Showing 84001 words to 87000 words out of 94443 words

Chapter 29 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

186

Ama& just wait, you need help&  A fusace ta sake d agowa sai dai idanunta basa gani sannan gangar jikinta ta yi rauni bata da wani k arfi sai na zuciya, don tana Jin zuciyarta kamar k arfe tana Jin kuma zata iya aikata komai sai dai sassan jikinta Sun k i bata ha din Kai. Don haka tana ji tana gani Dadan ya d agata cak zuwa lallausa kuma faffa dan gadon. Zata yi masa gardama ya yi k ura mata ido yana furta  Shsssh, relax. Ta runtse ido kawai tana Jin Amon muryar tasa a tsakiyar kanta. Muryar da da take son ji yanzu ba muryar data tsana saboda ita. Wayarsa ya danna tana ringing Doctorn ya d aga  Please ka zo railway akwai patient, come with a nurse&  ya furta yana sake damk e hannun Ama da take k ok arin fisgewa tana son ta mik e. Tsuke fuskarsa ya yi sosai ya ha de rai yana kallonta ya furta  Ba zaki bari ba, me ye haka?  Ka bari Dada ka cuce ni. Wallahi na tsane ka, bana son kallonka kuma ma&  sai ta kuma rushewa da kuka. Fisgar leb ensa ya yi yana furta  Don t forget bani na kawo ki  dakina ba, ke zan tuhuma me yasa kika zo? Me kika zo yi min? Sai ta rushe da kuka tana furta  Kai ne Dada, kuma ka sani Kai ne silar fa dawa ta cikin wannan halin kai kake tsafi da gangar jikina& . Turo k ofar da aka yi ne yasa ta ha diye sauran maganar. Ganin Umma T ce yasa Moddi mik ewa fuskarsa a  daure ya koma gefe yana kallon Umma T  D in da tata fuskar tafi ta shi d aurewa, idanunta Sun yi jajir ta kau da Kai tana kallonsa& . Sai kuma ta cije bakinta ta fara magana k asa k asa&  Fita waje Moddi. Ya yi kamar bai ji ta ba kamar ba zai fita ba, sai kuma ya fitan. Umma T. Ta nufi toilet ranta duk a jagule. Ruwa mai zafi ta ha da mata sannan ta fito. Hannu kawai ta saka ta mik ar da Amanin tsaye. Da sauri Amanin ta saka k ara ka dan. Tausayinta ya kama Fateemah amma ta cije tana furta  Wannan ne kawai gatan da zan miki, a yanzu kam Ban San me zan ce miki na rarrashi zuciyarki ba, cuta dai Safna ta riga ta yi mana ita wacce ba Wanda zai iya warkar da mu. Ta fa da suna shiga toilet  din. Towel k arami ta mik a mata tana furta  Ki cire kayanki ki shiga cikin ruwan can, shi zai saka ki warware jikinki ya daina ra dadin da yake. Amani kamar ta zunduma ihu haka take ji. Don dole ta runtse idonsa ta shiga cikin ruwan wani bak in ciki na ratsata ta sha mafarkin hakan Amma ga mijinta na halak ta sha mafarkin wannan ranar da yarda mijinta zai lallab a ta idan hakan ta kasance, sai gashi lamarin yazo mata a abinda zata kira mummunar k addara. Umma T ta juya tana furta idan ya salamce sai ki tara wani ki yi wankan tsarki. Amani ta lumshe ido hawaye suna sake zubo mata kamar da bakin k warya.

Fateemah tana fita daga toilet  din ta fita parlor, itama nata idanun hawayen suke zubarwa, da gaske tana Jin wani irin ciwo a zuciyarta, sai take ga kamar Sun ci amanar mahaifiyar yarannan Sun ci amanar Y ar riga. Me yasa Moddi ya kasa hak uri da aka hana shi auren Safna, ya turje ya dage sai da ta aurota ba tare da amincewarsu ko na Didi ba? Y ar riga suka so, suka kuma yi masa sha awar zama matarsa ba don komai ba sai don kyawawan d abi unta. Ta tuna ranar da suka je Kai kayan lefen aurensa, bai sani ba bai San ana nema masa aure ba. Su kansu iyayen y ar riga basu sani ba sai da suka je, a take a wajen Mahaifinta ya ce ya basu aurenta, bai b oye musu ba ya sanar da su y ar riga bazawara ce ta tab a aure, sai dai auren da wata guda Mijin ya mutu ta hanyar hatsarin mota. Basu wani ji komai ba Sun San Didi ba zata k i ba suka bayar da kayan aka kuma saka rana sati biyu. Sanda suka sanar Didi ai y ar riga bazawara ce cikin murmushi ta ce  Shikkenan sai Moddi ya raya ingantacciyar sunna, Manzon Allah ma da bazawara ya fara&  a haka aka nema masa auren, bai sani ba har sai ranar d aurin auren da aka gaya masa aka kuma sanar da shi da y ar riga aka d aura. A take a wajen ya tubure ya kuma rantse baya sonta me zai yi da ita gashi an sanar da shi bazawara ce&  ta saki ajiyar zuciya Jin taku a bayanta, hakan ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin data shilla. Idanu ta zubawa Kiddo ganin likita a bayansa. Fuska a  d aure ta masa filatanci don bata son likitan ya fahimci abinda take fa da&  Baka da hankali ne Moddi, tona mana asiri kake son yi? To ba zai duba ta ba ka ja shi ku koma, tun kafin ranka ya b aci. Oo walla hakki&  ta cigaba da masifa da filatanci. Moddi dai yana jinta bai ce komai ba, ya ja hannun Doctorn suka fice. Sai da taga fitarsa sannan ta ja ajiyar zuciya tana jin yarda zuciyarta ke zafi. bedroom D in ta koma suka sake fitowa da Amani da take taku a hankali. Sashen Didi suka shiga daf da asuba. Didi na kwance ta dinga bin Amani da kallo kafin ta lumshe ido ta d aga hannu alamar tana kiran Amanin. Amanin ta k arasa wajenta ta shige jikinta. A tare suka saki ajiyar zuciya da Didin suka kuma saki kuka a tare. Didi ta dinga Shafa mata kai tana furta  Ki yi hak uri kin ji Magajiya, sannan kuma ki yafewa Moddibo duk da bai cancanci yafiyar a wajenki ba, na San da ciwo Amma don Allah kada ki fitar da wannna sirrin don fitarsa kamar tonuwar sirrin ki ne, don Allah ki rufa mana asiri ki rufawa kanki asiri&  Ama kuka Kawai take tana jin zuciyarta na zafi. Me yasa Didi zata ce kada ta fitar da wannan sirrin? Me yasa bata son ta tonawa Moddi asiri? Akwai adalci akan hakan? Ita bata k i ta tona asirin ba abu guda ne ta San ba zata samu Mijin aure ba to sai me? Dama ita bata jin zata yi aure a duniyar nan. Fateemah ta zauna a gefenta itama. Hannayenta ta kama ta saka cikin nata tana matsa su a hankali.  Ba wai don Moddi muka ce ki rufa wannan maganar ba, sai don kan ki Ama. Ta fa da cikin murya mai cike da sanyi.  Ki rufa mana asiri yarda daga ni sai ke sai Moddi Safna, Didi da Iman ne muka San maganar nan to don Allah ki barta a iya mu  din, hakan shine alheri a wajenki.. kin ji My daughter? Amani ta ha diye wani abu da ya tsaya mata a mak ogaro kafin ta sake sakin kuka, bata jin har abada zata iya rufawa Moddi asiri, dole sai ta sanar da duniya waye shi? Uban da ya yiwa y arsa fya de saboda son duniya. Fateemah ta kwantar da ita a saman gadon Didin bayan ta tilasta mata shan maganin pain reliever. Shiru ta yi kawai sai dai ba barci take ba, sak a da warwara zuciyarta kawai take mata. Kiran sallahr da ake ne ya saka su Didi mik ewa daga zaman jigum da suke suka fara shirin sallah. Sai itama ta samu kanta da tashi ta yi sallahr& .


Yana idar da Sallah ya nufi sashen Didi. Fuskarsa fayau kamar Wanda ya tashi daga zazzab i. Fargabar jiya ce kawai ta saka idanunsa suka fa da ciki. A hankali yake taku hannunsa rik e da counter yana matsawa a hankali. Ya yi sallama cikin k asa da muryarsa kafin ya tura k ofar  dakin. Da sauri Amani ta runtse idonta bata son ganinsa sam. Didi ma  d auke masa kai ta yi, ta cigaba da laziminta tana fatan Allah ya rinjayi zuciyarta daga tarin fushin da yake cikinta kada ta yiwa Moddibo baki. A kasalance ya zauna a k asan carpet d in. Idanunsa a k asa ya hau furta  Mun tashi lafiya Didi? Shiru Didi ta yi, tana hak ilo da zuciyarta wajen ganin ta togace kanta daga samba da wa Moddin zagi. Ya sake maimaitawa still bata amsa masa ba har sai da Fateemah ta ji tausayinsa ta ce  Didi yana gaishe ki? A fusace Didi ta ce  Fateema kada kice min kina goyon bayansa? Kada kice min tausayinsa ki ke? Fateema ta hau girgiza kai  Ko ka dan Didi, ai girman laifinsa ba zai bari a ji tausayinsa ba ko ka dan, ai aikin gama ya riga ya gama sai dai ai fatan Allah ya kiyaye na gaba&  Kallon Didi ta zuba mata ne yasa ta yi shiru sai kuma taga Didin ta mik e idanunta jajir a kansa ta furta  Moddibo! Da sauri ya  d aga kai yana mamakin Amon muryar da tayi amfani da shi wajen kiran sunansa& . Bai san sanda ya samu kansa da furta  Ki yi hak uri Didi& . Kallon da ta masa ne yasa shi ha diye sauran maganarsa. Kallo ne mai nuni da garga di gare shi, a idanun Didi yake hango yarda take jin haushinsa. Muryarta a fisge ta ce  Ba zan maka baki ba Moddi, ba zan ce jeka ka gani ba, zan maka addu a Allah y a shiryeka, Allah ya dawo da kai kan tafarkin sira dil Mustak ima. Amma ba zan iya zama a gidanka ba, ba zan iya zama inuwa guda da kai da matarka ba, zan tafi zan tafi zan koma gida na idan ba ina so zuciyata ta buga ba ne, sai dai zan gaya maka zan aurar da yaran nan zan aurar da marayun Allah, tun kafin mutane su farga su k i aurensu, kuma tare da su zan tafi. Allah ya shiryeka shine kawai addu ar da zan maka. Ta fa di tana k ok ari sosai wajen ganin k wallar ta bata zuba ba. Moddi kasa cewa komai ya yi, to me zai ce? Yana kallonta ta fara shirya kayanta. Ya runtse idonsa kawai yana son yi mata magana, irin maganar da zata kwantar mata da hankali, amma harshensa ya gaza, Ya kasa bashi ha din kai don haka kawai sai Ya kifa kansa a hannun kujera ya yi shiru kawai. Fateemah ce ta katse shirun nasu ta hanyar furta  Amaryarsa fa Didi? Amaryar da aka  d aura musu aure? Yaushe zata tare? Didi ta gintse fuskarta tana nuna Fateemah da yatsa ta furta  Ki shiga hanaklinki Fateemah, ki kuma fita hanyata matuk ar maganr Moddi ce zata ha da ni da ke, bana so bana so ki sake jefa ni cikin zancen Moddibo, Ya je ya yi abinda yake so, Ya aikata abinda duk abinda yake so, na daina ba shi umarni tunda ba bin umarnin nawa yake ba. Shiru Fatima ta yi bayan ta furta  Ki yi hak uri Didi. Moddi kuma ya mik e waya a kunnensa. Basu San me yake cewa a wayar ba don muryarsa ta yi k asa da yawa. Fateema dai ta bi shi da kallon k asan ido, gefe guda na zuciyarta na jin wani irin tausayinsa.


A bedroom d inta Ya sameta. Tana zaune hannayenta zube a k uncinta. Ta d ago tana kallonsa da sauri ta janye idonta don ba zata jure kallon birkitattun idanunsa ba, Sun canja sun zama wata kala daban mai razana zuciya& taku Ya yi na k asaita ya shiga cikin  d akin sosai. Idanunsa a kanta ya furta  Burinki Ya cika ko? Sai ki gaya min kuma next abinda zan yi, bana son maganar nan ta fita, ba kuma wai ina rok onki ba ne, Aa umarni nake baki, idan kuma kin k i&  sai ya ciza leb ensa ba tare da ya furta komai ba. A fusace Safna ta  d ago tana kallonsa  Idan na k i me? Na ce idan na k i me zaka min Moddibo? Saki na za ka yi ko? Na San shine abinda kake so& . Sai ta tuntsire da dariya  Saki na shine abu na k arshe da zaka yi regretting  d insa a rayuwa wallahi, don kana saki na zan bayyana wannan vedion a duniya na rantse da Allah ba Wanda zai hana ni, a yanzu ma idan baka amince ka yi min abinda nake so ba, sai na saki vedion nan&  Kallonta yake sosai, yana taune lips  dinsa. Ya sunkuya daf da ita yana furta  Me kike so na Miki? Cikin wata irin murya da ta yi k asa sosai. Safna ta ji muryar na nemar d auke mata numfashi ga k amshin turaren da ya baibaye mata hanci, sai ta ji tana neman ta rasa hankalinta. Sai da ta yi da gaske sannan ta fisgo muryarta da bata da amo sam ta furta  So nake ka saki matar da ka aura Jiya& ..








JIKAR NASHE&
'?HADARIN GABAS& ..=?L?


32.



NAZEEFAH SABO NASHE&
'?



08033748387.


BRIGHT PENS SECOND BATCH


&&
Wani irin kallo yake mata,kafin Ya furta  Na saketa fa kika ce? Ta  d aga kai tana furta  Eh, ka saketa na ce, idan Har kana son na rufa maka asiri&  Sai ya cije lips d insa ya furta  Idan ina so ki tona fa?  Kada ka saketa, ka sha mamaki, wallahi a yau zan saki vedion nan. Ya waro ido yana furta  Wai da gaske kike za ki iya tona min asiri?  Me zai hana? Ta fa da tana jijjiga jikinta&  Shikkenan, zan saketa, ba dai matar da Didi ta aura min ba, ki je ki samu Didin idan ta amince min a yau ma ba sai gobe ba zan saketa, don dama ba wani son yarinyar nake ba, sau  d aya na tab a ganinta kinga idan kika saka na saketa kin taimaka min zama da abinda bana so&  Farin ciki ne zalla ya cika zuciyarta, ta dinga jin zuciyar na wani irin kumbura tsabar murnar da take ciki. Ashe har yanzu ita take da Moddi ita Moddi yake so ba wata banza ba can, ashe zata iya tursasa Moddibo Har yanzu. Sai ta samu kanta da b acewar b acin ranta, farin ciki fal Ya cika zuciyarta. Sai ta mik e kawai tana yafa d an mayafinta ta fita zuwa sashen Didin. Moddi ya bita da ido yana girgiza kansa. Lamarin Safna mamaki yake bashi, ta yarda take nuna son kanta tsagwaron sa, in dai zata samu farin ciki ba ta k i kowa ya rasa nasa farin cikin ba. Ji ya yi yana son yaga drammerr da za a buga da Didi da Safna don haka yaga bari Ya je, duk da idanunsa basa son ha duwa da Didin ba don komai ba sai don b acin ransa da yake gani a idon nata, da gaske ya san Didi na jin haushinsa. Sai ya cije leb ensa hannayensa zube a aljihu ya nufi sashen Didin.


A zaune ya gansu, Fateema har a lokacin tana zaune hannayenta zube da k uncinta. Sai ya ji tausayinta ya mayar da kallonsa kan Amani da Imani da suka yi wani irin zuru zuru. Idanunsu Sun fa da sun kuma nuna alamun Sun ci kuka sosai. Ya zauna yana sakin ajiyar zuciya ba tare da ya yarda ya yiwa Didi second look ba. Ba zai jure ba, ba zai jurewa yanayin kallon da take masa ba. Kowa Safna take kallo da take zaune k afa  d aya kan d aya. Tana wurga musu wani irin kallo tana taunar chewingum.  Didi wajen ki na zo. Didi ta zuba mata ido ba tare da ta ce komai ba, don a Yanzu bata ganin lefin Safna komai ta yi Moddi ne ya jawo mata.  Yauwa Didi, dama a kan maganar nan ne, idan Har ba so kuke maganar ta fita waje ba, ina son Moddi ya saki matar da kika aura masa jiya& . Kowa ya  dago yana wurga mata wani irin kallo. Ta girgiza k afa tana furta  Haka nake so a yi, idan ba haka ba zan saki vedion nan wallahi a gari, don duk abinda suka aikata jiya da y ar cikinsa ina da recording d insa, kamar na San akwai abinda Imam yake aikatawa na saka k aramar camera a d akinsa ba tare da Ya sani ba, sai gashi kuwa ashe yana aikata abinda nake zarginsa d in. Didi idan baki sani ba ki sani akwai wani sirri bayan wannan da Moddi yake aikatawa, akwai d akin sirrinsa da baya bari kowa Ya shiga, idan kuma ya ce ba haka bane ya bu de ku shiga ku gani& . Wani irin kallo Didi ta zubawa Moddibo tana jin hankalinta yana sake tashi, da gaske Moddi yana shirin bugar mata da zuciya. Moddin cikin takaici yake hararar Safna. Fateemah kuwa runtse idonta ta yi ta dafe k irjinta tana fitar da wani colorr numfashi. Amani kuwa ta dinga jin zuciyarta na tsananta bugu. Idanunta akan Dadan tana son taga ko zai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login