Showing 18001 words to 21000 words out of 190707 words
rikeshi gamgam ba lokacin da zataga shi kadai gareta tashi yayi yajuya zaifita tabishi da idanu haryakai kofa saikuma kawai yadawo yahau kanta dan murmushi tayi tace “ci kabani waje nakira Maheer nidai, sakarai kawai” wani kulukun bakin ciki yaji yanzu shine haka Hajiya tamaida wani wawa wawa sauna sauna baho baho aiko zai nuna musu daga ita har Maheer dan hakin daka raina shiyafi tsolemaka idanu, afusace yake mata dudda tanaji amman waya take tabawa abinta, bawai batajin dadi bane amman koma dawa zatai tarayya ganinsu take they have nothing to offer Maheer kadai takeji idan yashiga wajen nan, da kyar yakai 20min yakawo wani uban tsaki tayi tace “kai yanzu ko kunya bakaji ba kakeson competing da Maheer azuciyana, da kyar fa kayi minti ashirin akaina, Maheer dazai iya kwana da wuni akaina kaga ko gezau duk takamata da jidakaina guduwa nake a hannunshi dan Allah jibeka fa, shashasha ni dagani je jaka kankwashi ko nawa kakeso katafi shopping duk abinda kakeso kayi dasu, nidai bari nai wanka ina jiran kiran El Champo” sauka daga jikinta yayi jiki a sanyaye itakuma tasauka daga gadon, Hajiya farace sol da ita kaman balarabiya ga kyau bana wasaba, tanada dan jiki amman ba chan chan ba irin kosasshiyar macen nan ne, inba kasanta ba bazaka taba yarda cewa takai 46yrs ba, she looks more like matan nan dake around 35, 36yrs dinnan kudi da jin dadin duniya yahanata tsufa, bayi tawuce shikuma azuciye ya maida wandonshi ya wuce wajen jakan kudin dake dakin, bandir biyar na kudin garin yadauka yawuce yafita abinshi kome Hajiya zatamai bazai taba iya rabuwa da ita ba dan baida sana’a baida wani aiki dake bashi kudi banda ita, baiyi wani nisa a school ba yay dropout, dama ta daukeshi ne amatsayin dan sako, messenger nata, saisa yakeso yazama shine dan gaban goshinta yazamto shine ragamar komi ke hannunshi ba Pablo ba.
****
Wuraren 7 yasauko kasa, yana sanye dawani 3quater da farin shirt duka na puma sai wani sneakers dayasaka shima na puma, kanshi sanye da p-cap black yana zuba wani kalan kamshi bana wasaba, lips dinshi na kyalli kadan dan yashafa wani original Vaseline na lips therapy dan yanada problem na dry lips, hakan yasa lips nashi sukai wani kalan pink suna shinning kadan kaman kaje ka lashe, yay kyau kaman kasace shi, Nas daya fito daga dakinshi ne yakalleshi jin kamshin turarenshi, yace “wow da kanada budurwa danace kodai tadi zaka wannan kyau haka I refuse to believe aiki kawai zakaje finest boy Pablo” wani shegen kallo yama Nas yace “my shipment” dasauri Nas yace “hala masu jiran kayan nata kiran Dan ko? Kaga yanzu haka border zan wuce inda zamu taresu, anything 1 ko 2 nadare suna border” jinjina kai Maheer yayi batare dayace komiba yawuce Nas yafice abinshi, Nas yabishi da kallo yana murmushi Maheer nada bala’in kyau kaga fuskanshi baraka taba dauka wani gigantic criminal kake gani ba sabida kalan kyau dayake dashi agogon shi yakarasa sawa yawuce yafita shima yakosa shipment din ya iso, nauyin dayakeji yafita daga kanshi customers nasu are on their neck.
✨ KYALKYALIN KAUNA✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 9️⃣
ZAKU IYA SAMIN EPISODE 10 only on my IG page;
8, 9 dakuma 10 under kowani post I will be picking 2 winners to join my paid group free💃 go and drop your comment, zanyi selecting comments dayay sweeting belly na, da wayanda sukai tagging mutane I don’t mind kukai taggin duka mutanen IG ma😂 dakuma wayanda naga sunada likes dayawa under comment nasu💃
https://www.instagram.com/p/CtENyNPIpNs/?igshid=MTc4MmM1YmI2Ng==
Baba da team nashi kowanne na road din da Baba yamusu assigning, Baba da su Aliyu sune suka tsaya kan daidai Dikko junction, sun rarraba kansu sunsa kayan gida normal kaya da bazaka taba dauka polisawa bane, wasu na wajen yan shayi wasu na wajen yan saida tsire, wasu kuma na wajen masu saida ayaba, Baba kuma dayasai ledan kankara da minerals keciki gabaki daya nawani yaro ya karba yadaura aka yana yawo akan titin yana saidawa masu motoci da passenger, dan junction din ba dare ba rana is always active saidai wani zubin da daddare babu motoci sosai kaman rana, Baba hakanan yaji zuciyanshi yafi bashi tanan zasu bullo sabida titin minna criminals nason titin, kaman daga sama Baba yahango wasu manyan trailer na container guda uku suna tahowa ruwan na kanshi yana tafiya akan titin yace “team stay alert, stay alert ga containers guda uku na tahowa let’s get them, I will give you the signal” daidai dayan team nachan hanyan gwagwalada na fadin suma ga wasu containers biyu na tahowa, hakan yasa Baba yace “get them is them, sune” baiji tsoroba ko shakka ba tundaga nesa ya tsaya akan titin ta yanda babban motan idan tazo dole saita tsaya ta rage gudu, aiko kaman yasan hakan zai faru daidai yazo dab da Baba babban motan dake gaba ya tsaya tareda jan glass kasa ya leko da kanshi yace “so kake yan uwanka suyi bidiri da kudin diyyan ka kome dan kaman ka kusan shekawa, dole ne sainasayi ruwan ka bakaga dare bane” kaman begger Baba yataho ta side na kofan direban yace “yallabai kataimakamini kasaya iyalaina zan bawa abinci da kudin” ko kaine kaga yanda Baba yayi saiya baka tausayi, komawa cikin motan direban yayi yace “hayo kabani lakasera da ruwan paro, dasauri Baba yasauke jakan ruwan akasa yaciro lakasera da paro ya dane sama yanama yaranshi signal da fingers daidai direban yadauko kudi yajuyo zaibama Baba da kanshi keta window kawai yaga Baba yanuna mishi bindiga anatse yace “ko motsi kayi balle kai kokarin jan motan nan zan bindigeka billahillazi” Daidai sauran yaranshi suma sunma motoci biyun na baya haka, hannu Baba yakai ciki still bindigar na kan direban yabude kofan sannan yawani kalan fizgo direban Ya sauko dashi kasa sauran ma haka, Aliyu yakawoma Baba handcuff dasauri ganin dai da gaske ne yasa direban yace “dama yan fashi na sama mutane ankwa to Kodai ku kidnappers ne dan Allah kuyakuri kada ku kamamu kome kukeso kubari nakira Ogan mu za’abiyaku wlh” wani kalan murmushi Baba yayi yace “kana magana da Commissioner na police Ibrahim Ibrahim” Baba yakalli Aliyu yamai alamu daya duba motocin, bude container sukayi dasauri suka fito suna maidawa suka rufe, Baba yace “zubasu a mota Aliyu, zanja mota daya kace Kamal da Balarabe sun iya babban mota ko”? Dasauri Aliyu yace “yes sir” Baba yace “tafi dasu muna biyedaku abaya” daidai sauran team din suna waya sukace sun kamashi sun kama package din, murmushi Baba yayi yashiga babban motan yaja motan zuwa police station, parking trailer uku akayi achan asalin garage da ake parking motoci da machines na mutane da aka kwace, Baba yace “awuce dasu interrogation room bari yafara magana da IG” dan yasan IG baitafi gida ba sauran suma sun kusan zuwa da sauran trailer biyun.
****
Agogon hannunshi yakalla this is 4:25AM amman har yanzu direbobin nan basu iso ba kuma hakan baitaba faruwa ba yawanci 1 ko 2 nadare highest sunkawo shipment din, ijiyan zuciya Nas yasauke feeling so uneasy, Wike dake gefenshi yana zukan wiwi yakalla yakai hannunshi ya fizge wiwin yace “I need this” dan dariya Wike yayi yace “kacika damuwa Oga Nas maybe dan delay aka samu sabida traffic but zaka gansu try calling them muji bari nashiga ciki naga sun gama gyara vans din dazai transporting kayan to basement” yay maganan yana wucewa yashiga cikin babban building na wajen na wani supermarket, waya Nas yaciro yana shan wiwi yay dialing number dayay saving da Head Driver amman akashe, tsaki yaja yace “why the fuck zai kashe wayanshi at this time of all times haaa” kirrrr sako yashigo wayanshi dasauri yakalli wayan, messege yagani daga head driver 2. “Oga wani dan sanda yakamamu muna headquarter yanzu haka, sun fita sun barmu ne karamin wayan nan na kafana shine namaka sakon nan, nai alkawari bazan taba fadin komi ba amman yarana basu saba da police station ba tsorona kada suyi magana ayi wani abu Oga da gaggawa…..” baya Nas yayi zai fadi dasauri Wike daya fito yatareshi yace “Oga Nas lafiya” wayanshi yamikamai dasauri Wike ya karba ya karanta sakon damuwa karara akan fuskanshi yace “tunda muka fara operation bamu taba samin matsala da yan sanda ba, wani zubin suke taimakon mu ma product dinmu ya iso, yanzu an kama all 5 containers namu da already masu abubuwa na jira yaya zamuyi, who is behind this? Waya isa yataba kayan Pablo Escobar”? Saida akama kira sunan Pablo hankalin Nas yadawo jikinshi dasauri yashiga daddana wayan number Maheer yayi dialing wayan na gab da katsewa aka dauka batare da anyi magana ba.
Cikeda shakka da fargaba akuma rude Nas yace “Pablo ansamu matsala fa” shiru still yaji baice komi ba kuma yasan yanajinshi sarai hakan yasa ahankali kaman Mai tsoron yafada yace “police sun kama kayanmu da direbobin mu duka yanzun nan head driver yamin sako asace daga karamin wayanshi dake kafanshi, Maheer wlh wlh kasanni tunda kai assigning this role to me bantaba mistake ba, tayaya police sukasan shipment namu zai iso yau dakuma time, wani snitch muka samu a empire nan, this has never happened before baitab………” “where are you now”? Maheer yay maganan a mugun natse da sauri kirjin Nas na bugawa sosai yace “muna border” dan shiru yayi nakusan 1min sannan yace “get everyone and everything out of there, wipe every trace na komi awajen makesure bakubar komi dazaisa yan sanda sukara gano wani abu namu from border ba and get back to house zan hadu daku awajen” dasauri Nas yace “t…..toom” juyawa yayi suka koma ciki suka sanar da sauran ma’aikatan ciki suka fara aiki suna kwashe komi da gyara komi ana lodawa a van, kafin 30min dayake hannu dayawa ne bazaka taba sanin wani yataba rayuwa awajen ba, sannan sukaja mota zuwa gida gaban Nas faduwa kawai yake kaman tsinken agogo.
Tun bayan wayan yana zaune akan kujeranshi a office Ya lumshe idanu wanda yasanshi ne kadai zai iya gane yanda ranshi ke mugun bace, yakai morethan 30mins ahaka sannan yadanna wani botur, Dan yashigo office din dasauri yace “car is ready Sir” ahankali yatashi tsaye yakalli Dan sannan yasauke idanunshi kan table yashiga kwashe kwashen wayanshi da yan kananun abubuwanshi ahankali yace “who do you think get the nerves to betray me in this empire Dan?” Dasauri Dan yadago kanshi yakalli Maheer daya dauki wayanshi looking confuse dan baigane kan tambayan ba, wani bakin glass yadauka yasaka dan yawanci idan ranshi abace bakin glass yake sawa sabida baimaso kaga idanunshi yace “wakake gani zai iya bama police tip akan kayana dazasu iso yau” adan tsorace Dan yasauke ijiyan zuciya yace “gaskiya banjinba duka mutanen empire nan are people damukai aiki dasu for years basu taba yin abu makamancin haka ba gaskiya brain dinga baiga wanda zai iya yaudara ka haka cikinmu ba” murya chan kasa Maheer yace “kake gani?” Kallon Maheer yayi wani abu yaji ya makalemai awuya sabida yanda yaga yana kallonshi ahankali yace “yes sir anddd…..” yadanyi shiru yana kallon Maheer still yace “maybe coincidence ne” for the first time wani kalan smirking Maheer yayi yace “I don’t believe in coincidence” tafiya yafara saida yazo daidai gab da Dan daya budemai kofa yace “da coincidence ne da CP bazai fita dakanshi ba yaje operation haka da daddaren nan ba” binshi abaya Dan yake harsuka fita daga club din, mota yashiga Dan yamaida kofar motan yarufe sanan suka wuce zuwa gida.
Bude musu gate sojan mai gadinsu yayi mazane kusan 200 a compound din anyi charko charko ana magana ganin motan Maheer yadanno kai cikin gidan kowa yayi tsit, karasawa wajen parking direba yayi yay parking sannan Dan ya sauko yabudemai kofa, kusan 2min yayi sannan yasauko cikin wani kalan izza da Kamala kaman sarki, binsu yayi da kallo one by one kafin anatse yace “what are you all doing here”? Tsit kowa yayi kaman ruwa yacisu, dan murmushi yayi yace “koma wanene yace zai yaudareni trust me his days are numbered not just him har grandkids nashi saina tabbatar na batar da zuri’anshi kakkab adoron kasan nan” idan kaji yanda yake magana kasan tabbas zai iya, shiru yayi yana kallon kowa yace “banbancina da mutane da yawa shine I don’t tell my enemies to stop rather i encourage them yacigaba!” Yasake shiru yace “I don’t hide and I fear no one!” Zokaji tapi pap pap pap ake, saida suka tsagaita yace “I will never shut down my operation and zan muku alkawari guda, nan da 24-48hrs shipments dina da Direbas dina are coming back to me!” Tafi da ihu kawai mutanen suke saida suka tsagaita yace “get back to work, Snitch har address na gidan nan kabayar you will rot!” “Allah yabar mana Pablo, Escobar! Escobar! Escobar!” Ihu kawai suke suna tafi suna shouting sunanshi yawuce ciki Dan yabishi abaya, haka Nas da Wike.
✨KYALKYALIN KAUNA✨
✍🏻 M SHAKUR
EPISODE 1️⃣0️⃣
*AKWAI GARIN SATA SATA SHAKAF WANNAN SHU'UMIN GARINE DUK INFECTION DIN DA KIKE DASHI DUK.RASHIN NI'IMA DA KIKE FAMA DASHI KINA SHAN SATA SHAKAF ZAKIJI YADDA KIKE SHAKAF SHAKAF KI GWADA WANNAN GARI KISHA.MAMAKI*
*INA DA TURAREN MAI SUNA _ANA WA HABIBY_ Ana wa habiby na matan aure ne kuma turaren magani ne mai jan hankali yanasa namiji jin feeling wa.me/+8132506044*
_HUMKAM INCENSE DUNIYAR K'AMSHI DA MAGANIN MATA INA GYARAN JIKI GA DUK WACCE TAKE GARIN KANO INA SAI DA TURARUKA IRIN SU OTHER ROOM, MATAR SO, BAINI WA BAINIK,JOY GIVER,NIGHT SECRET IDAN.MANYAN KAYAN HARKA HAJIYA KIMIN MAGANA DAN GANIN PHOTON SU DA PRICE_
*Akwai _SHU'UMAR HUMRA_ shi wannan wata fitinanniyar humra ce mai azabar kamshi na manya mata*. wa.me/+2348132506044
Wani babban daki dakenan falo idan anbi wani corridor yabude yashiga dakin study ne ga different shelves na littafai kaman library ga kujera ga table da desktop akai, zama yayi kan kujera tareda lumewa ciki ya lumshe idanu murya chan kasa yace “give me cigar Dan” ijiye ipad Dan yayi kan table yadauki kwalin tabanshi yadauko daya ya kunna mai tareda bashi karba yayi yakai bakinshi daidai lokacin Nas da Wike sun shigo dakin, bude idanu yayi yakalli Nas wani kalan kallo da Nas baisan lokacin dayace “dan Allah kayakuri Pablo” cikin wani kalan murya yace “you know very well I don’t forgive mistakes” dasauri Nas yace “nasani” gyadakai yayi yace “call our tech Guy Munir ayi wipping record na SIM card naka clean, then take the SIM card as far away as possible kaje kabama wani begger ko almajiri dan number ka shine abu na farko daza’a fara tracking once suka shiga wayan direban” dasauri Nas ya gyadama Pablo kai yawuce yafita, daura mayun idanunshi yayi akan Wike dake tsaye kikam kaman soja ahankali yace “how fast are you da samin information akan mutum”? Wani kalan murmushi Wike yayi yace “very fast Oga ai abinda yasa in the first place kuka daukeni aiki kenan a organization din nan, wani zubin amsan da Google bazai baka ba ni Wike zan baka” kusan 1min Maheer yadauka baice komiba sai chan yace “how fast zaka iya samomin key vital info akan this new CP?” Dasauri Wike yace “ai samin information kan public figures yafi komi sauki aduniya compare to na random man, Oga minti talatin yamini yawa zan kawo maka information mai quality da lasisi kan CP” murya chan kasa yace “good” ya mishi alamu dakai daya tafi, wucewa yayi yafita, yarage saura Dan kadai a office din anatse yace “ina bukatan office number CP and a black market phone dabazasu iya tracking ba” dasauri yace “yes sir” fita shima yayi yarage saura shi kadai a office taban yakesha yana fuzar da hayakin zuciyanshi na tafarfasa dan this alone is a stain to organization nashi, how dare this CP Man yataba abubuwan shi, bayan yasan cewa babu wani dan sanda daya isa yakama abun Pablo, ijiyan zuciya yasauke tareda bude idanuwanshi.
Kusan atare Wike dake rike da wata computer yadawo da Dan dayaje kawo waya, office din suka wuce Wike yazauna yana kunna laptop dinshi yace “Oga abinda bansamo maka game da CP ba shine abinda yafaru ranan da aka haifeshi but everything na samo” yay dan murmushi yana wani kalan alfahari da kanshi yace “Oga dan gidan talakawa ne CP sosai a Dutse aka haifeshi yanzu haka anan gidan da iyayensu suka mutu suka bari yake zama shida wanshi dan kasuwa da kaninshi suna awon abinci akasuwa, su uku iyayensu suka haifa maza, matanshi daya yaranshi uku, kaga bank statement dinshi da informant nawa na banki yaturomini yajuya laptop din yana nunama Maheer, kwata kwata babu wasu manyan makudan innanahan kudin dasuka taba shigo mishi balle muce zamuyi pinning nashi dawani act of corruption, Oga mutumin is as clean as pure water, ba’a taba kamashi da karban cin hanci ba kowani aikin banza, bayabin mata, baya shan giya baya shan taba duk wani abu dazamu dan iya amfani dashi muyi threatening nashi bayayi and mutumin is as stubborn as rock yaya zamuyi kenan”? Shiru Maheer yayi sai chan yace “kace baya karban bribe and he’s from a poor family?” Gyadamai kai Wike yayi, Maheer yakalli bank statement nashi yana yatsine fuska yace “banda this chicken change money salary nashi babu wani kudi dake shigowa account nashi”? Wike yace “kwarai kuwa” jinjina kai Maheer yayi kafin yakalli Dan yace “sa number shi kabani wayan”? Saka number Dan yayi yay dialing yamikamai karba Maheer yayi ahankali ya danna wayan yasaka a speaker ya ijiye kan table.
Wayan na gab da katsewa aka dauka cikeda kamala Baba yay sallama. “Assalamu Alaykum” shiru Maheer yayi bai amsaba, kafin cikin wannan shegen voice din nashi yace “Commissioner Ibrahim Ibrahim” shiru Baba yayi sai chan ya murmusa da kanajin sautin murmushin sa tacikin waya yace “the famous, the kingpin, almighty Pablo Escobar, to what do I owe the honor?” Hannu Maheer yamikama Dan alamun yabashi taba hakan yasa Dan ya kunna yabashi da sauri saida ya zuka ya fuzar sannan cikin isa da takama Maheer yace “Nigeria kap da kewaye babu wanda ya isa yataba kayana! Banyi fushi ba sabida nasankai yaron Oga ne kuma sako kake aikamini dan haka miliyan nawa, kokuma ince biliyan