Showing 150001 words to 153000 words out of 190707 words
suka fice yan anguwa suka watse Hamad na inda yake taugunne yana kuka dan shi he's a very emotional person baida taurin zuciva irin na Maheer ko kadan abin saiya koma Baba da Malah shi suke
° lallashi, da kyar Hamad ya iya ya goge
•hawayen kan fuskanshi azucive ace
"Baba wlh ba Baban Yasmeen ba koshi waye na rantse da Allah idan wani abu yasami Maheer sainayi sharia da mutumin nan, what nonsense is this?
Maheer yayi laifi kowa yasani but what gave him the right yadaki kanina haka yana bugamai duwawun bindiga haka akai idan Maheer yasami wani brain damage fa? Ko concoction? What sort of wickedness ne hakan? Wayeshi?
Kowani dan adam akwai constitutional human right daya tsareshi akanme zaima Maheer irin dukan nan? Shi yadauka ya isa yakama Maheer ne inda
Maheer baiso yakamashi ba? Yasan waye Maheer kuma?
This is injustice and yaci sa'a Maheer ya chanza sannan vana auran divarshi dabai isa ba wlh" Hamad ya goge fuskanshi yakalli Malah yace "kawomin car key I need to go and get my lawyer" dasauri Malah yace "Oga nada lawyer shi"
girgizamai kai Hamad yayi yace
"Wannan lawyer empire gabaki daya yakema aiki not just Maheer trust me by now Hajiya tariga tagama dashi dan kasan all this is her work but abinda bata saniba shine if Maheer is going down wIh ko baiyi taking nata along ba
I will makesure saiyayi bakasan komi akan business dinba Malah"?
Dasauri Malah yace "eh nasan komi even the smallest detail nasani" cikin natsuwa Baba vace "ku kaini daki" ahankali dukansu suka kaishi daki zaunar dashi sukai akan kuiera zasu juva Baba yakama hannunshi anatse yace "Malah, Hamad ku zauna" basuyi musu ba dukansu suka zauna agaban Baba suna kallonshi, anatse Baba yace
"inason dukanku kubi komi ahankali
Maheer yasan meyakeyi" vadanyi shiru yace "nasan I supported Maheer yay auran nan dudda nasan mahaifinta
2 baisan wayeshi ba but Allah yaga zuciyana babu komi cikinta sai alkhairi sannan naga hanyan shiriya ya dauko kuma wlh wh banyi nadaman abinda navi ba idan akace za'a maida hannun agogo baya zan karamai zance eh zan kara dan gashinan Maheer yazama mutumin kwarai"
11:27
Baba vasake shiru vace "Hamad banso kayi kuskuren kai karan mahaifin
Yasmeen kodako wani abu dudda bana fata yasami Maheer din" dauke kanshi
Hamad yayi dasauri, anatse Baba yace
"don't be selfish Hamad put yourself in mahaifin Yasmeen position rana daya wani criminal ya kwashe maka yara yayi kidnapping sannan daga baya yabiyo tabasaja ya aure maka diva kasan me hakan ke nufi kow?? That's the hight na disrespect,
to them family Fateema they will always see Maheer as criminal, Pablo Escobar mutumin daya kwashe yaransu, mukadaine mukasan gaskiyan Maheer mukasan wayeshi but aduniya ba hakan bane, Baba is just a father and haka yay handling case din kuma as a father dan abin is soo painful, abin da ciwo Maheer vamai babban laifi wanda dagani har ku dukanmu munsan rana irinta vau zatazo komujima komu dade"
anatse Baba vace "inaso mu kwantar da hankalinmu kaje kasamoma Maheer one of the best lawyers dakuka sani agarin nan sannan mudage damai addu'a dan muna wata gaba da Allah kadaine ayanzu gatan Maheer bamuba ko lawyer shi ba, sannan inaso in tabbatar muku yanda Maheer yakoma ga Allah yatuba yakuma rabu da mugayen halinshi dayayi abaya Wallahi Wallahi bazai taba wulakanta ba komi zaizo dasauki, shiga dakina kadauko wannan miliyan goman na bakar leda kabiya lawyer dashi ayidai duk abinda yakamata da kudin idan bai isaba saina karasa saida gonaki na"
atare daga Hamad har Malah sukace
"Baba akwai kudi a hannunmu bari muje"
tashi sukayi suka fice gain yanda
Hamad yake yasa Malah ya karbi key dan yafishi karfin zuciya sosai banawasaba.
Direct wani private asibiti Baba yawuce da Yasmeen yana parking yabude bayan motan fuskanta yafara dubawa ganin shaidan
hannunshi yafito radau akumatunta yaji wani iri dan jiyan zuciya vasauke kafin ya dauketa yawuce ciki da ita aka karbeta akai ciki da ita shikuma yawuce office asalin head likita asibitin,knocking daya yayi yabude yashiga wata babban mace ce akan kujera ganin Baba yasa tace "aaaa comissioner Ibrahim Ibrahim kaine dakanka pls come inside, have a sit"
Gyadamata kai Baba yay yakaraso yazauna yay shiru saikuma chan yakalleta yace "y'ata nakawo miki Dr
Ameena" dan gyara zama Dr Ameena tayi ganin yanayin Baba, ahankali Baba vafuzar da iska idanunshi sunyi jazur bana wasaba vace "bazan boyemiki ba 3 mijinki yasan komi criminal na aurama
Yasmeen unknowingly"
dasauri Dr Ameena wacce take
Uwargidan IG tace "Innalillahi wa innailaihi rail'un"
baki Baba ya cija cikin jin ciwo da zafi aranshi yadan sake fuzar da iska vace
"please ke uwace inaso kiduba mini ita ko tanada c......
Baba yay shiru yakasa magana sai kawai yadaura hannunshi kan fuskanshi yakasa magana sai huci yake mai bala'in zafi bakinshi nadan rawa,
kwalin tissue Dr Amen ta turamai dake kwalin tissue Dr Amen ta turamai dake kan table din kafin ta mike tsaye ahankali tace "I understand CP please calm down you need to be strong for your daughter, bari naje wajensu, just stay here akwai rest room zaka iya shiga ka wanke fuskanka"
wucewa tayi tafita daga office din Baba yadago kanshi yazare tissue yagoge fuskanshi tass babu wanda vatabamai abinda Pablo Escobar yamai aduniya, no one has ever hurt him kaman that boy tunda yazo dubiya, yazo har cikin
2 gidanshi ya auremai diya,
yadade zaune a office din kusan 1hr sannan aka bude kofan Dr tashigo tareda was papers Baba yabita da kallo takarasa tazauna anatse tace
"nada good new Comissioner sannan inada bad news bansan wanda kakeso ba amman zan fara da good night news din"
paper test din Yasmeen takalla kafin ta tura gaban Baba tace "Alhamdulillah
Yasmeen batada ciki dudda bansan kwana nawa yanzu dayin auren su ba" ahankali Baba dake kallonta yace
"kusan wata suke nema yanzu, sun Kunsan cike sati hudu da aure"
gyadamai kai Dr tavi tace "for now batada ciki amman zaka iya dawo da ita nan da sati biyu ko uku muduba sannan batada any cuta irin su STD,
Hepatitis dasauransu dan duk namata test din shima saimuce Alhamdulillah sai bad news din"
Baba ya tsare Dr Ameena da idanu, cikeda hikima irin nasu a likitoci Dr Ameena tace "I am so sorry commissioner nasan bazakaso in wannan ba amman abu yariga yashiga tsakanin shi da yarka,
gaskiya ba budurwa bace Yasmeen ba yanzu cikakkiyan matan aure ce ita"
runtse idanu Baba vavi da karfi vana dunkule duka hannayenshi biyu zucivanshi kaman ana soyawa, kana ganinshi kasan he's deeply hurt murya chan kasa tace "Innalillahi wa innailaihi raji'un, varon nan ya cuceni ya cuci
Fateema" ahankali Dr Ameena tace "I am so sorry commissioner, sai hakuri kaddara tariga tariga fata, idan mutum yana aiki irin naku zaiga abubuwa da dama daban daban, Allah ya kiyaye gaba Allah yasaka mata, please kadauketa you have to be strong for yarka, makesure dan Allah kun dawo nan da 2weeks ko 3 asakeyin pregnancy test din mugani you can go ta tashi"
Gyadamata kai Baba yay yamike tsaye ahankali yawuce yafita daga dakin yana fita wayanshi yashiga ringing a office hakan yasa yaciro wayan daga aljihu ganin IG ne yasa yay picking yakai kunnenshi kafinma yay magana IG yace
"kana ina?"
Ahankali Baba vace "ina nan asibiti waien Dr Amen nakawo mata
Yasmeen tadubamin" dan shiru IG vavi dan he's really sympathizing da Baba dan abinda yasameshi abin amai jaje ne ahankali
yace "idan ka kaita gida kazo yanzun nan ina nemanka a office" anatse Baba vace "to vallabai" sannan ya katse wayan yamaida aljihu ya tsaya ya gyara fuskanshi tsaf yana kallon glass na kofan sannan yawuce dakin emergency dayasan nan Yasmeen take yabude kofan ahankali.
Yasmeen na zaune kan gado ta kifa kanta kan kafafunta tana kuka sosai jikinta har bari yake sabida kukan datakeyi mai tabarai, haderai Baba yayi babu alamun wasa kan fuskanshi yace
"sauko mutafi" dasauri Yasmeen tadago kanta jin muryan Baba ganinshi yasa tawani dirko daga kan gadon dasauri tazo gabanshi kaman zata fado kanshi tana kuka tabude baki zatai magana Baba yanunata da yatsa yace
"wth idan kikai kuskuren bude baki kikacemin tak saikin sha mamaki zanyi magana dake but not now dan baki hayyacinki yanzu so let's go!" Baba vadaka mata tsawa vasa hannunshi yakama nata yajata suka fita waje har mota yabude vasata ciki yadawo yashiga mazaunin direba yaja motan tsabagen kuka Yasmeen bamatasan inda sukai ba vana parking akofar gida yabude yafito yazagayo bangaren datake yabude kofan yakalleta yace
"fito" ahankali Yasmeen tafito tana bin kofar gidansu da kallo gain gidansu sukazo taji wani sabon kuka yazo mata, hannunta yarike yawuce yashiga cikin gida da ita atsaitsaye yaga kowa na gidan tundaga kan su Baffa da Ammi das Yava da Hajjo da Farida da Nana duk suna kallonta idanun kowa yay jaa,
Yasmeen na ganin Ammi ta fizge hannunta tawuce wajen Amminta da gudu tafada jikinta tahau kuka sosai Ammi tana tsaye takasa komi Baba yakaraso wajen yana kallonsu anatse yana kallon Ammi yace "ku gyara wanchan dakin afitoda komi naciki" vanuna wani daki dake kusada dakin Yaya yace "za'a dawo da kayanta anan zaa zuba agyara mata shi anan zata dinga zama, kibata abinci taci tai wanka bari naje nadawo" vajuva zai wuce Baffa yace "Ibrahim" juyowa Baba yayi yakalleshi fushi yake da
Baffa amman deep down yasan shima ai baisan komiba dukansu aka hadu aka yaudara dan ijiyan zuciya yasauke yace
"Baffa ana nemana awaien aiki idan nadawo zamuyi magana" yawuce yafita
Yasmeen takara sautin kukanta Mota
Baba yashiga yazauna tareda fuzar da iska daidai van sandan dayake jira sunzo da mota gudu su kusan goma suna masu tsare gidanshi dagayau gyadamusu kai yayi sannan yatada mota yabar wajen yay dialing number Aliyu ringing daya Aliyu yadauka Baba vace "Alivu inaso asamo Babban mota aje akwaso kayan Yasmeen agidan nan yanzun nan" cikeda girmamawa Aliyu yace "yes sir" katse wayan Baba yayi ya ijiye yacigaba da tuki har zuwa headquarter.
[8/10, 7:32 AM] SAFIYYA: Suna fita waje Maheer yaga Baba
Makaho da Hamad da Malah ansa sunyi kneeling akasa gawas yan sanda abayansu gasu any pointing guns to kawunan su dukansu sai kallon
Maheer suke.
Baffa da Baba Karami agefe suna tsaye duka suna kallon Baba dake tsaye atsakar gidan yay folding hannu a kirji da idanunshi jazur kaman va watsa musu jini yanama Maheer wani irin kallo vanaso ya kasheshine har lahira,
ga yan anguwa duk an shishigo maza da mata ancika makil ana kallo aga meke faruwa.
Ana kawo Maheer nesa da Baba awulakance yan sandan suka wani hankado Maheer gaban Baba saura kadan yafadi akasa ya tsaya on his feet kyam kallo daya Maheer yama Baba ido cikin ido yasauke kanshi kasa ahankali
Baba baiyi wata wata ba yadauke
Maheer da mari jikake tasss!
Yay wani dan darivan fushi da takaici saikuma yadaga hannayenshi yafara clapping sosai yana kallon Maheer da kanshi ke kasa yace "wowwww Woww woo yau gani ga the famous, the almighty Pablo Escobar the biggest druglord na Africa what happen kake sunnar da kanka kasa look me in the eye, ka kalle ni like the man you are ba ance kai kwaro bane"
Kan Maheer na kasa yaki dago kanshi babu ko gezau baya ko motsi, Baba kawai kallon Maheer yake tundaga sama har kasa ranshi na tafarfasa da zabarbaja yana tuno tundaga kan maganansu da Pablo awaya na farko,
da rashin mutuncin dayamai, da yanda yashigo gidanshi like a holy man ya auremai diya, Baba is just feeling miserable and stupid, and naive, yaro karami haka played him, yaro karami haka endangered his girls,
yaro karami haka ruined life din yarshi, dan taune lips Baba yayi sannan yakalli su Baba Makaho da Hamad yanunasu da hannu yace "wayan chan ne accomplice naka ko dasuka shigo har gidana suka nema maka auren y'ata" ahankali Maheer yadago kanshi yakalli su Hamad dayaga sunyi shiru suna kallonshi kuma yasan bazasu taba cewa komiba gwara ay arresting nasu tare gabaki daya dasu tonamai asiri.
maganan Baba yadawo dashi daga tunanin dayake yace "dukanku tare zanyi arresting I will make life naku duka a nightmare"
kan Maheer na kasa dan bazai taba bari su Baba da Hamad su wulakanta
2 ba and suffer akan abinda basu da laifi ba, all they ever did was to love him support him and be his family, ahankali yace "they have nothing to do with anything Baba" dasauri su Hamad suka kalleshi ransu abace, Maheer yadanyi
shiru ahankali yace "kome sukayi ninai forcing nasu at gunpoint" dasauri
Hamad yace "Mahee…..." juyoda kanshi
Maheer yayi yakalli dukansu daga
Hamad Malah da Baba ya girgiza musu kai alamun kasa su sake suyi magana, sannan yajuyo da kanshi, ahankali yadago kanshi adake
babu toro ko digi akan idanunshi yakalli Baba in the eye kaman yanda Baba ke kallonshi babu toro ko kwaya daya akan idanun Maheer anatse
Maheer yace "Baba nasan namaka laifi and i will accept any hukuncin dakamin"
gently vasauke kanshi kasa ahankali yace "nine Pablo Escobar dakake nema! Ni kadai nai plan dina nashigo har gidanka na auri Fateema!" Wannan statement din was wat Baba was looking for wato confession daga bakin
2 Pablo, cikin asalin tsantsan fushi da gushewan hankali Baba yadaga kafanshi yawani daki kirjin Maheer saida Maheer yakoma baya still kanshi akasa tsakar gidan yay tsit babu ko me tari
Hamad da Malah suka rufe ido ganin yanda Baba yadaki Maheer, cikin fushi Baba yasa hannunshi yakama wuyan rigan Maheer yay ihu yace "ka daukeni amatsavin wawa wanda baisan abinda yakeyi ba?
Kadaukeni mara hankali dakiki kazo ka auremin diva abasaja bayan kayi kidnapping duka yarana uku how dare you"? Ahankali Maheer vana kallon idanun
Baba daya shakeshi ta hanyar kama wuyan riganshi yace "inason Fateema ne Baba!"
wani kalan zuciya daya debi Baba baisan lokacin daya fizge bindigar dake hannun daya daga cikin polisawan dake wajen ba vadage yabugama Maheer bindigar akai
Saida keyan Maheer ya
tsage saiga jini, Baba yace "ka auremini yarinya! Ka zo har cikin gidana ka auri Yasmeen" sake dauramai bindigar yayi akai saida Maheer yay baya zai fadi Malah ya yunkuro shida Hamad police suka taresu,
wani kalan jefarda bindigar Baba yayi akasa ya tattare hannun riganshi yana nannadewa ran Baba yabaci ainun baimasan meyakeyi ba yakalli Maheer yace "fight me Pablo fight me like a man dan ka isa zaka iya" Baba yakaimai wani mugun punch a kumatu saida bakin Maheer yazubo da jini Baba yace
"au bazakai fada dani ba, I thought kagama rainani fada dani is not a big deal for you, how dare you Maheer ka auranmin yarinya"?
Yay maganan yana kwance belt din wandonshi idanunshi sunyi jajir yana kallon Maheer din da kanshi ke kasa bakinshi yashiga diddiga da jini Baba yawani finciko belt din duk inda vasamu ajikin Maheer duka yake
kaman zai kashe Maheer duk dauriyan
Hamad yakasa yafashe da kuka yace
"kana abusing human rights Baba"
Baba yace "akwai abuse dayakai kidnapping kananun yara mata guda uku daga baya kabiyo ta basaja ka auri daya"
yacigaba da dukan Maheer, Maheer ko gezau baiyiba dudda jikinshi na nuna shatin jini dan farin vadi ne ajikinshi amman ko gezau da duka karfinshi Baba ke sawa yana dukan Maheer da so much agony, hatred, sorrows, bitterness da anger, ya faffasama
Maheer jiki katsewa belt din yayi tsabagen yanda yake dukan Maheer dashi hakan yasa yasake fincikan wata bindiga ya sarashi akan Maheer kawai Maheer yahau tangadi yakai hannavenshi yarike kanshi vanaji kaman zai fadi akasa kadan kadan yake bude idanunshi yana layi sabida vanda
bindigar ta daki kanshi but he could see Yasmeen tafito daga dakin da gudu tana tahowa hakan yasa ahankali
Maheer vasaki soft smile in
pains yana kallonta da idanuwanshi dake juyawa, bindiga Baba yakara dagawa with so much anger zai bugama Maheer Yasmeen tai wani kalan ihuuu Babaaaaa.
Tawani kalan rungume Maheer daidai idanun Maheer sun juve yasume yafado jikin Yasmeen kanshi akan kafadanta ta kankameshi gamgam tana wani irin kuka Baba ya tsaya chak da bindigan a hannun yana kallon
Yasmeen da mugun mamaki.
Wani irin ihu Yasmeen tavi tace
"Maheer" jin yanda jikinshi yasaki aikinta bata taba sanin tanada karfiba sai ranan cikin bala'in jarumta ta ciroshi asume daga
jikinta tatsugunna da kyar dashi tadaura kanshi akan kafanta tana kallon fuskanshi tace
"kubani ruwaaa"
takai hijabi ta dasauri tana goge jinin dake agoshinshi da bakinshi tana wani bala'in kuka tana cupping face nashi with so much love and affection daidai okacin hawayenta
[8/11, 12:17 PM] SAFIYYA: Agaban wani babban super market
Baba ya tsaya tareda kashe motanshi yayi shiru yana zaune ya kifa kanshi,
kana ganin Baba kasan damuwa yamai yawa, yakasa yarda cewa wani dan iskan criminal yaro dabaisan wahalan dayasha yakillace yaranshi ba, yabasu tarbiya ba, ya tsaresu ba kawowa yanzu, yazo ya auremai yarinar har yanada liver yima diyarshi wani abu, Baba yakara runtse ido da karfi yana addu'a da varda Allah bazai taba hada jini da mutum irinshi ba,
in sha Allah Yasmeen bazata taba daukan cikinshi ba, cikin Pablo Escobar, bazai taba yin jika daga tsatson Pablo Escobar ba, kuma pride din Yasmeen yarshi daya karba saiyay makesure yakare duka rayuwanshi a prison da hard labour ta vanda
Yasmeen bazama ta taba tunawa da kamannin wanda yarabata da adon ta na diya mace ba.
Ijiyan zuciya Baba yasauke ahankali yasake sauke nabiyu sannan yasauke na uku respectively kafin yazare key yabude motan yafita yashiga ciki shi kanshi baisan mevake dauka ma kome yagani jefawa yake a basket for
Yasmeen he just wanna make her feel better yaranshi are his life barinma
Yasmeen da itane first born dinshi, saida yagaji da kwasan abubuwa sannan yawuce yaje yabiya yahade rai yana kallon yanda mutane ke kallonshi yafito da babban leda yazo ya zuba komi amota yataho tundaga bakin anguwansu polisawa ke saramai yashigo yan anguwan sai kallon motanshi ake yan sanda kusan 10 dake kofar gidanshi na saramai fitowa yayi yadauki kayayyakin yashiga cikin gida, babu kowa a compound dinsu hakan yasa direct yawuce dakinshi labule yabude yay sallama yashiga yana kallon Ammi datake zaune kan kuiera Yasmeen na zaune gefenta tadaura kanta kan cinyan Ammi har lokacin kuka take ga kayan hijabin jikinta har vanzu shine bata cireba idanunta sun jazur sun kumbura bama tasan Baba yashigo ba Ammi ma gatanan ne kana ganinta kasan daurewa kwai take ga Farida ga Nana karama itama duk suna zaune kaman gidan mutuwa ga Yaya itama zaune akasa da plate na rice da chicken Yasmeen dabata ci ba, ahankali Baba yakaraso cikin falon ya jive kayan vakalli Yaya yace "abincin tane"? Gyadamai kai Yaya tayi cikeda tausayi tace "babu juyin duniya dabamu vi ba kan