Showing 27001 words to 30000 words out of 94443 words

Chapter 10 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

167

murmushin itama ta saki don yau furucin na Dahda ya musu dad i, wani abu ne da basu tab a jinsa ba tun yarintarsu har yanzu da suka girma&



Shima tunda ya shiga motar ya ji abinda ya fa da d in ya tsaya masa. Ya lumshe idonsa yana tuno y ar rigarsa& Y ar ruga dai masoyiyarsa da ya dinga wulak antawa saboda son zuciya da zallar yarinta da gata da ya masa yawa. A hankali ya furta  Allah ya gafarta miki ya sadamu a Aljanna& 



Tunda jirginsu ya sauka airport d in yake jin gabansa na wani irin fa duwa har sai da ya nemi waje ya zauna. Kafin zuciyarsa ta dawo saiti. Baya son irin wannan meeting d in da ogansa don ya san ba sa kwasheta da da di. Har sai da ya samu daidaito da nutsuwar zuciyarsa sannan ya mik e ya fita inda ya tarar da bak ak en motocin yaransa jeeps guda uku suna jiransa. Sai kuma motar da ya tabbatar shi ka dai yake hawanta da drivernsa a ciki. Addu a ya yi sosai kafin ya shiga motar yana jin bugun zuciyar tasa yana raguwa.


Har suka isa companyn nasa idonsa a lumshe yake ba kuma komai yake tunawa ba kawai hankalinsa ne bai gama amincewa da wannan ha duwar tasu ba.



Fuskar Muhammad Alwan yau ba walwala yake kallonsa ta cikin farin glass d in da yake sanye a fuskarsa. Su biyu ne kacal a babban office d in ba ka jin komai sai k arar air condition& . Ya d ago ya sake kallon Imaam d in ya furta  Ban fahimci duk abinda ka gaya min ta waya ba don haka na gayyaceka nan mu yi magana one by one& .. bana son magana biyu meye decision d inka akan buk atarmu? Yawun bakinsa ne ya kusa k afewa ganin wannan karan Muhammad d in bai zo da wasa ba& .  Ka canja wani abin, ba zan iya aiwatar da wancan umarnin ba& .. Dariya sosai Muhammad Alwan ya saki kafin ya mik e yana zagaye kujerun da suke zube a office d in fuskarsa a murtuke yake amsa wayar hannunsa yana magana k asa k asa ya furta  Okay.. Ya dawo wajen da Imaam yake ya zauna daf da shi. Muryarsa a cunkushe ya furta  Moddibo kana wasa da rayuwarka, me ye abin wahala a cikin abinda muka umarceka kada ka manta alfarmomin da muka maka, muka d aukoka daga cikin rana muka saka a inuwa me yasa kake son ka mata butulci? Meye abin wahala a abinda muka ce maka? Y arka fa kawai muka ce to da mahaifiyarka muka ce fa? Imaam ya wani irin waro ido yana jin zuciyarsa na wani irin tafasa huci kawai yake yana kallon Muhammad Alwan da sam abinda ya fa da d in bai razana shi ba, sai ma wani irin murmushi yake saki ganin duk da sanyin A.cn da yake wajen gumi yake yi& idanunsa sun ka da sun yi jawur.. sai ciza baki yake ya furta  Na gaji, ba zan iya ba na amince na fita daga cikin ku na amince na rasa komai nawa akan yi muku abinda kuka ce&  ya fa da yana runtse idonsa sautin dariyar Muhammad Alwan yana ratsa kwanyarsa  Baka Isa ba Imaaam dole ka yarda da abinda muke so Ai sai da ka yarda da terms and conditions d inmu sannan ka shiga cikin mu, ka san sirrin mu sannan kace zaka fita? Ya zama dole ka yarda da buk atar mu& & .  Never ya fa da a fusace idonsa a rufe jijiyoyin kansa suna tashi ra da rad a ya mik e a zafafe da nufin barin wajen& .



5إ?5ؾ?5???5ض?5??? 5ة?5ض?5???5ؽ?/!&
'?

5خ?0!5؞?5ت?5ة?5؟? ,!5؜?5د?5؞? !......
'?HADARIN GABAS& ..=?L?

NAZEEFAH SABO NASHE&
'?
5ة?5ض?5???/!/!5ػ?5ض?5ؽ? 5ة?5ض?5???5ؽ?/!&
'?


08033748387.

&&&&& 1?? 1??





HADARIN GABAS& ..=?L?



NAZEEFAH SABO NASHE.&
'?


5ة?5ض?5???/!/!5ػ?5ض?5ؽ? 5ة?5ض?5???5ؽ?/!&
'?


08033748387.

&&&&& 1?? 1??





5خ?0!5؞?5ت?5ة?5؟? ,!5؜?5د?5؞? !......
'?



Hannun Muhammad Alwan ya ji a kafa darsa cikin wata irin murya mai bayyana lallashinsa ya furta  Kada ka yi abinda zaka yi nadama Imaam, ko ka yarda ko baka yarda ba sai hakan ta faru gwara ma ka yarda d in& . Girgiza kansa ya yi yana kallon cikin idon Alwan d in  Ba zan yarda ba, don ba abinda zai saka ni nadama na ji na tsani kaina a rayuwa kamar abinda kake son saka nin& kuke son tursasa min sai na aikata shi&  Wannan karan Murmushi Alwan ya yi ya saki kafa dun Imaam d in yana furta  As you wish& ba zan hanaka yin abinda kake so ba you can do what suits you& amma ka sani kana so ko baka so sai hakan ta faru gwara ma ka so d in&  Tsaki ya zabga ya fice daga office d in da sauri. Alwan ya bi shi da kallo kafin ya zare handky d in da ke aljihunsa ya goge fuskarsa yana cigaba da mamakin taurin zuciya irin na Imaam. Ya san kuma dole abin ya faru da son sa ko ba son ransa. Ya lumshe ido kawai zuciyarsa a time d in ba abinda ba ta raya masa. Kada dai ya zama duk abinda suke so ya kasa faruwa dalilin taurin kan Imaam&







&&&

Har jiri ne ya dinga d ibansa kafin ya je gida tun a cikin jirgi yake jin zuciyarsa ba daidai ba. Da k yar ya isa cikin motarsa inda drivernsa yake jiransa ya yi saurin shiga cikin motar yana amsa gaisuwar Drivern.


Gidan shiru alamar kowa ya kwanta don haka kansa tsaye ya nufi d akinsa. Wanka ya yi sosai kafin ya ha da coffee mai zafi ya sha burinsa ya ji ya daina jin abinda yake ji d in sai dai hakan bai samu ba.


Da k yar ya samu ya runtse idonsa yana tunano mafarin ha duwarsa da Alwan da ya zama sanadiyyar shigarsa cikin wannan matsalar&


10YRS BACK&

&
'?


Wani irin zafin rana da ake ne ya saka shi parking machine d insa a gefen wani babban company. Ya zauna a saman bench yana jin kamar kansa zai tsage. Daga aiki ya taso k aramin ma aikaci ne shi a lokacin a ma aikatar aikin Jarida da take k ark ashin gwamnati. A lokacin ma rahoto ya je d aukowa sai ya samu kansa da matsanancin ciwo shine dalilin da yasa ya ajiye machine d in ya zauna a saman bench. Don sam ba zai iya cigaba da tuk ashi ba duk da k ok arin da ya yi na aikata hakan.

Tsawon mintuna yana zaune idanunsa a lumshe ya dinga jin wani irin k amshin turare mai da din gaske yana ratsa k ofofin hancinsa. Da k yar ya bu de ido jin ana cewa  Sannu bawan Allah.. Muryar bata masa kama da ta hausawa ba sai dai mutanen k asashen waje. Ai kuwa kamar yarda hasashensa ya ba shi wani kyakykyawan saurayi ne tsaye a kansa yana sakar masa murmushi.  Sannu. Ya sake furtawa yana kallon gefe da gefen hanya.  Na da de a tsaye anan baka sani ba, sai naga kamar akwai damuwa ko? Imaam ya tsuke fuskarsa don shi a rayuwarsa bai fiye son a shiga sabgarsa ba. Amma Alwan bai k yaleshi ba sai da ya zauna kusa da shi yana furta  Nima aiki ya kawo ni Nigeria so kuma ban san ko ina ba& ina so na maka tambaya?  Allah ya sa na sani. Imaam ya furta yana kallon wani waje.  Apartment nake so mai kyau na rent da zan zauna wanda ba zai ba ni damuwa ba&  Imaam ya yi shiru kamar ba zai amsa shi ba sai kuma ya ce  Hotel ko gida?  Any one. Alwan ya furta yana sakin murmushi abinda Imaam ya lura da shi Alwan ma abocin murmushi ne.  Okay. Daga haka ya mik e yana d an ka de jikinsa saboda Imaam tun bai zama wani abu ba d an gayu ne na gaske. Ya hau machine d insa ya ce ya biyo shi. Alwan bai masa musu ba ya bi shi suka tafi har wani Apartment mai kyau ya ja ya tsaya yana kallonsa.  Yauwa ka shiga sai ka musu bayani, ni zan wuce. Hannu Alwan ya saka ya rik e shi. Hakan da ya yi yasa Imaam ya  dago ya tsareshi da ido. Alwan murmushi ya sakar masa yana d aga masa kai.  Me yasa zaka tafi? Bayan ina murna na samu aboki a inda ban san kowa ba. Ka taimake min mana nima fa musulmi ne.. ko baka son lada? Ya fa da cikin gwamutstsiyar Hausarsa. Haka kawai Imaam sai ya ji ya amince da son kyautata masa  Yanzu ya kake son a yi? Ni bana jin da di ne ina son na je gida. Cikin muryar tausayawa Alwan ya furta  Oh Sorry, Amma pls mu yi exchanging number so that muna communicating.. Imaam bai masa musu ba ya amshi wayarsa mai d an banzan kyau ya saka masa numberrsa ya kuma yi saving da Imaaam Moddibo.. Alwan ya kalli sunan yana furta  Nice& . Ni kuma sunana Muhammad Alwan. From Turkey hope na samu d an uwa. D aga kai Imaam ya yi daga nan ya masa sallama ya burga machine d insa ya wuce.


Koda ya koma gida bai wani kira Alwan ba ya ma manta da shi. Y an biyunsa Iman da Amani ya yiwa wasa ya shige d aki.Safana ta bi bayansa ganin kamar baya jin da di. Bai b oye mata ha duwarsu da Alwan ba ya gaya mata komai. Murmushi ta saki tana furta  Allah yasa ha duwar ta zama alheri& 


Da sassafe ya dinga jin wayarsa tana ringing. Yana dubawa yaga Muhammad Alwan ne sai da ya mik e ya zauna sosai sannan ya saka wayar a kunnensa  Morning Alwan ya furta cikin nutsuwa  So ka tafi ka bar amanarka da Musulunci ya baka, baka sake kirana ka ji ya nake ba na kira kuma baka d aga ba. Imaam ya d an saki ajiyar zuciya ya furta  Am sorry..  No problem yanzu ina so kazo ka raka ni inda za ni pls! Kallon agogo Imaam ya yi ya furta  Ina zuwa aiki yanzu&   please ka zo idan akwai yiwuwar ka samu wani aikin da yafi naka sai kaga ka dace muna da companies a Nigeria and menene qualification naka? Ko da yake sai kazo dai.. Ya fa da yana kashe wayar. Safna da ta ji komai kasancewar wayar a handsfree take ta mik e da sauri tana furta  Alhamdulilah Moddibo ka maza ka shirya ka je ba mamaki wahalarmu ce tazo k arshe, dama aikin gwamnati bakomai a cikinsa sai wahala.. D an kallonta kawai Moddibo ya yi ya tab e baki ya shige toilet ba wai don yana ji zai amince ya karb i tayin da Muhammad Alwan ya masa ba. Wanka ya yi ya shirya cikin k ananan kayan da ya saba sakawa ya fito fes da shi sai zabga k amshi yake. Safna ta dinga kallonsa tana jin alfaharin kasancewarsa Mijinta. D an rungumo shi ta yi tana shafa masa wani turare da ba na komai bane sai na mallaka a kullum idan zai fita sai ta shafa masa sam baya kawo komai a ransa don ta iya salo da kissa iri iri.


A parlorn su madaidaici ya zauna. Daidai lokacin da Iman da Amani suka shigo jikinsu a d arare yaran suna kallon Dahdansu da yake shan tea da k wai. Yawu suke ha diyewa don dai su ba shi aka basu ba. Kunu ne da k uli-k uli kullum Mommyn take sakawa a basu kuma ta garga di masu aikin da kada su kuskura su fa da k arshe ma ta saka duk aka musu dabaibayi sai abinda tace suke aikatawa. Don haka ba zasu tab a bu de bak i su fa da ba sai idan ta so. Idon Amani ya kawo ruwa tana kallon Dahda ta nuna k wan hannunsa. Da mamaki yake kallonta cikin tausayin yaran da kullum a fuskarsu zaka san su marayu ne ba su da walwala sam sai dai idan Hajja tazo gidan ta kwana biyu. Ya ja hannunta ta matsa kusa da shi ya furta  Zaki ci ne? Ta d aga kai. Shiru ya yi kafin ya d ago yana kallon Safna ya furta  Yaran nan basu karya ba ne? Ta ware ido tana furta  In ji Uban wa? Ke dube ni nan baku karya ba? Ido Dahda ya zuba mata ya ce  In ji Ubana& . Ya gutsiro k wan ya mik a musu duka dankali da k wan da suke cikin plate d in. Da wani irin sauri suka dinga ci& har bai san sanda wata k walla ta fara zubo masa ba.. Daga ganin yarda suke ci ya tabbata yunwa suke ji. Sai da suka ci sosai sannan ya ha da musu tea mai kauri suka sha. Ya d ago yana kallon Safna  As from today da yara na zan dinga cin abinci&  Safna ta ha diye wani mugun yawu tana furta  Haba dai kawai kuma sai mu zauna da su cin abinci su hanamu sakewa&  Ya watsa mata wani kallo da ya sakata yin shiru bata shirya ba. Goge musu baki ya yi sannan ya bu de lunchbox d insu abinda bai tab a yi ba. Waro ido ya yi yana furta  What? Me
Ye wannan? da d umamen tuwo za su makarantar? Da sauri Safna ta waro ido kamar gaske hankalinta a tashe ta ce  what a nonsense, wannan ai ba laifina ba ne laifin su Talatu ne bari a kira su a ji dalili& . Har ta je bakin k ofa ya jata baya da k arfin gaske& ya wancakalar da ita saman kujera, idanunsa sun fito sosai ya furta  Wallahi na samu laifinkine sai kin ga abinda zan miki. Don su nake nema na don haka dole a dinga ciyar da su da cima mai kyau&  ya fita tsakargida yana k wala kiran Mama Talatu da Inna Laraba. Da sauri suka fito daga d akinsu da yake gefen tsakargidan. Yanayin da suka gan shi a lokacin ya basu tsoro suka furta  Baban yara lafiya? Lunch box d in ya cilla musu  Meye wannan? waye ya ce a zubawa su Ama wannan abin su tafi da shi school? Idanu suka waro suna kallon juna. Tsawar da ya sake saki ne ya saka su saurin amsawa da rawar baki duk da Suna jin shakkar Safnan ba su fasa cewa  Hajiya ce ta yi umarnin haka&  Ya juyo ya mata wani kallo da ya kusan sakata fitsari a wando. Bai yi magana ba illa cije leb ensa na k asa da ya yi ya fice yana jan hannun yaran. Zuciyarsa na wani irin tafarfasa shi ka dai ya san hukuncin da zai yiwa Safna idan ya koma gidan yana jin k arshen zamansu ne ya zo. Don ba zai laminci a dinga zaluntar masa yara ba&


Safna tana ganin ya fita ta juya tana kallon Mama Talatu da Laraba. Ta k unduma wani zagi kamar ba za su yi sa a da uwarta ba.  Ni kuke son ku kashewa aure ko? Wallahil azeem k arshen zamanku a gidan nan ya zo&  Haka ta dinga zaginsu tana ci musu mutunci ba su ce mata komai ba. Sai dai zuciyarsu fal take da murnar tonuwar asirinta yau. Don kam Safna muguwa ce ta bugawa a jarida ba irin azabar da bata bawa yaran Allah ne ka dai ya yi da kwanansu a gaba. Sau tari daga su har yaran ba sa sake cin wani abinci bayan wanda Zata basu da rana sai kuma garin Allah ya waye. Haka suna ji suna gani za su yi ta jin k amshin abu amma haramiyarsu. Ko idan Babansu ya kawo abu zai sa ta d iba ta bi su k aramin parlorn da suke zama a tsakar gida da daddare ta shiga da kayan da din ta ajiye ta ce kuma duk wanda ya ci sai ya ha du da fushinta. Wani lokacin Amani ce duk hanata da zasu yi sai ta ci tun bata iya k unk uni har ta fara sakarwa Mommyn k unk uni kuma duk abinda zata mata ba zata yi kuka ba, sai dai ta yi ta cizon leb enta tana huci kamar yarda ta ga Dahdansu yana yi. Har tsarki da ruwan borkono ta tab a yiwa Amani ranar ba su yi barciba kuma duk kukan yarinyar ta hanasu su gayawa Ubanta& kai muguntar Safna garesu ba zata k irgu ba.. idan suka yi nufin gayawa Hajja sai su ji kamar an k ulle musu baki sun kasa&


Suna kallonta ta shiga d aki ta saka Hijab ta fito rik e da jaka. Bata ko kallesu ba ta fice daga gidan. Suma ba su damu ba don sun san ta saba fita idan baya nan don haka ba wani sabon abu bane a wajensu suka saki ajiyar zuciya a fili suka fara tsine mata da son Allah ya tona mata asiri komai daren da dewa& .




&
'?


Yana fita ya biya super market ya siya musu kayayyakin da di da yawa sannan ya sauke su a makarantar da suke zuwa. Irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login