Showing 57001 words to 60000 words out of 190707 words

Chapter 20 - KYALKYALIN KAUNA HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

11 Oct 2024

9362

yarufe yakarasa ahankali zuwa inda Baba yake kan dadduma yazauna tareda tankwashe kafa, murmushi Baba yayi yace “yau katuna da Baban ka” da sauke kanshi yayi kasa tareda shafa kan nashi ahankali yace “Baba fushi kake dani?” Baba yace “kataba ganin uba yayi fushi da danshi?” Ijiyan zuciya Baba yasauke yace “bazan taba iya fushi da y’ay’ana ba har abada, ba wannan bama meya sameka kasami hatsari? Wannan bakin fushin naka kayi ko”? Shiru Maheer yayi yakasa magana hakan yasa Baba yace “komi yayi zafi maganin shi Allah, ka koma ga Allah Maheer, ka kyautata tsakanin ka da ubangijin ka, salla akan lokaci, yawan istigifari da hailala zakaga komi na rayuwa yazo maka da sauki wlh kanajina, kowa da tasa kaddaran fatanmu gabaki daya shine Allah yabamu ikon jarabawan mu sannan muyi kyakkyawan karshe and kasani cewa duk runtsi duk wuya duk wahala, ni mahaifinka ne i will always be that, Maheer koyaya kake ina sonka kai d’ana ne, kaida Hamad baku da banbanci awajena kaji Maheer” ahankali yace “naji Abba” daidai lokacin aka bude kofan dakin Hamad ne yashigo kallo daya yama Maheer dake kusada Baba yace “tashi muje masallaci” wani kalan dan iskan kallo Maheer yamai sannan yatashi shima Baba mikewa yayi duk suka hadu suka tafi mosque ana sallamewa Maheer yatashi yafita binshi Hamad yayi da kallo koba komi yau yayi salla a jam’i shi yasan inda nan yake da yafi salla akan lokaci amman mayyan chan bazata taba barinshi yaje wani wuri ba.





Yana kaiwa gida dakin Hamad yakoma yawuce yazauna shi karan kanshi yarasa meke damunshi kawai bayajin dadin rayuwanshi ne tunanin Yasmeen na neman hallakashi gashi bazai taba iya fadama kowa abinda ke damunshi ba danshi kanshi baimasan menene ba, wayanshi yadauka yakalli number Dan kaman yakira saikuma ya ijiye wayan ya kishingida da bangon gado, bude kofan dakin akayi aka shigo Hamad ne kallo daya yamai yadauke kai Hamad yakaraso gaban gadon zama yayi batare daya kulashi ba ya karbi hannunshi yana duba ciwon dayay treating yace “I don’t know idan kayi fushi koda jikinka kake fushin kada kaje ka hallaka kanka watarana wlh” kallonshi Maheer yayi saikuma ya fizge hannunshi yanamai dirty look, jim Hamad yayi yana kallonshi kafin ahankali yace “Maheer tell me meke damunka”? Dauke kai yayi dasauri yahade rai, Hamad yace “damuwa yamaka yawa da tunani duk wanda yasanka yana ganinka yasan haka but kaki sharing, talk to me meke damunka”? Akufule Maheer yace “is none of your business” ya kwanta akan gadon tareda jan bargo zai rufa saikuma yatashi dasauri yawuce yazauna shi karan kanshi yarasa meke damunshi kawai bayajin dadin rayuwanshi ne tunanin Yasmeen na neman hallakashi gashi bazai taba iya fadama kowa abinda ke damunshi ba danshi kanshi baimasan menene ba, wayanshi yadauka yakalli number Dan kaman yakira saikuma ya ijiye wayan ya kishingida da bangon gado, bude kofan dakin akayi aka shigo Hamad ne kallo daya yamai yadauke kai Hamad yakaraso gaban gadon zama yayi batare daya kulashi ba ya karbi hannunshi yana duba ciwon dayay treating yace “I don’t know idan kayi fushi koda jikinka kai fushi kada kaje ka hallaka kanka watarana wlh” kallonshi Maheer yayi saikuma ya fizge hannunshi yanamai dirty look, jim Hamad yayi yana kallonshi kafin ahankali yace “Maheer tell me meke damunka”? Dauke kai yayi dasauri yahade rai, Hamad yace “damuwa yamaka yawa da tunani duk wanda yasanka yana ganinka yasan haka but kaki sharing, talk to me meke damunka”? Akufule Maheer yace “is none of your business” ya kwanta akan gadon tareda jan bargo zai rufa saikuma yatashi dasauri yakalli Hamad yace “I need to smoke” wani kalan banzan tsaki Hamad yayi yasauka dagakan gadon yace “ai saika tashi kafita kaje ka sayo da kanka kuma wlh bada motata zakaba dan kaji, mutum yasan illan taba kamafini ni Doctor sanin amount na nicotine dake cikin taba amman kafi kowasha” tsaki Maheer yayi yace “kasan I can leave dakinka ko naje nawa, why did u even bring me to this ur room” wani mugun kallo Hamad yamai baice komiba yawuce yatafi bathroom Maheer yamai mugun kallo sannan yakoma ya kwanta yasan dole Dan zai tahomai da tabanshi, daidai nan wayanshi tayi ringing dauka yayi ganin Dan ne yace “kazo sama” yarda wayan yayi akan gado yamike tsaye yafara tafiya zuwa wajen kofa bude kofan yayi daidai Dan na karasa hayowa saman ganin Maheer ga bandage a hannunshi yasa dawani kalan gudu yazo wajen cikeda wani kalan damuwa yake kallon hannun baki yabude zai magana Maheer yatareshi ta hanyar cewa “I’m fine, u don’t need to worry” gyadamai kai Dan yayi ahankali, Maheer dake kallonshi ahankali yace “what about the girl”? Anatse Dan yace “na sauketa inda kace” dan shiru Maheer yayi yana kallon Dan, baisan mesa ba but he wanted Dan to say more kaman irinsu ta tambayeshi kodai wani abu related to her, har saida Dan yalura da yanda yake kallonshi but deep in tunani yace “is there anything sir”? Firgigit da sauri ya girgixa kanshi yanunama Dan next dakin dake gaban nasu yace “you can take that room and relax” murmushi Dan yayi yace “yes sir” konawa cikin dakin Maheer yayi yahade rai ganin Hamad na murmushi yace “ai da kaje dakinka akanme zaka bama Dan bayan ga other rooms dayawa” dan gajeren wahalallen tsaki yaja yawuce ya kwanta Hamad yace “mezaka ci”? Shiru yayi bai amsa Hamad ba but all he wants is that girls food tashi Hamad yayi yawuce yafita daga dakin.

✨SPARKLES OF AFFECTION ✨



✍🏻M SHAKUR


EPISODE 3️⃣8️⃣




Jama’a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M shakur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA💃💃💃

Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.
Ki shigo class dina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room🥰
Registration is 1k
Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.
wa.me/+2347012181461

https://vm.tiktok.com/ZM2DAkuct/



Bayan 7 days.

Tun bayan ranan da aka sakota bata kara leka daidai da kofar gida ba, su Farida sunyi resuming school itakuma Baba yace gobe ne zata fara fita, Maman Intee tazo sau biyu ta gaidata dan Baba cewa yayi adinga gayama kowa rashin lafiya tayi saisa tazo ta dubata sannan ta aikamata dasu abinci da snacks Allah Allah kawai take taji sauki dan kaman Yasmeen ne cinikin ta dan rabonta datai ciniki sosai tunda tadaina zuwa shagon, Allah yasama hannuwan yarinyar albarka duk abincin dazata dafa a shagon to sai yayi sold out.

Sosai Yasmeen ta danne damuwan dake ranta amman ita kawai tasan meke damunta duk tarufe ido Maheer take gani, mafarkinshi kullu yaumin saita ganshi acikin mafarki, tunaninshi kamshin turaren shi, kayan da akai kidnapping nata dasu dudda an wanke amman har yau har gobe kamshin turaren Maheer suke she is just remembering everything about him, Ammi dake tsaye agaban dakin tadade tana kallonta yanda taga tana tunani hakan yasa takarasa shigo dakin ganin inuwan mutum yasa tadago kanta dasauri takalli Ammi zama kusada ita Ammi tayi kan gadonsu tace “menene Yasmeen tunanin mekike”? Kanta ta girgixa dasauri tace “bakomi Ammi” dan murmushi Ammi tayi kafin tadaga hannunta tashafa gashinta da aka tsife aka wanke akai parking anjima mai kitso zatazo tamata kitso Ammi tace “kin gaji da zaman gida ke kadai ko? Kowa yatafi school yabarki ke kadai agida ba boko ba islamiyya ba shagon Maman Intee”? Ahankali ta gyadama Ammi kai, murmushi Ammi tayi tace “karki damu gobe Thursday Baban ki yace gobe zakiyi resuming, je dauko littatafan ki nabiya miki Allah dai yasa ba’ayi wani abu nai mahimmaci ya wuce ki ba” tashi Yasmeen tayi ahankali tasauka dagakan gadon tawuce tadauko jaka she’s just wishing ko sau dayane takara ganin Pablo..
*****


Ahankali Hamad ke tuki amotan nashi yana kallon hanya, saikuma yajuyo yadan kallo Maheer dake zaune gefenshi hannunshi rikeda wasu papers dawani ID card anatse yace “Maheer waye wanchan mutumin daka hadu dashi?” Dan dago kanshi Maheer yayi yama Hamad wani matsiyacin kallo kafin cikeda isgilanci yace “client” jinjina kai Hamad yayi yace “meka shiga kayi a ministry na education? Kafito tareda mutumin nan da papers din nan a hannu what is business dinka da FCE dawanan ID card din na lecturer ga hoton ka ajiki” dan murmushi kadan Maheer yasaki yace “me ruwanka da harkana kodan kaga nace ka kaini” cikin fushi Hamad yaci burki yakalleshi yace “wlh darajan hannun naka dayaji ciwo kaci kaima kasan wlh saidai katuko kanka bazan taba kaika inda zakai harkokin ka na banza ba” yatsine fuska Maheer yayi baice komi ba yadauke kai tsayawa Hamad yayi yana kallonshi yace “I don’t know what deal dinka is da FCE yanzu, I just hope ba shirin lunching kwayoyi kake a school dinba” wani irin juyowa Maheer yayi yazubamai manyan idanunshi irin na repeat abinda kace, hannu Hamad yabude yace “to me kakeso nace dan nagama cracking brain dina bansan uban abinda zakaje yi a FCE amatsayin malami ba mugama abinda zaka koyar” Hamad yay maganan yana daukan ID card din yakalla sannan yadago kai yakalli Maheer daya dauke kai yana kallo waje yace “english zaka koyar, kaida ka karanta pharmacy ubanme yakaika koyar da English at this point kafara bani tsoro dan connections din nan naka duk wasu Cabals na garin nan ka sansu sabida kaine head of all the cabals kaika sa……..” tsayar da maganan yayi ganin wayan Maheer na ringing dan kallon wayan Maheer yayi ganin Dan ne yasa yayi picking tareda danna speaker dan baida karfin kai wayan kunnenshi shikuma Hamad yatada motan yacigaba da tafiya.

Cikeda damuwa Dan yace “Sir where are you?” Dan shiru Maheer yayi dan he just sense something is wrong daga tambayan hakan yasa yace “what happen?” Cikeda damuwa Dan yace “yanzun nan Nas yakira yace all of them sunata kiranka number ka baya tafiya, anyi rushing Boss to hospital anyi admitting nata wai bama tasan waye ke kanta ba tanata kiran sunanka” “mtswwwww…” Hamad yaja wani mugun tsaki dayasa Maheer yajuyo yakalleshi Hamad ya wankamai side harara batare daya kalleshi ba, yakai kusan 3min baice komiba kafin chan yace “which hospital”? Dasauri Dan yace “U.S Hospital” dan jim yayi kafin chan yace “ok” katse wayan Dan yayi, dan dagokai Maheer yayi Hamad dake kallonshi ta gefen ido yana tuki yace “don’t even ask me to take you there kaima kasan anything daya danganci Matar nan that ruin your life banso” dan lumshe idanu Maheer yayi baisake cewa komi ba, kallonshi Hamad yayi saikuma yaji wani iri tsaki yasakeja badan yaso ba yayi kwana da motar suka dauki hanyar hospital din, dan murmushi kadan Maheer yayi batare daya bude idanunshi ba.

39

Jama’a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M shakur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA💃💃💃

Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.
Ki shigo class dina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room🥰
Registration is 1k
Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.
wa.me/+2347012181461

https://vm.tiktok.com/ZM2DAkuct/

EPISODE 40



Don’t be sentimental tsakani ga Allah kuna ganin Hajiya na son Pablo genuinely???

Kuduba soyayya ne yasa tai picking nashi up from street, so ne yasa har takema amfani dashi, soyayya yasa fushin dayayi da ita yasa tai landing a hospital? THIS IS TRUE LOVE I think koba haka ba??


Shi ake cema love from SCRATCH

Koba hakaba??

✨KK✨



✍🏻M SHAKUR

EPISODE 3️⃣9️⃣

KINA NEMAN INDA ZAKI SAYI GANGARIYAN ABAYA? Hadaddu na yan gayu?? Ga Maryam Abaya nan ku shiga group dinta.

‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/CPRnRPcAD5K8vEY91Ziz8V


Wani babban private asibiti ne yawanci turawa ne ma likitocin su Parking Hamad yayi yakalli Maheer yace “kadaisan ni bazan bika ciki ba” juyoda kanshi Maheer yayi yakalli Hamad din dan iskan tsaki yasaki baice komiba yabude kofar motan yafita, ganin rana yamai yawa yasa yadawo cikin motan, sun glasses din Hamad yasa hannu yadauka dasauri Hamad ya kalleshi, gira daya ya dagamai yafito bayan ya ijiye komi a motan yasa glass din yawuce ciki, binshi da kallo Hamad yayi saikuma yajuyo ya kalli papers din kasa hakuri yayi hannu yasa ya kwasa yashiga dubawa, lecturing job yasamu a FCE zai dinga koyar da general english ma all student na NCE1 irrespective of courses dasukeyi, shiru Hamad yayi kafin ahankali yakalli hotonshi dake jikin ID card din yace “what are you up to now”? Dan yasan Maheer, girman kai kadai bazai barshi ya koyarda kowa ba dudda brain bus ne Maheer akwai ilimi amman ina, and he definitely knows cewa he’s not doing it for the money, and he is sure bawai harkan kwaya bane zaiyi a school dinba dan Maheer can never stood that low tunda Maheer yafara business din nan manyan mutane yake saidama kayayyakin shi, ko wannan ministry din daya shiga yasan wani babba yaje yagani, what are you up to Maheer? Hamad yay maganan ahankali kafin ya maida komi ya ijiye yay shiru yana tunani saikuma yabude kofa yafito koba komi rashin lafiya rashin lafiya ne so bari kawai yaje yamata Allah kara sauki.



Yana shiga cikin hospital din da Adamu yafara hada idanu dake tsaye dasu Nas, Wike dakuma Dan suna magana ganin Maheer yasa dukansu suka taho wajenshi banda Adamu daya dauke kai, hannunshi Nas ya kalla yace “meya sameka a hannu Pablo”? Dan yatsine fuska Maheer yayi batare daya basu amsa ba yace “tana ina”? Nunamai dakin Wike yayi yace “tana cikin chan dakin yanzun nan ma tasamu bacci she has been calling your name” wucewa yayi yana tafiya ahankali zuwa dakin ko kallon inda Adamu yake baiyiba shima haka Adamu baicemai uppan ba wanda dama haka suke all this while basama juna magana dan shi he’s not under Maheer kaman su Wike da Nas, he’s yaron Hajiya dan aikenta kaman yanda Hajiya tagayama Maheer da kowa saisa Maheer baida business dashi dan he only talks to mutanen dayakeda business dasu.


Ahankali Maheer yabude kofan dakin yashiga tana kwance akan gado bacci ya saceta ansa mata ruwa dakuma oxygen a hancinta dan jim yayi yana kallonta daganan kofa batare daya karasa cikin dakin ba kaman wanda ke tunanin shiga cikin dakin, motsi Hajiyan tayi kaman wacce taji ajikinta Maheer na wajen saikuma tabude idanunta tar tareda juyo da kanta dasauri jin kamshin Maheer, hada idanu tayi da Maheer dake tsaye wajen kofa ya rungume hannunshi a kirji yana kallonta, wani kalan zabura tayi ta tashi zaune kaman wacce ta zare tace “Pablo where have you been” ganin tana neman dirkowa daga saman gadon yasa yakarasa cikin dakin da dan sauri babu alamun wasa akan fuskanshi yace “ina zaki”? Hannunta tasa dasauri ta sauke oxyen na hancinta takai hannun nata dake rawa sosai tadaurasu akan kirjinta tana wani kalan jiniyan kuka kaman yarinya tace “Pablo yau 6days bansaka a idona ba, baka dauki wayana ba, baka duba messages dina ba, karabu dani ne da gaske”? Yanda take kukan sosai numfashi ke neman gagaranta hakan yasa yakai hannunshi ahankali yakama roban oxygen din zai maidamata a hanci yace “take this back” hannunshi tarike dasauri tana kallonshi ta girgizamai kai jikinta har rawa yake tace “you have to tell me first, karabu dani da gaske? Karabu dani Pablo?” Kaman wacce tazare haka ta dawo, dan lumshe idanunshi Maheer yayi ahankali kafin gently yabudesu yadaura akanta, dan daidaita muryanshi yayi yace “no” rungumeshi tayi tadaura kanta akan cikinshi hannayenta abayanshi tafashe da kuka sosai tace “thank you Pablo, thank you, nagod…” kukan datake yamafi karfinta, tace “wlh idan karabu dani zan iya rasa rayuwana, zan rasa raina I will be so shattered, just thought na I lost you yasa nai landing a hospital kaga kenan idan karabu dani I will die, you are the air I breath, Pablo baby u are my entire life, rayuwana ruhina gangan jikina komi nawa naka ne, wlh wlh bazan iya rayuwa babu kaiba, ina sonka, I love you Pablo, I love you so much kada ka kara fushi dani kaji, bazan kara bata maka rai ba wlh, baran karaba I love you baby” tai maganan tana mama hannuwanshi dasuke sake akasa takai kan bayanta dan shima ya kankameta ajikinshi, karbe hannunshi yayi dasauri tareda saukesu kasa, murya adan taushashe yace “sakeni ki kwanta you need some rest” girgixamai kai tayi dasauri tace “I don’t wanna ever let you go, 6-7days ban ganka ba I cannot just let you goo hakanan, lemme hold you sooo tight Pablo, my baby, I love y……” daidai tabude rinannun idanunta hada idanu tayi da Hamad dake tsaye jikin kofan kusan a kunnenshi tai all the maganganu, jin tai shiru yasa Maheer yadan tureta daga jikinshi tareda juyowa shima hada ido yayi da Hamad daya haderai sosai kaman baitaba dariya aduniya ba, bakin ciki yasa yaja wani mahaukacin tsaki yajuya tareda bugomusu kofa yafice abinshi da sauri shima Maheer yakarasa tureta daga jikinshi yakoma gefe tareda dauke kai yace “just lie down” kwanciya tayi ahankali batare datai musuba sai alokacin takalli hannun Maheer da bandage ke kai tace “what happened to hannunka”? Batare daya bata amsaba yakaraso gabanta dan dukawa yayi yasa hannunshi yaja oxygen din zai maidamata hanci dasauri tabude baki zatai magana hade fuska yayi adan zafafe yace “quiet!” Hadiye maganan tayi tareda gyadamai kai kaman yar yarinya maida mata oxygen din hancinta yayi ahankali yajuya zai fice karab yaji tarike hannunshi hakan yasa yajuyo ya kalleta girgixamai kai tayi hawaye na gangarowa daga gefen idanunta hakan yasa yay shiru saikuma yazauna abakin gadon ahankali batare daya karbe hannun ba, ijiyan zuciya ta sauke ko 2min ba’ayi ba baccin data dade batayiba yayi awon gaba da ita.
.
✨KK✨



✍🏻M SHAKUR


EPISODE 4️⃣0️⃣


QUALITY EYGPT ABAYA SAI AWAJEN MARYAMAN EYGPET KADAI AKE SAMU OYA JOIN HER GROUP

‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/CPRnRPcAD5K8vEY91Ziz8V

Ahankali take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login