Showing 18001 words to 21000 words out of 94443 words

Chapter 7 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

166

an uwansa suka fi so a yanzu, sai dai shi da kansa ya san bai isa ba, bai isa ya yi maganar k ara aure ba, bayan masifar Mommy shi kansa ya san yana yin kasuwancinsa ba zai bar shi ya ha da mata biyu ba, bayan haka ma akwai wani b oyayyen dalili mai girman gaske da zai hana shi kasa auren& &



Hadarin gabas& .. Mai hankali ya lek a yamma yanzu aka fara ku bini a hankali kada mu yi garaje a cikinsa, abu guda da na sani ba zaku yi Dana sani a cikin bibiyarsa ba. >??? B&?>??



JIKAR NASHE&
'?HADARIN GABAS&


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?




 Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/HBqR4GFrqIMH7TjAy8IYgj

(ku yi joining group. Ba mamaki daga yau iya groups Dina Zan dinga posting.)

5ة?5ض?5???/!/!5ػ?5ض?5ؽ? 5ة?5ض?5???5ؽ?/!
'?


08033748387.

&&&&& 7??


Safna sam hankalinta kasa kwanciya ya yi, hakan yasa ta shiga tunanin yarda suka dinga yi dai Malamai kala kala akan aikin Amanin, kowane Malami gaya mata yake aikin ba zai yiwu ba saboda yarinyar tana da Jinnu a tare da ita. Da k yar ta samu Malamin da ya ci alwashin zai mata aiki akan hakan. Ta yi amanna da Malamin nan fiye da Imanin da ke cikin zuciyarta. Ta tuna ranar da ta kai masa kukanta. Kallonta Malamin kawai yake kafin ya maimaita abinda ta ce cikin sigar tambaya.  Kika ce kina so a mayar da ita karuwa? A saka mata son bin maza ta yarda Uban da ya haifeta ma zai tsaneta? Safna ta jijjiga kai  Haka nake so Allah gafarta Malam, so nake ka mayar da ita haka, ka saka mata matsananciyar sha awa ta yarda zata kasa controlling kanta Har sai ta bi maza. Ya saki ajiyar zuciya kafin Ya buga k asa sai kuma ya saki murmushi na hango nasara wannan karan Safna, tabbas aikinmu zai ci ba kamar lokutan baya da kike asarar ku dinki ba. Aiki zai ci amma ban ce miki yau ko gobe ba, ke dai ki zuba ido, kada ki yi garaje. Murmushi ne Ya kub rce mata tana jin tsantsar farin ciki yana bin zuciyarta a hankali ta furta  Sai yanzu hankalina ya kwanta, burina zai cika Malam& .


Wannan kenan ta tuna tana sakin ajiyar zuciya a hankali ta furta sai yaushe aikin nan zai ci ne?








AMANI&&



Da Asubar fari ta farka duk wata gab a ta jikinta ciwo take, yanayin da ta ganta da Dada a cikin barcin ya sake bunk asa yau, don kam duk wani jin da din mu amalar auratayya Dadan ya jiyar da ita a cikin barcin abin kamar almara ya shiga dawo mata daki daki. Runtse idonta ta yi tana kallon Imani da take barcinta peacefully ta saki ajiyar zuciya tana ayyana ina ma itace. K irjinta ta dinga bi da kallo tana mamakin yarda abubuwan suka dinga faruwa a cikin barcin. Ta mik e jiki a sanyaye don ta tabbata wanka ya kamata ta dole ga wata yunwa da take ji kamar an yi mata yasa a cikinta.

Don haka ta kasa shiga ta yi wankan sai kawai ta fice kitchen da sauri tana jin idan bata samu ko cornflakes bane ta sha akwai matsala. Tsit parlorn ba kowa fitilun wajen ma a kashe suke, ta dinga tafiya a hankali gudun kada ta yi sound d in da zai damu wani a cikin daren. Don farkon asuba ne k arfe 4:30 da rabi.


Daf da k ofar da zata kai ka kitchen akwai wani corridor da d aki guda d aya jal a cikinsa, kuma Dada ya gaya musu ko da wasa kada su kwatanta shiga d akin. Wani irin sound da ta dinga ji yana fitowa daga wajen ne yasa ta tsaya cak ta d auke numfashinta don jin sound d in
Menene. Wani irin nishi ta dinga ji da kamar gurnani kamar dai ana making love ko saduwa da iyali kalar wanda take ji a cikin barcinta, har ta yi hanyar d akin sai kuma wata zuciyar ta kwab eta da ta tuna mata da Dada da Mommy a matsayin ma aurata a irin kuma lokacin komai zai iya faruwa, don haka ta ja baya da sauri ta shige kitchen k ok arin ha da cornflakes d in take amma ta kasa. Wani yanayi take ji a k asan ranta me kama da tana jin haushin abinda ta ji d in ta ji haushin tunanin da ta yi na Dada na kusantar Mommy ne. Ta runtse idonta tana jin zafi a ranta idan har bata yi kuskure ba kishin Mommy take ji. Wani irin zafi da take ji a zuciyarta ne yasa ta isa fridge d in kitchen d in ta bu de ta d au table water ta b alle murfin tare da saka shi a bakinta, ba ta dire ba sai da ta shanye shi tas sannan ta yi wulli da jarkar inda sound d in robar ruwan ya kara de kitchen d in abinka da dare. Dada da ya fito daga d akin ya ji sound  din don haka hankalinsa ya kai kan kitchen d in. Juyawa ya yi ya koma kitchen d in kansa tsaye ya shiga yana bin ta da kallo tana tsaye idanunta a lumshe gashin kanta a watse saman kafa dunta daga ita sai y ar b ingilar rigar barcin da ta wuce mata gwiwa da ka dan.  Amani! Ya furta a hankali ta ji kiran har tsakiyar kanta tsigar jikinta ta tashi sosai, kasa bu de idon ta yi don ta tabbata ba Dadan bane banzan imagination d in ta ne. Jin Shiru ya saka shi matsawa daf da ita k amshin turarensa da ta zuk a ne yasa ta bu de lumsassun idanunta a hankali ta waresu a kansa yana tsaye ya yi folding hannunsa yanayin da ta gan shi a cikin barcin yanzun ma bata kawo gaske bane don haka kawai ta fa da jikinsa don tana jin abinda zata yi kenan ta ceci kanta daga zazzafan feelings d in da take ji tun daga k afarta har tsakiyar kanta, wata ajiyar zuciya suka saki a tare, ba tare da ya janyeta jikinsa ba ya runtse nasa idon yana bubbuga bayanta a kunnenta ya ra da mata  Are you okay? Me kike yi a kitchen tsakiyar dare? Sai a lokacin hankalinta ya dawo jikinta ta tabbatar ba mafarkin da ta saba bane, wannan zahiri Dada ne da sauri ta janye jikinta tana kallonsa ta cikin d an hasken da yake kitchen d in na dim light. Jikinta har rawa yake ta ja baya tana furta  Dada, you? Kallonta yake yi from head to toe, yana son ya tabbatar da ko lafiya take sai kuma yaga da sauri ta fice daga kitchen d in tana furta  Am okay Dada, da da dama yunwa nake ji na fito cin abinci&  Kafin ta fice ya jawo hannunta da nasa soft hand  din ya dawo da ita tsakiyar kitchen d in  Kin ci abincin yanzu? Ta girgiza kai. Kallon cornflakes d in da ta d auko ya yi, ba tare da ya saki hannun ba ya sake janta har suna kusan ha da jiki suka koma, da kansa ya ha da mata cornflakes d in ya saka mata ruwa mai sanyi, yana mik a mata cup d in ya bi gashinta da jikinta da kallo ya furta  Kada ki sake fitowa cikin dare a haka&  sai a lokacin wata zazzafar kunya ta rufeta duk da kasancewrsa Ubanta bai kamata ya ganta a yanayin shiga irin wannan ba, ba a abinda ya b uya daga halittar matan takarta, musamman k irjinta don rigar nylon ce da ta bi ta kwanta a jikinta. Ya dubi idonta yana d an sakin murmushi ya furta  Good Night. . Daga haka ya fice daga kitchen d in. Cup d in ta runtse a hannunta tana furta  Me ye a kanki Amani? He is your Dad fa.. Ta yi saurin lumshe idonta tana sakin ajiyar zuciya gaba d aya jikinta ya na de k amshin turarensa tsaf kamar ya mata wanka da shi, turaren da yake gigita mata hankali ya fitar da ita daga tunaninta ta fa da duniyar masoya. Numfashinta fusga a hankali da ta tuna yanayin da ta ji su d azu da Mommy sai ta saki tsaki ka dan tana jan k afarta ta fice a kitchen d in.


Har a lokacin Imani barcin ta take peacefully. Don haka Amanin ta zauna daga parlor tana shan cornflakes d inta cikin wani irin yanayi musamman yarda take shak ar turaren Dadan, ganin ba ta gane komai a shan cornflakes d in yasa ta tura cup d in gefe tana jan pillow ta rungume shi a hankali tana tuno sanda a d azu ta rungume Dadan yanayin yana sake zafafa a tattare da ita tana nan zaune cikin wannan halin bata san an yi Assalatu ba don bayan komai ya lafa mata sai barci ya d an fisgeta mai cike da mafarkin Dada. Tashin da Imani take mata ne yasa ta bu de ido tana kallon Imanin da ta kafe ta da ido da alamar kallon tuhuma take mata&


Ba tare da tace mata komai ba ta juya d aki tana furta  Wak atussalah& . Amanin ta mik e tana kallon a yanayin da ta yi barcin ga k amshin Dada still a tattare da ita, da sauri ta shige toilet bayan shigar ta d akin. Imani ta bi k ofar toilet d in da kallon bayan ta sake shak ar k amshin turaren da ta tabbatar na Dada ne, gabanta ya sake fa duwa wasu tunani barkatai suka shiga bijirowa zuciyarta& . Ta runtse idonta tana furta  Allah kada ka saka abinda nake tunani ne, da mun shiga uku! Bata sake tsorata ba sai da Amanin ta fito kanta a jik e da alamar wankan tsarki ta yi, ai bata san sanda ta isa gabanta ba ta ja hannunta tana tab a gashin kanta&  Wankan me kika yi Amani? Amanin ta runtse idonta tana mamakin tambayar da Imanin ta mata, don dai sarai ta san ta saba irin wannan wankan da asuba ya zame mata jiki meye na mata wannan tambayar Kuma? Murya a shak e ta furta  Wankan dana saba ne duk Asuba, Saboda na yi mafarkin da na saba&  Ta fa da tana kallon tsakiyar idon Iman d in. Iman ta cije leb enta tana furta  Yau a mafarkin naki har wanka Dadan ya miki da turarensa? Sosai hantar cikin Amani ta yi rawa ta zauna a gefen gado dab as tana saka towel ta rufe kanta sabida sanyin da ta ji ya shiga jikinta har tsakiyar kanta, ta runtse idonta leb enta na rawa ta furta  Zargi na kike da mahaifin da ya haifeni Imani? Zargi na kike da aikata zina da mahaifina Iman& .? Wani irin kuka ne ya kub uce mata. Iman dai na tsaye itama nata hawayen zuba yake sam kukan Amanin bai tab a mata zuciya ba don tata zuciyar tafi ta Amanin karaya ya zama kuma dole ta gaya mata gaskiyar abinda ya faru tun kafin su zo aji kunya&  Ba zargi nake ba, na tabbatar yau kin ha da jiki da Dada kamar yarda duk rigar ki ta baibaye da k amshin turaren da duk wanda ya san Dada ya san na sane, ki gaya min gaskiya Amani me ke tsakaninki Da Dada? Ta fa da a tsawace wannan karan hawayen idonta ba su bar zuba ba duk jikinta ma rawa yake.  Ba ki yi k ary??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a ba, tabbas yau na rungume Dada a jikina& .. wani irin Mari Iman ta sakar mata ta kai mata shak a a wuya cikin gigita ta furta  Wani irin banzan tunani ne ya hau kan ki? Mahaifinki Amani shi kikewa soyayya irin ta Miji da Mata? Yau lamarin ya zarce mafarki har ta kai ga kin kai kan ki wajensa , to hell with you Amani& .. Kasa magana Amani ta yi illa runtse ido da ta yi hannayenta dafe da wajen da Iman d in ta mareta ba tare da ta sake ko kallonta ba ta mik e ta zura rugar sallarta ta fara sallah, idanunta na zubar da hawaye, Iman jikinta a sanyaye itama ta tada sallahr hawaye ba bin idanunta wani bayan wani sallahr kawai take ba tare da ta san abinda take fa da ba don sam ba nutsuwa a cikin sallahr kamar yarda Amanin itama tata sallahr ba nutsuwa. Tunda suka yi sujjada kowa ya kasa d agowa suna gayawa Allah buk atunsu cikin shashshek ar kuka.


Ko bayan da suka idar, Imani sake juyo da Amani ta yi ta fuskacenta sosai idanunsu cikin na juna ta furta  Ki gaya min exactly what happened between you and Dad& Amani ina tsoro ina tsoron faruwar komai. Ki tuna maraicin mu ba mu da Uwa Amani me kike son duniya ta d auke mu? Madadin amsa mata Amani fa dawa jikinta ta yi cikin kakkarwar jiki tana sakin kuka ta furta  Da gaske Iman ina son ya kusanceni ina son na ji shi kusa da ni, ina son na shak i k amshin turarensa tausassan hannunsa da sussulb an lips d insa Ina son Dada ya zan yi Iman ki gaya min ya zan yi na daina jin abinda nake ji game da shi, da gaske yau na rungumeshi a kitchen in a romantic way amma wallahi ba a hayyacina ba ne shai dan ne Iman bayan wannan ba abinda ya faru tsakanin mu& .. Ta fa da cikin wata irin karyayyiyar zuciya. Itama Iman d in tata zuciyar a karyen take kasa magana ta yi illa sake rungumar Amanin da tayi tana jin yarda zuciyarta take bugu sosai idanunta a lumshe ta furta  I love him to the extent Iman I wish I can marry him& .. Daga haka ta saki wata ajiyar zuciya mai k arfin gaske da ya razana Iman ganin tabbas da gaske suma ta yi don ga shi nan jikinta ya saki ta kuma mata nauyi. A ru de ta janyeta ta saka ta a kan pillow sannan ta shiga toilet da sauri ta d ebo ruwa ta zuba mata a jiki da fuska, wani irin nishi ta yi alamar ta dawo hayyacinta daidai lokacin Da Dadan ya shigo yana kallon Imanin ya furta  Ke Lafiya me ya sameta? Jikin Imani har b ari yake ta juya tana kallon Dada a ranta tana jin gwara ta gaya masa gaskiya amma ta ce me? Zuciyarta ta cigaba da sanar da ita gwara kawai ta gaya masa gaskiya.




Shin kuna ganin ta gayawa Dadan gaskiyar kuwa? Wannan wani irin al amarin ne? Me ke faruwa Da Amani haka ko dai mutanen b oye ne? To ko dai Dada ne& &


Bari dai na yi shiru ba zaa ji mutuwar sarki a baki na ba.


5إ?5ؾ?5???5ض?5??? 5???5ض?5???5ؽ?/!
'?HADARIN GABAS& ..=?L?


5ة?5ض?5???/!/!5ػ?5ض?5ؽ? 5ة?5ض?5???5ؽ?/!
'?


08033748387.

&&&&& 8??

_*=?%?BRIGHT PENS...=?%?*_
2nd batch
Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta huWu a sabuwar tafiyar ta second batch.

*HADARIN GABAS*
Nazeefah Sabo Nashe

*?ARFE A WUTA*
Ayushercool

*ZAYTOON*
Zee kumurya

*MUTALLAB*
Nimcyluv Sarauta.



&&&&&&
K arasawa cikin d akin ya yi idanunsa akan Amanin da still har yanzu numfashinta bai zama normal ba, ya zube a gabanta yana bin idanunta da suke lullumshewa da kallo, ya saki ajiyar zuciya ka dan ya
Juyo yana kallon Iman  Me ya
Sameta? Iman tana hawaye ta furta  Ta d au tsawon lokaci tana shiga wani irin yanayi a cikin barci kamar mai aljannu to kuma yau abin sai ya kai har da suma& .. Dahda ya d auke kai yana furzar da numfashi ka dan kafin ya furta  Yanayi wani iri? Kuma mafarkin mai take? Iman ta bu de baki zata yi magana Amani ta yi saurin cafkar hannunta ta rik e tsam a
Cikin nata da raunatattun idanunta take kallonta kafin cikin sanyin jiki ta girgiza mata kai. Dahda kallonta kawai yake kafin ya tab e baki ya kalli Iman ya ce  Samo mata Tea mai zafi, kuma kada ki fitar mata da sirrinta tunda bata son kowa ya sani, right? Ya fa da yana kallonsu da wani irin yanayi da Iman ta kasa fassara shi. Sakin ajiyar zuciya ta yi ta mik e tana d aga kai ta fita daga d akin don samo wa Amanin tea d in. Zaman da ya yi daf da ita yasa zuciyarta cigaba da wani irin bugu har hakan yana bayyana ta saman rigarta, Dahda bai fasa kallon ta bakamar yarda take jin hakan a jikinta ta sake runtse idonta tana jin kamar ta zunduma ihu.  Tashi zaune&  Ya furta cikin Husky voice.. Da ta sake sakata runtse ido ba shiri sabida wani yanayi mai wuyar fassara da ta ji ya tsarga mata.  Ki tashi na ce&  Ya sake furtawa kai tsaye yana kallon yarda take mutsu-mutsu. Kamar ta zunduma ihu haka ta ji ta mik e idanunta a kansa tana jan jikinta ta matsa daga daf da shi.  but for now karatu nake son ku yi, ku ka dai Allah ya bani don haka nake son ku zama educated ta yarda nan gaba zan yi alfahari da hakan You are too young to fault in love& . Understand? D aga kai suka yi a hankali Imani ta furta  Noted&  Ya jijjiga kai yana furta  Allahumma Barik.. ya fice daga d akin yana sake jaddada su shirya yana jiransu.

Fitar sa ke da wuya Amani ta saki ajiyar zuciya mai nauyin gaske, Iman ta juya tana kallonta cike da tausayawa ta ce  Me yasa baki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login