Showing 51001 words to 54000 words out of 190707 words
Yasmeen keciki, key tashiga sawa tana waige waige kaman wacce tazo sata, Yasmeen har bacci yadan soma dibanta dan bata dade da gama shan tea ba taji ana kokarin bude kofan dakin datake ciki dasauri tabude idanunta tareda tashi zaune har cikin ranta taji kawai tana addu’a Allah yasa shine she just wanna see him, daidai an bude kofan dakin Hajiya tashigo fuskanta adure, wani kalan mugun faduwa gaban Yasmeen yayi itadai batasan waye wannan matan ba, ko Maman shi ne ko wata Antyn shine oho, amma dai basa kama dan ita kaman balarabiya shikuma bakine, to maybe step mom dinshi ne ita Baban shi yarasu dan bata tabajin muryan Babba ma agidan ba, dai koma wacece ita duk sanda zata ganta gabanta saiya fadi hakanan takejin tsoron matan, wani kalan kallo Hajiya tamata saikuma ta danne duk wani abu dake ranta takaraso gaban Yasmeen dasauri Yasmeen tasauke kanta kasa tana wasa da yatsunta feeling restless, sosai Hajiya ke karema Yasmeen kallo from head to toe, to uban me Maheer yama gani jikin yarinyar nan dan babu abinda batafi yarinyar nan dashi ba gata baka, gata ba auki, dan dama dama ma tanada dan nono dan koyaya ka kalli kirjinta zakaga yes akwai abu bawai irin tangerine din nan bane wannan sunkai girman lemu mai zaki but dudda haka me akeyi da irin nonuwan nan ga nata nan lafiyayyu Masha Allah manya manya dasu damdam, ga yarinyar babu wani ass na kirki, ita ta kalli Yasmeen din takara kallonta tarasa uban me Maheer yagani awajenta dan wlh ba hassada ba the only abu da Yasmeen zata nuna mata shine yarinta da karancin shekaru banda haka duk wani abu da Allah yayoma diya mace tafita, dan ijiyan zuciya ta sauke ahankali tace “wa ma kike da suna”? Batare da Yasmeen ta kalleta ba tace “Yasmeen” cikin murya kaman Hajiya zata maketa tace “ke munafuka ni ba namiji bane dazaki lakema murya kina wani abu sanyi sanyi sabida asoki ba makira kawai mayyan maza, kinga Pablo yaro kyakkyawa burin kowace ya mace, ga kudi ga ilimi ga connection, ga kira gymnastic body kin kanainayeshi kina mishi wasu yan abubuwa kaman yarinyar shekara uku ko, makira ni fadamini asalin sunanki ba sunan yara kananan nan dakika kiramin ba menene asalin sunanki”? Hajiya ta dakamata tsawa da saida jikinta yadauki rawa ahankali Yasmeen tace “Yasm…..Fateema” tsaki Hajiya tayi ta tsugunna agaban Yasmeen takalli kwayar idanunta tace “kalleni nan nazo namiki magana ne sabida naga take taken ki, koma menene aranki kan Pablo ki nisance shi, ki kiyayi Pablo kikuma manta shi da kamanninshi aranki, bar ganin yana miki mutunci bazai hana idan Babanki yakara tabashi yasa akashe uban naki ba ki koma marainiya, na riga na raini Pablo baida imani” faduwa gaban Yasmeen yayi dasauri takalli Hajiya, murmushi Hajiya tayi ganin ta firgita tamike tsaye tareda bude marfin goran ruwan dake hannunta tamika mata tace “ga ruwa kisha” kallon ruwan Yasmeen tayi saikuma tasauke kanta ahankali akasa cikin yar kankanuwan murya tace “banjin kishi” “ke zan hallaka ki wlh tallahi ni ba Pablo bane, hallakaki zanyi nataro yaran gidan nan kusan su goma su taru akanki su cicciki ciki su wulakanta miki rayuwa wlh su kekketa miki haddi ki rasa mai auranki har abada dan haka kibini ahankali, kidaina matsemin murya kina yan abubuwa mace ce irinki agabanki ba namiji ba, amshi ruwan my friend” ahankali Yasmeen tamika hannunta dahar rawa rawa yake takarbi ruwan daga hannunta, Hajiya takama waist nata tana kallonta tace “Oya sha agabana nagani” Gyadamata kai Yasmeen tayi hawaye na ciccikowa a idanunta takai ruwan bakinta, tun kafin takarasa kai ruwan bakinta taji ruwan nada wani kalan wari hakan yasa takasa kai ruwan bakinta, dasauri Hajiya tace “bazaki sha ba” sake daga goran tayi awani kalan hankali kaman batada jini ajiki dawani kalan fushi Hajiya ta fizge goran a hannunta takai saman bakin Yasmeen data datse da sauri tafashe da kuka sosai, cikin fushi Hajiya tace “dan ubanki bude bakin saikin shashi wlh” kankame bakinta Yasmeen tayi gamgam taki budewa dan tasan ba ruwa bane wani abu ne daban ganin haka yasa Hajiya tadaura hannunta kan hancinta ta matse kan hancin nata da duka karfinta hakan yasa Yasmeen takasa numfashi dudda yanda ta daure she was fighting it rashin numfashi a hanci yasa ta bude bakinta Hajiya ta matse goran ruwa na shiga bakinta tai gulp daya kaman zata shide daidai an bude kofan dakin awani kalan firgice Hajiya ta juyo, ganin Maheer batasan lokacin data saki goran tasaki hancin Yasmeen datai wani irin nishi kaman wacce ke shirin suma ba, sakin kofan Maheer yayi dasauri yanama Hajiya wani kalan kallo yazo wajen, ahankali yajuya yakalli fuskan Yasmeen dake kuka sosai yaduka yakai hannunshi yadaura kan goran ruwan dake kan jikin Yasmeen dabai gama karewa ba yadau goran yajuya yakalli Hajiya dake kallonshi tazaro idanu yakai goran saitin hancinshi still yana kallon Hajiya, jefar da goran yayi akasa yajuya yakalli Yasmeen dake kuka sosai, batare dayace kalaba hannunta yakama dasauri tadago kanta takalleshi sabida shock din dataji, murya chan kasa babu alamun wasa kan fuskanshi yace “come” batai musu ba tashi tayi jan hannunta yayi yana gaba tana biyedashi tana kallonshi zuwa bathroom dake dakin budewa yayi yashiga da ita zuwa gaban wash hand basin, sakin hannunta yayi ahankali sannan yabude tap yatara hannunshi yana wankewa kafin ahankali yace “open your mouth” kallonshi tayi kaman bata gane abinda yake fadi ba, zubamata mayun idanunshi yayi softly yace “bude bakin ki” batasan mesa ba kasa musu tayi ahankali tabude bakin nata kadan tana kallonshi kirjinta na bugawa sosai sabida yanda suke tsaye abayi dagashi sai ita, shima kallonta yake still kaman yanda take kallonshi yace “bude da kyau” dan tsorata tayi ganin yanda ta tsorata yasa yace “close your eyes” lumshe idanunta tayi dasauri, ahankali yabi dogayen eyelash nata da kallo, murya chan kasa makoshi yace “open your mouth a little bit wider” bude bakinta tayi duka yabi fararen kananun hakoranta da kallo, gata da jan tongue kaman na jaririya, hannunshi dayake wankewa kasan tap yacire two middle yatsunshi yakai yasa abakinta dasauri ta rufe bakinta atsorace ta matse yatsunshi biyun abakin, wani kalan lumshe idanunshi yayi sabida yirrrrr da jikinshi yadauka cus bakinta is so damn warm, cikin muryanshi datai sanyi sosai dakenan chan kasa yace “are you trying to swallow my fingers” girgixamai kai tayida sauri kaman yarinya yabita da kallo kafin cikin wani kalan yanayi kaman Mai lallashinta gently yace “to open” batai musu ba tabude bakin ahankali, batasan meya mataba taji yatsunshi chan wajen wuyanta atare yadan daki wani bangare na cikinta kawai wani mugun amai ne yazo mata mata mara control yana fito da yatsunshi waje aman na zuwa tajuya gefe ma aman bai bartaba sai jikinshi, chak ya tsaya yana kallonta ko gezau baiyiba saima hannunshi dayasa yakama kafadarta ahankali ganin yanda jikinta ke rawa, hatta tea datasha saida ta amayoshi tass, saida tagama takalli jikin riganshi kawai saita fashe da kuka, sakin kafadarta yayi yasauke hannunshi kasa yace “ki gyara jikinki kifito” yay maganan yawuce yafita daga bayin yana jawo kofan Hajiya tabi rigan jikinshi da kallo, zare rigan yayi awajen yarike a hannu yataho cikeda zuciya yawani fizgo hannunta batare dayace kala ba yawuce yafita daga dakin baima tsaya kulle kofan ba, janta yayi har zuwa sama direct dakinta yabude yashiga da ita wani kalan jefar da ita yayi saida tafadi akasa dasauri ta tashi tana kallonshi jikinta yahau rawa ganin yanda ranshi yabaci, karasowa gabanshi tayi zatai magana kawai yadaga hannunshi jikake passs! Ya wanka mata lafiyayyen mari.
✨SPARKLES OF AFFECTION ✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣4️⃣
✨ KK✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣3️⃣
Jama’a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M shakur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA💃💃💃
Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.
Ki shigo class dina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room🥰
Registration is 1k
Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.
wa.me/+2347012181461
Hannunta Hajiya takai da sauri tadaura kan kuncinta inda Maheer mara ta sosa dan she can’t believe Pablo just slapped her kafin tadago fuskanta tazubamai idanunta dasukai jajir suka cicciko da ruwa amman basu zuboba cikin wata kalan murya mai bala’in rauni tace “Pablo ni ka daga hannu ka mara because of yarinyar chan daka santa for just few days”? Sosai Maheer ke kallonta ranshi yayi masifaffen baci dahar jijiyoyin kanshi sun fito yadawo sak Pablo dinshi, zuciyanshi wani kalan tafarfasa yake na innanaha, cikin kakkausan murya yana kallonta right in the eye yace “duk randa kika sake attempting hurting that girl I will leave you forever Wallahi!” Yay rantsuwa mai kyau, wani mummunan faduwa gaban Hajiya yayi jin Maheer yagaya mata kalman zai rabu da ita har abada abinda bai taba fadamata ba all this years harda rantsuwanshi ba, dasauri tazare hannunta dagakan kuncinta takai dasauri zata tabashi wani kalan ihu yamata saida gidan ya amsa. “Don’t touch me! Don’t Maryam!” Chak ta tsayar da hannunta tana kallonshi kirjinta na racing, idanunshi sunyi jazur yace “don’t you dare touch me” yana maganan yajuya yafita daga dakin tareda bugo kofanta yafice sauka yayi kasa azuciye yayi waje dasauri Dan dake waje yabishi yace “Sir ina zaka bakasa riga ba” ko kallonshi Maheer baiyiba da sauri yake tafiya yawuce parking space wani power mahaukacin machine dashi kadaine pake awurin yahau ya kunna hamlet dake kan machine din yazare yawani jefar akasa saura kadan yasami Dan ya matsa da sauri yawani kalan tada machine din yayi hanyar gate dasauri sojan yabude mishi gate yafice Dan yabishi da kallo yana mamaki waya batamai rai haka, Oga nada bala’in fushi, bala’in fushi dazai iyaje yajima kanshi ciwo yanzu haka kuma anytime yake fushi he just wanna be alone baiso abishi idan ba kanaso fushin ya hauhawa bane don’t even follow him.
Yanda Maheer ke gudu zaka dauka yana kokarin kashe kanshi da gangan ne acikin dajin, kanshi kawai yadau chaji yarasa makemai dadi aduniya, he can’t get yarinyar commissioner nan out of his head, his mind his thoughts, this was problem dayake kokarin ya kawar aranshi abinda yasa yaje garden getting fresh air kenan, yana wajen sai fadomai take arai abinda yasa yataso yazo kenan all yasami Hajiya trying to drug the girl, kawai jiyayi kaman shi taje kokarin drugging, the way tarike hancin yarinyar yaji kaman nashi tarike, baitabajin ya tsani Hajiya for anything ba sai yau sabida yarinyar commissioner din nan, drugs are abubuwan dayake saidawa, su Nas waye waye har ita Hajiyan nasha but he never felt bad, baitabajin komi aranshi ba but why is he feeling this bad sabida Hajiya tayi kokarin bama that girl? Shi ko workers nasu sukai laifi saidai yasa akaisu amusu hukunci baijin yataba daga hannu yataba wani ba but yau all because of this girl ya mari Hajiya, and bazaiyi karyaba he wanted to do more dan at that point data kama hancin Yasmeen he wanted shima yazo yakama nata takasa numfashi harsai tai slumming to death but he couldn’t sabida Yasmeen dake wajen, why is he this angry sabida yarinyar nan, why is his heart going crazy sabida Hajiya try to hurt her, why why whyyyyyy”? Daidai machine nashi yaci karo dawani dutse dashi da machine din suka zube akasa saida hannunshi yaji ciwo amman ko ajikinshi sama ya kalla tareda kwala wani kalan ihu shikadai yace “what is wrong with me?” Ya tambayi kanshi, kafin ya lumshe idanunshi kawai yayi shiruuuu, yakai kusan 1hr kwance akasan wajen babu riga ajikinshi baidamu da wani abu yasameshi ba sannan yadan karkace yazaro wayanshi daga aljihunshi ya danna wayan takawo haske sannan ya shiga daddanna number yay dialing number saikuma dasauri ya katse kiran ya yarda wayan akasa yace “shit” kara wayan yashigayi hakan yasa yakalli wayan yaga number daya dialing ya katse ke kiranshi that means call din dayayi yariga yashiga kafin ya katse, kin daukan wayan yayi harta katse, sake kira akayi hakan yasa ahankali yamika hannunshi yadauki wayan yakai kunnenshi yayi shiru, daga ta dayan bangaren ma akai shiru, kusan 10min ahaka kafin Hamad wanda shine adayan bangaren yace “idan kasan ba magana zakayi ba akan me kabani beep mtsswwww” yay tsaki zai kashe wayan ahankali Maheer yakira sunanshi asanyaye. “Hamad” chak Hamad ya tsaya dan har kasan ranshi yaji yanda Maheer yakira sunanshi yasan yanada matsala something kokuma yace wani abu yafaru, da dan sauri Hamad yace “what is wrong with you Maheer”? Shiru Maheer yayi yakasa magana wayan na kunnenshi, ahankali Hamad yace “bazaka fadamin ba ko” dan shiru yayi kaman bayakan wayan kafin ahankali yace “come and get me” faduwa gaban Hamad yayi dasauri yace “Maheer kamin magana meya sameka? Eh, what happen to you kana ina?” Ahankali yace “I don’t know” sosai Hamad yarude baitabajin Maheer this soft ba sai yau dasauri yace “kasan mene just on ur location for me gani nan zuwa I will locate you” yana maganan ya katse wayan danna location nashi Maheer yayi yana kwance awurin.
Almost 30mins bayan wayan sannan Hamad ya iso daga nesa sosai yay parking BMW dinshi sannan yafito yana sanye ma da lab coat dan daga Hospital yake wayan a hannunshi yana kallo yana track Maheer a map sannan kaman daga sama ya hangoshi kwance akasa Machine agefenshi kwance ba riga wani kalan ihu yayi. “Maheer” da gudu yayi wajen tsugunnawa yayi gaban Maheer din da idanunshi ke lumshe yakai hannunshi saman fuskanshi yana duba numfashin shi yace “Maheer Maheer am here open you eyes, Meya sameka meya faru?” Bude idanunshi Maheer yayi ahankali yazubasu akan na Hamad dayayi kaman zaiyi kuka ahankali yace “take me home” gyadamai kai Hamad yayi dasauri ya tashi tareda taimakamai yadagashi daura hannunshi yayi akan kafadarshi yakarbi wayanshi yahada da nashi yasa a aljihu sannan suka fara tafiya har zuwa wajen mota sashi yayi cikin mota yarufe yadawo gefe ya kunna motan yaja sukabar dajin binibini yake tuki yana kallonshi harsukakai wani hadadden layi dakeda gidaje masu kyau, horn Hamad yayi wani mai gadi yazo yabude gate din suka shiga gidan, parking Hamad yayi gab da entrance na shiga falon sannan yafito yazagayo ta inda Maheer yake yabude kofa yakamo hannunshi yafito dashi, ahankali suke tafiya Hamad yabude kofan falon suka shiga ciki, wani tsoho ne magidanci zaune afalon gashinan fess fess dashi yana sanye da farin jallabiya da hula akanshi idanunshi sanye da bakin glass kur’ani a hannunshi gefenshi kuma wata doguwar sanda ne a tsaye, bude kofan kadai yaji yace “Hamad harka dawo daga asibitin? Lafiya daik…..” tsayarda maganan yayi yanadan hura hanci ahankali yace “dakai da waye Hamad?” Kallon Maheer da kaman baya hayyacinshi Hamad yayi ahankali yace “ni da Maheer ne Baba” dasauri mutumin ya mika hannunshi yadauki sandanshi tareda rufe Al’Quranin ya ijiye mazauninshi cikeda mamaki yace “Maheer!” Dasauri Hamad yace “eh amman baida lafiya bari na kaishi dakina Baba” yay magana yana fara tafiya Baba yabiyosu yana dogara sanda yace “Subhanallahi meya sameshi kuje ina biyeda ku” gyadamai kai Hamad yayi yawuce batare daya damu ba dan Baba babu abinda bayama kanshi dudda makaho ne shi, wani babban daki asama Hamad yabude dakin yahadu sosai yawuce gado da Maheer ya kwantar dashi, daidai Baba na shigowa dakin, Hamad yace “Baba bari na dauko kayan aiki” gyadamai kai Baba yayi yakarasa cikin dakin daidai bakin gadon ya zauna ya ijiye sandarshi taredakai hannunshi yashafa fuskan Maheer dawani kalan so da kauna yace “Maheer” bude idanunshi kadan Maheer yayi yakalli Baba kafin ya lumshesu back, addu’a Baba yashiga tofamai har Hamad yashigo ya tarar dasu ahaka bai hana Baba mai addu’a ba yawuce gefe yana treating ciwon dayaji a hannu jin jikinshi da zafi yahada allura yamai yakuma mai na bacci dan yasan kwata kwata Maheer baya bacci baa wani dade ba bacci yay awon gaba dashi.
Baba daya gama tofamai addu’a yace “yayi bacci”? Gyadamai kai Hamad yayi ahankali yace “eh” shiru Baba yayi saikuma yace “zo Hamad” tahowa Hamad yayi gaban Baba saikuma yazauna akasan gadon, ahankali Baba yakama kanshi ya kwantar da fuskan Hamad kan kafarshi yace “kada ka damu babu abinda zai sami dan uwanka kaji” gyadamai kai Hamad yayi daidai wasu hawaye masu zafi sun zubomai kawai ya kifa kanshi akafan Baba yana huci, bayanshi Baba ya bubbuga yace “kada kadamu kowa daka gani arayuwan nan da tasa kaddaran dudda haka baa yanke zato, ina mai tabbatar maka komi yakusan zuwa karshe, saukan Al Qur’ani da addu’a dakake sawa kusan duk sati sati anama Maheer bazaibi iska ba da yardan Allah, addu’an damuke mishi Allah zai karba, In sha Allah duka wannan halin zai zubarda shi very soon kaji” gyadamai kai Hamad yayi yadago kanshi tareda share fuskanshi tass yajuyo da kanshi yana kallon Maheer dake bacci ahankali yace “Baba ina matukar jin tausayin rayuwan Maheer sabida tun yana karami wahala yake an haifeshi a misery, koni dana taso dakai Baba baka iyamin komi sabida ciwon idanunka nasan gata da dadin iyaye but Maheer baisan menene soyayyan uwa ba kona Mahaifi, Baba bantaba sanin akwai iyayen dazasu iya wulakanta dan da sune suka haifesu da cikinsu ba sai akan Maheer, Baba sun kalli dansu as bad luck yaron gabaki daya yataso cikin kunci, damuwa da rashin walwala, su dafa abinci su hanashi akadoshi waj…….” Hannu Baba yadaura akan bakinshi yace “kadaina fadin magana mara dadi akan wayanda suka rigamu gidan gaskiya, kawai mucigaba da yima Maheer addu’a, Allah ubangiji ya shiryashi Allah yasa mai rabon rahaman ubangiji ne kaji” gyadamai kai Hamad yayi, ahankali Baba yatashi yace “bari naje idan yatashi kazo kafadamini” gyadamai kai Hamad yayi yana bama Baba stick dinshi karba yayi yawuce yafita daga dakin.
✨KK✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣5️⃣
Join this group Dan samun KYALKYALIN KAINA
https://chat.whatsapp.com/Izxc95b7WeW9ciRtgIvSXU
Wayanshi dake aljihunshi ne yahau ringing hakan yasa Hamad yaciro wayan yakalla Boss daya gani yasa yagane Hajiya ce, kashe