Showing 45001 words to 48000 words out of 190707 words

Chapter 16 - KYALKYALIN KAUNA HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

11 Oct 2024

9322

her, ga su Dan, Nas, gasu Wike but maisa kai dakanka zakaje kana kula da ita” kai tsaye yace “I don’t want them around her” wani kalan kallo Hajiya tamai wasu kalan kayoyi na sokan kirjinta ganin yanda yake bata amsa da zuciya daya baimasan me magananshi yake implying gareta ba, hadiye wani miyau mai daci tayi awuyanta ganin baimasan what action nashi yake nufi ba yasa cikeda siyasa tace “to kadaina kai ni zan dinga kula da ita ina dubata hartaji sauki” girgizamata kai yayi dasauri yace “no you will scare her off tsoron ki takeji, she’s just a small innocent girl, I can handle her kada ki damu” sosai Hajiya taji zuciyanta nawani kalan tafarfasa wai anya Maheer ne wannan kuwa? Ubanme yarinyar nan tamai wani kalan black magic tamai data chanza mata yaron data raineshi tun yana 8yrs amman ita ta chanza shi into something else in just 48 zuwa 72hrs. Ganin tai shiru kallonshi take batace komiba yasa yace “is that wat u wanna talk about inaso naje nadubata, I don’t want her to cry” yay maganan yana juyawa zai fita, dasauri Hajiya takai hannunta takama hannunshi tace “Pablo” tsayawa yayi batare daya juyoba dan at this point the whole magana yafara pissing nashi off abu kadan ke batamai rai, ganin bai juyoba yasa tazo tagabanshi still tana rikeda hannunshi fuskanshi takalla ahankali tace “to yaushe zaka saketa takoma gidansu cus I don’t get why she’s still here babanta yasaki kayanmu yasaki direbobin mu, tell me why are you still keeping her here”? Wani kalan mugayen idanu ya watsa mata kafin ya fizge hannunshi data rike yazuba a aljihu cikeda iskanci yace “ganin dama” cikowa da kwalla idanunta sukayi tana kallonshi zuciyanta na suya, dan tsaki yayi yajuya yafita daga dakin dan he don’t even get all this drama datakeyi akan yarinyar nan bin kofan daya bugo mata Hajiya tayi daidai hawaye na zubomata daga idanu tace “Maheer bazan taba bari kaso wata sama dani aduniyan nan ba this is a promise da ni Maryam na daukan maka!” Tai maganan tana sake goge hawayen daya zubomata, ahankali tace “i will never give you room dazaka gane meke faruwa dakai, kuma zaka gani I will do something dasaikasa an maida yarinyar nan gidansu wlh sai inga ata ina zaka dinga ganinta” tashare hawayenta dasauri tajuya tawuce bayi, wanka tayi tafito tawuce closet nata tsayawa tayi turus tana kallon duka komi nata dake kasa tsallakawa tayi tawuce ta dauko wani lafiyayyen riga da skirt na atampa yellow da brown tasaka bakaramin kyau kayan yamata ba rigan open neck gareshi kana ganin yanda manyan fararen nononta Ke bouncing idan tana tafiya ta taje gashinta tayi parking tai wankan turare, tazauna tayi hadaden makeup no be lie ko kai makiyin hajiya ne kasan tanada kyau dudda ta kwan biyu aduniya na gatanan shuwa da ita abinta, wani flat slippers tasaka mai kyau sannan tawuce tafito, dakin Maheer tawuce ahankali tabude kofan tashiga baya dakin jin karan ruwa yasa tagane yana wanka, murmushi kadan tayi tamaida kofan tarufe tashigo closet nashi tawuce da kanta taje tadauko wani set na suit ash da singlet da boxer tazabomai agogo na Rolex dakuma cover shoe na dolce gabana ta kwaso komi tafito tazuba akan gado sannan takara komawa tadauko cream dinshi tazauna abakin gado tana jiran fitowanshi.
Bata wani jima da zamaba yabude kofa yafito daure da towel a waist nashi karamin towel a hannunshi, kallo daya yamata yadauke kai zai wuce closet dasauri tazo gabanshi tasha taredakai hannunta takama hannunshi cikeda lallabawa tace “haba Babyna yakuri kada ka shareni muje na shiryaka kaga naciro komi dazaka saka” tai maganan tanamai pointing gadon, dan juyoda kanshi yayi yakalli kayan datake nunamai dake kan gadon dasauri yadauke kai tareda karbe hannunshi murya chan kasa makoshi yace “am not wearing those” yajuya yabarta awajen, dan murmushi kadan tayi tawuce tadauki cream nashi ta taho tashigo closet din yana kokarin fesa bodysplash dago kanshi yayi cikeda rashin mutunci yace “do I need to tell you ina bukatan my privacy” wani kalan murmushin kirsa tayi ta taho har gabanshi ta tsaya dab dashi tana kallon fuskanshi kaman yanda yake kallonta ranshi abace saukan da kanta tayi tana bin jikinshi da kallo kafin ahankali tasauke idanunta kan black masculine lnipples nashi cikin wani kalan murya na sha’awa tace “ka manta lokacin da dakaina nake maka wanka na shiryaka dakaina”? Tadago kanta ahankali tazubamai idanu, shima kallonta yake, cikin wani kalan voice tace “I use to be your everything Pablo, I strip you naked, nakaika bayi, namaka wanka, na lullubeka da towel, nafito dakai, na warwareka, nashiryaka tsaf, what happened dakake pushing dina for the past few years”? Dauke kanshi yayi yakalli gefe, hakan yasa ahankali tadaura kanta kan kirjinshi cikin wani kalan murya mai rauni sosai tace “Maheer I’ve genuinely loved you, care you sama da Maman data kawoka duniya, why are you trying to turn me into your enemy now? Munsaba rayuwan mu just us, akanme kake wulakantani sabida yarinyar da babanta humiliated you, like it or not yama organization namu stain as per the first police man daya kwace kayanmu then why are you giving his daughter special attention bayan kamata yayi ka wulakantata, ka toxartata, ka razanata, kayi humiliating nata, kasa boys namu suyi babbarkata su yagamata budurci, dan duk abinda kamata babanta zaiji, but why are you giving her special treatment you are hating me because of our enemy’s daughter eh”? Tafashe dawani kalan kukan emotional blackmail tace “you hate me Pablo” lumshe idanunshi yayi kafin yabude su ahankali yace “I don’t hate you” dasauri tace “you do, ka tsaneni kana wulakantani sabida yarinyar CP, Mesa baka musguna mata kana kuntata mata kana wahalar da ita, duk kabi kayi sanyi akanta kaman ba Pablo Escobar dina ba, why are you not maltreating the girl”? Shiru yayi yana ganin fuskan Yasmeen akan idanunshi, Hajiya na kuka tace “uhm tell me why”? Ahankali kaman wanda baiso yay magana yace “she’s just an innocent child struggling with her life, she’s a terrified little girl dake fama da iya karanta abu ma” chak Hajiya ta tsayar da kukan datake tadago kanta takalleshi tana mamakin yanda yamasan a lot about her hada idanu sukayi, Gyadamata kai yayi dasauri, da zuciya daya yace “I don’t know konace zan hurting nata kona mata wani abu bana iyawa dazaran takalleni, she’s so innocent fragile and weak, I don’t know maybe tausayinta nakeji, there’s this attachment and entitlement danakeji anytime nake around her, her tears her smiles her looks duka always piers my heart” wani babban faduwa gaban Hajiya yayi jinin jikinta yagama tsinkewa dan tabbas wannan shine so, how can cikin kwana uku Pablo zai fara son yarinyar chan, what is happening, batason ko kadan yagane meke faruwa dashi dan he knows nothing about love hakan yasa cikeda makirci tace “duk part of training babanta ne haka yakoya musu sudinga ma maza sabida kada suyi hurting nasu, she’s messing with ur heart and head, and don’t show her u are weak” dan yatsine fuska yayi yace “ki daina min maganan ta yanasa ina ganin fuskanta a idona” sake faduwa gaban Hajiya yayi dasauri tamaida kanta kirjinshi tashige jikinshi hannunta takai kasan towel nashi murya chan kasa tace “inhar you don’t hate me eat me to” tai maganan tana janye towel nashi ta yar takai hannunta bayan skirt nata tabude tasauke skirt din kasa takankameshi jikinta har bari yake tace “I love you sosai Pablo dan Allah kacini ko kadan ne, please baby na my little boy let’s shame enemies namu, please baby na kaima kasan u are my entire life, kaine rayuwata Pablo” wani kalan juyarda ita yayi yabugata da jikin wardrobe yakamo hannayenta tabaya ya murde kaman yakama criminal dasauri Hajiya tace “wayyo Allah na yaron nan zai kasheni” daddagewa yayi yashigeta awulakance saida ta kurma ihu.

✨KYALKYALIN KAUNA✨



✍🏻M SHAKUR


EPISODE 2️⃣9️⃣


THIS IS A SUPRISE BONUS PAGE CUS YOU GUYS HAS BEEN AMAZING 😻

Now for the sake of wannan suprise din PLEASE 🙏 follow me on IG

https://instagram.com/mshakur_world?igshid=OGQ5ZDc2ODk2ZA==

Inda zaka shigo dakin zaka dauka wani machine ke aiki fas fas fas kawai kakeji ta ko’ina ganin Maheer na neman hallakata ihu ta kurma ta tureshi da duka karfinta tafito daga closet din dagudu tana nishi kaman wacce tafito daga hannun wanda zai dauki ranta tace “wlh zaka kasheni har lahira Pablo, yaro saikace inji kusan awa uku kaki kawowa bugani kake kaman kasami turmi” dan tsaki Maheer yayi yadauki towel nashi yadaura a waist yafito daga closet din bathroom yashiga batare daya kalleta ba dan sake wanka, Hajiya ta tashi da kyar tana maida numfashi tashiga closet dinshi tadauki skirt nata tasaka sanan tafito tafita daga dakin tawuce dakinta tana zuwa fadawa gado tayi tana maida numfashi sosai wani mahaukacin son Maheer na shiga ranta yana tafiya zuwa kowani lungu da sako.



Fitowa yayi daga dakinshi yana sanye dawata Jil slender sunrise motif t-shirt green, Rick owens black dogon pant, kafanshi ya sanya wani black madusa head moulded footbed slides na Versace, hannunshi daure da agogon v-sporty greca watch shima na Versace, yana zuba wani kalan mahaukacin kamshi kaman yafito daga kogin turare gashin kanshi sunyi so wavvy suna wani kalan kyalli, pink lips nashi na shinning kadan sabida little Vaseline daya shafa musu yayi kyau kaman ka saceshi, Dan kadaine afalo amman shi kanshi Dan sai kallonshi yake, tsayawa yayi afalon yakalli Dan yace “cancel all my schedules today” da mamaki Dan ya jinjina kai yace “yes sir” hanyar corridor yayi direct gaban dakin da Yasmeen keciki yayi ya tsaya key yaciro daga aljihun shi yabude kofan yazaro key tareda murza hannun yabude kofan yashiga ciki yana kallon gadon datake kai, maida kofan yayi yarufe yakaraso wajen ya tsaya fuskanta ya kalla kafin yakalli ruwan daya kusan karewa sannan yadawo da idanunshi kanta, cikin bacci datake taji wani lafiyayyen kamshi daya mata bala’in dadi na shiga hancinta dudda tana mura ahankali tai motsi da hancinta cikin bacci dan so take takara shakan kamshin da kyau, dan ware manyan idanunshi Maheer yayi yana kallonta yanda take da hanci cikin bacci kaman wata mouse dake perceiving scent na cheese, gently idanunta suka shiga motsi kafin ahankali tabude idanun tass Maheer dake tsaye akanta gaban gadon idanunta suka fara gani, dudda dishi dishi take gani bacci bai gama sakin idanunta ba amman jitayi tunda take aduniya bata taba ganin mutum daya mata kyau a idanunta kamanshi ba kaman wacce ke mafarki wani kalan murmushi tasakin ma Maheer daya bayyana fararen hakoranta masu bala’in kyalli da haske kaman farin wata, tashi yaji tsigan jikinshi yayi at the same time butterfly na yawo acikinshi dan kokarin dukawa yayi dan yanda yakejin tafiyan abubuwa acikinshi kasa jurewa yayi baisan lokacin daya daka mata tsawa mara kara sosai ba yace “ke!” Firgigit tafarka daga baccin tabude idanunta da kyau takalleshi tareda tashi da sauri ta zauna ruwan dake hannunta na neman cisgewa dawani kalan sauri Maheer ya chapke hannunta karaf, spark hannunsu duka biyun yayi dasauri ta fizge hannunta shima yasaketa ta yarfe hannunta dasauri tace “ashhh!” Yarfe hannunshi shima yayi yakalleta jin tace ashhh ahankali kaman yanama yar yarinya magana yace “wat?” Kallonshi tayi da manyan fararen idanunta dasukai haske kaman an wanke da ruwan zamzam kwayan idanun sunyi gray sosai sabida tashi ta daga bacci kenan, hararanshi tayi batare data bashi amsa ba, ware idanunshi yayi ganin yanda ta harareshi saikuma yace “marajin magana kawai” murgudamai baki tayi tareda ballamai harara tadauke kanta, waist nashi Maheer yakama saikuma ya jaye hannunshi daya daga waist din ya nuna kanshi kafin yayi dan dariyan mamaki yama rasa mezaiyi saiya sake kallonta yanuna kanshi yace “ni kike harara kike murguda ma baki haka?” Wani kalan dadi taji aranta ganin hararan datamai yamai ciwo taki cewa uffan, ganin taki kallonshi yasa yay jim saikuma yajuya yayi hanyar kofa zai fita hakan yasa yajuyo takalleshi dasauri daidai shima yajuyo hada ido sukayi dasauri tasauke kanta kasa dasauri, anatse yace “mezaki ci”? Shiru tayi taki magana taki kallonshi, bude kofan yayi yafita yabugo kofan harsaida ta firgita.

✨KK✨



EPISODE 3️⃣0️⃣


For your original Egypt Abayas,home decor, Gold (new and used), shoes that are qualitative and unique at affordable price , siyen daya ko sari (wholesale and retail) contact +201123302418


Instagram @Shopper_topia
WhatsApp group *Maryam’s Egypt abaya *

‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/GoRzZ7ZgslV2alO5hYGAnj

Fita yayi waje da sauri Dan dake falo yabishi abaya, batare daya juyoba yace “I wanna be alone Dan” yawuce yazaga baya zuwa garden nasu wani hadadden garden ya zauna kan wani swinging chair dakeda foam mai laushi sosai kaman gado yatura hannunshi cikin aljihu yazaro taba ya kunna da sauri yakai bakinshi tareda lumshe idanu yana sauke ijiyan zuciya, he just wanna clear his head, baitaba jin abu ya tsayamai arai kaman this girl ba, he’s just thinking about her, yau yay canceling all his schedules sabida ita, what is wrong with him why is he feeling the girl a lot azuciyanshi fuzar da hayakin taban yayi yay shiruuu ya lumshe idanu kawai kaman mai bacci.


Tunda yafita take kallon kofan gabanta na faduwa sosai kafin kaman wacce ta tuna wani abu bargon jikinta ta yaye sannan gently tasauka dagakan gadon tamike tsaye kaman ba itane mara lafiya ba, kanulan dake hannunta ta kalla, cije lips nata tayi kafin tazare alluran daga jijiyanta haba saiga jini yarda igiyan ruwan tayi ruwan na diddiga a akasa takai yatsanta ta danne inda jinin ke bulbulowa tadauki dan kwalinta ta warware da kyau ta lullube jikinta dashi tadaure awuyanta tafara tafiya ahankali zuwa wajen kofa ta taba kofan amman akulle hakan yasa tadawo tana kalle kallen dakin saikuma da sauri tai wajen babban window dakin, ahankali tasa hannu ta yaye labulen takalli wajen window babu kowa awajen kaman ma bangaren daban ne dan ba asalin tsakar gida ne wajen ba dan bataga gate ko mutane ba, karafunan window ta kalla dasuke atsaye batada wani kiba zata iya wucewa idan ta rike numfashinta besides she’s a bit flexible, dage net din window sama tayi tareda bude glass na window ahankali batare data bari yayi karaba tajuyo takalli kofan gabanta na bala’in faduwa tana addu’a Allah yasa kada yazo dakin, ahankali tasa hannunta jikin window takai waje zuwa shoulder nata, wani kalan twisting kanta tayi kanta ya fita da kyar zuwa wuya, kirjinta tai kokarin ficewa ta kasa dan tanada boob cikakku yan manya bawai duma duma din nan ba, yanda take kokarin fito da boobs din bakaramin zafi yamata ba, dagewa tayi ta fito da kirjin nata tashiga sauka tana jawo kafafunta kafin finally takarashe fita, wani kalan dadi dataji mantawa tayi ma da yanda duka jikinta ke ciwo da kafanta da karfen window ya kurje, bata damu da babu slippers a kafanta ba, bamatasan takamaimen inda takeba dan clearly nan ba asalin compound dazaiyi leading to gate bane, but dadin datakeji kaman an mata kyauta dasauri tashiga tafiya ahankali batare datayi making any heavy sound ba kar akamata babu ko guard daya, tadanyi tafiya mai dan nisa kaman daga sama taga wasu manya manyan karnuka guda uku sunsha gabanta sun bude baki sun zazzago harshe dake tsiyaya da yawu suna wani kalan jiniya zasuyi haushi suna kallonta, tunda take aduka rayuwanta bata taba ganin manya manyan karnuka bakake irin wayan nan datake gani gabanta ba, gabaki dayan rayuwanta normal karen layi tasaba gani akwai karnuka a layinsu kuma basa cizo amman wayan nan karnukan bama suyi kama dana Nigeria ba dan bijimayen kare ne, sun zazzago harshe suna kallonta kaman sunga party bones chak ta tsayar da tafiyan datake ganinsu sunsha gabanta tana kallonsu suna mata wani kalan kallo sunzazzago da harshe kaman sunga lafiyayen nama, rawa lips nata yafara tace “A’uzubillahi mina……..” “wooooohhh!” karnukan sukai mata wani mahaukacin ihu tareda yin wani tsalle zasu kamata, gabaki daya mantawa ma tayi da escaping take kokarin yi wani wawan ihuuuuuu tayi. “Wayyoooo Ammmiiiiiii” gabaki dayan karfin gudun da Allah yabata tafara tana wawan ihu karnukan suma sun haukace suna binta su ukun zanga zanga sunga bakon fuska agidansu. “Wayyooooo Allah na!! Kare, kare, helppppppp, zasu cijeni……….” yanda karnukan ke woooh woooh zaka dauka sunga barayi guda dari ne agidan. Chak yabude idanunshi tareda mikewa tsaye da sauri jin muryan Yasmeen dakuma kukan karnikan gidansu ahaukace, dawani kalan sauri gudu gudu yafito daga garden dan yasan tsaf karnukan nan zasu yayyaga naman jikinta inhar itane yakejin muryanta, daidai Yasmeen dake bala’in gudu tana kuka sosai karnukan na binta tayo hanyar garden din, ganin Maheer tsaye gaban garden yazuba hannunwanshi biyu acikin aljihun wandonshi yana kallonta da mamaki dan adaki yasan ya barta batai wata wata ba wani kalan uban tsalle ta daka tahau jikinshi ta mugun manna fuskanta awuyanshi tai wrapping hands nata around back of his head, tai wrapping legs nata a waist nashi ta harde kafafun gam, daidai karnukan suma sunyi tsalle zasu kamata daga jikinshi wani kalan tsawa yadaka musu. “Kikito!” Chak karnukan suka tsaitsaya suna kallonshi, daidai lokacin securities na gidan da Dan duk suka taho wajen da gudun su dan sunji ihun ta da kukan karnuka da hannu yamusu alamu su tafi, chak ya tsaya kaman kankara yakasa cemata tasakeshi yakasa tabata yakasa sauketa, no one has ever cling onto him like this kaman yanda Yasmeen tayi, every single breath nata yana jinshi not just afatan wuyanshi har cikin wuyan nashi down to all his tissues and organs, yanda chest dinta ke manne da nashi ba yanda heart beat nata ke racing kadai yakeji ba har dumin flat empty stomach nata yakeji, ta rirrikeshi so tight kaman her whole life depends on that kaman zata shige cikin jikinshi ta manne su koma daya, batare dayace tasakeshi ba yajuya yafara tafiya da ita yashiga cikin garden din binsu karnukan sukayi, wucewa yayi wajen kujeran dayake zaune akai ahankali ya duka zai zaunar da ita, dan gyaran murya yayi danji yayi muryanshi yamakale cikin muryan da bata fita sosai yace “let go off me” batare data sakeshi ba tashiga kokarin bude idanunta karaf tai ido hudu da karnukan wani kalan fashewa tayi da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login