Showing 54001 words to 57000 words out of 94443 words

Chapter 19 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

190

ga kwano yanzun nan&  Burhan d anta na farko da zai auri Imaan yana dariya ya ce  Gwara dai wallahi ki fara mata d ura don wannan ku kaita gidan Mahmud a haka b al zai b allata yarinya kamar sillan kara&  Harara ta zuba masa zuciyarta na wani irin bugu ambatar sunan Mahmud a matsayin mijinta da ya yi, da gaske bata son Mahmud kuma bata tab a jin son nasa ba, amma dole haka zata aure shi. Cikin son kawar da damuwar da Umma Teey ta gani a tare da ita ta ce  Ai hakan ya fi, kai dai kaje ka ji da y ar lukutar Imaninka da kullum take zama kamar ana hurata kai k iba ita k iba zan ga wani kalar yara zaku haifa& . Iman ta yi saurin mik ewa ta bar wajen tana dariya kunya duk ta bi ta cikata. Umma Tee tabi ta da kallo tana murmushi ta furta  Just like Mahaifiyarta Allah y a gafarta miki y ar riga da tana raye da duk Kiddo bai shiga wannan matsalar ba idan bata kusanta shi da mu ba, na tabbatar ba zata wargaza zumuncin mu ba, balle wannan matsala mai girma ta rufto dole zata saka Moddi a hanya&  Ta fa da tana ha diye sauran maganar idanunta na  disar da k walla da alama lamarin Kiddon nata yana damun zuciyarta& Amani ma hawayen take kewa da k aunar mahaifiyarta yana sake narkar da zuciyarta. Abincin da ta kasa cigaba da ci kenan sai tea da ta dinga K???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?urb a shima tana jinsa kamar magani.. da k yar ta sha half cup ta ajiye kawai tana saka kanta a saman kafa dar Umma Teey d in idanunta a lumshe ta ji sallamar Mahmud da sauri ta bu de idon nata ta saka a cikin nasa so take ta ji ko zata ji irin abinda take ji idan ta ga Dada, a fisge Mahmud yana kama da Dada kowa yana fa da. Yana sakar mata murmushi ya isa ya zauna sai dai Amani bata ji
B urb ushin sonsa ba ko ka dan bata ji kuma heartbeats d in da take ji ba idan taga Dada. Ya zauna yana furta  Alank osa so kike dai ki b alla wa Umma Teey k afa. Ta gyara kwanciyarta kamar bata ji me ya ce ba ta sake lumshe ido tana shak ar k amshin turarensa tana son ta ji ko zata ji abinda take ji idan ta ji k amshin turaren Dada Amma bata ji komai ba sai ma ji da ta yi kamar tana jin rashin da din turaren& .. Mahmud ya gyara zama yana furta  Umma Teey
Maganar lefe fa nazo mu yi da ke bana son na bawa Umma D a samu matsala kin san halin yayarki& . Gaban Ama ya fa di ta mik e tana rangaji da niyyar barin parlorn don sam bata son maganar lefen& da auren ma gaba d aya. Numfashinta ne yaso d aukewa ganin Dada ya bu de k ofar ya shigo cikin wani irin lafiyayyen farin yard da ya kwanta a jikinsa luf hannayensa sanye a aljihu sai zabga k amshin turarensa yake. Kansa kuwa ba hula hakan ya bawa gashinsa damar k ayata kwalliyar sa bak i si dik da shi sai walwali yake da tsilli tsillin furfura a kan nasa ka dan. Ya zuba mata ido ba tare da shi kansa ya san yana kallon nata ba&  Kidddo& .. Fateema ta furta cikin wata irin murya da ta dawo da su cikin hankalinsu. Mahmud kansa kallonsu yake yana mamakin yanayin kallon da suke wa juna kamar dai& ..





JIKAR NASHE
'
Page 20.


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.


(Book 1 ne free, Book 2 and 3 paid ne& to subscribe pls contact 08033748387.)

Ko da ta koma gida ba ta yi wani jinkiri ba, ta ha da maganin a cikin cup. Kallon cikin cup D in take mai d auke da madara fara k al ba ta yarda za a yi ka ce akwai wani d ison magani a cikinsa. Murmushi ta saki irin murmushin da yake bayyana muguntar mutum. Sannan a hankali ta k walawa Imani kira. Imaan da sauri ta amsa kiran kafin ta isa d akin Safnan. Da murmushi sosai ta bita da kallo kafin ta bata cup d in tana furta sako min sugar ka dan a ciki idan kuma kika zabga za ki gamu da ni kin san bana son Sugar. Kallon cup D in Imaan ta yi sai kuma ta karb a da sauri jikinta har b ari yake ta nufi dinning area. Cube biyu ta saka na sugar ta dawo Bedroom D in Mommyn. Cup D in ta mik a mata Har ta juya Mommyn ta ce  Tsaya na ji, idan baki min abinda bana so ba. Ka dan ta d and ana a bakinta ta yi saurin furzar wa tana zabgawa Imaan D in harara  Cube nawa kika saka? Imaan jiki na rawa ta ce  Just 2 cubes Mommy, wallahi Ban saka da yawa ba. A zafafe kamar gaske ta ce  K arya na Miki kenan? To maza ki shanye ta tas ai sai da na yi warning d inki sakarya kawai& . Hannunta na rawa ta amshi cup D in ta kai bakinta don kallon da Safnan take mata ya yi mugun gigita ta. Tsaf ta shanye shi sannan Safnan ta janye idonta tana sakin wani Malalacin murmushi ranta fari k al ganin ko ina ba a je ba aikinta ya tafi successful.  Fita ki bani waje, nan gaba ma ki sake repeating mistake d inki. Da sauri Imaam ta fice daga d akin. Haka kawai ta samu kanta cikin tsoro da fargaba me yasa ta sha madarar? Shine tambayar da ta mak ale a zuciyarta. Safna ta buga k afa tana shek a dariya a hankali ta furta  Za ki kawo kanki da k afarki yarinya kin shigo hannu, kin zama y ar hannu. Sai kuma ta lumshe ido tana hango Diri da surar Imani tabbas zata more& . Don ma ba waccan ba ce? Zuciyarta ta furta tana hango Amani da cikar kyau da surar duka Allah ya bata sai dai ta San ko giyar wake ta sha Amanin tafi k arfinta& .


Jikinta na rawa Imaan ta shiga d akinsu& .. Amani ta bita da kallo kafin ta mik e zaune a hankali tana furta  Lafiyarki kuwa? Imaan zama ta yi a gefen gadon tana k ok arin b oye abinda yake ranta, so samu ne ta gayawa Amanin komai sai dai bata son k ara mata damuwa a kan wacce take ciki. Don haka kawai ta rik e kanta tana furta  Nothing, just headache ke damu na, amma na sha magani ma. Amani bata sake tambayarta ba ta mayar da kanta ta kwanta ha de da lumshe idonta, wasu haway na bin idonta masu d imin gaske ji take duniyar ma gaba d aya bata mata da di.




Daidai lokacin Dahda na tsaye a d akinsa cikin shigar Suit mai kyan gaske combing kansa yake yi, duk da baya cikin walwala hakan bai hana shi zabga Uban kyau ba. Ya fesa turaren sa As usual kafin ya tsaya gaban mudubin yana nazarin kansa, shi da kansa ya san ya rame a kwanan biyun nan. Ya d an cije pink lips d insa masu kama da na mata sai kuma ya fice daga d akin da sauri kamar Wanda ake ja. Yau yake son ya kai Didi ta tare a sabon gidansa kafin su kuma gobe su bita. Yana son ya fara yakice umarnin Safna ta k arfi da yaji duk da idan ya aikata hakan yana jin wani irin zafi da k unci a zuciyarsa, shi da kansa ya san ba haka Safna ta bar shi ba.


A parlor ya tsaya yana dube dube, ganin yarda parlorn ya yi tsit shi mai son yara da hayaniya Amma rayuwarsa ta koma wani irin silent. Ya saki tsaki kafin ya nufi d akin su Amani zuciyarsa na bugawa da k arfin gaske. A hankali ya tura k ofar ganin yarda suke a kwance ido a lumshe duk da alamu sun nuna ba barci suke ba, sai kawai ya tsaya yana kallonsu. Sun san ya shigo don Mayen turarensa ya bayyana musu hakan don haka a hankali Imani ta bu de idonta Amani kuwa sake runtse idon ta yi tana shak ar turaren da yake sake dagargaza zuciyarta Ya narkar da ita da k aunar Dahdan. Ido ya zuba mata kafin ya d auke kai yana kallon Imaan ya furta  Ku shirya, gobe za mu tare a sabon gida yau zan fara kai Didi. Wani irin zabura Imani ta yi cikin tsananin farin ciki ta furta  Alhamdulillah, Dahda da Didi za mu tare? Ya d aga mata gira idonsa a cikin na Amani da ta  d an bu de su ka dan tana kallonsu. D auke kai ta yi shi kuma daga haka ya fice daga d akin yana furta  Ban ce a gayawa kowa ba. Imaan wata ajiyar zuciya ta sauke tana rungume y ar uwarta ta furta  At last dai Didi ta sauko, Alhamdulillah. Amani ta lumshe idonta kawai tana sakin ajiyar zuciyar kwalliyar Dadan yau gaba d aya ta tafi da imaninta. Zallar kyansa ya bayyana kamar shi ya k era kansa bata tab a ganin namiji mai kyau da kwarjinin Dahdah ba. Duk surutun da Imaan take mata bata fahimtar komai zuciyarta ta jirkita can wani gefe na musamman wani abu take ji mai girma a cikin ruhi da kwanyarta.




A harabar k ofar gidan nasu ya yi parking. Ya fito bayan ya saka glass d insa da Ya sake fito da kwalliyar sa. Cikin takun ginshira ya nufi shiga cikin gidan ganin k ofar gidan ba kowa yasa ya ji da din hakan a ransa. Tsakargidan Shiru daga Didi sai mai taya ta hidima da take tanka de garin kunu. Didi ta amsa sallamarsa fuskarta cike da walwala da farin ciki take kallonsa tana nazarin tasa fuskar da sam babu walwala da annurin da ta Saba gani a cikinta, sai ta ji duk nata farin cikin ya yi k aura ta mik e da k yar tana dafa bango saboda ciwon gwiwa da ya sakata a gaba ta shige parlor. Moddibo ya bi bayanta yana jin yarda ransa yake masa rashin da di ganin irin wahalar da take sha kafin ta mik e ya zama dole ya kaita k asar waje ta ga likita.


A daf da ita ya zube bayan ya taimaka mata ta zauna a saman kujera shi kuma Ya dafa k afarta yana d an sakin ajiyar zuciya ya furta  Ina kewar Didi na. Murmushi mai girma ta saki kafin ta dafa kansa ta furta  Ni ma ina kewar Moddin Didi. Ya saki murmushi ka dan sai kuma ya kama hannayenta yana furta  Yau duk wannan ta kau Didi, don Allah kizo ki koma sabon gidan dana gina, ko don ki taya ni kula da y ay an da y ar riga ta bar min& . Ya fa da yana kallon idonta suna sakin murmushi a tare sai kuma ya marairaice fuska yana furta  Please Didi, na yarda duk bayan sati guda ki zo nan ki kwana biyu, ko a kawo ki juma a ki koma lahadi don abincin sadaka&  Shiru ta yi tana kallon idon Moddi da ya bayyana son a tausaya mata. Sai ta ji duk hankalinta ya tashi, ta ji tana son ta koma inuwa guda da Moddi ko don kula da tarbiyyarsa da ta yaransa ma gaba d aya. Zuciyarsa ta dinga bugu, Ya dinga jin tsoron amsar  a a daga bakinta. Kallonsa kawai take murmushi na son sub uce mata ganin yarda ya bayyana tsoro da fargaba k arara a idonsa a hankali ta furta  Na amince Moddibo ko yanzu kake so zan bika mu koma Allah ya yi maka albarka& . Wani irin farin ciki ya shiga ransa Ya bu de ido yana mamakin saurin amincewarta ba tare da ta sake tambayarsa wace Sana a yake yi Ya tara Uban ku di haka ba&  Yanzu fa Didi.  Yanzu kuwa Moddi, ba dai ka saka duk abinda nake buk ata ba, amma dai ka jira ni ka dan na yiwa mak ota da abokan arziki sallama idan yaso gobe sa biyo ni su ga gida. Farin cikin da yake ciki ne yasa ya rungumeta ba tare da ya sani ba. Nata farin cikin ya ninka nasa don haka itama ta rungume shi sosai a jikinta tana jin kamar wancan Moddin d an jariri da ta haifa ta Raine shi cikin so da kulawa. Mamaki bai sake kama shi ba, sai da yaga ta shiga cikjn d akin ta fito da babban mayafinta ta rufa a kanta sai kuma ta yi hanyar waje tana furta  Ka kira y an uwanka ka shaida musu yanzun nan. Hannunsa Har rawa yake Ya ciro wayar ya fara kiran wayar Fateemah. Ita Ya kamata ta fara jin wannan kyakykyawan albishir D in. Sanda ya sanar da ita a ru de ta ce  Moddi bana son wasa, Didin ce ta amince ba wani ja in ja. Ya yi dariya mai sauti yana furta  Ki zo Railway yanzu, don ki tabbatar.


Yana zaunen bayan ya gama ha dawa Didin kayan da zata buk ata kamar su radio da sauran y an tarkacenta. Sai ga Didi ta dawo mak ota fal a bayanta tana furta  Ai ina fa da musu suka biyo baya na, Har da masu kuka na dai sanar musu duk juma a zan dinga zuwa nan don haka kada ka sake ka sab a alk awari. Moddi Ya jinjina kai yana furta  In sha Allah, gobe ma zan saka a zo duk a kwashe su, su je su ga gida.  Hakan ya yi. Didi ta furta tana d aukar radionta y ar gado suka fita da Moddi, mak ota na bin su a baya Har da masu kuka. Sai da Didi ta shiga mota sannan suka watse suka bar wajen jikinsu a sanyaye suna jin kamar wani sashe na unguwar gaba d aya suka rasa. Ba abinda yafi zama da mak oci lafiya& ..


Haka suka isa sabon gidan Didi da hadimarta a bayan motar. Suka shiga babbar harabar gidan mai tsananin kyan tsiya. Moddi yana jiran Ya ga tashin hankali a fuskar Didi sai bai ga komai ba illa zallar farin ciki tana bin harabar gidan da kallo tana furta  Ma sha Allah, Jalla abin godiya idan ba Allah ba waye zai yiwa Moddi haka? Dubi gida kamar ba na Moddi ba, Moddi da Ya sha gwagwarmayar rayuwa, idan baka manta ba fa Har nik a ka min a k ofar gida. Ya d an turo bakinsa yana shiga gidan, duk wani tsoro da taraddadi da yake zuciyarsa ya kau ganin Sam Didi bata damu ba, bai sani ba ko itama Safna ce ta rufe mata baki ruf.


Part d inta ya kai ta. Babban parlorn da Ya sha duk wani kayan jin da di sai kuma k arami guda da aka yiwa adon tuntun kamar gidan sarakai. Akwai d akuna biyu a gefe da gefen na Didin Wanda Ya ce na Imaan da Amani ne tunda kin ce ba za a musu aure ba&  tana dariya ta furta  K warai kuwa, auren su ba yanzu ba sai Sun sake wayo, amma menene dalilin hakan? Su ka rabu da su kenan? Saboda matarka? Ya girgiza kai.  A can ma akwai d akunansu, ranar da ba kya nan sai su je can su kwana. Ta jinjina kai tana furta  Allah ya kyauta, su basu dawo ba ne? Ya d aga mata kai  Ke na fara kawowa sai gobe su kuma sai na kawo su, Uwa ce gaba da kowa ai. Farin ciki Ya tsarga a zuciyar Didi, ta dinga jin dama su dawwama haka Moddinta Ya dawo kamar wancan Moddin mai so da k aunar ta. A zuciyar ta tace In sha Allah, Allah zai kawo wacce zata dawo min da Moddi na. Ta gyara zamanta tana sake nazarin gidan kyau kam iya kyau gidan ya yi ba makusa. A hankali ta mik e ta murd a d akin da aka ce na su Amani ne. Idanunta suka sauka akan hotunan y ar riga. Ta dinga bin su da kallo d aya bayan d aya idanunta na son zubar da ruwa. Hoto guda ta d auka a hannunta ta k ura masa ido ba zata manta ranar da aka d auke shi ba, hoton ya tuna mata da lokutan baya da yarda komai ya canja a yanzu don haka kawai ta zauna a gefen gado idonta a lumshe yana zubar da hawaye tana tuno Uban Moddi da y ar riga. Tarihin rayuwarsu ta baya ya dinga dawo mata daki daki a kwanyarta& & & & &




&&



Shekaru arba in da suka wuce baya& & &





Jikar Nashe&
'?HADARIN GABAS& & =?L?


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?

22.

08033748387.

 Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Kztc35CmtLK45zM8fQmmSY

(Book 1 ne free Book 2 and 3 paid ne. Contact this number for subscribing& . 08033748387.)

BRIGHT PENS SECOND BATCH


&&&&Abubuwa da dama sun Faru a rayuwarsu, wasu tana Jin da din tuna su yayinda wasu take Jin bak in ciki da k una a cikin zuciyarta idan ta tuna su. Da gaske duniya juyi-juyi ce yau fari gobe tsumma musamman ga y an uwa irinmu talaka. Rayuwa ta yiwa iyalen Uban Moddibo zafi a wancan k arnin kafin komai yazo Ya zama sai labari& .


Yaransu Shidda rigis mata, kafin samuwar Moddibo duk da suna son haihuwar namiji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login