Showing 171001 words to 174000 words out of 190707 words
kalan washe baki Baba yayi Yasmeen tagama biyanshi duniya da lahira yau, ahankall Maheer
16:38
yasauke kanshi kasa jikinshi yayi wani kalan mugun sanyi for the first time arayuwanshi gabaki daya yau saiyaji yabama kanshi tausayi sosai, Alkali yadade yana rubuce rubuce sannan yadago kanshi yakalli Yasmeen yace
"tafi kije ki zauna" yakalli Maheer alamun shima yazo hakan yasa Maheer yatashi ahankali jinshi yake kaman zai fadi jikinshi babu karfi ko kadan yawuce ya tsaya shima yayi rantsuwa sannan Alkali yace "maisa kabiyo ta basaja ka auri Fateema"?. Anatse Maheer yana kallon Alkali yace
"sabida ina sonta!" Alkali ya gyara zaman glass din idanun kan idanunshi yana kallon Maheer yace "sabida kana sonta saisa zakace mata saita aureka koka kashe iyayenta kayi threatening yarinyar ka tsorata ta ka aureta" dan ijiyan zuciya Maheer yasauke yace
"idan da naso alokacin Alkali zan iya kidnapping Fateema na dauketa babu wanda zai kara ganinta!" Yay maganan yana kallon Baba dake kallonshi Maheer yace "amman banyi hakaba, sabida soyayyan danake mata was true, ni karan kaina bantaba sanin zanso diyar wanda ya kwacemini kayana ba, diyar wanda ke nemana ya kulle ni ba, bantaba son wata aduniya Sai Fateema! Nasan waye mahaifinta inda ace nazo a criminal dina kozan mutu bazai taba bani aurenta ba kumani sonta nake da aure ba da fasikanci ba saisa nazo a basaja ya dauki auren diyarshi da kanshi yabani, inda nazo a criminal bazai taba bani aurenta ba!" Haba zokaci kananun magana kus kus kus a kotu yana kallo wasu na cewa hakane, wasu ma cewa soyayya batasan kowa ba kokai boka ne ta tashi kamaka kamaka zatayi, saida akai order sannna akai shiru, Alkali dake kallon Maheer yace "iyaye nada ikon zabama yaransu mazaje nagari, kowa yasan cewa kai kana harkan miyagun kwayoyi tabbas babu uba nagari dazaiso yahada aure dakai" Baba har wani gyara zama yayi yana murmushi Alkalin nan na faranta mai rai, juyowa Maheer yayi yakalli alkali in the eyes yace "sana'ar mutum, aikin da mutum keyi baya tantance kai nagari ne kokai ba nagari bane, zuciya itace
komi na mutum, zuciya is what defines humans, amatsayin mu na mutane bazamu taba iya cewa wannan mutumin arziki bane sabida yana aikin kwarai wannan shaidan ne sabida yana aiki marakyau agaban mu, Allah kadaine yasan komi, akwai wacce ta taba kallona dudda ina saida kayan shaye shaye da sauransu tacemin you are a good man Maheer!" Yadanyi shiru tareda yin murmushi Yasmeen taji jikinta yay sanyi dan tasan ita yake nufi, anatse Maheer yace "itace mutum na farko dana taba haduwa da ita arayuwana da bata kalleni amatsayin drug dealer ba she looked at me for me, ni, asalina, Maheer and that person is my wife! Fateema!" Gangarowa Hawaye sukayi daga idanun Yasmeen dasauri ta sharesu da bayan hannu, anatse Maheer ya sauke ijiyan zuciya ya kalli Alkali yace "yallabai I'm not trying to be rude, but akwai abinda ake cema kaddaran rayuwa" yasakeyin shiru tareda lumshe idanu yace
"bakowa aka haifa da silver spoon abaki ba, and bakowani yaro bane is as lucky as matata Fateema da Allah yabata iyaye that can go to any limit to protect and guide her sannan su zaba mata what's best for her!" Maheer yadan fuzar da iska yadan dakata da magana dan he's getting too emotional yau yana soso inda kemai ciwo wani bangare na rayuwanshi da bayaso yayi magana akai, ahankall Hamad ya share hawaye yana kallon Maheer kotun akai shiru ana kallonshi hatta shi Baba for the first time ever sai kawai yaji wani iri aranshi da maganan da Maheer yayi hakan yasa yakalli fuskan Ammi kaman yanda Ammi keta kallon Maheer itama batako kyaftawa. Maheer yakai kusan 2min ahaka sannan ya kakalo murmushi ahankali yace "
"Ba justifying laifi na nake ba, nariga nai accepting laifina, nabar mahaifina Baba ya hukunta ni daidai laifina, banyi gardama ba,
16:41
banyi musu ba dan ya isa dani kome yamini i deserves it, nimai laifi ne babba, abinda nake kokarin fadi anan shine mutun kan tsinci kanshi awani kalan rayuwa amman komenene abinda yakeyi baya nuna cewa bazai chanza ba,
16:41
sannan babu wanda yafi karfin so dan halitta ce, I accept all laifukana but one thing da bazan taba nadama akai ba shine aurena da Fateema! Daza'a tambayeni zan karabi ta hanyar
16:41
danabi na aureta zance eh! I will do that again and again and again cus inason Fateema, I love Fateema! She's light and blessing arayuwana, she's komi nawa and I am sorry but kome za'amin bazan taba rabuwa da itaba, idan bakina ake jira anan na furta kalaman saki gareta wallahi bazan tabayi ba!"
16:41
Kowa kallon Maheer yake a kotun har
shine mutun kan tsinci kanshi awani kalan rayuwa amman komenene abinda yakeyi baya nuna cewa bazai chanza ba,
16:41
sannan babu wanda yafi karfin so dan halitta ce, I accept all laifukana but one thing da bazan taba nadama akai ba shine aurena da Fateema! Daza'a tambayeni zan karabi ta hanyar
16:41
danabi na aureta zance eh! I will do that again and again and again cus inason Fateema, I love Fateema! She's light and blessing arayuwana, she's komi nawa and I am sorry but kome za'amin bazan taba rabuwa da itaba, idan bakina ake jira anan na furta kalaman saki gareta wallahi bazan tabayi ba!"
16:41
Kowa kallon Maheer yake a kotun har alkali hatta Baba kallonshi yake, Yasmeen takasa kallonshi, ilyan zuciya Alkali yasauke yace "inason ganin just Maheer da Fateema a office dina, kotu zataje break na minti sha biyar" Alkali yatashi yafita yan sanda suka dauki Maheer suka wuce dashi Baba yakama hannun Yasmeen yatafi da ita Ammi tabi Baba da kallo. Ahankali Baba yabude kofan office na
Alkali yashiga tareda Yasmeen Maheer na ciki yana zaune Akali yadago kanshi strictly yace "Fateema kadai nake bukatan gani anan" badan Baba yasoba yajuya yafita,
16:44
karasowa Yasmeen tayi batare data kalli Maheer dake kallonta ba, tazauna kan kujeran dake kusa dana Maheer da alkali yanuna mata, saida ta zauna alkali yakalli su biyun yace "Fateema mahaifinki yakawo karan nan, yanada enough hujja da dalili na son araba auren nan duba da kalan mijin dakika aura,
16:44
saidai kuma mijinki mutum ne daya amsa laifinshi yanzu haka yanakan karban hukuncin shi ne, sai kuma duba nabiyu danayi shine kin fadi cewa bai taba cutar dake ba in any way ko tursasaki kiyi wani abu hakan shine dalilina dazaisa kozan raba auren hujjojinki zan amsa bana mahaifinki ba,
16:44
zan baku 5min kushiga wanchan dakin" yamusu pointing wani daki dake corridor cikin office din yace "kuyi magana kufito ku sameni ina jiranku anan, magana vazama na fahimta baruwan iyayenku aciki kutashi kuje"
16:44
ahankali Maheer yatashi yawuce dakin alkali yakalli Yasmeen data kasa tashi yace "tashi kibishi" tashi Yasmeen tayi ahankali tabishi tana tafiya kaman batada jini ajiki tawuce kirjinta na bugawa maza biyun datafi so aduniya happens to be
16:45
mahaifinta da mijinta, itane abinda ke tsakanin mijinta da mahaifinta wazata zaba mahaifinta daya kawota duniya yamata komi koko mijinta da yabata so yamaidata mace tasan darajan kanta?
16:45
Ahankali ta tura kotan tashiga tareda maida kofan tarufe zata juyo taga
Maheer tsaye agabanta juyarda kanta tayi zata sauke dasauri Maheer yakai hannunshi yakama habanta murya chan kasa yace "Fateema!"
16:45
Lumshe idanunta Yasmeen tayi wasu hawaye masu bala'in zafi suka zubomata tausayin Maheer takeji kaman me batada karfi da courage na kallonshi,
16:45
awani kalan hankali tasa hannunta ta sauke hannunshi dake kan habarta tajuyamai baya dasauri tana wani kalan kuka sosai mara sauti she's just too heartbroken, dawani kalan sauri
Maheer ya rungumeta tabaya sosai yadaure hannunshi akan kirjinta tana iya jiyo yanda kirjinshi ke bugawa kaman zai fashe cikin wani kalan murya datai sanyi sosai Maheer yace
16:46
"fushi kike dani Fateema please kiyakuri stop saying arabamu bazan iya rayuwa baki ba, please baby kika gayama alkali bakison arabamu baza araba mu ba, bana gayamiki I have plans ba bazaa kasheni a prison ba zan fito zamu cigaba da rayuwan mu kinji, Fateema na" wani kalan kuka Yasmeen keyi tana tuna all kalaman Baba butulun yarinya, kin zabi wani sama da mahaifinki,
16:46
mai bama iyayenta kunya, wacce bazata iyama iyayenta sadaukarwa ba, ki manta dani amatsayin mahaifinki keba diyata bace, ki manta damu duka kije ki rungume mijinki na yafeki mun yafeki
16:46
wani kalan fuzar da iska Yasmeen tayi ta dunkule hannayenta ahankali tana tara duka karfin daya rage mata ajiki sannan tadaga hannun ahankali takai kan fuskanta ta share hawayenta tass kafin ahankali tasauke hannayenta kan hannunshi tasaukesu daga kan kirjinta gently Maheer shima yasaki hannun, yadago kanshi daga bayanta yana kallonta, ahankali Yasmeen tajuyo takalleshi ido cikin ido, supressing mugun sonshi da tausayinshi datakeji tayi aranta ahankali tace
16:47
"Maheer nasan namaka alkawari bazan taba rabuwa dakaiba but kayakuri na janye alkawarin nan yau!"
16:47
Dan ijiyan zuciya Yasmeen tasauke tace "nazauna nayi tunani mai zurfi
Maheer akanka tunda na sanka all you've ever bought to me and my family was pain and disgrace, ka wulakanta mahaifina! Ka kwashemai yara! Kamai rashin kunya! Kamaidashi kaman mara wayau, kayi playing da intelligence nashi ka maidashi
16:47
kaman wanda baisan meyakeyi ba baisan kan aikinshi ba duk wannan shine beginning na hatred din da Baba keji agareka yau!" Tadanyi shiru tana kallon kwayan idanun Maheer, ahankali tace "all my family sun wahala they suffer sabida kai and your actions, 16:47
Maheer gabaki dayan family na hates you sooo very much, bawai ma dan sabida u are a drug dealer ba but sabida abubuwan daka musu, my father faced a lot sabida kai, Maheer is only right for me nayi supporting Family nawa not you"
16:47
tadanyi murmushi kadan tace "idan Allah ya taimakeka kafito Wallahi I will be very happy sabida nasan baka chanchanci zaman gidan tarin nan ba matan nan ta chanchanta dan itace
Pablo Escobar not u and namaka alkawari I will always pray for you Allah ya saka maka ya fitar dakai Ipy, Allah kuma ya daukaka ka let the whole world knows you for u kaman yanda na sanka Maheer and you will always be in my heart and prayers"
16:48
Yasmeen tasake shiru tana fuzar da iska dan sosai kuka ke neman kufce mata, ahankali tace "Maheer nine yar fari awajen mahaifina, Babana zuri'a ta gabaki daya basa sonka, gidanmu babu zaman lafiya,
16:48
babu kwanciyan hankali duk sabida kai, babu kwanciyan hankali duk sabida kai, idanhar rabuwa dakai araba auren nan shine zai dawo da farin ciki da annashuwa da kwanciyan hankalin mahaifina da family na gabaki daya I am willing to do it, I am willing to sacrifice love dina for them, kayakuri Maheer but let's end this Marraige kowa yahuta. Nagaji!
16:48
Nagaji! Nagaji, I am tired of all this unending dramas, please kasakeni In sha Allah zaka sami wacce zakaso sama dani itama zata soka sama da yanda nakeson ka but as for me nahakura dakai nahakura da auren nan har abada, it's over Maheer!"
16:48
Duk wacce takaranta miniTana maganan Yasmeen tajuya da sauri zata bude kofa jin kuka yazo mata wani kalan rungumota Maheer yayi tabaya yadaura kanshi awuyanta duk dauriya da taurin rai da karfin hali irin na
Maheer yau yakasa wani kalan mugun kuka yasaki awuyan Yasmeen duka jikinshi nawani kalan rawa da kakkarwa yama kasa magana duk karfi da zuciya da dakewan Maheer, itama Yasmeen fashewa da kuka tayi tadaga duka hannayenta biyu tadaura kan bakinta takasa tureshi, takasa hanashi kukan, takasa cemai yayakuri, tanaji kaman tajuyo ta rungumeshi, Maheer baitaba sani akwai abinda zai sashi kuka hakaba sai yau saiyaji komi na childhood dinshi natasomai yau saiyaji that same exact kuncin nan dayakeji dayana yaro da lokacin da Hajiya ke kulle shi adaki forcing nashi yamata abubuwa na dawomai sabo fil, kuncin dayakeji yanzu yafi na kowani lokaci ma wh, cikin wani kalan dark sorrowful voice Maheer wanda daga ita saishi zasu iyaji yana kuka yace "Fateema dan Allah karki rabu dani, idan kin rabu dani rayuwana zai koma baki kaman da, dan kene hasken dake ciki, Fateema na yarda I will kneel and beg kowa na gidanku tundaga kan Baffa, Baba, har kan Nana harsai sun yafemin but no no bazan iya rabuwa dake ba, Fateema kene komi nawa, idan kinaso na rabu dake just kill me anan nasan namutu amman ina raye aduniyan nan naga narabu dake I will be shattered, I will be depressed, Fateema zan shiga kuncin daban taba shiga irinshi ba tunda nake, dan Allah kirufamin asiri Fateema kiji tausayina ki tuna rayuwan danayi, I am a child da iyayena basa so suka wulakanta ni, suka banzantar dani, matan nan ta daukeni itama ta wulakanta rayuwana, Fateema kema zaki wulakanta ni ne yanzu"!
[8/15, 8:01 PM] SAFIYYA: Yasmeen bata tabajin irin bakin cikin datakeji yanzu ba aduka rayuwanta,
yanda Maheer ke kuka sosai kaman dan yaro ajikinta dudda hijabi tasa but hawayenshi yajiku har zuwa fatan wuyanta yajikata tass da hawaye, tanajin yanda zuciyanshi ke bugawa fast fast kaman zai fashe, kasa daina kukan itama tayi cikin sheshekan kuka tace
17:24
"Maheer I never thought rana zatazo dazanyi hurting naka this much ba, please kayafemin kayakuri and be strong for yourself, abinnan dayasame mu yasa nagane aduniyan nan mutum shine gatan kanshi, kayakuri Maheer kayakuri, I am so so so sooo sorry Maheer, but nagama aurenka gwara mu rabu" tasa hannunta dasauri ta tureshi zata bude kofa riketa gam
Maheer yayi tareda juyoda ita tai facing nashi yana kallon fuskanta,
17:24
dauke kanta Yasmeen tayi zuwa gefe dasauri dan bazata iya kallonshi, she can't look into his eyes bayan tayi causing mishi this much pain, sake breaking zuciyan Maheer yayi ganin yanda Yasmeen taki yarda ta kalleshi, dukawa Maheer yayi dasauri yasa guiwowinshi akasa yayi kneeling agabanta yana rike da hannunta, he's crying profusely yarike hijabinta da kafanta gam yana girgiza mata kai the way yake kasan Maheer nason Yasmeen ne dakomi nashi, yace
"Fateema please karki bari
17:25
araba auren mu, I love you, I love you Yasmeen, bansan yaya zanyi da kaina ba idan narasaki and I know kema kina sona let's be team and fight everyone together zakigani I will win Baba's love,
17:25
duk wannan kiyayyan da Baba kemin zai koma so, please support me don't abandon me a irin wannan lokacin kinji Fateema, Yasmeeennnnnn" Maheer
yadaura kanshi saman cikinta hugging nata tight, baitabajin tsoron loosing abu kaman Yasmeen ba, he's just too hopeless,
17:25
baitaba imagining something like this zai faru ba balle yamasan how handle it, he's just so scared na losing love of his life, yanason Yasmeen sama da kanshi he's just confuse.
17:26
Yasmeen jitayi kafafunta were damn weak, yanda Maheer yayi kneeling yana begging nata kaman wanda baida gata ko daraja taji she can't stand it,
17:26
he's crying akan cikinta kaman irin marayun yaran nan, zuciyanta kaman zai tarwatse she hates kanta for causing this pain for him, da duka karfin daya rage mata ta tureshi daga cikinta tajuya aguje tabude kofan tafice
daga dakin hannunshi Maheer yadaura kan fuskanshi,
17:26
yakai kusan 3mins ahaka sannan ya fuzar da iska ahankali yajuyo da kanshi yakalli cikin dakin, ganin wani kofa adakin yasa yamike tsaye hoping is toilet yaje wajen yabude ganin bayine yasa yashiga ya wanke fuskanshi tass yasa riganshi ya goge fuskan idanunshi sunyi jazur babu yanda za ayi
17:26
kaganshi baka gane cewa yayi kuka ba gwanin ban tausayi, fitowa yayi yawuce zuwa wajen kofa yadan dade tsaye ahaka sannan yasa hannu yabude kofan ahankali da Alkali yahada ido dake zaune inda yabarshi ga Yasmeen dake zaune kan kujera kanta akasa,
17:26
ahankali Maheer yafito yajawo kofan yarufe yataho yazauna inda yake Alkali ma yakasa tantance idanun waye yafi ja cikinsu, anatse yace "to Alhamdulillah"
17:27
yadanyi gyaran murya yakalli Yasmeen yace "Fateema dago kanki ki kalleni" ahankali Yasmeen tadago rinannun idanunta takalli Alkali gabanta nabugawa dim din dim harbataso taji tambayan dayake shirin mata, with a serious tone Alkali yace "wani shawara kika yanke? Zaki cigaba da zama da mijin naki kona raba auren ku?
17:27
The decision is entirely yours, menene final decision naki?" Duk yanda Maheer yaso yadaure kasawa yayi yadago kanshi ahankali yazubama Yasmeen idanu wasu irin kwalla nataruwa akan idanunshi, sosai gaban Yasmeen ke racing tama kasa magana, agogon hannunshi Alkali yakalla yace "banda whole day 15minutes namu is almost over dan kun cinyeshi adakin chan menene shawaran dakika yanke answer me"? Baki Yasmeen tabude gabanta na bugawa maganan namata nauyi da kyar tana feeling wani kalan ache zuciyanta namata bala'in daci cikin wata yar kankanuwan raunanniyan murya tace
"a.......ara....." tayi shiru
tasauke ijiyan zuciya wani tukukin kunci da bakin ciki yamata kullutu ya tsaya mata awuya, cikin kakkausan murya Alkali yace "talk! Kina batamin lokaci" wasu hawaye masu mugun zafi Yasmeen taji sun zubomata daga kan idanu, muryanta nawani kalan rawa ya mugun kankance tace "araba auren!!!"
•
17:27
EPISODE
17:28
sosai Alkali ke kallon dukansu biyun dan itama Yasmeen tana gama maganan sauke kanta tayi kasa tana goge kwalla yadade baiga complicated love story irin nasu ba, he see the love da dukansu sukema junansu genuinely kuma mai karfin gaske,yakai kusan 2min observing nasu yake yana nazari akansu sannan yace
"kutashi mukoma kotu"
17:29
Yasmeen tafara tashi dagudu tafice daga office din Maheer yakasa motsi kaman gabobin jikinshi sun daina aiki, tashi Alkali yayi yadauki file nasu yakalli Maheer da kanshi ke gefe guda ko motsi baiyiba yace "tashi muje Maheer"
17:29
ahankali Maheer yasa hannunshi yadafa bango yamike tsaye ahankali yajuya yafara tafiya kaman baida jini ajiki saikuma chan yayi luuuuu zai zube kafafunshi sun kalmashe kaman mai shan inna dasauri Alkali yatareshi yace
"Subhanallahi Maheer!" Yanda yaji jikin
Maheer yayi zafi saida ya mugun tsorata yace "subhanallahi zauna
zauna" zaunar dashi Alkali yayi da kyar akasa dan komi na jikinshi kaman baya aiki,
17:29
ya jinginashi da bango yawuce fridge dinshi na office din dasauri yadauko goran ruwa mai sanyi yadawo yabude yakai bakin Maheer dake kallonshi da jajayen idanunshi yace "daure kasha" kasa bude bakima Maheer yayi at a yakai kusan 2min observing nasu yake yana nazari akansu sannan yace
"kutashi mukoma kotu"
17:29
Yasmeen tafara tashi dagudu tafice daga office din Maheer yakasa motsi kaman gabobin jikinshi sun daina aiki, tashi Alkali yayi yadauki file nasu yakalli Maheer da kanshi ke gefe guda ko motsi baiyiba yace "tashi muje Maheer"
17:29
ahankali Maheer yasa hannunshi yadafa bango yamike tsaye ahankali yajuya yafara tafiya kaman baida jini ajiki saikuma chan yayi luuuuu zai zube kafafunshi sun kalmashe kaman mai shan