Showing 114001 words to 117000 words out of 190707 words
tai compelling nashi to come back to her, shima kin cema Maheer din komi vavi tajuya fuuu yawuce flat nasu.
Jin kan Maheer na neman tarwatsewa tabe taben jikinshi yashigayi cikin saaa yaji tabanshi a aljihu hannunshi har rawa yake yaciro dasauri yazaro daya yakunna yasa abaki yafara zuka kaman magaukaci cikin 5 zuka ya shanye tsabagen vanda vakeian taban da fushi saida yasha kara shidda awajen sannan yaji kanshi yaragemai nauyin fashewan dayake mai dazu. Ahankali yafara tafiya kana ganin shi kasan karfin hali kawai yake almost this is the first abu daya taba faruwa dashi dayay piercing heart nashi and shake him, bude kofan falon nasu yayi ahankali yashiga ciki yawuce sama, gaban dakin Yasmeen ya tsaya yay shiru yakasa daga hannunshi yayi knocking ko kadan baisan mezece mata ba, baida words to defend kanshi, baida explanation, baida komi dazai iya fada dazai wankeshi, daurewa yayi yabude kofan ahankali wani mugun faduwa gabanshi yayi ganin Yasmeen tasauko da akwati kasa tabude kawai kwaso kayan cikin sip take tana zubawa cikin akwatin tana aikin tana kai bayan hannunta tana goge fuskanta, shiga cikin dakin Maheer yayi dasauri yawuce gaban sip din dawani kalan sauri ya rungumeta tabaya tsamtsam, kishi ko azaba ne tundaga jijiyoyin kafafunta Yasmeen takejin maganganun shi, ihunshi da yanda yakegayama Hajiya | love you har zuwa kanta kawai fizge jikinta tayi tajuyo jikake dau!
Tadaurama Maheer mari afuska mai kyau ya tsaya chak vana kallonta, da jajayen idanunta takalleshi kafin tanunashi da yatsa tama manta da menene toro duniva sabida kishi dava rufe mata ido tace "karka sake kuskuren tabani Maheer! Karka sake" tasake kai bayan hannunta tagoge hawayen daya zubomata sannan taja maina ciki tanuna kanta tanuna gidan da dakin da hannu tace "dama all this and auren gabaki daya was fake marraige ko menene ma kafadamin"? Tai shiru kaman mai tunani sannan takalleshi tace "cewa kayi idan ban aureka ba zaka kashe Baba na, da Mama na, da Nana da Farida ko? Bari kaji nagaya maka da auren mutum irinka gwara mutuwa! I've ended my
marriage with you bazan taba zama dakai ba, daga yau u are not longer my husband nor am I wife dinka, gidan mahaifina zan koma sannan nagaya mishi waye kai kazo ka kashemu duka kaji Pablo Escobar!" Yasmeen takirashi da sunan hawaye nasake fitomata takai bayan hannunta tashare gabaki daya Maheer jiyayi zuciyanshi ta tsinke from yanda takeyi kasan she's deeply hurt, he hate kanshi for hurting her this much, murya chan kasa mai bala' in sanvi, da dadi, da taushi dakuma lallashi yace *I'm sorry Fateema!" "Don't ever call my name, mutum irinka, mai halinka bai chanchanci ambaton pious name like mine ba" saikawai ta tsugunna dasauri tafashe dawani kalan kuka danii take kaman zata zare zuciyanta da kirjinta mugun ciwo suke mata, tana tuna yanda Hajiya tace koma mene taga yana mata yanzu itama yamata shi, how could she love someone like Maheer?
Yanda take babbaka kuka da karfi wlh zaka ivama Yasmeen hawaye, cikin kuka sosai tace
"a tsanake Maheer, na tsaneka, na tsaneka, I hate you, I hate you, I hate you for all abinda kamin, you kidnapped abaya, you forced me into this Marraige amman bantaba tsanan kaba but what you did yau I hate you, Wallahi na tsaneka!" Juyawa dasauri Maheer yayi jin hawaye
na
cicciko idanunshi.
Cikin kuka sosai with a hurtful voice Yasmeen tace "vou stood me up a school jiya, tun safe ina school har 8 nadare abinda baitaba faruwa dani ba saida Ya Hamad yazo yadaukeni ashe kana tareda masoyiyan mamanka, mesa ka aureni?
All your life kana tareda matar nan, no wonder lokacin ta wahalar dani agidanku, ranan I was asking about her nadauka matan Baba ne amman kai shiru sabida kasan she's your lover, Maheer ka aureni but kana fasikanci da Matar da ta isa ta haifi irinka" Yasmeen tafashe da kuka mai ciwo tace "mezaka cema Allah? Ga zunubin saida kwaya illata rayuwan matasa ga zunubin zina da tsohuwa, bantaba maka mugun kallo ba cus tun ranan dana ganka I only see Maheer not Pablo amman yau na yarda u can never be Maheer you will always be Pablo, kawuce ka koma wajenta ai saisa dama tabiyoka kaje wajenta dan babu abinda zany dakai babu abinda zany da wanda yabarni matanshi ta sunna yaje ya kwana da tsohuwa wallahi Maheer na tsaneka sabida ka yaudareni ka cuceni bazan taba yafemaka ba all abubuwan dakamin kama mahaifina I hate you Maheer I hate you" Ahankali Maheer yadaga kafanshi yafara tafiya sabida jiri jiri duhu duhu dayake gani da kyar ya iya gane handle na kofa ya murda yabude vafara tafiya gidan najuyamai yawuce dakinshi bayi yabude kafin yakai cikin bayinma
sai
amai
akasa.
Wani kalan fashewa da kuka Yasmeen tayi mai mugun sosarai gain ko lallashinta baima tsava yayi ba koya lallaba ta fita abinshi ma yayi jitake kaman ta mutu tahuta da akwai yanda zatayi ta tsige soyayyan Maheer tadaina jinshi ajikinta datavi, sosai tavi kuka mai lasisi kafin ta tashi takarasa juye kayanta tass tazage akwatin daman da hijab ajikinta tabude kofa tafito tana tuna Hajiya tanajin ciwo aranta dan matan kam nada kyau babu abinda tarasa ko ranan farko data fara gain matan saida tace wace balarabiya ce wannan, abinda ke kara tunzurata kenan tana kara yarda da Hajiya Maheer bai sonta dan gani take mezaiyi da ita gata baka kuma bata kamo Hajiya kyau ba, kawai yaudaranta yayi ya aureta ya karbi budurcinta abanza awofi dan gashinan yaushe yakarba amman yakoma ya kwana da Hajiya jiya, tsayawa tai jikin bene tana kallon kofanshi tasake fashewa da kuka wai! Kishi balai ne.
[7/19, 5:16 PM] SAFIYYA: Takai kusan 5min tsaye jikin benen tana kuka tana kallon kofan dakin nashi, nadama da bakin cikin vanda takesonshi take, deep down she feels kaman taga yafito yazo ya lallasheta, still deep down wani kalan tsanan shi da haushin shi takeji idan ta tuna tsohuwar matan chan daya dauka Maman shi ce yake Iskanci da ita kuma babu aure tsakanin su, sannan deep down bakin cikin abinda yasa ta aureshi ma take dan dudda yace zai kashe su Baba still dazata iva fadi amman tai shiru sabida tanason tadinga ganinshi burgeta yake komi nashi, deep down karajin takaici da tsanan kanta take data bari vama tabata har auratayyan masu aure yashiga tsakaninsu tasan yanzu haka idan zata sake wani aure a bazawara ce ita amatsayin bazawara za'a aureta, deep down tsanan kanta take for dudda all this things wani bangare daya daban azuciyanta mugun tunaninshi take dan kaman taje taita kuka ajikinshi kawai tana dukanshi takeji maybe tahuce, deep down wani kalan mugun kishi takeji idan ta tuna da yanda Hajiya keda kyau ga jiki dan babu abinda takai Hajiya dan Hajiva tafita komi na diya mace saisa take karajin haushin kanta dan she feels she has been used, kawai Maheer amfani da ita yayi amman karya yake ba sonta yakeba dan Hajiya dayake kwanciya da ita tafita komi, tayaya zai taba sonta bayan vanada wanda tafita komi saisa yaje wajenta ya kwana awajenta yabarta amakaranta har dare bai karabi takanta ba.
Da ace za'a dubata vanzu maybe ace zucivanta nada matsala sabida vanda yakemata ba dadi, wuta wuta, garwashi garwashi, zafi zafi, daci daci see babu abinda bataji, juyawa kawai tayi dasauri tana kara gayama kanta kozata mutu da son Maheer yanzu ankai junction din full stop.
Dasauri tacigaba dajan akwatin takarasa sauka. afalo tawuce tabude kofa tajawo akwatin tafito tafara tafiya a compound din tanajan akwatin daidai nan aka bude kofan falo Baba ne tareda Hamad, anatse Baba yace "Fateema!" Chak Yasmeen ta tsaya batare data juyoba, Hamad ya sauka daga dakalin bene yataho compund din yasha gabanta yahade rai yace "ina zaki"? Bayan hannunta takai dasauri tashare fuskanta da muryanta dayadan shake tace "gidan mu" shiru Hamad yayi yana kallonta, dan jivan zuciva yasauke yace "at least saikije kima Baba sallama bamu hangoki ta window ba, kije gashichan tsaye jikin kofa" wasu sababbin hawaye ne suka kara fitowa daga idanunta bala'in kunyan Baba take.
"Taho nan Fateema" Baba yakara kiranta. ahankali hakan yasa tabar akwatin awajen tajuya ahankali zuwa inda Baba yake Hamad yay tsaye jim awajen yana kallon akwatin kafin yadaga kanshi Ya kalli kofar flat dinsu Maheer wato davake shi dan iskan miskili ne daya lallaba matarshi gwara yabarta ta tafi gidansu ko wucewa vavi fuuuu shima zuwa side din su
Maheer din Dan yabishi shima dasauri.
Yasmeen nakarasawa gaban Baba kafin ma tai magana Baba yasa hannunshi yakama nata yashiga falonsu da ita, zaunar da ita yayi kan kujera dasauri tasauka kasa tazauna hakan yasa yazauna vana facing nata yadaura hannunshi akiri yace "yanzu Fateema banda darajan dazakizo kimini sallama idan zaki tafi wani waje"? Girgizamai kai Yasmeen tavi dasauri tama kasa magana sabida vanda kuka kecinta sosai, shiru Baba yayi yana kallonta kafin cikeda damuwa yace "banga laifinki ba Maheer ya zudda mini da mutunci shine" sake girgizamai kai Yasmeen tayi still tana kuka takasa magana, shiru Baba yayi yana kallonta every tear datake dropping dudda bayida idanu he's feeling it, ahankali yakai hannunshi yadaura akanta cikin wata irin murya mai raunin gaske yace
"Fateema banda bakin baki hakuri dan Maheer bai kyauta miki ba, ya cuceki kuma ya cuci kanshi, amman inaso ki dubi girman Allah, sannan inhar ni Babanki ne nakuma isa Baba agareki to ina baki umari karki bar gidan nan kiyi yaji" sosai Yasmeen ke kallonshi, Gyadamata kai yayi yace "inhar na isa dake nace Fateema to kada kibar gidan nan dan Allah ki zauna ki hukunta mijinki son ranki ina bayanki amman karkibar gidan nan kinji" girgixakai Yasmeen tayi cikin tone na kuka tace "Baba mezanyi? Meya ragemini anan? Baba na tsani Maheer? Ban sonshi, banson nakara ma ganinshi Baba, Baba dan Allah ka janye maganan ka kabarni nakoma gidan mu wIh bazan iya maka gardama ba" hannunshi Baba yakai yashare mata fuska tass cikeda lallashi yace "nasan yanda kikeji yanzu haka Fateema, kuma tsanan dakikama Maheer na goyi bayanki dari bisa dari, kima dawo nan bangarena da zama kibarshi a chan bangaren shiya sani amman abinda banso shine kitafi gidanku, dan Allah kizauna anan zansa Hamad da Dan sudawo nan dakunan kasa ke kiyi zamanki a sama kinji Fateema diyar kirki, kinjini" bazata taba iya cema Baba no ba dudda bataso ba gyadamai kai tayi ahankali tareda daura kanta akan kafafunshi kawai tafashema Baba da kuka, bakaramin tausayi tabama Baba ba, baya gani amman yasan cewa Fateema nason Maheer, so bakadan bama ita kanta batasan iya adadin son datakemai ba, tana cikin kunci da fushi yanzu saisa bazai gayamata komi kan Maheer ba sai komi ya lafa, vanda Baba ke lallashinta ko asalin Baban ta baitaba lallashinta hakaba dakanshi yakaita sama yabude mata the biggest room dayake asaman gashi a gyare yace tai zamanta zasuyi maganin Maheer tare. Cikeda so dan har cikin zuciyan Baba yau jiyayi soyayyan dayakema Yasmeen din yakaru sabida yanda yaga yarinyar genuinely loves Maheer, so ma nagasken gaske takemai, ahankali yace
"kwanta ki bacci kihuta" batai musu ba kwanciya tayi, hannunshi vadaura saman kanta yazauna bakin gadon yana shafawa kaman yar daya haifa yakeji Yasmeen cikin tattausan murya yace
"Fateema diva ce mai hakuri, da son iyayenta, da tausayi, gata da kirki, sleep Fateema, ki kwantar da hankali everything will be fine kinji" gyadama Baba kai tayi tana sauke ijiyan zuciya har cikin ranta takejin muryan Baba ko mahaifinta baitaba lallashinta yanda Baba key yauba wh, is as if wani magic yamata kaman duka baccin dabatayi jiya da daddare ba yadaukosu yadawo dasu yanzu cikin minti biyar bacci yay gaba da ita, yanayin numfashinta Baba yaji yagane tai bacci hakan yasa yatashi yana dogara sandan shi yawuce yafita bayan yakashe mata wutan dakin yafito yawuce yana sauka daga bene daidai Hamad yashigo dakin yayi gaban tv dagudu yadauki key motanshi hakan vasa Baba yace "Ina zaka?" Sai alokacin yamaga Baba daya karasa saukowa dasauri yace "Baba
Maheer baida lafiya sosai wih zan kaishi asibiti dan banda abubuwan dubashi agida" shiru Baba yayi dudda yana tsananin fushi dashi saida yace
"kodai kaje asibitin ka kwaso koma mezaka kwaso kasan yarn nan da bakin taurin kai kana kaishi asibiti nemanshi zakayi karasa dan Ya tsani asibiti" shiru Hamad yayi yana tunani yace
"hakane Baba bari zanbar Dan dashi ni naje, ina Yasmeen din"? Sama Baba yanunamai yace "tayi bacci" dan flivan zuciyan relief Hamad yayi yajuya dasauri yafita maigadi yakawo akwatin Yasmeen
falon.
Hajiya da taimako da ikon Allah ta tuka kanta zuwa wani gida dan daidai dan karami gateman yabude
mata
gate
tashiza.
Adamu na zaune kan kujera a falonshi dayaji komi daidai daidai yanashan shisha yana kallon kwallo hankalinshi kwance aka bude kofa aka shigo kaman wacce aka jefota yaga Hajiya akanshi Hajiya batai wata wataba fadawa jikinshi tayi kaman wacce zata shide tafashe da kuka sosai sosai ajikinshi tace "Adamu nashiga uku, Pablo Pabloooo....." Tama kasa magana sai kuka, kaman wanda baisan komiba Adamu va jUjigata yace "menene Hajjaju me haka daga ina kike haka? Meya faru me Pablo yayi"? Gikin kuka da tashin hankali Hajiya tagayamai komi daga A zuwa Z, tana kuka Adamu yamata wani kallo yace *"Alhamdulillah, naji dadi, baki bani tausayi ba yau gashinan da idonki kinga abinda nake fadamiki all this while, gashinan nida kika raina baki darraja ni ba baki kimantani ba ina tareda ke duk runtsi duk wuya nida babu kalan cin mutunci da bakimini ba idan nace kaza kan Pablo, yau gashinan ya watsa miki kasa a ido ya barki yabar miki business dinki da komi yasami fresh varinya ya aure" yanda Hajiya ke kuka ajikinshi saika tausaya mata idanunta sunyi jazur kaman zata mutu da bakin ciki, tanuna kanta tace "Adamu ni Pablo zai yaudara yaje yay aure above? Ni zaicema he's out bayan nagama inganta rayuwanshi? Ni Pablo zaima haka bayan duk abinda namishi aduniyan nan, yaron dana fifita kan kowa bantaba had kiman Pablo dana kowa azucivata ba nizaima haka" cikeda munafinci Adamu yace "kema beat him up in his own game mana, yanason yatona miki asiri ya tozarta ki kema ki tonamal ki fadama duniya waye shi, I am sure yarinyar nan threatening dinta yayi ya aureta dan kema kinsan CP bazai taba aura ma Pablo Escobar diyarshi ba, ki bawa
CP information kan waye sirikinshi akai Pablo gidan yaril Nasan lifetime imprisonment zal samu" Wani kalan zabura Hajiya tayi ta tashi daga jikin Adam tana zaro idanu tana kalion Adamu tace "Adamu kanada hankali kuwa"?
Wani kallo Adamu yake mata yace "bangane ba"? Cikin ihu Hajiya tace "tayaya zan tonama Pablo asiri akaimin shi prison so kake akashe shi eh? So kake wani abu yasameshi bayan kasan if anything should happen to Maheer bazan iva rayuwa ba, yaron nan is my entire life" wani abu Adamu yaji awuyanshi gain yanda har yau har gobe mayyan matannan still cares about this boy, ubanme Pablo yabama matan nan davarama da ita haka? Menene ajikinshi wani sinadari ne a dick dinshi dayasa Hajiya bazata taba iva daina sonshi ba? Dan tsaki yaja yace
*wIh Pablo yagama dake, yayl yanda yaga dama sabida vasan bakida nerves na tona asirinshi, yay pieces din zuciyanki but still kin kasa tsananshi, wat is wrong with you Hajiya"?
Cikeda damuwa Hajiya tace "I want my Pablo back Adamu, Pablo na sona yarinyar nan ce yta shiga tsakanin mu, I want my yaro back, Adamu Pablo shine rayuwana, yazama wani bangare na jikina, tun yana dan yaro fa nake tareda shi?
How do u expect me na tsani yaron danine na komar da shi mutum? Nine na koyamal komi daya iya yanzu? Ajikina yakoyi cin mace yakoshi shan nono yakovi komi ma, Adamu I made Pablo nina yishi, tarbiyana da komi nawane ajikinshi, my blood is connected to him, Adamu inason Pablo, Wallahi Wallahi ina son Pablo dina, kaji zuciyata ne Adamu kataimakeni shawaran danazo kabani kenan bakabani. kazo kana bani mugun shawara dazaisa baby na yaje gidan yari" dauke kai Adamu yayi ganin the only abinda ya
amiana dashi a olan din nan shine Maneer vabar
Hajiya amman mayyan matan har yanzu sonshi take kaman ranta shida yaso ta tsaneshi sama da komi, akufule yace "mekikeso kiyi?" Ahankali Hajiya tace "Kashe yarinyar nikeso nayi, amman kisan dabazai taba zargi na ba it should look like accident, sabida banso mutuwan nata vazama bala'i kuma tsakaninshi da CP, dan banso anything dazaisa a zargi shi har agano waye shi, abun should look like a tragic accident, maybe hit and run case, kokuma ka taro maza suyi raping nata kysan su ashirin acimini ubanta agayata fata fata ta mutu tass, kokuma adauketa aje akaita rafi ajefata tamutu, kokuma abin should look like kaman tabace bayan kwana biyu a tsinci gawanta awani wajen, just think of something, zan turamaka miliyan dari biyu get the work done cikin this weeK" tana maganan ta tashi dasauri zata wuce wani kalan fizgota Adamu yayi yace "kinzo kin gama shigewa jikina kingi kuka zaki barn ahaka" cikeda damuwa Hajiya tace "Adamu ba bakan bane matsalata ba kawai tadoni zakayi kashiga kayi kaman bakai komi ba gashi Pablo ya gujeni balle nasa vamin mai kyau ya sumar dani* dudda Adamu yaji bakin ciki maganan ta dage skirt nata yayi sama ya danneta yahau kanta
Hajiya bata hanashi ba koba komi zata rage zafi tadan natsu tasami kanta sabida tayi tunanin abinda zatayi and gets Pablo back, yana buga mata tana tuna Pablo gain kaman ba cinta
Adamu yakeba kawai wasa yake. Yau kwana biyu kenan sosai Maheer yayi ciwo
danko tsayuwa dakanshi baya iyayi tsabagen
ciwo duk karfi da karfin hali irin nashi, daga Dan
sai Hamad ke kula dashi ba karamin tausayi
yabasu ba, dudda Hamad va debi fininshi vakai
asibiti babu wani takamaimen cuta ajininshi ba
malaria ba typoid, kawai damuwan davake ciki
ne ya haddasamai mugun zazzabin nan, BP shi
yay high sosai ciwon kai zafin jiki, dudda bai
bude baki yace uppan ba danko Hamad ya
tambayeshi wani abu dakai kawai yake amsawa
amman kasan yanajin jiki, yana cikin mugun
ciki da miskilanci bazai
taba barinshi to open up ba, duk idan suka bude
kofan dakinshi suka shigo idanunshi nakan kofan
dakin
Yasmeen wanda yadauka tatafi gida dan
baa taba kawomai abincinta ba Hamad ke.
dafamai abinci, baiji kamshi ta ba, baiji tafiyanta ba, hakan yasa damuwan yamai mugun yawa.
Shigowa dakin Hamad yayi yau kaman