Showing 45001 words to 48000 words out of 94443 words

Chapter 16 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

168

na kallon Imaan ta ce  Ina hamshak iyar? Imaam ta ajiye tea flask a saman dining kafin a hankali ta ce  Bata da lafiya. Mommy ta tab e baki tana girgiza kai ta zauna a saman dining d in. Banda yanayin da take ciki yana damunta ba abinda zai hana yau ta yiwa yarinyar duka. Sai dai komai ya kusa zuwa k arshe idan har ta bi shawara k awayenta tana fatan cimma nasara in sha Allah. Bata jira Dada ba ta fara narkar abincin son ranta, shi yasa take k iba kamar me, don bata saurarawa abinci. Dahda da ya fito ya zauna yana kallon table d in Imaan ce kawai ba Amaa.  Ina Amaa? Ya furta yana kallon Imaan. Imaan ta mik e tana furta  Bari na kira ta, bata jin da di ne.  Zauna. Moddi ya ce yana mik ewa ya nufi hanyar da zata kai shi d akinsu. Imaan ta runtse ido tana jin gabanta na fa duwa sam bata son keb ewar Dada da Amaa Amma bata isa ta nuna ba. Yarda yake taku kamar yana taku ne da bugun zuciyar ta. Bai yi making any sound ba ya tura k ofar a hankali ya shiga bedroom d in. Idanunta a lumshe suke kamar mai barci sanye cikin wando da rigar jeans a hankali Dahda ya lumshe idonsa yana jin abu yana dukan zuciyarsa har ya k arasa bakin gadon idanunsa zube a kan surarta. Komai yana sake ta azzara a ransa. Hannu ya saka ya zare wayarta da ta rungume a k irji. Idanunsa ya sauka a kan rubutun da take yi cikin diary d in wayarta wasu irin words zafafa a k asan hotonsa kamar dai saurayinta ko mijinta. Words d in shi kansa sun masa girma bai San kuma a inda ta samo su ba. Idonta a lumshen bata bu de ba duk da tana shak ar k amshin sa sai dai a zatonta imagination d in da ta Saba ne ta San ba abinda zai kawo Dada d akinsu a wannna lokacin. A zafafe ta ce  Imaan ajiye min wayata kada ki ga abinda zai hana ki barci. Kin kasa yarda da abinda nake gaya Miki wallahi da gaske ina jin son Mahaifina shi zai yi ajali na& ..  Amaaa& ! Ya fa da cikin dakakkiyar muryar da ta saka Amani saurin bu de ido hankalinta a tashe ta ce  Dah& . Kallon da yake mata ne yasa ta San tabbas ya karanta abinda ta rubuta a cikin wayar. Hankalinta ya tashi ta dinga jin bugun zuciyarta yana sake ninkuwa jikinta ya fara rawa. Wata irin fusga Dahda ya mata ta dawo daf da shi. Sunkuyar da kanta ta yi jikinta na shaking. Dahda kallon ta shima yake nasa hankalin yafi nata tashi. Me yasa? Ashe itama tana jin abinda yake ji? Me ye hakan? Zagayeta kawai yake da idonsa kafin cikin wata irin murya ya ce  Kin haukace ko? Ta yi saurin d aga kai a hankali ta furta  Wallahi ni kaina na San na haukace Dahda pls ka yi min afuwa wallahi Ban san me ya same ni ba&  kallonta yake a zuciyarsa shima yana furta  Ni kaina na haukace Amaaa& . Alwan ya haukatamu me ya shiga kai na wace irin matsala na jefa kai na son y ar cikina? Jira take ta ji ya mata magana sai ta ji ya yi shiru ta San ba mamaki tashin hankali ne ya hana shi magana. A hankali ta ji kamar an rufe k ofa da sauri ta bu de idonta ganin Imaan a tsaye Dahda ya ajiye wayar ya fice daga d akin. Imaan ta bi shi da kallo kafin hankali tashe ta isa wajen Amani ta kama kafa darta ta girgiza tana furta  Amaaaa menene? Amaa da shock d in da ta shiga har lokacin bai saketa ba ta fa da jikin Imani tana sakin kuka ta furta  Daaa, Knows everything Imani ya zan yi? Ban san hukuncin da zai d auka a kai na ba. Imani ta Ware ido ta ce  How comes? Ta Yaya ya sani? Amani lumshe ido ta yi tana nuna mata wayarta. Jikinta na rawa ta d au wayar karatun take ita kanta tana jin hankalinta na sake hauhawa bata tab a sanin akwai wannan a wayar Amaan ba da bata barta ta ajiye ba ko don gujewa zuwan irin wannan ranar& Amani kifewa ta yi a saman gado tana sakin kuka mai tsuma zuciya tabbas da wannan abin gwara a ce bata raye ta bi Mammy itama ta huta da wannan masifar. Eeh masifa mana abu sai ka ce almara. Tunda take bata tab a jin me irin matsala kwatankwacin irin tata ba. Imani ficewa ta yi jikinta a sanyaye ta zaga can baya. Wayarta ta ciro ta kira Umma teey. Ta fashe da kuka tana cewa Umma teey ki yi waya ki cewa Daaa a kawo mu zamu raka ki unguwa ina son gaya Miki wani abu ne, amma don Allah kada ki ce ni na kira ki. Umma teey da ta ji gabanta ya tsinke ya fa di ta ce  Okay muryar ta na rawa ko minti guda bata k ara ba ta danna kiran Kiddo. Wayar ya bi da kallo yana jin zuciyarsa na sake masa bugu, ga nauyi da ta masa. Sai da wayar ta katse ta sake kira sannan ya d aga wayar a kasalance idonsa a lumshe ya furta  Teey. Fatima ya saki ajiyar zuciya ta ce  Kuna lafiya Kiddo? Ya d aga kai kamar tana ganinsa sai kuma ya tuna bata ganinsa don haka ya ce  Lafiya.  Alhamdulillah ta furta a hankali.  Saka Driver ya kawo min su Amaa, anjima za su raka ni biki.  Okay.
Kawai ya ce yana cutting kiran bai kawo komai a ransa ba ya kira layin Imani ya ce  Su shirya Driver zai kai su gidan Umma teey. Imaan ta kalli Amaa ta ce  Ki shirya Daaa ya ce a kai mu gidan Umma teey. Amaa bata ji komai a ranta ba, Allah yasa ma gidan Umma teey d in zasu koma ko ta daina ganin Daaa ta daina jin abinda take ji game da shi. Tsaf suka shirya dukkansu ba walwala. Imani ta ha da musu kaya kala biyu a akwati don ta San bai zama lallai su dawo ranar ba.

A parlor suka samu Mommy sai cika take tana batsewa Imaan ce ta sanar da ita inda za su ta tab e baki ta ce  Za a je munafunci ba, to ku gaya musu aure na da Moddi Mutu ka raba. Amaa bata kulata ba ta wuce don abinda ke ran ta yau ba zai barta Tanki i tanka ba.


Umma Teey tana jin an bu de k ofa ta d aga ido ita da Haulat da suke zaune. Yanayin Amaa ta kalla ta tabbatar da ba lafiya ba. Don da k alau take da tsalle zata shigo ta d ane jikinta har yau bata jin ta girma. Amma yau ko Haulat bata kalla ba ta zauna kawai ta rik e kanta. Umma Teey hankalinta ya sake tashi ta furta  Imaani lafiya? Imaan ta saki ajiyar zuciya tana murmushin da kai tsaye zaka kira na yak e ta ce  Lafiya lau Umma, Bata jin da di ne.  Ai daga gani, tashi ki shiga d aki ki kwanta ki huta. Abinda Amaa ta fi buk ata kenan don haka ba wani jaa ta mik e ta nufi d akin Haulat. Umma teey ta kalli Imaan ta ce  Mu je sama ki gaya min menene? Ta nufi saman tana jin tashin hankalinta ya ninka na d azu tashi. Bata fatan a ce mata wani abin ne mai muni ya samu Amaa d in.


Har bedroom ta shiga da Imaan sannan ta mayar da key ta rufe. Ta kama hannun Imaan tana furta gaya min me ya faru? Imaan ta jawo wayar Amaa da rubutun Daaa da hotonsa suka cika cikin diary d in ta nuna mata& Umma teey hannunta na rawa ta k ara hasken wayar. Tsananin firgita bata San sanda ta zauna Jagab a saman gado ba tana zaro ido ta ce  Me ye wannan Imaaan?





(Book one ne Free book 2 and 3 paid ne. Via 2118666253 UBA.
500.=?L? Gida Na musamman don mutane Na musamman 1k =?L?)

Jikar Nashe&
'?HADARIN GABAS& ..=?L?



NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.



_*=?%?BRIGHT PENS...=?%?*_
2nd batch
Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta huWu a sabuwar tafiyar ta second batch.

*HADARIN GABAS*
Nazeefah Sabo Nashe

*?ARFE A WUTA*
Ayushercool

*ZAYTOON*
Zee kumurya

*MUTALLAB*
Nimcyluv Sarauta.


(Hadarin gabas Isn t free it s paid book. Book 1 ne kawai free paid for book 3 and 2. 500 =?L? cikin wannan account din 2118666253 UBA.


Akwai wani irin zubar ruwa da Hadarin nan zai bayar nan gaba. Kada kizo kina dana sani ki biya a yi tafiyar nan da ke. Babu Nadama In sha Allah. )


Jikar Nashe&
'?




Page 17.



Imaan ta sauke ajiyar zuciya tana jin kaso arba in daga cikin d ari na tarin damuwarta yana raguwa. Ta zube idonta a kan na Umma Teey da take kallonta a firgice. Zama ta yi daf da Umma Teey d in kanta a k asa cikin taushin murya ta ce  This is what i want to tell you, Umma teey na yi iya yi na, amma is like abin kullum k aruwa yake yi, shi yasa na yi deciding na gaya maki, ko akwai wani abu da zaa yi&  Umma Teey ji ta yi duk jikinta ya jik e sharkaf da gumi. Tana kallon Imaan ta ce  Since when take cikin wannan halin amma baku gaya mana ba? Shin kuna da wata uwar ne bayan ni? Kun san dai yarda na d auke ku kamar Haulat, banda ma Ubanku da kafiya ya k i ba ni ku ai da a wajena za ku tashi na shayar da ku tun yarinta, na ce yaushe ta fara hakan baku fa da ba? hawaye Imaan ta share ta ce  Kullum ina so na fa da, Amaa ce take cewa na rufa mata asiri bata so kowa ya Sani, bata san wani fassara mutane za su mata ba. Amma na ga abin is getting worst shi ya sa na gaya miki. Umma teey ta yarfe gumi gaba d aya kanta ma ya d aure ta rasa ta ina zata fara. Idanunta a lumshe ta ce  Dadan naku ya sani? Imaan ta girgiza kai ta ce  Da bai sani ba, Amma yau ya san komai don wayarta ya amsa ya gani. Umma T ajiye wayan ta yi tana ta zagaye d akin, addu ar ta guda Allah yasa ba wata alak a ba ce tsakanin Ama da Moddi, don duniyar gaba d aya ta rikice yanzu Uba na neman y arsa ta cikinsa ba wani sabon labari ba ne. Don haka zuciyarta ta dinga wani matsanancin bugu. Fatan ta guda Allah yasa Moddi ba k ungiyar matsafa ya shiga ba suka ba shi wani lak anin na tarayya da y arsa har yake mu amalar Ama d in ya saka mata soyayyarsa. Idanunta a kafe akan Imaan ta ce  Tell me all you know Imaan kada ki hiding min komai consider me as your mother da ba zaki iya rufe ma sirrin ki ba, ki gaya min komai da kika sani tsakanin Moddi da Amaa? Imaan shiru ta yi tana jin yarda idanun Umma Tee d in suke zagaye ta. Sosai ta ji zuciyarta ta aminta ta sanar da Umma T komai ba mamaki k arshen Matsalar Amani ne ya zo. Don haka ta sauke ajiyar numfashi cikin sanyin muryar da bata fita sosai ta furta& ..



1 year back& &


Mun dawo school cikin tsananin murnar ranar Dahda zai dawo daga tafiyar da ya ce mana ya yi. A gajiye muke Amma hakan bai saka mun fasa shiga parlornsa a guje ba, don bama son ma Mommy ta gan mu balle ta togace mu. Ai kuwa muna shiga Amaa ta yi tsalle ta fa da jikin Dahda ta rungume shi kamar yarda ta saba& nima side hug na yiwa Dahda shima yana murmushi ya rungume mu yana furta  Am back My babies.. Amaa tana murmushi ta masa pecking kumatu kafin ta janye jikinta daga nasa. Ta zauna daf da shi. Dahdah ya jawo tsaraba ya ba mu kamar yarda ya saba ya san favorite d in kowa. Amaa ta dinga murna ganin bunch of chocolates irin wanda take so. Har mun juya zamu tafi don bin umarnin Mommy da ta ce min mu wuce mu tafi cikin gida. Dahda bai ce komai ba don a lokuta da dama ba ya iya k etare umarnin Mommy. mun kai bakin k ofa kenan muka ji ya ce  Amaaa come.. ta juya da sauri ganin special chocolate d in da take so a hannunsa da sauri ta amsa tun kafin mu je d aki ta shanye. Na ga ta zube a saman gado tana lumshe ido ha de da dafe k irjinta ta ce  Imaan wani irin feeling nake ji yau da na yi hugging Dada abinda Ban tab a ji ba, ga turarensa ya yi min mugun da di&  na wurga mata harara ina tsaki na ce  Ji min iskanci sai ka ce wani saurayinki&  murmushi ta yi ta ce min  Am serious fa. Ban d au zancenta wani serious ba sai dai cikin daren ta fara wani irin mafarki da Dada Wanda take kiran sunansa tana wani irin surutai abinda ke nuni da kamar suna having se& . shiru ta yi ta kasa cigaba. Ita kuwa Umma Teey ji ta yi kamar kanta zai yi tsawa ya tarwatse. A hanzarce ta mik e ta fita daga d akin ko ba a gayawa Imaan ba ta San wajen Amaa ta tafi. Ta San Amani ba zata ji da di ba, Amma abinda ta yi tana tunanin Shine gatan da zata mata duk duniya, gwara a tari Matsalar da wuri kafin ta tafi da ita gidan aure ta hanata zaman aure&


Kamar zata tashi sama haka Umma teey ta sauka zuwa d akin Haulat hankalinta a matuk ar tashe ta tura d akin. Amaa da take kwance idonta a lumshe ta bu de idon a hankali tana kallon Umma T da take tsaye fuskarta a ha de sosai ta ce  Tashi Amani! K irjin Amani ya buga da k arfin gaske ta mik e jikinta Sam ba laka tana zube idanunta cikin na Umma Teey, ko bata fa da ba ta san ba lafiya ba, don yanayin Umma teey d in ya nuna hakan. Kallonta sosai Umma teey d in ta yi kafin ta fisgo tambayar da ta cika mata baki t??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a watsa mata.  Me ye ha dinku da Dahda? Me ye a tsakaninku wace mu amala ce a tsakaninku da Har ta kai ki ga rubuta irin wa dannan kalamai da sam ba su dace ga y a ta gayawa ko wanta ba, balle Uban da ya kawota duniya. Na ce me ye a tsakaninku kuma kada ki sake ki ce za ki min k arya don a idanunki zan gane k aryar kike don haka idan kin shirya k arya ki shirya ta da kyau& . Amani lumshe idonta kawai ta yi tana jin yarda sautin bugun zuciyar ke k ara sauri, ta San wannan ranar zata zo Amma bata yi tsammanin zuwanta da wuri haka ba? Me yasa? Me yasa Imaani ta kasa b oye mata sirrinta? Wasu k walla suka zubo mata.  Ina jin ki. Da Umma teey ta furta mata shi ya dawo da ita daga cikin hayyacinta cikin rawar baki ta ce  Wallahi Umma ba laifi na ba ne, nima ina so na daina Amma kullum abin sake yawa yake a raina. Ban so hakan ta kasance da ni ba na sani abin kunya ne a wajena& . Umma teey ta zauna tana dafe kanta ta furta  Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna! Ki gaya min gaskiya akwai wani abu da ya tab a shiga tsakaninku da Moddi? Amani da sauri ta girgiza kai  Wallahi babu Umma. Sai sannan ta sauke ajiyar zuciya ta zuba mata ido ta ce  Kin san dai ba aure tsakanin Uba da y ar da ya haifa ko? Amani ta d aga kai. Umman Teey leb enta ta fincika kafin ta ce  Idan haka ne, me yasa kika saka son Mahaifinki a cikin zuciyarki har hakan yake son janyo Miki matsala Amani? Na ce me yasa? Kina son ki janyo mana abin kunya ne? To ya zama dole kuwa a aurar da ku kusa-kusa kuwa, kafin mutane su fara ankara. Allah yasa ma Imaan ta yi hankali ta kawo min maganar nan. Koma menene In sha Allah k arshensa ya zo zan kuma yiwa tufkar hanci idan ma Aljannin ne ni zan kore shi da k arfin izzar Ubangiji&  Daga haka ta mik e hannunta d auke da wayarta tana cigaba da kiran Kiddo da yana ji ya mata burus. Sai da ta kira ya kai sau uku sannan cikin ginshira ya d aga yana furta  Teey you disturbed me. Me ya faru ne?  Kazo gida yanzu ina son ganinka, saura ka nuna min baka da lokaci na. Daga haka ta kashe wayar don ma kada ta bashi damar kawo excuses na rashin zuwansa. Wayar ya bi da kallo kafin ya saki murmushi yana sakin ajiyar zuciya a ransa yake jinjina k aunar Teey da yake banda haka babu abinda zai saka shi ya fasa tafiyar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login