Showing 51001 words to 54000 words out of 94443 words

Chapter 18 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

173

in tunda tana son ji, tana son Jin matsalolin Kiddonta ta San hanyar da zata bi ta samo masa solution idan abin bai fi k arfinta, don haka bisa ta tilas ta ce  Na amince&  Ya zagayo gabanta yana mik a mata hannu ya ce  Promise&  Nata hannun ta saka ya dunk ule waje guda hakan ya tabbatar da Sun k ulla yarjejeniyar alk awari a tsakaninsu& ya zauna daf da ita ba tare da yana kallonta ba ya hau matsa hannunsa yana furta  Tun muna yara na amince soyayyar da take tsakani na da ke mai girma ce, kin fi kowa so na a cikin y an uwana ke ce solution na duk wata matsala da ta tunkaro ni, ko a wannan karan na so naje Miki da tarin matsalolina Ban San me yake dabaibaye ni na kasa aikata hakan ba. Teey ki amince ba ganganci na yi da rayuwata sai K addara da ta saka ni jefa kaina cikin ramin da ba mai fitar da ni sai Allah, na San ni mai laifi ne Fateemah Amma wallahi Ban San yarda hakan ta faru ba& . Tun kafin ya ce komai hankalin Fateemah ya tashi zuciyarta ta dinga rawa ta San koma meye zai fito daga bakin Kiddo ba mai da di ba ne, muninsa mai saka k una da ra da din zuciya ne, ba mamaki da zarar ta gama ji zuciyarta ta buga ta Mutu, Amma duk da haka tana son ji, tana son Jin Matsalar Kiddo ko da zata zama ajalinta& don haka cike da k arfin hali ta ce  Ina Jin ka Imaam&  a hankali ya sauke ajiyar zuciya ya shiga bata labarin ha duwar su da Muhammad Alwan har zuwa yanzu da komai yake Neman ya dagule masa, ko na ce ma ya Dagule d in& ..


Kafin ya gama bata labari tuni duk wata gab a ta jikinta ta fara rawa kakkarwa take sosai ga wani tarin gumi da yake tsatstsafo mata. Idanunta da suke disashewa ta zube a kan Kiddo, tana son ta gano gaskiyar abinda ta gani a k wayar tasa idanun. Tsoro ne sosai a cikinsu tsoron da ya bayyana har a sassan jikinsa ta hanyar sanyin da gabbansa suka yi. Bata tab a ganin karaya a tare da Moddi ba tun tashinsa har girmansa sai yanzu da yake zube a gabanta cikin Neman mafita& . Raunatattun idanunsa ya zuba a kanta yana fatan Tee d in ta samo masa mafita, mafitar da zata zama alheri gareshi da ahalinsa gaba d aya hawayen take zubarwa kafin ta d ago cikin karayar zuciya da ta murya ta ce  Idan har na gane abinda ka fa da Moddi, ka jefa kanka ne cikin k ungiyar matsafa masu Neman ku di ta ko wani hali. Me yasa Moddi? Me yasa naka ajiye kanka inda Allah ya ajiyeka ba? Ya kake so Didi ta ji a sanda ta sameka da wannan laifin? Zuciyarta zata buga zata samu matsala sosai da lafiyar ta ka sani ko? Me yasa tun kana yaro ka zama Kai je jarrabawar Didi? Kai ka dai ne namiji Amma Kai ne kake wahalar da ita, bata Jin da Dinka ko ka dan saboda ka auri matar da za a kira k arfen k afa& Ban San me zan ce maka ba, Ban San wace shawara zan baka ba& . Ta fa da tana dafe k irjinta da ya matsa matsa mata da wani irin bugu. Shi Kansa kasa magana ya yi bayan idanunsa da suka yi jajur jijiyoyin Kansa suma Sun bayyana tashin hankalin da yake ciki. He wish ace duk abin nan mafarki yake yi ba gaskiya ba. Abubuwa da dama Sun bayyana Alwan a matsayin mutumin kirki ba zai ce ya tab a samunsa da wani mugun abu ba, Amma me yasa ya kasa yarda da shi? Dole zai saka ayar zargi a Kansa ya kuma zama dole ya raba jiya da shi anzo gab ar da Sam ba zai iya mu amala da shi ba koda hakan yana nufin rasa rayuwarsa& ta yaya zai saka masa sha awa da son yarinyar& . Sai ya datse leb ensa da k arfin gaske yana Jin takaicin abinda yake ji d in yana saka jikinsa wani irin zafi kamar mai zazzab i da sauri kuma a wani irin fisge ya mik e ya nufi k ofa dole ne ma yaga Alwan a Daren nan ya gaya masa ba zai iya ba, ba zai iya aikata abinda yake so ba, sannan daga yau kuma ya bar harka da shi koda zai mayar da shi bashi da komai ne& . Duk da kiran da Teey take masa bai juya ba. Ta runtse idonta bayan Jin fisgar motarsa da k arfin gaske. Ya Ilahil alameen! Fateema ta fa da tana runtse idonta& zuciyarta na cigaba da wani irin matsanancin bugu&






(Masu tambaya Hadarin gabas Free ne? Aa ba free bane, book 1 ne free book 2 and 3 paid ne. A saka ku di ta wannan account  din 2118666253 UBA. 500=?L? mutane na musamman a cikin gida na musamman 1k ne as Usual. Na gode k warai.


Hadarin gabas zai zubar da ruwa mai tarin yawa biya ku dinki ba zaki nadama ba, baa fara komai a labarin ba duka wannan sharar fage ne& &




JIKAR NASHE
'
PAGE 19.



08033748387.



NAZEEFAH SABO NASHE&
'?



Ko gida bai je ba, ya nufi Airport direct saboda sometimes haka kawai yana siyan ticket ma ya yi booking koda ba tafiya zai yi ba saboda irin wannan tafiyar ta afujajan. Bai nemi ko driver ba, haka ya ajiye motar a parking space na airport d in ya zura key d insa a aljihu. Ma aikatan airport d in sai gaisuwa suke kawo masa, ba ya cikin sukunin da zai iya yi musu kyautar da ya saba musu ta bajinta, don haka kawai d aga musu hannu yake, a fuskarsa suke hango damuwa don haka basu damu ba musamman sanin cewa ba halinsa ba ne. Ya ci mugun sa a har an fara boarding jirgi ya shige direct zuciyarsa na wani irin hucin b acin rai, tana kuma bugawa da k arfin gaske. Burinsa ganin Alwan ya
Kuma yi baran baran da shi, ko zai cire musu k ullin da ya k ulla tsakanin sa da Amani. Tunda suka shiga jirgin har jirgin ya tashi idanunsa a lumshe suke, bai kuma bu de su ba kamar mai barci sai dai ba barcin yake ba tsabar damuwar da ta cika masa zuciya ne yasa baya buk atar ganin komai. Yana jin ana tambayarsa ko akwai abinda yake so, idanunsa a lumshe ya girgiza kai. Duk da yana buk atar ruwa yana buk atar ya sha ruwan ko don yarda mak oshinsa ya bushe sai dai b acin ran da yake ciki ba zai bari ya sha ruwan ba. A haka dai Allah ya taimake shi jirginsu ya yi landing a Nmadi azikwe airport ba tare da zuciyarsa ta tarwatse ba. Sai da ya bari aka gama turmutsutsun fita sannan ya bu de lumsassun idanunsa da suka masa wani irin masifar nauyi da yake jin su sosai. Hannu ya saka ya ciro black shade d insa da baya rabo da shi ya saka a fuskar tasa, yana sakin ajiyar zuciya muryarta a kunnensa kamar yanzu ta masa furucin  Dada you look gorgeous in your new Shades, pls kana sawa kullum& . Daga ranar kuwa bai fasa saka wa ba tunda ta furta ya kuma siyo irinsu da dama duk ba don komai ba don Ama ta ce ya yi masa kyau. Girgiza kai ya yi sau tari ya kan yi abinda take so ko da shi baya so hakan ya zame masa dole. A hankali ya fita daga cikin jirgin. Sai sannan ya tuna bai sanar zai zo ba don haka ba wani driver da zai gani balle guards d insa. Ya d au wayarsa kawai ya kira Bold, ya san kafin ya fita Bold d in tazo ba zai iya jiran Drivernsa ba duk da yana da su kusan guda hu du. Zuciyarsa a k agauce take da son ganin Alwan, He is eager to see him. Yana fita kuwa ya ci sa a Bold ta zo don haka yana shiga ya fa da masa inda zai kai shi. Companyn Alwan ba wani b oyayye ba ne don haka ba Wanda bai San Turkey group of Companies ba saboda girmansa da shahararsa.


Suna parking ya fita bayan ya cikawa drivern ku din da shi kansa bai San ko nawa ba ne. Ya zura hannu a aljihu yana tafiya cikin wani irin taku mai bayyana jarumtakarsa ta d a namiji a yarda yake jin zuciyarsa yau ko dambe da Alwan ne zai iya yi don ya rabu da shi ya kuma cire dabaibayin da ya saka ya na de shi shi da Amani. Yana tafiya yana tuno ranar farko da ya fara zuwa companyn cikin murna da zakwa din zama matashin mai ku di, ashe zai dawo shi cikin bak in ciki da tarin dana sanin ha duwarsa da Alwan. Bai wani jira an masa iso ba, saboda ba wanda bai san shi ba a companyn ba kuma wanda bai San girman matsayinsa a wajen Alwan ba. Ya tura babbr k ofar glass d in da zata shigar da shi Office d in. Alwan ya d ago yana kallonsa fuskarsa cike da murmushi bai yi mamaki ba don ya san dole zai kawo kansa duk da k ok arin guje masa da yake yi gashi nan kuwa bai kira shi ba bai yi komai ba ya kawo kansa.

Tun Moddi bai yi magana ba Alwan ya kalleshi cikin ginshira ya ce  Ka gama Hide and seek d in Moddibo? Moddi cikin b acin rai ya dinga zuba masa wani irin kallo bai ce komai ba. Alwan ya mik e yana murmushi ya fara zagaye shi ya ce  I know dole ranar nan zata zo, sai dai ta yi saurin zuwa. Me yasa ka fara regretting tun yanzu? Alhali baka gama fulfilling mana promise d in mu ba, don t put your self into trouble Moddi think twice before decides& . A wani irin zafin zuciya Moddi ya isa gabansa ya ce  Yes I regret meeting you Alwan, a yau kuma na zo ne don na gaya maka Am no longer with you& ina buk atar ka cire hannunka a kai na, ka cire abinda ka k ulla a kai na da y ata& bana son arzikin ko zan koma inda nake da, na fi farin ciki fiye da wannna tashin hankalin da kake so ka sani& ba zan yi abinda kake so ba, ba zan yi zina da y ar cikina ba&  Alwan Ya isa har inda yake yana sake jifansa da murmushi ya ce  You loose your opportunity tunda tun farko sai da muka gaya maka shara din mu kuma ka amince&   sai na ce maka na yarda zan yi zina da y ar cikina? Alwan ya girgiza kai&  Choice biyu fa aka baka idan ba zaka iya wannan ba ka yi wancan mana,& .. it s simple as Abcd fa&  wani kallo ya watsa masa da birkitattun idanunsa kafin ya datse leb ensa ya ce  I said bana son dukiyar ko dole ne? Ku amshi duk abinda kuka min silar samunsa ku bar ni da rayuwata wannan wace irin masifa ce? Sanda muka ha du da kai ai baka gaya min dukiyar ka ta haram ba ce& . Alwan a fisge ya ce  Who told you dukiyar haram muke da ita? Kai da kanka ka San k aryar ka ka kira dukiyar mu ta haram&   To ta halak ce? Ya fa da yana masa wani kallon rainin hankali  Idan Har ta halak ce while all those things? Me yasa kuke neman abinda yake kun san aikata shi ba daidai ba ne?  Menene ba daidai d in ba wancan ko wannan? Sai ya yi murmushi  Don t deceive yourself Moddi, ni da kai mun san Wanda yake haram da Wanda yake halal so idan ba zaka iya haram d in ba go to halak d in mana simple Man&  Moddi ya runtse idonsa yana dunk ule hannunsa yana jin kamar ya kaiwa Alwan naushi jikinsa har rawa yake musamman jin hannun Alwan d in a saman kafa dunsa yana girgizawa ya ce  Mr. Man ka tafi ba abinda zai canja daga abinda shigaba take so dole ne haka zai faru whether you like it or not so kawai ka yi hak uri wishing you best of luck& ..

Daga haka ya fice daga Office d in Living Moddi cikin wani irin yanayi da ya tabbatar idan ya cigaba da tsayawa Moddin zai iya masa duka. Yana dariya k asa k asa ya rufe k ofar& . K arar rufe k ofar ne kuma ya dawo da Moddi cikin hankalinsa ya bu de idanunsa da suka birkice cikin wani launi ya zubawa k ofar ido yana datse lips d insa da k arfin gaske kamar zai huda su. Hannayensa cikin gashin kansa yana birkitasu kamar zai cire sumar& . A hankali ya furta  Kai No Impossible wallahi even if it means everything& & . Shima ya fice a mugun fusace burinsa ya tarar da Alwan sai dai bai gansa ba ko Inuwarsa bai gani ba ga companyn da girma ba lalle ya san inda ya shiga ba. Don dole ya zauna yana kiran wani Bold d in da zai kai shi gidansa na Abuja ya kwana a can bayan ya turawa Safna message yana Abuja ba zai dawo ba sai gobe. Ya kashe wayoyinsa gaba d aya nutsuwa yake buk ata nutsuwar zuciya da ta gangar jiki Wanda zai bashi damar yin tunanin da ya dace ya samo mafita tun kafin Didi da kowa ma su fuskanci halin da yake ciki tunda gashi Fateema ma ta fara fuskantar abinda yake ciki, ita kanta yarinyar ta fara feeling abinda shima ya jima yana feeling wannan wane kalar abin kunya ne yake neman aikatawa wanda duniya zata yi tur da shi wane kallo duniya zata masa? Ba wanda ya jefa shi cikin wannan matsalar sai Safna da ta dinga nuna masa ba wani abu ba ne shi kuma kamar idonsa ya rufe ya dinga bin duk abinda ta ce masa. A daren ranar kam sam bai runtsa ba mafita kawai yake nema kuma ya samu& aurar da Amanii zai yi cikin lokacin k ank ani& kafin ta kai shi ga aikata abinda zai zo ya ji da zamansa a duniya gwara mutuwarsa duk da gefe guda yana sanar masa ba wani abu ba ne kuma akwai hanyoyi da dama da zai bi Wanda ba lallai a gane ba. Amma ba zai yi ba ba zai aikata d in ba ne ba kuma yaso Alwan ya ci galaba a kansa.





& & . Da matsanancin ciwon kai ta tashi ciwon kan da ta dinga jin kamar zai zama ajalinta. Da k yar ta bu de ido tana kallon Imani abin mamaki yau koda wasa bata yi wancan kalar mafarkin ba, wani abu da ta
Lura da shi in dai bata gidansu bata yin mafarkin, a gidan nasu in dai Dada baya gari baya kusa da ita bata jin k amshin turarensa bata fiye yin mafarkin ba. Ta saki ajiyar zuciya a hankali tana zura k afarta k asa Iman da take zaune ta zuba tagumi ta juya tana kallonta fuskarta d auke da damuwa ta ce  Sannu kin tashi? Amani ta d aga kai tana mik ewa a hankali ta shige toilet wanka take son yi ko ta ji sauk in abinda take ji cikin ranta. Har ta fito daga wankan Imani na zaune inda ta barta kallonta ta d an yi sai kuma ta furta  Me ya faru Half? Imani ta sauke ajiyar zuciya tana mik ewa ta ce  Nothing Half, am just missing Mameey da tana nan da wannan abin duk bai faru ba, ni na San tabbas wannan abin ba haka kawai yake faruwa ba akwai wani abu a k asa something da Allah ne ka dai ya barwa kansa sani sai dai ina addu a koma menene Allah yasa k arshensa ne yazo. Ki shirya ina k asa ki gaida mutanen gidan tun jiya fa baki sake sauka ba. Amani ta d aga kai tana jin wata k walla na shirin zubo mata ta yi saurin mayar da ita. Ko man bata Shafa ba ta zura wata riga simple ta Haulat ta kama kanta ta d aure da ribbon ko taje shi bata yi ba don irin mai mugun santsinnan ne sai shinning yake irin dai gashin asalin fulani. Fuskarta fayau ta zura hula ta fice. So take ta yakice abinda yake cikin ranta itama ta yi rayuwa irin ta kowa ta samu sauk in zuciyarta. Don haka ta aro fuskar walwala as usual dama ita bata fiye b ata rai ba ko yaushe fuskarta d auke take da murmushi don haka ake saurin ganewa in dai tana cikin damuwa. Silifas mai taushin gaske ta zura a k afarta ta sauka zuwa downstairs d in. Idanunta akan mutanen parlorn da suke zube suna breakfast saboda ranar weekend ce ba makaranta sai Islamiyya ita kuma sai after zuhr suke tafiya. Umma Teey ta dinga kallonta fuskarta cike da tausayin y an biyun nasu. Sai kuma ta mik a mata hannu tana furta  Taho nan Amani, zo ki zauna ki ci abinci ina lura da ke tun jiya baki ci abincin nan ba. Ta k arasa jikin Umma T da takewa kallon Uwa. Abincin Umma T ta zuba mata ta tura mata gabanta tana furta  Na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login