Showing 9001 words to 12000 words out of 94443 words

Chapter 4 - HADARIN GABAS HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

164

abinda ta saba. "Na yi ko?" Ta fa'da tana kallon y'ar Uwar duk da a jikinta ta ji ta yi d'in don ga feeling d'in nan tana ji har a lokacin tana jin kuma danshi sosai a k'asanta. Runtse idanunta ta yi tana tunano kwamacalar da ta afku a cikin barcinta Mahaifin ta dai still a wannan karon ma yana saduwa da ita irin saduwar ma'aurata. Runtse idonta ta yi hawaye masu zafi suna saukar a k'uncinta da saurin gaske, gefe guda tana dafe k'irjinta saboda yanayin yarda zuciyarta take wani irin bugu da k'arfin gaske. Menene haka ne? Me yake damuna? Me yasa duk duniya na rasa mutum guda da zan yi mafarki da shi irin wannan sai mahaifina? Me yasa yake zuwa min a haka? Ta fa'da fuskarta na bayyana matsananciyar damuwa. Iman ma kukan take tana kuma rik'e da hannun y'ar uwarta ta furta "Amani ki cire Dada a ranki kin saka shi a zuciyarki ne shi yasa kike irin wannna mafarkin da shi... Ki tuna ke da kan ki kika ce kina jin kina yiwa Dada son aure a ranki? Me yasa zaki saka haka a ranki? Sannan duk masu son ki da aure kin kasa bawa kowa dama me yasa?" Shiru Amani ta yi tana ha'diyar wani irin zazzafan yawu don ita kanta bata san dalili ba ba kuma ta da amsar da zata bawa Imani abu guda ta sani ta na yiwa Dadansu wani irin so mara kwatance sau tari idan ta gan shi sai ta yi da gasken gaske take cire ranta daga son ta rungumeshi ko ta yi kissing lab'bansa da suka fi galabaitar da ita a cikin mafarki. "I LOVE HIM IMANI..." Imanin ta ja addu'a a ranta tana tunanin da gaske akwai wani Aljanni da ya auri y'ar uwarta yake Kuma zuwa mata da fuskar Dadansu idan banda haka ta ina wannan kwamacalar zata yi yu ya zama dole su samu Inno da zancen nan tunda ba su da wacce ta fita su d'in marayu ne mahaifiyarsu tun bayan haihuwarsu ta mutu kallo guda ta musu ta yi kalmar shahada ta rasu. Ta sauke ajiyar zuciya da yasa Amani ta d'ago ta zuba mata narkakkun idanunta. Cikin kasalalliyar murya ta ce "Ki yi hak'uri na san abinda nake yana damunki, na kuma hanaki ki gayawa kowa ba don komai ba sai don ina tsoron irin fassarar da mutane za su yi min. Imani wace amsa zan basu a lokacin da idanunsu suka dawo kaina da tarin tambayoyinsu? Shi yasa na hanaki gayawa Didi, don Allah ina son ki cigaba da daurewa ina kuma rok'on Allah ya kawo auren mu shine zai kauda duk wannan matsalar." Imani ta saka idanunta cikin na Amani kafin cikin murya data bayyana rauninta ta furta "Kin gama making decisions d'in? Kin amince zaki auri Mahmud?" Amani zuciyarta ce ta buga sosai a duk sanda aka mata maganar aure hakan ce yake faruwa da ita, don haka ita da kanta take danganta al'amarinta da matsalar jinnu. "Zan aure shi ba don ina son sa ba Imani, ba don ya yi min a matsayin Mijin da zan so shi na bawa duk wata kulawa ba, zan aure shi ne don na san hakan kawai shine zai saka na daina Jin feeling Dada a raina, amma har abada zuciyata Dada takewa son aure..." Da sauri Imani ta saka hannunta ta toshe mata baki tana girgiza kai murya a cunkushe very low ta girgiza mata kai "Kada ki sake furta wannan banzar maganar da ko da'din ji babu... Ki tashi ki yi wanka ki samu mu yi nafila..." Tsaf Amani ta ha'diye sauran maganar tana jin wani abu da ya cunkushe a ranta yana sake girmama soyayyar mahaifinta da ya yi sanadin zuwanta duniya. Ta lumshe ido wasu hawaye masu zafin gaske suka shiga rige rigen zubo mata ta fa'da jikin y'ar uwarta ta sake wani marayan kuka. Iman rungumeta ta yi sosai a jikinta tana jin maraici ne duk ya jawo musu yanzu da Uwarsu na da rai ta yaya zata bari hakan ta faru. Jin Amani ta yi shiru babu kukan sai mayar da ajiyar zuciya ya sata ta mik'e bayan ta janyeta daga jikinta, ta shiga toilet ruwa mai zafi ta ha'da mata sannan ta fito ta ja hannunta "Ki je ki yi wanka Masoyiya, everything will be alright In sha Allah." Ta mik'e ta shiga toilet.


Sai dai madadin wankan tunda ta shiga da ta lumshe ido sai ta yi ta ganin Dadanta a yanayin da yake zuwa mata a mafarki, yana zuba mata wani irin hot romance. Runtse idonta ta yi tana yamutsa gashin kanta ta tsaya a gaban mudubin tana cije leb'enta cikin wata irin dasashshiyar murya ta furta "Why Dada only? Me Yasa shi ka'dai yake zuwa min a mafarkin a kan mafarkinsa na fara sanin akwai wani abu tsakanin mace da namiji a kansa na fara sanin duk wani feeling da ake samu idan girma yazo. Me yasa Dada? Me yasa sai Dada da ya kawo ni duniya ban tab'a jin hakan a wajen tarin samarin da suke so na ba?" Tana aikin tunanin nata idanunta a lumshe tana hango Dadan a kusa da ita still yana bin sassan jikinta da wata irin wutar soyayya da yake gigita tunaninta bugun k'ofar da Imani take yi ne ya dawo da ita daga cikin dogon tunanin ta yi saurin fa'dawa cikin Bathtub don tsaftace jikinta tana jin kamar ta saka ihu. A hankali ta fara wankan bayan ta yi gyaran murya don ta shaida wa Imani tana mik'a mata doguwar riga da babban Julbab fari tas da suke sallah.

Bata mata magana ba ta zura rigar da Julbab sannan ta hau kan tsaftatacciyar daddumar fara tas mai laushin gaske sai k'amshi take futarwa ta tada sallah. Iman ta saki ajiyar zuciya ta mik'e ta shiga toilet itama don ta yi alwalar, tana fitowa ta kunna musu karatun Alkur'ani da sautinsa yake fita a hankali sannan ta tada sallahr itama bayan ta zura nata abin sallahr. Sun da'de suna sallahr dafatan Allah ya yayewa Amani wannan matsalar da ta tunkarota, duk da ba yanzu bane ta da'de a wannan yanayin. Barcin da ya fara fusgarsu ne yasa suka mik'e suka koma kan faffad'an gadonsu. Barci ya kwashe su Imani ta bar musu karatun a kunne ba tare da ta kashe ba.



****
7:00am sharp suka sake mik ewa Imani ce ta fara farkawa idanunta akan agogon bangon da ke d akin, ta ware ido ganin yarda lokaci ya ja sosai bata yi mamakin yarda Mommy bata tashe su ba don ta san sunday ce Mommyn sai 12:00 take fitowa, amma ta fi son kafin ta fito su gama komai don su suke duk girkin gidan, ga Dada baya cin abinci kala guda, sai dai shima baya tashi sai 11:00 a k aida ranar sunday. Ta kai idanunta kan Amani da take barcin ta cikin kwanciyar hankali fuskarta d auke da murmushin da baya barin fuskarta a koda yaushe cikin barci ko ido biyu. Tattausan hannunta ta saka ta shafa gefen kumatunta a hankali Amanin ta rik e hannun tana sake sakin
Murmushi ta furta  Pls Dada ka
Bari mana& . Cak Imani ta yi idanunta a d an bu de ta furta  Ya ilahi Dada again? Yau dole naje na gayawa Didi matsalar nan a nema miki taimako. bata tashe ta ba ta mik e k irjinta yana d an bugawa bata son a ce matsalar Amanin da iskokai a
Ciki amma tabbas ta san hakan ma sai ta faru, idan banda iskoki ta yaya zata d au Dadan ta saka shi a ranta kamar wani
Masoyinta. Ta zabga tsaki ka dan kafin ta shiga toilet don yin wanka. A gaggauce ta yi wankan ta fito ta shafa mai a gaggaucen ta zura riga simple mara nauyi duk da garin ba zafi sosai. Dogon gashinta ta ja ta tufke kafin ta zura hula kalar da
Ta dace da kayan. Bata tashi Amani ba don ta san yarda take jin da din barcin nan idan ma ta tasheta rigima za su yi. Ta zura silifas d inta kawai ta fice zuwa babban parlorn gidan kunnenta saye da ear piece da take jin karatu a hankali.


Parlourn ba kowa sai Inna Talatu da take ta aikace aikacenta. Imani ta gaisheta a ladabce don ita ba ruwanta da cewa masu aikinsune daga ita har Amanin gaishe su suke ba don komai ba sai don kusan masu aikin sune suka rainesu tun bayan rasuwar mahaifiyarsu. Inna Talatu fuskarta da yalwar fara a ta amsa  Uwar d akina barka da fitowa dama yanzu nake cewa yau lafiya kun makara kada Hajiya ta fito baku gama abinci ba ta yi fa da. Ina Hajiyar Rigima Magajiyar Didisko? Imani ta d an yi murmushi ta ce saboda kin ga bata nan kike kiranta da sunan Magajiya da bata so ko? Kin san dai rigimarta ba ruwana idan ta tashi. Inna da yunwa fa na tashi baku gama naku abincin ba ne? ta furta tana murza cikinta da yake mata k ugi. Inna na murmushi ta ce  Mun gama Fulani, yana can kitchen d in baya kuma mutuminki yau aka yi kunun gya da da alala da mai da yaji. imani ta saki murmushin jin da di don da gaske tana son abincin gargajiya fiye da jagwalgwalon abincin k asashen k etare da muka ara
Muka yafa, banbancinsu da Amani da abincin ma sam
Bai dameta ba ta fi ganewa kayan k walama da black tea da suke rayuwarta don haka da abinci da babu duk d aya suke a wajenta shi yasa take nan kamar a hureta ta fa di ita kuwa Imani dumur mur take.  Bari na kawo miki, sai ki fi jin da din yin naki aikin da k arfin jiki.
Inna Talatu ta fa da tana ajiye dusterr da ke hannunta ta bi ta k ofar baya da ke kitchen d in ta fice.
Kafin ta dawo Imani har ta fito da frozen fish ta saka a bowl ta zuba masa ruwa kafin ta janyo plantain da dankali ta fara feresu. Ta yi saurin d aura black tea da ya ji kayan shayi masu mugun k amshi. Inna Talatu ta shigo tana mik a mata abincin  Ci ki k oshi y ar gidan Inna, ki bar alank osa ana can ana fama da bargo. iman dai ta yi murmushi ta fara cin abincin don sau tari bata fiye magana ba. Haka ta dinga aikin cikin karkasashi tana yi suna hira da Innan da take nata aikin na goge goge a gefe. Har suka gama Amani bata tashi ba, duk da addu ar da Imani take na kada Allah yasa Mommy ta fito Amani bata fito ba addu arta bata amsu ba. Don suna wanke kwanuka a sink d in dadda dan turarenta ya dinga kusanto su a
Kitchen d in wanda shine alama na cewa ta fito kafin Inna talatun ta yi saurin matsawa daga bakin sink d in don ta san sarai Mommyn ta hanata tab a komai a kitchen d in dokar Dada ce Mommyn ta shigo idaninta akan Hannun Innan da take rawar jikin ajiye bowl d in hannunta. Rawar da hannunta ya fara ganin idanun Mommyn a kanta ne yasa bowl d in sub ucewa ya fa di ya fashe. Mommyn ta bi bowl d in da kallo kafin ta girgiza kai tana Cije gefen leb enta ta furta  Talatu
Kunnen k ashi ne da ke ko? Sau nawa na ja kunnenki akan tab a
Min komai na kitchen d ina? Ban gaya miki Moddi baya so ba? wani irin firgici ne ya ziyarci Talatun da sauri ta girgiza kai. Iman kanta a tsoracen take musamman ganin b acin rai ya bayyana a fuskar Mommyn duk da tsufan Talatun ba zai hana Mommyn ci mata mutunci ba don hakan Sabonta ne, su kansu ma aikatan sun sha fa da don Didi da jikokinta suke zaune a gidan don ta Dada da matarsa kam da tuni sun bawa hammatarsu iska to Didi ce ta kawo su gidan ba don komai ba sai don su kula da jikokinta tun suna tsumman jarirai sakamakon rashin Mahaifiyar su da suka yi a wajen haihuwa shi kuma Dada ya kasa bada su saboda k aunar da yake musu musamman bai tab a haihuwar wasu yaran ba sai su.  Ki yi hak uri Hajiya, In sha Allah ba za a sake ba&   Ai dama ba zaki sake d in ba in dai a gidan nan ne, a yau nake son ki tattara komatsanki ki bar gidan nan dama ido kawai na saka miki don na gaji da munafuncinki&  Gaban Talatu da na Imani ya fa di lokaci guda suka kalli Mommyn a tsorace. Mommyn ta ja tsaki tana furta  Na baki just 30 minutes mintuna talatin ki fice daga gidan nan in dai ba dake Moddi ya gina gidan ba&  Daga haka ta juya bata tsaya ko ina ba sai d akin y an matan.

A kan Amani ta tsaya fuskarta a ha de tana kallon yarinyar tsanar da take musu na sake hauhawa da gaske sam bata son ganin su a rayuwarta musamman a danganasu da Moddinta. Hannunta ta saka ta tsinkawa Amanin mari. Da sauri Amani ta bu de idanunta, ta bu de su cikin na Mommy da take tsaye tana huci ta furta  Don Ubanki ke har yanzu ma barci kike? Wato baki ki warning da na baki ba ko? Will you stop looking at me or not? Sai na sake marinki&  Amani ta mik e fuskarta cike da gatsine ta furta wallahi da na rama don ni ba jakarki ba ce, wancan ma da kika yi don kin san shammata ta kika yi&  Bu de baki Mommy ta yi ta furta  Da kin rama? Amanin ta sake tsayar da idanunta cikin nata ta furta  Exactly what I said, ki sake gwadawa ki gani& . Daga haka ta fa da toilet tana jan k aramin tsaki ta furta  Oloshi&  duk da bata san kalmar da ta fa da ba. Mommy mutuwar tsaye ta yi ta kasa aikata komai wani irin b acin rai yana dugunzuma zuciyarta ta furta  Bari ki fito zaki maimaita hakan a gaban Ubanki y ar iskar yarinya mai idon ibilisai& ..

Amani da take toilet tana jinta ta d an waro ido tana kallon mudubi a hankali itama ta furta  Da ni nima kike zancen daga ke har Dadan&  ta saki murmushi tana kallon kanta a mudubi ta furta  Zaku yi bayani a gaban Didisko. Daga haka ta yi saurin fara wankan tana shafa fuskarta da jin zafin marin da Mommyn ta mata. Ta rantse sai ta rama ta hanyar da Mommyn sai ta yi dakacen bata mareta ba. A nutse ta yi wankanta kamar yarda ta saba koda yaushe ta fito kuma ko mai bata shafa ba ta zura wata half gown da ka dan ta wuce mata gwiwa gashin yarda yake a cukurku de ta sake na deshi a hakan tana tsaki don ba abinda bata so irin gyaran gashi. Idon nan ko kwalli babu balle a je ga shafa jam baki ta fice da sauri tana y ar wak ar da ta zame mata jiki. KISHIYAR UWA BA UWA BACE&  cak ta tsaya da wak ar da take ta tsuke fuskarta duk da gabanta ya fa di ganin Dadan a zaune bai sa ta karaya abu guda da ta sani yau da k yar idan Dada bai sumar da ita ganin yarda yake watsa mata mummunan kallo da fusatattun idanunsa.. Ta maze ta d an kalleshi tana furta  Barka Da safiya Dada.. ta ja kujerar Dinning don zama ta ci abincin. Ba tare da ta sake kallon Dadan ba. Wata tsawa da ya sakar mata da har hakan yasa Imani sakin cup d in da take shan tea ta d ago tana kallon Dadan  Pack your things and live this house ba zan zauna da stubborn child irin ki ba, na gaji da halayenki ki koma gidan Didin da take d aure miki wani waje, and mind you don t ever come close to this house again& . Bata fasa cin abincin ba kamar yarda Tsawar Dadan da hargaginsa basu wani firgita ba.. Ta kwashi plate d in abincin duk da ba ci zata yi ba don ta k ular da Dadan da matarsa ne. Ta saki murmushi cikin wata murya da ta bayyana tsantsar rashin jinta ta furta  Thankyou Dada am leaving& . Ta wuce cikin corridor da zai kai ta d akinsu. Ba Imani ba harta Dada da Mommy kallon mamaki suka bita da shi. Mommy ta ciji leb enta tana kallon Dada ta furta  You see, kaga yarda ta raina mutane ko? Wallahi ku kuke k yaleta Ai inaga wata rana kai ma zata ce zata dukeka&  Bai kulata ba sai dai yanayin fuskarsa kawai zaka kalla ka san ransa ya yi k ololuwar b aci. Imani jiki ba laka ta mik e ta bi bayan y ar uwarta hankalinta a tashe tana tunanin menene akan Amanin da yau rashin kunyarta ta zo kan Dada mutumin da mutane da dama suke jin shakkar ha da ido da shi, ji fa abinda ta masa Kuma ko a jikinta& & ..



JIKAR NASHE
'

NAZEEFAH SABO NASHE.&
'?


5ة?5ض?5???/!/!5ػ?5ض?5ؽ? 5ة?5ض?5???5ؽ?/!
'?


08033748387.

&&&&& 5??






&&&
Bai kula duk surutan da Mommy take masa ba ya ci gaba da cin abincinsa hankalinsa kwance, duk da a k asan ransa wani irin b acin rai ne yake fisgar zuciyarsa don har yana jin kamar suya a cikin zuciyar tasa. Mommy ta k araci mitarta ta mik e ta shige part d inta tana fa din gantalallun yara kawai! Dada wani irin kallo ya bita da shi kallon da yake bayyana alamun garga dinsa gareta. Ya girgiza kai sau

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login