Showing 63001 words to 66000 words out of 94443 words

Chapter 22 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

181

a d aure sosai. Sai abin ma ya bawa Fateemah dariya ta furta  Raini na nawa kuma? Banda Wanda ka siya wa kanka, wallahi zaka zo ka samu Didi ka gaya mata dalilin da yasa ka ja y ar mutane d aki& . K asa k asa ya furta  Dalilin ne yasa na ce ku yi mini aure&  tsabar takaici Fateemah kasa amsa shi ta yi ta finciki hannun y ar riga suka shiga gida tare wajen Didi.

Didi ta d ago tana kallonsu kafin ta furta  Ke kuma fa, yaushe kika zo? Sunkuyar da kai kawai ta yi tana jan yatsun hannunta. Moddi da yake bayansu ya juya ya shiga parlor yana ji Fateemah na gayawa Didi abinda ya faru. Didi ta zaro ido tana furta  Lamarin Har ya kai haka? Hasbunallah Wa ni imal wakeel, yaushe Moddibo ya koma haka? Ai shikkenan wuce ki tafi gida ni na San maganin abin, auren zan masa da duk kuma yarinyar da tarbiyyar ta ta kwanta min a rai& . Yana jin haka ya yi saurin fitowa daga d aki. Yana muzurai ya ce  Not any girl Didi, ba da kowace mace Imaam zai iya rayuwa ba, na fi son y ar gayu mai tsafta wayayyiya y ar boko. Ta zuba masa harara tana furta  Shirmen banza da wofi, duk a lissafin naka kuma Ban ji ka furta mai addini da iliminsa ba, mai kunya da tarbiyya&  Ya girgiza kai  Bagidajiya kenan? Ai irin wannan yaran ba wayewa a tare da su, nifa nafi son wacce zamu buga Soyayya wacce ba zata ji kunyarki ba, zata iya rungume ni a gabanki ta min Kiss& . Bu de baki Fateemah ta yi tana kallonsa Didi kuwa murmushi ta saki ta San Moddinta Ya kere nan, sam ba ya jin kunyarta sanda ya fara mafarki ma ita ya fara samu ya gayawa, wai ya ga wani abu mai da di a cikin barci ashe haka Mata suke da da di Didi musamman idan ka rung& . Didi ta yi saurin rufe masa baki tana furta  Wannan sirrinka ne Moddi, kada na sake jin ka bayyana shi ga wani, alamu ne na ka girma kana kuma da lafiya&  Sai ya d an yi dariya yana rik o hannunta yana furta Didi ko shine Jima in da ake gaya mana a Islamiyya? Didi bata ji kunyarsa ba ta gaya masa shine, amma haramun ne aikata shi sannan Allah yana fushi da mutumin da Ya aikata zina ma ana kusantar Mace ba tare da an musu aure ba, don haka ka kiyaye Moddi ka bari ka samu halaliyarka& haka ta zaunar da shi a matsayinta na Uwa bata b oye masa komai ba, ta bu de masa komai ya sani sannan ta tsorata shi da kusantar koda rik e hannun mace ne,balle wane sashe na jikinta, da zarar ka aikata haka Moddi kamar ka shirya jefa kanka cikin zina ne da saninka don haka ka yi matuk ar kiyaye wa Allah ya shirya mana. Fateemah ta jijjjiga kai bayan ta sake wurga masa harara shi kuma ya mata gwalo sai ta gefe shi da biron hannunta sannan ta fice tana furta  Didi siyar da gonar ki ta k auye Ya kamaki ko don ki yiwa Kiddo aure, idan ba haka ba kya ji wani labarin&   Dole kuwa. Didi ta furta kallon Fateemahn  Ai dole na yiwa Moddi aure a kusa kusan nan, Allah dai Ya hore mana rai da lafiya. Haushi ya kama Fateeman ta fice tana furta  Ko da Uban me zai ciyar da matar? Moddi da baya shiru ya furta  Duk abinda Didi ta ci shi za mu ci, balle ma In sha Allah ba zan yi zaman banza zan dinga neman ku di.  Kamar gaske? Fateemah ta furta tana ficewa da hanzari don idan ta biyewa Didi da Kiddo sai ta kwana a wajen bata gama kallon dramerrsu ba. Ita dai y ar riga tana takure jikin Didi duk hankalinta ya tashi jin za a yiwa Moddi aure mutumin da take kwana ta tashi da shi a cikin rai&  Tashi daga nan ko na bugeki. Moddi Ya fa da yana zuba mata harara. Da sauri ta tashi sai dai Didi ta ja hannunta ta mayar da ita ta zauna, haka kawai take son yarinyar don tana da nutsuwa kuma Sam bata da kwarafniya ga Ibada kamar ba daga riga ta zo ba. Amma bata san dalilin da yasa sam basa shiri da Moddi ba, don kar ya kira sunanta yake kiranta da y ar riga, Har sunan Yabi bakin kowa. A hankali ta gyara mata mayafinta tana furta  Uhm uhm fa Moddi, ka yi fa a hankali don baka san inda rana zata fa di ba. Ya yi dariya sosai kafin ya furta ta fa di a gabas wallahi Didi, kada ma ki fara ta inama wannan yarinyar da  d an k ugunta zasu iya d aukan hidimata ji ta fa k waila, ni nafi son mai manyan Abubuwan nan& . Da sauri Didi ta bu de ido ganin inda yake nunawa ta kuwa zuba masa dak iwa tana furta  Fita daga nan Moddibo, Oh ni Mairo Allah ya taimaki Uban Moddibo baya raye ba zai ga wannna rashin kunyar taka ba. Ya k unshe dariyarsa yana furta  To idan ban fa da Miki ba wa zan fa dawa? Ai gaskiya ne ina zan saka wannan k wailar? Didi ta jefe shi da ludayi hakan yasa ya fita yana dariya. Bai san kuma ya suka k are ba.


Haka Safna ta cigaba da bibiyar rayuwarsa. Duk inda ya saka k afa tana biye da shi, shima kuma hakan sai yake masa da di wata irin haramtacciyar soyayya Safna take koya masa ta inda sam baya iya guje mata. Hot romance take zuba masa har ya rasa inda zai saka ransa. Ranar da ba zai tab a mantawa da ita ba, ranar da Safna ta ja shi wani hotel. Bai so zuwa ba
Amma ganin b acin ranta k arara yasa ba shiri Ya amince. Wanka Ya fesa ya fito sai zabga k amshin turare yake. A parlor ya tarar da Didi da Fateemah da su Jameela suna ha da akwatinan Yabi akwatinan da kallo yana furta  Didi wannan fa? Lefen waye?  Na wani Fateeman ta furta fuskarta a d an d aure. Tab e baki ya yi sai ya saka kai ya fice ganin har Safna ta fara zabga masa kira. Yana jin Didi na k walla masa kira tana fa din Moddi addu ar fa? Yau ka yafe. Bai amsa mata ba ya fella da gudu don baya son Ya sake delay balle ya b atawa Safna rai. Didi kasancewr ta yi busy sai kawai ta k yaleshi suka cigaba da abinda suke.


A bakin k ofar D akin Hotel D in ya tsaya yana jin yarda zuciyarsa take harbawa, wai shine yau ya kawo k afarsa hotel? Anya bai ci amanar Didi ba. A tsorace yake amma idan ya tuna yarda k irjin Safna yake a cike sai yaji baya son barin wannan damar. Shi burinsa ko wasa ya yi da su Ya samu relief daga tarin abinda yake ji a ransa. Ya d an fusgi leb ensa sai kuma Ya saka hannu ya murd a k ofar ya shiga. Sai da numfashinsa yaso d aukewa ganin Safna a kwanta rigingine ba komai a jikinta. Sai sakar masa murmushi take tana lasar leb enta. Ta mik a masa hannunta Amma ya ja ya tsaya ya kasa matsawa kusa da ita. Mik ewa ta yi tana girgiza jikinta ta isa kusa da shi sosai. Sai da Moddi ya runtse ido tsabar yarda yake jin wani yarrr a jikinsa ganin mace a gabansa ba kaya. Bai san kalar abinda ya ji ba abu guda ya sani ya kasa controlling kansa a matsayinsa na mutum mai lafiya kuma matashi mai tashe balaga. A wannan daren ya san Safna cikin wani irin gigitaccen yanayin da bai tab a shiga cikinsa ba, bai tab a zaton akwai irin abinda ya ji a duniya ba. Sai da komai Ya lafa sannan tsoron Allah ya shige shi, ya dinga Jin tsanar kansa da kunyar Allah da Didi ma gaba d aya. Amma ya lura sam Safna ba abinda ya dameta ya kuma san ba shine mutum na farko da ya fara saninta ba, don a bu de take. Murmushi Kawai take saki cikin zallar farin ciki ta sake d anewa cinyarsa tana kama leb ensa k ok arin tureta yake Amma ta kasa ba shi dama ta hanyar yi masa ra da a kunnensa tana furta  You are so sweet ango na, yau kam ka shayar da ni abinda wani namiji bai tab a shayar da ni ba, a yau na San kai ne maha din Safna kai ka cancanta ka zama Mijina don ka zuk e min dukkan sha awata, na yaba Imaam kuma ina fatan nan gaba ka dan ka zama Mijina. Ashe duk sauran maza Lami suke kai ne cikakken namiji kuma Ingarma. Ta fa da tana lumshe idonta a kunne ta sake ra da masa  I need more Imaam! Ya yi saurin janyeta daga jikinta yana furta  Astagfirullah Safna ba zan iya ba, ba zan iya auren matar da bata iya rik e budurcinta ba Kamila zan aura&  wata dariya ta saki kafin ta sake shigewa jikinsa ta furta  Kada ma ka fara wannan mafarkin Imaam, don kai ka dai aka halicci Safna duk macen da ta ce zata rab eka sunanta gawa ina tabbatar maka, kada ma ka fara wallahi da gaske nake&  ta fa da Har da hawayenta sannan ta k ashi wata zuma a harshenta da bai San ko ta Mecece ba ta kamo
Nasa harshen ta cafka suna tsotson zumar tare. Sai da suka shanye sannan ta lumshe idonta a kunne ta ce  Ka San zumar mecece? Ya girgiza kai sai ta yi murmushi ta ce  Manta Uwa kenan, ka zama nawa Imaam, ka k addara a duniya ba kai ba wata mace har abada sai sai Safna, wannan kayan nawa ne ni ka dai&  ta fa da tana jan mazugin wandonsa, da sauri ya ture hannunta yana jin kansa yana wani irin sar? masa ganin yarda lokaci ya ja. Ya san Didi tana can tana nemansa. Kayansa ya d auka ya zura don ko wanka ba zai tsaya yi ba ya yi a gida. Burinsa kawai isa gida. Safna ta dinga binsa da kallo tana sakin murmushi Har ya kai k ofa ta d aga masa wayarta tana nuna masa screen D in wayar. Ta furta  Na samu abinda zai  debe min kewa ko na tura maka? Ya waro ido ganin vedion fasik ancin da suka gama aikatawa yanzu Amma fuskarsa kawai ake gani. K ok arin waftar wayar ya yi
Amma ta hana shi tayi sauri saka lock tana furta  Ko ka goge a wayar yana nan a email d ina, don shi zai zame min makami a wajen danginka na dole ka aure ni ko na sake shi a duniya. Sai ta saki murmushi ta taso a yarda take ta sake shiga
Jikinsa ta manna masa kiss tana furta  I need more& . Abubuwan da take masa ne ya saka shi sake biye mata don ya kasa controlling kansa ji yake kamar Safna sarrafa shi take da remote. Baya iya k in bin umarninta ranar kam Safna bata sarara masa ba sai da ta ji ana Assalatu ya ware ido yana kallonta a hankali ya furta  Didi Safna, yau sai ta kusa kashe ni. Safna ta tab e baki tana furta  Dido, don Allah ka k yaleni da wata Didi mu mori duniyar mu. Mu je mu yi wanka. Haka ya sake binta toilet. Sai da ya yi wankan sannan ta k yaleshi ya saka cukurku daddun kayansa da suke ta zabga k amshinta ya fice da sauri don baya son ta sake jan hankalinsa.



Tsoronsa bai sake girmama ba, sai da Ya isa k ofar gidansu. Ya ji zuciyarsa ta buga da sauri ya saka hannu ya buga gidan. Don Didi ta hana shi key D in gidan ba don komai ba ta ce tafi son ta dinga jin shigarsa da fitarsa don ta San lokacin da yake dawowa gidan. Jikinsa a sanyaye ya hau buga gidan. Kusan Minti Biyu kafin Didi ta bu de. A idonta ya hango rashin barcinta da tarin fatgabar da take ciki. Tsoro mabayyani a saman idon. Sai ya ga ta lumshe ido ta kuma ja hannunsa ta mayar da gidan ta rufe. A tsakar gida ta saki hannunsa sannan ta koma saman sallayarta ta tayar da sallah ba tare da ta furta masa komai ba. Kan dole shima ya yi alwala yana tunanin Ya yi sallahr isha i ko bai yi ba. Zuciayrsa ta tabbatar masa bai yi ba. Sai ya samu kansa da jin kunyar Allah wace shagala ce ta same shi haka? Wani irin hali yake son jefa kansa? Ya dinga fusgar gashin kansa. A haka ya yi alwala Ya tada sallah a gefen Didi. A kunyace yake sujjada. Idan kuma zai rok i Allah gafara sai ya ji bakinsa ya yi nauyi bai sani ba ko girman laifin da Ya aikata ne yasa yake jin haka. Didi Har ta sallame Sallahr bata masa masa magana ba. Ta  d ora a Azkar d inta da ya zame mata jiki. Jikin bango ya jingina bayansa yana lumshe idonsa haka kawai sai ya samu kansa da zubar hawaye, da wani irin k uncin zuciya yana ji a ransa bai kyautawa Didi ba, bai kyautawa irin tarbiyyar da ta jajirce wajen bashi ba. Har gari ya fara haske bai bar wajen ba, kamar yarda itama Didi bata bar wajen ba sai dai carbi take ja, tana kuma kallonsa a hankali idanunta duk sun ka da Sun yi jajur.  Daga ina kake? Ya ji ta furta da wata irin tsumammiyar murya da bai San tana da ita ba. A razane ya  dago yana kallonta Ya d aga harshe yana shirin yi mata k arya ta furta  Kada ka min k arya Imamu, idan ka b oye min ba zaka b oyewa Allah ba. Daga wajen Mace kake ko? Ka kai kanka wajen karuwai Ko? Ta fa di cikin raunin murya idanunta suna zubar da hawaye. Kasa magana ya yi sai leb ensa da yake kakkarwa Ya hau girgiza mata kai.  Ki yi hak uri Didi, ba karuwa ba ce matar da zan aura ce, don Allah ki yi hak uri a kuma yi maganar auren mu da ita a satin nan, ni kaina bana son sab awa Ubangiji da nake, na kasa fin k arfin zuciyata ne& . Didi ta dinga kallonsa idonta na zubar da hawaye sai kuma ta saka hannu tana share hawayen tana furta  Allah na yafe masa, Allah kai ma ka yafe masa. Ubangiji ka shirya min shi& . Kifewa Moddi Ya yi kawai yana saka kuka& jikinsa Har kakkarwa yake ya ji ya tsani kansa, me yasa shi ka dai ne namiji shine kuma yake son zama raunin mahaifiyarsa. Carbi ta mik a masa tana furta  Ka yi ta jan Istigafari ba adadi, ka kuma saka a ranka ba zaka kuma ba, sai Allah ya yafe maka, abu guda da zan gaya maka ba zan amince ka auro min ita ba, don tabbas zata iya zame mana BARAGURBI. Bana son ka sake komawa wajenta, ka min wannan alk awarin Moddi. Kun aikata zina ko? Ya cije leb ensa yana d aga mata kai. Sai kawai ta girgiza kai tana furta  Allah ka taya ni kiwonsa, ka bashi mata ta gari da zata zame mana sanyin idaniya. Tashi ka cire kayan jikinka ka kuma fita da su ka bada kyautar su don ba abinda suke sai k amshin Humra da Ya cak ude da turarukan Bori. Moddi Ya mik e Didi ta bi shi da kallo tana sakin ajiyar zuciya tana kuma yarda kayan suka yi Squeezing sai sannan ta dinga jin wani irin zafi a zuciyarta sai dai ta dinga dannewa bata son ta sake zubar masa da hawaye balle Allah ya yi fushi da shi.


Kayan ya cire yana jin shima zafin a zuciyarsa amma sai dai me? Da zarar ya rufe ido Safna yake gani ba kaya abin ya zauna daram a ransa. Ya rasa sukuni sai dai yana k ok arin rik ewa Didi alk awarinta bai sake zuwa wajen Safna ba, bai sake nemanta a waya ba ko ta kira ba ya  dagawa. Sai ga vedion ta turo masa a wane dare. Ya dinga kallon vedion yana jin takaicin abinda ya aikata a vedion ga Safna da ta manne masa a rai take wahalar da shi& . Amma hakan ya dinga cijewa Don Didi kacokam ta mayar da shi parlornta suna kwana tare. Cikin dare haka zata gan shi yana juyi cikin barci hannunsa dafe da mararsa yana ihun kiran Safna. Anan Didi ta san sunanta ta kuma tabbata Safna ba haka ta bar mata yaro ba&


Hankalin su bai sake tashi ba, sai da Fateemah tazo mata da abinda ya dugunzuma zuciyatta ta kusa bugawa. Suna gaisawa Fateemah ta kalleta ta kalli Moddi kafin ta cije bakinta ta ce  Didi, Moddi Ya  debo ruwan dafa kansa, dole ya auri Wannan yarinyar Safna. Don ta turo min vedion da Ya dugunzuman zuciya. Kiddo Har ya san ya je ya kusan ci mace? To ta rantse min idan bai aureta ba sai ta saki vedion nan duniya ta gani. Za kuma ta ce fya de

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login