voice d inta sosai ta ce  We ll face This together Ama. Ta fa da idanunta suna wani kalar juyewa. Zafin da zuciyarta take ciki ya bayyana a saman idanunta.  Dole time ya yi da zamu gayawa duniya irin rayuwar da muka taso a cikinta. Time Yayi da Mahaifiyar Dada zata San wa ta haifa. Time ya yi da za mu bayyana tozarcin da aka Miki duka a silar rashin Uwa. Maraici ne ya jawo mana Amani& . Iman ta fa da tana rushewa da kuka ta rungume. Amanin suna sakin kukan tare gefe guda kuma wayarta take dannanwa Didi take kira tazo asibitin ita da kanta zata gaya mata Moddinta shi ya yiwa Amani y ar da ya haifa da Kansa ciki saboda Neman duniya. Ba zata kira Umma T ba don ita take hanata tonawa Moddibo asiri.


DIDI
____


Wayarta da take ringing a gefenta ta zubawa ido. Kafin ta saka hannu ta d auka idonta Akan hoton Emojin da ta sakawa Imani. Da haka take banbance su tunda ita ba wani boko ta yi ba. A raunane ta d aga kiran don haka kawai yau take samun kanta da fa duwar gaba. Iman daga can b angaren ta furta  Didi, kizo asibiti Magajiyarki ba lafiya Likita yana buk atar ganin ki. Didi muryarta na rawa ta zabga salati hankalinta tashe ta ce  Me ya sameta? Iman ta ce  Ki zo dai kawai idan kin zo zaki gani. Muna Moddibo special hospital. Didi ta sauke wayar da sauri ta mik e mayafin ta ta sake Gyarawa kawai ta fice waje tana k walawa D an LAMI driver kira. Sam bata da nutsuwa don a duniya bayan Moddi ba Wanda take so take ji a ranta fiye da y ay anta kamar y an biyun da Moddibo ya haifa mata.


Iman ta dafa kan Amani tana karanta mata addu oi tana tofa mata. Wani irin zafi take ji a ranta Wanda ko cikin a jikinta yake iya zafi da tafasar zuciyar da zata ji kenan. Amani ji ta yi ta samu relief ganin Imaan bata juya mata baya ba. Duk da ta San dama ba lallai ta juya mata d in ba. She grew up together, sharing secrets and laughter. Ka fa dar Iman da Didi nan ne wajen kukanta wajen sangartar ta. She recalled how Iman Supported her a komai da zata zo mata da shi ko da ita bata so& idanunsu a lumshe suke kowa da abinda yake sak awa a ransa. Suka bu de idon a tare Jin lokacin da aka turo k ofar. Mommy Safna ce ta fara shigowa sai ga k amshin Dada yabi ya cika hancinsu. K amshin da Amani ba abinda ta fi son ji sama da shi a da. A yanzu ya riki de ya zama k amshi mafi Muni da bata so. Gaba d ayansu suka zubawa juna ido. Iman da Amani kallonsu suke zuciyarsu cike da tsanarsu. Dadan ya d an ja fuska ya tsuke yana kallon Iman gabansa na fa duwa ganin irin kallon da take jifansa da shi. Sai dai ya maze yana furta  Ba kwa amsa sallama ne? How is she feeling? Iman ta zuba masa wani kallo kafin ta ha diye wani Abu da ya tsaya mata a rai ta furta  Ta Yaya zata samu sauk i alhali tana d auke da cikin mahaifinta a mararta, me kake so ta yi feeling bayan bak in ciki da ciwon zuciya. Ciki fa Dada kai ka yiwa Amani ciki saboda son mulki da ku di Dada ka tozarta mu? Yif suka ji an zube a k asa da sauri idanunsu suka koma kan Didi da take zube ba alamar numfashi a tare da ita& ..





JIKAR NASHE&
'?HADARIN GABAS& ..=?L?



 Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/HBqR4GFrqIMH7TjAy8IYgj

NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.

3??



(My dear fans, I've received many messages asking if I've stopped posting updates about Hadarin Gabas. I'm sorry to say that I won't be posting this weekend. We haven't even reached the midpoint of the story yet, and I'm already feeling anxious about how it will unfold. Just be patient, all will be revealed soon. Stay tuned, fans! This is just the beginning of the story.)



Da sauri Amani ta ware idonta, Iman ma a firgicen take. Dada kuwa bai wani jira komai ba ya isa gaban mahaifiyarsa Didi da take yashe a k asa jikinta sai rawa yake cikin matuk ar tashin hankali Ya d Agata yana kallon yarda jikinta ke kakkarwa  Iman Go and call the Doctor she is unconscious&  Iman ta janye Amani daga jikinta ta fita da sauri. Safna kuwa wani farin ciki ne ya shiga zuciyarta a take ta fara addu ar Allah yasa Didin ta mutu ta huta. Dama sosai matar ta tsaya mata a Rai ta hanata rawar gaban hantsi& Don haka a ranta ta dinga furta  Margaya Didi, Allah ka amshi ran baiwarka. A zahiri kuwa sai ta isa wajen Didin da sauri itama tana furta  Imaam tofa mata addu a, Allah yasa ba ajalinta ba ne yazo. Wani irin kallo Imaam Ya jefa mata yana sake jin wata muguwar tsanarta a ransa. Ji yake kamar ya mata saki Uku, sai dai Ya san bai isa ba he is not authorizedto do that.. Ya rungume Didin a jikinsa hankalinsa a tashe yana furta  Ya Allah, kada ka saka Didi ta mutu ta sanadiyyar bak in cikin da na k unsa mata, ba zan iya rayuwa ba babu ita ba, Ya rabbi ka bata lafiya&  Ya fa da manyan idanunsa masu hasken gaske tuni suka riki de suka koma wasu kalar Brown kamar yarda suke zama a duk sanda yake cikin b acin rai. Leb ensa kawai yake fisga da k arfin gaske bai damu ba koda zasu fashe. Zafin da yake ji na zuciyarsa yafi masa kowane irin ciwo da zai ji ra da di.


Amani dai tana zaune her heart filled with pain and sorrow. Tana ta addu a Allah kada ya amshi ran Didi, don Didi ita ce kwanciyar hankalinsu sai Umma T.

A da kama tana son Dada kamar ta Mutu ganin yarda yake nuna musu kulawa sai dai tun bayan abinda ya faru take jin wata muguwar tsanarsa. She feels intense anger.

Shigowar Doctor ne yasa ta tsagaita daga kukan da take. Tana sauraran bayanin Doctorn da yake bawa Nurses Umarnin su kawo masa wasu allurai. Yana kallon Moddibo Ya ce  Kada ka damu, she will survived In sha Allah, firgita ta yi normally kuma mutum yana shiga irin wannan yanayin a lokacin da Ya shiga firgita ko damuwa ko razana, so that ba wani abu ne she will be there zuwa nan da two days muga abinda Allah zai yi. Imam ya lumshe ido a hankali yarda leb ensa ne kawai Ya d aga ya ce  Allahu Ya sha&  Shi kansa sai ya ji kunyar saka Allah a
Lamarinsa. Anya Allah zai amsa addu arsa bayan wannan abin kunyar da Ya aikata. Ya sake runtse idonsa yana jin yarda zuciyarsa ke wani irin bugu. He wished ya mutu kawai a lokacin Ya daina kallon Amani yana jin kunyarta. Didi da idanunta ke zubar da hawaye ta saka hannunta da yake rawa ta yafito Imaan. Da sauri Imaan ta isa wajenta a hankali ta kara kunnenta a kusa da bakin Didi. Didin cikin rawar murya ta furta  Ki& ..ra& .min& Tee&  Sai kuma bakin ya datse. Imaan tsaf ta gane nufinta don haka da sauri ta d au wayarta zata kira Umma T D in, da sauri Imaam Ya kalleta cikin dakiyar murya ya furta  Give me your phone Imaan&  Irin Tsawar da Ya daka ne yasa Imaan bata san sanda ta mik a masa wayar ba hannunta na rawa. Amani ta saki wani malalacin murmushi a ranta take sak a Lallai Ma Dada, ya aikata abin sannan Ya ce ba ya son a gayawa y an uwansa, ai ba y an uwansa ba ma duk duniya sai an ji in dai tana raye, sai ta tona masa asiri mutane sun masa tofin Allah Ya tsine. Don haka ta ji ta samu wani irin courage da sauri ta saka hannu ta d au wayarta tana hararar Dada da gefen ido. Direct kiran Umma T ta yi. Basu farga ba sai ji suka yi ta rusa kuka ta furta  Umma T. Pls Ki zo Didi ba lafiya ta fa di jin abinda ta ce yasa Da wani irin hanzari Ya fisge wayar da take hannunta, yana kallonta cike da mamakin abinda ta aikata. Itama kallonsa take kamar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login