Showing 117001 words to 120000 words out of 190707 words

Chapter 40 - KYALKYALIN KAUNA HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

11 Oct 2024

9350

kullum wuraren 1 nadare, yakalli Dan dake taredashi ga tea a hannunshi yace "baisha bako*? Gyadamai kai Dan yayi hakan yasa Hamad ya karbi tea yace
"kaje ka kwanta get some sleep Dan* tashi yayi yawuce yafita, Hamad yakalli Maheer da harya fada vana zaune vana kallon waje daya, he's angry with Maheer amman yanzu tausayinshi dayakeji exceed the anger, to Yasmeen fushi take dashi Baba ma haka shi da Dan ne kawai ke kula dashi, ahankali Hamad vakama hannunshi yarike gam hakan yasa Maheer yadago kanshi yakalleshi baice komiba, cikin soft tone Hamad yace "Maheer it's okay to cry! Let it all out Maheer* Hamad yay maganan ataushashe dan Maheer is depress, asalin depression ne yakamashi, he's resenting kanshi, he hates kanshi especially for hurting Yasmeen, for all his mistakes, ahankali Hamad yakai hannunshi daya yadaura kan fuskan Maheer dake kallonshi cikeda asalin so yace "Maheer I am your brother, dudda ba blood daya yay binding namu ba but abinda yay binding namu is even stronger than blood cus it's Allah" yadanyi shiru kafin ahankali yace "Allah yahadamu, yamaida mu. brothers, yamaidamu family, it's okay to cry Maheer, Kuka doesn't mean or show cewa u are weak kokai ba namiji bane, kuka shows cewa you are a human, and all humans are bound to cry, it's just me and you anan come, cry on my shoulders cry ajikina cry a ko'ina ma Maheer t am your brother ni yayanka ne and you are not alone we are in this together I love you very very much Maheer" wani kalan tahowa Maheer yayi dasauri yadaura kanshi akafadan Hamad yana busar dawani kalan iska mai zafi yana huci kafin Hamad yaji saukan drop na hot tears akafadanshi dudda Maheer was not making any sound na kuka but yaji hucin zafi da drop na tears dake sauka, irin kukan nan ne da maza keyi
idan
abun
yamusu
Ahankali Hamad batare daya dagoshi ba yace
*none of this thing is your fault, Maheer matarchan ta cutar dakai, she took u in at age dabakasan me kakeyi ba, she raped you, tasaka a drugs, tabataka, ta kanainayeka bata bari naganka ko Baba yaganka idan munzo, no one was there for you dazai fada maka abubuwan datake maka is wrong, batasaka a islamiyya ba cus batason kasan zina kake da ita and its haram! Koda kaje kasan waje karatu tana taredakai ta jiye ka a school dakanta tadavo tadaukeka u had no room ko space to mingle with mata ko wasu, she made mutane dakake tareda think she's like a mother to you banda Kwanan nan data fara nuna soyayya kuke ai da bata nunaba dan she's way smarter and wiser than you are tasan idan tanuna wani can call you to order, u grew up kasan ciwon kanka but ka kasa rabuwa da ita dudda most times looked at your eyes idan naganka ings despiration da son kabini mutafi but ka Kasa why because Allah kadai tasan metamaka, but Alhamdulillah koma meta maka has come to an end yanzu, Allah yaji addu'an mu, hikiman ubangiji yasa Yasmeen tazo rayuwanka, yakuma sa kasota ya Jarabeka da mugun sonta dudda baka taba son wata arayuwanka ba bama kataba
Rebewa da wata arayuwanka ba, yanzu abinda nakeson kasani shine what happened was bound to happen komujima komu dade bazaka taba tashi rana daya kacema matarnan u are out and abin yazo dasauki ba daman, but the beauty of it shine u are out din, and she will do duk yanda zatayi to own you back, ko tsafi, ko hikima ko anything dai ita tasani dan haka inaso kadage da salla da addua, komi akan lokaci sannan zamuje tare kaima kashiga islamivvan danake zuwa duk thursdays da fridays, Maheer at this point dole karike Allah riko mai kyau don shine kadal gatanka and you have to be strong. be strong for yourself for us your family and for your wife cus your battle is just getting started
avanda naca matarnan idan tapa tavi komi zatayi bata sameka ba zata iya tonamaka asiri duniya tasan kaine the famous Pablo Escobar, so buckle up Maheer kafini iya all this mind game and criminal game dinnan before anything happens wanda kai dakanka kasan dama will happen kasan dole akwai rana da zatazo dazakayi fito na fito da mahaifin matanka CP Ibrahim Ibrahim, dole zaisan waye kai but before that happens Maheer go and win his daughter back love of your life, win matarka back!" Ahankali Maheer yadago kanshi vakalli Hamad idanunshi sunyi jajir, dan lumshe idanu
Hamad yayi murya chan kasa tace *Yasmeen bataje ko'ina bal* Dawani kalan sauri Maheer yakalleshi ahankali Hamad yace "Baba vahanato tafiya tana side dinmu but she needs space and time let her heal Maheer karka dameto dan it will only worsen the situation" ijiyan zuciya Maheer yasauke, ahankali Hamad yace "is not my place ko Baba place to tell Yasmeen anything about your life kaine yakamata, dan haka learn how to open up to your partner, explain komito her and apologize she will forgive you Maheer" Byadamai kai Maheer yayi, dafashi Hamad vavi yadanyi murmushi kafin yace *I hate to admit this but yazanyi I must yanzu dan so nake na taimakeka kafita daga this mess" Hamad yadanyi shiru kafin ahankali yace "Maheer babu any girl, mace dai aduniyan nan that can say no to you or resist you jibidai mahaukaciyan matan chan da bama sonta kake ba jibi yanda to haukace because of you, tayi loosing mind nata
nO naukace cabidarabsin
Hamad yadanyi
murmushi kadan cikeda iskanci irin na mazo vace "use those charms naka on Yasmeen the poor girl will be running back to your arms in no time, ita ta isa tace batason kanina, namiji har namiji, kyakkyawa, ga gashi, ga ido, ga pink lips, ga tsayi, ga abs, ga muscles you are every woman's dream!" Hamad yadan sake shiru vana murmushi yace "ga sexy eyes, gaka MM munafikin miskili, my smart ass naughty makirin miskilin brother" for the first time Maheer yayi murmushi. kadan, Hamad yace "Baba handling nashi is the easiest thing, kasan he can never get angry damu besides ma he wants u da Yasmeen abinda yasa yaki barinta ta tafi kenan all that.
liveta in our side irin wavon manva dinnan ne but as of gobe though dai take it slow but kill that girl with love, Maheer make her yearn for you, kayi kwashakwasha da small heart dinta da soyayyan ka, trust me she will forget Koma mene taji da Hajiya tasa mata and run back to you okay"? Gyadamal kai Maheer yayl kafin yamaida kanshi ahankali yadaura kan kafadan.
Hamad ahankali for the first time in like forever yakankame Hamad sosal just like yanda yakemai dasuna yara whenever he's scared, murya chan kasa tace "I love your Yaya Hamad" murmushi Hamad yayi yama kasa magana kawai ya bubbuga bayanshi suka kwanta ahaka bacci vav gaba dasu.
[7/22, 11:03 PM] SAFIYYA: Sai yanzu taji kamshin turarenshi daya daki hancinta, dawani kalan sauri tashiga kokarin tureshi amman takasa ahankali Maheer yace "you don't have that power" with so much rage Yasmeen tace "me haka? Lafiya Malam"? Dan shiru yayi kafin ya manna side na face mashi da side na face nata bakinshi na saitin kunnenta cikin wata irin muryan lallashi yace "namiki laifi dayawa pls kiyakuri and give me a chance to explain myself" dazaka zo kitchen din bazama kadauka akwai mutane ba dan bazaka taba jn maganan dasuke ba, wani abu
Yasmeen taji vazo mata wuva baki tabude zatai magana taji kuka yazo mata hakan yasa tai shiru takasa magana, awani irin hankali Maheer yace "wallahi I love you Fateema" yay maganan yana kama hannunta ahankali yadaura kan kirjinshi dake beating kadan kadan, awani kalan hankali yace "my heart is slowing down sabida kina fushi dani! I love you believe me" har lokacin
Yasmeen kasa magana tayi bawai dan bataso tabashi befitting reply ba kawai dan sabida avanda takeji tana bude baki kuka zata saki kuma bataso takaramai kuka dudda komi nadawo mata fresh arai, dan goga sajenshi yayi jikin kumatunta yace "everything is not like yanda kike gani give me a chance to explain" "explain wat!"?
Yasmeen tafadi dazafi kanain muryanta kasan she's still bittered, tace "angaya maka ina bukatan any explanation from you ne bayan wanda voice naka a record din nan yam...
Takasa karasa magana sabida kuka dayazo mata tadaure tahana kanta, awani irin hankali muryanta nadan rawa tace "ina gidan nan ne kawai sabida Baba inaso na nunamai cewa ya isa dani, but aure tsakanina dakai yakare Maheer, I don't want you, not now, not gobe, not har abada, I don't want you"
wani kalan fizgota zuwa kirjinshi
Maheer yayi yamatse taredasa hannunshi yadago fuskanta yazo dab da nashi dudda batason tadago amman ina yafi karfinta dole kan nata yadago, cikin husky yet very sexy voice Maheer vace "are you sure vou don't want me"?
Yay maganan yana wani kalan lashe soft lips nata da tongue nashi hannunshi daya yakai bayan ass nata yay squeezing da kyau yatsunshi na lumewa a soft bombom din, runtse idanunta Yasmeeen tayi tanajin abinda bata tabaji ba ko numfashi mai kyau
kasa saki tayi tanaji kaman he should kiss her already at the same time tanajin mugun haushinshi,
jin yanda jkinta yayi da vanda take numfashi vasa yaja bottom lips nata to his mouth yadanyi sucking kadan murya chan cikin ciki vace "you're not
a good liar Fateema" yay maganan yana wani kalan grabbing lips nata yashiga kissing nata da kyau takasa komi, irin kiss din nan nagayama mace you missed her, and u love her, kusan 2min yayi yana kissing nata kafin ahankali yasaki bakinta batare daya cire lips nashi dagakan mata ba cikin taushin murya yace "don't let my past, my mistake ruin our marriage Fateema, it doesn't change the fact cewa you are my first love,
kene mace tafarko da Maheer yataba so, you are my soul! You are the whole entire me Baby, I love you so so soo much, dan Allah ki yakuri" yay maganan yana zare hannunshi dagakan ass dinta vakai kan kunnuwanshi varike duka biyun daidainan aka kawo wuta hada idanu sukayi,
yawani kalan kwabe mata fuska ashagwabe kaman zaiyi kuka yarike kunnenshi ya lumshe mata idanu yabudesu ya lankwashe kai yace
"sorrrrryyyyyyyyy" vanda yaja sorry saida yawani chaki zuciyanta batasan sanda tadauke kanta ba jikinta yasoma rawa jin kaman tai hugging nashi he looks sooo super cute yanda yake bata hakuri yana lallabata kaman ba Pablo,
ganin zuciyanta na skipping yasa dasauri tajuya zata fita dawani kalan sauri ya rungumeta abaya batare dayay magana ba chak Yasmeen ta tsaya tana in vanda zucianshi ke bugawa bamatasan yazatayi ba Baba yamata wa'azi kan yafiya,
takalli kwayan idanun Maheer taga he really meant d apology har ramewa yayi dan fadan kwana ukun nan zuwa hudu, ko biyar ne ma, infact a week fight, he's really sorry, and her heart wants him and that same hearts that wants him is f*king jealous again about everything, daidainan sukaji muryan Baba na kwalamata kira zai shigo kitchen din. "Fateema" da gangan Maheer yadaga dogon 23 hijabinta tabaya yashige jin muryan
Baba daidai Baba nabude kofan yana shigowa kitchen din hakan yasa dasauri Yasmeen tace "Na'am Baba"
Baba dake tsaye daga ta kota yace
"banace kada ki kara komiba"? Baki tabude zatai magana takasa sabida
•hannun Maheer dataji vana sawa cikin riganta takasa wajen ciki yana tafiya sama dashi yana kissing bayanta da bayan wuyanta kaman wani tsohon maye daya dade bai sami nama ba,
jin takasa magana vasa dasauri Baba yace "lafiya kika kasa magana ince badai kuka kike ba" Baba yay maganan cikeda damuwa dan yadauka rashin ganinshi yasa tazo nan take kuka ya yunkuro zaizo inda take daidai lokacin
Maheer najan bra dinta kasa yawani dage riganta sama ya mannata abango tana tureshi kusan damben kokawa suke mara kara gudun kada Baba yaji tai wani ihu tace "Baba tsaya kada kazo…....nan"
takarasa maganan bakinta narawa sosai jin Maheer yakafa bakinshi kan nononta harya farasha yana wani sauke ~ jiyan zuciya kaman wanda yay shekara uku baisha nono ba, hannunta datake kokawa dashi yahada yarike gam yamaidasu baya hakan yakara bankaromai da kirjin nata, Baba daya tsaya yaji tayi shiru kuma vace "lafiya Fateema"? Amugun rude Yasmeen nafama da Maheer cikin hijabinta tace
"Baba ka….....kooo......
da kyar tace "Baba ka koma falo kwalba yafashe ne kada ka taka, bari na kwashe inzo" dasauri Baba vace
"ayyooo to kiyi ahankali dan Allah"
yaja kofan yajuva yafita dawani kalan sauri Yasmeen ta fizge hannunta da karfi ta ture kanshi tana matsawa baya hakan yasa Maheer yafito daga hijabin saman bakinshi duk danshin yawu kaman wanda yay satan abinci amman kana gain shaidan vaci asaman bakinshi dinnan, kallo daya Yasmeen tamai tadauke kanta dasauri tazo zata wuce cikeda iskanci Maheer yace "har booby rowanshi zakimin nida abuna sadaki nabiya fa" wani kalan fizge hannunta tayi da mugun gudu tawuce tafita daga kitchen din jin maganan banzan daya mata dayasa tsigan jikinta ketashi, wl Maheer baida kunya ko kadan.
[7/22, 11:03 PM] SAFIYYA: Yau kwana biyar kenan da faruwan fadan, tunda Yasmeen tasa kafa tashigo dakin nan bata kara fitaba daidai da bakin kofan dakin, dudda Baba na makaho shiyake shigowa dakin yakawo mata abinci snacks wace tsiyane dawani siren tsofaffi dayake sawa asivomusu Malam Sani yakawomai, tadaina tunani dan vazaman mata kaman wani kakanta, abokinta, Baban ta she cannot even explain relationship dinta da Baba but she like Baba har ranta wlh yabata labarai duniya da zamaninsu abubuwan dasuka faru da hikima na rayuwa yahada damata wa'azi yana nunamata fa'idojin yafiya dasauransu, just 5days but takoyi so many things awajen Baba Wallahi dangane da zaman duniya, iya zama da mutane, hikima da dabarun rayuwa. Misalin 8 tana zaune ga abincin da
Baba yakawo mata a tray masa tana kallo bataci ba dan most time yakawo mata abinci zama yake saita cine but yanzu abokinshi Malam Sani ne vazo saisa yawuce yasauka, Maheer ta tuna dasauri takai hannunta tashare hawayen daya zubomata sotake tama daina tunashi amman takasa har yau jikinta kamshinshi yake, gain tunanin yamata yawa ga Baba bayanan normally idan yakawo breakfast haka zasuyita hura har zuhur yafita dan zuwa masallaci yasa kawai taji gwara
£3
taje taima Baba girki mai dadi yaci, tashi tayi tawuce bayi wanka tayo tafito tabude akwatin ta wani red and black paper lace taciro tasaka fitted gown ne yakamata tass, taje kanta tayi tai parking tadauki wani babban mayafi

haka na chantily black tayafa bayan ta feffesa turare tasaka slippers tadauko tray ahankali tabude kofa tafito babu kowa afalo hakan yasa tashiga saukowa kasa, kitchen tawuce ta ijiye komi sannan tashiga store tadebo rice tabude fridge ta cicciro abinda zata ciro tahada sanwa kafin tawuce tashiga kitchen dan debo Irish fitowa tayi chak ta tsaya gabanta yawani kalan fadi dan hakanan taji kamshin turaren Maheer a kitchen din dawani kalan sauri tashiga kalle kallen kitchen din bataga kowa ba kafin idanunta su sauka kan was roses dake gaban gas din datake girki dawata iphone 14pro max sabuwa dal kekai ba'a cikin kwali ba ga dan note akai, takai kusan 2min kallon roses din take sunyi kyau, kafin ahankali ta ijiye basket na Irish data fito dashi kan slap tatako awani kalan hankali tazo gaban gas din tana kallon roses din note nakan wayan ta kalla.
"MM❤️” Kawai aka rubuta ajiki, ahankali takai hannunta tadauki note din tana kallon
MM din da heart symbol din kafin tadago kanta takalli wayan hannu tasa tadauki wayan kawai taji murya daga wayan na Maheer cikin sweet voice yace "Maheer is sorry Fateema!" Wani kalan yirrr taji batasan lokacin data runtse idanunta ba wayan na rike a hannunta, awani kalan hankali da taushin murya dake ratsa zuciya yasake cewa. "Maheer is sorry wife!" & Wannan karan dasauri tasa hannunta tadanna screen ganin call ne ta katse wayan da sauri ta ijiye wayan tareda tsugunnawa awajen takankame jikinta tareda kifa kanta kan kafafunta why is she still feeling this man ajikinta?
Magana biyun nan Maheer is sorry Fateema, Maheer is sorry wife har
• kasan zuciyanta taji why is her heart doing this to her bayan yasan abinda
Maheer vanata vaudaranta yayi?
Whyyy? Dasauri tace "I will never forgive him, ina gidan nan only sabida Baba ne, but zan tafi soon. Takai kusan 5min ahaka jin kaman abinda tasaka awuta na neman konewa vasa ta tashi dasauri ta share fuskanta ta ture daga flowers din da kanshinsu ke shigan mata hanci tacigaba da girki ta batare data kara kallonsu ba.
You can join telegram group dina don karanta this book with just 500 ko 1k idan kika karanta this book batare dakin biyaba ban yafeba. Wuraren 11:30 tagama girkin, ta dafa fried rice, salad, pepper soup dayaji dankali ciki, tai zobo da coconut juice dasaukai sanyi ta zuzxuba komi a flask
?
tafito dashi dinning tajera daidai Baba na shigowa gidan jin kamshin abinci yasa yace "me aka dafama Baba"?
Cikeda murmushi Yasmeen tace
"abinci nama Babana dayawa dayawa" tai maganana tana komawa kitchen takarasa fito da komi na abincin sannan tasake komawa dan dauko drinks a fridge daidai Baba yazo dinning din dakanshi zama yayi tashiga zubamai tana murmushi, tace "Baba nabaka chokali"? Dasauri Baba yace "bani ruwa a roba na wanke hannu ni nafi ganewa cin abinci da hannu, murmushi tayi takoma kitchen tafito da ruwa a bowl dakanta takama hannun Baba tasa a bowl din tace "Baba dakaina zan wanke maka hannu" daidai an bude kofan falon an shigo Hamad ne da
Maheer dudda bata dago kanta takalli kofan ba shi kanshi Baba saida yaji yanda chak ta dakatar da hannunshi datake wankewa cikin roban, dudda batamaii kamshin turarenshi ba kawai
jikinta yabata shine yashigo cikin falon nan, shima Maheer chak ya tsaya daga kofa yana kallonta gani yay takaramai @ wani mugun kyau just 5days dabai sata a ido ba, ga idanunta har yanzu basu dawo daidai ba sabida kukan datasha, da idanu Hamad yamai alamun sue dinning din cikin siyasa Hamad yace
"sister in law wanna kamshi haka ai sai ya karya azumi idan mutum nayi" firgigit Yasmeen tadawo daidai sabida muryan Hamad dataji takarasa wanke hannun Baba ahankali tace "Baba ci abincin ka bari nakai roban kitchen" tajuya dasauri takoma kitchen hakan yasa Maheer da Hamad suka karaso dinning din Baba ma yahade rai dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login