Showing 48001 words to 51000 words out of 94443 words

Chapter 17 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

182

ya yi niyya zuwa Abuja wajen Muhammad Alwan.

A hankali ya dinga driving d in Har ya isa gidan Teey. Da ya san dalilin kiran ba abinda zai saka shi ya je. Sai da ya yi parking ya d an tsaya a cikin motar yana murza goshinsa da ya damesa da ciwo sannan ya fito. Yana bin Maigadi da kallo kafin ya dank o ku din da bai San ko nawa ba ne ya dunk ule masa a hannu. Add ua ya yi masa zai fara kirari ya d aga masa hannu alamar ba ya so sannan da sassarfa as usual ya shiga cikin gidan Teey d in. Kallo guda ya mata ya tabbatar ba lafiya ba, don idanunta Sun bayyana haka, ta yarda suka nuna galabaita Sun yi wurjanjan. Zama ya yi a saman kujera yana d an tab e baki don bai ga dalilin wannan tashin hankalin ba, ba mamaki Dee ce ta tunzirota ta kira shi ta masa rashin mutunci don haka ya gintse walwalar fuskarsa ya zauna a saman kujerar da take daf da tata. Idanu ya d auke a kanta yana kallon agogo ya ce  Mintuna ka dan ne da ni na banza Teey, don haka ki gaya min dalilin kiran I have something important to do& . Wani kallo take watsa masa kafin ta ce  Kiddo gaya min gaskiya kurwar Amani ka kai aka tsaface ka yi ku di da ita ko me? Don wannan abin tabbas ba banza ba akwai wata a k asa? Ta fa da tana haska masa wayar Ama a fuskarsa. Ganin rubutun ya yi yaga Wanda ya gani d azu ne, duk da zuciyarsa ta buga sai bai nuna ba ya gintse fuskarsa yana sakin k aramin tsaki ya ce  Yarinta ce zata bari, and laifi na ne da bana bari su shiga mutane balle har sun banbance Wanda ya halatta ka aura da Wanda bai halatta ba. Zata daina idan ta yi aure&  Umma Teey ta zuba masa ido a cikin k wayar idanunsa ta hango k arya yake don haka ta saki murmushi tana furta  Kiddo kada rainin hankalinka ya biyo ta kaina, ka gaya min gaskiya ina ka kai zuciyar Amani? Don tabbas akwai abinda ake nufi da kimtsa mata soyayyarka? So kuke ka kusanceta don ka yi ku di ko? Don na San yanzu abinda zamanin nan ya gada kenan? Idan kuwa haka ne Imam ka cuci kanka ka kuma cuci zuri ar mu wallahi don tabo ne da ba zai tab a gogewa ba& .zaka ce wani su banbance muharran da wanda ba muharram ba, sai kace wanda basa zuwa Islamiyya. Ta fa da tana sakin kuka mai k arfin gaske& Bai hanata ba kamar yarda bai fasa kallonta ba, zuciyarsa na sake k untacewa ga wani irin jaa da idanunsa suka yi& . Jin ba zai iya jurewa ba kawai sai ya mik e da sauri da niyyar tafiya. A zafafe ta ce  Kiddo hasashe na gaskiya ne kenan? Ya d aga mata kai yana tura hannunsa cikin tarin sumar kansa ya fice da sauri cikin matsanancin b acin rai. Umma Teey zuciyarta da take bugu ta damk e don ta San Moddi tun yana yaro bai iya k arya ba idan ya ce haka ne tabbas hakan ne kuma ba zai canja ba ko za a tsire shi& &
Ta zauna jiguf a saman kujera, zuciyarta bugu take sosai ga yanayin yarda idanunta suka bayyana tsoro sosai, da gaske tana jin tsoro, tana tsoron afkuwar wani lamari mai girma da sam tunaninsu bai basu su kawo ba. Duk da ba wata k ofa da Moddin ya bar musu wacce zasu zargeshi. Amma a yanayin sutturun yaransa, makarantar da suka yi da komai ma na Moddi da yake zama latest ya kamata su san da walakin goro a miya. Tana son kiran y an uwanta gefe guda kuma tana jin tsoro tabbas kafin ta zartar fa hukunci ya kamata ta zauna da Kiddo ya gaya mata gaskiyar halin da yake ciki. A idanunsu take ganin ya canja ba Kiddonta ba ne na da, ba Moddin Didi ba ne, wannan wani ne daban da ko yaushe zaka dinga ganin damuwa a yanayinsa, a cikin idanunsa take hango yana cikin matsalar da ya kasa bu de baki ya gaya mata. Abinda da Kiddo baya yi idan zai b oyewa kowa abinda yake ransa ba ya b oyewa Adda Tee d insa, itace tasa tun suna yara ko laifi ya yi a lokacin da yake tashen rashin jinsa, ita ke saka shi a gaba da yi masa nasiha ta kuma hana Didi ta doke shi. Abu d aya ne ta san ta yi iya yinta wajen hana shi amma Kiddo ya k i ya nuna mata duk duniya idan bai auri Safna ba akwai matsala. Auren da sam ba zasu tab a fa dar alherinsa ba sai zallar sharrinsa. Wasu irin hawaye ne masu zafi suka dinga zuba a saman kuncinta tana jin zuciyarta na bugu da masifar sauri. Idanun nata a lumshe ta dinga jin kamar k amshin turaren Moddi ne a daf da ita, ko don bai da de da barin wurin ba, sai dai a jikinta ta ji Moddi ne ya dawo ba mamaki ya dawo ya fayyace mata abinda ya shige mata duhu don haka ta dinga bu de idanunta a hankali Har ta Ware su tsaf a kan Kiddo. Yana tsaye ya yi folding hannunsa yana kallonta cikin wani irin emotion. Bakinta Har rawa yake wajen furta sunansa  Kiddo, ka dawo? Allah yasa ka dawo ne don ka gaya min gaskiyar abinda yake faruwa, kada ka kassara min zuciya idan ka bar ni baka gaya min ba wallahi zuciyata ciwo zata yi, tun yanzu ina jin kamar ta yi failing&  ta fa da tana isa gabansa cikin wata irin slow tafiya mai bayyana rauninta. Daf da shi ta tsaya kafin ta kama hannunsa kamar yarda suke lokacin yana yaro. Ta yi k ok arin lalubar k wayar idanunsa ta jefa tata. Da sauri Moddi ya runtse nasa idon don baya jin zai iya jure kallon cikin idon Teey sannan ya mata k arya, tun suna yara da k wayar idonsu ita da Didi suke hukunta shi a cikin ruwan sanyi. Matsa yatsunsa ta yi kafin ta saki a hankali ta matsa daga kusa da shi. Tana furta  Jeka Kiddo, just Go don na San baka shirya fa da min gaskiya ba, duk abinda zaka fa da yanzu na San k arya kake. Ya saka hannayensa a goshi yana murza goshin nasa kafin ya ware idonsa da suka yi jajur ya isa gabanta ya durk usa zuciyar tata da take bugu Har hakan ya bayyana a saman rigarta ya bi da kallo. Cikin wata irin murya kamar ba ta Moddi ba ya ce  It s enough teey, please! Ya fa da yana matsa yatsunta a hankali ta kalle shi ya d aga mata gira  Am sorry& . Sai ga wasu hawaye suna zubo masa daga jirkitattun idanunsa cikin wata irin murya ya furta  Am gonna die Teeeey, Ba wancan Moddin ba ne ba Kiddonki ba ne ki k addara Kiddonki ya mutu wannnan wani ne daban da sam ba shi da amfani a rayuwar nan am useless person Teeey& . Ya fa da yana danne harshensa da k arfin gaske jikinsa har kakkarwa yake a tsorace Umma Teeey take kallonsa bai fasa damk e hannun nata ba kamar yarda jikinsa bai daina shaking ba, da alama zuciyarsa na cikin matsanancin b acin rai& gumi kuwa fita yake a k ofofin jikinsa duk da sanyin a.cn da yake parlorn& & & .


Hadarin gabas Isn t free it s paid book. Book 1 ne kawai free paid for book 3 and 2. 500 =?L? cikin wannan account din 2118666252 UBA.


Akwai wani irin zubar ruwa da Hadarin nan zai bayar nan gaba. Kada kizo kina dana sani ki biya a yi tafiyar nan da ke. Babu Nadama In sha Allah.


Jikar Nashe&
'?hHADARIN GABAS& & =?L?



NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.


18.



(TALLA! TALLA!!Mai Talla shi ke da riba..)

Kaso mafi yawa na jinsin maza da mata masu aure da marasa aure na fuskantar matsalar ciwon sanyi wato Infection a turance, wanda ka iya addabar lafiyar su ya hanasu sukuni. Barin infection a jiki ba tare da an magance shi ko anyi rigakafi yafi magani ba na zama babbar illa ga lafiyar Wan Adam. Ciwo ne da ke lalata tsarin jiki, ciwon ne da ke ruguza zamantakewar aure. ?warai da yawa sun yi amfani da ?wayoyi har magungunan gargajiya da yawa don neman waraka daga cutar ta infection, wasu kuma sam basu yi ba, Ina waWanda suka gwada maganin infection amma har yanzu bai yi musu aiki ba? har ma da wanda basu gwada ba to duk Albishirin ku, tabbas ku nemi ingantaccen maganin sanyi( *INFECTION FLUSHER*) na *ALKHAIR HERBAL MEDICINE*. Maganin Infection na *AlKHAIR Herbal Medicine* na daga cikin ingantattun magani sadidan da ke ragargaza duk wata cuta mai haifar da matsalar Rashin haihuwa, rashin samun gamsuwa ga mace ko namiji, mata masu yawan Sari, kuzarin namiji, warin gaba da ?ai?ayin gaba, jin zafi yayin saduwar aure, tsuke gaban mace, gyara gaban mace da sanya WanWano, fitar farin ruwa, ciwon mara yayin al'ada, wankin mara, zafin ciwon kai da ciwon jiki, gyambon ciki, kumburin jiki da sauran dukkan ciwukan da cutar sanyi ke haifarwa.
Ku gwada *INFECTION FLUSHER DRINK* na *ALKHAIR HERBAL MEDICINE* a ?alla na tsawon watanni 6 domin ganin sakamako mai kyau. Kar kuyi sakacin da zaku yi aure ba tare da kun sha wannan maganin ba ango da amarya, uwar gida da maigidanta a nemi *INFECTION FLUSHER DRINK na ALKHAIR HERBAL MEDICINE*.

Zaku samu maganin a kuWi ? 4K, mata masu bu?atar set kuma zaku same shi a ? 6500. Sai an gwada akan san na ?warai, Allah ya ?are mu da lafiya.

Domin siyan wannan magani sai ku tuntuSi lambobin waya ta hanyar kira ko whatsapp.
08169495093/07018098175

Ba shi da Side Effect.


_*=?%?BRIGHT PENS...=?%?*_
2nd batch
Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta huWu a sabuwar tafiyar ta second batch.

*HADARIN GABAS*
Nazeefah Sabo Nashe

*?ARFE A WUTA*
Ayushercool

*ZAYTOON*
Zee kumurya

*MUTALLAB*
Nimcyluv Sarauta.





Page 18& .


Dafa kansa kawai Umma Teey ta yi, ta rasa abinda zata ce, ita kanta nata jikin kakkarwa yake. Ta sani ko me Moddi zai gaya mata ba zai zama alheri ba. Wata k addara ce mai girman gaske take bibiyar rayuwarsa. K ADDARA? Ta maimaita kalmar a zuciyarta Ba k addara ba ce, abinda Moddi ya zab arwa kansa ne. Ta ji k akkkarfar zuciyarta ta bata amsa. Hakan yasa ta lumshe idonta kawai nata hawayen da suka fi na Kiddo yawa suka cigaba da zuba a saman fuskarta. Tana jin Moddin yana wani irin kakkarwa na kukan da yake sha mai tsuma zuciya. Murya a raunane ta ce  Why Kiddo? Me yasa? Me yasa baka cigaba da jin shawarar DIDI ba, na maka nasiha da take akan ka ci Daga halal, ka sa daga halal, ka nesanta kanka daga haram, na san ko me zaka gaya min ba zai zama mai da di ba. Imaan ta gaya min tun bayan da kawo musu chocolate ka ware guda ka bawa Amaani, daga ranar rayuwar Ama ta jirkita ta shiga yin wasu irin birkitattun mafarki a kanka marasa da din tunawa, wani irin mafarki da bai kamata ta yi akan kowa ba sai mijinta ko saurayin da take masifar so. Zuciyata tana bani ka kai sunan Amani wajen matsafan da sune silar arzikinka, ko baka fa da ba Kiddo wannan shine amsar&  Ta fa da tana dafe kanta hawayen na cigaba da zuba mata da sauri. Moddibo kuwa runtse ido ya yi yana tunanin ranar. Tabbas shima hakan ce ta kasance da shi daga ranar ya saka Ama a cikin tunaninsa, barcinsa da komai nasa, daga ranar da Amanin ta masa rungumar duk da a lokutan baya ma ya sha jin kwatankwacin hakan a kanta, amma bai zafafa bai yi k arfi kamar haka ba, yana jin wani irin feeling a kanta feeling d in da ko akan Safna bai tab a jinsa ba& . Zuciyar sa ta cigaba da tuna masa komai daki daki, kamar yanzu abin ya faru haka yake ganin majigin abin cikin idanunsa& ..



Idan bai manta ba Spain suka je a lokacin, Spain d in da ya dinga murna da zakwa din zuwanta, don alheri ne zai samu mai yawan gaske, alherin da bai san zai jirkice ya zame masa sharri ba. Sanda Alwan ya gaya masa da shi zai yi tafiyar murnar sa kasa b oyuwa ta yi. Ya dinga kallon Alwan cikin tsananin murna yana furta  Ni kuma Sir! Dole abin ya bashi mamaki don mutane manya da dama Sun saka rai a yi tafiyar da su, sai gashi Alwan ya ce da shi zai yi tafiyar duk da shi d in bai ko farce ba a arzikin wa dancan. Alwan ya jijjiga kai yana murmushi ya furta  Da Kai za a Friend don haka ka zama cikin shiri, tafiya ce mai tarin alheri da ina tunanin arzikin da zaka samu a cikinta ya isheka rayuwa har ka Mutu, koda a ce kuwa zaka daina komai ne. Zaka shiga cikin jerin masu ku din Nigeria da ko gwamnati sai ta sar? musu. Kasa barci ya yi a ranar ya dinga hango Kansa Didi da kaf y an uwansa cikin wata irin daula da zai zo ya shimfi da musu. Safna kanta farin cikinta ya kasa b uya ta dinga Jin zuciyarta na kumbura kanta na girma hango ta a matsayin matar matashin mai arziki da Nigeria ma zata San yana da shi. Ta dinga hango gwalagwalan da zata dinga narkawa a jikinta tana saka manyan Kayan da sai matan shugabannin k asa ne za su dinga sakawa. Manyan motoci babban gida da komai na Jin da di ma. Idan haka ya tabbata kuwa ya zama dole ta raba Moddi da danginsa, ya zama dole ta saka katanga a tsakaninsu ta nesanta shi da su Nisan da ko Uwarsa sai ta so ta gan shi zata gan shi, sai taso ta yi masa hidima zata masa.


Bayan komai ya kammala a tafiyar, an kuma yi nasara a abinda suka je nema. Ya shiga yiwa y an uwa da abokan arziki tsaraba bai manta da ta twins d insa ba, ya dinga Jidar musu chocolate da suke masifar so. Sai da suka koma masauki suna ha da Kayan sannan Alwan ya cillo masa wata chocolate d in mai tsadar gaske yana dariya ya ce  Tsarabar Dada s Girl. Moddi ya cafe yana ware ido yana dariya ba Wanda bai San son da yake wa yaransa ba, musamman Amani da ta zama ta gaban goshinsa rigimar yarinyar shagwab arta duk yana son su. Gefe guda kuma rashin tsoro da tsiwar da take wa Safna abin yana bashi mamaki. Ta wannan b angaren kam ya sarawa Ama don bata da tsoro ko ka dan. Chocolate d in ya bi da kallo da ku din da aka siyeta ya ware ido cike da mamaki yana sakata cikin akwatinsa ya ajiyeta a inda zai ganta. Yana fa din  Thank you Boss, kamar ka San Amaa ba abinda ta fi so a duniya irin chocolate&   Na sani&  Alwan ya furta tana kallonsa yana dariya. Moddi da mamaki shima ya kalleshi ya ce  How do you know? Murmushi kawai Alwan ya saki ya ce  Na gani a barci& . Bai wani bawa abin mahimmanci ba don a time d in Alwan bai sake bijiro masa da wata buk ata ba da zata sa ya dasa zarginsa a zuciyarsa& .




Sanda suka dawo Amani ta rungumeshi daga ranar ya fara Jin wani irin zazzafan feeling a kanta. Feeling d in da kawai mata da miji ya kamata su ji shi. Rayuwarsa ta jiye tunanin Amani ya dinga bijiro masa tun yana yakice abin har yaga abin fa da gaske ne, gudun sab awa Allah yasa ya bawa Kansa mafita, mafitar da yake ganin shi Kansa ba daidai ba ce ba kuma ta dace ba, amma ba yarda zai yi dole hakan zai aikata da wani zunubin gwara wani& ..

Tafin da UMMA T ta yi a fuskarsa ya saka shi bu de ido da sauri yana kallonta. Birkitattun idanunta da suka bayyana b acin ranta tsantsa ta zube a Kansa tana furta  Gaya min gaya min komai Imamu idan kuma ka b oye min wallahi ba zan yafe maka hakk in y an uwan taka ba& . Cikin wani yanayi ya jingina Kansa a kujera muryarsa cike da rauni ya ce  Idan na fa da Miki zai zama sirri a tsakanin mu har na samu mafita? Ta ha diye wani Abu da take Jin kamar ya tokare mata numfashi. Murya a shak e kamar ba tata ba ta ce  Idan na b oyewa kowa ba zan b oyewa mahaifiyar da ta haife mu ba, ko bakomai ya kamata Didi ta sani& . Moddi ya dinga kallonta cikin tashin hankali yana girgiza Kai ya furta  Bana so Didi ta sani, ba na so ki dasa mata b acin ran da zai zama sanadiyyar ajalinta Ban San yarda zan iya rayuwa ba idan na zama silar mutuwar Didi& . Ki zame mayafin Sirri na Teey& . Ya fa da yana matsa yatsun hannunta da sauri. Teey ta dinga kallonsa kafin ta ha diye wani yawu. Ko kafin ta yi magana ya mik e da sassarfa ya isa bayan kujera yana zagaye parlorn Teey dai ta zuba masa ido tana jiran Jin abinda ya ce  Kin amince as secret na gaya maki komai&  Ba yarda ta iya banda ta amince d

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login