Showing 78001 words to 81000 words out of 190707 words

Chapter 27 - KYALKYALIN KAUNA HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

11 Oct 2024

9347

atleast kin ganshi, kin sanshi, kinga yanayin halayanshi da yanayin rayuwanshi da dabi'un shi, sannan kuma yau yazo wajenki dan haka"
Baffa yay dan gyaran murya cikeda kamala dakuma taushin murya yace "kin amince kin yarda da ahada Auren ku Fateematul Zara'u?"
Wani kalan faduwa gaban Yasmeen yake batasan lokacin data shiga wasa da yatsunta na tasauke kanta akasa saika hawaye sharrrr, Yaya tai murmushi tace
"saisa kap gidan nan nafison Yasmeen tafi halinsu na arziki halin Mutan da idan an tambayesu sunason wane basa bada amsa saidai kaga hawaye" dan murmushi
Baffa yayi yakalli Yasmee yace "bani amsa Yasmeen idan bazaki iya magana ki
ki gyadamin kanki idan kin varda idan baki yardaba kuma ki girgizakai" shiru tayi kafin takai bayan hannunta ta share was hawaye masu zafi dasuka zubomata ahankali ta gyadama Baffa kai wani kalan murmushi daga Baffa har Yaya sukai, Baffa yace "to tashi kitafi Allah miki albarka" tashi tayi tafita daga dakin tawuce dakinsu Farida tai bacci
Sa'a ne ke waya da Faisal dinta wucewa tayi wajenta ta kwanta ahankali ta rufa da bargo har kai kuka tayi sosai mara sauti har bacci yay awon gaba da ita.
Baffa ya aika aminanshi da Baba Karami bincike akan family dashi Maheer din shima Baba dakanshi yaje layin yayi bincike wanda baisamu ko mutum dava dava bada wani bad abu kansu ba saima yabonsu da ake aka fadama Baba basusan Maheer sosai ba dan baida magana baya shiga mutane gwara
Hamad, Maheer daga masallaci sai gida sai aiki sai anan hankalin Baba yadan natsu hakan yasa yazo yasami Baffa yace shima baiji wani bad abu ba anan gaban Baba Baffa yadauki waya yakira Baba Makaho vace
"zasu iva zuwa akarasa
magana asama rana".
Ranan Friday Baba Makaho da abokananshi wanna karan banda
Hamad sukazo akasa rana tsakanin
Maheer da Yasmeen sati uku dan already
anci sati daya aka shiga shigowa da goro
da sweet da abubuwa daban daban inda
aka vanke musu sadaki 200k sukai
Na'am anyi raha anci ansha sanan suka
tafi aka watse.
Zaune duk suke a restaurant din an
kawo musu abinci daban daban duk
sunaci ita kadaine bataci sai dialing wani number take tana kaiwa
kunnenta Hj Sameera tace "Kiwa Allah
kici abinci kibar neman yaron nan
awaya" Shafa tace "halan ma guduwa
yayi" wani kallo Hajiya tamata kafin
"Maheer bazai taba iya guduwa ya barni ba sabida nine rayuwanshi, inamai tabbatar muku akwai abinda yarikeshi yahanashi kirana ne Kunsan kasan Iran sai ahankali amman Pablo bazai taba
¡ya rabuwa dani ba wIh bazai iyaba" tai maganan kaman wacce ta zare tsabagen tsoro hakan yasa Hj
Sameera tace "dan Allah kale Shafa da maganan banza, tayaya ma zai gudu ya barta bata baki labarin da akace tana asibiti vanda yazo yay nan nan da ita ba, kuma
saida yamata goodbye sex lafiyayye"
takalli Hajiya da idanunta yayi jazur
tace "dan Allah kema kidena damuwa
Pablo zai dawo kuma zai kiraki idan
yasami chan so chill vanda bayanan
din nan have fun abinki kinsan idan
yana nan baki iya fita ko nan da chan
idan kuma susa kikeso ki kira wannan
shashashan dudda baya miki abin
arziki amman kiyi maneji" kwashwwa
da dariya sukayi harda Hajiyan
daganan suka jata da hira ta manta da
abinda ke damunta anan waien takira
Adamu da gudu yazo kaman bashine
tacika mutunci a asibiti rannan ba wani
hotel suka tafi nan taje ta shakata
dashi at least yafi babu.
7:49 AM
Wasa wasa abin nama Yasmeen kaman
mafarki shirin bikinsu ake sosai gashin
har anfara mata gyaran jiki, Ammi nabata
wani kalan extra kulawa tana kovamata
abubuwa da dama dabata taba sanin
Ammi zata iya koyamata ba, cikin sati
uku har anci daya tun ranan Sunday da
Maheer yabar gidan bai sake kiranta ba
bata dake ganinshi ko a school ba, ta
karanta messege daya mata yanzu haka
sau dubu biyar a achool tawuce tagaban
office dinshi yafi akirga bata ganshi ba
bataga Dan ba wh jitake azuciyanta
kaman ta haukace batason auren nan
amman bata taba tunanin wani ba kojin
bakin cikin rashin ganinshi ba kaman
yanda takeji game da Maheer ba, gashi abinda yafi ci mata rai was ranan Sunday baimazo gidansu ba Ammi har saida ta tambayeta tawayance tace "sunje wani field work ne".
(O

Yana zaune akan gadon Hamad yabude
MacBook dinshi yana duba emails nashi wanda Hajiya tamai messages kusan 58 akan yakirata, she miss him bla bla bla, dan tsaki yayi yafita yashiga important message work turo kofan akayi tareda knocking hakan yasa yadago kanshi
Hamad ne rike da was manyan ledoji na dinkunan Maheer na manyan kaya yace
"Kaje Baba na kiranka" bin kayan Maheer
83| yayi da kallo kafin ya jive system din yatashi yafita daga dakin kasa ya sauka
Dan ne kadai afalon yana kallon ball dakin Baba yawuce sallama yayi yashiga dakin Baba dake zaune kan kujeranshi ya amsa yace "Maheer" kasa rawa yayi yazauna gaban Baba yace "gani Baba" shiru Baba yayi kafin anatse yace "ya gyare gyaran da akeyi abangaren naka"?
Anatse yace "gobe sukace zasu gama komi" "maisa bakaje ka gantaba Maheer ranan lahadi daya wuce?" Shiru Maheer yayi yakasa magana gain baice komiba yasa Baba yace "Maheer kaji tsoron Allah kaji" gyadama Baba kai yayi baice komiba, wata yar leda dake gefen Baba baka yadauka yamikama Maheer hakan yasa Maheer yakarba vana bude cikin ledan kudade yagani bandir bandir na yan dubu dubu da akalla zasukai hamsin
Baba vace "Maheer kudin nan naka ne" dasauri Maheer yakalleshi, hakan yasa Baba yace "Maheer banso kayi aure da kudaden nan dakake dasu na kayan maye inaso kai aure da pure halal kudi Maheer, kudaden gonaki na na kauye ne gabaki dayansu nasa an sayar mun sami miliyan goma, naka biyar da Hamad shima biyar kayi amfani dasu, kaida Hamad kuje gidan Malam Sani kabawa matanshi itada matan Liman su tayaku hada akwati dan sune zasukai akwatin dama kaji Maheer" ahankali Maheer yadauki ledan kudin yamaida kan cinyan
E3
Baba anatse yace "Baba maisa zaka saida gonakin ka sabida ni eh? Dan Allah ka maida kudin abaka gonakin ka back, Baba inada different kudi outside kudin business dina, Halal kudi a account dina dake dauke da sunana Maheer Maheer
(U
aka" dan shiru Maheer yayi ahankali yace "Baba business dina nada nashi business account inada account inada manager dasuke handling that account bantaba hada kudina da kudin business dina ba" ahankali Baba yace "Maheer a ina kasami kudi?" Dan shiru yayi kafin ahankali yace "Baba I have so many people dasuka min kyauta lokacin tunkan na girma ka tambayi Hamad tare mukaje inada shares dayawa a verious bank, inada share da so many organization outside nigeria Baba keep this money kaji" shiru Baba yayi kafin ahankali yace
"promise me bazaka ciyar ko tufatar da yarinyar nan da Haram ba" ahankali Maheer vace "I promise Baba, ko chocholate dana saya mata rannan is from my own personal money Baba trust me" ahankali Baba yace "nayi, yaushe zakabar business din nan to? Maheer kabar abubuwan nan tun yanzu kafin
E3 akamaka kaji dan Allah kaga yanzu aure zakayi kakusan zama cikakken namiji, yaushe zakabar business din nan kabar matanshi kariga ka girma ne kakeyi da ita eh"? Shiru Maheer yayi yana kallon Baba ahankali yadauke hannunshi daga jikin
(U
Baba yakoma inda yake ya zauna kaman bazaiyi magana ba yace "In sha Allah zan bari Baba kadingamini addu'a" sosai jikin
Baba yay sanyi yace "shikenan zan dinga maka tashi katafi to" tashi yayi yawuce yatafi.












Yau talata Ammi tasata ta shirya dan zuwa yima Maman Intee sallama dan dagayau barata kara zuwa ba saidai school kawai zata dinga zuwa Alhamis da
Jumma'a sometimes da asabar dan wani zubin suna zuwa school azahar.
Riga da skirt na atampa tasaka dakeda flowers a pink hakan yasa vauma takarasa wanna pink hijabin, shiryawa tayi tsaf tadauki jakanta tama kowa sallama tafito dan yauma Baba da sassafe vatafi aiki kwanan nan ko breakfast bayayi sick yatafi, fitowa tayi daga gidansu tana tafiya ahankali har zuwa bakin titi tana kokarin tare keke wani mota yasha gabanta har saida tadan
2 koma baya dasauri, wajen direba Dan yabude yafito gain Dan yasa tahaderai zata juya yasha gabanta yace "Oga na Son ganinki come with me" wani kalan kallo Yasmeen tama Dan din takalli bayan motan dayake nunamata dayake tinted ne glass din bata iya gani jitayi idanunta sun rufe da masifa tace "kaje kacemai bazan shigoba who did he think he is dazai dinga bossing dina around haaa? He calls idan yaga dama, yaganni idan yaga dama to bazanie ba" da mamaki Dan yake kallonta dan baitaba dauka Yasmeen tana magana hakaba daidai nan wani keke yazo da sauri ta tareshi tashiga bamata tsaya explaining inda zataba suka wuce Dan yakoma mota yajuyo yace "Oga tak.....
.." "follow them"
Maheer dake baya yafadi strickly babu alaman wasa kan muryanshi yana sanye dawani dark blue yadi dayamai kyau sosai yasa bakin glasses kan idanunshi hannunshi rike da wayanshi yana daddannawa abakin anguwan su Maman
5 Intee mai keken ya sauketa sauka tayi taciro kudinshi tabashi Juyowa tayi zata shiga anguwan Maheer tagani jingine jikin motansu atsaye yayi folding hannunshi akirji yana kallonta bakaramin kyau kayan daya saka yimai ba idan yasa glasses akwai wani kind of special type
0
na kyau dayakeyi dauke kanta tayi dawani kalan gudu daga kallonshi jin yanda gabanta ke faduwa tafara tafiya kaman bata ganshi ba dayake layin ba mutane sosai shan gabanta yay hakan yasa chak ya tsaya takalleshi da jajayen idanunta tace "yauma kabiyoni kasace ni ne I thought kanada boys dake maka aikin"? Sosai Maheer ke kallonta kaman bazaiyi magana ba saikuma yace online
"if I want to har gida zansa akawomin ke basai na biyoki ba on this sunny day" sosai take kallonshi yanda yake maganan kaman karya dena she feels like hugging him she missed him so much wh mota yanuna mata yace "let's go" makemai kafada tayi tana danne kukan datakeji tace "bara'a jeba, who do you think you are dazaka dinga controlling dina yanda kaga dama"? Hannunshi yadaga yakai kan glass na idanunshi yasauke kasa kadan yana kallonta da kwayan idanunshi cikin wani dan iskan voice yace "your husband!" Dauke kanta tayi da sauri kirjinta na bugawa takai bayan hannunta da sauri ta sharce hawayen dasuka sauko dagakan idanunta, kawai hannunshi taji
£3
yasa cikin hannunta yahadasu gam dawani kalan sauri tajuyo ta kalleshi gira daya yadaga mata yace "idan baki bini ba I don't care saina daukeki wh" girgixamai kai tayi dasauri hawaye na ciccika idanunta, gently yace "to follow me" yaja hannunta ahankali binshi tayi ba musu har zuwa wajen motan yabude mata baya ta shiga badan taso ba shima vashiga tareda maido kofan varufe batare daya kalli Dan ba yace "excuse us Dan" dasauri Dan ace
"yes sir" vabude motan yafita dasauri yawuce chan nesa.
6:15 PM
Kallon Yasmeen da kanta yake akasa yayi tana wasa da yatsunta gashin idanunta sun jike da hawaye dudda babu hawayen akan fuskanta, ahankali yakai hannunshi yakama duka hannayen ta datake wasa dashi hakan yasa dasuri tadago kanta ta kalleshi idanunta har kyalli suke tsabagen yanda hawaye suka cikasu, batare daya cire glasses din dagakan idanunshi ba cikin murya kaman na lallashi yace "why are you angry with me? Mesa kike fushi da mijinki haka"? Lumshe idanu Yasmeen tayi dasauri tana kokari hana kanta kuka amman saidai hawayen suka zubo hakan vasa dasauri ta juyarda fuskanta gabaki daya tana kallon dayan bangaren motan tabashi keya da baya hawaye na zubomata sosai she's so sad and angry sabida bai nemeta ba bakuma kirata ba, dan ijiyan zuciya Maheer yasauke matsowa dab da ita yay kafin ahankali ya kwanto abayanta yasa fuskanshi agefen kafadanta more like ya rungumeta
• tabaya, awani kalan kalan firgice take kokarin juyowa tana kokarin fizge jikinta jinshi ya kwanta abayanta, kin bata chance din yayi hannunshi da dama kekan hannayenta yahadesu duka ya kulle saman cikinta cikin wata kalan soft sweet voice kaman mai whispering yace
"kada kimin gardama please Fateema" tsayar da kokawan datakeyi tayi dasauri ta runtse idanunta, jin yanda numfashinshi ke sauka a gefen wuyanta zuwa kumatunta tanajin yanda zuciyanshi ke bugawa dasauri dasauri, ta bayanta shima yakejin yanda heart nata ke bugawa, kusan 2mins sukai ahaka yabata warm back hug din, kanshi na wuyanta hannayensu duka atare nakan cikinta ya kulle, awani irin hankali murya mai bala'in ratsa zuciva kaman bana
Maheer ba vace "fushi kike dani"?
Gyadamai kai Yasmeen tayi awani kalan hankali dan jikinta gabaki daya ya mutu acikin nashi, kankameta Maheer vasakeyi sosai danji yake kaman yahadiyeta
• acikinshi yahuta cikin wata yar karaman murva ta usulin lallashi for the first time tunda yafara sanin kanshi yace "I'm sorry Fateema, karki fushi da mijinki". Wani irin heart piercing apology ne da kawai
Yasmeen taji duka jikinta yadauka. Tunda take aravuwanta bata tabaiin abinda takeji vau din nan ba acikin motan nan yanzun din nan ba, she feels so weak, fragile ajikinshi, is as if dama sorry takeson yace mata ya lallasheta, so many emotions ne kawai taji sunyi clouding duka jikinta batasan lokacin datawani kalan juyoba kawai tasa kanta akirinshi tafashe da kuka sosai kaman wata yar karaman helpless Nana, chak Maheer ya tsaya yana kallon yanda hawaye ke bulbulowa daga idanun daga lumshe akan kirjinshi tana kuka, duk fa rashin kiranta da kin zuwa gidansu da rashin zuwa school ya gwada yine dan yaga
kozai iya cireta ajikinshi da zuciyanshi amman yakasa, yau wlh badadan he wants to marry her legally ba da baiga abinda zai hanashi kawai yadauketa yatafi da ita yau din nan ba dan at this point yasan he has lost his mind akan yarinyar nan shi baimasan menene
yakeji ba but baitaba jinshi akan kowaba, yanda take jikin nan nashi tana kuka wani kalan natsuwa yakeji kaman dama this is abinda yazo duniya yay kuma yasameshi wato Fateema ajikinshi, zare hannunshi yay ahankali kaman mai toro yadaura akan bayanta yay patting, murya chan cikin makoshi yace "I'm here now, it's okay, it's okayyy" yay maganan kaman yanama yar yarinya waka rage kukan tayi wani kalan natsuwa na shiga jikinta kamshin turaren dayake na shiga hancinta, kirjinshi yafi katifar dakinsu dadin kwancia kaman karta sakeshi takeji, yana kallon fuskanta da gashin idanunta dasuka jike yace
"daman haka kike so clingy" dawani kalan sauri tafita daga jikinshi taki bari su hada ido taiuvar da kanta gefe tana goge hawayen, dan murmushi kadan yayi yasa hannu yazare glasses na idanunshi yarike yace "rigimammiya kawai" makemai kafada tayi still taki kallonshi cikin muryanta dayadan dishe tace "ni ba rigimammiya bane ba kumani zan tafi" takai hannunta zata bude kofan motan tafita cikin kakkausan murya yace
"nasallame ki ne"? Dan juyowa tayi zata kalleshi takasa tace "to Maman Intee najirana"

wayanshi yadauka yace "zaki rakani wani waje ba yanzu zaki wajenta ba" daidai lokacin Dan dayay dialing number shi yataho dasauri yabude gaban motan yashiga yatada motan duk Yasmeen na kallonshi ganin sunyi kwana sunbar anguwan yasa dasauri tajuvo takalli Maheer hada idanu sukayi yamata wani shegen kallo dasauri tasauke kanta tace "ina zamuje"? live wayan yayi a space din data bari tsakaninsu yajuo yakalleta yace "zankaiki ayi cinikin idanun nan naki ne" dasauri takalleshi tana zaro idanu innocently tace "idanuna zaka saida"?
Gyadamata kai yay batare dayay magana ba, adan shagwabe kadan tace "why"? Murya chan kasa yace
"sabida 1 in a billion eyes gareki na saida nasami kudin auren ki" yadanyi shiru kafin yamata wani kallon dake kashe zuciyan mace ganin tanadan murmushi yace "idanuwanki are so bewitching!" Adan kunyace ta sunnar da kanta kasa, sake kwantar da murvanshi Maheer yayi vace "idanun Fateema are beauteous! Dazzling!
Iridescent! Enchanting! Misty!
Swooning! Devouring! Angelic!
Idanuwanki sun zama dafi azuciana narasa yanda zany with the poison saisa zanje na saida su" tunda yafara maganan kanta ke kasa he just praised eyes nata yagayamata idanunta nada kyau shine yawani karike maganan da zai saidasu, yanada barkwanci amman baka taba sani dan baida magana, dago kanta tayi ahankali kaman munafuka ta kalleshi karaf suka hada ido, wayancewa tayi adan kunyace tace "nawa za'a saya to"? Kallonta yake kaman bazaiyi magana kafin chan ahankali yace "kudi dayawa!" Dauke kanta tayi dasauri daga kallonshi takalli window murya chan chan ciki dan bata taba dauka zaiii ba tace "ni ma saina saidaka gabaki daya ma tunda kanada kyau sosai" "dagaske inada kyau sosai
£3
Fateema"? Kawai taji tambayanshi adan rude tajuyo wani irin mugun kunya taji yakamata batasan lokacin data nunamai window ba tace "ni wani abu da nagani nace yanada kyau sosai" murmushi yayi sosai daidai nan sukakai wani orphanage sukai parking kusada wata babban trailer
0
da abubuwa da dama ke kai budemai kofa Dan yayi yafito yazayo yabude mata shima ahankali vace "come" batai musu ba ta sauko ahankali tafito, maida bakin glasses nashi yayi kan idanunshi daidai nan wani babban mutum yafito yabama
Maheer hannu yace "sannu da zuwa
Maheer, bantaba gain mutumin dayake taimakama yaran nan irinka ba Allah yabaka abinda kakeso" yay maganan yana kallon Yasmeen cikeda girmamawa yace "Masha Allah yau kazo da Madam, ina gajiya Hajiya" kallon Maheer Yasmeen tayi dasauri saikuma takalleshi tace "Ina yini" "lafiya sassannunku ku shigo" binshi sukayi abaya shikuma Dan ya tsaya yana tayasu sauke kayayyakin, tundaga kan school bags, shoes kayan sawa different ranges tundaga na jarirai har zuwa na 18yrs abinci, toys, drinks, snacks duka aketa shiga ciki dasu.
all LTE 744)
0
Yaran kowa na ganin Maheer yafara murna aka shiga shigo da kayan Maheer yakarbi some yamikama Yasmeen dake tsaye gefenshi yace "ki raba musu" dasauri ta amsa, shima Maheer ya amsa, Dan ma haka da shima mutumin dawasu ma'aikata Yasmeen sai murmushi take she loves giving mantawa da komi tayi sabida yanda taga yaran na murya kaman yau salla yaran dasuka rirriketa suka rungumeta sunfi dari tana lurada Maheer ko yaro yaje zai tabashi ko rungumeshi komawa baya yake dasauri baya bari tarasa maisa, tun wajajen 10 sai 12 suka gama raba komi suka musu sallama suka fito Yasmeen sai kallon Maheer take bata tabajin ya burgeta kaman yauba tunda yay kidnapping dinta ya taimaketa tasan vanada kirki bata taba sanin he is this good ba komadai menene yasa yake saida kwayoyi dahar Baba keso ya kamashi Allah ya shiryashi yasa yadaina.

Tunda take arayuwanta bata tabajin abinda takeji yau din nan ba
acikin motan nan yanzun din nan ba, she feels so weak, fragile
ajikinshi, is as if dama sorry takeson yace mata ya lallasheta, so
many emotions ne kawai taji sunyi clouding duka jikinta batasan
lokacin datawani kalan juyoba kawai tasa kanta akirjinshi tafashe
da kuka sosai kaman wata yar karaman helpless Nana, chak
Maheer ya tsaya yana kallon yanda hawaye ke bulbulowa daga idanun
daga lumshe akan kirjinshi tana kuka, duk fa rashin kiranta da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login