Showing 75001 words to 78000 words out of 94443 words

Chapter 26 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

178

tantama, idan Uban da ya kawo y arsa duniya zai aikata abinda ka aikata, idan kuwa kai ka haife ni ka cuce ni ka cuci kanka Dahda, ka gaya min me yasa ka aikata min haka, kuma waye Uba na don ban yarda
Kai ne ka haife ni ba&  Bai mata magana ba, Ya cigaba da kallonta yana fusgar leb ensa kafin ya mik e tsaye. Wata drawer taga Ya bu de ya zaro wani enveloped. Ya cilla mata a hankali ya furta  Your answer&  Ya koma ya zauna yana furta  Komai kika gani jiya ke kika jawowa kan ki, shi yasa idan mutum ya ce abinsa sirri ne baya son a gani, yana da kyau ka janye hankalinka daga kansa, Saboda baka San me zaka je ka gani ba, yanzu da kika ga abinda ba a so ki gani  d in ga situation d in da kika jefa kanki nan, so are you happy? Daga haka ya koma ya zauna yana cigaba da kallonta, da kallon yarda hannunta yake rawa wajen bu de enveloped D in. Hoto ne da wasu takardu. Hoton jarirai ne guda biyu rungume a hannunsa yana nunawa Mahmeeynsu gefe guda kuma Didi ce da Umma T. Fara ar fuskarsu ta kasa b uya. Y ar riga murmushi kawai take idanunta akan jariran da y ar k walla a gefen idon nata. Ta San hoton don haka ba bak o bane a wajenta. Takardar ta tsirawa ido tana kallon sunan mahaifiyarsu a jiki da ranar da aka haifesu. Sai kawai ta lumshe ido hawayenta na cigaba da sauka. Dahdah shiru ya yi yana jin wani rauni a zuciyarsa, yarda yake jin zafin zubar hawayenta daidai yake da d igar dalma a jikinsa.  Enough Ama& . Ya furta cikin wata irin silent voice da take fita da wani irin magana disu da yasa dole Amani ta bu de idanunta ta zube su a kansa& d aga mata kai ya yi kafin Ya saka handky  D in hannunsa yana share mata hawaye. Zuciyarta ce ta dinga bugu madadin samun sauk i a ranta sai ta dinga jin wani irin yanayi. A firgice ta farka daga mafarkinta ta kuma ture hannun Dadan kafin ta mik e da sauri, ta yi hanyar fita daga sashen nasa, sam bata ganin gabanta&


Ya da de zaune a wajen bayan ya janye idonsa daga kallon Amanin da ta fice a firgice. Ya sauke ajiyar zuciya yana murzar goshinsa. Yarda yake murza goshin ji yake kamar yana tafiya ne da tarin damuwarsa. Wani irin sanyi ya dinga bin sassan jikinsa. Nauyin da zuciyarsa ya yi ya dinga sauk ak e. A hankali yake sauke ajiyar zuciya. Da gaske ya samu hanyar warwarar matsalarsa& Amma ta yaya? Ta Yaya zai amsa tarin tambayoyin da ya hango a idon Imaan da Amani& .. a hankali ya mik e yana zagaye d akin ya san Imaan ta ji shi a wayar da yake magana, a idonta ya hango jin firgicin maganarsa, sai dai bata tsaya ba, bata tsaya ya yi mata bayani ba, duk da shi kansa bai San kalar bayanin da zai mata Har kwanyarta ta  dauka ba. Don haka shirun shine yafi gwara ya ja bakinsa ya yi shiru kawai. Ya san shi mai laifi ne a wajen yaransa, laifin da yake tunanin ba abinda zai goge shi, a idonsu yake hango tsanarsa lokaci guda kuma a idon nasu dai yake hango tarin k aunarsa, da tausayinsa. Da gaske shi abin tausayi ne, Safna ta mayar da rayuwarsa akan irin tafarkin da take so, Ya amince ta yi winning a kansa& ..



Cikin sanyin jiki ya koma sashen Didi. Rarraba ido yake a cikin tarin y an uwansa ko zai hango y ay ansa. Sai dai Babu su ba alamarsu. Ba wanda ya lura da halin da yake ciki. Don murna da zakwa din aurensa da suke yi. Ya d an tab e baki kafin ya zauna a daf Didin. Da jarumta sosai a muryarsa don son ya kawar da yanayin damuwar da yake ciki ya yi magana.  Kun cika gidan nan da hayaniya, and kun sani bana son hayaniya why all the noises don Allah ku tattara ku tafi, I need privacy ina son magana da Didi& . Dukkansu da suke wajen sai da zuciyarsu ta buga. Basa son komai zai gayawa Didin ya ce Ya fasa auren, zuciyar Didi ba zata d auka ba zai raunata mata zuciya. Ba tun yau ake nema
Masa aure yake fasawa ba. Didi ma kallonsa take tata zuciyar tafi ta yaran nata bugawa bata manta wani lokaci data nema masa auren ba, a ranar auren bayan an d aura ya gudu bayan ya yiwa matar saki guda. Don haka ta dinga kallonsa, kallon da Har sai da Ya saka ya yi k asa da kansa, a hankali ya furta  Ba zan fasa ba Didi, ba abinda kike tunani bane. Sai ta sauke ajiyar zuciya kafin wani murmushi ya bayyana a fuskarta. Da gaske ta San wannan karan Moddi ba zai watsa mata k asa a ido ba.. hankalinta ya kwanta, ta dinga kallon su Fateema da suke tattara kayansu da na yaransu suna mata sallama. Idonsa a lumshe yake, sam hankalinsa baya kansu yana can wata duniya da Ya yi zurfi a cikin tunaninta& sai da Fateemah ta dafa shi ta  d an yi magana da k arfi a kunnensa.  Kiddo mun tafi, saura kuma ka je ka gayawa Safna k anwar Didi zaka yi aure.. Bai bu de idon ba, balle ya bata amsa, alamun y an miskilancin na kusa, idan yaso haka yake sai ya cije ya k i magana musamman idan zuciyarsa bata cikin sukunin yin
Maganar. Shafa gefen kumatunsa ta yi, sai kuma ta
Ja hancinsa tana furta  To Uban miskilanci, saduwar alheri. Ya d an murmusa kawai ba tare da ya bu de idonsa ba. Ya furta  Akwai sak o a account d inki, share it with Your sister s Ta k asan ido yake kallonsu duk suna ficewa&


Har ta kai k ofa ta tuna bata yi sallama da su Amani ba. Sai kawai ta dawo zuwa  dakinsu na b angaren Didin. Jin kamar suna magana k asa k asa yasa ta tsaya ta lab e tana jin su. Iman ta ce  Sha biyu na dare za mu gudu, idan yaso ko garin su Mahmeey sai mu je. Fateemah ta waro ido, kafin ta tura k ofar ta shiga da sauri suka  d ago suna kallonta sai kuma suka sunkuyar da kai. Akwatin gaban Imaan ta kalla sai kuma ta kallesu d aya bayan d aya gabanta na fa duwa ta furta  Guduwa za ku yi? K asa suka yi da kansu. Jikin Fateemahn a sanyaye ta zauna daf da su. Nasiha ta dinga musu da alk awarin ba abinda zai faru In sha Allah.  Moddi ba mahaukaci bane, na San ko giyar wake ya sha ba zai aikata muku komai ba. Imaan tana hawaye ta labarta mata komai. Wani irin waro ido ta yi a gigice ta mik e ta koma parlorn Didin, da wani irin duba take kallon Moddi Kfin ta furta  Imaam kana cikin hankalinka kuwa? Didi kin san abinda yake shirin aikatawa? Da sauri Ya kalleta a idanunta Ya hango da gaske abinda duk ta sani zata gayawa Didi, Ya runtse idonsa kawai& ..

Free pages Saura few pages fa! Ku hanzarta samba do ku dinku. 2118666253 UBA


JIKAR NASHE&
'?HADARIN GABAS& ..=?L?

29.


NAZEEFAH SABO NASHE

08033748387.


BRIGHT PENS SECOND BATCH

Idanu ya sake warewa ganin Fateemah har ta fice daga parlorn ba tare da ya san me suke tattaunawa ba. Ya sake lumshe idonsa ganin Didin kawai ta zuba masa ido, sai yaga kuma ta mik e ta nufi d akin da su Amanin suke. Tura k ofar ta yi jikinta a sanyaye ta zuba musu ido. Su   d in ma kallonta suke. Ta zauna a gefen gadon tana kallon akwatinansu sai ta saki murmushi kawai, murmushin da su Amani suka  dauka na mamakin abinda zasu aikata ne.  Za ku gudu saboda Didi ta Gaza a wajen baku kulawa ko? Za ku gudu saboda k una tunanin zan iya bari a cutar da ku ko ni na cutar da ku ko? Sai ta girgiza kai ta furta  In dai ina raye ku saka a ranku ba abinda zan bari ya cutar da ku, ina son ku ina tausayin maraicinku.. ku k ara min lokaci komai yazo k arshe, na san kuna da matsala Fatima ta gaya min komai, ina kuma kan bincike akan abin duk Wanda yake da saka hannu a ciki Allah zai yi maganinsa. Komai yazo k arshe Moddibo zai yi aure jibi, da matar da nake tunanin ita zata zame masa alheri a rayuwarsa, matar da zata so ku taso mu ta kuma sake dunk ule zumuncinku waje  daya. Farin ciki ya cika zuciyarsu gaba d aya suna jin a ransu kamar da gaske duk wata matsalarsu ta zo k arshe.  Kada ku k ullaci Babanku, bashi da laifi ko ka dan son zuciya ne ya shigo cikin lamarin& ku yi hak uri kun ji. A wannan gab ar dai Imaan ta jita kawai ba don ta yarda da abinda ta ce ba, saboda da kunnuwanta ta ji abinda Dadan yake fa da a waya. Sai kawai ta ja ajiyar numfashi ta sauke tana kallon idon Didin da itama ta zuba mata ido, tana son ta gayawa Didin komai sai dai bata San ta inda zata fara ba, maganar ta girmi kwanyarta. Didi ta shafe kansu ta sake fita. Iman kallon Amani take da idonta suke lunshe sai kawai ta samu kanta da Shafa gefen fuskarta Amanin ta Ware ido tana kallonta a hankali ta furta  Menene? Amanin ta girgiza kai kafin ta furta  Bakomai. Duk da akwai komai  din wani irin zafi take ji a zuciyarta Wanda ta tabbatar na Kishin Dada ne, sai dai tana fatan aurensa ya zama silar yayewar matsalarta.



Haka aka dinga shirin biki gadan gadan ba tare da Sun bari Safna ta sani ba. Sai dai a ranar ta fahimci abinda ake shirin aikatawa don da tashin hankalin da take ciki yasa bata Saka ido a kan mutanen gidan ba, mafita kawai take nema. Mafitar da zata wargaza kwanciyar hankalin zuri ar Lami do ta saka musu firgici da b acin ran da ba zasu tab a mantawa da shi ba. A zaune take gefen gado hannunta rik e da robar rubutu ta tsurawa rubutun ido tana d an murmushi k asa k asa. A hankali ta furta  Da gaske komai yazo k arshe kamar yarda Malam ya ce.. Sai kawai ta saki wata irin mahaukaciyar dariya& daidai lokacin wayarta ta dinga ringing ido ta zubawa wayar tana jin wani irin matsananciyar fa duwar gaba. Hannu na rawa ta saka ta  d au wayar ganin sunan Alwan da ya bayyana b aro-b aro a screen  D in wayar. Tsinkewar gabar da ta samu kanta a ciki ne yasa bata San wayar ma Upside down ta rik e ta ba. Sai da ta ji muryar Alwan yana furta  Kin kasa cika mana aikinmu, ga Mijin da kike so kamar ki Mutu yau ya miki Kishiya, yau an  d aura auren Mijinki d& &  wani irin waro ido ta yi tana jin wani irin zafi tun daga k asan zuciyarta Har gangar jikinta. A razane ta ce  What? Alwan Ya saki murmushi yana furta  Da gaske ya yi aure, mahaifiyarsa ta masa auren Sirri, idan kina son kuma ya rabu da matar sai kin aikata abinda muke so, ki saka ya kusanci yarinyar can ko ba ya so, ki yi musu vedio kice idan har bai rabu da matar ba zaki tona masa asiri zaki saki vedion kowa ya san waye shi? Murmushi ta saki wata irin nutsuwa tana shigarta. Tabbas wannan ce shawara dama ko ba a yi haka ba tayi niyyar ta saka ta tilas ya kusanci Amani don ta b ata musu rai kamar yarda suka saka tata zuciyar ciwo. Alwan ya katse wayar ya barta da tata wayar a hannu. Da k yar ta zame wayar daga kunnenta. Ta tuna a yau tana da damar da Imaam zai kusanceta sai ta saki jin da di a ranta,don a yau ne zata yi amfani da maganin mak ale mata da Malam ya bata. Ya kuma tabbatar mata in dai Imam d in ya kusanceta ba zai sake marmarin wata mace ba da sunan aure&  Zan yi amfani da maganin amma sai na gama da wannna matsalar. Ta furta kanta tsaye. Wanka ta shiga tana jin ba wani b acin rai tare da ita duk wani shiri ta gama shirya shi a zuciyarta.


Ta gama wankan sannan ta shirya ta shiga kitchen. Favorite dishes d in Didi ta dafa a gidanta su Mama Talatu suna tayata cike da mamakin sauyawarta, ko dai bata son abinda ake ba ne a gidan. Mama Talatu ta fa da k asa k asa tana kallon Inna Laraba bayan Safnan ta shiga store da yake cikin kitchen  din. Suka yi shiru ganin ta fito still fuskarta cike da walwala tana kallonsu ta umarcesu su kwashi abincin su biyota parlorn Didi da su. Haka kuwa aka yi Didi sai gani ta yi suna jera abincin a babban Dinning area d inta da Yasha adon carpet mai taushin gaske da pillows manya. Don Moddi bai saka mata Dinnig table ba ya san bata so sai ya saka mata wani table irin na k asan nan sosai Mara tsaho. Cikin mamaki Didi take bin Safna data zauna a gabanta da kallo. Murmushi Safnan ta yi sai kuma ta sunkuyar da kanta idonta yana tara k wallar da ta k irk iro ta k arya. Murya a k asa sosai ta shiga bawa Didin hak uri  Don Allah Didi ki yafe min, In sha Allah ba zan sake aikata abinda duk na aikata a baya ba, na yi nadama kuma ina neman afuwarki data yaranki Har ma da Moddi da y ay ansa gaba d aya. Didi cike da mamaki take dubanta ita ba yarinya bace ta San wannan tuban na Safna bana gaskiya ba ne, da wani abu a k asan ranta ba mamaki yaudara ce ko kuma ta ji labarin auren Moddi take son ruguza shi ta hanyar makirci. Sai kawai ta saki murmushi itama in dai Makirci ne gidan ta tarar yaushe aka haifi Safnan su da aka haifa zamanin da makirai ma suka fi yawa, ba yanzu ba da mutane basu da wayon iya makircin ba ma. Hannu ta saka ta dafa kanta tana sakin murmushi ta furta  Ai haka ake so Safna, tashin hankalin ai bashi da rana, Allah ya yafe mana gaba d aya. Wannan abincin dai yau ba zai ciwu ba don duk muna azimin Alhamis. Safna taji zuciyarta ta wani irin bugawa duk ku din da ta kashe cikin abincin na asirin data zuba a cikinsa Sun tashi a banza kenan? Kai ina wallahi da sake. Sai ta saki murmushi tana furta  Ai ba zai yi komai ba zuwa yamma sai a yi muku warming  d insa ku sha ruwa da shi, amma shi Moddin ai baya azimi.  Shima yau ya  dauka. Didi ta furta tana k ok arin danne dariyar da take ranta. Ta k yale Safna a zuwan za a ci abincin da daddare.

Daga wajen Didi ta nufi sashen Moddibo, zuciyarta duk ba da di wani irin zafin Moddibo take ji. Wato ita zai yaudara ai kuwa zai sha mamaki. A zaune yake laptop a gabansa. Kallo guda ya mata Ya  d auke kai. Ita kuwa sai da numfashinta yaso d aukewa tsabar kyau da taga Moddi ya yi cikin black shirt da farin wando. Gashin kansa ya sha gyara sosai. Ta k arasa kusa da shi tana nazartar yanayin parlorn da yake a gyare tsaf-tsaf As usual Moddi baya son k azanta ta sani don haka komai nasa yake zama very neat. So take ya kalleta sai dai tun kallo gudan da Ya mata bai sake ba yana ta aikin tapping computer. Sai da ta gyara muryarta wajen son k wato tunaninsa da sanyin muryarta ta da take tunanin ta siranta sannan ta furta  Wajenka na zo Imaan, I need your concentration& . Bai kalleta ba ya furta  All ears& . Ranta ta ji ya sosu ganin abinda yake mata, Wanda da bai isa ba, bai isa ta yi magana ya shareta ba. Amma sai ta cije ta daure b acin ranta ta furta  ka yi hak uri na amsa duk laifi na ina rok on yafiyarka please! D ago kansa ya yi yana kallonta sai kawai ya  dan saki murmushin gefen lips ya ja bakinsa ya yi shiru. Cak ta mik e ta isa gefensa ta shiga jikinsa a hankali ta furta  Da gaske nake, na yi regretting all my wrongs kuma ba zan sake ba In sha Allah&  cikin idanunta yake kallo yana mamakin jin kalaminta, anya kuwa ta San irin laifin da yake shirin yi mata. Sai kawai ya kama hannunta ya sumbata ba tare da ya furta komai ba ya mik e ha de da d age laptops d insa daga wajen.  Ga abinci a parlorn Didi na kawo muku&   Azimi ya furta cikin husky voice d insa sannan ya shige d akinsa. Bakinta ta cije sai kuma ta saki murmushi  Zaka dawo daidai ne Imaam, zan baka mamaki. Komawa ta yi parlorn Didi ta zauna ta sake a cikin su har tana jan Imaan a hirar don kam bata ga fuska wajen Amani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login