Showing 177001 words to 180000 words out of 190707 words
anatse Adamu yace
"amman bamuda ikon cemata tadaina kota bari bamuda kudin fada da ita kuma bata bari kowa na zuwa wajen yaron,
10:35
idan zakaga Maheer sau dari to yana gefenta zaune yana kallon mutane da idanu baya magana, ita kemai komi dakuka sani hatta wanka"
yadanyi shiru Ahmad yayi murmushi yace "zaka iya zuwa ka zauna"
sannan yadauki flash yabada yace "ga evidence da Hajiya tayi confessing da kanta" daidai nan Obama shima yazo yabada footage din dahar an turo duk aka koma aka zauna na Obama aka fara playing gabaki dayan maganganun
Hajiya dasukayi da Maheer da komi jikin Baba yakara wani kalan sanyi,
sannan aka kunna flash din voice din Hajiya ne lokacin datake bama Adamu labari asiri tama Maheer wannan kara Yasmeen shigewa tayi karkashin benci tahau kuka Baba yama kasa cewa uppan kota fito kotai wani abu,
Ammi share hawaye takekawai su Baffa shima saida yashare kwalla su Yaya duka kuka, yan kotu kuka suke, fita Obama yayi yasa aka kira Adamu ya karbi address na Hajiya yakira aje ayi aressting nata sannan suka koma ciki.
Tass Alkali ya goge idanunshi anatse yace "Maheer kaga rayuwa!" Sannan yasa byro yashiga rubuce rubuce yabama wani abinda yarubuta aka saka a envelop aka fita dashi daga kotun sannan yayi gyaran murya yace
"abisa dogon bincike da shaidu kotu ta yanke shawaran bazata raba auren dake tsakanin Maheer da Fateema ba ahankali Maheer yasauke ijiyan zuciya nauyin da tuntuni zuciyanshi kemai ya
sauka gabaki daya, wani kalan sanyi Yasmeen taji azuciyanta tace Alhamdulillah,
anatse Alkali yace "bai kamata nazama emotional ba amman nadade banga case daya taba zuciyana ba irin na Maheer dan inada yara maza irinshi agidana"
Alkali yayi shiru yace "bazanma iya tunani ko kwatanta yarana ne sukai irin rayuwan nan da Maheer yayi ba"
Alkali yasake shiru yace "arayuwa bincike, sanin gaskiya nada kyau akowani al'amari kafin ayanke hukunci koka zagi mutum, so many people na wahala abisa laifin daba nasuba,
kuduba kugani kome Maheer yayi baya cikin hayyacinshi yayishi, matan nan tadaukoshi tadaura shi yamata,
Fateema itane abu nafarko daya soma dawo dashi layi kuma Allah ne yaturota rayuwanshi sabida tacire shi daga halin dayake ciki inda baiyi kidnapping nata ba dahar yau yanayin abinda yakeyi"
ijiyan zuciya Alkali yasauke ahankali yace "Maheer!" Ahankali Maheer yadago kanshi yakalli Alkali, nuna kanshi Alkali yayi yace
"you might grow up without a father without fatherly love amman yau agaban duka jama'an kotun nan zan sanar dakai kazama d'ana nazama mahaifinka!"
Allahu Akbar! Zokaji kabbara yanda yake tashi a kotun, Alkali yace "kuma I promise zanyi all I can to get you out of jail dan bakaine Pablo Escobar ba Maryam ce Aslin Pablo Escobar,
the first step was letter dana aika dashi yanzun nan nai requesting dakaina abude case naku ayi proper investigation dan YOU ARE INNOCENT MAHEER!"
Hawaye saukowa sukayi daga idanun Maheer yasauke kanshi kasa ahankali, Alkali yakalli mutanen dake kotu yace
"nariga nagama shari'ata all maganganun nan dakukaji inayi yanzu ina yinsu ne amatsayin mahaifi"
yay maganan yana maida kujeranshi baya yamike tsaye ahankali kowa yahau kallonshi ahankali yazo har gaban kujeran da Maheer ke zaune kusada lawyer shi Ahmad, Alkali yabude hannunshi yana kallon Maheer yace
"can I hug my son"?
Dago kanshi ahankali Maheer yayi yakalleshi baitabajin yanda yakeji ba yau kawai wani kalan tashi yayi ya rungume Alkali sai kuka ajikinshi haba kowa kwalla yake gogewa a kotun, har Ahmad, har Obama, hatta Adamu saida yay kwalla dudda deal yashigo dashi court din but all jama'an nan dashi kanshi Maheer din,
the atmosphere yasa yagane he's wrong, he is a monster and in sha Allah daga yanzu ya chanza.
Hawaye saukowa sukayi daga idanun
Baba dawani kalan sauri yatashi yafice daga cikin kotun,
motanshi yabude yashiga yadaura
hannayenshi akan fuskanshi yafashe da kuka sosai yau kukan dayake yafi na ranan daya gano Pablo Yasmeen ta aura, baitabajin kalan guilt din nan dayakeji ba yau, komi dayama Maheer nadawomai fresh aranshi, dukan dayamai, mesa baiyi bincike ba? Maisa bai saurari Yasmeen kaman yanda
Ammi taroke shi yayi ba,
anya zai iya kallon MAHEER ever kuwa wayyo zuciyanshi, wayanshi yaciro
dasauri yamma IG text;
"Nayi kuskure akan case din Pablo
Escobar plssss ayi investigating afito da Maheer daga gidan yayi sannan zanyi withdrawing charges din danasa akanshi na kidnapping".....
The whole Nigeria case din Maheer yadauka dan wasu dake kotu record the whole session an wasa a yanar gizo,
10:08
some reporters dasuka shigoma were live a IG secretary, some Twitter space wasu kuma tiktok live, internet is on fire, gwamnati sunfi kowa cin zagi wajen jama'a for abandoning yaron da aka haifa agidan yari ba tare da sun bama mahaifiyarshi tallafi ba, maza sun fi daukan case din sukasa agaban goshi suna Justice for Pablo dan ana yarda idan mata sunce maza sunyi raping nasu,
10:08
yanzu ga namiji dan uwansu evidence poro poro anyi raping nashi tun yana yaro abina gender su hakkin shi, justice fo Maheer, cus this is the first case na raping namiji da akayi that went viral,
10:09
case din Maheer yadawo the most talk about case a duniya gabaki daya not just Nigeria, kafin kace me mutane sunma Maheer creating go fund me account donating ake from every part of the world within few hours Maheer nada billions of Money aciki,Maheer yadawo wani kalan celebrity all news channels, gidan radio, jarida menene menene maganan shi ake, hotunan shi da akamai a kotu da video dan some people sunyi recording hearing din tundaga farko har karshe nata yawo a internet wayyooo wato Allah idan yatashi wankeka it takes just a blink of an eye kawai zakaga abu natafiya yanda yakamata ne kaman magic Allah kenan Al Azza Wajal!!
10:09
Lallashin Maheer Alkali yayi yace "I will get you out okay" gyadamai kai Maheer yayi su Obama suka wuce dashi Obama yahana asamai handcuff a hannu this time around, ko kallon side din da Yasmeen take tsaye Maheer baiyiba,
10:09
Yasmeen sai kallonshi take tana kuka tana gogewa da hijabi suna fitowa kotu irin mutanen dasuka gani saida sukaji tsoro kaman ranan salla sai hoton Maheer ake dauka ana kokarin mai interview yaki magana, aka sashi a mota aka wuce dashi.
10:09
Hannu Yasmeen Ammi tarike tace
"muje" rungume Ammi Yasmeen tayi sosai tana kuka haka dai suka taru suka fice da
10:10
ita amota suka sami Baba Ammi batacemai komiba sukasa Yasmeen tai zamanta abaya Farida tashiga gaba
Hajjo tazauna abaya sauran zasu shiga
10:10
motan Baffa Baba yakunna motan yaja sai kallon yanda Yasmeen ke kuka yake tacikin mirror yakasa magana kunyan yarinyar ma yakeji yanzu.
10:10
Sunyi nisa atafiya babu wanda ya iya lallashin Yasmeen a motan, dagowa tayi daga jikin Ammi tana rike cikinta tace "Ammi cikina"
10:10
kafin Ammi tamayi wani abu sai amai, arude Baba yayi parking yafito yana bude musu baya riketa Ammi tayi dudda tariga tayi aman amota amman tafito da ita haka tahauyi abakin titi kaganta saita baka tausayi babu komi ma acikinta amman sai aman take Ammi na bubbuga mata baya,
10:10
ruwa Baba yabasu ta kuskure baki
Ammi takamata zata maidata mota sai kawai tai luuuuu asume atsorace Ammi tariketa tace "Yasmeen Yasmeen" shima zuwa Baba yayi yace "Yasmeen ruwa suka watsa mata amman ko gezau, sata sukai amota Baba yaja motan sai asibiti aka karbeta akai emergency da ita.
10:11
Wata Dr takira Baba da Ammi tana murmushi tace "congratulations
Fateema na dauke da juna biyu" tai murmushi tace "tanada malaria zamu riketa anan mumata treatment kunsan
Malaria baida kyau ajikin mai ciki"
Gyadamata kai Baba yayi yace "tooh"
Dr tace "akawo mata kaya ta chanza dakuma abincin datakeso bakomi acikinta"
10:11
tashi Baba yayi kaman iska zai kwasheshi Ammi tabishi tace "muje na dauko mana kaya Farida da Hajjo saisu zauna da ita nadawo saika komar dasu gida" Gyadamata kai kawai
10:11
Baba yayi yawuce waje yana tafiya kaman fatalwa Ammi tabishi da kallo taje dakin da Yasmeen take dan yimisu sallama tanama bacci Yasmeen din sannan
10:11
tawuce tafita samin Baba tayi zaune acikin mota tashiga yaja motan sunyi tafiya mai nisa ya gangara gefen hanya yayi parking yajuyo yakalli Ammi dake kallonshi cikin wani kalan murya na tsantsan nadama yace "Maman Nana nayi kuskure babba".
10:12
EPISODE
10:12
shigowan Maheer rayuwan mu in the first place sabida Allah yanaso ka koyi darasi ne,
10:13
yanda kake dasu Yasmeen bashine zai tsaresu ba Allah shine ke tsare mana yaran mu, sannan kayi imani da kaddara kasan cewa hukunci ba ahannu ka yake ba a hannun Allah yake, Baba Nana kana claiming kanason yaranka but this case made me realize bama kasan menene soyayya ga yaro ba" Ammi tayi shiru tace "sa yaro amakaranta, supporting nashi a education, bashi ci da sha kadai bashine so ba, listening to yaranka is the first thing in nunama yaro so, listen to your kids, ka saurari views nasu, look at how suke ganin abun shine so, abinda yasa kaga suke sona kenan cus I listen to them and guide them,
10:13
baka tausayama diyarka ba Yasmeen, bakaji tausayin kukanta ba, nasan alokacin naji haushin abinda Maheer yamana na yaudaran mu but na tausayama Yasmeen sabida nasan menene so,
10:14
I saw yanda take mutuwan son yaron nan, na lallasheta na lallabata bakayi none of that ba saima dukanta dakayi,
10:14
sannan I hope ka koyi cewa taurinkai baya karan mutum da komi sai nadama da regret yasaka akunya"
10:14
Ammi tasake shiru chan tace "I hope ka koyi cewa shi tsana ba'a zafafa shi sabida makiyinka kan zama masoyinka kuma Mai cetonka, haka masoyinka kan zama makiyinka kuma makashin ka,
10:14
look at kalan dukan dakama yaron nan kaman bakada imani, koda yamaka laifi bakada right dazakama yaron nan baligi mutumin dake Auren diyarka irin wannan dukan yazakaji akama yaranka irin wannan dukan"?
10:14
Ammi tadanyi shiru ta share hawayenta tace "Maheer yamana laifi yayi kuskure but munama Allah laifin dayafi wannan ya yafemana, dudda abin nan dayayi ko alokacin saida nace Alhamdulillah koba komi yabiyota har gida ya aureta ta halas inda fa ya sacetane yatafi da ita batare daya aureta ba? Daya zamuyi"?
10:15
Ammi tasakeyin shiru tace "labarin
Maheer yatabani, after all kalan rayuwan nan dayayi he still have to face you kamai wulakanci da tijaran duniya walahira"
10:15
wani kalan ijiyan zuciya Baba yasauke muryanshi narawa yace "Maman Nana dan Allah kidaina fadin haka kinasa ina karajin tsanan kaina sosai" dasauri
Ammi tace "wh kaji tsanan kanka da kyau, u deserve much more guilt ma da wannan,
10:15
bakada kirki ko kadan Baban Nana, bakada kirki indai kan yaranka ne baka dagawa kowa kafa, nagida ma baka bari ba bare na waje rashin mutunci babi babi ka iya, and to top it all yaranma bakama iya musu soyayya yanda yakamata ba,
10:15
gabaki dayanka bahaggon mutum ne da bahaggon tunani, tunanin ka duka abaibai kaman ba musulmin kwarai ba" fashewa da kuka Baba yayi yace
"Nagane kuskurena wh wh Nagane
how do I correct my mistake now"?
Cikin kufilewa Ammi tace "kaika sani wih da nine Maheer sainayi zuciya na sakan maka diyarka saika jika kasha nagadai bada zinare aka kera Yasmeen dinba,
10:16
kadaiga nine Mahaifiyar Yasmeen ko amman wh idan Maheer zai saki
Yasmeen yanzu sainaji dadi sabida kaga ukuba da kalan halin da Yasmeen
10:16
zata shiga karasa kwanciyan hankali da natsuwa da sukuni sabida kasan gravity mistake din dakayi arayuwanka, yarinya na son yaro kadage saika raba Auren harda maka yaro a kotu"
10:16
girgixa mata kai Baba yayi yama kasa magana dan yasan dudda Ammi namai wankin soso da sabulu but gaskiya take fadi, Ammi tace "kuma namaka alkawari wh wih bazan shiga case din nan ba, zan kula da Yasmeen kodan cikin datake dauke dashi amman kaga harkan aurenta da Maheer billahillazi kaine daka batashi zaka gyarashi bazan shigaba,
10:17
yanda ka daukota ka lakadawa mijinta duka ka kwaso kayanta ka shirya correcting every one of your mistakes on your own bakada support din wih"
10:17
dasauri Baba yakalli Ammi yace "kada kimin haka bansan Yazanyi ba" Ammi tace "amman kasan yanda zakayi rashin mutunci da tijara ko? To haka zaka samo yanda zaka gyara komi, nidai tada mota muje namata girki agida"
10:17
ganin Ammi tahau sama kuma yanzu lallabata yake yasa yatada yana share fuskanshi.
Tun kafin sukai gidansu kalan mutanen dayagani akofar gidansu yan reports dasauransu saida suka firgita.
Protest ake akofar gidan Baba sun rirrike cardboard paper an rubuta free Maheer ajiki,
14:47
ana ganin motan Baba aka fara ihun Free Maheer! CP free Maheer! Cp Free Maheer, juya motan Baba yayi yabar anguwan.
14:48
Saidai suka sayama Yasmeen sababbin kaya a boutique sukasai abinci a eatery kiranshi IG yayi a office yace kazo office ina neman now yana dropping Ammi a asibiti yatafi headquarter.
14:48
Koda Baba yakai headquater mutanen daya gani yafi na gidansu sau duba wato people came out ne for Maheer ana ihu free Maheer, justice for Maheer, shame on Nigerian government case din yadawo babba sosai, ana gano Baba wurgamai paper takardu ruwan gora pure water akahauyi a mota da kyar yan sanda suka samo ya iya shiga cikin headquarer da motanshi yana sauka yawuce side na IG,
yana kaiwa secretary yace "ance kashiga" bude kofa Baba yayi yashiga
Hajiya yagani akasan office din zaune jikinta narawa sosai ga Obama, dawasu yan sanda dakuma wasu mutane guda biyu sanye da suit kallo daya yama Hajiya yaganeta zaiyi magana Hajiya tace "kai CP nine na kwashe yaranka? Dani kayi magana awaya dazaku sa awani kamoni me ruwana a case dinku?"
Wani kalan murmushi IG yace "is like bakisan matsalan dakike ciki bane u are doomed, we don't even need confession naki, kinga mazan han biyu"?
Yanuna masu suit dake kallonta dasauri
Hajiya takallesu jikinta narawa IG yace
"government officials ne ga file dasuka kawo yanzu zanma bude"
yadaga wani file yanuna ma Hajiya yabude, gabaki daya information na Maman Maheer ne datana prison, da mahaifinshi, dashi kanshi hoton
Maheer din da aka haifeshi a prison yasauke ijiyan zuciya kawai yabama
Baba file don
dasauri Baba yakarba yaduba jikinshi yawani kara sanyi is true komi abinda Maheer yafadi yabawa Obama shima yakarba, IG yakalli Hajiya dake zare idanu yace
"kin dauki yaro dabaida kowa kin lalata rayuwanshi" dasauri Hajiya tace "yoo ai shiya yarda yabini ban tursasashi ba, kuma ma daya girma inda tursashi nayi maisa bai tafi ba, kuma shine Pablo Escobar baniba"?
murmushi IG yayi yace "okay naji shine, a ina yasami kudi yafara sana'an? yayen shi sun mutu a hannun makaho da sick wive yataso tell me a ina yasami kudin"?
Faduwa gaban Hajiya yayi tazaro idanu takasa bada amsa, IG yace "you are a fool kuma kin dauka mu irinki ne, yaron nan yabada komi naki, all accounts naki yanzu haka anyi freezing nasu ana tattara statement din,
idan you will keep denying it ne ba matsala zakiji komi akotu" salati Hajiya tayi ganin da gaske suke sunsan komi zuciyanta kaman zai balle, saikuma ta kalli IG tace "zan iya magana dakai kai kadai yallabai"? IG na kallonta yace
"duka nan yarana ne har wayan nan government officials din nan so yi maganan ki" dan ijiyan zuciya Hajiya tayi feeling kaman she can buy them with her money, ta mike tana kakkabe jiki tadanji kwarin guiwa takalli IG cikin siyasa tadauka Maheer ne tace "eh naji nine me business din,
nine nasa yaron amman inhar zaku iya rufamin asiri maganan nan ta tsaya anan tsakanin mu nida ku I promise zan gyara rayuwnaku I am sooo rich da bansan
iya yawan kudi naba wih, inada trillions of naira inada billions na dollars, millions na pounds,
konawa kukeso ko awani currency ne zan baku, i will make u guys so rich kudin da har kumutu aikin nan naku ma police bazai baku shiba, ni bama sai
kunyi wani abu babba ba kawai ku sakeni da yarona Maheer, papers dinmu da komi is ready zan tafi dashi mubar kasan gabaki daya nida nigeria har abada,
zaku iya cewa I escape shima he escape dan bazan iya rayuwa babu Maheer dina ba, aurena nakeso yayi" "Allah yaraba surukina da guban mace irinki"
Baba yafadi kaman zai hankadata, takalli Baba atsorace ganin wannan CP mutumin yafita iya hauka, Baba yace
"Allah ya wulakanta rayuwanki yasaka ma yaron nan dan kin cutarda Maheer, Allah ya isan mishi,
hawayen dayayi, bakin cikin dayaji aranshi, azaban dayasha Allah ya bakisu ninkin baninki la'ananniya kawai" zatai magana Baba yace "wlh zan miki shegen duka a office din nan kikace fim"
babu wanda yayi gigin hana Baba, jikin Hajiya yahau rawa ganin yanda Baba keda fushi ashe mahaukaci ne CP, cikin ihu Baba yace "kewace irin shaidaniyar mata ne zaki kama yaro dan shekara 8 kina amfani dashi haaaa"?
Cikin tsantsan damuwa da tsoro Hajiya tace "soyayya batafi karfin kowa ba wh sonshi nake kuma yaron dudda karami ne alokacin yanada babban gina... tau Baba yadauketa da mari saida tajuya tai rolling takai gaban Obama shima baiyi wata wataba yadaura mata takara spinning down to side din Baba yamika hannu yace "bani belt dinka Obama"? Dan dan Baba yabaci ganin matan tantiriyan yar iska ce, wato in everything ma batai regretting raping yaron ba hartana wani babban.....
Wato jama'a Idan dan sanda nason yayi mugunta fa sun iya dama irin muguntan nan naboye suka fiso yisu yisu, Baba ya masifan zane Hajiya da belt kaman diyarshi yake duka dan saida ya katsa belt din babu wanda yahana Baba, IG yace
"Obama kiramini officer Amaka acimini bura'uban ta su karbi confession nata by force gobe awurgata kotu daganan to prison" ficewa Obama yayi yadawo da officer Amaka wata katuwar yan sanda ce fuskanta kaman na boss yanuna mata Hajiya dake kuka awukance akasa yace
"tafi da ita office tabaki confession sannan NO M" IG na nufin No Mercy sarama IG tayi taja Hajiya awulakance dake kuka sosai bamata iya tafiya da kyau danji yake kaman Baba ya yayyaga mata fatan jiki da belt, aka fice da ita, wato idan Allah yatashi kamanazzalumi baya ragamai is as if Allah
yadaura ma kowa tsanan Hajiya sabida abinda tama Maheer babu wani Mai tausayinta azaban dasu Amaka suka ganamata saida Hajiya ta gwammace da bata taba zuwa duniyan nan ba.........
Maheer na zaune adakinshi wuraren 6 na yamma kanshi na ciwo sosai yakasa cin komi tun jiya Prison Warden yazo jikinshi har rawa yake yashigo dakin yace
"Pablo ashe kai babban mutum ne the whole president na Nigeria yaturo a daukeka za'a tafi dakai presidential villa ne yanzu haka, please say good things about me please"
wani shegen dan iskan kallo Maheer yamai yawuce yafice batare daya amsashi ba dan halinshi na rashin magana yadawo mai sabo fil.
Wani lafilyayyen arnen mota aka
shigar da Mahee sai government house suna ZUWA wani daki aka kaishi ake kawomai kaya