Showing 147001 words to 150000 words out of 190707 words

Chapter 50 - KYALKYALIN KAUNA HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

11 Oct 2024

9361

abu dayagani was Maheer sanye dawani lafiyayyen suit ajikinshi da kudinshi kadai zai iyakai miliyan goma ga Rolex a hannunshi adaure yarike wani cigar abakinshi yanasha akasa an rubuta the face behind Pablo
Escobar!!!! Wani kalan mikewa tsaye
Baba yayi da sauri yashiga scrolling yana karanta asalin sakon dake kasa inda Hajya tabashi labarin yanda yazo ya auri yarshi dan kawai yanunamai he's a fool bai iya aikinshi, ya auri yarshi for revenge na kamamai kaya dan policy don Pablo shine baya yafiya kuma baya manta ranan sakamako ba bla bla bla Hajiya takara mai da magi da yaji mai kafizabo, sannan idan yanaso yay confirming maganan yaje Xperia club Yatambayi kowa yagani waye
Pablo zai iya nuna hotunan nan za'a gayamai ga hotunan Pablo akasa wanda babu na arziki vawancin wayanda yakeshan tabane da wayanda yadauki cocaine a hannu yana bama was wanda Hajiya nata nuna fuskansu ba da hotunan Maheer acikin expensive bullet proof latest cars wanda Baba baitaba sanin shi dasu ba, da hotuna shi a private jets da sauransu bava Baba yavi zai fadi dawani kalan sauri IG yatashi vatareshi yace "kai lafiya Ibrahim" ganin sosai Baba yatafi yasa IG vaduka ya zaunar da Baba ya jinginar dashi da bango ya karbe wayan dake hannun Baba yarike gamgam yakalli screen din yabi komi da aka turo da kallo kafin yakalli Baba dake kallonshi yace "wannan ba surukin ka bane daka kawoshi ranan daurin auren diyarka danazo yazo yagaidani koba shi bane"? Gyadamai kai Baba yay alamun shine, dasauri IG yace "wait wat? Wai shine Pablo Escobar kodai ana kokarin implicating
C
nashi ne"? Dan shiru Baba yayi ya runtse idanunshi gamgam yakai kusan 1min ahaka sannan yabudesu yakalli IG
• anatse vace "koba shi bane how did he get all this money??? A ina yasami duka kudaden nan kaga cars din dayake shiga? Kaga kayan jikinshi?
Kaga agogon hannunshi? Kaga private jet dayake ciki? Kaganshi rikeda cocaine? Something is fishy yallabai? Yaron dana bama diyata is someone dake manejin rayuwanshi surviving da kudin lecturing job yanajan wata yar
Toyota Corolla not all this latest bulletproof cars" sosai gaban IG ke bugawa dim dim dim ahankali yace
"Ibrahim could this be all true? Wave wannan number daya turamaka sakon nan? Ya akayi surukinka yasami access to all this wealth bayan yaron daka gayamin makaho ne mahaifinshi
£3
karatun ma scholarship suka samu, dagaske surukin kane Pablo Escobar Ibrahim"? Wani irin kallo Baba kema IG idanunshi sunyi jazur yama kasa magana kawai jikinshi yahau rawa, hakan vasa IG vace "calm down dan Allah this is a complex matter kabishi ahankali kanayin wani abu stupid yaron nan zai gudu bazaka kara ganinshi ba, tashi muje mu aika boys club din 2 amana investigation" girgizamai kai
Baba yayi yawani kalan fuzar da iska ahankali yace "vallabai this has to do with rayuwan y'ata, the life of my daughter, y'ata, my baby girl, my first child, Yasmeen yallabai, dakaina zanyi investigation dinan dan banason mistake ko daya! have to be very very careful" Baba vamike tsaye ahankali vace "bari naje" haryakai koa ya tsaya chak sannan yajuyo yakalli IG yace
"Yallabai I really want to believe cewa all this is just a set up, maybe wasu ke kokarin setting surukina up abatamai suna kokuma maybe aikin shi asalin
0
Pablo Escobar din ne trying to get back at me" Baba yadan lumshe ido jiniyoyin kanshi na ratsowa vabude idanu yanuna kanshi da yatsa yace "inhar da gaske surukina ne Pablo Escobar.....
Baba yadanyi shiru kawai yabude kofa yafice fuuuuu, office nashi yaje bindigogi kusan uku ya kwasa ya loadasu va sossoka aikin jeans dake jikinshi tadauki p cap yasaka yafito yasauka yatafi parking space yawuce yashiga motanshi yaja.Duk wacce takaranta mini littafi batare data biyaba ban yafeba, duk wacce keson karantawa should chat me up.
[8/8, 10:07 AM] Maman Aslam: Uban motoci ne a anguwan club din da kyar Baba yasami waje yay parking yana kallon cikin club din da security checkpoint din,
ganin ana searching yasa yaciro bindigogi ya ijiye a mota yazare p-cap na kanshi ya ijiye baiso agane shi police ne yaciro hoton Maheer daya awayanshi yana kallo, could all this be true? Yatuna wanna direban daya kamo daga baya yataba cemai Ogansu vace Pablo Escobar nada club yamataba zuwa club din amman shi baisan ina bane, baison komi ba shi yaron head driver ne saisa daga baya kawai Baba yasakeshi gain baisan komi ba dagaske could this be the club da yaron yafadi? Maida wayan yayi aljihun gaban riganshi yabude kofan motan yafito dudda kana ganinshi kasan he looks different da mutanen dake zuwa club din haka yashiga ciki was gardawan security suka tareshi sukace "ba Xperia kazo ba ko"? Dan murmushi yake Baba yayi yakalli jikinshi ganin kayanshi suke kallo nothing bad about kayanshi Riga da wando ne kawai dai is not swagalicious, ganin
yanda suke kallonshi yasa dasauri
yatura hannunshi cikin aljihu yaciro
wayanshi va kunna vanuna musu hiton
Maheer yace "shi nake nema" kallon junansu security sukavi hakan
yasa Baba yasha jinin jikinshi faduwa
gabanshi yafara, dasauri suka wani ja
Baba zuwa wani office anan waie Baba
yace "lapia "?Chajeshi suka shigayi tass ganin babu komi ajikinshi yasa suka juyo dashi daya vadauki bindiga yadaura kan Baba yace "mesa kake neman Boss"? Wani irin bugawa kirjin Baba yafara amman yadaure bai nuna musu ba
Adan rude kaman wanda baitaba gain
•bindiga ba Baba yace "Oga na ya aikoni na amshi supply wth, hoton nan kawai yabani yace nazo na nuna muku bai fadamin sunanshi ba" sake kallon juna sukayi security suka gamsu dan sunsan haka empire ke rolling coded deals sukeyi, dan murmushi sukayi suka maida bindigan suka ajiye daya daga Cikin security yace "Boss bay kasan yaje Iran amman kashiga ciki kasami manager zai Kaika wajen wanda zai baka supply din" gyadamusu kai Baba yayi yabisu abaya suka fita suka nunamai kofa Baba yawuce yashiga, saida kofan tai scanning nashi tace "Welcome to Xperia newbie" sannan kofan vabude Baba yashiga ciki vana tafiya mata da maza yagani da shigan banza ana shaye shaye daban daban ana rawa, hango mata tsirara dayayi strippers suna poll dancing maza na manna musu dollars a bombom da boobs yasa Baba yajuya dasauri yace "A'uzubillahi" jikinshi yadau rawa kanshi na juyawa kafin yahau tafiya baimasan inda yake zuwa ba da kyar yaga bayi awani lungu 83 na maza yana budewa direct yaga wani namill da mace na sex haukacewa
Baba yayi vajuyo dasauri yafito vana kalle kalle baison yakira su Aliyu ayi shutting down club dinnan yanayin haka yasan za'asanar da Pablo hakan
•yasa bazaiyi hakaba yashiga saukowa yatafi kofa yafice security yace "kaga manager" dasauri yace "eh manager yace nadauko wani takardan evidence na payment a mota basuga transaction dinba" gyadamai kai sukayi Baba yawuce yana tafiya da kafa yakarasa vashiga motanshi yashiga yaja motan yabar anguwan wlh baimasan tayaya yake ihu ba saida yay tafiya nakusan awa daya sannan yay parking a tsakiyan hanya baimasan wani hanya ba ya kurma wani kalan uban ihuuuu yana dukan sitarin mota sosai hawaye na fitowa daga idanunshi kaman zai mutu yakeci, cikin kuka vace "yayi kidnapping yarana, daga baya yazo yay basaja ya auri Yasmeen how did he pull that off?" Baba Yatambayi kanshi, hawayen kan idanunshi yashare dasauri yace "I know Nana da Farida basu ganeshi ba dan su kwana daya kawai sukayi awajen aka dawo dasu, but Yasmeen duk kwanakin datayi awajen bataga fuskanshi bane kaman yanda tagayamini koko threatening diyata yayi"? Wani irin ihu
Baba yayi yace "what am I missing wani missing puzzle nake nema? Did Yasmeen really marry Pablo batare datasan shibane koko yayi blackmailing dinta ne"? Yasake tambayan kanshi, wani kalan ihuuu Baba yay yana dukan sitarin motanshi yace "I am sooo stupid so foolish and dumb, how could karamin yaro criminal zaiyi wasa dani haka ya auremin yata how did he pulled this expensive tricks on me? Yaya yasamo mutanen dasukazo nemamai aure ya sukayi duk binciken da mukayi bamu sami wani kamshin gaskiya ba"?Baba yay ihuuu sosai tsakiyan daren nan atsakiyan titi yahau dukan motanshi yana kuka sosai ga kiran IG yana gani amman yakasa dauka ga kiran ammi yana gani yakasa dauka dan baice mata bazai kwana agidan kusan 1:30
nadare yanzu that means takasa bacci kuka Baba yayi bana wasaba sai wajajen 3 vasauke iiyan zuciva vadauki ruwan goran dake motan yabude motan yafito Ya wanke fuskanshi tass vadawo motan ya kunna vaja vafara tafiya yashigo cikin gari lokacin ana sallan asuba tsayawa yayi yay salla
Awani masallaci around 5:16 sannan yatito ya tsaya gaban masallacin yakira
IG ringing daya yadaga yace "Ibrahim I was so worried about you ya ake ciki"?
Anatse Baba yace "Yallabai inaso
* kamin mobilizing team da motoci am about to arrest the biggest crime lord, drug kingpin, notorious kidnapper in the whole Africa zan turamiki address na gidan yanzu" IG na salati Baba ya katse wayan vaturamai address sannan vaciro number Baffa yay dailing ringing biyu
Baffa yadaga kafinma yay magana
Baba yace "Baffa inaso kasani cewa idan kaji ance maka nayi kisan kai yau kanada babban kamsho aciki dan kaine in the first place kasa na aura da Fatima to that criminal" Baba yama
Baffa ihu awaya abinda baitaba viba dasauri Baffa yace "menene ke faruwa
Ibrahim what happen"? Cikin bakin fushi da zuciya Baba yace "kazo gidan daka aurar da ita kaga abinda ke faruwa" ya katse wayan tass yama kashe wayan gabaki daya yawuce yashiga mota yadauki hanyar gidansu Maheer daga inda vake zuwa waien da nisa sosai. Baffa shima shida Baba karami suka shiga mota daganan masallacin asuba basu koma gidaba dan yaji muryan Baba yasan ba lafiya Baba baitaba magana dashi haka ba,
Baba baitabamai rashin kunya ba. Kusan duka Baba, team a police da motocinsu daban daban kusan goma sha daya dasu Baffa duk sukakai gidan atare, basu kunna siren ba dan ba'aso Maheer yagudu, awaje duka akai parking yan anguwa ana kallon motocin polisawa Baba yafito van sanda suka fiffito suna saramai da gudu gudu sauri sauri Baffa daya fito yay wajen Baba dayaga idanunshi sunyi jazur kaman wuta zaima Baba magana azucie Baba yawani kalan dakan gate din gidansu Maheer saida gate din yabude kanshi yarabe biyu dan gateman ya manta bai maida kwado ba, Baba
yashiga ciki dan yau baya ganin kowa da gashi har Baffa. Yasmeen tana zaune akan dadduman daya barta da tea a hannunta tana kokarin kurba taji anma gate din gidansu wani kalan bugu kaman ya tarwatse da saida ta firgita har tea hannunta ya kufce yazuba akasa gabanta ya mugun fadi dasauri ta mike tsaye tana kakkabe hijabinta tai wajen window dakin dasauri tadage labulen dan ganin meyasami gate din hango
Baba datayi a tsakar gidansu ga polisawa da uniform da manya manyan bindigogi a hannunsu kusan su 25 kaman anzo yaki ga Baffa da Baba karami a gefe suma suna kallon Baba yasa gabanta yakara wani bugawa dum!! Daidai Baba yayi wani ihu
"Maheeeeeerrrrrrr! Pablo Escobar!" Yasmeen batasan sanda tai bava ba kaman zata fadi jin Baba yakira Maheer da Pablo Escobar saikuma ta juvo da bala'in sauri tai hanyar dakin da Maheer yake daidai shima vana fitowa daga closet din saura kadan tafadi sabida vanda taci karo dashi vatareta da sauri, wani kalan fashewa da kuka Yasmeen tai tana rirrike Maheer gam gam amugun rude tace "Ya Maheer mu....mu...muje naboyeka a sip dina ga
Baba yazo da yan sanda dayawa zai kamaka ya akayi vasan kaine Pablo?
Muje" tasakeshi taredajan hannunshi tajuva zata fita dashi daga dakin tagama rudewa ainun, jin ko gezau baiyiba yasa tajuyo dasauri takalleshi, murmushi mai bala'in taushi
Maheer yasakin mata yabude baki zaiyi magana Yasmeen tashiga girgixa mai kai cikin ihu na asalin tashin hankali tace "Maheer muje kaboye wIh Baba kamaka zaiyi kaji, dan Allah karufa mini asiri karya kamamin kai muje cikin sip dina zan boyeka akasan kayana barasu duba wajen kayanaba, Maheer dan
Allah kada kabari akamaka kaji, please muj....." daura bakinshi Maheer yayi kan nata yafara kissing nata passionately and softly gain yanda tarude almost
20secs yayi vana kissing nata saida yaga tadan natsu sannan gently vasaki bakinta batare daya daga kanshi dagakan fuskanta ba yakai hannayenshi ahankali yadaura kan fuskanta yashare hawayen dake zubowa yace "shhhhhhhhh"
tass yagoge hawayen dagakan tuskanta cikin murya mai bala'in taushi yace "enough Fateema!" Murya chan kasa yace "I don't wanna hide anymore"
girgizamai kai Yasmeen tashigayi tana kuka sosai mara kara kukan asalin fear na loosing Maheer, ahankali Maheer yace " want to face Baba once and for all lokaci yayi! Let him punish me daidai da laifina don ni mai laifi ne Fateema"
sake girgizamai kai Yasmeen tayi tana wani irin kuka mara sauti, murmushi sosai Maheer yamata trying to calm her down yakai hannunshi kan fuskanta yasake share hawayen dasuka kasa daina fitowa daga kwayan idonta vace
"why are you crying"? Wani kalan kara fashewa da mugun kuka Yasmeen tayi kaman yar yarinya irin kukan nan mai bala'in kara tana kallonshi tama kasa magana sai kukan kana gani kasan the cry is coming from her heart, har tsakiyan ranshi Maheer yakejin kukan hakan yasa kawai vasata akirjinshi ya rungumeta yana manna ma kanta kisses, kankameshi Yasmeen tayi gam gam tana wani kalan mahaukacin kuka mai tsuma zuciya kusan 1min suna ahaka sukaji ana buga kofan falonsu kaman za'a karya kofan dawani kalan sauri ahargitse Yasmeen tadago kanta daga jikin Maheer saikuma tasakeshi da gudu tawuce tasa key akofar dakin su ta danne kofan da bayanta jikinta everywhere shaking yake tace "babu wanda zai daukanmin miïina"
sosai Maheer ke kallon Yasmeen kawai saiyaji his heart is breaking sosai sabida ita bawai sabida Baba ba ko van sanda shi ba, yaga reaction din
Yasmeen yasa all she have for him is a 3 very very deep love, mai tsantsan karfi baijin misali ko ita zaa kama zataji irin wannan tsoron ba, baitaba sanin arayuwanshi zai sami wacce zata soshi this deep ba without wanting anything in return, Yasmeen nasonshi for who he is not for what he can offer ko is not for what he can offer ko possess.Duk wacce takaranta mini littafi batare data biyaba ban yateba, duk wacce keson karantawa should chat me up.
Jin yanda ake buga kofan falonsu kaman ma kokarin breaking akeyi yasa yajuya yawuce yashiga closet bai dade ba yafito yazo har gaban Yasmeen yakalleta yanda take manne da kofan tana kuka kaman idan anzo kofan tanada karfin dazai hanasu iya balla kofan ne, anatse Maheer yace
"Fateema it's time" Girgizamai kai tayi tana make kafada tace "su tafi dani instead of you bazasu tafi dakai ba ai kadaina harkan empire u are not a criminal anymore" Duk wacce takaranta mini littafi batare data biyaba ban yafeba, duk wacce keson karantawa should ahankaliyasa
hannunshi yakarbi hannunta daya yasamata wani karamin waya aciki ace
"duk runtsi karki rabu da wayan nan akwai number Hammad, da Malah su kadaine aciki bansan ina zani ba but I know duk inda aka kaini zan nemeki hide this phone kar Baba ko wani yagani kinji" hannayenta biyu Yasmeen tadaura kan baki tana wani kalan kuka tana girgizamai kai tama rasa mezatace hannuwanshi yabude mata alamun tazo, tadade tana kallonshi sannan tazo dagudu tashiga jikinshi takankameshi tana kuka tace "Maheer dan Allah karufamin asiri, kaji tausayina kada kabari akamaka, Duk wacce takaranta mini littafi batare data bivaba ban yafeba, duk wacce keson karantawa should chat me up.
Allah ka gudu" bakinshi ya manna kan kunne ta yamata kiss murya chan kasan makoshi yace "idan bazaki iva kallon my arrest ba stay here idan antafi dani saiki fito & kini" kuka Yasmeen take me tsumarai ajikinshi ahankali yace "I love you
Fateema" murya chan kasa yace "ki kulan mini da kanki, nabaki amanan kanki, ki tsare kanki kome kikeso call Hamad ko Malah, ki kulan mini da kanki
kinji and always pray for me kinji" cikin kuka sosai tace "Maheer Baba rabamu zaiyi" ahankali yace "I know" cikin wata kalan murya mai raunin gaske tace "to dan Allah ka gudu kokai tsalle ta bayan gida ka bullo a next layin nan yanda bazasu ganka ba please Maheer" murmushi yayi yace "police sun riga sun zagaye area nan tas, kuma bazan taba guduwa ba" Yasmeen kaman zata daidai lokacin sukaii an balla kofan falonsu ihuu sosai
Yasmeen tayi da kuka ta kankame
Maheer tace "dan Allah karkaie" runtse idanunshi yayi da karfi danji yayi kukan
Yasmeen nason yasashi kuka ahankali yafitar da ita daga jikinshi kafin tarikeshi yasa key yafice daga dakin dasaurinshi daidai lokacin wasu gardawan polisawa su kusan goma da bindigogi sunzo saman suna pointing
•Maheer da bindiga zasu harbeshi hakan yasa Maheer yadaga hannayenshi sama alamun yay surrender sukazo ahankali da dabara irin incase idan yay try to act smart awani wulakance suka iashi suna let's go let's go sukai kasa dashi, ahankali Maheer ya waigo yana kallon Yasmeen dayagani jikin kofan dakin nashi ta tattare hijabinta tasa kan bakinta ta taushe bakinta tana wani irin kuka kaman ranta zai fita tana kallonshi dasauri Maheer yadauke kai aka wuce falo dashi aka fice daga dakin.





Dasauri Yasmeen dake kuka sosai tayi cupping face nashi tace "Maheer!
Maheer!" Da kyar Maheer ke kallonta awani kalan hankali Maheer ace
"Fateema"
baki Yasmeen tabude zatai magana
Baba yasa hannu azuciye yawani finciko Yasmeen ya taso da ita ta tashi yajuyo da ita cikin ihu yace "kinsan waye wannan mutumin dakike tausayamawa"?
Yasmeen na kuka sosai tana kallon fuskan Baba tace "Baba nasan wayeshi
dan Allah karkai arresting nashi he's not a criminal, wh wh Baba yadaina koma ne kake tunani kuma ina sonsh.
bata karasa maganan ba Baba vadauketa dawani irin mari da kawai taga duhu yarufe mata idanu tai luuuu zata zube kasa asume Baba vatarota a hannunshi yariketa gam yajuyo da kanshi yana kallon Maheer dake kokarin tashi tsaye gain Yasmeen ta sume yakalli polisawan wajen yace
"take him away lock him up a one of the worst cell damuke dashi a headquater"polisawan suka kwashi Maheer sukai waje dashi Baba Makaho yabude baki zaiyi magana Baba yanunashi da vasa yace "karka kuskuraka bude baki kamin magana the only thing dayasa bazanyi arresting naku yanzu ba sabida vace shiyay forcing naku amman dudda haka kujra sammaci dan ko kuda ne aka hada baki dashi akazo aka aure
V'ata bazan barshi ba namaka alkawarin nan"
yadauki Yasmeen chak vafice da ita ko kallon su Baffa baiyiba yawuce vasa
* Yasmeen abayan motanshi yaja motan yatafi su Baffa ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login