Showing 39001 words to 42000 words out of 94443 words

Chapter 14 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

169

 Akwai tafiya da muka shirya maka da twins d inka, da nawa yaran, zamu je su huta for some days tunda kace min suma sun yi graduating ko? Da sauri Moddi Ya d aga kai yana jin farin cikinsa na sake bayyana.  Yauwa Alhamdulillah za su je Turkey zan kai ku garin mu ku gani daga nan za su je Umara In sha Allah& tafiyar zata zama nextmonth. Moddi ransa ya yi fari k al hakan ya masa da di sau tari yana son Ya inganta rayuwar su Amanin sai dai haka kawai wani lokacin sai yaji Ya kasa. Hakan da Alwan Ya masa ya kyauta masa. Ya sake jin k aunar Alwan D in a ransa.


Sanda ya koma gida suna zaune da Safna da tabi ta kanainayeshi ta bashi duk wani kayan surkulle a cikin lemo ya sha. Ya kalleta yana sake nanata addu ar da take bakinsa da k yar Ya fisgo maganar da yake ta jin tsoron fitarta.  Za mu yi tafiya da su Amani&  Safna ta wani irin waro ido, zata fara masifa sai ta tuna layarta bata kusa don haka ta shanye masifar ranta a b ace ta furta  Ina za a da su? Me za su je su yi gwara mu yi tafiyarmu mu biyu kamar yarda muka saba. Ni America ma nake son mu tafi wallahi, maganar rashin haihuwa ta da kai ya fara damuna&  Gaban Moddi Ya d an buga tuna maganin da yake bata kullum idan yana da buk atarta Wanda Alwan Ya bashi Ya tabbatar masa kuma in dai tana sha mahaifarta zata lallace& huci ya fesar ka dan kafin ya b ata ransa ya furta  Dole wannan karan da su za a je, haka Mai gida Alwan Ya ce ba ni na biya musu ba ma, shine ya biya musu da nasa yaran gaba d aya&  Safna ta ha diye wani kakkauran yawu kafin ta tab e baki bata sake cewa komai ba jin cewa Alwan ne da kansa ya ce za su je. Haka tana ji tana gani aka dinga shirin tafiya ba ita. Abin Ya damu zuciyarta Amma haka ta hak ura.


Tafiyar tasu ta yi tsaho sosai don sun shafe kusan 50days suna yawo a k asashe da dama. Su Amani suka Saba da yaran Alwan sosai. Suka gaisa da y an uwa sabon da suka yi da danginsu Alwan abin har mamaki ya dinga bawa Imani. Haka dai suna ji suna gani suka dawo Nigeria. A lokacin ne kuma Alwan ya bijirowa da Moddi buk atar da ya ji hankalinsa ya tashi. Yana kurb ar tataccen inibin kamar yarda shima Moddi yake kurb a ya zuba masa ido yana fa din.  Muhammad Moddibo, lokaci na biyu yazo da zaka cika mana d aya daga cikin shara dinmu& . Moddi ya d ago yana kallonsa neman k arin bayani don shi ya manta ma da wani shara di banda yanzu Alwan D in ya fa da& Alwan ya d aga masa gira yana murmushi kafin ya dafa kafa d arsa ya furta  Don t worry my friend ba wani abin tsoro ba ne. As all we know kafin ka yi signing contract da mu sai da na gaya maka dukkan shara din zama a cikin mu, ka kuma amince Right? Moddi ya ha diye wani yawu da k yar yana jin bugun k irjinsa yana k aruwa da k yar ya d aga kansa. Alwan ya saki murmushi yana jingina da kujera ya lumshe idonsa yana furta  Our next shara di shine, as from today, sau d aya a sati biyu muka amince ku yi having sex da matarka& .. Sau d aya zaka kusanceta, idan ka ji ka kasa kuma sai dai ka yi aure, amma wannan kam ta haramta a gareka saboda kamar k ashin arzikinka a jikinta yake, to dole da ita zamu dinga nemar maka arziki. Wannan shara din dole ne ka bi& . Ya mik e yana d aukar phones d insa ya bar wajen. Moddi Ya bi shi da kallo cikin tashin hankali yana tunanin ina ya kawo kansa. Ranar dai kam bai San ya aka yi Ya je gida ba.


Safna ta tare shi hankalinta tashe tana tambayarsa abinda ya faru. Bai yi nauyin baki ba ya gaya mata. Wani irin duka zuciyarta ta yi Cab di ina zata iya wannan? Moddin da shi ka dai yake kashe mata k ishirwar sha warta shine za a bawa wannan shara din.  Ya tabbatar min dole ne mu aikata haka idan ba haka ba komai namu zai zama babu Moddi Ya fa da yana kafeta da ido. Don shi wannan abin dama ba wani damunsa ya yi ba, tun bayan rasuwar Uwar su Iman Ya tabbatar Ya yi rashin mata a wannan fannin. A zabure ta kalleshi ta furta  Haka ya ce. Moddi ya d aga kai  Idan baki yarda ba, you can ask him&  Ya fa da yana bata compliment card mai d auke da numbers D in phones D in Alwan. Ta dinga kallon card d in da ta da de tana nemansa don son samun numberr Alwan D in. Murmushi ta saki ta amshi card din da niyyar zata kira shi. Moddi ya shige d aki Ya barta a zaune tana danna kiran Alwan.
&&


Daidai lokacin kamar ha din baki itama Safna tana can zube a saman gado zuciyarta na tuno mata da hanya mai sauk i ta ruguzuwar rayuwar Amani, dole ta mik e tsaye ta cikawa Alwan burinta ko itama nata burin zai cika, ta San duniya da mutanen cikinta zasu tsani Amani idan suka ji ta nemi mahaifinta da kanta. Wajen Bokan Neja da zata je Ya zama dole ta bijiro masa da zancen ko da taimakon da zai yi mata. Zata sakawa a sawa Amanin son mahaifinta kamar ta Mutu da tsananin sha awarsa Har shi Moddin daga haka burin ta zai cika. Zata yi amfani da wannna damar wajen mallakar Moddi ita ka dai, don da zarar ya bijiro da maganar aure zata sanar da shi zata nunawa duniya vedionsu tsirara da y arsa suna fasik anci. Shikkenan ta jefi tsuntsu biyu da dutse guda. Ta b atawa Amani rayuwa ta yarda ko Mijin aure bata ji zata samu& .. ta tuno yarda suka yi da Muhammad Alwan a daren da ta je gidansa bayan samun numberrsa a wajen Moddi&


Sai da wayar ta yi ringing sosai Ya d aga. Nan ta sanar masa Matar Moddibo ce, Yallab ai naji wata magana kuma, ai rayuwa ba zata yiwu ba wannna harkar ba, ina a dai sake wata. Alwan ya saki murmushi yana furta  Dole haka ne zai faru. And ina son ganinki ma personally ki gaya min when zamu ha du? Wata irin dariya ta saki ranta fes ta furta  Yaushe kake so?  Yau da daddare Ya furta a hankali zan turo Miki address na gida na. Farin cikin da zuciyar Safna take ciki ya kasa b uya. Ba ruwanta wallahi ko me yace ta yi yi zata yi in dai zai mayar da ita Hamshak iyar mai ku di. Ko ta baya zai biya buk atarsa da ita zata amince, ba ance yanzu duk da haka ake ku din ba.


Da daddare wani irin shiri tayi na musamman, ta saka shegun kayan barcinta kafin ta bulbula sihirtaccen turare a jikinta. Maganin barci ta bawa Moddibo ta fice ba tare da ya sani ba.


Tana shiga gidan ta San ta shiga inda ake kira Aljannar duniya. Burinta da son duniya ta ji Sun k aru. Zama ta yi a parlor na musamman da Alwan yasa aka kaita. Tana zama sai ga shi ya fito. Waya a kunnensa yana magana k asa k asa. Tana ganinsa ta saki murmushi kafin ta cire Hijab D in ta yar. Alwan runtse idonsa Ya yi kafin ya furta Subhanallah Ya juya da sauri yana furta  Rufe jikinki Madam, ba na kira ki don haka ba ne. Jikinta a sanyaye ta rufe jikinta hankalinta Ya yi mugun tashi. Ya zauna fuskarsa a d aure yana kallonta Zubewa ta yi a gabansa zata fara bashi hak uri ya d aga mata hannu.  Ya isa, ba zan gayawa Mijin ki ba, but da shara din nima zaki min abinda nake so, idan yaso daga baya if ina buk atarki zan gayyaceki yanzu dai ba don haka na kira ba. Idan kin k i amjncewa kuma ina da CCTV cameras har a parlorn nan zan nunawa mijinki abinda kika aikata. Da sauri ta ce  Ka gaya min ko menene zan maka. Alwan ya saki murmushi yana gyara zama ya furta  Na San Mijinki ya gaya miki yarda muka yi da shi yau. Ta d aga kai.  Na San zai Miki wahala Amma ki yi hak uri for sometimes ne, ina son ki taya ni wani aiki idan har abinda muke so Ya samu ina tabbatar miki Mijinki zai yi wani irin masifaffen arziki da duk Nigeria ma sai an San da shi, ba mamaki ma Ya fi ni. Da sauri Safna ta ce gaya min koma menene wallahi zan saka shi, ko baya so ko wajen boka zan kai shi. Alwan ya jima yana kallonta kafin ya furta  Za ki iya saka shi ya kusanci y arsa ta cikinsa Amani? Zuciyarta sai da ta buga, amma da ta tuna maganar ku di sai kawai ta d aga kai  Zan iya koma Uwarsa ne ba y arsa ba, akwai hanyoyi da dama da zan bi sai hakan ta faru. Alwan ya mik e yana zagayeta kafin ya dure mata akwatin ku di a gabanta ta Ware ido tana kallon ku din. Ta ce  Na menene?  Naki ne, akwai ni ki su uku idan komai ya tafi successfully. Zan far? bijiro masa da buk atar hakan ke kuma ki cigaba da taya ni yak i. Allah yasa ya amince. Ta wani zabura tana furta ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Dole ne ma zai amince ko baya so wallahi& ..




&&&


Ya bu de idonsa a hankali bayan ya gama dawowa daga tunanin mafarin arzikinsa da ya yi. Idanunsa sun ka da sun yi jawur. Ya kai dubansa kan agogo jin wani nocking mai k arfi da ake masa. 4:00 na dare gabansa ya wani irin fa duwa haka kawai ya mik e jikinsa a sanyaye ya na furta waye? Muryarta can k asa da k yar take fita ta furta  Nice Dahda&  Sake ji ya yi gabansa na tsananta bugu ya saka hannu ya bu de k ofar ya kai idonsa kanta. A firgice take hankalinta a tashe ta furta  Dada na shiga uku& & 





5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?HADARIN GABAS& .&=?L?

PAGE 15.




NAZEEFAH SABO NASHE&
'?





08033748387.



_*=?%?BRIGHT PENS...=?%?*_
2nd batch
Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta huWu a sabuwar tafiyar ta second batch.

*HADARIN GABAS*
Nazeefah Sabo Nashe

*?ARFE A WUTA*
Ayushercool

*ZAYTOON*
Zee kumurya

*MUTALLAB*
Nimcyluv Sarauta.

(Book one is free Book 2 and 3 paid. 500 =?L? Mutane Na
Musamman cikin aji na Musamman 1k
2118665253 UBA


15.

&&&&
Kallonta yake kawai shima cikin tashin hankalin yana jin duk wata jijiya ta jikinsa tana mik ewa. Da k yar ya d aga tattausan lips d insa ya furta  Me ya faru? Imaan sai da ta ja ajiyar numfashi sannan ta ce  Amani ce bata da lafiya, she is unconscious& . Tun kafin ta k arasa ya janyeta gefe da sauri cikin matuk ar tashin hankali ya nufi hanyar da zata sada shi da d akinsu. Tsoro yake ji sosai baya son wani abu da bai shirya masa ba ya samu Ama d in&


A durk ushe take a bakin gadon hannunta rik e da k asan cikinta tana mirgina kanta cikin wani hali. Zufa ko ta ina sai zuba take a jikinta kamar ba A.c a d akin. Dahda ya k arasa cikin sanyin jiki kusa da ita yana furta  Ama& me ya faru? Jin muryarsa ya sata sake runtse idonta musamman da ya kusanceta ya durk ushe a gabanta. Idonsa ya kai kan hannayenta da ya dafe cikin da su. Ya saki ajiyar zuciya yana kallon Imani ya furta  Period cramps ne ko? Imani jijjiga kai ta yi tana furta  Wallahi Dahda ba shi ba ne, ina zaton dai ko Aljannu ne suke son tab a ta saboda duk dare sai ta yi wani irin mafarki mai nuni da ta na having se& &   Imaan! Amani ta fa da tana d ago kanta cikin wata irin kakkarwa ta fara girgiza mata kai.  Bana so kada ki ce komai&  Dahda da ya shiga shock duk da Imaan bata k arasa abinda ta fa da d in ba ya san ragowar zancenta& Ya rik e kansa a hankali cikin wani irin matsanancin tashin hankali. Daidai lokacin ciwon ya sake turnuk e Amani ba abinda take so irin tabbatuwar abinda yake cikin mafarkinta ta gan shi a zahiri.. tana son ta ji d umin Dahdah yana kusantar ta yana mata duk wani hot romance da take gani a mafarkin ta& Dahda ya dinga kallonta yana observing yanayin da take ciki. Tsoro ne ya kama shi har ya dinga jin zuciyarsa na wani irin abu. A hankali ya kalli Imaan  Ki matse mata lemon tsami a kitchen, ki kawo mata da ruwan tea&  Imaan ta mik e da sauri ta fice don yanayin Amanin itama yana bata tsoro.

Bayan fitar Imaan Dada ya
Janyeta daga jikinsa a hankali sai kuma ya ce..
 Amani ya kike ji? Ya furta idanunsa a kanta. Cije leb enta ta yi tana bu de idonta a kansa sai kuma ta runtse take fuskar Dahdan ta zame mata irin waccen fuskar da take gani a cikin barci mai nuna mata tsananin k auna. Da ciwon ya sake murd deta bata san sanda ta shige jikin Dahdan ba ta kai masa wata irin runguma Dahda runtse idonsa kawai ya yi yana jin wata irin kakkarwa da Amanin ta saki a jikinsa kafin ta sauke ajiyar zuciya ta lumshe idonta. Sai sannan ta samu sassauncin abinda take ji. Rungumar da ta yi masa da k amshin turarensa da ta ji su suka saka ta releasing abinda ke jikinta. Dahda ya dinga kallonta k irjinsa na bugu. Ya mik e yana kallon Imaan da ta shigo da cups a hannunta  Ki bata ta sha, ta kwanta ta yi barci kuma idan zaku kwanta you make sure kun kunna karatun Alk ur ani ku dinga kuma rufe jikinku, ji fa irin rigar da take jikinta ba dole koma mutanen b oyen bane su samu mafaka. Imaan ta d aga kai tana sake kallon y ar ficilar rigar da take jikin Amanin da ta bayyana duk wata sura mai nuna cikar d iya mace. Ta gyara mata gashinta sannan ta tasheta zaune. Dahdan yana tsaye yana kallonta abin duniya duk ya dameshi so yake ya yi nazari ya gano bakin zaren don an zo gab ar da ya kamata ya binciki al amarin mai kama da Almara. Amani kasa ha da ido da shi ta yi ga kunyar rigar da take jikinta wacce da ita da babu duk d aya. Imaan ta sha yi mata fa dan kwana haka amma bata ji. Dahda ya juya yana fita daga d akin da saurinsa.


Tunda ya shiga d akin bai zauna ba, zagaye kawai yake zuciyarsa cike da tunani& Dole akwai ayar tambaya me yasa al amarin yake faruwa haka? Bai bar tunanin ba sai da ya ji kansa yana neman tsawa sannan ya zauna rik e da kan nasa yana danna numberr Muhammad Alwan don kamar shi ya kamata ya tambaya. Me yasa abubuwan suke tafiya a haka kamar wani sihiri? Duk da san dalili. Ya ja fasali a hankali ganin Alwan d in bai d aga waya ba ya saki tsaki ya yi cilli da wayar. A lokacin kamata ya yi ya mik e ya Yi sallah sai dai ya kasa. Hannu kawai ya saka cikin sumar kansa yana yamutsawa a hankali.



A safiyar ranar da al amarin zai faru. Safna..ta ziyarci wani Daji a Bidda da ke jihar Neja.
& .. Motar su tana tsayawa a k aramin Dajin Safna ta saki ajiyar zuciya tana jin tazo inda duk wata buk atarta zata biya. Boss lady dai kallonta take tana sake jaddada mata  Ki nutsu Safna ki gaya masa duk abinda kike so, wallahi aikinsa kamar yankan wuk a ne. Ta d aga kai  Dole ma ai, nifa naga abinda na gani k awa. Tsawa fa Moddi yake min kamar ba wanda da yake tsoro na ba. Ba ma wannan ba, ni yanzu burina na cikawa Alwan buk atarsa ko na samu ya zube min manyan ku din da ya alk awarta min. Idan har na samu haka wallahi Boss lady ni da duk wani nawa mun yi hannun riga da talauci.


Tunda suka shiga wajen suke jin tsigar jikinsu na tashi sabida wasu irin abubuwa da suka dinga karo da su a bukkar.


Sun kusan minti biyu zaune kafin matar ta  dago da jajayen idonta tana kallonsu.  Mun san
Me ke tafe da ke& Kin yi wani kuskure a rayuwarki, da baki zo nan ba ina tabbatar miki komai zai iya faruwa& Kin amince da ya yi arziki duk da duhun da aka ce miki an gani a k arshen arzikin nasa& .Me kike so a yi? Safna ta ha diye wani yawu mai kauri ta furta  Burina kawai a mallaka min shi mallaka ta har abada& .kuma ina son na haihu da shi abin ya fara damuna&   Ba zaki haihu da shi ba har abada! Bokanyar ta fa da da k arfin gaske. Za

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login