Showing 126001 words to 129000 words out of 190707 words
ne sabida gane take sabida shi takasa cigaba da rayuwanta, takasa komawa past life dinta, gashinan tazauna batada kudi kuma bata isa tabarshi ba kada asake maidata prison, sannan kullum mahaifin Maheer da ita bala'i suke, dambe, dambe, dambe kaman yan gidan dambe makota harsun gaji da shigowa ana rabasu, ke amsa sansu kina shigowa cikin layinmu kikace gidan dambe zaa kawoki gidan mu danmu makotansu ne duk haya muke agidan, Maheer na yaro but he is such a sad boy sabida vanda kullum mamanshi da babanshi dambe sukeci har kofar gida kuma basu rabu ba, wani zubin dambe babanshi har Riga yake cirewa a titi, Maheer tsoron iyayenshi ma yake kaman yaga doddanni, kaman baya cikinsu idan zaiyi kwana biyu basu ganshi ba bazasu taba nemanshi ba, kullum dare saidai varaba yashiga ya kwanta kusada kofa yay bacci akasa, sannan kusan kullum akan Maheer karami suke juve anger su bayan fada suma yaron nan shegen duka saisa yake mutuwan tsoronsu yaron yazo yanada bakin zuciya da taurin ral, Maheer has been a traumatized little boy kinsan mesa Maheer baida magana sannan baya dariya kullun zakiga fuskanshi ahade"? Dasauri Yasmeen ta girgiza kai Hamad yace "sabida iyayenshi, kinsan ya akayi muka zama friends"? Girgizama kai
Yasmeen takarayi shiru Hamad yayi hawaye suka kara fadomai daga idanu yashare dasauri yace "Mamanshi bata bari yay magana da kowa agidan mu da area mu, idan suka fara fada suna dambe toro saiyasa yafito vana kuka vana neman inda zai bove vadaura hannuwanshi biyu haka akunne" Hamad yadaga hannayenshi yana nunama Yasmeen vace "yahau kuka sosai yana juye juye da neme neme munada wani babban cage na kaji
Maman mu lokacin" Hamad yadanyi shiru kafin ahankali muryanshi narawa sosai dan he's damn emotional yace
"cage din kajin nan, nan Maheer kezuwa yashiga ya boye tareda kaji yataushe kunnenshi yana kuka sosai
• tun safe har dare ba ruwa ba abinci, duk idan naje kaima kajinmu abinci naganshi yana kuka yasa hannu akan lips dinshi vana kallona alamun nai shiru kada in nuna yana nan Maman shi tazo ta dakeshi, ragowan abincin mu dana kawoma kaji zai karba vahauci yana kuka ahaka daganan abincina sainaki ci nakawomai yaci Nima sainashigo cage din dagani sai shi sai muyita wasa yadaura kanshi kan kafadanta yay bacci kaman baya bacci agidansu yana munshari ya rikemin hannu gam irin kaman kada natafi na barshi" hannayenshi Hamad yadaga yadaura kan idanunshi yanadan huci mai zafi sabida kuka itama Yasmeen tasa bayan hijinta kan idanunta kawai sabida kuka labarin na wani kalan sosamata rai, kusan 3min Hamad yayi ahaka sannan yazare hannayenshi yasauke ijiyan zuciya ahankali ace "watarana fada yay fada agaban
Maheer suka kunna wuta adakinsu wai saidai sumutu dukansu dan Baban
Maheer yace mata zai kara aure, Maheer yagudu yafita daga dakin yana taushe kunnenshi yana kuka yashiga cage na kaji yalabe as usual, dakinsu yakama da wuta kafin kice me wuta yakama duka gidan ma yan gida aka fara fitowa waje kowa dagudu, nadawo daga makarantan allo kenan da allo a hannuna naga wuta yakama gidanmu gasu Baba duk awaje naji ana cewa ai mutanen prison dinnan ne suka sa wuta wato iyayen Maheer, dasauri najujjuya banga Maheer adandazon mutanen wajen ba, dudda ana ihu ana kirana saida nafada gidanmu da wuta keci dagudu naje wajen Maheer daketa tari cikin cage dan nasan nanne wajen buyanshi na goyashi muka fito cikin ikon Allah ko wuta daya baitabamu ba dagani har shi, Yasmeen" Hamad yakira sunan Yasmeen ahankali ace
"iyayen Maheer sun mutu kaf anguwan mu da masallatan mu ana tambayan wanda zai dauki Maheer dan ba'asan yan uwansu ba baasan usulin iyayenshi ba balle akai Maheer amman kowa yaki wai basason irin tsiya, yaron bai fito daga tsatso Mai kyau ba yaron criminal dasukai zaman gidan yari suka haifeshi, anguwanmu kakap babu wanda baisansu da dambe ba, Babana baida komi gashi lokacin mahaifiyata batada lafiya but yanda yaga inason Maheer har nashiga cikin wuta sabida shi vace shi zai dauki Maheer vadawo danshi dagayau baba yahadamu gashi gidan damuke haya yakone yashiga nema mana wani gida da yan kudaden davake dashi sabida yadauki Maheer akaki bashi haya hakan vasa muka koma kasan gada musami makwanci dan Mama batada lafiya sosai, Maheer dakika gani yau has always been like this dudda yanda Babana da Mamana ke sonshi shi bayason mutane, murdadden yaro ne tun yana yaro, baya zama inda suke bava zama inda mutane suke, ko akasan gadan haka zaie yanemi wani lungu ko sako shi kadai yaboye, ni kadaine komi na Maheer, idan kinaso kiga murmushin
£3
shi saiyana tareda ni, idan kinaso kiji muryan Maheer kimasan yanda yake magana kiji kalan maganan shi to salyana tareda ni, idan aka aikeni nadawo banga Maheer ba all I need to do is naie naduba maboya lunguna,
0
waje mai shitu shiru daba mutane to zanga Maheer, is as if nine Mamanshi, nine babanshi, nine abokinshi, nine kuma komi nashi aduniya, wlh koda za'a bashi naira biyar ko irin mutane sunga yaro da yagaggun kaya haka su bashi abu bazai tabaci ba saiya ganni zamuci, ahaka da karfi da yaji na jashi munakai Baba bara dan Mama nata ciwo sosai kudadenmu sun kare tass, koda munsami kudin kama gida asibitinta keciyewa dan cancer gareta na jini hakan yasa muka dage da bara dan babu mai taimakonmu,
[7/24, 4:46 PM] SAFIYYA: livan zuciya tasauke cikin kuka tanuna kanta tace "ban damu naji anything else ba dudda he wanted to explain things to me ban bashi listening ears ba, ban saurareshi ba, idanuna sun juya banji ban gani I said nasty things to him, I said terrible things to him, Ya Hamad am even worse than matan data cutar dashi dan nima na cutarda shi Yasmeen tafashe da kuka zuciyanta har nauyi yake mata sabida tausayin Maheer da bala'in damuwa dakuma that guilt feeling a abubuwan daya gayamai dakuma wayanda tamai harda marinshi, dan tsugunnawa
Hamad vavi agabanta vace "stop crying pls" cikin kuka tace "I can't, How do I make up for my mistakes Ya Hamad kifadamin pls, ban kyautama
Maheer ba at all please help me Ya Hamad" dan murmushi Hamad yayi ganin how much Yasmeen keson Maheer yace "goge idanunki to" da kyar ta tsayar da kukan datakeyi takai hannayenta ta goge idanunta tass takalli Hamad da shima idanunshi sunyi ja sabida kukan dayayi dan murmushi yayi yace "dukanku kannina ne dagake har Maheer, yanzu inaso yau ki koma gidanki flat dink kada kisaka kwanan anan, amman before that you are the lady kada ki koma just like that saiyazo yakara baki hakuri ya lallabaki which I know definitely zaizo, I know kin hakura har ranki but kidania aji but bada vawaba kuma kada ki wahalar mini da kani" Hamad vadan harareta yana murmushi vace "yanzu kidan ja aji dan ficici saiku shirva karki nunamai u know all this pls, kada ki nunamai u know anything bazaiji dadi yasan nagaya miki ba, saisa dagani har Baba babu wanda yataba fadamiki dan it's his story to tell not ours kinji"? Gyadamai kai Yasmeen tayi ahankali jikinta yayi sanyi kaman kankara murmushi Hamad yay yace
"tashi kije kiyi salla nima bari naje mosque, Thank u Fateema" gyadamai kai Yasmeen tayi tamike tsaye ahankali tawuce tafita tawuce dakinta maida kofan tayi tarufe tawuce bayi fashewa tasakeyi da kuka bata tabaiin tanason abu kaman yanda taji tanason Maheer , yauba, jitake kaman tafita da gudu taje side nasu and just hug him, she can't imagine tayi rayuwa irin wanda yayi ko wani nata yayi irin rayuwanshi Maheer, ahankali tace "nayafe maka Maheer nayafe maka, none of these is your fault, and ina sonka sosai I promise bazan taba kallonka da past naka ba, ba voice record ba ko video record naku Matar nan takawo bazan taba judging naka ba, u are the best person in this world Maheer, you are the most amazing person aduniyan nan, you are unique 've never seen anyone like you, komi naka daban ne, Yasmeen na sonka, Fateema na sonka, matarka na sonka sosai, I love you, I love you I love you Maheer dina." Da kyar ta lallashi kanta dan guilt din datakeji yay mata yawa azuciya and she promise to make it up for mistakes nata, and to support Maheer, kome yakeso saitamai, zata nunamai cewa in as much as life can be hard sometimes it can still be sweet, and zata nunamai banbancin matan sunna da yar iskan matan nan. Wanka tayi gabaki daya tafito daga bayin salla tafarayi tai karatun Al
Qur'ani tama Maheer addu'a sosai dakuma Allah yakara rabashi da Hajiya dakuma Allah yakara rabashi da Hajiya sannan ta tashi wajejen 7 ta gyara dakinta ta shirya yau cikin wani jean da wani crop top pink, ita sai yanzu data bude akwatin ma tagani dan ranan kawai kwaso kaya take tana zubawa a akwatin ita kanta saida tai mamakin yanda jean da rigan yamata kyau ajiki shape nata yafito sosai, kwalli ta zizara a idanunta tai lafiyayyen makeup tasaka wani pink lipstick ta gyara gashinta tai parking tasaka ribbon tadauko wani black jallabiya tasaka ta yafa gyalenahi akanta tana zuba wani kalan kanshi tasaka slippers tafito dan daura abinci, saukowa tashigayi daga stairs daidai ana bude kofan falo aka shigo takalli kofan Maheer ne yana sane da kayan exercise vana zufa dan daga jugging yake Hamad biyedashi hada idanu sukayi dawani kalan sauri tadauke kai gabanta nafaduwa ahankali tabude bakinta sunan Maheer zata kira ta gaidashi saita tuna maganan Hamad dayace taja aji kadan hakan yasa murya chan kasa tace "Ya Hamad ina kwana" murmushi Hamad yayi aranshi yace Yasmeen akwai gane karatu azahiri yace "sannu ina kwana sister Inlaw" karasa saukowa tavi tawuce kitchen Maheer yabita d kallo da gangan
Hamad yayi stairs yace "bari in watsa ruwa" saida Maheer yaga Hamad yawuce sama sannan yay hanyar kitchen din dasauri yabude kitchen din yashiga tareda maida koan yarufe vana kallon Yasmeen dahar tadaura abu awuta taki kallonshi dudda tasan shine yashigo kitchen din. Takowa yayi zuwa inda take tsaye yana
• binta da kallo yanda tai wani irin kyau har wani glowing take tana sheki na irin amare din nan, ahankali yace "baki iya gaisuwa ba"? Dan dago manyan idanunta dasuka sha kwalli tavi ta zubamai saida yasauke ijiyan zuciya vana kallonta wani kalan so Maheer yake mata da bayama iya boyewa is so obvious he's crazy about her, wani kalan juyamai idanu tayi cikeda tsiwa dakuma rangwada tace "ina kwana
Maheer happy?" Ta tambayeshi atsigale tajuya zata wuce fizgota yayi tafado jikinshi tabaya yakawo hannunshi tagaba saman kirjinta yakamata gam yana kallon fuskanta ta side, wani kalan juyo da ita yayi yasata akirjinshi yana kallon fuskanta, kasa kallonshi Yasmeen tayi sabida yanda gabanta ke faduwa tasake shigewa jikinshi tanajin lafiyayen kamshin dayake tashi ajkinshi dudda yay zufan gudu, hannunshi yasa yakama fuskanta yana kallon lips nata yace "kinsan bake kadaine agidan nan ba kikesa this on ur lips ko"? Turomai baki tavi tana kara manna kirinta akan nashi kaman batasan tanayi ba adan shagwabe tace
"me ruwanka dani zaman Baba nake yi ai banaka ba" takaici Maheer yaji yakamashi ya tsani vaji tai magana haka, daura goshinshi yayi akan nata
• yana kallon kwayan idanunta kaman yanda take kallon nashi kawai yahada bakinshi da nata, mutuwan tsaye kawai tayi tanaji tana gani tass ya shanye janbakin lips din sannan yasaketa batare dayace mata kala ba yajuya fuu yafita daga kitchen din wth he's loosing his mind he wants his wife, idan yakara any minute a kitchen din nan zai iya cire wando yadanneta awajen kuma he wouldn't want that sabida Baba but hakurinshi vazo wuya ga cikinshi harya Tara ciwo, kotan dakin Baba yakalla ganin baidawo ba yasa yawuce sama da gudu dakin Yasmeen yabude yashiga, akwatin ta ya dauko daga sip yabude, duka kayanta ya tattara har hijabi yashiga bayi pant dinta data wanke da soson wanka har brush yakwashe yahada a akwatin tass varufe yajawo yafito dashi luckily babu kowa afalo yawuce yafita vana murmushi idan komi bai kawota side nasu ba ai dole tazo dan daukan wani abu ko he's waiting for her he promise wh yau bazata kwana a side din nan ba.
Takai kusan 5min tsaye inda yabarta agaban gas din tadaura yatsunta saman kan lips nata tai shiru feeling his lips da bakinshi duka akan nata as if he's there a tsaye yana kissing nata still, wani kalan ijiyan zuciva tasauke tajuyo dasauri ta kalli gas ganin kuman ruwan girkin dake ruwa natasowa da kyar ta iya daga kafanta dan ji tayi bata da karfi takarasa gaban gas din tacigaba da girki.
Nan da nan tagama hada breakfast tafito dashi daidai Baba na shigowa daga masallaci yace "divata tasauko" murmushi Yasmeen tayi tace "ina kwana Baba na" murmushi Baba yayi yazo yazauna kan kujera vace "kin tashi lafiva" abincin shi Yasmeen tazubamai zata wuce sama yace
"zauna kema kici" batai musu ba zama tayi taci sukai nak Baba yace "je sama abinki kihuta kada ki karayin komi zandan fita nida Malam Sani zamuie ta'aziyan wani abokin mu daya rasu sai anjima zan dawo" ahankali tace "Allah
¡kanshi Baba saika dawo" murmushi
Baba yayi yace "Ameen Ameen, tom shikenan, kiyi zamanki adaki fa dan banson yaran chan ya takuraki nariga namai iyaka da sama bai isa yazo ba dan haka nada kidamu kinji" gyadamai kai Yasmeen tayi tana murmushi sosai ganin yanda Baba ke sonta, yawuce itakuma tawuce sama tana tafiya ahankali har zuwa dakinta.
Abayan tacire ta ijiye kan gado hannu tashiga cire kayan jikinta sotake takara watsa ruwa tai wani gayu dan Allah
Allah take Maheer yazo yakara lallabata sutafi side nasu tare, tass tacire kayan tai gaban bayi zata dauki towel taga wayam babu towel dasauri tabude
•kofan bayin tashiga hatta brush nata babu, sabulan ta babu har pant nata data wanke da safen nan bayan tai wanka babu zaro idanu tayi tadawo dakin tana bin ko'ina da kallo ganin bataga komi nataba har kayan shafan ta dake gaban mirror babu dasauri tai wajen sip tabude babu akwatinta da farko she was a bit confuse kafin azucivanta tace "Maheer" dan murmushi tayi tazo gaban gadon, kayan nata ta kwasa tasaka she's dying to see him dama, sosai dama takeso takoma side nasu yanzu daya bata dalilin dazai kaita bazatai wasting nashi ba dole taje yanzun nan, bude kofa tayi tafito tasauka kasa babu kowa da alamu Baba shima yawuce sauka tayi tabude kofan falo tafita compound tawuce side nasu, gaban kofan ta tsaya gabanta yadan fadi tana fargaban yakamata irin abinda zai mata, she want him har ranta abin ranan nan ne kawai bataso yamata bata tabajin abu mai zafin abinba bata manta wahalan datasha ba har vau, ahankali tadaura hannunta kan handle na kofan, abin namata kaman tai tafiya zuwa wani duniya daban yau zata dawo garinsu, murda handle din tayi koan yabude wani kalan kamshi ne yadaki hancinta tareda sanyin AC, is as if ya gyara mata gidan ne ya kunna turaren wuta dakanshi dan har yanzu da ragowan hayaki kadan, koina is shinning yana kamshi sosai, zaune Maheer yake Akan
kujera dagashi sai wani dan 3quater na
Versace black hannunshi rikeda karamin cup a coffee vana kurba ga remote a hannunshi yasa tashan ball yana kallo, jin anbude kofa yasa yajuyo da kanshi hada idanu vayi da Yasmeen dake tsaye bakin kofan itama tana kallonshi kaman yaune rana na farko daya fara ganinshi. Faduwa gaban Yasmeen sosai yayi dasauri tadauke kanta da irin kallon da
Maheer yake mata irin kallon nan na vau idan nakamaki babu mai kwatanki a hannuna.
Sosai Maheer yabita da kallo har wani sanyi yaji aranta ganinta vadaure da kyar yahadiye farin cikinshi, hakanan kuma Yasmeen ji tayi tana tsoron shiga dakin dan Allah kadai yasan mezai mata idan yau yakamata agidan nan daga ita sai shi, daurewa tayi tasa kafa ahankali tashigo tareda maida kofan tarufe ko kallon inda yake bataiba tawuce stairs tahau tawuce sama,
Maheer yabita da kallo barin ass dinta dayaga sun kara cikowa sun fito bakaman yanda aka kawota gidan nan dasu ba, dan harde kafafunshi yayi dasauri in harya soma motsi, saida yaji tabude kofan dakinta tashiga ciki tamaida kofan tarufe sannan yatashi dasauri yazo wajen kofan ya kulle key yazare yasa a aljihun gajeren wandonshi yakoma dogon kujeran vazauna comfortably yadauki coffee dinshi yashiga sha da kyau dan yakara samin energy ranshi fess ganin
Yasmeen targa tashiga tarkon daya dana mata.idan kin karanta mini littafi batare dakin biyaba ban yafe miki ba har lahiraYasmeen bata wani ima asaman ba tafito fuska adaure tasauko tashigo cikin falon ta tsaya agabanshi cikin wani kalan shagwaba tana wani diddire mishi agaba tana buga kata akasa jikinta ko'ina yana rawa yana jinjiga tace "ina akwatina"? Saura kadan
Maheer ya kware sabida yanda boobs dinta were bouncing kaman ma bata saka bra ba yadaure yana kallon chest din nata kaman tsohon waye yace
"w...a...ni akwati"? Cikeda tsiwa
Yasmeen tasakeyin yanda tayi tace
"wanda kazo dakina kadauka aika sani, meruwanka dani"? Sosai yake kallonta kafin cikeda iskanci yace "nazuba ruwana sau uku aikinki so akwai ruwana dake" dawani kalan sauri
Yasmeen tajuya jin maganan banzan daya mata, tadaga kafa zata wuce kawai taji yawani kalan finciko tafado jikinshi, dasauri ta yunkura zata tashi yariketa waist nata gam gam kan laps nashi takasa motsi yawani kwanto da kanta kan hannunshi kaman yadauki yarinyan dazai bama nono yana kallon fuskanta, da duka karfinta tai kokarin kwace kanta yadanyi murmushi yace
"bakida karfin naughty girl" turobaki tavi tace "kasakeni" turomata baki shima yayi kaman ita yace "anki din" sake kokarin kwace kanta tayi tana fizge fizge amman ko gezau baiyiba, chan kasa yace "stop trying zaki gaji" turobaki tayi cikeda kukkuni tace
"mutum sai karfi kaman doki" dan murmushi yayi dan sarai yajita yadauke idanunshi dagakan fuskanta yadaura kan kirjinta tasaman abayan dake girgixa sabida yanda taki staying still murya chan kasa yace "why are you not putting on bra Fateema"? Mugun kuna Yasmeen taji yakamata dasauri tadauke kanta still bakinta bai mutuba
•tace "ina ruwanka mutum sai sa ido" dan dariya kadan yayi da saida takureshi da idanu dan darian va mugun mai kyau hada ido sukayi dasauri ta dauke kanta cikeda kuna ganin yakamata tana kallonshi, cikeda
0
shagwaba kaman dan yaro yace "har yanzu bazaki yafema